Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels [1:27PM, 13/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: FUSKA BIYU Part 1 NA HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Fuska Biyu 1-----1 NA leko a hankali ina sanda bana son mama ta ganni nasan sae tace na saka hijabi, in har kin ganni da hijabi, to ki tabbata islamiya ko sallah, don ko an matsa min nasa dana fita waje zan aiko dashi. Anyi fadan , anyi dukan , an gaji an barni sai addua inji mama. Na kusa kofar fita inajin mama tana fadin "ke! Ke!! Ke!!! Asma'u ai tuni na falla da gudu. Gidansu aminiyata Rahma zan je, ina sonta gashi ta juri zama da halina na masifa da tsokana, duk da ana cewa sai hali yazo daya ake abota, amma ni da Rahma ba haka bane, ita tana da gudun zuciya sam batason fada haka nan ita ma'abociyar sanya hijabi ce, duk kawar danayi sai mun bata, amma banda Rahma. Na kalli gidan dake kallon namu, maza ne zaune a barandar gidan kusan su hudu. Yaya Ali ne da abokansa a raina nace sarakan sa ido , riga da wando ne a jikina na jeans da farar shirt ko ince top, ta dame ni sai dan karamin gyale irin shigar da nakeso kenan a duniyata, kuma a ganina ban wuce wannan shigar ba, tunda yarinya ce ni 'yar sha biyar. zan sha kwana layin su kenan sai gata, nace gidan ku fa zanje Rahma. kefa sai ina ? tayi dariya , nima gidanku zanje . nace to mu koma naku gidan wai ta ce a'a ni fa da shirin islamiya na fito , lokaci nayi sai mu wuce. naja tsaki to zo muje , amma Allah ban so komawa gida yanxun ba , tace saboda me? nace kin san Allah Rahma ban san me na ma yan gidanmu ba , duk sun tsane ni. tace ba tsana ba ce Asma'u , don nasan bai wuce ana miki fadan natsuwa ba. Na harare ta bansan me nayi na rshin natsuwa ba, kina nufin ban da natsuwa ko me? Ganin yanda na hayyako mata yasa tace , "Allah ya baki hakuri Asma'u , ba ina nufin ba ki da nutsuwa bane , kin san....."na katse ta "nidai yi min shiru malama zo muje in zaki. "muka taho sungun-sungun babu mai magana da wani, don ta mantar min da fushina sai tace ina Suraj? nan ko na soma murmushi , nace daxun shine ya dauko ni daga makaranta. hirar suraj muke har gidanmu , ta nufi gurin su mama ni kuma na nufi dakinmu, don na daura zani akan wandona, nasani na nufi mama a haka laifin zai zama biyu sai dai kash! ina isa dakin na samu su yaya yina masu cin ubana Anty Ainau da Anty fati da Anty salima, zan juya Anty salima tace "ke zo nan 'yar iko zo gidan uban wa kikaje a haka? nace "ni ba fa inda naje" na nufi sasansu mama ina yan kunkunai ku kun cika takura gara naje gun mama a haka bata da saurin hannu ku kam yanxun kun duki mutum. na samu Rahma su nata gaisawa da mama ta amshi rezar da mama ke yanke farce tana yanke mata. na shiga na dan rabe mama tace dago ta dube ni tace "yanxun Asma'u ba za ki taba jin magana ba? kin fi son kina yawo haka sai kace arniya? haka kika ga yan uwanki koko haka ki kaga Rahma tana yi? ko Aisha da take kanwar ki ta fiki hankali. na bata rai sannan na ce "to ni me nayi mama? ni ba a sona a gidan nan kowa sai yayi ta min fada" mama tace to sai ki rama mara kunyar banza , ba'a son naki me ake da mara ji? ki canja halinki mana ki gani in ba'a daina miki fada ba, karamarki dake sai shegiyar kafiyar tsiya , tace uban me aka miki zaki tsira min kuka? bansan shigowar yaya usman ba sai dai sai dai rankwashi naji kus a