tafiyar Abnal, Nadia ce kwance a dakinta ita kadai tana murmushi, she simply can't believe all that has happened today, it's just like a dream to her, ahaka sadiya ta shigo ta sameta, bayan sadiya ta zauna kusa da ita a gado, Nadia ta tashi tayi hugging din sadiya tana cewa
"sadiya I'm soo happy, i cant believe that in less than a month Abnal will be mine, its like a dream to me"
"okay, cikani ki bani labari, how come? What happened?" sadiya ta tambayeta eagerly
"hmmm my dear, ashe it was all a plan, ga ainihin abun daya faru nan...." nan Nadia tabawa sadiya labarin duk abunda aka gayamata, ta karasa dacewa
"... Thank you soo much sadiya for being a friend, sister and soo much more, samun irinki yanzu zaiyi wuya, no amount of words can explain how greatful i am, thank you soo much for always being my rock, for that i want to do a little favour for you which i do not want you to say no" sadiya najin abunda Nadia tafada sai ta rike mata hannu tace
"all what i did is for God and the genuine love that i have for you, banyi dan inason wani abun daga garekiba"
"i know that already, and mind you I'm not trying to pay you for your support cos all what you've done for me can never be paid back, irrespective of how much I'm gonna give you, kawai kisa aranki cewa its just a gift from a sister or friend, na dauke miki nauyin kayan daki, kitchen, lounge area har izuwa gara dinki, all that is on me personally, so you don't have to worry about that" Nadia tafada mata with a smile on her face, sadiya couldn't believe it
"i don't even know how to show you how greatful i am, thank you soo much, may Almighty Allah reward you abundantly, and replenish your pocket, ya baki zaman lafiya da habibinki, ya kauda idon makiya, thank you soo much" sadiya tafada cikin hawaye
"c'mon, ai tsakanina dake babu godiya, you deserve all that and more" Nadia tafada mata tana goge mata hawaye.
Abnal na isa gida bangaren Mami yaje, luckily for him Alhaji Habib na nan, a lounge area yasame su, bayan ya gaishesu, Alhaji Habib ya tambayeshi mai yasa baije aikiba, nan Abnal yayi mishi bayanin komai, ya karasa dacewa
"... I'm soo sorry dad for not informing you before going to see her, buh i couldn't hold back and the time we went there was quit early, so i didn't want to disturb you shiyasa", murmushi Alhaji Habib yayi sannan yace
"son there's absolutely nothing to be sorry about, all I'm after is your happiness, and her dad has already called me this morning and explained things to me, Allah ya kiyayi gaba yasa ta gane kuskurenta, Mami ya kikace?" Alhaji habib ya karasa maganarshi yana kallon Mami dake zaune a gefenshi, murmushi Mami tayi kafun tace
" ai ka gama magana, Allah ya kiyayi gaba, yasa ayi bikin lafiya, ya kuma basu zaman lafiya", Da 'Ameen' suka amsa kafun Abnal ya tashi ya koma bangarenshi, tashi Alhaji Habib shima yayi dan dama a shirye yake dan zuwa aiki.
Bayan tafiyar Alhaji Habib Mami ta dauki wayarta ta kira laila, laila na kwance a dakinta cos she's a bit under the weather, due to stress din tafiya keffi din datayi while Marwan na zaune a gefenta, tana gayamishi cewa ya tafi aiki that she will be fine, daga kiran Mami laila tayi, bayan sun gaisa Mami tayi mata ya jiki, sai Mami tayi mata bayanin dawowarsu Nadia da Abnal, dariya laila tayi sannan tace
"ai nina riga nasan cewa sai anyi haka, indai Abnal din dana sanine, him that he loves with utmost abandonment ne, yaushe zai iya wannan plan din, ni kallonsu kawai nake da Abnal ya kiran ya gayamun lokacin, Alhamdulillah da komai ya daidaita yanzu, sai adduan Allah ya kiyayi gaba" laila tafada, da 'Ameen' Mami ta amsa mata addua kafun daga baya suka katse kiran. Bayanin komai laila tayiwa Marwan, murmushi kawai shi yayi, sannan yace
"that's refreshing to know, atleast now chuchu will stop the everyday tears, that aside, sweetie are you sure you'll be fine on your own? I can always stay back" Marwan yafada while having a worried look
"i'll be fine sweetie, all i need is a rest which I'm already having now, okay let's do it this way, why not kaje highest sai ka tashi dawuri, how about that?" laila tafada mishi tana shafa fuskarshi with a smile on her face
"okay, i can work with that, buh please if you feel anything call me, and i will instruct the helps to take care of the twins and make sure they don't disturb you" Marwan explained
"okay, if that will make you feel at ease" laila tafada mishi while pecking his lips.
