iya zuwa lokacin" Nadia tafada
"yes, i called her too and she told me the same thing, infact tace it's because of the exams that's she was preparing for shiyasa bata samu daman halartar biki yaya Marwan ba"
"hakane kam, Amma next week is around the corner already"
"yes, i just noticed that muhseen is soo eager to see her" Abnal yafada, murmushi Nadia tayi sannan tace
"ai ya muhseen was sis hasy's secondary school boyfriend, they were in the same class and agemates"
"no wonder yake dokin ganinta" Abnal yafada, hiransu suka cigaba dayi inda Nadia take gayawa Abnal maganar launching din eatery din laila that's around the corner.
06/01/2022, 6:57 pm - +234 704 512 5590 left
07/01/2022, 7:47 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 19" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1136119179?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=mXxn6ZApVoIGaWLmmH8jSuvgGEuxZEtl78BoPauLoBwklIzgkBKH2Sh8C%2BXR3JKdRUSun2NszWI36w9zq%2BQb%2BZV5NFtVGBO%2B%2BMGZ44QGSP10IbUDfH%2BidDwjWBJ0ewc8
🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵🔵
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
Chapter 19
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃
Yaune launching din eatery na laila, Almost all the influential people in Abuja were present, har ya'n media anyi inviting dinsu, Alhaji habib yaso Mami tazo amma Mami tace baza tazoba, so instead sameera ce tazo, duk waenda suka halarci luncheon din sai yaba kyaun wajen suke, both Nadia da sameera were looking astonishing, anan ne Yusuf ( Alhaji Habib's first son) yaga sameera kuma ta kwanta mishi, he approached her and they got talking cos Yusuf too is good looking in his own right, harya Kaiga them exchanging digits. All the pictures they took there Nadia sent it to Abnal. The launching was a success, so washegari eatery din zai bude for business.
Washegari sameera ta koma keffi dan sun kusan fara jarabawa a school, itada Alhaji Habib ne sukaje, da suka isa keffi, Alhaji Habib couldn't believe his eyes when he saw where Mami was living, Amma bai nuna ba a fuskanshi, suna isa ya umarci body gaurds dinsa su tsaya a waje, dama mami tasan da zuwan su. After exchanging pleasantries sameera ita ta shiga daki dan tahuta, Mami kuma ta k'awata gaban alhaji habib da kayan ciye ciye, abunci dan kadan yaci sannan ya fuskanci Mami yace
"baki gayamun cewa yanda kike da kyau haka kika iya girki" murmushi Mami tayi tareda cewa 'ta gode'. Tarihin rayuwarta dana ya'yanta Mami tabawa Alhaji Habib kamar yanda ya bukata, ba karamin tausayinsu ne ya tsirgawa Alhaji Habib a zuciyan shiba, Shima tarihin shi ya bawa Mami, sannan yace shi gaskiya baison a dade ana abu da'ya, he wants them to get married as soon as possible, tunda su ba yara baneba, they know what they want, sai Mami ta bukaci ya bata lokaci ta gana da family dinta tukunnan, duk yanda sukayi zai jita, da 'toh' Alhaji habib ya amsa ta, amma yace dan Allah karta bari abun ya dade. hiran soyayya da yanda yake son Mami Alhaji Habib ya cigaba dayi mata, tun Mami najin kunya har tazo tadan saki jikinta dashi. Alhaji Habib ya dade sosai a gidan, dan sai dare yabar gidan tareda barwa Mami kudi mai tsoka, Mami bataso karba ba, Amma Alhaji Habib was having non of it, sai daya tursasa mata ta karba.
Washegari around 10am bayan sameera ta tafi makaranta, sai Mami ta kira laila dan ta Sanar da ita abun dasuka tattauna da Alhaji Habib jiya, laila na daga wayar bayan sun gaisa, sai Mami take cewa
"ya naji muryarki wani iri?"
