him
"ikon Allah!, bawan Allah please don't harass me, taya zaka kirani and you expect me to start swearing, how old do you think i am, 3 or 4?please if you don't have any tangible thing to say, bounce off my phone" Nadia na gama fadan haka sai ta katse kiran tafara dariya, Abnal Shima dariyar yake ya kuma kiranta, Nadia na dagawa tace
"see mr man, respect yourself this night, why are you disturbing me? Are you that jobless?" Nadia tafada in a rude manner irin ita adole she's upset, murmushi Abnal yayi sannan yace
"are you done ranting?" ya tambayeta calmly
"au, am the one ranting? well it's not your fault, ai laifin ni dana baka number ta ce"
Murmushi Abnal ya kuma yi sannan yace
"and there i thought you don't know who's on the line, well how have you been?" Abnal ya tambayeta, Nadia bata amsa tambayar shiba instead sai tace
"wai why are you disturbing me this night?, it's not even upto a day and you're already bombarding me with calls"
"that's because i know you're already missing me like crazy, so i decided to help you and give you a call" Abnal ya amsata in a cocky manner
"you wish, miss you kor mix you ni, how is Mami, sameera and anty laila? Those are the people i miss and will want to see, not you" laila tafada mishi a yangance, murmushi Abnal yayi sannan yace
"duk suna nan lfy, but on a serious note, i actually miss you, expecially your wittyness" Nadia najin abunda Abnal yafada, her heart almost skipped a bit, but she just have to remind herself to behave, cos she's actually talking to a psychologist here, so he can easily detect her feelings, it's better she should continue with these her witty behaviors ,
"well, let me pity you and say i miss you too, but it's a very tiny little miss oo, so don't go and start feeling yourself" Nadia tafada mishi, Abnal couldn't help it but to start laughing, sannan yace
"is it 'miss' you just performed a surgery on like that? My dear its either you miss a person or you don't, but there's nothing like 'tiny little miss' as if it's a visible object" Abnal ya fada mata, hira suka cigaba dayi, sunayi suna tsokanan juna, har zuwa karfe dayan dare kafun suka kwanta, Nadia couldn't be more happier, ko ahaka akabarta she's okay for now.
Washegari da safe Mami ta tambayi Abnal dawa yake waya jiya har zuwa tsakiyan dare, kafun Abnal ya amsa laila tayi caraf tace
"ai from all indications da Nadia yake waya" Mami ce ta kalli Abnal ta kuma cewa
"wacce Nadian? Kardai yar yayar likita(Marwan)?" Mami ta jera mishi waennan tambayoyin, kafun Abnal ya kuma ce wani abun laila ta kuma cewa
"aikam Mami itadin ce" kallon mamaki Mami tayiwa Abnal sannan tace
"yanzu Abnal bazaka dubi maraicin ku ka rufama kanka asiri ba? , ina kai ina Nadia?, rukayya bata koya maka hankali ba ko?" Mami ta jera mishi waennan tambayoyin
"wai Mami gaya miki akayi cewa akwai wani abun tsakaninmu ne?, kawai we are just friends, ni maganar soyayya is not even in my agenda for now, so dan Allah karki damu kanki akan wannan maganar" Abnal yafada mata cikin kwantar mata da hankali, cos to be sincere Nadia is just his friend, he has no intention whatsoever to date her, ai shima yasan cewa shoe get size, kawai like he already said before , he just loves her personality and anytime dayake magana da ita, she makes him forget his problems and worries. (nikuma nace 'never say never' malam Abnal).
18/12/2021, 7:49 am - +234 703 875 9307 joined using this group's invite link
19/12/2021, 7:15 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 10" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1118663026?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=jK6KOwyxV2WcPF3ILY6PG%2FTD5ybEmSR8vBu5bNVaf1Sv%2FStvVDQZGUIMUT%2FZ6dVomnP9BT85BnuNRizPBMNxvG0J1v0SQXZAIP2vwrxB1TQ0gvhoFw66ziNbVcU7TMZB
๐ด๐ด๐ดโซโซโซ๐ต๐ต๐ต
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
Chapter 10
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE ๐ ๐ ๐
If at all I'm entertaining in any way or form, please do follow me on my Instagram handle ๐๐ป
https://www.instagram.com/meedahs_couture_and_more
and as you do so may Almighty Allah answer all your hidden and open prayers ๐, Ameen.
