godiya ruqayya tayi mata sosai.
Nadia bata fito daga theater ba sai wajajen 5:30pm, a asabitin tayi wanka tareda yin sallolin da ake binta, dama tun asali tana da kaya a asabitin, da taje yiwa Marwan sallama cewa ita ta tafi gida Marwan yake tuna mata cewa karta manta ta shigo asabitin da wuri gobe cos they have another patient to operate on, sai Nadia ta amsa mishi da cewa he shouldn't worry bata manta ba. Wajen past 6pm Nadia ta karaso gidan Mami amma a waje ta tsaya da motarta bata sauko ba, Abnal kawai ta kira cewa tana waje ya sameta, ko minti uku baiyiba saiga Abnal da muhseen sun fito, saukowa Nadia tayi daga mota tana murmushi suka gaisa da muhseen, muhseen yake tsokanarta cewa
"bokan turai dafatan aikin yau was a success? Kinsa mutumina jira yau, every two minutes yake duba wayarshi ko zaiga kiranki" muhseen yafadawa Nadia jokingly, murmushi Nadia tayi sannan tace
"Alhamdulillah it was, wallahi nima bansan cewa zamu dade hakaba" Nadia replied while still smiling, Abnal shi kuma tsayawa yayi ya kure Nadia da ido, only God knows how much he loves and adores this lady, mika mishi mukulli Nadia tayi tana cewa
"you're driving cos I'm exhausted" karbe mukullin Abnal yayi sannan sukayiwa muhseen sallama shi ya koma ciki, bayan sun shiga cikin mota Abnal ya kalleta yace
"you know we can always postpone the visit cos you look exhausted already" yafada mata while starring at her
"don't worry i will be fine, dan in bamu je yau ba, i don't know when we will be chanced again" Nadia replied
"okay, as you wish ma'am" Abnal yafada yana kunna motar.
Suna isa clinic din, tun daga haraban wajen Abnal yafara yaba irin kyaun da wajen yayi, all the different areas da sections da ake dashi Nadia ta nuna mishi, section din ICU ne last place din dasuka shiga, Abnal na shiga wajen yace
"this room doesn't look like it's in a hospital, it's soo beautiful and spacious" Abnal yafada tareda zuwa wajen window din dakin ya tsaya, zuwa Nadia tayi ta rungumeshi ta baya tareda daura kanta a bayanshi tana cewa
"that's because it's an intensive care unit"
Juyo gareta Abnal yayi tareda rike mata ku'gu yace
"I'm soo excited for you Angel, you deserve all of these and more cos you've worked soo hard for it" yafada yana shafa gefen fuskarta da hannunshi daya while the other one hand is still on her hip, killer smile Nadia tabashi tana cewa
"thanks honey, i really appreciate all your support and encouragements" tafada tana daura hannayenta a wuyanshi tareda jawo kanshi kasa ta hade bakinsu.
