Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
the reason why he's still single, Marwan ya lurada irin shocked look da laila take bashi yanzu, it's like she's trying to comprehend the information she just got, sai ya kuma cewa "cat got your tongue miss ' I'm older than you'?" Marwan ya tambayeta jokingly, numfasawa Laila tayi sannan tace "why are you still single? Kodai bakada lafiya ne?" laila ta jera mishi waennan tambayoyin, cos that's the only sensible reason she could come up with, matsa kusada ita Marwan yayi har suna jin numfashin juna sannan yace "why don't we have a quicky right here, so as to show you how healthy I am" Marwan yafada mata cikin ra'da while having a cynical smile on his face, matsa baya laila tayi tana cewa "that's not what i meant" "of course i know what you meant, you just have a dirty mind" Marwan ya fada mata, kurawa juna ido sukayi for like a minute, sannan Marwan ya kuma cewa "so sweetie is it a yes?" ya tambayeta in a pleading tone, dauke ido daga gareshi laila tayi sannan tace "i don't know" tana gama fadan haka ta dawo da kallonta gareshi, dan harga Allah she's scared of saying yes, dan gani take this guy is wayy out of her league "what exactly are you scared of?" Marwan ya tambayeta, cos it's obvious she's scared of saying yes "everything, i know it's gonna be hard for your parents to accept me, it's like you don't understand....." laila na cikin magana kawai sai jin bakin shi tayi cikin nata, saida Marwan ya tsose bakin nata tass son ranshi sannan ya saketa, laila couldn't believe what just happened or what she just experienced, she couldn't move or say anything, she was just sitting there staring at him like a statue, Marwan ne yafara magana kamar haka "sweetie, forget everything and everybody, give me the chance to take care of you, let me spoil you with my love sweetie, please just say yes and let me show you what it really means to be loved" Marwan yafada mata while staring deep into her eye, it was like laila was hypnotized by the electrifying kiss Marwan just gave her, kawai girgiza kai laila tayi alamar 'okay', cos she's tongue tied right now, Marwan naganin cewa ta yarda dashi, sai yayi kissing din knuckles dinta yana cewa "i promise, you won't regret this" laila couldn't say anything, sai tashi tayi, ta fara tafiya, Marwan didn't call her back cos he doesn't want to come out as too obsessive, he will let her be for today, the most important thing is that ta yarda da soyayyar shi. Back in the room Lokacin da Marwan da laila suka bar dakin, sai ya rage Nadia da Abnal kadai aciki, Nadia was busy devouring her food without a care in the world while Abnal was just looking at her without her noticing, ganin yanda ta kusan kararda abuncin da laila ta zuba mata, sai Abnal yace "you're really famished", Nadia taji muryarshi daga sama  cos her sole focus was on the food that she was eating, dago da fuskarta zuwa gareshi Nadia tayi sannan tace "why did you say that?" "cos babu bismillah or tayi" Abnal ya amsa mata, murmushi Nadia tayi tana cewa "pardon my manners, please come join me" "thanks.. " Abnal replied her, rufe abuncin Nadia tayi ta ajiye plate din a food basket din data kawo, sai Abnal ya kuma cewa "dafatan badan abun dana fadaba yasa kika fasa cin abuncinki?" murmushi Nadia tayi sannan tace "not at all, na riga na koshi shiyasa, ai i don't joke with my food" "okay, if you say so" Abnal replied, Nadia wants to make conversation with him but she doesn't want to come off as a loose lady, Abnal na lurada ita, sai yace "why don't you go ahead and say what's in your mind" kallon mamaki Nadia tayi mishi cos she's surprised as to how he knew that she wants to say something, sai tace "who told you that i have something to say?" "your countenance did" Abnal replied her "wait, are you a psychologist or what?" Nadia ta tambayeshi in a surprised manner, irin kallon da Abnal yake mata ne yasa ta kuma cewa "you are a psychologist, no wonder, henceforth i would be very careful whenever I'm around you" dariya Abnal yayi sannan yace "haba dai, mai yayi zafi, actually i studied psychology but i haven't started practicing yet, i just finished my NYSC a month ago" "wow, that's very impressive... " Nadia na cikin magana saiga Laila nan ta shigo, sai Nadia ta juyo gareta tana cewa "anty you never told me that our patient is a psychologist" kirkiro murmushi laila tayi sannan tace "actually it excaped my mind"  laila ta amsa mata atakaice, laila na shigo dakin Abnal yasan cewa something is definitely wrong with his sister, Amma