nothing else"
"ai bance komai ba" Abnal yafada
"ai naga irin kallon da kake munne shiyasa, infact forget i ever asked that question" Nadia quickly said, cos the last thing she wants is Abnal figuring out that she's in love with him
"i felt nothing, I'm totally over her, infact this is not the first time I'm seeing her" Abnal yafada while still staring at her, Nadia najin abun daya fada, sai ta dago fuskarta ta kalleshi tace
"and there i thought there weren't any secret between us"
"like i said earlier, rukayya is nothing but my past, so i didn't see the need to tell you the day i saw her, she's insignificant to me now" Abnal yafada trying to reassure her
"i hope so, cos even the way you pronounce her name is different, rukayyyya" Nadia tafada trying to mimic abnal
"you're something else, kudos to your boyfriend, he dey try" Abnal yafada while laughing jin yanda Nadia ta kira sunan. Sai zuwa yamma Nadia ta tafi. Envelope din da Nadia ta kawo as sako daga mahaifinta, ATM cards ne aciki, Amma ba'ayi activating dinsuba tukunnan, su da kansu ne zasuyi wannan, and when they did, the amount of money in each account was huge.
Iyayen Marwan sun kawo kudin gaisuwa da kuma sa rana, ansa bikin anan da wata biyu, inda daya daga cikin waenda sukazo neman auren laila, abokin babansu Nadia mai suna Alhaji habib yace karsu damu da kayan daki dana kitchen, shi ya dauki nauyin komai, mijin anty zee da abokannensa couldn't say anything cos waenda sukazo ba kananan mutane bane, gasu da kwarjini, so kawai amsa musu sukayi da toh tareda yiwa Alhaji Habib din godiya. Lokacin da aka gayawa Mami abun dasukace she was speechless, ko kayan da kudin da suka kawo alone is something else, ko yar shugaban kasa Albarka.
Kullum Marwan da laila na makale da juna ta waya, they just couldn't get enough of each other, they both miss each other like crazy. What they feel for each other is new to the both of them, expecially laila da ko kiss bata tabayiba inba akan Marwan ba (atleast Marwan shi dan hannu neπ), laila can't seem to forget the little moment she shared with Marwan before he traveled(the day he proposed to her), duk lokacin data tuna da moment din it gives her goosebumps, she just can't wait to be in his arms again.
Marwan ya gama yiwa Abnal registration and everything, harda accommodation, kawai abun daya rage yanzu is resumption dan school din suna hutu yanzu but sun kusan komawa, daidai lokacin bikinshi da laila su Abnal zasuyi resuming.
A month later
Marwan yayi wata daya da tafiya and he's coming back tomorrow, laila just can't hide how excited she is, happiness is written all over her, Allah Allah take gobe yazo taga masoyinta kuma, and be in his arms again.
Washegari da safe Marwan ya iso Abuja, gidan iyayenshi yaje ya gaida su, and he freshened up yadau hanyar keffi, ko abunci bai tsaya ciba. Laila itama ta riga ta shirya cikin plain and pattern gown, light purple wanda akayiwa aiki da dazzling and swavroski stones (one of Meedah's Couture and more products), sai walkiya kawai take, kawai yafa mayafin kayan tayi akanta, sai dan purse da flat shoe dinta black, her scent alone is something else, sallama tayiwa Mami cewa zata gidan anty zee, Amma kallon tuhuma Abnal ya kureta dashi, laila na luradashi amma saita basar. Marwan na isa guest house dinshi ya kira laila cewa ya karaso, lokacin laila was already on her way there. Laila na karasa guest house din, Marwan ya bude mata kofa dan already ya hangota ta window, hugging din juna sukayi, Marwan yace
"jeez! i missed you like crazy" yafada while hugging her more, laila couldn't say a word cos she was already in her feelings, instead dago da kanta tayi and claimed his lips, Marwan didn't hesitate and started reciprocating back and even went as far as slipping his tongue into her mouth and started giving her a French kiss, daukanta yayi zuwa daki without breaking off the kiss, yana karasa daki ya ajiyata akan gado and started tracing her jawline with kisses, zuwa wannan lokaci laila was already in cloud nine, they shared what we call 'aggressive cuddling', da Marwan yaga cewaΒ things might get out of hand indai basu dakataba cos laila wasn't opposing to anything, sai ya mirjina daga kanta ya kwanta facing the ceiling, sai daya dan daidaita kanshi sannan ya fuskanceta ya kura mata ido, zuwa wannan lokacin laila itama tadan fara dawo cikin hankalinta, sai tace
"I'm sorry for jumping on you like that, i don't know what came over me" laila tafada while staring at him
"there's nothing to be sorry about, we both got carried away" Marwan replied while moving closer to her, tashi zaune laila tayi tana dan gyara rigarta dan all her laps where out in the open, sai tace
"i know, but i was the one that initiated the whole thing" laila tafada
"if you hadn't kissed me, i would have kissed you" Marwan ya kuma fada, laila didn't respond to that instead sai tace
"please where's the rest room?"
