Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
tana auran wani shaharren dan kasuwa ne, sai anty amina da take port harcout mijin ta sojan sama ne mai babban matsayi yanxun burin malam jumare yana kan farida wanda duk tafi suaran yaranshi kyau . wannan yasa ya dage kan tayi karatun zamani don yana da harn shugaban kasa ne, itama farida har tafi mahaifinta kudi , tun tana karamarta take sheka ma 'yan makarantar su karya akn cewa mahaifin ta minister ne, amma da aka gane sai wasu 'yan makarantar tasu suka sa mata farida 'yar minister. a. secondary kuwa ai sai ta soma bin samari don ta samukudin siyan kayan kece raini,irin na 'ya'yan masu dshi, duk kuwa rin kokarin d yyyinta suke yi na ganin sun fito da ita cikin tsara. ta lakanci maza yanda ba'a zato in taga dan iska ko ince mazinaci tasan shi, tun da in har ta gane yana da kudi sai ta san yanda zata hada hulda dshi manyan mutane take harka dasu tana jan kudi. malam jumare yasan komai amma baya magana tunda shima yana shakar kudi, sai yaga hakan ma ya fiye mishi da ace auran tayi kai har da nasani yayi na cewa suma saura da bai aurar dasu ba tunda wannan hanyar an fi samun kudi (Allah ya kyauta). domin kaf unguwar su babu wanda ya kaishi samun kudi babu mai jan rin motarshi duk lokacn da farida ta smi hutu takan tafi abuja ko port a wani zuwan da tayi ne ta fita farautar masu bayan tayi dan yawonta cikin motar anty amina sai ta zame wani super market ta shiga ta gama sayendn yan kayan bakinta tafito jingina tayi jikin motarta tana neman lambar wayarwata kawarta 'yaryola da tayiaure anan port. din kanta gama wata shegiyar jeep ta tsaya gabanta kadan kasancewr idonta yana sanye cikin glass ya bata damar tsurawaa motar ido batare da an gane ba,musmman ma da ya kasance tana mai cigaba da dan danna wayarta ba kyanmotar ko kuma bata taba ganin irin motar bane a'a son take tfa mi motar irin nasu ne? numfashin tane ya soya dauke dan tsabar faduwar da gabanta yayi ba wai don ganin mallakinmotar ya kasance soja ba a' ba kuma ganin matsayin shina sojan ne ya tsorata taba sai dangnin kyau dacikar zati tasha hulda da sojoji amma bata taba ganin sojan da kuma yayi mishi matukar kyau irin wannanba cike (not clear) miskilanci tafiya daga ganinshi tasan zaiyi girman kai , tke sonshi ya shige ta har ta motsa, sun shiga cikin super market (not clear) a motarta ta zauna tana tunanin yanda zata ba da kanta gareshi karo na farko da ta soma tunanin bada kanta ga namiji ba dankudi ba.layin rashi ta soma nema cikin sa'a ksance itama. barikin soja take,a rude tace ganinan ki min taimako,hoton yaumar na nan manne a rana harta isa gidan rashida taimakon waya, a daddafe suka gaisa ta soma fadin taimakon da zaki min rashida yanzu naga wani gaye shima soja ne kyakkyawa mai mukamn sojanta fari dogo yana da cikar haltta, dariya sosai rashida takeyi kafin tace yaya sunan shi? farida tacenan fa daya, yanzunnan fa na ganshi gskya ina sonshi, ba xan boyemiki ba rashida tace ina zuwa , hotunane na sojoji kusan hamsin amma bataga wanda take neman bahakanne yasa tayi mata alkawarin bincika mata. duk 'yan kwanakin farida babu kwancyar hankali kullum tana zarya gidan rashda ko an samu lbrn sojanta.yau kam cikn sa'a tana sanye da doguwar riga baka dagyalentakyawunt nakara fitowa tamkar sun hada iri da larabawa , maza da yawasun so tayawa tun kanhanya taki sauraren su,burin ta taga sojanta , suna ckin hira da rashida a uwar dakinta wato bedroom , sunusi mjinta