"wallahi kawai banji dadi ne, da safennan da ciwon kai na tashi" laila tafada
"Allah ya baki lafiya, maybe zirga zirgan taron da kikayi shekaranjiya ne, dafatan dai kinsha magani?" Mami ta tambayeta
"Maybe, amma nasha magani, yanzu ma ina eatery, dan ba daman inbar masu aiki su kadai for now"
"toh madallah, Allah ya sanya Albarka ya kawo kasuwa mai Albarka" Mami takuma fada, da 'Ameen' laila ta amsa mata, sannan Mami tayiwa laila bayanin abunda suka tattauna da Alhaji Habib jiya, inda Mami take nuna damuwarta cewa gata ita ba iyaye ne garetaba, maganar ya'n uwa ma bai tasoba, dan batada su, she grew up knowing only her parents kafun suma suka rasu, ya'n uwan mijinta ma they are nothing to write home about cos they don't give a hoot about her and her children, infact data dawo daga Abuja, uncles dinsu laila suka zo zasuyi mata diban Albarka, wai maiyasa bata yimusu bayani cewa ga irin mijin da laila zata aura ba, sai d'aya daga cikinsu yake cewa ai dan bata daukesu da daraja ba shiyasa, Mami tatas tayi musu dan ta gaji da irin cin mutunci da suke mata, baram baram suka bar gidanta aranar, yanzu ita bata masan ya zata yiba. Da Mami ta gama yiwa laila bayani, sai laila tace
"Mami da zaki yarda muyiwa anty zee magana da yafi, kema kinsan cewa daga Allah babu kowa garemu inba itaba, inna gama waya dake yanzu zan kirata muyi magana, duk yanda mukayi da ita zan sanar dake"
"toh naji, Allah ya taimaka" Mami tafada, laila ta amsa da 'Ameen' sannan ta katse kiran. True to laila's words tana gama waya da Mami ta kira anty zee, bayan sun gaisa, laila tayiwa anty zee bayanin komai, murna anty zee taringayi tana cewa dama tanada niyyar zuwa ganin Mami dan tun data dawo daga Abuja basu hadu ba, so intaje duk abun dasuka tattauna da ita, she will fill laila in, godiya laila tayi mata, sannan anty zee take cewa tayi hakuri na launching dinta da bata samu daman zuwa ba, Amma babansu zeenat ya bata labarin yanda eatery din ya hadu( cos he attended the launching) ga kuma sakon alert na Marwan data gani, murmushi laila tayi tace ai anty zee ta cancanci komai, cos without her help batasan ya zasuyi ba.
The next day da anty zee ta tashi daga aiki, gidan Mami taje, bayan sun gaisa, anty zee takewa Mami murna tana cewa dan Allah Mami ta saki jiki da ita dan ita ta dauki Mami a matsayin uwa ne, yanzu abun da zai faru shine zatayiwa ubanta magana ya tsayawa Mami a matsayin waliyinta, tunda mami tace ita bata bukatan wani shagali apart from daurin aure, Amma ita zata kawowa Mami mai gyaran jiki da Kuma social worker wacca zata ringa koyawa Mami abubuwan zamani, Amma for now Mami ta gayawa Alhaji Habib cewa ya bata kamar wata daya kafun ayi biki, godiya Mami tayi mata tace insunyi waya da Alhaji Habib duk yanda sukayi zata gayawa anty zee, sai susan next line of action.
Da Mami sukayi waya da Alhaji Habib sai tayi mishi bayanin cewa itafa bata bukatan komai apart from daurin aure, Alhaji Habib yayi na'am da abunda Mami tafada dan Shima bayason hayaniya amma yace shi zai bawa Mami kudin komai, dan tayi lefenta da kanta and shi baya bukatan komai daga gareta, godiya Mami tayi mishi sannan Alhaji Habib yace tunda wata daya ta bukata shi ya bata, kawai date shi yake jira yanzu, Mami tace karya damu da wannan, zuwa jibi ita zata bashi date. Basu dade da gama waya da Alhaji Habib ba saiga sako nan ya shigo wayar Mami, sameera ta kira tazo ta karanta mata, aikam sameera na bude sakon taga cewa alert na kudi ne, 10 million naira from Alhaji Habib wai kudin lefe (karku ce kudin is much, remember Alhaji Habib is a politician so 10m is actually a chicken change to them), sameera da Mami couldn't believe it, laila Mami ta kira ta fada mata, she too was surprised, sai Mami tace ita gaskiya zata mayar mishi tace kudin yay yawa, Amma laila ta hana tana cewa ai ba karba zaiyi ba, kawai Mami ta kirashi tayi mishi godiya, haka kuwa akayi.