"over there" Marwan replied while pointing at a door, tashi laila tayi, tayi hanyar bandaki cos she really need to clean herself up cos of how wet she is, zata bude kofar bandakin kenan Marwan yace
"mai zakiyi a bandaki?" Marwan ya tambayeta with a naughty smile on his face, kallonshi laila tayi with a smile of her own, without answering him ta karasa shiga cikin bandakin. Laila na fitowa ta tarar cewa Marwan baya dakin kuma, sai ta fara gyara gadon, bayan ta gama gyarawa tana kokarin fitowa daga dakin Marwan shi kuma zai shiga, saura kiris su bugi juna sai laila tayi saurin ja dabaya to avoid any body contact, tsaya kallonta Marwan yayi yace
"why did you do that?"
"nothing, just please don't touch me again" laila tafada
"i don't getΒ you, why?" Marwan ya kuma tambayarta yana matsa kusa da ita, ja da baya laila ta farayi tana cewa
"dan Allah ka daina, I'm serious", tsayawa Marwan yayi sannan yace
"okay, I've had you, since my body is not worthy of touching yours, babu matsala" Marwan yafada sounding upset
"you know that's not true, you already know the reason why" Laila tafada, juyawa Marwan yayi ya koma lounge area, laila ta bishi a baya, zama Marwan yayi yana danna wayarshi, sai laila taje ta zauna a three seater dake gafen inda Marwan yake zaune tace
"love I'm going"
"don't think you can bribe me by calling me 'love', I'm still upset with you, infact yaushe kika zo dazakice zaki tafi? Later you say you miss me, no problem yanzu nasan matsayina, sai kitashi in ajiye ki" Marwan yafada yana tashi tsaye, laila itama tashi tsaye tayi tace
"you and i both know and understand the reason why i don't want us to have any body contact, so you can't blackmail me emotionally, it can't work"
"au haka kikace? No problem let's go" Marwan yafada while having a devilish smirk on his face, tashi laila tayi tana dudduba ko ina, sai Marwan yace
"you looking for something?"
"yes my veil" laila replied
"you mean this one?" Marwan ya kuma tambayarta while dangling the veil in his hand, laila nagani ta marairace fuska tace
"can i have it please?"
"ofcourse you can, come get it" Marwan yafada while smiling
"why are you doing this?" laila asked
"mai nayi kuma? I said you can have your veil" Marwan replied
"throw it.. " laila tafada tana cigaba marairace fuska
"sorry i can't" Marwan said
"you can't or you won't?" laila asked
"you're the one wasting your time now oo" Marwan yafada, laila had no option than to move close to him tace
"I'm here now, can i have my veil back?"
"nope, not until you kiss me" Marwan yafada yana rike mata ku'gu, kura mishi ido laila tayi sannan tace
"what are you turning me into?"
"as in how?" Marwan asked
"just a touch from you and I'm already melting" laila replied in a whisper while staring at him with a heated gaze
"only God knows the different kinds of naughty things i would love to do to you right now" Marwan yafada in between sucking her bottom lips, kissing din juna suka farayi kuma, sundau lokaci suna abu daya kafun laila ta katse kiss din ta hanyar cire bakinta daga nashi ta daura goshinta a nashi tace
"you see the reason why i need to leave before we end up doing something that we gonna both regret"
"yea, i think it's best if you go cos i simply can't promise you that i will be of my best behavior any longer " Marwan yafada mata cikin ra'da yana mika mata mayafinta, karba laila tayi tayafa sannan tace
"don't worry about dropping me off", tana gama fadan haka ta juya tabar gidan.