bayason ya tambayeta what it is agaban Nadia, even Nadia noticed that laila is not really cheerful like before, so sai itama taja bakinta tayi shiru, instead sai tafara shirin tafiya gida, tana cikin daura mayafin stone gown din datasa saiga Marwan nan ya shigo dakin, bai kalli Laila ba instead Nadia yayiwa magana cewa ta sameshi a parking lot su tafi gida, sai ya kalli Abnal yace mishi "bruh, toh mu muntafi" sai da safe Abnal yayi mishi, sannan ya kalli laila for like a second Amma bai cemata komai ba cos Laila was avoiding eye contact with him, sannan ya fita daga dakin, hand bag da food basket Nadia ta dauka, sai ta kalli laila tace "anty ni natafi" Asuba tagari Laila tayi mata, tashi Abnal yayi ya mikawa Nadia hannu alamar ta kawo food basket din, Nadia was a bit reluctant sai tace mishi "A'a kabarshi, you're still in your recovery process, so you can't afford to stress yourself" Murmushi Abnal yayi sannan yace "don't worry ma'am, I'm very sure that carrying this food basket will not affect my recovery, afterall I want to go to the masjid, dan banyi Sallar Isha ba" Nadia had no option than to give him, tare suka jera har zuwa parking lot, sannan ya mika mata basket din, already Marwan shi yana cikin mota yana jiranta, godiya Nadia tayi mishi, sai Marwan ya fada mishi cewa he should take it easy on himself cos he's yet to fully recover, saida motarsu yabar haraban asabitin kafun Abnal yayi hanyar masallacin dake cikin compound din asabitin. Nadia naganin cewa sun fita daga cikin asabitin saita fuskanci Marwan tace "uncle, what did you do to anty laila?" "i don't understand, did she tell you that i did something to her?" Marwan Shima ya tambayeta "nop, but she came back to the room moody, so i was thinking zakasan abun daya b'ata mata rai since you both went out together" Nadia replied "chuchu, don't worry yourself about it, you know if at all anything is the problem i will surely let you know, i wouldn't break our uncle - niece code" Marwan yafada mata, trying to reassure her that everything is fine "okay, if you say so" Nadia replied. maganar operation din dasukayi a ranar suka dingayi har Marwan yayi dropping din Nadia a gida, ya gaya mata ta gaida anty faty shi bazai shigaba cos he's exhausted. Abnal na koma dakin laila, sai ya tarar cewa laila itama ta idar da Sallah tana lazimi, akan couch din dake dakin ya zauna, saida laila ta shafa adduarta ta tashi tana ninka prayer mat din datayi Sallah dashi, taji muryar Abnal yana cewa "what did he want from you?" fuskantar shi laila tayi sannan tace "i don't get you" "don't form ignorant on me, cos i know you know who and what I'm talking about" Abnal yafada mata in a serious tone, laila bata amsa shiba ta cigaba da abun da takeyi, Abnal ne ya kuma magana yana cewa "did he ask you to pay all the help he rendered for us in kind (sex)?" Laila najin abunda Abnal yace sai ta kalle shi tace "i can't believe you will think of him in such manner" "that's because you're not saying anything, what did you expect me to think?" Abnal yafada mata, zama laila tayi akan gado tana kallon Abnal sai tace "he asked me out" "okay, and what did you tell him?" Abnal ya kuma tambayarta "i said yes, but I'm not sure if that was the right decision to make" laila ta amsa shi in a pitiful way "look here sissy, you've suffered alot, you've always put our needs before yours, for once please follow your heart, live your life" Abnal yafada mata in a calm manner "but what if....." laila tafara fada, katseta Abnal yayi ta hanyar cewa "sissy please forget about all the what if's and just live, even if dating doctor Marwan will eventually come to be a mistake which i don't think so, take that risk and make that mistake, you will learn from it" Abnal ya karasa maganar shi yana goge hawayen dake fuskar laila, cos laila was already in tears, girgiza kai laila tayi alamar taji cos she can't even speak right now, murmushi Abnal yayi sannan ya cigaba dacewa "you're already in love with him without you realizing it" hararar shi laila tayi sannan tace "in love ko, in lost ni" dariya Abnal ya kumayi sannan yayi hugging dinta yana cewa "everything is gonna be okay". 11/12/2021, 6:29 pm - +234 809 782 6180 changed to +234 814 119 1010 12/12/2021, 3:03 am - +234 913 033 7703 left 12/12/2021, 4:53 pm - You added Umeetah 12/12/2021, 10:33 pm - +234 708 950 0605 left 13/12/2021, 12:07 am - You added Amina Nasir 13/12/2021, 6:25 am - +234 913 483 3200 joined using this group's invite link 13/12/2021, 6:27 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 6" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1107419317?