Few weeks later
Bikin Mami saura sati biyu yanzu, Mami tasha gyara bana wasaba, sai sheki takeyi, kuma a yau laila ta iso keffi, zokiga murna a wajen Mami da sameera, they were super excited to see pregnant laila, yes you heard right, laila is pregnant, bayan launching na eatery dinta da take jin jikinta wani iri da mami take cemata kodai zirga zirgan launching din datayine, ashe cikine da ita. Laila ta karayin fresh da ita cos JIMPO ORI PRODUCTS din da take amfani dashi ya karbeta bana wasaba, kallo daya mutum zaiyi mata yasan cewa she's in money, bayan ta huta Mami take tambayarta cewa yanzun data bar business dinta, wa zai sa mata ido, murmushi laila tayi sannan tace ai she has staffs, tanada manager, ga chefs da waiters, so her business is in good hands cos her manager is very efficient, mostly duk ranar dataje (dan ba kullum take zuwaba, cos of laulayin ciki, ga kuma online program da takeyi) a office take zama, bawai wani abun take zuwa yiba, adduan cigaba Mami ta kuma yimata, bayan wannan Mami take bata labarin sameera da Yusuf, tace farkon ranar dayazo ita tayi mamaki har ita take mishi tsiya cewa yazo yaga yanda ita takene, dan ita batasan cewa zaizoba, wai murmushi kawai yayi yace ai shi so yake yayi surprising dinta kuma yazo yaga sameera, dan lokacin sameera taje makaranta kuma bata dawo ba, not knowing cewa ita sameera tasan da zuwanshi, not long after Yusuf yazo saiga sameera nan itama ta dawo daga makaranta, in a nutshell sameera da Yusuf are dating, dariya laila tayi bayan mami ta gama yimata bayani sannan tace ai ya kamata by now mami tasan sameera da zurfin ciki, fatan Alheri suka nemawa kansu.
Yaune daurin auren Mami, a central mosque din da aka daura auren laila nanne aka kuma daura na Mami, baban anty zee ce ta tsayawa Mami a matsayin waliyi while babansu Nadia shine waliyin ango, andaura auren bisa sadaki dubu dari biyar, kuma a ranar za'a kai Mami gidan mijinta, sai fatan zaman lafiya. While Sameera ita kuma alhaji Habib ya nema mata transfer zuwa university na Abuja, amma suna hutu yanzu, in zasuyi resuming she would resume with them, Amma for now gidan laila zata zauna.
Canada
Da akayi launching eatery din laila, Nadia ta turawa Abnal hotunan su, rigar da Nadia tasa was an off shoulder, duk wuyarta were out and mayafinta kawai daura shi tayi a kafada, amma tayi kyau, da Abnal yagani baice komai ba, sai washegari when they were video calling Nadia tace
"you didn't even say anything about the pics i sent you, had it been i didn't send it to you now you will be complaining" kura mata ido Abnal yayi na waensu dakiku sannan yace
"i intentionally didn't say anything about them"
"why? You don't like them?" Nadia ta jera mishi waennan tambayoyin
"they're beautiful, but you exposed your body" Abnal yafada, bude idanuwa Nadia tayi kafun tace
"ni kuma? What did i expose? Cos if i can recollect i was putting on a gown and it wasn't even tight fitted"
"but it was an off shoulder" Abnal yafada, murmushi Nadia tayi sannan tace
"ohh that, what's the big deal there?"