25/12/2021, 2:11 pm - +234 902 629 2157 left
25/12/2021, 4:51 pm - You added Hussaina Sunusi H
26/12/2021, 12:59 pm - +234 904 473 2013 left
26/12/2021, 9:35 pm - +234 703 822 9573 left
27/12/2021, 11:40 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 15" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1130390269?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=4yE18b8%2F0tMdJu91kf7K7gNh3fiipaQ9zR1vNv%2FIcAF6Rxb%2FS09jIiQaKSw33hselAHsHzu17wzd0yN1N868t53w0v%2FLm4Td9eHaSk3on230xvnMGo%2Bd2uPpa3qni%2Bdl
π΄π΄π΄β«β«β«π΅π΅π΅
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
Chapter 15
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE π π π
Laila na barin gidan Marwan, gidan anty zee taje cos she didn't want to go home in the state she was in, luckily for her anty zee was around, anty zee na ganinta bayan sun gaisa tace
"ya naganki haka wani iri, hope all is well ?"
"I'm fine, just a little bit down" laila replied
"okay, how's the preparation coming? Kin fara gyara kuwa?" anty zee ta kuma tambayarta
"A'a tukunnan dai" laila ta amsata
"what are you waiting for? Abun daya kamata ace kin fara tuntuni" anty zee tafada
"toh anty zee ni wana sani? Ni bama wannan ba, so nake inzo ki koyan yanda ake amfani da kayan zamani, irinsu washing machine, gas cooker, dishwasher, microwave da sauransu" laila tafadawa anty zee, numfasawa anty zee tayi sannan tace
"gaskiya munada aiki agabanmu and we have limited time, yanzu ga abun da za'ayi, dama wannan satin zan fara leave dina, you will need to come and stay in my place for some time, cos in an fara miki gyara i don't want you going and coming, i have a lady that's specialized in gyaran amare, so ita zan kira, intana miki gyaran gargajiya ni kuma zan miki na zamani, secondly zaki samu enough time to learn and know how to use all the modern electronic devices, from kayan lounge room zuwa na kitchen, zamu ringa yin komai tare, lastly you need to learn how to prepare modern delicacies, nasan kin iya girki, but I'm talking about both national and intercontinental dishes, kinsan mijinki tobe girman abroad ne, so ba kullum zaki ringa dafa mishi shinkafa ba, i would have enrolled you a catering school amma there won't be need for that cos i already know how to do all of that, kinsan baban zeenat Shima girman abroad ne, bayan aurenmu he enrolled me into catering school, so nida kaina zan koya miki all what you need know partaining to cooking, Amma zaki iya dawo nan gurina da zama? " anty zee ta karasa maganarta da tambayar, tsugunnawa laila tayi a kasa tafara godewa anty zee, fada anty zee tafara mata cewa inta kuma gode mata laila zataga fushinta, tashi laila tayi ta koma zama sannan tace
" ai kin cancanci a gode miki shiyasa, samun irinki yanzu sai an tona, partaining to dawowata gurinki da zama, zan iya mana, zaman mai nake agida, amma tunanin babansu zeenat nake, anya zai yarda?"
"karki damu da babansu zeenat, kinsan shiba mazauni bane ba, infact bai dade da fitaba ke kika shigo, gobe zaiyi tafiya zuwa Germany, sai dab da bikinki zai dawo, so the house is all ours" anty zee ta amsata
"toh, Allah ya kaishi ya kuma dawo dashi lafiya, yaushe zanzo?" laila ta tambaya
"yau mana, ai lokaci ya kure, infact bara na kira mai gyaran jikin in gayamata, inyaso gobe saiΒ tazo tafara miki gyaran, tashi muje gidanku tare inyiwa Mami bayanin komai" anty zee tafada tana tashi tsaye, mayafinta ta dauko suka fito tare. Suna isa gidansu laila, anty zee tayiwa Mami bayanin komai, sai Mami tace 'ai anty zee is in charge of everything, so duk yanda tace, haka za'ayi', godiya anty zee tayi mata sannan ta taya laila harhada kayanta sukabar gidan.
