Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ni bance karya ko sharri tayi mishi ba, all I'm trying to say is..." katseta Alhaji Nasir yayi ta hanyar cewa " look woman, lets assume that babu abun daya faru tsakaninsu and Nadia decides that she's no longer interested in him, you know fully well that bazan taba yiwa any of my children forced marriage ba, so I'm using this opportunity and medium to plead with you, i do not want you to interfere or ask Nadia any question pertaining to this matter, ita ta kawoshi cewa she loves him, now she said she's no longer interested in the relationship, and even the boy said the same thing, so i do not see what the issue is here, i hope I'm communicating?" Alhaji Nasir ya karasa maganarshi da tambayar " yes, and i promise you that i won't ask her anything" anty faty replied tana tashi tsaye "that will be appreciated" Alhaji Nasir yafada shi yana zama, anty faty bata kuma amsa shiba tayi hanyar dakinta. When Abnal arrived home ko bangaren Mami bai shigaba cos of how livid he was, dama shi dayake baya fushi, inyayi baya kyau, apartment dinshi straight yaje ya shiga bayi ya sakarwa kansa shower, cos right now only God knows how he's feeling, even his heart is palpitating, ya dade acikin bandakin kafun ya fito, bayan ya gama Shiri, maganin bacci dana ciwon kai yasha ya kwanta cos right now he doesn't even wanna think about what just happened, bai dade da kwanciya ba bacci ya dauke shi. Da muhseen ya dawo gida, apartment dinshi ya shiga sai dayayi wanka ya shirya, sannan yayi hanyar bangaren Mami thinking cewa Abnal yana gurin cos he saw his car in the parking lot, so definitely he's around. Daya shiga ciki bayan ya gaishe da Mami, sai yake cewa "mom ina Abnal yake? Na zata yana nan ne" "wai ya dawo ne?" Mami ta tambayeshi "a yadawo, dan ga motarshi can a parking lot" muhseen replied "toh inaga yana bangarenshi" Mami tafada mishi "wai bai shigo nanba tun daya dawo?" muhseen ya kuma tambayar mami "bai shigo ba, ni banma san cewa ya dawo ba" mami tafada mishi "wow, that's odd" muhseen yafada cos Abnal na dawowa the first thing he does is yaje ya gaida Mami kafun ya koma nashi apartment din "dan duba shi a bangaranshi muga ko lafiya" Mami tafadawa muhseen worriedly "toh" muhseen ya fada tareda fitowa yayi hanyar bangarensu, daya isa cikin apartment din Abnal kwankwasawa yayi amma babu response, sai kawai ya shiga ciki, nobody was in the lounge area, dakinshi ya zarce ya kuma kwankwasawa, da farko babu amsa, sai daya kuma kwankwasawa for like three times sannan Abnal da lokacin yake tashi daga bacci yace "who's there?" "muhseen" muhseen replied "come in" Abnal yafada, shiga muhseen yayi ya zauna akan gado yana cewa "hey bruh, you good?" "yea, just had a bad day" Abnal replied "wanna talk about it?" muhseen ya kuma tambayarshi "not today" Abnal replied shortly "okay, just know anytime you feel like talking, i will be right here" Muhseen yafada mishi "tanx man" Abnal replied "buh i think you should call or go see mom cos she's quite worried" muhseen yafada mishi "i will just shower and observe my prayers, then i will go see her" Abnal replied "okay then, bara ni naje masjid dan anriga an kira Sallar Maghreb" muhseen yafada yana tashi tsaye "okay, and tanx for checking up on me" Abnal ya gode mishi "anytime bruh" muhseen yafada tareda fita daga dakin. Bayan Abnal yayi wanka tareda gabatar da sallar Maghreb da isha cos kafun ya gama wanka da shiryawa lokacin sallar isha ya shigo, bangaren Mami yaje ya gaidata, tambayarshi abun dake damunshi Mami tayi dan ko abunci bai ciba cos he doesn't have an appetite, sai kawai ce mata yayi bai jin dadine amma yasha magani kar Mami ta damu kanta, adduan samun sauki Mami tayi mishi, Abnal bai dade agurin ba ya dawo apartment dinshi ya kwanta, cos he just wanna sleep the day away, ko lokacin da ruqayya ta rabu dashi he did not feel this helpless, bai dade da kwantawa ba bacci ya kumayin awon gaba dashi. 