17/01/2022, 12:26 pm - +234 810 805 0239 changed to +234 704 482 4901
17/01/2022, 9:22 pm - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 28" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1148206258?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=qBANd99glVuOGs0QNBSYTv5i0uX7E7jz4mOcNr8qZMBsmtfifG8aSi%2Fgpl5IQZb8xT5qh60eaMhZoxdSP59j1vhRYpB6nADdmjiQMAYvLiYe%2FtCIrHxoxQIw%2FKspeeYL
🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵🔵
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
CHAPTER 28
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃
*HEY LOVELY PEOPLE, MY NEW BOOK TITLED QADDARAR JEDDERH (JEDDERH'S DESTINY) IS COMING UP ON THE 5TH OF FEBRUARY AND WHEN I TELL YOU THAT ITS A 💣 YOU BETTER BELIEVE ME, ITS GONNA BE VERY ENTERTAINING AND EDUCATIVE AS USUAL, IS IT ABIGAIL'S DRAMA YOU'LL WANT TO MISS? OR SADIQ'S BOSSY NATURE? KO JEDDERH'S CONSTANT LIFE TRIALS, OR ANTY MAGRETE'S QUEST FOR MONEY?, I CAN GO ON AND ON, I BET YOU WON'T WANNA MISS ANY OF IT, AND ALL THIS ENTERTAINMENT AT JUST A TOKEN OF 300 ONLY, WHEN I TELL YOU THAT THE BOOK IS WORTH MUCH MORE THAN THAT BETTER BELIEVE ME, AMMA DAN INASON KOWA YA KARANTASHI COS OF HOW EDUCATIVE IT IS, SHIYASA NACE KU BIYA 300 KACAL, GA ACCOUNT NUMBER DIN DAZAKU TURA KUDINKU 2141821179, THEN YOU SCREEN SHOT YOUR EVIDENCE OF PAYMENT TO THIS NUMBER 09013851300, THEN I WILL ADD YOU TO THE PAID GROUP, PLEASE BANDA RECHARGE CARDS🙏🏼, SO COME ON YA'ALL AND SHOW ME SOME LOVE BY PAYING 🥰, SAI KUNZO💃🏼.*
Kara matso da ita jikinshi Abnal yayi and he then took over the kiss, sundau lokaci suna abu daya daga baya suka dan dakata amma goshinsu na hade Abnal yace
"i don't know how i survived and lived all these years without you, you're the best thing that has ever happened to me" ya fada mata while starring deeply into her eyes, pecking din bakinshi Nadia tayi and while playing with his opened shirt button tace
"actually i have an idea.." tafada while giving him a mischievous look
"okay.. Let's hear what this idea is all about" Abnal yafada while giving her a mischievous smile of his own
"i was thinking that maybe we could pass the night here together " Nadia tafada while giving him a sexy look, murmushin gefen baki Abnal yayi sannan yace
"can you be more explicit about your request ma'am?" Abnal ya tambayeta while still smiling and starring down at her
"better remove your mind from the gutters" Nadia tafada tana dan dukanshi a kirji, dariya Abnal yayi sannan yace
"toh ni mai nace yanxu?"
"I'm serious here babe, i want to spend the night with you" Nadia tafada tana shagwaba fuska and pouting her lips, kura mata ido Abnal yayi nadan wani lokaci sannan yace
"how can i say no to you when with just a look you drive me crazy, but ba za'a neme kiba a gida?" Abnal ya tambayeta yana shafa bakinta
"i will call anty faty and let her know that i will be sleeping over in the hospital" Nadia ta amsashi
"okayy.. But you do realize cewa bamuda kayan bacci or wanda zamu iya sawa gobe.." katseshi Nadia tayi ta hanyar cewa
"babe i don't care about all that, i will sleep anywhere and anyhow indai you're with me, i just want to cuddle up with you tonight" Nadia tafada tana kuma rungumeshi tareda daura kanta a jikinshi, shafa kanta Abnal ya ringayi cos from all indications Nadia is in her feelings, so nothing he says will make sense to her, Amma one thing for sure, tonight is gonna be a long night for him, dago da fuskanta yayi suna kallon juna yace
"okay I've heard you, but i need to buy you something to eat dan nasan cewa you've not eaten, so will you be alright by yourself inje indawo?" Abnal ya karasa maganarshi da tambaya
"don't worry about me i will be fine, afterall there's security outside, and akwai wuta, so i will be good" Nadia ta amsashi
"okay then, bara naje na dawo" Abnal yafada mata yana pecking din bakinta kafun yadau mukullin mota yafita daga dakin.
Da Abnal ya fita Nadia tashiga bandakin dake cikin dakin tayi alwala tareda zuwa ta tayarda Sallah, sallar Maghreb da Isha tayi cos already lokacin sallar Maghreb ya shige, bayan ta idar da shafa addua ta tashi tareda cire three quarter kimono dark blue din datasa akan tight jean da black body hug din dake jikinta, tayi folding dinshi sannan ta cire mayafinta Shima tayi folding dinshi, sannan ta hau kan gadon dake dakin ta zauna, dan ba laifi gadon dake dakin is quite big, wayarta ta ciro daga jakarta tayi dialing din numbar anty faty, bayan anty faty ta daga suka gaisa, Nadia ta fadawa anty faty cewa she wouldn't be coming home a asabiti zata kwana cos she has a patient she needs to look after and always check upon throughout the night, anty faty wasn't surprised dan once in a while Nadia kan kwana a asabiti, kawai adduan samun lafiya anty faty tayiwa patient din sannan sukayiwa juna saida safe.