y shigo yana gayamata suna tare da abokin shi ne soja umar tasan shi sai dai shi ba'a wannn barikn yake ba tre suka fito tana cewa bari ta tafi amma me? tana fitowa sukayi ido hudu da sojanta cike da daga waya dauke kanshi , ta zaun tana gaishe su msawa daya sojan umar yayi bai kara magana ba, amma daya dan gota sai ya gane ta, duk da kallon tsoron da yayi mata ranar farko, kyawunta baya da saurin gogewa a idon mutum ya mata wani duba mai kama dana ranin wayo, kaman naso na gane ki ko? ta dube shi cikin nuna kamala da kunya irinta matan kwarai tace nikuwa? hakan ya birge shi yce gidan sojan sunusitadan dube shi sannan ta sunkuyar da kai, hakane. yanzun ma can zanje sai kuma mai mashine ya kawoni nan barkn yace ayya baki kulabane? tace eh ban lura ba da yake ma ba wai ina hawa mashn bane shiyasa duk na kasa skewa dadi ya kara kamashi dama shi bayason mace tana hawa mashin yace shigo inkai ki tace a'a ai nayi dare gida zan koma na jima ina yawo saeda baya ne na gane bama a barikin nake ba, yace to shigo nakai ki gidan tace ayi haka kai ma ai kana da wurin zuwa yayi murmushin da zuciyartaa kara tsinkewa da kara mustuwa cikin kogin sonshi yace ba komai cikin farinciki ta shiga. [1:34PM, 13/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu1----7 Gidan anty amina suka je ya ce nanne gidanku? tace mishi nan gidan yayarta ne, ita yar yola ce yayi mata yan tambayoyi tasanar dashi duk game da krtn tane, tace yanzu tana universty,100 lvl tana karantar home economics, ya ce yayi kyau hakan domin ina da kishi da yawa ba xan bar mata ta tayi aiki ba. dadi ya kama ta kenan yana sonta, dan haka sai tace ai nima nafi san na xauna a gida dan na kula da mijina da tarbiyan yayana, yace ba xan bari sai wani lkc ba yaya sunan ki tace farida jumare,yace farida ina sanki domin na sami irin matar da na jima ina roqon Allah ,kanta a qasa wai ita tana jin kunya, wannan ce farkon fara soyyansu.ya umar yana tsananin san farida yaje yola har ba adadi, kuma yana kashe masu kudi duk da farida tana nuna badan kudin shi take son shiba. saidai wannan bai hana farida hulda da wasu maxan kamar yanda ta saba ba. cikin shekaru ciki ne ya umar yai ta samun matsayi daya bayan daya,har xuwa yanxu dayake saran xai samu muqamin captain. Zahiri farida tana son ya umar, saidai babanta ne bayaso tayi aure sbd kudin da uake narko mishi,amma shi ba dan wani krtn taba.farida ce kawai take ce masa haka.ni ko ayanxu nayi na daman irin shigar da nake yi da, saidai na bar shiri tun rani damin kaf unguwanmu har gidanmu bani da shaida,na daina saka duk wani wando inba na mkrnt ba,ina saka siket ne da xani tun faruwan wannan abin sai naji ina jin kunyan fita.satina daya ko waje ban leqa ba kullun ina kwance.ashe hankalin suraj ya tashi rashin haduwarmu gashi wayar daya bani tana cikin jakar nan,kuma kayan suna gidan su.gashi sanda muka rabu ina pushi sbd abin da yayimin.shi harga Allah ba nufinshi in mun aikata wannan xunubi ya barni ba. a ganinshi wannan baxai shafa auranmu ba.mu qoqarinmu muna koyi ne da nasara wannan shi xaisa mu kara kullewa. kullun sai yaxo layinmu can farkon layin ya tsaya da mota yana sauraran ta in da xan fito.yau ko dayaga an cika sati yar guntuwan wasiqa ya rbt tare da kayan daya saya min. Har da hotunan da muka yi a gun party da takarmi da jakar, nufinshi muci gaba da mu'amala ta waya, kotsam sai ya hango aisha yar autar mama,can tsallaken titi cikin wani shago,bread taje saya an xubo mata