Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
dake kusa da inda take zaune tace "danla can zoki karba, harta wani bata fuska, you don't know how to hide or control your emotions at all" Nadia najin abunda tafada ta juyo excitedly tazo ta karbi box din ta bude, bracelet din dake cikin box din screams of elegance and uniqueness, yanada bala'in kyau, ciroshi Nadia tayi ta nunawa anty faty while looking all excited, anty faty itama yaba kyaun bracelet din tayi sannan haseeba ta kuma cewa "wallahi anty faty gwara ki ringawa wannan yarki magana, ace tana mace amma she doesn't know how to put her emotions in check? Kawai ta dukufa da addua kar a aurata zuwa gidan mai mata, wannan da kissa kishiyarta zata fitar da ita daga gidan miji, nidai na fadi nawa" "Allah ya rabani da auren mai mata" Nadia tafada tana cunno bakinta "kina jinta ko?" haseeba ta kuma fada tana kallon anty faty, cos maganar datayi da Abnal na insecurity issues din Nadia na nan aranta, and tayiwa Abnal alkawari cewa she won't divulge any information about what they discussed to anyone, so ba daman ta gayawa anty faty or Nadia "ai ni bansan dame zanyiwa Nadia magana taji ba, babu irin shawaran da bana bata, amma duk a banza, abu kadan tace she doesn't know how to hide her feelings, sai kace kanta farau a iya magana, and uban is always supporting her, sai dai Allah ya tayani hadata da wanda zai gane halinta ya kuma sota dan Allah and will be ready to overlook her excesses, maganar cewa Allah ya kiyaye ya hadaki da mai mata kuma my dear ko kece matar farko da mijinki zai aure kisa aranki cewa another three are coming at your back, but in Allah yazo ya kadarta cewa ke kadaice mijinki zai aure, sai ki gode mishi, amma batun cewa daga ke mijinki bazai kuma karo wataba bai tasoba, waensu mazan ma they go as far as promising their wives cewa daga su babu wata, only them is  more than enough for them, Amma daga baya kiga cewa an karo musu wata, maybe not even one, so inzaki gyara halinki and learn to control your emotions it will be better for you " anty faty na gama fadan haka ta fuskanci haseeba tana cewa " ya kawarki maria, hope she's fine? " " Alhamdulillah tana nan lafiya, dukda ita Bata koma dubai ba sai maybe zuwa next month, tace she still has an unfinished business in Canada " haseeba tafada wa uwar "toh Allah ya taimaka, dukda ba saninta nayiba personally but she seems to be a very nice, beautiful and humble lady" anty faty ta kuma fada "aikam she is, mutum bazai taba sani cewa she's from a royal family ba inba ita ta gaya mikiba, ga kyau ga hali, ai duk namijin daya sameta ya more" haseeba tafada tana kallon Nadia dake yamutsa fuskarta tun lokaci dasuka fara maganar Maria, kallonta anty faty tayi tace "ke kuma maiya sameki kike wani yamutsa fuska ahaka? Ko bakiji cewa maganar mutuniyarki mukeyi ba?" anty faty ta jerawa Nadia waennan tambayoyin "ta ina ta zama mutuniya ta? Ni bansan wata Maria ba" Nadia na gama fadan haka ta tashi ta fita daga dakin with her bracelet, da ido anty faty ta bita sai data fita daga dakin anty faty tace "what's wrong with your sister? Maria that she's very fond of yau take cewa ita bata wani san wata maria ba?" "it's jealousy that's eating her up" haseeba said "jealousy kuma?" anty faty ta kuma tambaya "yes, cos Maria likes Abnal" haseeba replied "oh ikon Allah, Allah dai ya kyauta" anty faty tafada, da 'Ameen' haseeba ta amsa sannan suka cigaba da hiran yaushe rabo. Da daddare Nadia ce zaune akan gadonta while laptop dinta na gabanta tana video call da Abnal, sai tace "tanx for the bracelet, i love it" tafada tana nuna mishi hannunta da tasa bracelet din "you welcome, buh you deserve more" Abnal yafada with a smile on his lips "tanx" Nadia tafada a takaice tana kallon wayarta dake ringing