Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 14
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels This Document is compiled by Shuraihu Usman - 08140419490 YEAR of compilation - 2023; Published to Taskarnovels.com.ng (1) HIKAYAR KAMARUZZAMAN DAN SARKI SHAHARUZZAMAN A wani dadadden zamanin da ya shude, an yi wani Sarki wanda ake kira Shahruzzaman. Wannnan Sarki ya tara rundunonin [ http:// fb.com/waziriaku ] yaki masu karfi da yawa. Ya yi mulkinsa ne a wasu tsibirai da ke iyaka da kasar Farisa, ana kiran wadannan tsibirai da suna Tsibiran Kalidan. Har lokacin da Sarki Shaharuzzaman ya fara tsufa, a cikin matansa babu wadda ta taba yin ko bari balle ya [ http://fb.com/waziriaku ] sami haihuwa. Ga shi kuwa yana da mata hudu, dukkansu'ya'yan sarakuna, sa'annan yana da kuyangi guda sittin wadanda ya mayar sadaka. Kowane dare [ http://fb.com/ waziriaku ] sai ya kwana da mace daya daga cikinsu, amma duk da haka Allah bai nufi ko daya daga cikin matan nan nasa da daukar ciki ba. Wannan abu kullum yana damun Sarki a cikin ransa har ya kasa jurewa ya fada wa Waziransa. Ya ce, "Ni ina jin tsoron sarautata da daulata sugushe idan na mutu ba tare da na sami magaji ba." Wazirinsa ya ce, "Ya shugabana, mai da kukanka ga [ http://fb.com/waziriaku ] Allah Madaukakin Sarki, ka yawaita addu'a da kuma rokonsa, domin shi ne mai jin rokon bayinsa." Aka ci gaba da fadanci. Bayan an tashi daga fada, Sarki na shiga gida sai ya yi alwala, ya yi salla raka'a biyu, yana mai kaskantar [ http:// fb.com/waziriaku ] da kansa ga Ubangiji. Da ya gama salla, ya daga hannuwansa sama, ya kai kukansa ga Ubangiji ya roke shi da samun haihuwa. A cikin wannan dare ya shiga wurin matarsa daya. Allah ma ji rokon bayinsa, a wannan dare matar tasa ta dauki ciki. [ http:// fb.com/ waziriaku ] Yayin da ciki ya isa haihuwa, matar Sarki Shahruzzaman ta haifi da namiji, wanda ya kasance kamar wata ranar daren goma sha hudu, saboda [ http://fb.com/waziriaku ] kyawunsa. Sarki ya ambace shi da suna Kamaruzzaman. Ya yi murna wadda bai taba yin irinta ba. Ya sa aka kawata birni da kwalliya domin shagalin bikin wannan haihuwa. Aka gayyato manyan sarakuna da masu mulki, aka gayyato mawaka daga kowane bangare na duniya. Da ranar suna ta zagayo aka barke da shagali. Aka kwana [ http://fb.com/waziriaku ] bakwai ana biki, sa'annan kowa ya kama gabansa. Sarki ya nemo mai shayarwa, da kuma masu reno, ya kebe musu wuri na musamman a cikin gidansa. Suka ci gaba da kulawa da Kamaruzzaman. Da ya fara wayo, aka [ http://fb.com/waziriaku ] danka shi ga hannun manyan malamai suka ci gaba da koyar da shi. Yaro ya tashi cikin tsananin gata da kulawa har ya kai dan shekara goma sha biyar. Siffofinsa na kyau suka fara [ http://fb.com/waziriaku ] bayyana, ya zama babu tamkarsa ga kyau duk fadin kasar. Uban kuma ya dauki soyayyar duniyar nan ya makala masa, ya kasance dare da rana yana tare da shi, ba ya son ko kuda ya taba shi. [ http:// fb.com/waziriaku ] Wata rana ana fadanci, sai Sarki Shahruzzaman ya ce wa Wazirinsa, "Ni na yi niyyar in yi wa dana aure, domin ina jin tsoron zamani, domin zamani mai shudewa ne. Ina so in ga aurensa tun ina raye kafin zamani ya yi halinsa a kaina." Waziri ya ce, "Wannan gaskiya