Da Abnal ya fita masallaci yaje ya gabatarda sallar Maghreb sannan yaje ya siyi abun dazasu ci sai kuma toothpaste da brush, a dawowarshi akafa kiran sallar isha, masallaci ya karasa yayi sallah sannan ya dawo cikin mota, wayarshi ya ciro yayi dialing din number muhseen, lokacin muhseen shima ya fito daga masallaci dake kofar gidansu kenan, daga wayar yayi, bayan sun gaisa sai Abnal yace
"bruh please a quick favour, i will need you to cover up for me in case Mami ko dad suka tambayeka inda nake, just tell them that na kwanta cos I'm having a migraine so nasha magani na kwanta and I've heard .." dakatar dashi muhseen yayi ta hanyar cewa
"wait i don't understand, ain't you coming back home tonight?"
"yea, i will be sleeping out" Abnal ya amsashi a takaice
"i hope is not what I'm thinking that's about happening?" muhseen ya kuma tambayarshi
"pending on what you're thinking" Abnal replied back
"you're spending the night with Nadia yes or no?" muhseen asked again
"yes, but don't ask for the details, when we meet tomorrow i will explain everything to you" Abnal replied back
"okay, i will be expecting you tomorrow morning with the full jist but behave yourself, don't cross the line" muhseen ya karasa maganarshi yana murmushin shakiyanci
"what line are you crossing? My friend goodnight" Abnal yafada tareda katse kiran Shima yana murmushi.
Lokacin da Abnal ya dawo dakin, Nadia's concentration was on her phone, Abnal na shiga cikin dakin yaja ya tsaya cos of yanda yaga Nadia, this is his first time dazai ganta cikin riga da wando without a kimono and her hair was open tayi parking din gashin in a ponytail, kuma babu laifi tanada gashi, right now she looks soo divine to him, only God will help him survive this night cos akwai matsala. Da Nadia ta lura da tsayuwarshi sai tace
"mi Amor why are you standing there? Come sit cos I'm really famished" Nadia tafada tana nuna mishi kusa da ita, karasa shiga dakin Abnal yayi space din dake kusa da ita yaje ya zauna while still starring at her, bayan Abnal ya zauna ya ciro abubuwan daya siyo ya cigaba da kallonta, sai Nadia ta kalleshi tace
"why are you starring at me like that" tafada while smiling
"cos you're beautiful" Abnal replied while still starring, murmushi Nadia tayi sannan ta kalli kayan daya siyo taga ice cream na ciki tace
"thank God you bought ice cream, sai ya zama desert dinmu"
"ice-cream is not really my thing because of the amount of sugar in it, you know it's not good for my body" Abnal yafada with a lopsided grin on his face, kallonshi Nadia tayi sannan tace
"just some spoonful of it won't hurt"
"alright, let's dig in already cos i know you must be very famished right now" Abnal yafada yana bude chicken and chips din daya siyo, feeding dinta Abnal ya farayi dan Nadia tace she can't eat herself cos of how tired she was, saida Abnal ya tabbatar cewa ta koshi sannan ya dakatar da feeding dinta, tashi Nadia tayi zuwa bandaki dan tayi brushing din bakinta, lokacin data fito ta tarar cewa Abnal yana clearing inda suka ci abunci ne sai tace
"kardai kace har kaci abunci?"
"yea naci, ni dama ba wani yunwa nake jiba" Abnal yafada shima yana shiga cikin bandakin dan ya wanke bakinshi, zama akan gado Nadia tayi ta jingina bayanta da headboard din gadon ta fara massaging din kafarta, a haka Abnal ya fito ya sameta, kusada kafarta ya zauna tareda dora kafarta a nashi kafar yana tayata massaging dinsa yace
"what happened to your feet?"