a gefenta, silencing din kiran Nadia tayi sannan ta kalli Abnal tace "sorry for that" "no problem, but you should have picked your call, zan iya jira ki gama" Abnal yafada mata thinking cewa dan suna video call shiyasa bata daga kiran ba "had it been cewa I'm not on call i still wouldn't have picked it" Nadia tafada mishi "why?" Abnal asked "cos the individual that's calling i don't want to talk to him" Nadia replied, Abnal najin kalmar 'him' yace "so it's a guy?" "yes, infact let me gist you and hear your own opinion, so there's this new doc in uncle marwan's hospital, tun lokacin daya ganni ya addabeni da cewa shi yana sona, though ban bashi audience ba but he's not relenting, and resently I've been thinking maybe i should give him a chance and see, afterall I'm not getting younger, or what do you think, should i give him a chance or not? " laila ta karasa maganarta da tambayar, kefeta da ido Abnal yayi without saying a word, Nadia itama ta kura mishi ido but at a point she couldn't withstand irin kallon da Abnal yake mata, sai tace " what? " ta tambayeshi a shagwabe " bazan fada miki abunda kikeson ji ba" Abnal yafada mata cos yasan cewa so Nadia take ya furta mata kalmar so, shi kuma bazaiyiba yanzu "ni shawara kawai na nema" Nadia tafada "ni kuma nace bazan bada ba" Abnal shima ya mayar mata " fuck you and your shawara, i don't need it anymore, i will just give him a go ahead" Nadia tafada tana murguda mishi baki, murmushi Abnal yayi sannan yace "it will be my pleasure" "what will be your pleasure?" Nadia asked confused "for you to fuck me " Abnal replied naughtily and also giving her a naughty look, yanda yafada da irin kallon da yake bata saida yasa Nadia taji wani yarrrr a jikinta, dan dakata tayi kafun tace "i cant believe you just said that, i can see that all those Canadian ladies have corrupted you" Nadia tafada mishi tana murmushi itama "you and all these your invisible ladies" Abnal replied "babu wani invisible ladies, atleast me i know one" Nadia tafada jealously "why do you find it difficult to believe and trust in me?" Abnal ya tambayeta seriously, dan dakata Nadia tayi sannan tace "nidai bance i do not trust you ba, so please kar kayimun sharri" tafada jokingly trying to ease the serious atmosphere "so tell me this one person you know about" Abnal yafada mata "well her name start with a letter 'M'" Nadia tafada mishi non- chalantly while looking sideways "look at me" Abnal yafada mata, Nadia bata amsa shiba sai dayace 'please' sannan ta juyo gareshi sai ya cigaba da cewa "if you're talking about Maria, there's absolutely nothing between us, so you can be rest assured" Abnal yafada mata while staring at her "I've heard you" Nadia replied, haka Abnal ya cigaba da janta da hira kafun daga baya suka yiwa juna sai da safe. Abnal and Nadia's relationship su biyu suka gane, dukda Abnal bai furtawa Nadia kalmar 'so' ba, but its obvious that he's in love with her cos all his actions has said it all, dukda Nadia nason ya furta but she's contented for now with the attention da Abnal yake bata. Abnal yafara koyawa Maria girki anytime din dayake gida, Amma bai gayawa Nadia ba just to avoid any unnecessary problems. yau ya zama weekend Abnal yana gida so ya riga ya gayawa Maria cewa tazo. Bayan sun gama girki Abnal ya shiga cikin daki to freshen up while yabar wayarshi akan center table dake cikin lounge area, Maria ita kuma tana zaune a lounge area din tana jiran Abnal ya fito, saiga wayar Abnal ya fara ringing, da farko Maria bata kula wayarba sai da aka kuma kira for the second time Maria tadau wayar dan taga wake kira, sai taga cewa ashe Nadia ce sai ta daga tana cewa "hello lil sis, how are you?" Nadia couldn't believe her ears, sai tace "sis Maria is that you?" ta tambayeta