And please share the book to other groups da kuke ciki, *wannan* *ne* *correct* *Instagram* *link* *dina* , *wanda* *nake* *posting* *before* *was* *wrong*, *so* *please* *show* *me* *love* *by* *following* *me* .
Da rana laila ta kira anty zee dan tasan wane duty take a ranar, luckily for her a off duty take, shiryawa laila tayi cikin material gown dark blue ,wanda akayiwa design da orange and blue atampa, sannan aka jerawa atampar dazzling stones, daya daga cikin brand na MEEDAH'S COUTURE AND MORE, wanda anty faty tabata, tazo tayi wrapping da mayafin gown din, she looked exquisite, sai turarukan data fesa, tana fitowa daga cikin daki Abnal da Mami suka zuba mata ido, dan sameera ita ta tafi makaranta, da laila taga yanda suka kureta da ido sai tace
"i hope I'm save? Irin wannan kallon haka?" laila tafada tana kallon su simultaneously, Abnal ne yafara magana kamar haka
"you're save, kallon irin haduwar da kikayi muke" yafada yana cigaba da kallonta, sai Mami ce tace
"wai tsaya, ya naga keda ka'ninki fatarku ta changa haka? Sai wani sheki yake yi, Ballema ke laila, Ko duk acikin zaman asabiti ne?" murmushi laila tayi sannan tace
"Mami zaman asabiti yana karawa mutum kyaune?" laila asked while still smiling
"atoh kece ai zaki yimun bayani" Mami tabata amsa
"babu wani abun fa, kawai sabulun da man shafawa na JIMPO ORI da muka fara shafawa ne, sai kuma ga cimar mai kyau, shikenan fa" laila tafada tana kallon Mami
"kardai sabulai da mai din da'aka saka acikin kayanku na jiya?" Mami ta kuma tambayar laila
"a shifa, products dinsu badai kyauba, expecially wannan facial oil dinnan, OMG its soo heavenly, karki damu Mami in keda sameera kuka fara amfani dashi, lokacin zaki gane me nake nufi" laila ta amsa Mami
"kardai irin mai masu sa mutane bleaching dinnan ne?" Mami ta kuma tambayarta
"ko daya wallahi, wannan products dinsu are mostly Organic, and they have varieties of products that will suit your skin type and color, har set na jarirai suna dashi, toh kingaย cewa waenda zasu iya yin product na jariri they must be professionals in their field because of how sensitive baby skins are" laila tayiwa Mami bayani, sai Mami tace
" a toh, maganarki gaskiya ne, ga zahiri ma ina gani a fatarku, dafatan kin ibi kayan da kikace zaki bawa zainab da ya'yanta?" Mami ta tambayeta
"A, na dibi set din maiyuka da sabulai na jimpo ori guda daya, da kuma high waist skirt da gown guda daddaya, wanda zan bawa anty zee, su kuma zeenat, kayan makulashe na diba musu" laila ta amsa Mami(want to know more about JIMPO ORI products contact me on 09013851300),
"toh yayi kyau" Mami tafada
Abnal ne ya dago da kanshi daga wayar dayake dannawa ya kalli laila yace
"wai sissy ba fita zakiyi ba?" fuskantar shi laila tayi tace
"A, gidan anty zee zani, why did you ask?"
Laila itama ta tambayeshi
"toh naga kin tsaya hira da Mami, kuma kinsan hiran Mami ba karewa zaiyiba" Abnal ya amsata, hijabin dake kusada ita Mami ta dauka ta cillawa Abnal a fuska tana cewa
"kaci gidanku, nidin ce hirana baya karewa ko?" murmushi Abnal da laila sukayi sannan laila tace
"kunfi kusa, bara ni naje" adawo lafiyaย sukayi mata.