su cikin laida, taxo xata wuce ya tako da sauri ,aisha taja ta tsaya ta dube shi fuska babu walwala tace naam yace ina xaki ne? tace gida xanje, yace asmau tana nan? tace eh, yace taji sauqi ne? aisha cikin qosawa tace eh taji mana,yace gashi in baki saqo ki bata? tace to.mota yaje ya dauko wata laida ya bata sannan kice mata akwai saqo cikin jakar nan xan kirata, har ya tafi sai ya juya aisha, ta tsaya da sassarfa ya isa gunta kada ki bari kowa ya gani fa in tana cikin mutanene ki boye.tace to, bai san aisha da tsurku ba.kai tsaye dakin mama ta je, tace mama kinga wannan suraj dinko shi ne ya bani wannan wai in kaima asmau kar na bari kowa ya gani, mama ta ansa sannan tace aisha ta fita. kwarai hankaln mama ya tashi da taga abubuwan dake cikin ledar , irin kayan da ta gani tare da wayar, sai uwa. uba hotunan hawayen mama ya kwanceya soma zuba laillai Asma'u tayi nisa a haka Aina'u da fatima suka same ta sun dawo ne daga aken da tamusu, hankalin su yayi matukar tashi da ganin mma tana kuka domn bakon abu ne gare su, tsakiya suka sakata sunatambayar ta dalili sam basu lura da kayan ba ckn shasshekar kuka take fadin, nce Asma'u yawonta taje kun musa min to gashi dama yarnyar nan so take taga bayana su kansu sun sha mamaki ganina kwance jikn suraj muna rawaa hotunan kala 6 ne duka muna manne da juna guntuwar wasikar da fatima ta karanta tana magana ne akan ban hakuri akan abin daya faru tsakaninmu. yace don Allah kada ya zama sanadyar karshen soyayyar mu, kuma yace ga wayan nan zamuci gaba dajin juna a waya mama tace shi kenan ta lalata rayuwarta ta kuma bada budurcinta don haka babu ni babu Asma'u ku kiramin su hajiya su zama shaida. Anty Aina'u tace a'a mama wannanda ki rufa mata asir ganin wannan abin zi kara zubar mata da mutunci anangda kila ya fita cikin layin nan duk da hadin kan da muke da shi bai dace ba. Fatima ma tace gaskiya ne mama adai kirata aci ubanta amma kayan konasuza'ayi. inakwance kan gado anty fatima ta shigo ke kizo inji mama daga ganin yadda tamin kiran gaba na ya fadi,nasan bana arziki bane kiran. na shiga kayan nasoma gani a zuciyata nace innalillahi wa inna ilaihir rajiun, na shiga na zauna mama tadubeni sai hawaye tsoro ya kamani mama tana kuka saboda ni? nan nima nasoma nawa kukan ina fadin na tuba mama na daina don Allah mama ki yafemin mama cikin rawar muryatace na yafe ma suraj ke tunda har kinsan kibi namiji ki tafi gurin party nace banjeba wani wawan mari anty aina tasakarmin sannan anty fatima ta watso min hotunan na zaro idanuna cikin tsananin fduwar gaba numfashina ya kusan daukewa shi kenan bakina ya mutu ina sauraron duk hukuncin daza a min dole na dauka anty aina tace fatma kwashe kayan za'a nuna ma alhaj dasu ya abubakar nasa ihu ina rokonsu , mama tace ai gara ki tona ma kanki asir kowa yaji kafin nayi shiru tuni yan gidan sun soma shigowa dakin Allah yasa anty fatima ta kwashe hotunan da kayan sai takalm da jakan da wayar, anty aina suka ce suraj ya aiko min dashi kenan har yanzun muna tare. a raina naji dadin yanda suka rufamin asiri, na yarda naka sai naka kuma hannunka baya rubewa ka yanke ka yar su hajiya da umma sun bada hakuri amma mama tace ita fa in nemi uwata furucin ya tayar min da da hankali tare da sakani nadama sai dai kash nayi nadamar a lokacin da bata da amfani tunda duk mutane basa min kallon kima da mutunci wani sabon tashin hankalin ma mama cema su fatima tayi su kaini asibiti a duba ni ko inada ciki haka ko