ne, ya shugabana. Aure abu ne mai amfani da kuma [ http://fb.com/waziriaku ] daukaka darajar mutum. Ya kamata a fara yi masa aure tun kafin ya hau karagar mulki." Sarki ya sa aka kira masa Kamaruzzaman. Yayin da ya taho gaban ubansa sai [ http:// fb.com/waziriaku ] ya durkusa ya gaishe shi da ladabi. Uban ya dube shi ya ce, "Ya dana, ka sani cewa na kira ka nan ne domin in sanar da kai cewa, ina so in ga aurenka tun ina raye." Da jin haka sai Kamaruzzaman [ http://fb.com/waziriaku ] ya kada baki ya ce, faufau shi ba ya aure har duniya ta nade. Ya ci gaba da cewa, "Ya mahaifina, ni na karanta a cikin littattafai makircin mata da sharrinsu kala-kala, wanda ya sa na tsane su har na ji ba zan iya aurensu ba har abada. Ya mahaifina, [ http://fb.com/waziriaku ] ko ba ka ji yadda wani mawaki yake cewa ba: "Idan ka tambaye ni game da mata, ni masani ne game da halayensu. Idan suka ga kan mutum da furfura, ko kuma suka ga dukiyarsa [ http://fb.com/waziriaku ] ta karanta, shi ba ya da rabo daga cikin zuciyarsu. Saurayi ba ya rabanta idan ya sakar wa mata ragamarsa. Sukan fitine shi, su hana shi sukuni [ http:// fb.com/ waziriaku ] a cikin rayuwarsa. Ko da mutum ya shekara dubu, ba zai iya karance dukkan makircinsu ba." Saboda haka ba zan taba yin aure ba ko da za a shayar da ni kaskon mutuwa." Yayin da Sarki ya ji haka sai ya kume, ransa ya baci, duniya ta yi masa baki a kan wadannan [ http://fb.com/waziriaku ] kalamai na dansa. Amma da yake an ce so hana ganin laifi, sai ya yi murmushin karfin hali, ya nuna kamar abin bai dame shi ba. Ya sallami Kamaruzzaman, ya tashi ya tafi. Kamaruzzaman ya ci gaba da girma, kullum kyawunsa da [ http://fb.com/waziriaku ] haibarsa sai kara fitowa suke yi a fili. Mutane sai mamaki suke yi da irin wannan kyawo nasa. Duk lokacin da iska ta kada, ta kan kwashi kamshin jikinsa ta tafi da shi [ http:// fb.com/waziriaku ] wuri mai nisa. Yana da wani irin farin jini mai jan hankalin masoya kamar mai karfe da karfe. Ya kasance tamkar lambun farin ciki ga masoya masu bege. Yana da zazzagar murya, da [ http:// fb.com/waziriaku ] tattausan lafazi. Hasken fuskarsa kuwa yana kunyatar da hasken wata a daren cikarsa. Kumatunsa jajaye ne masu sheki, kamar furen wardi. Jikinsa kuwa madaidaici ne, ba ya da kiba, kuma ba siriri ba, kamar icen turare. Kamaruzzaman ya kasance [ http://fb.com/ waziriaku ] kamar yadda aka ambata a wannan waka: "Suka ce alheri ya tabbata ga Allah wannan da ya halicce shi, ya daidaita shi. Shi ne wanda yawunsa ya kasance tamkar sakar zuma farar saka abar tacewa. Akan tsinci lu'ulu'u a cikin wushirya tasa. Shi ne wanda ya shafe kowa da kyawo a [ http://fb.com/ waziriaku ] cikin zamaninsa. Dukkan talikai suna dimauta domin kyawonsa. Hakika an rubuta kyawo bisa fuska tasa. Mun shaida babu mai dadin hali face shi." Bayan shekara uku da yi wa Kamaruzzaman maganar [ http://fb.com/waziriaku ] aure, sai Sarki Shahruzzaman ya kara kiransa, ya ce masa, "Ya dana, za ka yi biyayya ga umurnina?" Kamaruzzaman ya durkusa a gaban mahaifinsa ya ce, "Me zai hana in yi maka biyayya [ http:// fb.com/waziriaku ] ya mahaifina? Allah madaukakin Sarki ya umurce mu da yi wa uwaye biyayya, muddin dai umurninsu bai saba wa umurninsa ba." Sarki