Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
binshi dalalama,kinsannamiji dan lallashi ne nace to na fita nace da momy barinaje gurinsu mama nan na samu hadiza tazo muka zaunamuna ta hira can wayata ta soma ringing na daukaya umar yace kizo na jiranki,nce to na dubi su hadiza na danyi tsaki har suna hada baki gurn tambayar menene? nace ya umar dinnan ne muna hirar mu wai inzo mama tace shi nekikemishi tsaki? nace bafa dashinake ba, na tashi su hadiza namin dariya wai dole na amsa. kiran miji. aisha kam cewa tayi I. kin kowa more mihi anty asma'u na tafi na barsu suna hirar kyau da halin kirki irin na ya umar na tafi ina gungunai ni ina ruwana da wani kirkinshi tundani zaman wa'adi nakeyi dashi lkc yana cika zan kama gabana. A dakin momy na sameshi ya zauna rashe-rashe suna ta hira na kula wannan zuwan momy tafi sakar mishi fuska, ina shiga da sallama suka amsa ya mike yana fadinmomy gatananbarimu tafi tace to sai da safe Allah yasa rai kayimawa kasanjiyamunje da antyka da maman taku da su umma mun ga gida bayan su liyu sun gama walima, yace ai shiyasanace ma alyusu sa ayi karatun alqur'ani a ciki sannan suyi walima ba sai dole inanan ba, kaina ya daure nace kenan sabon gida zamu kwana? a raina mmy tace 'yatamu tashi lfy,nace tomuka fita ya shiga gurin anty yana mta sallama, tace to Allah yasa a shiga a sa'a ,yce to anty kimin addu'ar smunbaby, tace nasha alwshin daranyau kukan ka zan kaimaubangiji har mun soma tafita yace a nayi mantuwa ya koma yace anty ki aiko mana da break da saafe, tace to saida safe.ni kam banso ba, cikinmota ne yace naga duk kin damu kamar baki san zuwa sabongidn? umnace a raina kai sabongida ya dama gidan ya tsaru fiye da zaton mai karatu masha Allah haka nake maimaitawa duk da dre ne mun zaga ko'ina na gidn domnga hasken fitilu tamkar rana, ya nuna min dakna,muka shiga gaskya ya tsaru daganan muka nufi nashi, wow nace a A raina wani gado ne dan kasaritaly mai shegen kyau, dakin ya umar ya tsaru muka dawo falo na zauna shi kuma yace yana zuwa kallon tv nake yi. wanda shi knshitv din a jkin bango yake,kallo ya dauke min hankali shi kan ashe unguwar sarki yaje , sai gashi da kaji kilishi da kuma fresh milk ya zube a gabana,nace ninakoshi fa, yace Allah kizokici kada ki manta naki tone, inko kin kiki rusa lissafnki. yau m kwana naw ne da fara aikinki? yafa da cike da tsokana nace dibi sati 3 yace to ma zazo kici kinji asmy? ya yago cinya yazo yasa min a bakina, na amshe hak muka ci muka sha fresh milk kusan shadaya yace zo muje mu kwanta, yau ya umar shi da kashi ya cire minkomai danayi dan mots sai yace nifa taimaka miki zanyi ki samu kiyi karatun nan inkin fasa babu dole kuma kada kiyimin kuka, kai ya umar akwai bakin wayo, da haka yayi ta min wayo yana wasanni dani har ya shiga yimin wani salo da hankalna ya soma daukewanimana somamshi wasu daga cikin wasannin dayake koya min canhankalna ya dauke sainaji yana addu'ar saduwa da iyali donneman tsari daga shadan, kafin na ankare harya dauki hanyar daya jima yana kwadayinbi, nayi kokawar kwacewa na kasa ihu da cizo duk a Duk a banza da lama dama ya shiryama yau dinnanbai barni ba saida yamai dani mace sosai sannan ya soma lallashina,kai cewa yaso ya binia hankali ne ban tsaya ba, nikamkuka nakeyi sosai kamar wanda uwarta tamutu, ba kukan zafi nakeyi ba ba kukan bakin cikn kau min da budurci nakeyi naso n gama karatuna sannan na samu wanda nakeso sai