washegari da sassafe sukayi asibiti dani, likita ya dubani ya kuma tabbatar da bani da komai ranar nayi kuka har na gaji nasan cewa Allah ne kadai shaidata kan cewa ban taba sanin 'da namiji ba. An nunawa alhji wayar da kuma jakar nan yayi Allah wadai da halina, tare da neman mahaifin suraj kan cewa dansu ya fito sun gaji da yaudarar daya kemin mahaifn suraj yace shi danshi bai isa aure ba don haka baza su mashi aure yanxun ba. alhaji yace amma ya isa yaudarar yaran mutane yana batawa, to suja mai kunne duk abin daya faru da 'yarsa shine . tuni na gane shi namiji komai yayi ado ne. suna na ya baci sai sa'a xan samu mijin aure, uwa uba gashi mama ko gaishe ta nayi bata amsawa su anty ana da fatima ko yaushe cikin tsangwama da zagina suke, na samu umma da hajya na rokesuakan subawamama hakuri amma abin ya faskara domin ce musu tayi babu yafiya tsakanin mu, hakan kara daga hankalina na soma tunanin inda zan samu mai taimakamn don ganin anba mama hakuri ina kwance don yanxu ko makaranta na daina zuwa, bana ma fita ko ina towa zan tunkara ince ya bani kudin mashine? bayan haka ina jinkunyar fita katsam saimomy ta fadomin a rai, dukcikin kawayen mama babu kamarmomy suna matukar jin shawarar juna anan take na mike akwatin kayana da jaka na soma nema zani da riga da zansa amma abin takaici duk kayana na duba ba bu zani sai kwaya daya nakai su an maida min siket. na dauka na saka sannan na soma saka shima banda na arziki dan garama na islamiyata shine ma yakai min guiwa nasa nafita ,duk na kade danko abincin kirki banaci ,gidansu momy na tsallaka na shiga nayi sallama gabana yafadi sakamakon ganin ya umar da anty amarya suna magana ta amsa min shi kam 'yar fara'an dana same shi yanayi sai ta dinke take yakoma tamkar bai taba dariya ba , dama gashi cikin kakin soja, don kunya take na tuno halin daya ganni kwanakin baya ji yayi tamkar in juya in koma amma sainayi ta mza nace anty ina kwan? tace lfy asma'u nace momy tana nan? anty tace tana ciki na shiga dakin momy tana zaune kan gado tana ninke kaya ,na zauna sannan na gaishe ta sannan na shiga kuka ina rattafo mata matsalata, tace nayi shiruzata shigo gdanda daddare, na tashi nacigaba danunke kayan tana ta min nasiha tare da jan hankalina, kan irnkayan da nake sawa , nace mata ai na daina yanzu ma inason anjima zan koma gida 5 ne in jamilaa ta dawo makaranta ta dan budemn kasancewar jamila tana dinki momy tace ki kawozan gaya mata inta dawo. kema da kin maida kai ai da uanzun kin iya tunda tare muka kaiku, nace ai nama kaina yaanzu ko ai nasan mama ba zata kuma asarar kudin ta ba. haka ko daa dare sai ga momy sun jima tare da mama sannan aka aiko shema'u ta kirani na shiga na zauna momy tace gaya mata laifuka na . hakika bankyauta ba nace na tuba na kuma daina , nayi alkawarin ba zan sake ba haka ne yasa momy ta saka baki mama tace bata da alkawari, sau nawa tana dainawa amma saboda rainin hankali ta koma, nace insha Allah na daina. Abba ya dubi anty amarya yace kinji na rantsemikibabu daga kafa kan baatu nan ba zan yarda ya kuma azumin nan babumata ba,ai shi mijin mace 4 ne in rabon shi ce ya aure ta gaba,na taba jinhaka? shi mahaifin yarinyar wace irin jaki ne? 