Washegari Marwan yazo gidansu laila dan ya gaida Mami, tareda bawa Abnal paper works na admission din daya nema mishi, da Kuma documents din gidan dazai zauna, yace yafara shiri dan sun kusan resuming, godiya da addua Abnal yayta mishi, Marwan yace ba Komai ai yiwa kaine. Mami ce take cewa, gashinan yadawo laila bata gidan kodai akaishi inda take ne, sai Marwan yace A'a basai an kaishiba, sun riga sunyi waya da ita, kuma shi daga can yake (which is a lie), ya fadi hakane dan ya riga yayi waya da laila kuma tayi mishi bayanin cewa bata gida kuma, but he should please don't come looking for her cos laila knows that indai ta kuma haduwa dashi desire will win hands down, shiyasa ta tubure cewa sudan bawa juna space tukunnan, da farko he refused, saida laila tayi mishi kukan karya kafun ya yarda, sai Mami tace 'toh shikenan ma, hakan yayi kyau', Marwan yadan dade agidan su laila yana hira da Abnal on what and what to expect when he travels out, jefi - jefi kuma ya saka Mami aciki, cos he really wants them to be free with him.
Laila tafara gyara, both traditional and modern, dan har spa saida anty zee ta kaita,Β kuma Marwan ya tura mata a tangible amount of money ta account dinta, wai tayi shirye shiryen biki dashi, so kudi ba matsalarsu baneba. Marwan sai damun laila yake cewa he wants to see her, amma laila tayi kameme cewa ai sai bayan andaura musu aure kafun Marwan ya kuma ganinta cos she doesn't trust herself around him, expecially now that babu irin kayan mata da anty zee bata dirka mataba, she's always wet, waensu lokutanma cewa take bazata kuma amfani da kayan ba sai anty zee tace mata ai bata isaba, she must use everything cos so take Marwan yajita daban, so ita kadai tasan irin halin da take ciki, da farko Marwan fushi yayi, daga baya kuma ya dawo yana mata alkawarin cewa he wouldn't even touch her hand, sai laila tace mishi ai the problem here is not him but her, so dan Allah indai yasan yanasonta kamar yanda yake fada yabari sai bayan andaure aurensu kafun su kuma haduwa, Marwan had no option dan yadau hakuri.
Yanzu saura sati biyu bikinsu laila da Marwan, zuwa yanzu duk wacca taga laila sai ta yaba kyaunta, skin dinta alone yanzu kamar na jariri tsabagen yanda yayi kyau and JIMPO ORI PRODUCTS da take amfani dashi also helped alot wajen kyaun skin dinta, sai wani sheki takeyi, ko ina na jikinta ya cicciko and wani irin sanyayyen kamshi ne yake tashi ajikinta, abun sai Ma Shaa Allah. Gobe in Allah ya yarda za'a kawo lefenta, kuma gidan anty zee za'akai, Mami ce tace akai can, dan haka yau anty zee is quite busy preparing for the guests that are going to come tomorrow, laila dama adakin da anty zee ta bata zata zauna throughout the next day bazata fitoba.
Washegari aka kawo kayan lefen laila abun sai a hankali, akwati ashirin da hudu suka kawo, wai danma basuwa sonyi almubuzaranci, and duk kayan da aka saka aciki babu na karamin kudi, all her stone gowns (Abayas) daga MEEDAH'S COUTURE AND MORE anty faty tayi ordering dinsu cos anty faty was in charge of the kayan lefe, itace ta siyi komai, anty zee da kawayenta sun tarbi bak'in da sukazo a mutunce, abun sai sam barka, kuma a central mosque dake keffi za'a daura aure kafun akai amarya Abuja where the reception will be held.
Abnal Shima shirye shiryen tafiyarshi yake tayi dan ranar daurin aurenne ranar da zai tashi daga Nigeria, so immediately bayan an daura aure shi zai kama hanyar Lagos cos he's flight is taking off 8pm that same day, har yanzu babu abun daya rage a muamalarshi da Nadia, sai dai muce kara shakuwa suke day in - day out.