24/01/2022, 10:25 am - +234 704 371 7601 left
24/01/2022, 3:48 pm - Fadimatou💖💖💖 changed their phone number to a new number. Tap to message or add the new number.
24/01/2022, 6:20 pm - +234 907 318 7335 left
24/01/2022, 7:38 pm - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 43" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1161954023?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=pRg9prNyZn2oQi8ZvurXAzcIajNxpiiUuc%2FUeQY3kzP%2F6ib1pcavd%2FgkQ7itZO5kGQ8KhzyvrNUPW1N8Hf5W4sOTUnI8xJHkUekstZZRZYwGHpCdf7d939zaLMwMDepF
🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵🔵
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
CHAPTER 43
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃
Da rana Nadia taje tasamu iyayenta a bangarensu, she apologized and thanked them for all they've done for her, expecially her mum, daga karshe they hugged it out and prayed for her.
Daddare Nadia da haseeba ce zaune a dakin haseeba suna fuskantar juna, haseeba ce take magana kamar haka
"... lil sis, like i told you before, i know you're aware that i love you and will never wish you any bad, buh there are some truths and facts that i need to tell you, i understand the fact that you're quite young and inexperienced when it comes to romantic relationships, cos Abnal is practically your first boyfriend, buh sis you really need to wake up and sniff the coffee, i will be brutally honest with you here, in this time and Era da muke ciki, if at all you're a man's first wife toh kisa aranki cewa akwai uku da zasu zo a bayanki, expecially men like Abnal that are very attractive, koda baida kudi mata bazasu barshiba not to say Alhamdulillah yanada kudinshi yanzu babu laifi, you need to apply wisdom and smartness when dealing with men, you can't afford to be rude and harsh all in the name of ke baki iya boye feelings dinkiba, mace bata cika mace ba indai bata iya kissa ba, how can you be a woman and ace you don't know how to handle difficult situations?, a woman is the heart of every home, your thinking needs to be top notch, and please don't get me wrong, I'm not talking about being academically smart, cos indai a wannan bangarenne you're very smart and intelligent, buh I'm talking about being smart domestically, i don't know if you understand what I'm talking about?, kibar ganin cewa Abnal na mutuwan sonki, love alone is not enough to keep a marriage, and duk son da namiji zaiyi miki if at all bakya bashi kwanciyan hankali, my dear sunanki sorry, cos he will go out there and look for that peace of mind that you're depriving him, and trust me cewa Abnal doesn't need to look too far kafun yasamu wacca zai maye mishi gurbinki, so the earlier ki tashi tsaye the better for you..." haka haseeba tacigaba da bata shawarwari, daga baya Nadia ta gode mata cos all what haseeba said is like a wake up call to her.
Washegari Nadia woke up feeling soo excited, Abnal ne zaizo daukanta zuwa aiki yau with her car daya dauka jiya. Around 7:30am Abnal ya iso gidansu amma bai shiga cikiba, kiranta yayi awaya ya sanarda ita isowarshi, Nadia that already a shirye take ce tafito tasameshi, tun data fito daga gida Abnal ya kureta da ido, he simply can't describe the type of love he has for this girl, tana shiga cikin motar tace
"good morning handsome" tafada tana murmushi
"morning beautiful, how was your night?" Abnal ya tambayeta yana tayarda mota
"Alhamdulillah, it was splendid and filled with dream of you and me" Nadia replied while still smiling, kallonta Abnal yayi yana murmushi yace
"really? Would you mind sharing the details with me?"