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=FabHKJgPhZwp3CgI48c8LFN0bQGwa6FsaQ9MbYPhU6f2tcE0bT1rNg3q8g0Pij40viJBQl2Zy7Acxfqw9OmcZTcU2l02CslzlFwFkRr0DMESshQi1AVkT9DIE8INMkl 🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵🔵 Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah) ABNAL Chapter 6 THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃 If at all I'm entertaining in any way or form, please do follow me on my Instagram handle 👇🏻 Ihttps://www.instagram.com/meedahs_couture/, and as you do so may Almighty Allah answer all your hidden and open prayers 🙏, Ameen. And please share the book to other groups da kuke ciki. Tun lokacin da Marwan yayi kissing din laila, laila have been avoiding him like a plague, not because she's upset with him but because she doesn't know what to do or say to him, the whole feeling is new to her, at 33yrs she's never allowed any man touch her, talkless of kissing her, the only thing dayake hadasu is gaisuwa, shi kuma Marwan yana sane da ita, kawai ya zuba mata ido ne dan yaga iya gudun ruwanta . Abnal da Nadia kuma both of them are quit close now, dan if at all Nadia is less busy a aiki toh dakin Abnal zataje ta zauna su ringa hira. Anyi sati biyu yanzu dayin aikin Abnal and he's recuperating quit well than before, infact he's wound has healed so za'a iya discharging dinshi, highest sai abashi some rules and regulations to follow, and also he should make sure to never miss out on taking his medications on time. Yau da Marwan yazo aiki, bayan ya gama ward round dinshi, office dinshi ya koma dan his day is free today, baida any operation, sai ya kira wata nurse ya gaya mata cewa ta kira mishi laila, and she should make sure cewa tare da ita sukazo, da 'okay sir' nurse din ta amsa mishi sannan ta juya ta fita daga office din, nurse din na karasowa dakin da Abnal yake sai ta kwankwasa, bayan anbata izinin shigowa, sai ta bude kofar ta shiga, laila, Abnal da Nadia dayake zuwanta itama kenan nurse din ta tarar, sakon kiran da Marwan yakewa laila nurse din ta gayawa laila, laila najin sunan wanda akace yana kiranta sai duk jikinta yayi sanyi, sai kawai cewa tayi nurse din tace tana zuwa, aikam nurse din tace, a'a tare akace suzo, kallon Abnal laila tayi, Abnal yayi mata alama da ido cewa ta tashi ta tafi mana, all the sign communications da laila da Abnal suke, Nadia na lura dasu amma batace komai ba, laila batada zabi than to stand up and follow the nurse cos it won't be polite keeping the nurse waiting, suna fita daga dakin, sai Nadia ta kalli Abnal tace "i love this sign language da kuke keda anty" murmushi Abnal yayi yana kallonta yace "what sign language are you talking about, cos I'm lost here" "you're soo bad at pretending, but i just hope all goes well between the both of them" Nadia ta kuma fada while bringing out her phone from her bag "you see, this is what I'm saying, who are the 'both of them' that you're referring to again?" Abnal ya kuma tambayanta while still staring at her, kallon shi Nadia tayi sannan tace "you want to tell me that bakasan cewa my uncle is madly in love with anty laila ba?" laila ta tambayeshi, kallon mamaki Abnal yayi mata yana cewa "haba dai!, shi ya gaya miki haka?", laila bata bashi amsa dawuri ba sai data gama kallonshi sannan tace "indai har dagaske bakasan cewa uncle Marwan yana sonta ba,sorry to hurt your pride, but you're not a good psychologist like i thought" "haba why would you say that?" Abnal ya tambayeta yana marairace fuska "cos all the signs are there, the handwriting on the wall is soo clear that koni that am not a psychologist i was able to read it" Nadia ta amsa shi "toh najiki, nidai i wasn't able to notice any signs" Abnal ya kuma fada "continue to deceive yourself cos nasan cewa you know already, you just love to stress me for no particular reason" Nadia tafada, dariya Abnal yayi sannan yace "haba, ni na isa inyi stressing dinki? Bankai wannan matsayinba, anya kunma gaisa da doc kuwa?" "nop, in anty ta dawo sai inje, i don't want to disturb the two love birds" Nadia ta amsa shi tana murmushi, haka dai suka cigaba da hira. Laila da nurse din da aka tura kiranta na karasa office din Marwan, nurse din ta kwankwasa, izinin shigowa aka basu kafun nurse din ta bude kofar ta shiga sannan tace "she's here sir" daga mata kai kawai Marwan yayi sannan yace 'you can go' sai yacigaba da danna MacBook din dake hannunshi, the office is soo spacious and beautiful, har bayan normal office