Laila na karasa gidan anty zee, dan gidan baida nisa sosai daga gidansu laila, infact da kafa laila taje, on her way there, sai kallonta yan unguwarsu keyi, suna mamakin irin transformation din da laila tayi, laila batama kula suba har ta karasa gidan anty zee, da anty zee ta ganta she couldn't believe it's the same laila da ita tasani ce, bayan sun gama gaisawa anty zee ta kawo mata ruwa da lemo, godiya sosai laila ta kumayi mata abisa taimakon datayi musu,
"haba dai laila, aini a matsayin kanwa na daukeki(dan anty zee is 35yrs with two kids), koda ban taimaka mukuba a ranar, Almighty Allah would have surely sent another person that would have been of help, so please quit the appreciation" anty zee tafada mata
"wai ina su Zeenat? (ya'yan anty zee kenan, Zeenat da Yasmin)" laila ta tambayi anty zee
"ai sun tafi madrassah" anty zee ta amsa ta
"okay, ga wannan na kawo musu, wannan kuma naki ne, atayamu managi" laila tafada tana mika mata two lylon bags, karba anty zee tayi tana murmushi tace
"a'ah, toh mungode... " tafada tana ajiye kayan a gefenta sannan taci gaba dacewa, ".... oya start spilling all the hot jist that I've missed" anty zee tafada tana kallon laila with a mischievous smirk on her face, murmushi laila tayi sannan tace
"which hot jist are you referring to anty zee cos I'm lost here" hararanta anty zee tayi sannan tace
"you think I didn't notice all the sexy looks Dr Marwan was giving you that day? My friend abeg start talking " dariya laila tayi sannan tace
"kai anty zee, wane irin sexy look kuma? Anyways let me jist you ko dan kibarni, we're into a relationship but it's not that deep yet, though yace he wants to marry me blah blah blah, but I'm a little bit skeptical about the whole thing" laila ta karasa maganarta in a worried tone
"and why is that?" anty zee ta tambayeta
"i cant really pinpoint the reason why, but i guess maybe because of the bitter experience i had with ishaq and his family" laila ta amsata, numfasawa anty zee tayi sannan tace
"my dear, kinsan dai bazan iya turaki zuwaga halaka ba, Amma I'm very sure cewa inna rantse miki bazanyi kaffara ba, Dr Marwan and his family are good people, they don't have that nonsense behavior that some wealthy people do have na wulakanta talaka, they're not just rich physically but also rich at heart, so my dear allow yourself to love and let be loved" godiya laila ta kuma yiwa anty zee sannan anty zee tace
" my dear better hold that man tight and don't let go, cause your net did not just catch a fish, it's a whale it caught and a big one at that, dan bakisan yanda mata suke mutuwar sonshi bane ba, ko anan keffi ba barin shi suke ba" murmushi laila ta kumayi amma batace komai ba, around 4pm laila ta tashi tayi hanyar gida.
Laila na isa gida, Abnal kadai ta tarar, Mami ita ta tafi gidan landlord dinsu dan biyan kudin hayansu, kusada Abnal laila ta zauna looking all worried, tambayarta Abnal yayi mai ke damunta, sai tace
"har yanzu Marwan is still not picking my calls, neither did he call me back, I'm just soo worried" laila ta amsa shi in a very sad tone, exhaling Abnal yayi sannan yace
"this is what you will do, why not kibari zuwa maybe 12am sai ki kira shi, kibashi hakuri and explain things to him, I'm sure he will give you a listening ear", kura mishi ido laila tayi tace
"why 12am?" ta tambayeshi
"don't you know that each and every discussion has a time that's best suit for it, in this kind of discussion that you want your partner to give you a listening ear, tunda kinsan kinyi laifi, are mostly done at night, ki gwada ki gani" Abnal yayi mata bayani, godiya laila tayi mishi sannan tace
"and about Nadia" Abnal najin sunan Nadia ya kalli fuskar laila yace
"and what about her?"