'yarsa tasa mi miji yace karatu an yaardain anyi abin zata cigaba amma kace kai sai ta gama? dama aurennesa din nan ba wai sonshi ba ne tunda gashi muma muna da yaran a gda yazo ya aura. shiru anty tayi saboda ta ji abin daya fi karfinta tasan abba sarai dakafiya kan abin daya fada ssaidai yanxun bata san yanda zasuyi ba,ya soma neman layin umar, ringing na 3 ya dauka cikin girmamawa yace Abba ina kwana? ya amsa da fadin lfy lau zaka samu zuwa ne koko na fada maka ta waya? yace meya faru abba? abba yace zancan auran ka f? yace ayimin hakuri abba zuwa lokacin da suke s......ya katse shi da fadin yi min shiru ka kara da ita lokaci mai zuwa, ka turo dakomai na biki inma baza ka samu zuwa ba ya kashe wayarshi. ya umar ya tsorat da jin zancan Abba, yasan kuma yana nufin abin daya fada.ba zai iyaja da a bba ba don haka ya kira layin anty dan jin karin bayani shaida mishi tayi ya gagauta samun farida ko da aure ne mahaifin nata su yarda a daura in yaso ta tare daga baya,inko ba haka ba saidai ka dauki kaddara domin ga abb bbu fashin auran nan, zufa ta zubo mishi take hankalinshi ya tashi yace anty bari na kira fridan ina zuwa , ya kashe sannan ya soma kiran layin farida wayaar tana nesa da ita kuma cikin jaka , kai koda tana kusa ma zaiyi wuya taji domin bata cikin hankalinta, saboda haka har wayr ta yanke batta ma sani ba, ya kira [1:35PM, 13/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu1----8 Abba ya dubi anty amarya yace kinji na rantsemikibabu daga kafa kan baatu nan ba zan yarda ya kuma azumin nan babumata ba,ai shi mijin mace 4 ne in rabon shi ce ya aure ta gaba,na taba jinhaka? shi mahaifin yarinyar wace irin jaki ne? 'yarsa tasa mi miji yace karatu an yaardain anyi abin zata cigaba amma kace kai sai ta gama? dama aurennesa din nan ba wai sonshi ba ne tunda gashi muma muna da yaran a gda yazo ya aura. shiru anty tayi saboda ta ji abin daya fi karfinta tasan abba sarai dakafiya kan abin daya fada ssaidai yanxun bata san yanda zasuyi ba,ya soma neman layin umar, ringing na 3 ya dauka cikin girmamawa yace Abba ina kwana? ya amsa da fadin lfy lau zaka samu zuwa ne koko na fada maka ta waya? yace meya faru abba? abba yace zancan auran ka f? yace ayimin hakuri abba zuwa lokacin da suke s......ya katse shi da fadin yi min shiru ka kara da ita lokaci mai zuwa, ka turo dakomai na biki inma baza ka samu zuwa ba ya kashe wayarshi. ya umar ya tsorat da jin zancan Abba, yasan kuma yana nufin abin daya fada.ba zai iyaja da a bba ba don haka ya kira layin anty dan jin karin bayani shaida mishi tayi ya gagauta samun farida ko da aure ne mahaifin nata su yarda a daura in yaso ta tare daga baya,inko ba haka ba saidai ka dauki kaddara domin ga abb bbu fashin auran nan, zufa ta zubo mishi take hankalinshi ya tashi yace anty bari na kira fridan ina zuwa , ya kashe sannan ya soma kiran layin farida wayaar tana nesa da ita kuma cikin jaka , kai koda tana kusa ma zaiyi wuya taji domin bata cikin hankalinta, saboda haka har wayr ta yanke batta ma sani ba, ya kira Yakira na biyu har zuwa na hudu bata daga ba, hankalinsi yaku ma tashi shiru yayi yana tunanin in shirinsu baiyiwu ba baisan irinmatar da abba xae aura mishiita ba, kila ma bata da tarbiyaa, ya tuno faridarshi abinsonshi kamilar mace,layinta yakaranema wannan lokacin sun gama masha'arsu kanta na dore bisa kirjin Alhaji sambo shahararren dan siyasa ne da kudi suka nem su mishi yawa,yanxun haka kujerar shigaban kasa yake, sai ko taji ringing din wayarta,kuma ringing namusamman da ta saka domin sojanta. da gudu ta hantsola duk dababu kaya jiknta ta ciro wayar ta daidai sanda take gabda tsinkewa tace slamu alaikum yyi aajiyar zuciya sannan yace kina ina nehaka baki dagawayata ba? tace sorry soja ina