kaina, yace shegiyar yarinya daxun uban wa na ganki da shi a mota ya dauko ki daga makaranta? ya kama kunne na baza ki rabu da dan iskan suraj din nan bako sai kin sha wahala? cikin kuka nace bafa ni bace ya usman, ya kara kai min mari ina wasa dake ne? ban sanki bane kenan? yasa kafa ya shure ni na saka ihun da duk yan gidan suka taru amma abin takaici babu wanda yace yaya usman yayi hakuri, saidai suce ya kara min gara ma su umma da hajiya sunce kece ai rashin jinki yayi yawa Asma'u, ace ayi ta fama da mutum? yi hakuri Usman, yace haba hajiya yarinyan nan ta fita zakka a gidan nan in dai kaji an kawo kara nan gidan to ita ce. dazun fa motor yaron nan suraj na ganta ya dauko ta daga makaranta bayan Alhaji ya hana ta kula shi. mama ta fito tana fadin sai ma an hana ta, ta dubi yayunta mana su aina'u wa taga tana kula samari cikinsu? ina ce tun suna secondary duk wanda yazo gurinsu cewa suke yi je gurin mahaifinsu. amma ita da yake ta sa maza a ranta 'yar kankannuwarta yau ta tsaya da wannan gobe da wannan kai ranar dai naci duka tamkar. ranar dae haka naci duka kamar jaka sannan na nufi dakinmu na kwanta a gadon mu ina kuka. rahmace ta ke ta bani baki har aka kira sallah nata tashi fuskata ta kumbura don kuka , nayi alwala nayi sallah haka ma Rahma, ta nufi dakin mama don shirin islamiya don can ta 'aje kayanta, nima na saka nawa duk gidanmu nice na dinka wando a kayan islamiya(not clear but ana fadin yanuwanta duk dogowar riga suke sawa na islamiya ita ta dinka wando ranar dae duk wanda xae mata fada xaece ta ringa koyo da halin kawarta Rahma har ta ji haushin ta ) ta biyo ta tana kira na ban tsaya ba sae tayo gudu ta same ni , muna fita lungun layinmu ta baya muka bi sannan muka kama hanyar islamiya, kamar daga sama nafa motar suraj na tsaya itama rahma ta tsaya yayi parking ya fito kyakkyyawan yaro dan masu kudi mai takamotoci na kece raini, ya nufo mu baby lafiya? na soma hawaye ya kama hannuna. oh please stop crying my baby Rahma ta dube ni cikin takaicin yanda na tsaya ya rikr min hannu zomuje ka da muyi latti fa asma'u . nace ki tafi sai nazo. tace yanxun nan fa ya usman ya ce ki daina kula samar, na daka mata tsawa ina ruwanki? ta wuce yaja hannuna muka shifa mota ya share min hawaye da yatsanshi, fadamin me aka miki? nace wai ya usman ne yace na daina kula ka hrda dukana, yace to baby ke yanxun yaya kika gani zaki iya rabuwa dani ko ko yaya? ni dai gaskiya baby ba xan iya rabuwa dake ba, nace ai nima suraj ba zan barka ba bayan duk garin nanm kai ne kadai me sona, su fa ba wani sona suke yiba, yace to mujr in kaki makarantar, yace bari mu dauki rahma, nace barta kawai itama yau haushinta nakeji. ina shiga ajinmu duk sauran yan ajin suka gyara xamansu dan bani guri. nice na zabi gurin kuma nace nan ne gurina duk da kasancewa kowa yana zam a ko ina, amma ana shakkar zama wurina , saboda masifata duk da karfi ne dani ba suna tsorona kasancewarbamu taba danbe ba shiyasa suke min kallon karfi. na zauna ina tunanin yanda ba'a sona har zuwa san da rahma tazo. malam ya shigo yana rubutu. ba yabon kai ba, saidai ai min shaidar rashin ji, amma in dai karatu ne daga boko har islamiya nayi zakara. yanda malamai suka sanni da rigima haka suka sanni da kokarin karatu, wannan shi ne yas nake da farin jini cikin dalibai , suke kuma shakkata. hour kofar gidanmu motar ta tsaya, na fito tare da godiya tacemin zai zo anjima nace to sai dai yatsaya daga farkon layin a wurin wani gidan dake duban gidanmu ya Ali ne shi da wani wanda ban tantance shi ba , sai dai ina ganin kila shima dan gidan ne, yana ta min kallo mai kama da harara na wuce ina ce ma wanda ya rago min hanya sa anjima . yaya umar ya dubi kaninshi Aliyu yace, Ali wannan yarinyar yau ganina da ita na uku kenan, tana shiga gidan baba Alhaji itama 'yars ce? aliyu yace Asma'u? 