ya ce, "Ka sani cewa, ya dana, babban burina yanzu a duniya bai [ http://fb.com/ waziriaku ] wuce a ce na ga aurenka ba tun ina raye. Daga nan kuma sai in yi murabus ka hau matsayina." *** Wannan tsakure ne daga sabon littafinmu na sabuwar fassarar labarun DARE DUBU DA DAYA.. IDAN WANNAN HIKAYA TASAMU KARBUWA TAWAJEN YAWAN CÒMMENT TO ZAMU CIGABA GOBE IN SHA ALLAHU IDAN BAI KABUBA KUMA TO SAI WANI LOKACI ZAMU CIGABA —(2) HIKAYAR KAMARUZZAMAN DAN SARKI SHAHRUZZAMAN. Bayan shekara uku [ http://fb.com/ waziriaku ] da yi wa Kamaruzzaman maganar aure, sai Sarki Shahruzzaman ya kara kiransa, ya ce masa, "Ya dana, za ka yi biyayya ga umurnina?" Kamaruzzaman ya durkusa a gaban mahaifinsa ya ce, "Me zai hana in yi [ http://fb.com/ waziriaku ] maka biyayya ya mahaifina? Allah madaukakin Sarki ya umurce mu da yi wa uwaye biyayya, muddin dai umurninsu bai saba wa umurninsa ba." Sarki ya ce, "Ka sani cewa, ya dana, [ http://fb.com/waziriaku ] babban burina yanzu a duniya bai wuce a ce na ga aurenka ba tun ina raye. Daga nan kuma sai in yi murabus ka hau matsayina." Da Kamaruzzaman ya ji wannan zance, sai ya sunkuyar da kansa kasa, ya yi shiru na wani dan lokaci. Sa'annan ya ta [ http:// fb.com/ waziriaku ] da kansa ya ce, "Ya mahaifina, Na sani Allah ya umurce ni da in yi maka biyayya, to amma ina rokonka, kada ka matsa mini a kan wannan batu. Na riga na fada maka cewa ba zan yi aure ba har abada, ko da kuwa za a shayar da ni kaskon mutuwa. Domin kuwa ni na karanta a cikin littattafai hikayoyin mutanen da suka gabata, da hikayoyin mutanen wannan zamani, na ji irin masifu da bala'o'in da suka afka [ http:// fb.com/ waziriaku ] musu sakamakon makirce-makircen mata. Har wani mawaki yana cewa: "Wanda mace mazambaciya ta kusace shi, ba ya samun kubuta ko da ya gina katanga dubu ababen shafewa da darma, ba su kare shi daga zambarta. Mata masu ha'inci ne ga dukkan makusanci da manesanci daga gare su. Su [ http://fb.com/ waziriaku ] ne masu tattausan hannu, masu manyan cinyoyi, masu tozali ga kuben idanu. Me ya fi kyawo daga wannan fada? Idan suka kira ka ka tsaya, sukan harbe ka da abin harbinsu da ba ya kuskure. Idan ka yi zancen asiri da ita a cikin dare, gobe tana shayar da shi ga waninka." Yayin da Sarki Shaharuzzaman ya ji zancen dansa, sai ya yi shiru bai ce masa kome ba. Ya hadiye [ http://fb.com/waziriaku ] fushinsa saboda kaunarsa da yake yi. Ya sallame shi ya tafi, ya kara masa ni'imomi da kulawa da shi. Daga nan Sarki ya kira Wazirinsa gefe guda domin su yi shawara, ya ce masa, "Ni dai na yi iyakar kokarina a kan in janyo hankalin yaron nan ya yarda da [ http://fb.com/waziriaku ] maganar aure, amma ya buga kansa ga kasa ya bijire mini. Da, na so ya fara yin auren nan, sa'annan in yi murabus in bar masa sarautata. To, amma yanzu mecece shawararka?" Waziri ya ce, "Abin da za a yi shi ne, ka bari sai ranar bikin salla, lokacin da sarakunanka da hakimanka da alkalai, da duk sauran masu mulki na kasar nan suka taru a fadarka gaba daya, [ http://fb.com/ waziriaku ] domin gaisuwar salla. Ka sa a kira shi, ka maimata masa wannan maganar a gabansu. Na tabbata yawansu da kuma jin kunyarsu zai sa ya amsa wannan bukata taka." Sarki ya ce, haka kuwa za a yi Waziri. Ya gode masa