19/01/2022, 10:32 am - Nafisa Auwal left 19/01/2022, 6:08 pm - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 32" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1152967232?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=Y0RWnubRGFDC65rLxr3ZsLhY8LmZAO43ggSt6y7pHP6m7JWImevLszyroHNmVEmMADlF61RpIowpc%2BfPqgvZ7oVNOTjxbVnly6xUoXuApcNPrDxQS1dTDUfs54Sq8dOT πŸ”΄πŸ”΄πŸ”΄βš«βš«βš«πŸ”΅πŸ”΅πŸ”΅ Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah) ABNAL Chapter 32 THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE πŸ’ƒ πŸ’ƒ πŸ’ƒ *HEY LOVELY PEOPLE, MY NEW BOOK TITLED QADDARAR JEDDERH (JEDDERH'S DESTINY) IS COMING UP ON THE 5TH OF FEBRUARY AND WHEN I TELL YOU THAT ITS A πŸ’£ YOU BETTER BELIEVE ME, ITS GONNA BE VERY ENTERTAINING AND EDUCATIVE AS USUAL, IS IT ABIGAIL'S DRAMA YOU'LL WANT TO MISS? OR SADIQ'S BOSSY NATURE? KO JEDDERH'S CONSTANT LIFE TRIALS, OR ANTY MAGRETE'S QUEST FOR MONEY?, I CAN GO ON AND ON, I BET YOU WON'T WANNA MISS ANY OF IT, AND ALL THIS ENTERTAINMENT AT JUST A TOKEN OF 300 ONLY, WHEN I TELL YOU THAT THE BOOK IS WORTH MUCH MORE THAN THAT BETTER BELIEVE ME, AMMA DAN INASON KOWA YA KARANTASHI COS OF HOW EDUCATIVE IT IS, SHIYASA NACE KU BIYA 300 KACAL, GA ACCOUNT NUMBER DIN DAZAKU TURA KUDINKU 2141821179, THEN YOU SCREEN SHOT YOUR EVIDENCE OF PAYMENT TO THIS NUMBER 09013851300, THEN I WILL ADD YOU TO THE PAID GROUP, PLEASE BANDA RECHARGE CARDSπŸ™πŸΌ, SO COME ON YA'ALL AND SHOW ME SOME LOVE BY PAYING πŸ₯°, SAI KUNZOπŸ’ƒπŸΌ.* Ruqayya na isa gidan kawar firdausi dasuka sauka, ta tararda firdausi a lounge area zaune tana kallon film, firdausi na ganinta tace "a'a har kin dawo? So how was your meeting with Abnal?" ta jera mata waennan tambayoyin tana kallon ruqayya, ruqayya bata amsa taba instead sai tace "sis I'm going back to keffi today, buh you can stay back tunda bamu shirya komawa yau ba" tana gama fadan haka tayi hanyar dakin da aka basu as masauki, binta zuwa dakin Firdausi tayi tana kuma cewa "i don't understand what you're saying, why do you want to go back to keffi today? Did Abnal insult or humiliate you in any way?" firdausi ta kuma jera mata waennan tambayoyi, dan karamin box da ruqayya tazo dashi data fara sa kayanta aciki tadan dakatar ta kalli firdausi tace " no Abnal did not insult or humiliate me, buh on the contrary he opened my eyes, sis I'm tired of this lifestyle, all i want to do right now is focus on my studies and settle down, which i think you should do the same" "what do you mean by you want to settle down?" firdausi asked ruqayya confused "sis please i know you understand perfectly well what i mean, i don't want us to start going back and forth, I've already made up my mind to change my ways, so please don't even try to persuade me otherwise" ruqayya ta amsata in a serious tone, kura mata ido firdausi tayi na waensu lokaci sannan tayi murmushi mai ciwo tace "sit let's talk" tafada tana nuna mata kan gado, babu musu ruqayya ta zauna while firdausi ta zauna kusa da ita, sannan firdausi tace "my dear do you think it's gonna be easy finding someone to marry? Expecially with the type of life we're living? Ko kina ganin cewa nima banson aurennan ne? I want to get married buh babu mijin aure, its just one disappointment after another, the reason I'm telling you this now is because I don't want you to get your hopes up about this marriage thingy..." katseta ruqayya tayi ta hanyar dafa hannun firdausi tana cewa " i understand perfectly well what you're trying to say sis, shiyasa nake son inyi aurennan as soon as possible cos i already have a suitor, Alhaji Bala has been disturbing me for some time now cewa he wants to marry me, nice dai ban bashi fuska ba, buh now I'm ready to settle down with him, atleast he knows everything about me cos we've been intimate on several occasions, Amma