"are you sure you don't have any sort of feelings forย her?" laila ta tambayeshi
"of course i do have feelings for her, FRIENDSHIP, that's the feelings i have for her" Abnal ya amsata while emphasizing on the word 'Friendship'
"are you sure? Cos i know you so well Abnal" laila ta kuma fada, murmushi Abnal yayi sannan yace
"wait sissy, why are you hell bent on the fact that i have any romantic feelings for her?, I've told you severally, babu abun dake tsakaninmu apart from 'friendship'" kura mishi ido laila tayi na waensu dakiku sannan tace
"okay if you say so, but i know you understand the reason why I'm bombarding you with all these questions?"
"i know, and I've assured you not to worry, so please just trust me on this" Abnal ya amsa ta
"okay, I'm trusting you" laila tafada tana shiga cikin parlour dinsu.
Bangaren Marwan, he really misses laila like crazy, har tsoro abun yake bashi, a lady that bai kai wata daya da sanin taba, and he's already in love with her like hook, line and sinker, yana lurada duk kiran da take mishi, he's intentionally not picking up her calls, to avoid thinking about her, he occupied himself with soo much work that by the time he came back home that day, he was far more than exhausted, yana gama wanka yayi sallar Isha, kawai fruit salad yasha ya kwanta.
Around 12am wayarshi dake bedside table yafara ringing, at first he didn't pick har kiran ya katse, but da aka kuma kiran shi akaro na biyu yayi deciding to pick the call thinking maybe ansamu emergency ne a wajen aiki, cos yana yawan faruwa, insu samu emergency and its critical, kiranshi akeyi kuma yaje, so baima tsaya duba wanda ke kiranshi ba, kawai daga wayar yayi ya kareshi a kunne yace 'hello', da laila taji muryarshi, sauke ajiyar zuciya tayi sannan tace
"hi dear", Marwan najin muryarta ya bude idanuwanshi dake a lumshe da, sannan ya tashi zaune yace
"why aren't you sleeping?", shagwaba fuska laila tayi as if yana ganinta tace
"how do you expect me to sleep knowing that you're upset with me", lumshe idanuwa Marwan yayi sannan yace
"who told you that I'm upset with you?" Marwan ya kuma tambayarta
"please let's not play this game, we both know that you're upset with me, which you absolutely have the right to be, but all I'm asking is for you to hear me out" laila tafada mishi pleadingly, shiru Marwan yayi na few seconds sannan yace
"let me ask you this, why did you lie to me about not ever having a boyfriend?, i intentionally told you everything about me, cos i don't want any form of secrets between us, yet you decided to lie to me"
"I'm so sorry for not telling you about ishaq earlier, but i swear it wasn't because of anything, as at the time you asked me about my story life, i didn't think our relationship is gonna work out, hence i didn't see the need to tell you about him" laila tafada mishi
"so now are you sure the relationship is gonna work?" Marwan ya tambayeta
"i really don't know" laila ta amsa shi skeptically, shiru Marwan yayi sannan yace
"let me ask you this, but i need you to be honest with me"
"okay, i promise to be" laila ta amsashi atakaice
"is the reason why you accepted my proposal because of the help i rendered to your brother?" Marwan ya tambayeta straight forward
"you do realize that you just offended me right?, i understand that you're upset with me, but you implying that I accepted your proposal because of the help you rendered to us is just so unacceptable" laila ta amsa shi sounding a bit upset
"I'm sorry if you found my question insultive, but sweetheart that's the vibe I'm receiving from you, this whole thing looks like I'm the only one in the relationship" Marwan yafada mata yana dan daga muryar shi, shiru laila tayi daga baya tace
"I'm sorry, but i think calling you was a mistake" laila na gama fadan haka ta katse kiran, rufe ido Marwan yayi while resting his back on the headboard of the bed, yana bude idanuwanshi ya dauki wayarshi tareda dialing din number laila, saida kiran ya kusan katsewa sannan laila ta daga without saying a word, Marwan ne yayi magana kamar haka