inkai mishi budurcina amma yau ga wani mugu ya same ni abanza a wofi. da kanshiya min wanka yana ta lallashi na yacena iya wankan tsarki? tamkar in haushi da duka , namishi gatse nace ban iya ba, shine ya shiga koyamin nayi bnza dashi ya fita yace kiyi bari in canza zanin shinfida,was wasa nanbar mu mun runtsa ba, kwana nayi ina kuka sai kiran sallar farko sannan wani wawanbarci ya daukeni shi kuma ya tashi yayo alwal ya shiga jero nafila har zuwa lkcn da aka shiga masallaci shima yayi sannan yazobakin gadon ya zauna, kallona yakeyi wan so mai tsanani ykeji yakai hannu ya shafi kumatu na ga idona sun kumbura sbd kuka tausayina yakeji ya sani harga Allah nasha wahala saidai shi kam yana cikin farinciki tare daannushuwa, rokonshi daya Allah yasa kwallonshi ta shiga raga. Da safe yake son wucewa ammaji yake tamkar kada ya tafi ya barni ina mabai sanar da farida tare da ita zaije ba da ya tafi dani, ya gwangwaji amarcinshison ranshi. haarya gama shri ban farka ba farida ta kirashi tanacewa sun fsa tafiyar ne? tace yana zuwa zai ma biyo jirgi ne direban sumomyya iso dauke da kayan karin kumallo, nan take yace da direban yajuy yazo mishi da antynsh. sai gasu duk a tsarace take nasu zaton babu lfy, momy fadi take Allah yasa ba wani rikicin bane dama 'yar gidan tawa jiya nakula bataso tafiya ba,har sanda tazo ban farka ba, yace anty na yi barnane, 'yar gidan momy gashi da kokawa komai ya faru,kin ganta nan kwana tayi rigima sai asubahin nan sannan ta runtsa, shine har yanxunbata farka ba anty tace ikon Allah,muka yita zargin yrnyr nnkusan har yanzunsu mama basu warware da fushn da sukey da ita ba, yace shyasa na bari sai anan danki sani na san bai dace ku sani ba . amma sbd ta fta daga zargi ne. anty tayi dariya sannan tace Allah yasa first nyt mu samu baby yace amin antyna, xan tafi domin sha biyu ya kamata muna edo state, shiyas zanje n dauki my farida mu wuce, don Allah ga asmy ki lura min da taplease, 2wks kurum xanyi amma zan dinga kiranta tace tana ganin xan zamu koma da ita, ya tsuguna ya mannamin kiss a kumatu, sannan kan lebunana, anty tace a gabana? ya fita yana darya,tace Allahya tsare. [7:42PM, 17/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu 2----8 Sanda na farka banga kowa a dakin ba,nayi miqa jikina yayi tsami, sabon kuka na saki, anty ta shigo ta kama ni,miqe asma'u nace nidai dan Allah anty kuce ma ya umar ya sakeni bana sanshi na tsane.... ta katsa ni tare da rufe min baki haba mana asma-u baya gaya min kunyi yarjejeniya ba? cikin kuka nace munyi mana amma ba xan iya ba bana sanshi,tace to kidai yi shiru na ce, taje ta hada min ruwan xafi na gasa jikina, nayi sallah na shafa mai idona luhu luhu.anty tayi waya ta sanar da momy,domin shi ko da ya biya baice ga abinda ya faru ba, cewa kawai yayi bani da lfy ne, a gabana anty tace momy komai.sai gasu jamila da nafisa momy tace suxo tayani xama ko da anty ta dawo gida.da kyar anty ta matsamin na dan ci wani abu.yinin ranan sai kuka nake yi anty tayi lallashin har na soma bata haushi ta gaji tace wai ke kukan me kike yi ne?sai kace kece mace ta farko da ta soma kah budurci?ai duk wata mace dakika ganta in dai ta kai yar mutunci to ta ketara wannan siradin. Jamila tace kinata faman kuka ko mutuwa aka miki ai sai haka,nace ni wlh dama mutuwa nayi da wannan baqin cikin Allah ni bana san ya umar.jamila ta dubeni cikin jin haushi tace to kada ki soshi din man ke dan kin