Hausawa sukace rana bata karya sai dai uwar diya taji kunya..., today is the D-day, ranar da dubbunnen mutane suka sheda daurin auren laila da Marwan, mutanen dasuka halarci daurin auren ba kananan mutane baneba, daga governors, ministers, sai senators, even the president himself was present at the Nikkah, Abnal ne wakilin amarya cos non of her uncles were willing to represent still thinking that talaka laila zata aura, while abokin mijin anty faty, Alhaji habib wanda yadau nauyin kayan kitchen zuwa daki da lounge area, shine wakilin ango, sadakin laila was five hundred thousand naira only, dan Albarkar auren akenema.
Immediately after daurin auren Abnal shi yaje gidan anty zee dan yayi congratulating da Kuma bankwana da laila, dakyar anty zee da anty faty (cos anty faty with some of her friends are already around, su zasu dauki amarya, amma sai zuwa dare) ta banbare Abnal daga cikin laila, cos laila was seriously in tears saying how much she will miss him, ga kuma aurenta da aka daura with soo many dignitaries present, something she has never thought or even dreamed it could happen, soo many emotions was just running through her.
Abnal na barin can, gidansu ya nufa, Mami, sameera da waensu kawayentane a gida, yana zuwa farin shaddar dayasa ne ya fara chanzawa zuwa normal English wear, sannan ya fara firfito da kayanshi zuwa zaure, bayan ya gama yaje ya rungume Mami, adduan samun nasara da kuma gajeren nasiha Mami ta kuma yi mishi, ba karamin danne zuciya Abnal yayiba, cos he really do not want to break down in front of Mami, sameera itama zuwa tayi ta rungumeshi tana hawaye, the farewell was an emotional one.
Lokacin da Abnal yake hanyar zuwa Abuja dan flight zai hau daga Abuja zuwa Lagos, shi da Nadia sun riga sunyi waya inda Nadia tayiwa Abnal bayanin inda zai jirata, da Abnal ya kusa isa wajen sai ya kirata cewa he's almost there, Nadia tace itama tana hanya, Abnal na isa wurin da minti 10 saiga Nadia itama ta iso wurin cikin wani dankararen jeep da ita dakanta take driving, bude gaban motar Abnal yayi ya shiga, Nadia taja motar suka cigaba da tafiya, suna cikin tafiya Nadia tace
"sorry for keeping you waiting"
"i just arrived like 10 minutes ago, so it's no problem" Abnal replied, sai Abnal ya kuma cewa
"i never knew you could drive"Β murmushi Nadia tayi sannan tace
"i know how to, kawai anty faty ce bata yarda inyi tuki cos she said I'm a reckless driver, she prefer the chauffeur to take me wherever I'm going, infact dan bata nan shiyasa nasamu daman tuki yanzu"
"okay, that's nice to know, so ya hidima?" Abnal ya tambayeta
"Alhamdulillah, as you can see, finally my uncle is a married man, sai adduan Allah ya basu zaman lafiya da zuria tayyiba" Nadia tafada
"Ameen ya Allah" Abnal replied. Suna isa Airport, sukayi all the necessary procedures daya kamata Abnal yayi, duk inda suka shiga yan mata sai bin Abnal suke da ido, infact wata sai data tsayar dashi tayi complimenting dinsa ta hanyar cewa 'you look good', and Abnal replied with a 'thank you', lokacinda suka gama komai was around 2pm and jirginsu zai tashi 4pm, so he had just 2 hours left, wani dan secluded area suka samu suka zauna, dan kuremata ido Abnal yayi sannan yace
"what's the problem? I noticed you're not your usual self, is anything the matter?"