a kan wannan shawara da ya ba shi. [ http:// fb.com/waziriaku ] Bayan shekara biyu da wannan magana, Kamaruzzaman ya cika shekara ashirin ke nan da haihuwa. Kyawunsa ya kara bayyana, hakika Allah ya hore masa kyau, ya nada shi shugaban kyawawa na wancan zamani nasa. Idanunsa tamkar idanun Haruta da Maruta domin jan [ http://fb.com/ waziriaku ] hankali. Girar idonsa kuwa ta fi takobi kaifi. Hasken goshinsa kamar na farin wata. Gashin kansa kuwa baki wuluk kamar duhun dare. Murmushinsa yakan narkar da zuciya, ko da kuwa zuciyar karfe ce. Kamar yadda aka ambata a cikin wannan waka: " [ http://fb.com/ waziriaku ] Abin rantsuwa na ga fuska tasa. Abin sha'awa na ga wushirya tasa. Abin mamaki na ga tafiya tasa. Domin taushin jikinsa, da saukin ganinsa, da farin fuska tasa, da bakin gashi nasa. Domin matsarin da ya tsare barci daga ido nasa, da zuciyar da ta tsare shi da hani ga mugunta, ta yi [ http://fb.com/waziriaku ] masa umurni da alheri. Domin kunamin da kyawunsa ke aikawa a cikin zukatan masu bege, da hasken goshinsa, da asalin sajensa, da ma fi farin murmushinsa, da lu'ulu'un wushirya tasa, da kamshin jikinsa da ke tashi ba da turare ba, da tausasan duga-dugansa, da gajeriyar magana tasa, da daddadan furucinsa, da kawaicinsa, [ http://fb.com/ waziriaku ] da gaskiyar harshensa, da daukakar daraja tasa. Menene almiski face daga iska tasa?" Ranar salla bayan an sauko daga Idi, dukkan masu mulki karkashin Sarki Shaharuzzaman sun taho fadarsa domin gaisuwar salla. Ya sa aka kira masa Kamaruzzaman. [ http:// fb.com/waziriaku ] Da ya zo sai ya fadi ya yi gaisuwa a gaban mahaifinsa, ya koma gefe ya sunkuyar da kansa kasa, yana jira ya ji dalilin da ya sa aka kira shi. Daga nan sai Sarki Shaharuzzaman ya ce masa, "Na kira ka nan ne a gaban dukkan masu mulkin kasar nan, domin in jaddada maka bukatata zuwa gare ka ta son ka yi aure tun ina raye. Me ka ce [ http://fb.com/waziriaku ] game da wannan bukata tawa? Jin haka sai ran Kamaruzzaman ya baci, idanunsa suka rufe saboda fushi, zuciya ta debe shi ya ce da mahaifinsa, "Me ya sa kake so ka tursasa mini in yi abin da ba ni da ra'ayinsa? Ga ka ka manyanta kamar mai fahimtar al'amurra, na sha fada maka illar mata amma har yanzu ka kasa fahimtata. Na fada maka, ba sau daya ba, cewa ni ba zan taba yin aure ba har abada, [ http://fb.com/ waziriaku ] ko da kuwa za a shayar da ni kaskon mutuwa." Yana gama fadar haka sai ya buge rigarsa, ya tashi ya fita daga fadar fuu, cikin fushi yana guna-guni. Ran Sarki ya yi matukar baci, yaro ya kunyata shi a cikin jama'a. Ba amsar da ya ba shi ce ta fi [ http://fb.com/waziriaku ] ba shi haushi ba, irin yadda yaron ya nuna rashin ladabi gare shi, da rashin ganin girmansa a cikin mutane. Nan take zuciya ta turnike shi, ya daka wa dogarawa tsawa ya ba su umurni [ http:// fb.com/waziriaku ] su kawo masa shi a gabansa yana daure. Nan take suka je suka cafe Kamaruzzaman, suka mayar da hannuwansa baya suka daure shi tamau da igiya. Suka kawo shi a gaban mahaifinsa, cikin tsananin tsoro, domin kuwa ko da wasa mahaifin nasa bai taba ko zungurar sa ba, ga shi yau ya sa an daure [ http://fb.com/waziriaku ] shi. *** *** *** Wannan tsakure ne daga sabuwar fassarar labarun DARE DUBU DA DAYA, . Za