samu ma ya aure ki? wlh ya umar ba ajinki bane,ke da kanki kin sani, taja tsaki ta fita.nafisa ma taji haushi amma bata yi magana ba, anty ta ce xaki ja ma kanki matsala da ya umar mijinki,ni xan tafi ga sunan su xauna tare dake. ta tafi su jamila falon qasa suka xauna ni ko haka na yini ya kira waya har ya gaji naqi dagawa.sunyi waya da anty ta mishi bayanin yanda na daga hankali na,yace naqi ma na daga wayarshi,amma bari ya tura momy itace kurum yasan xata shawo kaina,dab da magariba sai ga momy ina ganinta na fada kanta ina kuka sai lalla shina takeyi,jikina ai dama tuni ya dume da xafi nan ta aiki su jamila da direba sayaen magani,su jamila haushina suke ji sbd bana san yayansu,sai da aka kwana uku sannan na wartsake,dangi sunata xuwa gaida ni tare da ganin sabon gidanmu. Rahma randa taxo mun kule cikin daki ina kuka ina gaya mata wuyan da nasha, ita kam na lura hakan ya mata dadi,domin dry ta kama min nace rahma yanxu kin canxa kin daina sona,tace san kenan asma'u,domin duk mai sanki xai miki murna, haka nan kin xama abin alfahari gun mijinki, na harareta nace Allah dana san ya umar ne xai maida ni mace dana raba ma gayu tun a titi.dry sosai rahma ke min na samata Allah ya isa, tace dama ai ishesshe ne. sbd yanda dangi ke shiga da fita gidanmu,sai gashi har sati biyu din ma tayi.aranan da yamma dab da magariba sai gashi ,lkcn muna kallan MBC2 nida su jamila. yayi sallama da muryarshi mai cike da dadi, su jamila duk suka shiga taitayinsu daga srtn da muke yi,ya tsaya daga bakin qofa, na gane nufin shi, waton inxo in tare shi domin a abuja haka yake yi in nice dashi ya ganni nan xai tsaya sai naje na tare shi.na miqe babu na nufe shi, ciki ciki na mishi sannu ya kamo ni ya rungume to nauyin su jamika bai ji ba,na amshi jakar hannun shi da sauri nayi gaba. Shi kuma ya tsaya gun su jamila yana amsa gaisuwansu. bayan isha yana cin abinci, ina xaune kusa da shi sbd mugunta ya barni inje gun su jamila muyi kallo yaqi wai saidai in xauna ya gama kawai,dole muyi hira, yana gamawa yace bari nakai su jamila gida in dawo dama banje can ba nan na xarto nace su jamila fa nan xasu kwana,tunda a dakina muke kwana,yace to yau dani xamu kwana kada kixo ki min ihu suna nan,na xunbura baki, yayi dry.haka ya tafi ya maida su jamila kafin ya dawo na kulle qofata nace baxan xauna kaxo ka min irin na rannan ba, na soma bacci naji an dauke ni cak, na saka ihu ya dire ni yana dry.mai tsoran tsiya kin rufe min qofa ko? to na bude, ya jani sai dakin shi ganin take taken shi na soma kuka,yana lallashina ya ce yau baxaki ji xafi ba, ya umar yaran kan soyayya haka nan ya san yanda xai yi ya mantar da mace ko ita wacece,lkc qanqani ya rame ni,wata rayuwa mukayi ranar mai dadi,sai daga birani na soma kukana, bana sanshi yayi ta lallashina hakan nan muka idar da sallah asuba. Ya umar ya soma min wasannin na ce gsky bana so,yace to amma ai munyi yarjejeniya neko? ke dai naki to ne,nace amma ai ba ace ko da yaushe xaka dinga min wannan abin ba, yace inji wa? matata gonata ce haka manxm Allah yace, tunda yanxun kina matsayin matata ne ai dole ki yarda in xo miki ko yaushe ne.yan magana yana kallona yana murmushi. kwananshi 2 yace to mu koma abuja in fara xuwa mkrnt,mumje munyi sallama da su mama da momy muka nufi abuja. cikin sa'a na shige jami'a inda nake krtn mass comm. xuwan farko shine ya kai ni yasa joseph suje su dauko ni sai farida ta nuna rashin jhn