'yarsa ce mana itace mara jin gidan, yace na kula daga zuwana shekaran jiya zuwa yau na lura bata da kamun kai, su Abubakar suka barta ta baci haka? Aliyu yace ai ya uwar yarinyar nan 'yar daru ce da taurin kan tsya. [1:28PM, 13/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu1-----2 suna iya bakin kokarinsu. ya umar yace 'yar wacece a cikin matan gidan? Aliyu yace, 'yar mama ce ka ko san albasa batayi halin ruwa ba. ya umar yace 'yar mama? Ali yace kana mamaki ko? wallahi 'yarta ce daga ita sai aisha auta, ya umar yace lallai kam albasa bata yo halin ruwa ba, mama da dukkan yayanta salihai ne kai kaf gidan ma babu mai wata matsala shiyasa naje mamaki kaya matsattsu jibi atamfar dake jikinta yanxun tamkar tayi nishi su yage haka suke a jikinta. Aliyu yace kaga kadan ma ba dan tana shan wahala ba ma kila da tsirara xata dinga yawo kuma ga smari kamar hauka yau wancangobe wancan, 'yar karamar yarinya jamilar gidan nan fa ta girme ta . ya uwar yace kai haba? Ali yace wallahi bata wuce 14 ba, ya umar ya mike ya nufi cikin gida yana fadin shi fa ganinshi an barta ne ina zaune bakin gado inayin note shema'u ta shigo "Asma'u ki zo in ji alhaji " na dube tacikin faduwar gaba don nasan kiran babanmu dani babu alkhairi , kila ma an kai mishi karata , na ce to me nayi? tace oho in ce kina zuwa ko ko in ce baza ki zo ba? na harare ta sannan na mike. shi kadai acikin madaidaicin falon nashi yana zaune yana lissafin wasu kudade gefe yaya Abubakar ne da yaya usman, suma suna ta rubutu nasan harkar kasuwancin su ne. na zauna gefe nace gani Alhaji, a tare ya abubakar da ya usman suka jeho min harara sannan suka cigaba da aikn su. Alhajiya ajiye kudin hannunshi gefe yace Asma'u wato kina da kunnan kashi ko? a raina nace tome kuma nayi? yace tambayar ki nake yi?nace a'a yace me yasa ba kya jin duk abin dana gaya miki da wanda 'yan uwanki suke gaya miki? na sun kuyar da kai ya cigaba "na raba ki da yaron nan suraj amma kin ki ji ko? ke ba mashi ba ko wani saurayi na hana kin ki yarda duk yaushe kika tafasa har da zaki kone? wato baza ki dubi yayyanki ba babu wacce take tsayuwa da wani saurayi fa sai da izini na. ma'ana sai an gana dashi sannan na yarje musu kin ga suna tara maza saike? to kiran da na miki yanxun na yanke hukuncin tunda ke ba zaki yi abin da nakeso ba to kema bazan miki wanda kikeso ba . tunda nine na haife ki ba kece ki ka haife ni ba, kuma ni da mahaifiyar ki baza ki sa mana hawan jini ba, don haka na daina biya miki kudin makaranta , na daina miki sutura , ke na daina miki komai ki dai ci abinci sadaka sannan shi wanda na rabaki da shi ki ka ki,sai ki ce masa ya fito, sadaki kawai zai bada a daura muku aure, ki debi yan kayanki ki bishi allura bazan sai miki ba. tashi ki bani guri na soma kuka domin duk iya shegena ina tsananin son makaranta kuma ina karatu sannan nasan ina son suraj amma munyi da shi aure sai na shiga