dukda haka ya nuna cewa yana sona da aure, and you're a witness to the way he pampers me, so I'm being optimistic that even after marriage he will continue to love me, that's why i don't want to waste anymore time and tell him cewa ya turo, dukda i didn't plan on being any man's second wife cos i really do not like polygamy buh it seems that banda choice yanzu, and sis please kema kibawa Sulaiman fuska( Sulaiman wani bank manager ne dake mutuwar son firdausi, Sulaiman yanada mata buh he soo much loves firdausi, firdausi ita tace Sulaiman is not her class, ba irin mijin da ita take son aura bane ba, buh once in a while they both get intimate with each other which clearly shows that bawai bata sonshi baneba, kawai gani take tafi class dinshi, duk irin cin mutuncin da firdausi take mishi, haka Sulaiman ya nace mata, cos he's blinded by love.), you and I knows how blindly in love with you he is, in kin cigaba dacewa ke sai politician kikeso, bazaki samu mijin aure yanzu ba, you already in your early thirties, and is not as if Sulaiman is not well to do cos nasan ci, sutura da sha bazai gagarekuba, remember that he's even ready to invest in you since kince you're tired of office work, please what else do you want?" ruqayya ta karasa maganarta da tambayar while still starring at firdausi, numfasawa firdausi tayi with a sad smile on her face tace " I'm not even sure if Sulaiman will still be interested in me cos it's been a while rabon damuyi magana, cos the last time i spoke with him we had a big fight har na zageshi sosai, since then bai kuma bi ta kaina ba, which he has never done before, dan duk fadan da cin mutuncinshi da nakeyi before, karkarinta sati daya zakiga cewa ya huce ya fara kirana kuma, buh i think he has had enough and has moved on with his life" firdausi tafada gwanin ban tausayi "sis please don't say that, take give him a call mugani" ruqayya tafada tana mikawa firdausi wayarta "i don't think it's a go..." firdausi tafara fada, katseta ruqayya tayi ta hanyar cewa "please don't say anything now, just give him a call tukunnan", karbi wayar firdausi tayi tareda dialing din numbar Sulaiman, saida kiran ya kusan katsewa kafun Sulaiman ya daga yana cewa "hey babe, are you sure ba mistake kikayiba cos this is Sulaiman speaking", murmushi firdausi tayi tana lankwasar da muryarta tace "its not a mistake, tunda kai ka manta dani, nace bara ni na kiraka" "wow! I'm just finding it hard to believe cewa kece kika kirani cos the last we spoked kince you don't wanna ever speak to me again, that i should keep my distance, shiyasa nima na kama kaina" Sulaiman yafada mata "you know i didn't mean all what I said, Amma kayi hakuri inna bata maka rai" firdausi tafada tana shagwaba muryarta kamar tana gabanshi ne, shiru Sulaiman yayi for few seconds, that saida firdausi tace 'hello' sannan yace "firdausi tell me, what do you want from me exactly cos I'm tired of you toying with my emotions" Sulaiman yafada mata as a matter of fact, shiru firdausi tayi tana tunanin abun dazata fada mishi, cos she doesn't want to give herself away just like that, instead ta amsa shi sai tace "Allah sarki, dama na kira kane dan mugaisa" " babe what's up with you? You sound as if you want to cry, are you sure you're okay?" Sulaiman ya tambayeta feeling all worried and concerned "yes I'm good" firdausi ta amsashi tana rike kanta dan kar tayi kuka, cos rashin aurenta yana damunta amma she has always hid it well whenever she's in the presence of ruqayya, buh today she just can't hold it anymore "i don't believe you, if it's what i said earlier that upset you I'm soo sorry, you know i will never upset you intentionally" Sulaiman yafada mata in a pleading way "believe me, I'm not upset with you" firdausi tafada mishi reassuringly "okay then, i would have paid you a visit buh right now ina Abuja, nazo wani official meeting, buh gobe