dadinta inda tace haba sojana, ba gani ba nima fa mkrnt nake,ko ba xanje ba ai xan kaita, yaji dadi sannan yace min to mu dinga tafiya da faridarshi,ban so haka ba sbd nasan wata rana sairai ya baci, haka nake kallan su suna xuba soyayya a gabana, ni kam ban damu ba tunda ba wai ina san shi bane,in yana dakina kuwa sai nasha lallashi tare da dadin baki kafin in yarda dashi abin da yafi ban haushi . Kullun sai na mashi kuka yayi ta lallashina yana cewa kada in damu tunda ba dindin din xamu xauna ba. yau muna da lecture qarfe 2 dan haka nace ba xan je nayi ta xama ba farida ta fito ta ganni xaune, cikin isa ta dube ni inxaki jene ki taso inko ba xanki ba in tafi. nace mata ni sai 2 nakeda lecture tace kyaji dashi ta tafi nace kodai kinji dashi,2 nayi nayi shirya na tafi,na samu drop xuwa mkrt sai shida na taso. ina kallanta suka wuce da wasu qawayanta, ta ganni bata ganni ba oho, na kuma samun drop xuwa gida,sanda na shiga an idar da sallar magrib. farida tana dinning sallama nayi bata amsa min ba nan na nufi dakina,sai da nayi wanka nayi sallolina sannan na fito ,lkcn ya umar ya kira wayata,na duba naga shi ne sai naci gaba da tafiya gun su,domin na san dama bai wuce yace inxo muci abinci ba. na xauna tare da fadin sannun ku. ya umar ne kadai ya amsa,cae bayan an fara cin abinci,sai farida ta soma magana, yauwa sojana,dama ina so in maka magana,yarinyannan ka gaya mata,ba kimar ka bane tana Farida tace ba kimar ka bane tana irin wannan gidan sannan ta ringa hawa motar haya. ya ajiye cokali ya dube ni motar haya kika shiga asmy nace eh, yace sbda me? fuskata adaure nace sbd bani da mota, yace ban gane bakida mota ba baga my farida kuna tafiya ba? nace to ni yau 2 xanje ita kuma kullun da safe take tfy yace me xai hana kimin waya gasu joseph sukai ki? yace gaba bana san hawa motar haya ko acaba,duk sanda kika sake xan bata miki rai,farida tace shi yasa nace bari in gaya maka a gaban ta sbd kada ta xata ko munafinci ne, da tace min 2 take da lecture da ban musu magana sun kai taba?yace ko ita ce tace su kaita xasu kaita, kallan farida nake yi cike da mamaki na fa gaya mata tace naji da shi lallai ma matan nan.jin suna ta faman min fada yasa na tashi na nufi daki na bar abinbin na kulle qofata. na fada kan gado ina kuka,waton shi baima san dole nake xaune bane da xai tasa ni yana min fada? Ita kam farida hakan yayi mata dadi sai ta qara da cewa, kenan dan an gaya mata laifinta shine na fishi? kaga gashi harda barin abinci jeka lallaso ta ,shi kuma sai yace dan allah ki barta dama dan taga ina lallabata ne shiya sa take min salo ki barta kada taci ba cikinta xata kai ba?da safe ban fito da wuri ba sbd yau ma sai goma nake da lecture ina jinsu suna break dan farida tace sojana bari in kira qanwata ta karya ina ganin har yanxu bata huce ba, yace qyale ta kawai. ta miqe aiko da kissa bari dai sojana in kirata kasan yarinya ce bama kulata ba,ina kwance ta shigo sai da ta qare ma dakin kallo sannan tace lalle an xuba kudi a dakin nan, kuma dan wulaqanci irin kayana, ta dube ni ke kuma mara kunya kina nema ki dauke min hankalin miji xaki san kina kishi da yar barhki, babu boka ba malan tsabar tungu ma ya ishe ki, na dube ta na ce tuggun ki xai qare kanki kuma baxan gaji da sheda maki cewa mijinki baya gabana ba, dama xaki roqar min takardan saki kaf 9ja bani da kamarki. Na tashi na sauko daga gadan nace mijinki shine ya liqe min ko a gaban shi