"nope, i won't, the dream is meant for me alone" Nadia tafada mishi a yangance
"okay, if you say so" Abnal replied
"you know i was thinking cewa why not muje gidan anty laila dan dubata before heading to work, cos when i called uncle yesterday evening to break the news of our coming back together, he told me that she was a bit under the weather" Nadia suggested
"yea that's a good idea cos nima dana kira sissy jiya she wasn't sounding too well, buh won't you be late for work?" Abnal asked
"have you forgotten that I'm the boss of myself now? I can resume and close anytime i deem fit" Nadia tafada tana jin kanta
"welldon, madam self employed" Abnal yafada mata jokingly yana daukan hanyar gidan laila
"you can say that again" Nadia replied, murmushi Abnal yayi while concentrating on the road
"what are you thinking about?" Nadia asked
"how do you know that i was thinking?" Abnal replied with a question of his own yana dan kallonta
"what a question, Obviously! because i know you, like duh! " Nadia replied him
"are you sure you know me? Cos if you do you wouldn't have believed that i was capable of dating your sister immediately after breaking up with you" Abnal yafada yana kallonta
"that was because i was vulnerable and didn't know what to or what not to think at that time, at first my brain refused to believe cewa zaka iya cin amanata to that level, buh after that display of affection you both did a parking lot na rike junanku da kukayi, i had no option than to believe it"
"that was all your sister's idea, she made me do it, buh i can never ever betray you like that, my bratty fiance" Abnal yafada mata yana rike mata hannu
"did you just call me bratty?"
"yes, ain't you? ' Mr man i think you have overstayed your welcome, please leave our house now'" Abnal yafada yana mimicking din Nadia
"stop, i feel bad already don't make it worse" Nadia tafada a shagwabe, murmushi Abnal yayi sannan yayi pecking din knuckles dinta yace
"there's nothing to feel bad about, i was just kidding around"
"I'm sorry for all what i said to you" Nadia tafada countenance dinta na changawa
"c'mon, enough of the apology please, oya lets stop discussing about the past and focus on the present and future" Abnal yafada mata.
A lounge area Abnal da Nadia suka tararda Marwan da laila, from all indications, rako Marwan zatayi zuwa parking lot cos Marwan was already dressed, gaisawa sukayi Marwan yace
"where are you both coming from this early morning?" ya tambayi Nadia yana bata kallon tuhuma
"where else will they be coming from if not home" laila replied her husband
"sweetie don't interfere in this matter cos they both know why I'm asking that question" Marwan ya kuma fada, murmushi Abnal yayi sannan yace
"daga gida muke, i went to pick her up..." nan Abnal yayiwa Marwan bayani
"okay, since that's the case, Abnal will use one of the cars here and go to work, ke kuma zaki tafi da naki motar, with that Abnal won't arrive late at work" Marwan yafada
"okay sweetie, I'm i missing something here?" laila ta kuma tambaya tana bawa Marwan kallon tuhuma
"not at all sweetheart, everything is perfectly fine" Marwan replied with a fake smile, dariya Abnal yayi cos he knows why Marwan is doing this, sannan yace
"okay, dama munzo mu gaida sissy ne muga ya jikinta, Alhamdulillah i can see that she's fine, so i will take my leave now, yaya ina mukullin motar to?" Abnal ya karasa fada yana kallon Marwan
"okay wait let me get the key for you" Marwan yafada yana juyawa zuwa cikin gida, minti biyu saiga Marwan nan ya dawo da car key, ya mikawa Abnal, godiya Abnal yayi mishi Sannan yayiwa laila da Nadia sallama, tareda Marwan suka fita daga gidan, laila was just standing looking all confused cos ita bata gane what just happened now ba, sai ta kalli Nadia that was already sitting down tace
"what was all that about?"