" it might not be a big deal to you, but it is to me" Abnal yafada seriously, Nadia takaita murmushin da takeyi tayi ganin cewa Abnal is quit serious about it, sai tace
"you're such a cave man, i pity your future girlfriend" Abnal bai amsata ba instead sai yace
"promise me something"
"what?" Nadia ta tambayeshi
"that you won't put on clothes that will expose any part of your body again, no matter how little it is"
"and why will i promise you such? It's not as if we are an item" Nadia tafada while smiling
"I'm serious here, please just promise me" Abnal ya kuma fada mata while still staring deeply at her
"see me see trouble oo, irin wannan karfin hali, okay i promise you" Nadia tafada cos the way Abnal is staring at her is making her feel uncomfortable
"thank you" Abnal replied,
"so when will you be visiting sis hassy cos she's through with her exams?" Nadia ta tambayeshi trying to change the topic
"truly i don't know, cos i got a job in a consulting agency as a therapist, so my free time is quit limited, but muhseen will be going to see her tomorrow" Abnal replied
"wow congrats, shine ko ka gayamun, had it been i did not ask you about sis hassy you wouldn't have said a word" Nadia tafada a shagwabe
"you know that's not true, that was the main reason i called you, but i got distracted when you asked about the pictures you sent me, in ban gaya miki ba wazan gayawa kuma?" Abnal yafada mata jokingly
"i don hear, so your therapy is for who?" Nadia asked
"people with depression, any form or type of depression" Abnal replied
"nice one and good luck with that" Nadia tafada
"thanks, but i will try and squeeze out time to go see haseeba, duk lokacin dazan je i will let you know" Abnal yafada mata.
Lokacin bikin Mami da Alhaji Habib, Both muhseen da Abnal were super excited, yanzu they call themselves brothers, saiga Yusuf Shima yana gayawa muhseen cewa shi yasamu mata which is sameera, da Abnal yaji wannan kuma he was speechless, cos everything was just happening soo fast, if anyone had told him 6 months back that he and his family will be where they are today zai karyata ne, Amma sai gashi within a blink of an eye Almighty Allah has turned their life around, bai da abun cewa sai Alhamdulillah (that's Almighty Allah for you), followed by lailas pregnancy, the day he heard that one, sai dayayi kwalla cos of how overwhelmed he was with soo many emotions.
Nigeria
Mami is enjoying her marital life cos Alhaji Habib is such a caring husband, babu abun daya yarda Mami tayi, yace she has suffered enough, now is her time to sit and enjoy, tuition fees na makarantar Abnal ya fara biya tareda bashi the same amount of allowance dayake bawa muhseen, da Mami takeson tayi complain dan he's already paying for sameeras tuition fee too, sai cewa yayi indai Mami tace wani abun pertaining to duk abu da zaiyiwa su Abnal toh shi zai san cewa Mami batason su Abnal su daukeshi a matsayin uba kenan, da Mami taji wannan she had no option than to keep mute. da Abnal yasamu allowance na farko kiranshi yayi tareda yi mishi godiya, cos Abnal anashi plan din, he wanted to sponsor himself shiyasa ma ya nemi aiki, and Alhamdulillah salary din daza'a ringa biyanshi is in six figures in an changa kudin zuwa naira, dan su acan any profession pertaining to health ana biyansu sosai, ba kamar nan Nigeria ba that government baisan value din health workers ba. So salary dinshi yanzu he will just be keeping it, and laila itama tana tura mishi kudi duk wata, dukda ya gaya mata cewa ta daina cos he's comfortable amma laila bata daina ba, in a nut shell Abnal is just roaming in money.
Allah ya azurtamu da arzikin Halal, Ameen 🤲.
08/01/2022, 1:33 pm - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 20" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1136513394?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=cy%2Fbp44LphbmrqpZT%2BA2QF3AGPWbxo4sK%2FQg71xZ%2BPLaoS902cjjD23to3sEH7PDDMh74TxpFuaR%2FoSemz5SnKherU9DJgMGFq8AmsHSdQzpHsLb9FLks1ww9l2YIiKr
🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵🔵
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
Chapter 20
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃
Ranarda Abnal zaije ganin haseeba shida muhseen ne sukaje, dukda muhseen yaje ganinta like twice already, and this visit will be his third, sai da Abnal ya kira Nadia ya fada mata, yace inya isa wajen zai kira Nadia, haka kuwa akayi dasu Abnal suka isa condo din da Haseeba take itada wata kawarta maria, ita maria yar dubai ce, she's an ultimate light skin and very beautiful, bayan sun gama gaisawa, sai haseeba take cewa
"finally i get to meet the famous Abnal, I've heard quit alot about you from Nadia" murmushi Abnal yayi sannan yace
"i sure hope what you heard are good things"
"aikam they are, dafatan dai nan zaka wuni yau cos we sure have a lot of catching up to do" Haseeba ta kuma fada excitedly
"yes, today is my free day, but before anything bara na kira Nadia cos i promised to give her a call in na iso" Abnal ya fada yana fito da wayarshi
"okay, but before the call, meet my friend Maria" haseeba tafada tana nuna Maria dake zaune kusada da ita, mika mishi hannu Maria tayi sukayi musabaha Maria na cewa
"nice meeting you, i thought you weren't gonna introduce us, i would have introduced myself" Maria tafada while staring at Abnal, murmushi Abnal yayi sannan yace
"the pleasure is mine".