"no, I'm fine" Nadia tafada sluggishly
"don't tell me that cos it's evident you're not" Abnal ya kuma fada mata
"nothing really, i don't know why but I'm a bit emotional today" Nadia said sadly
"look at me.. " Abnal yafada mata cikin ra'da, dago da kai Nadia tayi suka kurawa juna ido, sai Abnal ya cigaba dacewa
"... kodai it's because of uncle Marwans wedding..." dakatar dashi Nadia tayi ta hanyar cewa
"not at all, I'm fine really" Nadia tafada trying to sound cheerful
"if that's the case, cheer up, daga yau fa you won't see me sai nanda minimum of shekara daya da rabi" Abnal yafada mata, ya'ke Nadia tayi sannan tace
"you're soo eager to leave"
"i won't lie by saying I'm not excited about the whole journey thing, but i will surely miss you" Abnal yafada
"please promise me that you won't forget me when you get there" Nadia tafada seriously, dariya Abnal ya farayi, Amma katseshi Nadia tayi ta hanyar cewa
"I'm serious here", dakatar da dariyar Abnal yayi sannan yace
"but you know you're funny, how on earth will i forget you? I meant it when i said you're stuck with me forever, even your boyfriend will have to understand"
"i don't have any boyfriend" Nadia tafada mishi, kallon mamaki Abnal yayi mata sannan yace
"are you serious or joking?"
"I'm serious of course" Nadia replied
"but why? And please don't tell me that bakida masoya" Abnal yafada still surprised
"of course i have suitors even if they ain't many like yours, but my career has always been my priority" Nadia tafada mishi a takaice
"what of now? Atleast kin gama makaranta, you're serving now" Abnal ya tambayeta
"well i don't know, maybe nan gaba" Nadia ta kuma fada, kura mishi ido Nadia tayi sannan ta cigaba da cewa
"... Abnal I'm very serious about you not forgetting me, i know you might end up getting distracted by alot of ladies, cos you're very attractive, but all I'm asking for is a call koda sau daya a sati ne" Nadia tafada while getting teary, cos all these while she was trying to hold herself not to cry, matsa kusa da ita Abnal yayi ya rike mata hannu, yafara magana kamar haka
"no amount of distraction can make me forget you, not to brag or anything, but I'm used to this attention i get all the time expecially from the opposite sex, it's the story of my life right from my youth, and I've never gotten distracted because of that, so please don't worry yourself, infact let me promise you here and now, i will call you every blessed day, duk ranar da bakiga kirana ba, please you should endeavor to call cos maybe ban jin dadi ne" Abnal yafada yana share mata hawaye cos Nadia was already crying, rungumeta Abnal yayi na wani dan lokaci, sai daya tabbatar cewa ta daina hawaye sannan ya saketa yana duba shirt dinshi yace
"did you drool on my shirt?" hararanshi Nadia tayi sannan tace
"drool kor, stool ni" dariya Abnal yayi sannan yace
"that's what i wanted to see, your sassy self" Abnal yafada while still smiling. hira suka cigaba dayi. Around 3:30pm Abnal yace Nadia ta koma gida, she didn't want to leave but Abnal insisted, yana cewa since batazo da chauffeur ba its better she should take her leave, at least he should be rest assured cewa ta isa gida lafiya kafun jirginsu ya tashi, Nadia had no option than to stand up and take her leave, but before she left sai data kuma jaddada mishi cewa he shouldn't forget his promise, rungumeta Abnal ya kumayi yana kuma jaddada mata cewa she shouldn't worry, sannan suka rabu Nadia tabar airport din zuwa gida.
28/12/2021, 11:02 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 16" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1132079654?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=d%2FfQAXyklNsRtTyrRhLCprOx%2BkCjTcGBjSFQinJKnQgm5ekoH%2FA1geYWwF0YDu5e96nPi5zwfCc7qNLTWmVDqZerg%2BcUhxS9f9AGpiH6bv%2BTpS0sV44%2B7YCSUkIo1eqf
π΄π΄π΄β«β«β«π΅π΅π΅
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
Chapter 16
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE π π π
Around 6pm anty zee da kawayenta sun gama shiry laila, gidansu aka fara kaita dan taga Mami, addua da nasiha mami tayi mata while laila na hawaye, Mami itama rike kanta takeyi kartayi kuka cos already her voice was already shaking, fito da ita akayi anty faty tace su tafi while ita zata taho daga baya. Ango Marwan har izuwa yanzu baiga laila ba and he's not
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 10 Chapter of 32