xanfada ta daga murya dan ya jiyo,ni kike ma ihu? daga xancen arxiki? nace an maki? haka ake xancen arxiki? tace kada ki xageni, ya umar ya shigo rai bace my farida ba sai dana ce kada ki xoba, kin san yarinyar nan bata da kunya,ga mamakina sai naga ta soma kuka,tana fadin yarinyannan dai kasan da ace ina da qanne nayi qanwa ta kusan hudu da ita ko? shine daga xo ki karya sai ta hau ni da baqaqen maganganu har dace min ka liqe mata ita bata sanka da sauran surutai,ban da taci arxikin ka ba sai na lallasata ba? ya jata ya rungume,yi shiru my farida,ki barni da ita,ni ko banxa na masu nama shige toilet na tsiri wanka, suka fita yana lallashinta sai cewa tayi ya wuce amma ka dinga mata nasiha ita rayuwar dny guda nawa ce yace na gode my farida shi yasa nake qara sanki Allah ya sani ina girmamaki sbd tsoran ubangijinki ta rungu me shi tana gdy. na fito wanka ina shafa mai yayi sallama ciki ciki ,ya shigo Ban ko amsa ba du da nasan mahimmanci sallama ya tsaya yana kallona, yi nayi tamkar ban san da mutum ba, yace wai asma'u me kika dauki kanki? nayi banxa shi yace dake nake magana, kina nufin yanda kike so xakiyi? to kinyi kadan kuma ruwanki da matata,duk abin da xakiyi ya tsaya kaina tunda ni na kawo ki ya juya ya fita,nace kudai kuka sani domin babu mai takura min cikinku goma nayi na fito sun fita ita da shi sannan basu joseph sai jorn maigadin gate na ce mishi ina su joseph? yace madam babba ta aike su suleja,nace wani abin xata kulla kuma xai qare mata, na tafiyata mkrnt drop dindai da ba aso na kuma dauka hakan nan da xan dawo duk daba fanni daya mukd da ita ba nasan da xan dinga ganinta amma bana ganinta ban da jiya, bayan nataso misalin 2 da rabi kai tsaye na samu drop na nufi gida yau nice dashi nafito,da irha na gyra muru gun cin abinci,na koma dakina agun cin abincin ne yake tambayan farida ina nike? [7:44PM, 17/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu 2----9 Ta sheda mishi ina daki ya kirani da kanshi harda cewa ka lallashe ta domin bataso ina mata mgn dazun nan ina skul lkcn zuwanta yanayi da yake na aikisu joseph suleja, sai na dawo dan na dauke ta na kai ta skul gaba da gaba tace min ita da shiga motata har abada kuma motar haya yaanxun ta soma shiga duk yanda xamuyi muyi da sauri ya dube ta, yau ma haya din ta shiga? tace haya mana ta shiga amma don Allah kada ka saurare ta ko mata fada shiru yayi yana tunanin me zaiyi akan wannan yrnyr. ya mike ya nufo dakin a lkcn ina zaune bakingado ina tura ma mina text ya shigo rai bace yake,cike da masifa yake fadinke wai ina tambayarki, me kika daki kanki? ban za nai miashe ranshi ya kara baci ya fisge wayar ya jefar kan gado, ke 'yar raininhankali ce ko? na mike duk da raina cike yake da tsoro kada ya dakeni sai da nace, to me na maka? yace oh ba kima sani ba ko? wato danace kada ki kuma shiga motar haya dankin raina ni shine kika kuma shiga ko? nace yaya ba zan shiga ba tunda bani da mai kaini kace na bi sujoseph su kaini ta aike su sannan ita kuma tayi tafiyarta me zan mata?yace kada kimin karya ko ki tsaya kina tsara min zance. wlh ba zan dauki rashin jin mgn b, haushi ya kama ni nace to wai an daure maka ni ne? yace toh kin ma tuna min dama na gayamiki muddin kika karya doka dana sa miki to sai mun sake sabon lissafin kwanaki, don haka sai kisa ke sabon lissafi daga yau Bansan snda na saki ihumai karfi ba, har farida ta zata dukana yakeyi donhaka ta shigo