Video call Abnal yayi wa Nadia, bayan sun gaisa sai yace
"na iso wajen, infact ga haseeba nan ku gaisa" Abnal yafada yana mikawa haseeba wayar, gaisawa sukayi sama sama dan personality din Nadia da haseeba yayi clashing, like i said before Nadia has a very saucy personality, she says things and act without thinking things through first, while haseeba on the other hand is a no nonsense type of person, batason raini ko kadan, shiyasa both of them ain't that close, once in a while suke kiran juna, most of their communication is through chats, da suka gama gaisawa sai haseeba ta mikawa Abnal wayar, Abnal ya fada mata cewa he will call her back once he gets back home.
Entertaining dinsu haseeba tayi while trying to get to know Abnal more, all this while Maria just couldn't stop staring at Abnal, Abnal na lura da ita amma kawai basar da ita yayi. Abnal ya dade a gidansu haseeba dan already shi muhseen yabar gidan zuwa wani wajen, they jisted sosai cos haseeba really liked Abnal because of how cool headed he seems to be. Abnal na barin gidansu haseeba, haseeba ta kira Nadia ta video call, bayan sun gaisa haseeba take ce mata
"ai Abnal just left here now, but omo that guy is hot as fuck! So tell me, are you guys an item?"
"nope" Nadia ta amsata a takaice
"no? So why are you sounding like a jealous bitch?" haseeba ta jera mata waennan tambayiyin
" toh mai kikeso ince miki ne wai?, innayi magana yanzu sai kice na raina ki, ba gara kawai inyi miki shiruba" Nadia ta amsata
" better tell me the truth so that i will know how i can help you" haseeba ta fada, da Nadia taji cewa haseeba zata taimaketa, so she decided to come out clean, sai tace
"the truth is we ain't an item but i like him"
"like or love?" haseeba ta kuma tambaya
"okay, love" Nadia replied
"yanzu naji batu, but knowing how blunt you can be, hope you've not professed your love for him?"
" i would have, but sadiya warned me against it, so i haven't said anything to him"
"thank goodness, dan nasan ba cikakkan hankali ne garekiba" haseeba tafada
"wai ni mai nayi miki yanzu da kike zagina?" Nadia tafada tana murtuke fuska
"au rashin kunya zaki yimun? Yanzunnan sai infasa taimaka miki, dama daga gani kawata maria da alama cewa itama ta kyasa, and kema kinsan cewa Maria tafiki kyau nesa ba kusaba, sai kawai in hadasu" hasseeba tafada a shakiyance
"toh sai mai dan kin hadasu?" Nadia itama ta amsata a gadarance, murmushi haseeba tayi sannan tace
"do not dare me girl, cos it might not end well" haseeba admonished.
Da Abnal ya isa gida sai daya watsa ruwa yayi Sallah sannan ya kira Nadia, sai da kiran ya kusan katsewa kafun Nadia ta daga kiran da sallama, bayan ya amsa mata sallamar sai yace
"you sleeping already?"