"I'm sorry, i guess i got carried away by my emotions", still laila batace komai ba, Marwan ne ya kuma cewa
"c'mon i said I'm sorry", laila that's already teary eyed was trying to control herself, da kyar ta budi baki tace
"let's get this straight, I've never loved anyone because of their material things, I'm not that kind of girl, so i wont tolerate it in any shape or manner you implying that I'm one, cos if i was, i bet you that we would have been living aย lavish lifestyle, I'm not trying to brag or anything, but that's the truth" laila ta karasa maganarta not able to hold back her tears, cos she just feels like everybody tend to look down on them just because they are poor, and she's tired of keeping quiet, Marwan was shattered hearing her tearful voice cos to God who made him, he wasn't trying to hurt her, but rather he was just trying to be sure cewa she's not saying yes to him out of pity, cos he rather stay single than to be loved out of pity, but not to imply that she was a gold digger or anything of sort, sai Marwan yace
"sweetheart i made you cry, i dont think any words will be enough to quantify how sorry I am right now, i never in my entire life wish to hurt you in anyway, I'm soo sorry for making you feel this way, i promise you it wasn't intentional, and for the record, i have never seen you as the materialistic type, infact to show you how sorry I am, let's just forget everything about your ex, he was in your past which doesn't really matter, what i really care about is your present and future" Marwan yafada mata cikin ra'da, laila bata ce komai ba, Marwan ne ya kuma cewa
"sweetie please say something cos your silence is killing me"
" I've heard you" laila ta amsa shi atakaice
"so does that mean that I'm forgiven?" Marwan ya kuma tambayarta
"yes" laila ta kuma amsa shi
"thank you, but sweetheart i miss you soo much that it hurts" Marwan ya fada mata a shagwabe, murmushi laila tayi dan yanda Marwan yayi magana was funny, sai tace
"i don't believe you, if really you missed me the way you're implying, you wouldn't have been able to ignore my calls" laila ta fada mishi, murmushi Marwan yayi sannan yace
"my jealousy got the best of me, the image of you standing with another man that's not me got stucked to my brain"
"you have absolutely nothing to worry about even if I'm surrounded by thousands of men, my heart has already been stolen by you, so it now belongs to you and you alone" laila tafada mishi seductively, shiru Marwan yayi while allowing what she just said now sink, sannan yace
"the only thing saving you from me right now is the fact that you're not beside me" dariya laila tayi tana cewa
"and what would you have done if I was beside you ?" she asked him in a whisper
"don't worry about what i would have done, cos saying it would never be like experimenting it, so duk ranar da muka hadu zaki sani" Marwan ya amsata, haka suka cigaba da hiran soyayya, daga baya Marwan ya fadawa laila cewa ta gayawa Abnal yaje ya dauki passport wanda za'ayi amfani dashi wajen yimishi international passport da sauran documents din da ake bukata, godiya da adduoi laila tayi mishi sosai, sai wajajen 4am suka kwanta bacci.
19/12/2021, 1:58 pm - +234 814 290 4255 left
19/12/2021, 2:11 pm - Hafsat Sulaiman Sa left
19/12/2021, 11:15 pm - +234 706 217 0094 left
19/12/2021, 11:58 pm - +234 703 875 9307 left
21/12/2021, 6:58 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 11" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1118663031?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=%2FnXt3RR8x8nYgpXJmmnHW%2BPaj0kD6MjvHQb04TEJ9IXfVOxc87393ZfNO2MQVjdr4YuI470J4iPY69tKt3m97rfp6jENGBex3W6Afy8vwWXKs5GgxfH9XAzumbYfKHu3
๐ด๐ด๐ดโซโซโซ๐ต๐ต๐ต
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
Chapter 11
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE ๐ ๐ ๐