just to be sure "yes its me, how have you been?" Maria tafada excitedly "fine" Nadia tafada atakaice, Maria noticed how she answered her kamar wacca akayiwa dole sai tace "good to know, well Abnal is in the bathroom taking his shower but i will let him know that you called when he comes out" "okay" kawai Nadia tafada tareda katse kiran, Maria na ajiye wayar akan table saiga Abnal ya fito daga daki, sai Maria tace "i just finished speaking with Nadia now, i told her you were in the bathroom" ai Abnal najin abunda Maria tafada ya daskare a tsaye dan yasan cewa akwai problem, sai da Maria ta kuma cewa "i hope i haven't messed up" "no don't worry" Abnal replied while forcing a smile. Nadia was feeling hot all over after the call she just made, babu irin tunanin da batayiba, what is Maria doing in Abnals apartment? Mai sukayi da Abnal yake wanka? Babu irin position din bata picturing dinsuba, her imagination was just Running wild, tana cikin wannan halin sadiya ta shigo dakinta, yanda ta ganta ne yasa ta tambayarta abun dake damunta, da kyar Nadia ta iya yimata bayani, sannan ta cigaba dacewa "I've been deceiving myself all this while cewa the feeling between the both of us is mutual, not knowing that it's all a lie, now i know why he doesn't want to formally ask me out, he knew how i felt about him and he led me on, but babu matsala, from today  na hakura dashi, yaje ya cigaba da duk abun daya gadama" "madam calm down, atleast try and hear his own side of the story before jumping into conclusion" sadiya tafada mata trying to calm her down "what's there to hear? More lies? Sadiya I'm done, i will try and pacify my heart ya hakura dashi, i simply can't continue loving him genuinely while him on the other hand is not being sincere with me, na hakura kawai" Nadia tafada hawaye na taruwa a idonta, hakuri sadiya ta ringa bata, da sadiya ta isheta sai tace mata she wants to be left alone, sadiya had no option than to excuse herself. Throughout that day Nadia refused to pick Abnal's calls, Washegari Abnal had no option than to call haseeba cewa she should give Nadia the phone, when haseeba went to Nadia's room cos since that yesterday Nadia bata fito daga dakiba, ko wajen aiki she called in sick ne cos that's how she's feeling, tayi kuka har ta gaji, da haseeba ta ganta she was surprised, tambayar duniyar nan anty faty da haseeba sunyi mata amma cewa take she's fine kawai ciwon kaine ke damunta, da haseeba ta bata wayar kin karba tayi tace she's not in the mood to talk to anybody, ta nanne haseeba ta gane cewa whatever is wrong with Nadia is related to Abnal, haseeba tried to advise her amma Nadia wasn't having any of it, instead harda laifin haseeba take gani, sai cewa take ai haseeba ce ta hada Maria da Abnal, at the end da fada suka rabu, sai haseeba ta gayawa Abnal cewa kar ya kuma kiranta because of Nadia, sai ta tura mishi numbar sadiya cewa  if yanason sanin halinda Nadia take ciki ya kira sadiya. Sadiya Abnal yazo ya ringa kira dan jin halinda Nadia take ciki, nan sadiya tayi mishi bayanin komai bata boye mishi anything ba, from yanda taki cin abunci to kukan da take wuni ciki, Abnal najin wannan ya kuma birkicewa, shi baima san cewa he's this deeply in love with Nadia ba sai yanzu that they're not on talking terms, he misses her like crazy, har ciwon zuciyanshi na neman tashi, baida option than to start taking his meds that was prescribed for him incase he feels the way he's feeling right now, wajen aiki ma sai daya karbi leave din sati daya cos he's not functioning well, kawai lectures yake kokarta yaje. On the fourth day da rana Abnal ya kuma kiran sadiya cewa ta kuma gwada kaiwa Nadia wayar ko zata karba, and indai taki ta karba she should just put the phone on speaker sai ta ajiye shi kusada Nadia tabar dakin, haka kuwa akayi, da sadiya ta kuma kaiwa Nadia wayar taki ta karba saita sa shi a handsfree ta ajiye kusada Nadia sannan tabar dakin, da Nadia taji muryar Abnal dayace 'hello babes i know you can hear me' sai taji hawaye ya kuma taruwa a idonta, batasan yanda tayi missing dinshi this past four days ba sai yanzu da take jin muryarshi. 