mu ci gaba ranar ALHAMIS daidai wannan lokaci (karfe 9:00.. whataspp only pls 08032767547(3) HIKAYAR KAMARUZZAMAN DAN SARKI SHAHARUZZAMAN . Ran Sarki ya yi matukar baci, yaro ya kunyata shi a [ http://fb.com/ waziriaku ]cikin jama'a. Ba amsar da ya ba shi ce ta fi ba shi haushi ba, irin yadda yaron ya nuna rashin ladabi gare shi, da rashin ganin girmansa a cikin mutane. Nan take zuciya ta turnike shi, ya daka wa dogarawa tsawa ya ba su [ http://fb.com/ waziriaku ] umurni su kawo masa shi a gabansa yana daure. Nan take suka je suka cafe Kamaruzzaman, suka mayar da hannuwansa baya suka daure shi tamau da igiya. Suka kawo shi a gaban mahaifinsa, cikin tsananin tsoro, domin kuwa ko da wasa mahaifin nasa bai taba ko zungurar sa ba, ga shi yau [ http://fb.com/ waziriaku ] ya sa an daure shi. Da suka zo da shi, Sarki ya yi masa fada mai yawa, sa'annan ya ba su umurni su kwance shi, su kai shi [ http://fb.com/waziriaku ] can wani gidan gonarsa, wanda yake babu kowa a cikinsa. Suka tafi da Kamarruzzaman zuwa wannan gidan gona, aka share gidan gaba dayansa, saboda an dade ba a yi amfani da shi ba. Aka gyara wani daki a cikin gidan inda Kamaruzzaman zai rika kwana. Aka sa mai gadi a bakin kofa, ya dai zama kamar dan gidan yari. Bayan sun rufe shi sun tafi, sai [ http://fb.com/waziriaku ] Kamaruzzaman ya kwanta bisa shimfida yana mai matukar nadama a kan kunyata mahaifinsa da ya yi a cikin mutane. Ya roki Allah gafara, sa'annan ya ce a cikin ransa, "Allah ya la'ani mata! Ba dominsu ba da ban shiga cikin wannan kurkuku ba, da a ce na amince da bukatar [ http://fb.com/waziriaku ] mahaifina ta yin aure, da na zauna lafiya da shi." A fada kuwa, bayan jama'a sun watse, sai Sarki Shaharuzzaman ya kira Wazirinsa ya ce, "Ka ga sakamakon da shawararka ta janyo ko? Ka sa dana ya kunyata ni a cikin taro, wanda har ya sa na yi fushi. Na aikata masa [ http://fb.com/ waziriaku ] hukuncin da ban taba zaton zan iya yi masa ba, saboda sonsa da nake yi. To, yanzu kuma wace shawara za ka ba ni? Me ya kamata in yi masa?" Waziri ya dukar da kai ya ce, "Allah ya ba ka nasara, a bar shi a cikin wancan gida zuwa kwana goma sha biyar, watakila ya ji tsoro, ko [ http://fb.com/ waziriaku ] kuma idan zaman kadaici ya ishe shi, ya amsa bukatarka." Sarki kuwa ya aminta da wannan shawara ta Waziri. Da dare ya yi Sarki ya shiga dakinsa ya kwanta domin yin barci amma ya kasa, domin kuwa [ http://fb.com/ waziriaku ] zuciyarsa tana cike da tunanin Kamaruzzaman, da kuma halin da yake ciki. Ya yi ta juyi bisa shimfida, kamar wanda yake kwance bisa garwashin wuta, barci ya ki daukarsa. [ http://fb.com/waziriaku ] Maimakon ya yi barci sai idanunsa ne suka cika da kwalla, ya waka wadannan baitoci: "Lokacin da matsegunta suke barcinsu, a lokacin nake murkususu bisa gado. Kaicon zuciyar [ http://fb.com/waziriaku ] da ta rabu da abin sonta. Me ya sa wannan dare ya tsawaita ne? Shin me ya sa har yanzu safiya ba ta waye ba." Sa'annan kuma ya waka wadannan baitoci: "A duk lokacin da na ga taurari, fuskarsa nake gani a ciki. Zuciya ta shiga kunci domin kadaitarsu. Wannan safiya ba ta kowa ba ce face shi." A gidan gona kuwa, inda Kamaruzzaman yake tsare, yayin da dare ya yi bawan nan mai tsaronsa ya [ http://fb.com/waziriaku ] kunna masa fitila a cikin dakinsa, ya kawo masa abinci. Kamaruzzaman ya ci dan kadan, yana cewa a cikin ransa, "Ya kaicon raina! Hakika harshe shi yakan jefa mutum cikin hallaka." Idanunsa suka cika da hawaye, [ http://fb.com/waziriaku ] ya yi matukar nadama a kan kalaman da ya furta wa mahaifinsa a cikin jama'a. Ya waka wadannan baitoci: "Saurayi yakan halaka da tuntuben harshensa, amma ba ya halaka da tuntuben kafarsa. Kuskuren harshe yakan sa a sare wa mutum kai, amma kuskuren kafa bai cika raunana mutum ba." Bayan ya gama cin abinci sai ya tashi ya wanke hannuwansa. Ya yi alwala, ya yi sallar Magariba da Isaha'i, sa'annan ya sallaci Shafa'i da [ http:// fb.com/waziriaku ] Wutiri. Daga nan sai ya dauko Alkur'ani mai tsarki, ya karanta Suratul Bakara, da Suratul Ali Imran, da Suratul Yaasin, da Suratul Rahman. Ya kuma karanta Suratul Ikhlas, da Suratul Falaki, da Suratul Nasi. Sa'annan ya yi [ http://fb.com/waziriaku ] addu'a, ya nemi tsari daga Shaidan jefaffe, ya kuma nemi kariyar Allah daga dukkan wani abin tsoro. [ http://fb.com/waziriaku ] Bayan ya gama karatu da addu'o'i, sai ya tashi ya cire dogon wandonsa, ya kuma cire rigarsa, ya zama daga shi sai dan gajeren wando da wata kyakkyawar 'yar riga ta shan iska, mai shara-shara, wadda aka yi da siliki na ainihi, gefe da gefenta kuma an yi mata kwalliya da ruwan zinariya da azurfa, irin [ http://fb.com/waziriaku ] kwalliyar Siniyya. Ya kwanta bisa shimfidarsa, ya ta da kansa da matashin kai wanda aka yi daga gashin jimina. Ga fitila kusa ga kansa ta haske masa fuska. Sai ya kasance tsakanin fitilar da fuskarsa ba za a iya gane mai hasken ba, shin fitilar ce take dauko [ http://fb.com/ waziriaku ] haske daga fuskarsa, ko kuwa fuskar tasa ce take dauko hasken fitilar? A cikin wannan yanayi da Kamaruzzaman ya kwanta, sai ya zama tamkar wata dan daren goma sha hudu. Barci ya [ http://fb.com/ waziriaku ] dauke shi ba tare da ya san abin da zai faru ba a cikin wannan dare, abin da Allah ya kaddara a gare shi. Bisa ga kaddarawar Allah da hukuncinsa, sai ya kasance wannan gidan gona an yi shekaru da yawa ba a bude shi ba, balle a yi amfani da shi [ http://fb.com/waziriaku ]. A cikin gidan gonar nan akwai wata tsohuwar rijiya irin ta Rumawa. Wannan rijiya ta kasance gida ga wata aljana mai suna Maimuna 'yar Sarkin aljanu Addimiryat na daga zuri'ar Ibilis. [ http://fb.com/waziriaku ] Wannan aljana takan fita daga cikin wannan rijiya kullum idan dare ya yi tsakiya, ta yi ta zagaya duniya tana ganin abubuwan da ke faruwa. Idan ta ga alfijir ya kusa [ http:// fb.com/waziriaku ] ketowa sai kuma ta dawo ta shige cikin rijiyar. Bayan Kamaruzzaman ya yi barci da fitila a kunne kusa gare shi. Da dare ya yi tsaka, kamar kullum, sai wannan aljana ta fito daga cikin rijiya za ta shiga duniya wurin yawo. Sai ta ga hasken [ http://fb.com/ waziriaku ] fitila yana fitowa daga dakin da Kamaruzzaman yake kwance yana barci. Ta yi mamaki kwarai da ganin wannan haske, domin ta san babu wani dan Adam da ke zaune a cikin wannan gida, rabon da a bude wannan gida a yi amfani da shi, an dade kwarai. Ta ce a cikin ranta, "Ban taba ganin an bude wannan gida ba balle a yi amfani da [ http:// fb.com/ waziriaku ] shi, bari