chairs akwai set of cushion chairs da akayi arranging a gefe daya, to cut the long story short, the office is just like an exquisite lounge area, nurse din na fita, Marwan ya dago da idonshi yana kallon laila, 2 seater din dayake zaune ya nuna mata empty space din dake kusa dashi alamar tazo ta zauna, takawa laila tayi taje ta zauna while avoiding making an eye contact with him, ajiye MacBook din Marwan yayi akan center table sannan yace "i want to discuss about your brother's health" Marwan yafadi haka just to catch her attention, ai kuwa laila najin abun dayace ta dago da fuskarta ta kalleshi tace "is anything the matter? I thought he was getting better..." katseta Marwan yayi ta hanyar cewa "calm down, he's recuperating just fine.. " Marwan ya fada mata dan yaga cewa laila ta daga hankalinta, ajiyan zuciya laila tayi sannan Marwan ya cigaba da cewa ".. infact, zamu iya discharging dinshi but he just have to follow some rules" Laila couldn't curtail her excitement jin cewa za'a iya discharging dinsu, cos she has really missed Mami and Sameera, sai cewa tayi "what are the rules?" ta tambayeshi "well it's nothing much, just for him to make sure that he rest well, kar yayi ko wane irin aikin karfi and he should make sure he takes his medication on time, amma da zai iya changing din environment dinshi, that would really help him, atleast in his new environment babu abun dazai sashi tunani ko shiga damuwa, i hope you get what i mean? " Marwan yafada mata " yes i do get you, all the rules you mentioned are easy to follow, the only issue here is the last one, about changing of environment, we really do not have anywhere that he can go to, but we will see what we can do about that" laila tafada trying to cheer herself up, sai Marwan yace "i heard he studied psychology, why not allow him go for his masters in another country, atleast that will surely take his mind off things" murmushin takaici laila tayi sannan tace "masters abroad, I've heard you" laila ta amsa shi atakaice, dan tasan thats not possible, ina zasu ga kudin turashi abroad? And she doesn't want to dwell in self pity agaban Marwan, shiyasa tayi shiru,kura mata ido Marwan yayi na wani lokaci sannan yace "why have you been avoiding me for the past one week?" ya tambayeta cikin ra'da "what do you expect me to do after you stole my very first kiss?" laila itama ta amsa shi da nata tambayar, kallon mamaki Marwan ya tsaya yi mata jin abun datace, sai yace "you're kidding right?" ya tambayeta "nope" laila ta amsa shi atakaice "you mean to tell me that at 33 you've never been kissed by any man?" Marwan ya kuma tambayarta still surprised, murmushi laila tayi sannan tace "why are you this surprised? Its not as if it's a big deal" "of course it is a big deal!, a very big one at that!!" Marwan ya amsata in a surprised tone "well to me it is not, infact i don't have that time, my life is pretty occupied, so the last thing that's in my head is a man" laila tafada mishi, kura mata ido Marwan yayi na waensu dakiku sannan yace "please if you don't mind, i would love to know your story" numfasawa laila tayi sannan tace "i would be honest with you, there's really nothing interesting about me, me and my younger siblings with my Mum have really been through a lot, but Alhamdulillah for the gift of life" laila tafada, tashi Marwan yayi yace "give me a minute let me quickly make a call, then you can give me your story in full details" wajen landline din dake saman office table dinshi yaje, ya danna wani button a landline din ya kare handle din a kunne yafara magana kamar haka "Cynthia please do cancel all my appointments for today, and incase there's an emergency that the condition is quite critical, please don't contact me, instead inform Dr khan and Nadia, they should handle it" Marwan na gama fadan haka ya ajiye wayar sannan ya dawo wajen laila, yana zama laila tace "why would you do that? Don't you know you just planted an idea into their head? Zasu ringa tunanin cewa wani abun mukeyi which is not so" laila tafada tana marairace fuska, dariya Marwan yayi sannan yace "why is it that your mind is always in the gutters? Kodai kinason muyi wani abunne? If that's the case, you just say the word kiga aiki da cikawa" Marwan yafada yana kara matsa kusa da ita "nidai bance ba, you're just such an opportunist, if not, mai nace yanzu that implies what you're insinuating?" laila tafada tana kallon shi, murmusawa kawai Marwan yayi sannan yace "it's not as if inada waensu aiki yau, my day is quit free today , so don't worry about