cike da murna tana fadin haba sojana, me yayi zafi haka hrda duka? jinkalamn dake fitowa daga bakina yasa tayi turus nace wlh ban yarda b ai sharadin naka bakace zaka tasani kana min fadaba, to wlh ka bani takardata na fasa sharadin duk ma abin da za'a min a gidan amin, inma sunce ba zan zauna gidajansu ba ai gari da yawa maye ba zai ci.... saukar mari naji tayau, na dafe kumatuna, ka mare ni? wlh bazan yarda ba, yace to zoki rama. farida tace haba don Allah sojana, yaya zaka kula taa kema rshin jin mgn ne....da sauri nace kada ki dame ni ke kuma duk bake ce me sawa ba, Allah zaimin maganin ki ya juyo kada ki saka ta cikin shirmenki, zan hukun taki domin ba sa'arki bace kuma tana da kima a idona, bakina bai mutu ba nace da kai da ita bakwa gabana,naci gaba da kukana , suka fitana tashina soma hada kayna ina zubawa cikin akwati na. shi kam daya zauna dan cin abincin sai ya kasa, daki ya tashi ya shige ranshi sam babu dadi zuciyarshi ta shiga zargin shi da rashin kyautawa domin tana ganin asma'u wata abin sontace gami da girmamwa, don haka tana bashi shawa maza ya tashi yaje ya lallashe ta nn take yabi umarnin zuciyarshi ya mike ya nufi dakin a lkcn ni har na jawo gyalena, ina kuka naja akwati zan fita mukaci karo ya rungume ni yayi cikin daki dani ina kokarin kwacewa yace haba asmy yi hkr ban kyauta Tsam ya matseni yahan niko motsi sai shfa kaina yake yi yana cewa inyi hkr in daina kuka, nace a'a ni dai yau gida zan kwana bazan sake zaman gidannanba, yave nasani naki sona amma ki kara hkr ina mki wasa ne da nace na janye sharadin, ban janye ba yana nan yu wata daya ko? da sauri nace a'a wata biyu da kwana tara yace a'a'a ashe ma munyi nisa to shi kenan kin gama lkcn yayi nisa, sannan skul zan kai ki da kaina kafin in samo miki direba wanda shi aikinshi shine ya kai ki skul, sannan yaje ya dauko ki bayan kun tashi, haka yayi ta lallashina tare da kwantar min da hankali har na daina kuka, na yarda zan cigaba da zaman sharadi. sannna ya umar yayi ajiyar zuciya tare da cewa nazo muje inci abinci. duk wannan abin yana faruwa ne kan idon farida wanda ta tsaya tana leke ta kafar makullin dakina, tasha mamaki kafin ta nufi dakn ta zuciyarta a bace lallai sojanta ya soma shiga tarkon son yrnyr nan kamar yanda ta dade tana zargi ita a yanxun ta isa ta mishi masifar da yrnyr nan tamishi dazun bai casa ta yaci kaniyar ta ba wata zuciyar tace kenan yafi sonta dake? Gabanta ya fadi laillai dole ta dauki mataki kan wannanlamarin, dakina ya kwana sai dai duk kalatar shi dole ya barni domin nki yarda san shiko lallaba ni yakeyi. dare ya ratsa grin shiru, ya umar zaune kan sallaya yana kaima Allah kukanshi yana son ubangiji ya sanya matarshi asma'u taso shi kamar yana ya jarabci zuciyarshi da sonta domin yanzu wani so mai zafi yake shigar ta duk wasu kofofi gashi na jikina, rayuwa mai juyi kanam yau ya umar ne ke rokon Allah yasa asma'u taso shi. da safe duk saurin da yake sai daya jirani8 tayi sannanmuka tafi wanda hakanbai ma farida dadi ba, kuma har ta nunamishi ta hanyar kissar dta iya , tace kenaka raina kulawar danake yi kan asma'u? shi kam yacce sam ban raina baa, inason dana mata abu zata hadani da momy kiyi hkr nasan kina iyakar kokarinki da ita, shiyasa nake kara sonkimy farida, da wannan kaiman ya rufe bakinta.ni kam kafin sati ya zagayi kullum zai kaini skul sannan zai koma ya dauko ni cikn satin ya kawomin direba wanda shi aikinshi kawai