in Allah ya yarda zanzo in ganki" Sulaiman ya fada mata a hankali "really? Ai toh nima ina Abuja, and yau nakeson koma keffi" firdausi tafada mishi sounding a bit excited "and may i know what brought you here?" Sulaiman ya tambayeta suspiciously "i came for a wedding, nida ruqayya ma mukazo" firdausi replied him curtly "and this your friend is he a he or a she?" Sulaiman ya kuma tambayarta while sounding jealous "it's a she" firdausi ta amsa shi a takaice tana murmushi "okay, send me the address of your location, and I will come pick you both mutafi tare, dan dare ya farayi" Sulaiman ya fada mata, da 'toh' firdausi ta amsa shi sannan ta katse kiran happily, kallon ruqayya firdausi tayi tana murmushi tace "thanks for the advice and your insistence that i should call him" "ba Komai, I'm happy i could be of help, buh the ultimate thanks goes to Abnal dan shi ya bude mun ido, amma i think i might have ruined his engagement cos the fiancee showed up in the restaurant looking soo livid and she returned the ring he used in proposing to her, saying she's no longer interested in the relationship" ruqayya tafada worriedly "wow, that's pretty messed up, buh karki damu we will find a solution to that later, buh for now, kema ki dauki wayarki ki kira Alhaji bala, let's settle your own relationship too" firdausi tafada excitedly, dialing din number Alhaji Bala ruqayya tayi, yana fara ringing Alhaji Bala ya daga yana cewa "hello sarauniyar zuciyata" murmushi ruqayya tayi sannan tace "na'am, ya kake?" "Alhamdulillah, kece bakiyi disputing cewa kar in kuma kiranki da wannan sunan ba?, toh Ma Shaa Allah, da alama cewa sona ya fara tasiri a zuciyarki" Alhaji Bala yafada cikin murna "toh ai ni ban taba cewaΒ  bana sonka ba" ruqayya ta amsashi tana shagwaba muryarta "ai ba sai kince ba, da kina sona ai da kin yarda cewa in turo magabatana ayi maganar aurenmu, buh from the looks of things gani kike nayi miki tsoho dayawa" "a'a ni banceba, in fact to show you how in love with you i am, na yarda cewa ka turo" ruqayya tafada mishi "are you serious or you're joking?" Alhaji Bala ya tambayeta skeptically, cos he's finding it hard to believe cewa just like that ruqayya ta yarda daya turo "I've never been more serious than this in my entire life, zaka iya turowa as soon as possible, koda gobene" ruqayya ta karasa fada mishi jokingly "don't tempt me young lady, kinsan cewa a shirye nake, ko gobe kikeso a daura mana aure I'm all ready, buh i will come see you tomorrow in Allah ya yarda muyi magana a tsanake, dan wannan maganar bata waya bane ba" Alhaji Bala yafada mata feeling soo excited "okay tohm, Allah ya kaimu goben" ruqayya replied him, basu dade ba, suka yiwa juna sai da safe. Ruqayya na ajiye wayar tayi hugging din firdausi feeling soo excited tana cewa "sis everything worked out, yace zaizo gobe in Allah ya yarda sai muyi magana a tsanake" "I'm happy for you lil sis, i just hope mine too works out with Sulaiman" firdausi ta karasa maganarta while having a worried look "please don't worry, I'm sure Sulaiman will be more than happy to marry you, we just have to be optimistic here" ruqayya tafada mata "okay i hope so, tashi mu karasa kimtsawa cos Sulaiman will be here at anytime, na riga na tura mishi location dinmu lokacin da kike waya, and he said its not that far from where he's at right now, nanda twenty minutes zai karaso" firdausi tafada while they were packing their bags. Lokacin da Sulaiman ya karaso, firdausi da ruqayya were already outside the gate dan already firdausi ta riga ta kira kawarta dasukayi masauki a gidanta cewa su sun tafi cos the friend bata dawo daga aiki ba, the friend asked her hope dai lafiya cos basuyi zasu koma a ranar ba, amsa mata firdausi tayi da cewa karta damu that everything was fine, its just that abun dasuka zoyi is over, so it's just best su koma a ranar, journey mercy kawar tayi