11/01/2022, 9:11 am - Hauwau Inuwa left 11/01/2022, 9:55 am - You added Aishat Mahrazu 12/01/2022, 8:46 am - +234 913 613 9671 changed to +234 806 061 3609 12/01/2022, 10:45 am - +234 806 061 3609 changed to +234 913 613 9671 13/01/2022, 8:46 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 23" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1142082258?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=IJJ1%2FRVbnlP4TJRzybJmhzhIpawc2P6fBolnTM0MeoLE6dksXEc1zBj5DexhF2WKpfQ3BjXXJdJSod1wt52gTZMFZxgiGI%2BEXkA%2BFal5AyTvJhCMhos7LcHOwwSdOZDb 🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵🔵 Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah) ABNAL Chapter 23 THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃 Abnal yasan cewa Nadia najin shi sai ya cigaba dacewa "... let me explain to you what really happened, Maria has earlier pleaded with me that i teach her how to cook Nigerian dishes which i obliged, ranar da kika kira bamu dade da gama girki ba and i told her that i wanted to freshen up while she was in the lounge area and my phone was there too, da wayana ya fara ringing ta dauka dan taga wake kira and da taga cewa kece she decided to pick up ku gaisa since yadan kwana biyu da kukayi magana, that's what happened, it's not as if I'm dating her or anything of sort",da Abnal ya gama fadan haka sai Nadia ta dauki wayar amma batayi magana ba, Abnal had the feeling cewa she has picked the phone sai ya kuma cewa "babe are you there?" sai da Nadia ta numfasa sannan tace "yes" Abnal najin muryarta yaji wani irin sanyi aranshi, sai yacigaba dacewa "please bara na kiraki ta video call, i really want to see your face" Nadia bata amsa shiba da farko saida Abnal ya kuma cewa "... dan Allah badan halina ba" sannan Nadia tace "okay" ai Abnal najin cewa ta amince yace 'thank you' tareda katse kiran, Abnal na katse kiran Nadia ta tashi taje ta wanke fuskarta just to look presentable, Amma dukda haka kallo daya mutum zaiyi mata yasan cewa wannan tasha kuka harta gode ma Allah, tana dawowa daki saiga kiran Abnal, zama tayi sannan ta daga kiran, Abnal na ganin fuskarta sai jikinshi ya kumayin sanyi, his heart broke into thousand pieces, kura mata ido yayi for some time sannan yace "why are you doing this to US? duk kinsamu cikin damuwa, why?" Abnal ya tambayeta kamar zaiyi mata kuka "why didn't you tell me you were teaching Maria how to cook? I thought we were telling each other everything" Nadia ta tambayeshi "cos i knew you wouldn't have agreed, and the only reason why I accepted to teach her was because i already turned her advances down, it wouldn't have been polite to turn her down for the second time" Abnal explained "wow, so she actually asked you out and you didn't deem it fit to tell me, well I'm not angry at you because you're teaching her how to cook cos is not as if you asked me out, we ain't an item, I'm furious with the fact that you figured that i like you and you led me on when you knew that the feeling wasn't mutual " Nadia tafada mishi, kura mata ido Abnal yayi sannan yace " you actually think that i don't love you just because i haven't asked you out? Nadia I'm sure that even a blind man will figure out how crazy i am about you, and the reason why i didn't tell you about Maria asking me out was because i knew you will react this way, but all that aside, i promise you that indai Maria ce i wont teach her