"they're sore due to the hours of standing i went through in the theater" Nadia ta amsashi
"so sorry... " Abnal yafada tareda sumbatar tafun kafarta, daya gama massage din sai ya hau kan gadon sosai ya kwanta kusa da ita ya kashe light bulb din dakin yabar dim lights kawai, shafa gashin kanta Abnal yafarayi yana cewa
"i love the texture of your hair"
"thanks, buh yours is more finer" Nadia replied while touching his hair too
"... what do you love most about me?" Nadia ta kuma tambayarshi while still touching his hair, murmushi Abnal yayi while starring deeply at her yace
"do you mean character wise?" Abnal asked
"nop, i mean physically" Nadia explained
"you might find my response awkward or funny buh the part of you i love most is your lips" Abnal replied, dariya Nadia tayi sannan tace
"out of everything it's my lips you love the most? Well pray tell me what's soo special about it?" Nadia tafada while still smiling
"you're saying this because you don't know how kissable, plump, delicious and luscious your lips are" Abnal yafada yana shafa labbanta
"wow all these accolades for my lips, I'm flattered, so apart from my lips what else do you like?" Nadia ta kuma tambayarshi
"your boobs.. " Abnal replied as a matter of fact, Nadia was shocked to hear his blunt response, shiru tayi for few seconds while they both were starring at each other sannan tace
"well i wasn't expecting that your blunt answer buh it's good to know what i can use to drive you more crazy" Nadia tafada while tracing her hand on his open chest, rike mata hannu Abnal yayi stylishly cos he doesn't want a situation where he will loose control, sannan yace
"so my turn, what do you love most about me?"
"that's very simple, your face" Nadia answered him curtly
"my face?" Abnal asked confused
"yes, your face in general, the first day i saw you laying down in the theater bed, i knew that i was in trouble cos i was hypnotized, and ever since then i haven't been myself" Nadia ta amsashi tana shafa fuskarshi, hannunta Abnal ya rike tareda kissing dinshi sannan yace
"not only the face buh the whole body is all yours to do whatever you feel and want to, and please stop giving me the 'please fuck me look' cos i might just end up granting your wish", murmushi Nadia tayi tareda
Pecking din bakinshi sannan tace
"i have a sujestion Amor (love) buh i don't know if you would agree to it" Nadia tafada tana wasa da botton din rigarshi
"okayy... Let's hear what it entails" Abnal replied
"i was thinking that since your consulting agency is health related why not we should merge both the clinic and agency together in such a way that the agency will be under the clinic, and they both will be bearing the same name, sai yazama kamar family business or what do you think?" Nadia ta karasa maganarta da tambayar while still playing with his bottons
" well.. Its a good idea buh i don't think we should merge them both together, i want both of us to be financially independent and we should both grow our businesses separately, but if you have any suggestion partaining to my agency you can always tell me likewise me too" Abnal yayi mata bayani calmly
"i really do not see the problem here, but it's okay if you don't want to merge" Nadia said in an upset tone
"Angel please i don't want us to argue about this, so i will really appreciate it if you can respect this my decision" Abnal ya kuma fada mata nicely, Nadia batace komai ba but from her countenance alone one could tell that she's not happy, dago da fuskarta Abnal yayi yana kallonta with a heart melting smile yace mata
"i love you soo much", Nadia batasan lokacin datayi murmushi ba tana cewa
"don't try to sweet talk me"
"I'm not sweet talking you, it's what my here is feeling that i just told you" Abnal yafada yana nuna mata kirjinshi, murmushi Nadia itama tayi sannan tace
"i love you more"
"your ice cream is melting away" Abnal yafada mata yana nuna mata ice cream din data daura akan bedside table, daukanshi Nadia tayi ta bude ta dibi kadan tasa abaki, rufe idanuwa tayi tana cewa
"oh my goodness.. This taste sooo divine" tafada tana dan fito da harshenta to lick her lips, kura mata ido Abnal yayi sannan yace
"stop playing with fire cos you might just end up getting burnt" cos he knows that she's doing what she's doing now on purpose