"i don't know.. " Nadia replied not meeting her eyes
"you don't know or you won't tell me?" laila said
"aunty i didn't come here because of that, i came to see how you were doing, cos i learnt from uncle that you were a bit under the weather, hope you're better now?" Nadia asked trying to change the topic
"it's me you want to use sense for, sooner rather than later i will find out, as for my health, Alhamdulillah I'm better now, and naji abun Alherin daya faru jiya, fatanmu Allah ya kiyayi gaba, we learn from our mistakes, so i hope you've learned from yours now?"
" yes ma.. " Nadia replied shyly
" good, indai kina son tafiyar da d'a namiji, you need to apply wisdom..." nan laila ta bata shawarwari based on Abnal's behavior kafun daga baya Nadia tabar gidan, cos it's not the same rule that apply to all men, you first off need to know and study your man's behavior, before knowing what will work for him, its just as the sayin goes, 'different strokes for different folks', Allah ya bamu zaman lafiya a gidajenmu, Ameen.
Two weeks later
Ankai lefen Nadia dana haseeba, tunda sameera ita dan gida zata aura ba'ayi wani gayya ba, lefensu Ma Shaa Allah anyi kokari, twenty four boxes akayi musu each, banda sauran kananan kaya da aka hada da lefen, komai da akasawa haseeba ansawa Nadia, the only difference is colours and sizes. next week ne bikinsu, so Nadia da haseeba sun daina zuwa aiki suna gida, sadiya ce maid of honor din Nadia while Maria ce ta haseeba, tazo daga Dubai.
Yau ake kamu dinsu, babban hall guda daya aka kama inda akayi kamu dinsu uku, komai ya kayatar babu karya, amare sunsha kyau harsun gaji, dan dama can their skin is flawless, so gyaran dasu kayi wasn't that much, babu unnecessary hayaniya, komai cikin tsari akayishi, toh abu na manya.
Washegari akayi mothers day, on the third day being Saturday akayi dinner daddare, wayyo zokuga amare, the three of them looked flawless, Abnal couldn't take his eyes off Nadia, sai kallonta kawai yake, all the events that happened in the dinner hall Abnal can't even say how it all went cos his concentration was on Nadia. Da'aka tashi daga dinner, each car has designated chauffeur to it, the same time motocin daya dauki each groom and his bride sukabar venue din, sameera kadai ce tayi hanya daban dan gidan Mami zata koma. On their way home Abnal couldn't keep his eyes off her, sai Nadia ta kalleshi tace
"you've been staring at me all night long, i know that guest at the venue will be like 'what's wrong with this guy?'"
"and who cares what people think or say? I just can't help myself than to stare cos you look, ravishingly beautiful, i feel like taking you home already" Abnal yafada yana dab da ita
"your lips are too sugar-coated that you might end up giving me diabetes if not careful" Nadia replied jokingly, dariya Abnal yayi sannan yace
"you're soo cheesy" Abnal yafada yana jan hancinta, hada goshinsu yayi yana kallon kwayar idonta yace
"I'm hungry for your lips.."
"... and you're not going to have a taste not until tomorrow" Nadia ta karasa mishi
"please do not starve me like that" Abnal yafada yana marairaye mata fuska
"how can i refuse when you give me that puppy face" Nadia tafada while smiling, sauko da kanshi kasa yayi ya hade bakinsu, it was a slow sensual kiss, Abnal deepened the kiss by moving her closer to himself while using his free hand to rub her exposed neck, gangarowa yayi zuwa wuyarta yana showering dinta with kisses, kara mikar da wuya Nadia tayi giving him more access, Nadia bata ankaraba taji hannunshi akan boobs dinta ta cikin riga, rike mishi hannu tayi ta kalleshi tace
"stop, you're such an oportunist, i gave you an inch and you want to take a mile"
"what did i do?" Abnal asked while staring at her with a cynical smile on his face, kofar motar da'aka rufe ne ya ankarar dasu cewa sun iso gidansu Nadia, chauffeur din daya kawo sune yafita dan ya basu privacy
"you know what you did, thank God we're home" Nadia tafada tana kokarin saukowa
"and where do you think you're going ma'am?" Abnal asked
"inside of course" Nadia ta amsashi
"babu ko sallama?" Abnal ya kuma tambayarta yana kallonta, shagwabe fuska Nadia tayi tace
"baby I'm exhausted, i just want to shower and hit the bed, or don't you want me to be fully ready and energized for you tomorrow night?" Nadia ta karasa maganarta tana bashi wani sexy look, dariya Abnal yayi sannan yace
"kedai wayo kikeson yimun, buh i will let you go now, buh not until you give me a good night kiss"
"promise me that you won't cross the line this time around?"