anything again, i will stay as faraway as possible from her, but please let everything slide and learn to trust and believe in me, please I'm pleading with you, if not this relationship might not work out if there's no trust" Nadia was just staring at him cos hearing him bare out his feelings like this is new to her, and he looked so sincere right now, sai taji duk tana dana sani irin hukuncin data dauka without hearing him out first, sai tace "I'm sorry for all the pain i caused you" tafada hawaye na taruwa a idonta "please enough of the tears, you know i can never get upset with you" Abnal yafada mata in a gentle manner "are you sick?" Nadia ta tambayeshi "why do you ask?" Abnal replied her with a question of his own " cos i can spot your meds that are beside you" Nadia tafada "yes, i wasn't feeling too good so i had to take them, zaki sa fragile heart dina bugawa" Abnal replied her with a smile "I'm soo sorry" Nadia tafada mishi a shagwabe, kura ma juna ido sukayi na wani dan lokaci sannan Abnal yace "I Love You" Nadia couldn't believe her ears, she was all smiles when she retorted back by saying "Love you More", they were so into their staring competition that basu san lokacin da sadiya ta shigo dakin ba, sai data ajiye abuncin data kawowa Nadia tayi gyaran murya, sannan suka san da ita, Abnal ne yafara cewa "thank you soo much for all your efforts, and I'm soo sorry for any inconveniences that i may have caused you" yafada yana kallon sadiya dake tsaye kusada Nadia "haba ba komai wallahi, it was my pleasure to be of help, dan Allah ka tayani rokanta to eat something, for the past four days she has refused to eat well" sadiya tafadawa Abnal "toh gama tona mun asiri a wajenshi" Nadia tafadawa sadiya tana hararanta "to ai ba sharri nayi miki ba" sadiya tafada tana barin dakin "please promise me that henceforth you won't miss any of your meals again" Abnal yafada mata "i promise, but you too anya kaci abunci kuwa?" Nadia ta tambayeshi "we ain't talking about me but you, Amma in muka gama waya yanzu i will find something to eat" Abnal replied "nidai i don't want to stop talking now" Nadia tafada tana cunno bakinta "same here babe, buh you need to eat and rest now cos we're spending the night on call, dan saina fanshi duk kwanakin da mukayi ba waya, so rest now" Abnal yafada mata "okay, i will do just that" Nadia replied "Love You" Abnal ya kuma fada mata, Nadia simply can't believe cewa Abnal ne yake furta mata waennan kalaman, it's a dream come true for her, sai data bashi killer smile dinta sannan tace "Love You More" sannan suka katse kiran. Months Later Abubuwa sun faru, laila ta haihu inda tasamu baby boys, zo kuga murna wajen dangin miji, anyi suna na gani nafada inda yaran suka ci sunan Abdul Hameed da Abdul  Hafeez, soyayyan da Marwan yakewa yaran ba daga nanba. Yusuf da sameera suma suna nan suna soyewa, Yusuf yaso ace sunyi aure but sameera said sai ta gama makaranta tukunnan, so he had no option than to agree tunda uban shima is in support cewa ta gama karatu tukunnan. Muhseen da haseeba, their relationship is progressing well dukda har yanzu haseeba bata yarda cewa a gayawa kowa ba and muhseen is not bordered, reason because yasan cewa inya dawo Nigeria definitely their family will come to know about it. Abnal da Nadia kuma are just inseparable now, their love is growing day in day out, that's if it's even possible, Nadia couldn't be more happier, she's done with her service and ta fara masters dinta, ta so ace canada ne taje tayi but Marwan ya hana dan Abnal dake gurin, so can Abuja take masters din. Gobe su Abnal da muhseen zasu dawo, so Mami and sameera preparation din tarbansu  suke tun safe. Nadia's excitement is beyond this world, sai faman washe hakora take, haseeba