na leka dakin da hasken ke fitowa na ga me yake faruwa." Aljana Maimuna ta nufi dakin da hasken ke fitowa, ta ga kofa a bude da maigadi yana ta sharar barci a [ http://fb.com/waziriaku ] bakin kofar. Ta wuce cikin daki, ta ga Kamaruzzaman a kwance bisa shimfida ya dulmiya cikin barci. Ta tafi kusa ga shimfidarsa, ta mayar da fuka- fukanta, ta dube shi. Lokacin da ta ga fuskarsa sai da ta razana da irin kyawun da ta gani. Nan fa ta [ http://fb.com/ waziriaku ] kafa masa ido tana kallon yadda fuskarsa ta ke kyalli da haske kamar wata, ta ga jajayen kundukukinsa masu kama da furen wardi, da garza-garzan gashin gira wadanda suka lankwasa a saman idanunsa kamar baka, ta ji wani irin kamshi da ke fita daga jikinsa wanda ya zarce kamshin miski, kamar yadda aka fada a cikin [ http://fb.com/waziriaku ] wannan waka: *** Wannan tsakure ne daga sabuwar fassarar labarun DARE DUBU DA DAYA, wanda littafin zai fito nan ba da dadewa ba. Za mu ci daidai wannan lokaci (karfe 9:00 PM, na dare). IN SHA ALLAH. *** *** ***4) HIKAYAR KAMARUZZAMAN DAN SARKI SHAHRUZZAMAN Aljana Maimuna ta nufi dakin da hasken ke fitowa, ta ga [ http://fb.com/waziriaku ] kofa a bude da maigadi yana ta sharar barci a bakin kofar. Ta wuce cikin daki, ta ga Kamaruzzaman a kwance bisa shimfida ya dulmiya cikin barci. Ta tafi kusa ga shimfidarsa, ta mayar da fuka- fukanta, ta dube shi. Lokacin da ta ga fuskarsa sai da ta razana da irin kyawun da ta gani. Nan fa ta kafa masa ido [ http://fb.com/waziriaku ] tana kallon yadda fuskarsa ta ke kyalli da haske kamar wata, ta ga jajayen kundukukinsa masu kama da furen wardi, da garza-garzan gashin gira wadanda suka lankwasa a saman idanunsa kamar baka, ta ji wani irin kamshi da ke fita daga jikinsa [ http:// fb.com/waziriaku ] wanda ya zarce kamshin miski, kamar yadda aka fada a cikin wannan waka: "Yayin da na sumbace shi na ga kwayar idonsa wadda ta sace mini zuciya. Da jajayen kumatu masu kama da furen wardi. Ya ke zuciyata kada ki yarda da masu tsegumin kyawunsa. Aljana Maimuna ta dade a tsaye tana kallon Kamaruzzaman har ta manta da inda za ta tafi, tana mai [ http://fb.com/waziriaku ] cewa a cikin ranta, "Tsarki ya tabbata ga Allah madaukakin Sarki wanda ya fi kowa iya tsara halitta." To, da ma ita ta dade da musulunta, shi ya sa ta rabu da mahaifinta Sarkin Aljanu ta dawo cikin rijiyar da ke wannan gida da zama lokacin da ta lura da babu wani dan Adam da ke zaune a gidan [ http://fb.com/waziriaku ] balle ya dame ta. Ta ci gaba da kallon Kamaruzzaman tana yabo ga Allah mai kowa mai kome wanda ya tsara siffofinsa kyakkyawar tsarawa. Ita bata taba ganin mutum ko aljani ba wanda ya kai kyawun wannan saurayi. Ta rika fada a cikin ranta, "Wace irin wauta ce ta sanya uwayen wannan kyakkyawan saurayi suka rabu da shi, har suka rufe shi a cikin wannan gidan da babu kowa. Fuskar wannan yaro ai abin kallo ce abin bege, mai gusar [ http:// fb.com/waziriaku ] da bakin ciki ga mai kallonta, bai kamata a nisanta daga kallon ta ba. Babu makawa idan wani maridi daga cikin kafiran aljanu ya ga wannan yaro a cikin wannan wuri zai kashe shi ko kuma ya illata shi, illar da ba zai warke ba." Ta ci gaba da tunani tana cewa, na rantse da Allah ba zan cutar da

Chapter 1 of 14