musu, firdausi ta kuma gode mata sosai sannan suka katse kiran. Sulaiman is a nice looking man that will be in his early fourthy's, his dark in complexion and is of average hight. parking din motar yayi a gabansu firdausi amma bai fitoba, instead chauffeur dinshi ne ya fito tareda sa kayansu a buttΒ  din motar, sannan firdausi ta bude gidan baya ta zauna kusada Sulaiman while ruqayya ita kuma ta zauna a gidan gaba, gefen chauffeur. After all the necessary pleasantries has been exchanged, sai Sulaiman ya kalli firdausi yace "what really brought you both to Abuja?", sai ruqayya tayi caraf ta amsa tana cewa "actually danni sis tazo Abuja, we came for a friend of mine's wedding, dukda da kyar ta yarda ta bini" "wow, Allah ya basu zaman lafiya, tunda da alama cewa inkin roketa tana jin maganarki, maybe ki samun baki ta yarda nima na turo ayi maganar bikinmu, cos your sister is really giving me a hard time" Sulaiman yafada yana kallon ruqayya " pay her no attention , tanaso tana kaiwa kasuwa, ai tun lokacin da kuka samu misunderstanding take damuna da maganar how she misses you, kullum bata da maganar daya wuce naka, tun lokacin apart from aikin da take zuwa, she's always indoors, ai shiyasa ma dazanzo Abuja na nace cewa sai ta bini, atleast for her to change her environment maybe that will brighten up her mood, ko kiran datayi maka it's because she couldn't hold up herself again shiyasa ta kira" ruqayya ta karasa maganarta tana murmushi "au wai kin gama Jawabinki?" firdausi ta tambayi ruqayya "A na gama, kema kinsan gaskiya nafada" ruqayya ta amsata, matsa kusada ita Sulaiman yayi with a wide smile on his face yace "so you really care about me like this kike wahalar damu?" "ai ba'a bakina kajiba, sai kasamu wacca tafada maka ka tambayeta sai ta baka amsa" firdausi replied while staring back at him "ai wacca ta gayamun baza tayi miki sharri ba, so please I'm begging you ki yarda in turo ayi maganar aurenmu, I've always thought that the feeling wasn't mutual, buh yanzu danasan cewa its both ways, I'm not relenting sai kin yarda cewa na turo" "au, is that a threat?" firdausi ta tambayeshi "of course not, buh please just say yes already" Sulaiman yafada yana murza hannunta while starring at her, kurawa juna ido sukayi for like a minute sannan firdausi tace "okay", Sulaiman didn't want to believe what his ears just heard, sai yace "what did you just say?" "nace na yarda ka turo" firdausi tafada, ai Sulaiman najin abun datace, ya rungumeta yana cewa "i promise that you won't regret this, i will make you the most happiest woman on earth", murmushi firdausi tayi sannan tace "don't make promises you might not keep cos i would hold you up to it", sakinta Sulaiman yayi while starring deeply at her yace "that's because you don't know how crazy i am about you" yafada mata cikin ra'da while trying to kiss her, dakatar dashi Firdausi tayi tana nuna mishi da ido su chauffeur da ruqayya dake gaban mota, sai yace "so? After all they ain't looking" yafada mata a hankali.. , sannan ya cigaba dacewa ".. even at that.." Sulaiman yafara fada, katseshi firdausi tayi ta hanyar cewa "don't even try to persuade me, you're not getting a kiss from me" "okay ma'am" Sulaiman ya amsata a takaice while smiling. Da suka isa gida their mom was surprised seeing them back so early, bayanin komai sukayi mata nacewa they both want to settle down and who their future husband's were, the mom really did not oppose their decision dan dama is not as if they're poor, kawai rashin kishin kai ne yake sasu duk abun dasu keyi, thinking that wayewa ne, not knowing that jahilcine, Allah ya cigaba da karemu zuwa hanya madaidaiciya, Ameen. 19/01/2022, 6:10 pm - Ummukhairi H left 20/01/2022, 11:11 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 33" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1154707479?