sallah ne yace ai da sauranlokaci gabanta ya fadi yanzu ko sha biyu batayiba tace walha nayi ina lazimi ne kuma wyar bata gurina, tana dakn na ne ni kuma ina dakin maman mu ne, dadi ya rufeshi yace kina ska mu cikin ddu'arki kuwa? tace Allah soja daan kai nakeyin wsu sallolin ina gayama Allah , domin banason in rasa ka, yace to yanxun ina mafita ? abba yasa min rana nan da sati 3 kafin azumi in gidan ku sunki yarda to shi zai aura min wata, sanin kanki ne ba zaniya ja da abbana ba, shwarar dana yanke itace ki amince sannan ki samu babanku ya yarda a daura mana aure, in yso in kin gama karatun sai ki tare (tashin hankali) domin yanda take son umar bata jin zata so kishiya don haka sai t yanke shwarwar tada ma mahifintabali ya amince koh auran a daura, don haka sai tace mishi zan kira ka duk yanda muka yi zakaji . sun kwashi sati suna rigima da babanta inda ya dage ba yanxu ba, kuma baiga kudin da sojan yake da shi da xai daura mata aure da shi? yace mata tasan nawa ya kashe kafim ya samu alhj sambo ya nemeta? shine sun same shi ko kudin da ya kashe ba a maida ba xata ce xatayi aure? to ai in dole ne auran saidai ta auri alhj sambo,domin suna saka ran shine xai xama shugaban qasa.waya tama sojanta ta sanar da shi baba ya ki yarda dan haka hankalinshi ya qara tashi musamman daya kasance farida tana ta mashi kuka, tace ko dai ta gudo ne gun shi in yaso sai ya samu wani malami ya daura musu aure? yace abbanshi baxai yarda ba,su dai cigaba da addu'a. sati daya har xuwa kwana goma ya umar bai ce ma abba komai ba,dan haka abba ya yanke shawaran samu amininshi alhjnmu domin yin shawara.ni ko tsautsayin xan kuma fadawa wani hali yasa nayi canjin jaka da samira sani yar islamiyarmu ce ta aje min jakaita kusa da tawa iri daya ne muna tashi sai na suri tata cikin rashin sani bayan an idar da sallar magariba. naje kicin gun da anty fatima take kwashe tuwo nida shemau muna kaima kowane dakin nasu kasancewar duk girkin gidan ko girkin wanene su anty fatima da anty aina ne suke yinshi,ka sancewar basa xuwa islamiya nakai na dakin hajiya ina dawowa anty aina'u ta qwalamin kira tarf da tambayata ina Alkur'anina? nace yana cikin jakata.na shiga dakinmu in aje tuwansu anty fatima sai na samu anty aina'u da wani littafi a hannunta tana jujjuya shi cikin mamaki, har xan fita tace ke xo nan,na isa cikin faduwan gaba matsananciya. tamiqo min littafin nan kuma kika koma? da sauri na ansa na duba bangon sai naga an rbt ILIMIN JIMA'I. gabana ya fadi nace ba nawa bane, ta daukeni da mari har sai da fitsari yaso ya kwace min dan xafi,ta miqe keda mama da kuma alhj,na kamota dan allah anty aina ki mini rai wlh ba nawa bane, takuma makamin duka tace yar rainin hankali kin saba yin abu kice bake ba ceko?na tafi lamo na kwanta ina tunanin babu mai yarda cewa ba nawa bane tun da na riga na fata sunana tun farko. Tun kafin a kirani na tafi dakin mama,na samu ta rabsa tagumi tana kallon littafin na ce wlh mama ba nawa ba ne,Allah kuwa......ta daga min hannu alamar inyi shiru ni kam tuni hawaye ya soma ambaliya,tace in fitan mata a daki,na koma dakinmu na kasa cin tuwan dama nida shema'u da aisha da hadiza muke ci,anty ana'u da anty fatima suke ci yau harda anty salima ta shigo.da alhj ya dawo mama ta same shi tace abubuwana sun isheta baxa ta iya ba,yanxu na koma neman sanin ilimin jima'i gara a min aure ta huta,kada in sa jininta ya hau,ta bashi littafin ya duba ya gani yasha mamaki sannan yace yasan