"what did i do?, or do you want some? " Nadia ta jera mishi waennan tambayoyin while giving him an innocent look, murmushi Abnal yayi sannan yace
"i will take only if you feed me"
"with all pleasure.. " Nadia ta amsashi sannan tayi scooping din ice-cream tayi hanyar bakinshi, girgiza mata kai Abnal yayi Alamar 'No', confused look Nadia ta bashi cos she doesn't understand him, sai Abnal yace
"here bring it let me show you the type of feeding that I'm referring to" babu musu Nadia ta mika mishi ice cream din, karba Abnal yayi sannan yayi scooping din ice-cream yasa anashi bakin sannan ya hade bakinshi da nata sai ya zuba mata ice cream din, karba Nadia tayi with all willighness ta tsose duk ice-cream din daga bakinshi tass sannan tace
"now my turn" ta fada tana karban ice cream din daga hannun Abnal, itama scooping din ice-cream din tayi tasa a bakinta sannan ta hade bakinsu, tana bashi ice cream din suna kissing din juna, haka suka cigaba da bawa juna ice cream har izuwa lokacin da ice cream din ya kusan karewa suka dakatar cos they both were tired of the ice cream.
Kwance suke while Nadia was laying on her back and Abnal was beside her laying down also but he was resting on his elbow yana kallon Nadia while their legs was intertwined, sai karar AC kawai mutum keji, Abnal was busy tracing all the contours on Nadia's face, murmushi Nadia tayi sannan tace
"what are you doing?"
"trying to memorize your beautiful face, you're very vital to my existence and i love you soo much that atimes i get scared by the level of love i have and feel for you" Abnal yafada mata with all sincerity
" i know and i love you more mi Amor (my love)" Nadia tafada tana hade bakinsu, if there's one thing Nadia can never get tired or enough of is Abnal's kisses, she never knew that a kiss could feel this good. Kissing din juna suke ba kama hannun yaro that they were soo lost in their feelings, kara matsota kusa dashi Abnal yayi sosai har Nadia could actually feel his arousal, hannu Nadia tasa cikin rigarshi ta fara shafa kirginshi, dakatar da ita Abnal yayi ta hanyar daukan hannunshi dake ku'gunta ya rike mata hannu sannan ya dakatar da kissing din amma ya hada goshinsu, while starring at her yace
"please don't do that, cos I'm already loosing my mind right now, the only thing stopping me from ravishing your body the way i would love to is because it's not right and i won't want to disrespect you that way" Abnal yafada mata hoarsly cos only God knows what he's feeling right now, Nadia couldn't even say anything cos of how aroused she was too, kallonta Abnal ya tsaya yi cos he could tell that the both of them are surfering from the same predicament, murmushi Abnal yayi sannan ya kuma cewa
"this is nothing but pure torture, having you like this and not being able to do anything" yafada while still starring down at her, intertwined legs dinsu Nadia tayi amfani dashi to stylishly touch his arousal while giving him a seductive look, rike mata kafa Abnal yayi yana cewa
"please i beg of you don't do this to me" yafada mata pleadinly cos yaga cewa if care is not taking, Nadia zata sashi yin abun dana sani, cos if she continue to tempt and seduce him like this he might just end up damning the consequences and go all the way with her,
"ni gaskiya you're going to cuddle me har inyi bacci" Nadia tafada tana rike Abnal that was trying to stand up, cos that was the best and only option he had
"promise you'll behave" Abnal ya fada cos he could see that Nadia is soo carried away by her feelings and she wouldn't mind them going all the way, so someone needs to be the reasonable one, which clearly would be him
"i promise to behave" Nadia ta amsashi, koma kwanciya Abnal yayi ya riketa zuwa jikinshi yana shafa mata gashin kanta, Nadia bata dadeba bacci ya dauketa, dan already she's exhausted from the surgery din da sukayi, dama jaraba ne ya hanata bacci tun dazu, da Abnal yaga cewa tayi bacci pecking din bakinta yayi a hankali sannan ya tashi gently zuwa bandaki dan gyara jikinshi, yana dawowa Shima ya hau kan gado ya kwanta tareda adduan kwanciya before sleeping, yana gama ya shafa musu, Shima ya kulle idanuwansa har izuwa lokacin da bacci ya daukeshi.