jami'a lokacin shi kuma ya soma aiki tunda yanxun yana A.B. U zaria. (garin su xee lolz) nace don Allah Alhaji ka tamake ni mana? ina son karatu na , yace sanin kina son ya sani kuma zan katse miki shi ba? yaya zan so abin dakike so? alhalin ke da na haifa kina kin wanda ni nake so ? zan kuma magana yaya Abubakar ya daka min tsawa tashi shegiya. dakin mama na zame ina cewa cikin ihu , ki taimaka min mamana don Allah zan mutu tace menene? na ce alhaji ya cire ni daga makaranta wai zai min aure bayan gasu anty Aina'u nan su da suke poly ai sune ma zasu musu aure ba ni ba, na tsaya ina ta rusa kuka, ta ce hakan ne ya dace da ke tunda ba kya jin magana Asma'u duk kin bi kin maida kanki 'yar iska kin zubar mana da mutunci a gari? da gudu na nufi dakin umma suna zaune da anty fatima na fada kan umma na ce umma ki min rai mana Alhaji yace ya cire ni daga makaranta ku roke shi na tuba ba zan kuma yin komai ba, tace so naea zaki ce kin tuba amma ai tuban muzuru? tunda kin ja yayi fushi dake ba shi kenan ba. jin ba sa'a na nufi hajiya gara ita tadan lallashe ni tare da bani baki kuma tace mu bari ya huce sannan naje na roke shi tare da daukar alkawarin daina halayena, kai ranar naga tsawon dareban fasa ba haka nan ban karya ba bare na nemi kudin mota, hasalima a sace na fito tun daga sabon kawo har F.G.C malali a kafa san da na isa har an tashi break sai dana yi hawaye don takaicin missing din darasi har. 3 yanda muke shirin fara. test dinnan. haka da muka tashi bayan da Rahma ba tayi ba akan na zo muyi goyo a mashine amma naki, haka nan ta hakura ta tafi su shema'u da hadiza da Aisha suka hau mashin a gabana hakan ya kara sani yanke hukunci bani da mai kaunata duk gidanmu. na iso badarawa na gaji sosa na samu guri na zauna hutawa nake yi can kamar daga sama sai ga suraj cikin mota , ya fito yazo har gabana ina kallon shi ban ko matsa ba , yace nasha yawon nemanki baby tun daxun naga Rahma ta sanar dani kina tahowa a kafa kuma a kafa kika je makaranta . nace meyasa tace baki fada mata ba, na dube shi duk kan ka ne suraj, baba yace saidai ka fito muyi aure na gama makaranta ba zai kara biya mun ba, yayi shiru bayan ya tsugunna kusa dani, yace to yanxun yaya zamuyi? nace shine ban sani ba, yace yanzun dai taso muje na ce, a'a yaya zan shiga motar ka? a kuma ganina? yace sai na sauke ki bayan layinku , na mike na shiga a hankali muke tafiya, tare da neman mafita a karshe muka yanke shawarar zamu na haduwa a bayan layinmu kuma ba zai dinga zuwa da mota ba kuma yace ko ma nake so na tambaye shi zai na tambaye shi zai min yace ma zai saya min waya sai na boye ta mu dinga magana, son da na shiga gida ana sallar la'asar ban kula kowa b ni a dole ba'a sona na daina kula kowa haka na yanke shawara nayo alwala nayi sallah nasa kayan islamiya Aisha ta shigo. Asma'u kizo inji mama, na nufi dakin na shiga a raina nace nasan dai laifi nayi tunda dama nice uwar 'yan laifi mama ta dube ni ga abinci nan a kicin tun da yake ke kn fi karfin ki manamagana 'yar gaisuwar da kike mana a raine yau bamu samu ba, idona ya ciko da hawaye na ce na koshi , tace to ai shi kenan kila mai hure miki kunnan ya baki wanda yafi namu an hana ki zuwa makaranta amma don ki nuna ma duniya cewa bamu isa. ba kin tafi, na soma sharar da hawaye cikin shessheka na ce mama na ga ne term bai kare ba kar ayi asarar kudin mama