abin yi.washe gari da safe bayan alhj ya karya didan abba ya shiga domin ya nemi shawararshi game da wanda xai bani a cikin abokansu, falonshi suka shiga suka gaisa.abba ya ce ina shirin shigowa sai gaka? alhj yace ai mi nan daka gani matsalace dani,abba yace nima haka,amma tunda ka rigani shugowa fara sanar dani taka.alhj yace wai cikin abokaou wanene mai mace daya?abba yayh dry yace meyasa kk tammaya? Alhj yace qara masa xanyi da yarinyan nan asma'u,gara in mata aure,tunda dan iskan yaron nan ya hure mata kunne,ta daina ganin kowa da gashi ni bama wannan ba,dubi irin littafin da take krnt wa,aiko kasan taso aure, abba ya duba yayi salati ya sallame yace duk nawa asma'un take data xama haka?xan ce tsarar jamila ce? alhj yace qwarai shekarunsu na sha biyar kenan.abba ya cf ta isa aure amma ga shawara,dama nima xancan da xanje maka dashi kenan ,yaran nan umar dubi har aliyu ya sanar dani yana san hadixan gidanka,salima sun sasanta da abubakar ga aina'u da fatima duk an gama magana amma yayansu kwata kwata sai shiririta, alhj yace yaya xance yarinyar da yakd nema? abb yace rabu da wadannan mutanan ba dattawa bane tunda ga matsala kawai mu hada su da asma'u su je can su qarata.alhj yace xai so asma'u kuwa? abba yace ya sota wata rana.alhj yace shi kenan sai a hada dana su aina'un ko? abba ya ce a'a kasan sati biyu na bashi to sati biyun xamu sa kafin axumin bana san xaman shi haka ba mata. kaga gara da da yanxu tunda ya samu qarin girman nan sai suka maida shi onasha can cikin arnan ma, alhj yace ai ya gayamin saidai ya ce course ne nan ma ba xai dade ba xai koma abuja,abba yace haka ne amma ai gara da yar uwarshi kusa.bani da lbrn halin da ake ciki sai dai najh ance momy tana kirana, naje gidan na same ta tana aiki su anty salima da jamila sunma duk suna aiki na rusuna na gaida momy sannan anty salima, jamila tace asma'u nace na'am,jamila xan xo kawo gyra.jamila tayi dry tace da an ganki anga gyaran kaya kamar da wani yace kiyi su sumiki kadan,nace babu dai komai ai na kusan gyara su duka bana san kawo miki duka ne.momy taxo ta jani xuwa dakinta tace min na xauna, na samu gu na xauna tace takalmina nanba nawa nake sawa? nace 38 ba tare da wani tunani ba tace wane kaloli nafi so? nace xaki saimin ne momy,tace eh,nace ko wannene inaso,tace shi kenan tashi kije gida,na fito dama tana tsame doyane xata daka saina sa hannu na s6a daka, tafito ta amshe ni tace naje gida. [1:38PM, 13/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu1----9 Yara yaran gidanmu duk basu san me ke faruwa ba sai manya. mama ce ta qeqasa qasa tace yaran kirki ba xa'a bashi lalatacciya ba irina, ta kira momy tana ce mata su hada kai suce a'a, su bani wani can,momy tace sbd me? mama tace sbd asma'u dai kowa yasan ba yarinyar kirki bace. shiko umar duk layin nan shi masa albarka ake, ita fa? sai tsinuwa,dan haka in an hada an cuce shi,moy tace shi xakiyi shaidar shi? waliyi ne shi? dan haka ki barma wannan xancan,itama anty amarya tace gaskiya an qari dan gidata.gashi dama ba shiri suke yi da umar din ba, momy tace yanxu sa shirya in anyi auran, tace momy dama ke dai kina san asma'un nan, tace eh ina santa. abba ne yayi ma ya umar waya yace lalle ya bar komai yaxo, washe gari sai gashi. abba ya ce xancan auranka ne, kuma yaxo a qurarran lkc sai kaxo a san shirin da xa'ayi xufa ce ta keto ma ya umar, wanka yayi ta maxa yace ta abba ai da dan wannan ne dama anmin waya kawai saina turo ma

Chapter 3 of 16