too is excited dan at least zata ga habibi dinta amma ita bata nuna nata murnar ba, infact ranar da zasu dawo taje aiki cos she's working in CBN now. Su Abnal na dirowa straight gidan Alhaji Habib chauffer din dayaje daukansu ya kaisu, tarban ban girma Mami tayi musu, Abnal was soo excited to see Mami and sameera, and he can't wait to see laila and her children, sai kuma gimbiyar zuciyarshi Nadia, Amma sai gobe kafun yaje ganinsu dan dey arrived Nigeria quit late, bayan sungama cin abunci  da hiran yaushe rabo, Abnal da muhseen sukayi bangaren da Alhaji habib ya gina musu cikin gidan, upstairs ne gidan, komai da akasa asama shi akasa a kasa, the only difference is the colours, so Abnal shi sama ya dauka while muhseen ya dauki kasa. Bayan Abnal yayi wanka tareda gabatar da sallolin da ake binshi ya kwanta tareda daukan wayarshi yayi dialing din number Nadia, Nadia da dama kiranshi take jira da batayi bacci ba, tana gani ta daga wayar bayan sun gaisa, sai Nadia tace "hope you're not that jet lagged?" "i am, infact I'm quite sleepy now, but you know i wont be able to sleep well without hearing your angelic voice" Abnal yafada mata "same here, i was waiting for your call, but what time will you be coming tomorrow?" Nadia ta kuma tambayanshi "well, i will be leaving home around 10am, but zanje gidan sissy kafun na karasa wajenki cos i don't want to leave your side early innazo, so sai kin gaji dani gobe" Abnal replied, shagwaba fuska Nadia tayi kamar tana gabanshi sannan tace "ni gaskiya 10am is too far, you should try and leave earlier than that, bakasan yanda na matsu in ganka ba" murmushi Abnal yayi sannan yace "baki kaini matsuwa ba, i will try and leave earlier toh" "okay, bara na barka ka huta cos you really need it" Nadia tafada mishi "aiit, good night and sleep tight, make sure you dream about me" Abnal yafada, murmushi kawai Nadia tayi sannan tace "love you". Abnal had a very restful night that he woke up feeling rejuvenated, bayan yayi duk morning duties dinsa, ya sauko kasa bangaren Muhseen to see ko ya tashi, yana shigo lounge area din muhseen yaja ya tsaya, haseeba ce da muhseen ne a zaune and they were busy kissing each other, saida Abnal yayi gyaran murya sannan suka lura dashi, murmushi Abnal yayi sannan yace "haba da sassafe haka? Una for wait make morning break finish now" yafada yana zama a one seater dake fuskantar indasu haseeba ke zaune, haseeba was speechless, she couldn't believe cewa Abnal ne ya changa haka, he looks much more handsome , he's the real definition of 'sex on a stick', ya kara wani bala'in kyau, she couldn't hold her surprise in sai tace "Abnal is that you?" dariya Abnal yayi sannan yace "is like the kiss you just had has affected you, of course its me" "i cant believe this! You look soo yummy, i feel like snacking on you right now, you look soo.... I'm speechless!" haseeba tafada while still having a surprised look on her face, gyaran murya muhseen yayi, sai Abnal yace "don't allow your man to pounce on me oo, irin wannan yabo haka, well, thank you, I'm flattered" Abnal yafada while bowing his head, sai haseeba tace "c'mon he knows that the compliments are innocent ones, he will always be my number one" haseeba tafada tana shafa fuskar muhseen, tashi Abnal yayi sannan yace "well let me leave you two love birds, nima inje inga nawa" yafada yana fita daga wajen, bayan fitan Abnal, haseeba ta juyo gare muhseen tace "babe i have to get going, if not i might end up being late for work" "okay, but babe when are we going to make our relationship public? I don't wanna hide you any longer" muhseen ya tambayeta yana rike da hannunta "don't worry we'll talk about that when next we meet, for now i need to get going" haseeba tafada tareda pecking

Chapter 15 of 32