the cancelation i just did, so now tell me, who is laila?" Marwan ya karasa maganar shi da tambayar. Labarin rayuwarsu laila tafara bashi, tun daga lokacin da babansu ya rasu, irin gwagwarmayar dasuka sha da yan unguwarsu na guduwarsu da akeyi dan they think they're witches because of their beauty and blue eyes , reason why she's not learned, har izuwa silar rashin lafiyar Abnal, lokacin data  gama bawa Marwan labarinsu, Marwan couldn't believe irin gwagwarmayar dasuka sha, quit alright yasan cewa they're from a humble background, but he never imagined that they would have been through all what she just said now, tsaya kallonta Marwan yayi without saying anything, saida laila tace "okay, you're making me uncomfortable with the way you're staring at me, at least say something" "I'm sorry for staring at you like that, but it's just that I'm speechless, i cant just believe that you all actually went through all of these, I'm soo sorry for everything you had to go through sweetie" Marwan yafada mata with all the sincerity in him, murmushi laila tayi sannan tace "hey, there's absolutely nothing to be sorry about, i didn't tell you my story in order for you to feel sorry or pity me, on the contrary, it's because i didn't want any form of secrets between us, if at all we want to pursue this relationship, so please stop giving me that 'pitiful' look" laila tafada mishi in a playful manner, numfasawa Marwan yayi sannan yace "so you mean to tell me that your residence people think you guys are witches just because kunada kyau and you all have blue eyes?" "yes, that's why all the men that have asked me out before are the 'hit and run type', none of them wanted a commitment, so you can now understand why i thought that the reason you helped us was because you wanted to have sexual relations with me, that's the reason why I'm still single" laila ta kuma fada mishi "all of them must be crazy to think so, let's even assume that you're indeed a witch, sweetie I'm ready to take that risk with you" Marwan yafada mata while invading her personal space, dakatar dashi laila tayi ta hanyar sa hannunta a kirjin shi tace "don't even move any closer" "why not?" Marwan ya tambayeta in a whisper "see, I'm not gonna deny the fact that i have feelings for you, but we're not gonna proceed with this relationship not until I'm sure of two things, first, you have to explain to me why you're still single at 43, secondly, i have to be sure that your parents will accept our union, cos the last thing i want is being in an unhappy marriage" laila tafada mishi as a matter of fact, murmushi Marwan yayi sannan yace "I'm gonna explain your first condition to you now, about the second one, why not let's pay my parents a visit before you return to keffi, if they welcome you badly, then zan yarda da ko wane irin hukuncin dazaki yanke, cos no matter what i tell you about them now, you might not believe me, so do we have a deal? " Marwan ya karasa maganar shi da tambayar, kura mishi ido laila tayi na waensu lokaci kafun daga baya tace " okay, we have a deal then" laila ta amsa shi "okay, my reason for being single uptill now might sound a little bit weird and disappointing, but please promise me that you won't judge me because of my past" Marwan yafada mata, murmushi laila tayi sannan tace "why would i judge you? We're all sinners, so nobody has the right whatsoever to judge anybody" laila tafada mishi "just promise me" Marwan insisted "okay, i promise not to judge you" laila tafada while raising her hand up "growing up, i was a baller, i love to party and have fun alot, and the females weren't left out, i had the looks and money, to the ladies, i was the full package, to cut the long story short, i had my fair share of sex, at a point in time when i was more mature, i got tired of the type of life i was living, sex was nothing to me again, in fact ladies in general didn't entice me anymore cos sweetie i meant it when i said I've seen alot of beautiful ladies, both in and out of this country, at a point in time, i was immune to them, not until the very first time i set my eyes on you and you took my breath away" Marwan yafada mata while staring at her, dauke idonta daga gareshi laila tayi sannan tace "and how sure am i that you're not after my own body?" laila ta tambayeshi in a jealous tone, matsa kusa da ita yayi yace "i thought you said you weren't going to judge me" Marwan Shima ya tambayeta cikin ra'da "I'm not judging you, i just want to be sure about the feelings you have

Chapter 4 of 32