tace ina ruwanki , me biyan yace ki daina zuwa ko sai yaje har makarantar yasa an goge sunanki zaki daina zuwa? ba tare da na sake wata magana ba, na mike na nufi dakinmu , na cire hijabin na kwanta kan gado ina mai tausayin kaina tare da tunanin anya kuwa gidannan ba tsinto ni suka yi ba? banyi tsammanin haihuwata akayi yi ba,kila ni ba 'yar asalin cikin gidan nan ba ce. nayi kuka har na gaji ga yunwa amma nasan ko na tasa abincin ba zan iya ci ba, naji an zauna kusa dani an dafa ni ko da ban juyo ba nasan cewa Rahma ce . na dago na dube ta tace "Asma'u me ya hana ki xuwa islamiya? nace cikin kuka an cireni da sauri tace an cire ki? nce har boko ma, saboda me? nayi shiru ta kana ni tashi ki gayamin nasan zaki dan ji sauki in kin gaya min kila ma mu samu mafita jin haka na tashi zaune na koro mata komai tayi shiru na dan lokaci sannan tace Asma'u xan gaya miki gaskiya, duk laifn ki ne menene wuya cikin yi kaza bar kaza? duk shine ya janyo wadannan matsalolin nace ni yanxun yaaya xanyi tace ki bar makaranta a kaman kwana 3 sannan kije ki ba alhaji hakuri ki gaya mishi kin daina kuma ki rabu da suraj.sai dai bazan boye miki komai ba rahma, ba zan iya rabuwa da suraj ba, tayi shiru cn tce to sai ki cemasa ya dan daina zuwa tukunna nace saidai hkan, can tace Asma'u zan tambaye ki, donAllah wani abu. bay kuw shiga tsakaninki da suraj dinnan? [1:29PM, 13/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu1------3 na dube ta kamar yaya? ta dan yi shiru sannan tace, kiyi hakuri yanda naga yake rike ki sai ina ganin wata rana zai iya neman ya sanki matsayin ki na 'ya mace , na ce Rahma mutane da yawa suna min wannan kallon amma ba haka ba ne, yan layin nan ma 'yar iska wasu suke ce min, niko ba haka nake ba har yan gidan nan kallon da suke min kenan . a layin nan. ma na lokacin da nayi ciwon nan? tace eh nace akwamasu cewa an cire min ciki ne. rahma tace saboda irin shigar da kike yi ne Asma'u , ki daina an fa taba takawa ba so daya ba ba biyu ba, aka ce momynah ta rabani da ke , ke 'yariska yarinya ce, momy tace Allah ya shirya ita ba ruwanta, nace duk masu min sharri su da Allah . rahma ta ce kema ki kiyayye abin da za'a zarge ki , nace ni raba ni da gulmar mutane yanxun me zai wanke ni daga zargi sai Allah . yau kwana na takwas rabona da makaranta na fito zanje kitso jikina riga da skirt material ya dme ni tmkar zasu yage,in nyi kwakkwaran nishi duk kayan haka suke don an mana dinki zan dauki nawa in je a rage su, ya uwr ne yana kokarin hawa mashin jikinshi d kaki sojoji, wata randneniyr mashin ce ban taba ganin irin ta ba ya galla min harara nan take nima na rama a raina nace don kana soja zanji tsoranka? na tsallaka dayan gefen da gudu ya kwaso mashin din ya bi ta ciki wani ruwan tabo duk ya fancale ni da ruwan da karfi nace Allah ya isa ashe yaji , nan ya dawo ya dauke min fuska da mari tare da fadin 'yariska mara kunya. na dauki alwashin sai na rama , ai wannan cin zali ne. ga bata jiki ga duka? daga nan ban kuma ganin shi ba har sati biyu , sai wata rana suraj ya dauke ni mun tafi shan ice cream a gamji , dama unguwan dosa muka hadu ya daukeni saboda yanxun baya zuwa layinmu yana ma makarantar shi , sai weekend yake zuwa , snye nake da riga da wando na jeans yana rike da hannuna muna tafiya muna hira ina zaton ramar sojoji sunyi wni taro anan wani hall dake nan gamjin , sai hangen ya umar naayi ya tsaya yana kallonmu, daidai lokacin suraj ya tallabo nii zuwa gefen kirjin shi ya girgiza kai ya wuce nace suraj zo mu tafi wancan mutumin yaron abokin Alhaji ne kuma layinmu daya ka da yaje ya fada nan muka dawo a raina na tsani ya umar, ban ma dade ni da sanin shi ba wai ashe tun yana karaminshi yake karatun soja tun bayan da yagama primary, yayi karatun soja sosai yanxun yana aiki ne a port harcourt , wani course yazo kd yana jaji shi ne ya kanzo gida. Alhaji Ahmad shine mahaifinmu mijin mata 3 mama itace uwar gida kuma auren zumunci. su 'yan asalin gombe ne , fulani ynxun haka dangin su suna can kasuwancin ne ya kawo shi nan in da yake saida zannuwa , atamfofi , laces, shaddodi, da sauransu . a yanxun shagunan sa 3 cikin central market . mama tana da yara 8, yaya abubakar, ya usman , ya mas'ud, yaya sani, anty aina'u , anty fatima, sai ni is auta Aisha, ita ko umma 'yar kano ce kuma a can ya auro ta duk dai gurin harkokin kasuwanci suka hadu 'ya'yanta 3 shema'u sai hadiza sai hamza, shema'u sa'a ta ce ta dan girme ni amma kadan, hadiza ce babba. ita ko hajiya A'I makka suka hdu , ance auranta 4 bata haihuwa ba sai data auri Alhajinmu , tashin farko ta haifi yan biyu hassan da usaina , yanzun tana goyon gambon su . yanzun tana goyon gambon su , Ahmad sunan Alhajinmu muna ce masa khalifa. mama mace ce mai tsananin son zamn lafiya , na yarda mace ta gari ita ce sila ta zaman lfy , domin duk yanda mutum yaso ta shin hankali ba zai yi da mama ba, tana da tsananin gudun bacin zuciya , tare da ibada ga biyayya ga miji ga kuma tarbiya mai ban sha'awa da take ba 'ya'yanta wannan yasa kishiyoyinta suke girmamata tare da sakar mata duk wata shawara ko 'ya'yansu suna matukar son mama. Ya abubakar da ya usman babu nisa tsakanin su , don haka tare suka shiga makaranta tun daga primary har zuwa jami'a , sunkaranta degree dukkansu fanni kasuwanci da suka gama basu nemi aiki ba sai suka fada kasuwanci gurin Alhaji inda ya bude musu wani tafkeken store kayan kwalama dana shafe shafe zuwa suturu akan titin isa kata dke unguwar sarki , yaya mas'ud da yaya sani yanxun suna b u k , Anty aina'u da anty fatima suna poly, hadiza tana ss1 fgc malali, shema'u js3 Aisha primary 5 hamza da yan biyu suna pri 1.ba yanda xaka gane wannan dan wannan ne babu bambamci koh 'yan ubanci, ni kadai ce matslar gidanmu, kamar yanda suke cewa na fita zakka, ni dai tunda na taso nafi son wando fiye da zani ana sai min wanduna amma dana soma tasowa mama ta hana sai dai siket in ko aka dink min zani sai naki daurawa insa riga in ta yawon daga ni sai pant sa rig, wannan yasa ake dinka min siket da na kara wyao in an dinka min sai na kai nace yayi yawa wai a rage, gani tubakallah yarinya ce ni amma ina da diri mai kyau kuma kafatanin gidan mu farare ne yaran gidan nice baka, sai dai naji ana cewa duk nafisu kyau. tun ina js1 maza suke sona wannan yasa na soma tunanin ko dn nfi 'yan gidanmu iya ado ne, d nuna jki su anty aina'u basa tsayawa da samari har suka gama secondary skul, sai yanxu kuma gurin alhaji suke turo duk wanda yace yana son su kamar yanda mama take ce mana duk wanda yace yana sonmu to mu turo shi gurin Alhaji su take gaya ma don tace ba'a zo kanmu ba yanxun haka duk suna da wadanda zasu aura Anty aina munnir dan sokoto ne yana aiki ne a nnpc kd, is anty

Chapter 1 of 16