Nadia ta tambayeshi tana marairace fuska
"i promise, just a kiss and nothing more" Abnal assured her, matsa kusa dashi Nadia tayi ta hade bakinsu, she intended to give him a light kiss, amma datazo cire bakinta Abnal used that opportunity and slipped his tongue into her mouth and captured her tongue yafara tsotsa, Nadia batasan lokacin data zagaya hannayenta a wuyarshi ba moving closer to him while moaning ba, glass din motar da'aka kwankwasa ne ya dakatar dasu, Amma suka hade goshinsu
"laila wa majnun, soyayyar da kukayi yau ya isa haka, gobe in Allah ya yarda kwa karasa, it's time to go, the night is far gone" muhseen yafada, yana gama fadan haka ya koma wurin haseeba that was already outside the car standing while resting her back on the car.
"that kiss was earth shattering, buh i have to get going, see you tomorrow as your wifey" Nadia tafada with a smile on her face, 'night' Abnal ya iya fada cos of how aroused he is right now, Nadia na ganin countenance dinshi ta gane abun dake damunshi cos he's not the only one that's feeling hot dukda uban AC dake cikin motar, fitowa Nadia tayi, tayiwa muhseen sai da safe kafun itada haseeba suka shiga cikin gida. Muhseen ne ya zauna kusada Abnal a cikin mota, Abnal ya jingina bayanshi a seat din motar ya rufe idonsa, tayarda motar chauffeur yayi, muhseen na ganin Abnal ya fashe da dariyar mugunta yana cewa
"who send you? Kaje ka danne yar mutane now you're all bothered"
"kai dai bari kawai, ni kadai nasan mai nakeji yanzu, see who is talking, indai Kai dana sani ne Allah yasa bakayi quickie da ita abayan mota ba, that's how bad you are" Abnal yafada while still closing his eyes
"ai just to avoid situations like this shiyasa ban taba baby naba, i will patiently wait till tomorrow in Allah ya yarda" muhseen replied him
"i can't, i simply can't have her in front of me like that looking all yummy and you expect me not to want a taste, my self restraint is not upto that level" Abnal yafada iya gaskiyarshi. Tsokanan juna suka cigaba dayi har suka isa gida.
Washegari around 8pm aka kai Nadia da haseeba gidajen mijin su, their houses is not that far from each other, allmost the same time aka kai sameera itama, anty zee as always was among the elders that excorted her to her husband's house, dukda cewa bata dade da haihuwa ba, a haka tazo daga keffi cos she said she can never miss the wedding ceremony for anything. Sai fatan da adduan Allah ya bada zaman lafiya da zuri'a tayyiba, Ameen.
25/01/2022, 9:38 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 44" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1161954028?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=%2BFhmRwmK9V8azZW1iaDO%2BZUcPsiGsniZKx66PGmi%2FxylToox63M%2BtMGg4JeybKc088RpVjKq%2B4XWF%2FsYRfTUDq56FD6kFCO2ITWvEJFIwKDUJadrEiEo%2BhAhnHf2qrpg
🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵🔵
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
CHAPTER 44
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃
Bayan kowa sun watse ya rage daga amarya sai angonta, Nadia that was sitting on her big royal bed ta sunkuyar da kanta tana wasa da zoben hannunta, zama dab da' ita Abnal yayi, ya dago da fuskarta suna kallon juna yace
"why are you still in tears? Ain't you happy to be with me?"