Yayi sati daya da dawowar su Abnal keffi, Abnal yaje yayi passport din da Marwan yace yaje ya dauka, ranarda Abnal zaije daukan passport din, shida sameera ne suka je, and tawajen gidansu rukayya zasu wuce, da sameera ta bada shawaran cewa kodai subi tawani hanyar just to avoid seeing rukayya amma Abnal yace there's no need for that, ta wajen zasubi. on their way back home from the studio, daidai kofar gidansu rukayya akwai wani jeep din da'akiyi parking awajen, wani dan saurayi na jingine a jikin motar while rukayya ita kuma tana tsaye agaban saurayin, tun kafun su karaso wajen rukayya ta hango su Abnal, sai ta kura musu ido, dan Abnal yadan changa ya murmure ya karayin fresh, dama gashi kyakyawa ajin farko, rukayya was expecting cewa Abnal zai zo ya sameta ko yayi kokarin yi mata magana dan tasan son da Abnal yake mata ba nawasa ba (kina ruwa kusada ka'da๐๐), Amma sai gashi ko kallon inda take baiyiba, har suka wuce rukayya couldn't take her eyes off them, she was shocked da action din Abnal na yanzu, gashi ya kara kyau, sai taji soyayyar shi yadawo mata, dama can tana sonshi zugin babarta da yayarta ce yasa ta rabu dashi, saurayinta na mata magana amma bata fahimtar abun dayake cewa, sai kawai sallamar shi tayi ta shiga gida feeling all sad. Sameera too was shocked da irin 'i don't care' attitude dinda Abnal yayi displaying yanxu, cos she was expecting cewa Abnal will want to talk to rukayya, dan ita ganau ce a irin son da Abnal ya nunawa rukayya, shiyasa ma ta bada suggestion cewa kar subi hanyar, even Abnal himself couldn't believe that he pulled that off, in an gaya mishi cewa a day will come, dazai iya ganin rukayya yaki kallonta zaice karya ne, Amma sai gashi not only did he seeย and ignored her, butย also, he did not feel any sort of pain or hurt, instead tunanin Nadia ne ya fado mishi arai, baisan lokacin daya saki murmushi ba, dan kullin sai sunyi wayaย inta dawo daga aiki, sai kara shakuwa suke, sameera couldn't help but to ask Abnal ko ya lurada rukayya, Amsata Abnal yayi da 'yes' ya ganta, shiru sameera tayi, daga baya suka cigaba da hiransu.
Laila da Marwan soyayyarsu kara garko yake day in-day out, indai Marwan is less busy toh suna waya ko video call, har yanzu it's just like laila is living a fairytale life, gani take at anytime anything can happen and Marwan will decide that he's no longer interested in the relationship, ko his parents should decide that he can't marry her anymore or he should find someone that's from a wealthy family just like him, Abnal ne mai kwantar mata da hankali, cewa she should free her mind from any negative thoughts and allow herself to be loved.
Nadia has gotten so used to the attention da Abnal yake bata that she's literally scared if at the tail end he doesn't reciprocate her love and just wants them to be friends, though she has explained everything to sadiya who is her confidant, and sadiya told her to be calm and let her allow everything fall in its place by itself. Yau yazama weekend so Nadia ta dawo gida da wuri, since morning take expecting din kiran Abnal cos he already knows her work schedule, so by now ya kamata ace ya kirata cos he always do the calling, har zuwa dare shiru babu kiran Abnal, har tsoro yafara kamata tana tunanin cewa ko wani abunne yasame shi, after ta gama all her necessary nightly ritual tana kwance akan gadonta tadau wayarta tayi dialing din numbarshi, Abnal dake kwance a three seater dinsu yaji karar wayarshi, dauka yayi yana ganin mai kiranshi yasaki murmushi dan intentionally ne bai kira taba, yanaso yagani ko ita zata kirashi, sai daya gyara muryarshi sosai yayi kamada na mara lafiya, sannan ya daga wayar da sallama, aikam Nadia najin muryarshi duk tabi ta gigice, ko sallamar dayayi bata samu daman amsa shiba, tace
"what's up with you? You're not sounding well" kara rage murya Abnal yayi sannan yace
"I'm not feeling too well" yafada in a difficult mana, asif he's finding it hard to breathe, salati Nadia tayi sannan tace
"what exactly is wrong with you?" ta tambayeshi sounding all worried
"its my chest, i don't know what's wrong with it again, ciwo yake mun, daidai inda aka yimun
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 7 Chapter of 32