18/01/2022, 12:00 pm - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 29" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1151393397?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=oW6StthzaI%2FCgPsKE9kF2ySnNzqWANtdPh%2FhTKkx8leBrgYclfXo2Wsxoi9eWP4l0cHw2zCLF%2BxyJ4IEMrMtGaVMfab06ryapnVr13EJSRn76iuN1dtxOa%2BmHdeVMaYN
🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵🔵
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
CHAPTER 29
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃
***SNEAK PEAK FROM MY NEXT BOOK 'QADDARAR JEDDERH' JEDDERH'S DESTINY '
"I'm gonna ask you a simple question that needs a yes or no answer, have you slept with that man that you were with?" Sadiq asked her in a very calm tone, Amma kallo daya mutum zaiyi mishi yasan cewa this his calmness is nothing but what we call 'calm before the storm', murmushin takaici Jedderh tayi sannan tace
" you must be a joker, i will pretend that you didn't just ask me that pervatic question, just move out of my way and let me go if at all you want me to forgive this stunt you pulled on me now" Jedderh tafada mishi cos Sadiq was standing between her and the door, babu yanda zata fita if at all Sadiq bai matsa daga hanyar taba
"answer the damn question!!!" Sadiq yafada cikin fushi, cos just the thought that there's a possibility nacewa Jedderh has been intimate with Mr Johnson is driving him nuts, Jedderh was shocked and taken a back by yanda Sadiq yayi ihu cos she wasn't expecting it, batasan lokacin data amsashi da
"no i haven't slept with him, I'm just his date and nothing more" tafada while giving him a surprised look, Sadiq najin amsa dinta baisan lokacin dayayi ajiyan zuciya ba yana shafa fuskarshi frustratingly, Jedderh was just staring at him speechless cos she simply do not understand what's going on in Sadiq's head
"now that I've answered your question you should let me out, else you give me no option than to call anty maggy and explain all what you did to her, I'm sure you wouldn't want a lawsuit in your hand anytime soon" Jedderh tafada mishi confidently cos she has decided not to show an iota of fear, Da Sadiq yaji abun da Jedderh tafada sai ya ciro wayarshi tareda fara dannawa cos he knows what Jedderh said is true, anty maggy doesn't play with any of her girls, any form of maltreatment she will sue you, and the last thing Sadiq wants is a lawsuit on his office deck all because of an excort, so he decided to beat Jedderh to her own game by calling anty maggy himself, dan yanada number dinta awayarshi amma this is the first time dazai kirata da kanshi, harun has always been the one to do the calling, wayar nafara ringing Sadiq yasashi a handsfree, Jedderh was just standing there wondering who he was calling, not until taji muryar anty maggy ta daga wayar tana cewa
"hello, good evening Sir" cos anty maggy has Sadiq's digits, and when she saw his call she was soo excited amma kuma tana dan fargaba cewa hope Sadiq is not calling to stop his patronage cos the last set of girls daya aika mishi he declined all of them, and each one of those ladies were anty maggy's best, so she's worried cewa Sadiq is not finding her services worthy anymore and she wouldn't want to loose him as a client
"so i will assume that you know who's on the line" Sadiq yafada mata
"yes sir, i do" anty maggy replied respectfully
"okay, in that case let me go straight to the reason why I called you, i want the lady you sent to Mr Johnson to spend a month with me" Sadiq yafada authoritatively, cos he has decided to have Jedderh to his fill and a month should be okay for him, cos he really needs to get his sanity back, Jedderh najin abunda Sadiq yafada ta bude duk idanuwanta waje finding it hard to believe what she just heard him
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 19 Chapter of 32