"nope, just revising, so how was your visit?" Nadia ta tambayeshi
"it was nice, your sis is such a nice and very jovial lady,she really entertained me, and i must say she's very beautiful, tama fiki kyau" Abnal ya karasa maganarshi yana murmushi, and really haseeba tafi Nadia kyau da diri, kawai haske Nadia zata nunawa haseeba
"you don't have to rub it in my face, i know she's more beautiful than me" Nadia tafada jealously, gashi dama bata gama hucewa ba da maganar maria da haseeba ta fada mata, Abnal was quick to detect the jealousy in Nadia's voice, sai yace
"c'mon, you know i was joking"
"don't try to deceive me, the truth is out there in the open" Nadia tafada sounding upset
"haven't you heard the saying 'beauty lies in the eyes of the beholder'? So you're more beautiful than her to me" Abnal yafada trying to calm Nadia down
"kai kasan da wannan, me i want to sleep" Nadia replied while still sounding upset
"you still upset, yanzu ba daman inyi wasa dake?" Abnal ya tambayeta a hankali
"why won't i be? And maganar wasa kuma, if the only play you know how to do is by comparing me to others, please don't play or joke with me again, goodnight!" Nadia tafada tareda katse kiran, Abnal was just speechless cos harga Allah shi baiga abun fushi anan ba, Amma one thing daya sani for sure is that Nadia has insecurity issues and her jealousy is something else, he already knows that Nadia likes him and he won't lie to himself he knows he's in love with her too, dukda that wasn't his plan, infact shima baisan lokacin daya fada kogin sontaba, Abnal bai kuma kiran taba cos he knows if he does, it won't end well and shi ba mai son hayaniya baneba, so he just let her be for tonight, maybe if she sleeps over her anger she will feel better, gobe in Allah ya yarda sai ya kirata.
Throughout that night Nadia wasn't herself, baccinma bai zoba cos of how disturbed she was, she knew she shouldn't have blew things out of proportion the way she did, but she let her jealousy got the best of her. Washegari da safe, da sadiya tazo gyara dakinta taga cewa Nadia looks sad, sai ta tambayeta what the problem was, Nadia bata boye mata komai ba, sai data gama fadawa Sadiya incident din daya faru jiya, sadiya tace
"that outburst of yours wasn't necessary, from all indications the compliment he gave sister haseeba was a harmless one, and it might be cewa tsokanarki yake, now you've allowed your jealousy to get the best of you"
"i know i messed up, what's the way out now?" Nadia tafada sounding desperate
"you really need to put your emotions in check, cos remember he hasn't asked you out yet, we're just guessing cewa him too might be in love with you due to his recent behaviors, but if you continue with this your unnecessary jealousy, zai iya hakura dake, afterall he's yet to ask you out, yanzu abun daza muyi shine, you will draft an apology text and send to him , then later sai ki kirashi ki kuma bashi hakuri, tunda you were the one that hang the call on him yesterday" sadiya tafada mata
"okay i will do as you say, thank you soo much" Nadia tafada tana hugging din sadiya, murmushi sadiya tayi sannan tace
"don't hug me yet cos we don't know if he will forgive you easily, dan gaskiya most people expecially guys don't like it when someone hangs the call on them"
"in Shaa Allah he will forgive me, he's a nice guy with a cool temper" Nadia tafada while smiling
"i see, that's why you want to take his niceness for granted abi? Well kiyi a hankali dan wallahi irinsu their anger is not always good" sadiya warned her, Sadiya na fita daga dakin Nadia tadau wayarta ta turawa Abnal an apology text sannan ta tashi tashiga ban daki. Lokacinda Sakon ya shigo wayar Abnal yana Sallar Fajr ne, sai daya idar ya dauki wayar ya bude Sakon, kawai murmushi yayi tareda fara kiranta, Nadia najin wayarta ya fara ringing tafito da sauri cos she was suspecting cewa it might be Abnal calling her, aikam tana zuwa taga cewa shine, dagawa tayi da sauri dan kiran ya kusan katsewa tana cewa
"hello, good morning"
"morning, how was your night?" Abnal ya tambayeta
"Alhamdulillah, it was good, and yours?"
"to be sincere mine wasn't that great" Abnal replied her
"and why is that?" Nadia ta kuma tambayarshi
"are you seriously asking me that question?" Abnal asked her back
"I'm sorry if it's because of what happened yesterday, i let my emotions got the best of me" Nadia replied pleasingly
"don't do
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 13 Chapter of 32