"you know I'm more than happy being here, it's just that I'm gonna miss my parents expecially my dad, I've never been away from home, this is my first time" Nadia replied him sadly
"i understand, buh you know that you can go see them anytime you want and they too can visit, so please stop crying" Abnal yafada yana goge mata hawaye, girgiza kai Nadia tayi alamar cewa taji, sannan Abnal ya kuma cewa
"have you prayed?"
"yes.. " Nadia ta amsa atakaice
"okay, kije kiyi Alwala kizo muyi nafila, dan godewa Allah dayasa mukaga wannan rana" Abnal yafada mata
"okay..." Nadia tafada tana tashi tsaye, wani shegen tight fitted material gown ne ajikinta, da ido Abnal ya bita har tashiga bayi, tashi shima yayi ya fita daga dakin. Nadia na fitowa ta dauko jilbab daga cikin closet dinta, cos anriga anyi arranging din komai a ma'ajiyarta, sawa tayi sannan ta shimfida musu dadduma, tana gama shimfidawa saiga Abnal nan ya shigo da Alwalarshi, tayar da Sallah yayi. Bayan sun idar sunyi addua tareda shafawa, Abnal ya kalleta yace
"wifey.." Nadia najin sunan daya kirata dashi dariya ya subuce mata, Abnal shima murmushi yayi yacigaba dacewa
"... I don't know what's funny, buh anyways its time to put something in your belly" marairace fuska Nadia tafara yi Abnal ya kalleta ya cigaba dacewa
"... Don't even tell me that you ain't hungry cos i know that you're" yafada yana tashi tsaye tareda fita daga dakin, yana fita Nadia itama ta tashi ta cire jilbab dinta ta ninkeshi sannan tadau dadduma shima ta ninke, zama tayi akan gado thinking how finally she's Abnal's wife, saiga Abnal nan ya shigo ya mika mata hannu alamar ta taso, karasawa tayi gareshi ya rike mata hannu suka fito zuwa dan karamin dining dake a wani gefe, zama Abnal yayi sannan ya daura Nadia akafar shi yafara feeding dinta gashashen naman kaza da milk yoghurt, kadan Nadia taci ta nace mishi cewa ita ta koshi, feeding dinshi Nadia itama tayi har saida Abnal yace ya koshi sannan Nadia ta dakata, kwashe utensils din dasuka ci abunci dashi Nadia tafara kokarin yi Abnal ya dakatar da ita yana cewa karta damu, he can handle it, ta koma ciki taje tayi wanka, Nadia batayi musu dashi ba ta koma cikin dakinsu da Abnal yayi decorating dinshi da red rose petals everywhere including their bed da'aka shimfida masa white bedsheets da duvet, ga scented candles in every corner of the room dimly lit, giving the room a romantic feel, bandaki Nadia tashiga tayi wanka, tana fitowa tayi maza tashiga cikin walk in closet dinta, wani blood red transparent net nightie Nadia tasa, together with the gowns G-string pant, nighty din dakyar ya rufe ass cheek dinta, turaruka masu sanyin kamshi da tayarda sha'awa tasa ajikinta, sannan tafito tazo ta zauna akan gado da rose petals ke kai, ta jingina da bayanta akan headboard din dakin, tareda daura kafafuwanta akan gado, wayarta ta dauko tafara dannawa.
Abnal shi kuma na gama wanke kwanukan tareda ajiyesu a ma'ajiyarsu yayi hanyar wani dakin daban, wanka yayi tareda sa white see through shirt da white briefs, sannan ya fesa turaruka ajikinshi, yana gamawa ya fito yayi hanyar master's bedroom. Yana shiga yaja ya tsaya cos the sight before him was heart- throbbing, sensual look yafara bata tundaga tafin kafafuwanta, zuwa shantale shantale cinyoyinta that are soo fresh kamar ka taba jini ya fito, ga nonuwanta that are half exposed, cos the only thing that's not boldly out in the open is her nippy (nipples), ga opened chest dinta zuwa wuya, and
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 30 Chapter of 32