shine ya kaini suk, sannan yaje dauko ni koaike ne nice kurum zan aike shi sunan shi balarabe, kym dan kd ne, yace iyayen shisuna hayi, haakan bai ma farida dadi ba, domin waya ta kira hafsa lady tana gayamata lady tace kada ki damu kan yrnyr tunda ita kan ta kince ba sonshi take b, shima bki da tabbacin cewa yana sonta donhaka kicigaba da yimata kissa in bai yiwu ba saimu hada da malamai. Farida tace shi kenan ,yanzu yaya batun super market dina nan yola kasuwancin yana tafiya kuwa? lady tace yana tfy mana, kin samu shagon da kke son budewa na nan abj? faridatace wlh ban samu ba kuma kin san a boye nakeyi banaso sojana ya gane,kin san zaice ina na samu kudi? lady tace ki hada baki da yayarki ta nan abj ba sai kice na tane ba, farida tace tun yaushe anty yaushe anty suka bar abj, suna lagos yanxun ina jin ko wata banyi a abujan nan ba suka tashi yanzun dai ina tunanin in gaya mishi amma sai ince shi zai bani jari ko yaya kika gani? lady tace kwarai haka zaki yi in yaso da komai ya kankama sai ki fito da kudi ki jibga kaya a shagon cikin siyasa farida tace haka ne domin kina ganin mutumin nan shegen kishi da bin diddigi mota fa na siya henesi sabuwar kira,amma na rasa yanda xanyi in fito da ita tana gidan shakatawar alhj jamilu lady tayi dariya tace sojanki sai ke . Yau kam da safe ina kicin ya smenicikin shirinfita yake,yace smy xnje calaba yanxun nanina zuwa ofis na samu n tura mu wani gwajizmuyina2wks pls ki sakanicikin addu'a ,ya shafi kumatuna sannanyace sai na dawo, bance mishi komai ba a raina cewa nayi kada ka dawo, bayan tafiyarshi da kwana 1farida mata kara gaba abinta, africa ta kudu sukaje ita da alhj jmilu.gida daga ni saini ban damu ba, domin ina zuwa skul kwanta 8 ta dawo, shi kam satin shi 2 ya dwo babu dadewa aka soma azumi cikin azumin nan mabaya zama yau yana cangobeyana can, har sallah ta kus sauran kwana 11 yacein shrya yakaini kd, sbd zsujeummara shi da farida koa jikina dominnilkcnsharadinmu yancikin 6month burina shineingayauya umar yasake ni.farda cemai rokon aje dani yace tabari ni sai inje aikn hajji. Inajin sanda muka is kd yana fadama momy a gabana wani niakinhaji xanje ,a raina nacebabbar hajina kaa saken. naso in zauna gurinsumomy tcea'a tunda gagidana muje dasujamila harda nafisa da kuma aisha gidanmu, wani sabon al'amari tunda nazokd kamar da ciwo na iso zazzabi ciwon kai,daga nan saikirji ciwoo yayi yawasu jamila suka gayawa momy tazo yace in shiryamuje asibit, da yake harda bala direba namuka zo ks sbd duk inda zanje ya kaini momy tsa su jamila suka kira shi a waya ,don yazoya kaimu. diamond hospital akai kaini gado suka banibayan bincike bincike suka tabbatar da cki wata 2 a jikina bakinciki ya saka ni kuka, momy kan farin ciki tarungume ni tana cewahaba asma'u menene abinkuka? wannan ai abin farin ciki ne cikinkukanake fadin, don Allah momy kisa a cire min wlhbanasoncikinnantace ki daina fada Allahyayimkikyautasannn kice bakiso?haka tayi ta lallashina har nayi shiru, kwananmu 2 muka dawo gida ban koma gidana ba nan na zauna gurin momy ,murnaa. gurin abbba sai kace bai taba samun jikokiba sai kan cikin nan antynshikuwa aitafikowa murna duk abin danace inaso shi zanci mama ma wannan karon har ita ce 'yan zuwa gaishe ni sannanta nunamin yanzu tanayi dani domin sanda tazo nace ma momy ina zan samu dan waken dawa? tace in bari za'a kawomin haka taje gida ta sa akayimin. Antynshi

Chapter 12 of 16