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=7Qv8PJLAActCPFkBL%2BnD7IK8uBUCKhr2877lWj01wFkWEaQWOXp59iEvO6Yqtt7dgWmCJ9cTeKWuRHBnPo%2BjmBcQtfrPyrv0QRs5TGZYAz99mEs3gfexlVHbXDvJ93uy πŸ”΄πŸ”΄πŸ”΄βš«βš«βš«πŸ”΅πŸ”΅πŸ”΅ Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah) ABNAL CHAPTER 33 THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE πŸ’ƒ πŸ’ƒ πŸ’ƒ Washegari da Abnal ya tashi da safe he was just moody, ko aiki bai jeba cos he simply can't function properly with the state of mind he's in right now, dayaje gaida Mami da safe, Mami suggested ko zai tafi asabiti ne, Amma yace that won't be necessary, all he needs is enough rest. Da yamma da muhseen ya dawo daga aiki, bayan yayi wanka sai ya zarce bangaren Abnal cos he's quit disturbed with the way Abnal has been quite since yesterday, a lounge area ya tararda Abnal yana kwance a three seater ya kunna TV, Amma kallo daya zaka yimishi ka gane cewa he's absent-minded, kwata-kwata hankalinshi baya kan TV din, kawai ya kurawa TV din ido ne, Abnal baisan da shigowar muhseen ba saida muhseen ya zauna a cushion din dake kusa dashi, sannan Abnal ya kalleshi yace "A'a bruh har ka dawo?" Abnal yafada yana tashi zaune tareda kirkiro da murmushi "yeah, i was worried about you, what's up with you man?, please talk to me, i couldn't concentrate on anything at work today" muhseen yafada mishi worriedly "it's Nadia..." Abnal ya fada atakaice "i thought as much, so tell me, is there trouble in Paradise?" muhseen ya tambayeshi "yea, something of sort, this is what really happened..." Abnal explained all what happened yesterday to muhseen, daya gama sai muhseen yace "wow that was pretty intense, hardasu cire zobe? Amma da baka biye mataba, you shouldn't have told her that you were done too cos clearly all what she did were out of anger and jealousy" "you know I'm a very easy going person, this is not the first or second time that something will happen baza tama tsaya taji side dina ba and she will just jump into conclusions, and nasha gaya mata cewa banason irin haka, sai kaga cewa she will apologize, Amma in Allah ya yarda anything ya kuma faruwa that bata ganeba she will repeat the same thing by jumping into conclusions without giving me an audience or a listening ear, toh dan Allah haka zamu cigaba babu wani trust? Gaskiya i cant! And you know that bayan aure it will be worst than this, so its best na taka mata birki tun yanzu" Abnal explained "hakane kam, so yanzu no more wedding?" muhseen ya tambayeshi "of course there is, kawai i just want her to realize her mistake ne, it's because you don't know how hook, line and sinker i am in love with her, she's practically like the air i breath" Abnal ya amsashi "if that's the case don't allow this break you both are having to be long and try and patch things up with her, kasan she might not call you if you don't make a move, you know how ladies can be da girman kai na tsiya, suna so amma suna kaiwa kasuwa" muhseen Adviced "ai gobe gobennan zan kokarta inga cewa mun daidaita, cos just today dabanyi magana da itaba has been hell, so gobe in Allah ya yarda i will talk to her (Allah ya baka sa'a🀣)" Abnal replied confidently "okay that being settled, hope you were able to convince ruqayya to move on with her life and stop disturbing you?" muhseen asked "yea i think i was able to, cos Nadia's display didn't allow me to know ko ta hakura, buh from her countenance i think i was able to convince her, and again tun jiyan bata kuma kirana ba, which is a good sign" Abnal explained "aiit, buh please cheer yourself up, you know i don't like seeing you this down" muhseen yafada mishi da damuwa "don't worry about me bruh, I'm good, enough about me, how far dawowar haseeba, is it still next week?" Abnal replied cheerfully just so muhseen zai daina damuwa, murmushi muhseen yayi sannan yace "yea, next week din zata dawo in Allah ya yarda, infact she was

Chapter 22 of 32