virgin not to talk of ladies of your age", numfasawa laila tayi sannan tace
"maganarka gaskiya ne, but thanks to God and Mami for the type of orientation and upbringing she gave us, some or most parents are the ones that mislead their children, my reasons for saying this are as follow, na farko, immediately children hits puberty age expecially the females za kaga cewa iyaye zasu fara cewa they shouldn't allow the opposite sex come close to them or touch them, if they do and eventually they loose their virginity, toh mijin dazasu aura ba zai daraja suba and stuff like that, which is a wrong advice/training or orientation, the correct thing to say and inbibe in our children is, they shouldn't go close or commit ZINA because Almighty Allah has FORBIDDEN IT and its HARAM, not because of a Man, the second reason should be because of their selves, their body is their own expecially their private parts, it's called 'private' for a reason, we shouldn't make a girl's life to be all about a man, i know of soo many ladies that didn't marry as a virgin and their husband adores and cherish them, while some marry as a virgin and mijinsu bai san darajar suba, wulakancin yau daban na gobe daban, so kaga cewa that ideology of 'in mijinki bai sameki da budurcinki zai wulakanta ki' is not completely true, shiyasa zakiga maza na iya yaudaran ya'n mata by promising them marriage in exchange for their virginity, in ba'a samu sa'aba sai kiga itama ta bada jikinta, afterall the main reason she was told to keep her virginity is because of her husband, and the guy has promised her marriage, forgetting that Almighty Allah has forbidden it, and mostly ba laifinsu baneba, Abunda iyayenta suka gayamata ne, for example now, had it been you didn't find me a virgin would you have been disappointed? " laila ta tambayeshi
" not really, cos i never really expected that i will be marrying a virgin, afterall I'm not one" Marwan replied
"my point exactly! See why we need to stop making a girl's life all about a man, and we should also stop giving our male children preferential treatments, and stop that 'duk abunda namiji yayi ado ne', let's give our children equal training, yanda zamu sawa mace ido cikin tarbiyanta same should apply for the male, let me give another example, please don't take what i want to say the wrong way, but had it been i was the one that have slept with different men just the way you did, lokacin daka zo neman aure na da mutane sunyi discouraging dinka forgetting the fact that i have stopped and I'm now a changed person, zasuce ai 'karuwa ce' so karka aureta, Amma dayake kai namiji ne society will not see anything wrong with that, like the saying goes 'we're in a man' s world ', which is not supposed to be, kar incika ka da surutu, buh parents really needs tobe intentional when it comes to children training and we should endeavor to learn what parenting is all about afterall nobody was born with the knowledge" laila ta karasa fada tana murmushi, tsaya kallonta Marwan yayi daga baya yace
"I'm speechless, i don't even know what to say, you just blew me away with this knowledge you just impacted in me" Marwan yafada yana pecking din bakinta
"you love to exaggerate alot, let's sleep cos I'm exhausted" laila tafada tana kwanta a kirjinsa
"and there i was, planning on going on another round with you" Marwan yafada jokingly while still playing with her hair
"not today dear, I'm exhausted and a bit sore down there, but i promise to make it up to you when I'm better" laila tafada mishi
"i will hold you up to that" Marwan replied, basu dade ba bacci ya dauke su.
A week later
Mami taso ta koma immediately after the wedding but anty faty ta hana, gashi bata sonyi mata musu dan irin darajar da ahlarin gidan ke dashi a idonta. Alhaji habib yau yasamu daman zuwa gidansu Nadia dan ganawa da abokinshi batun Mami, dukda baisan ko wacece itaba, sai dayayiwa Alhaji Nasir kwatance sannan Alhaji Nasir yace ai uwar amarya kenan, tambaya alhaji habib yayi yace 'da fatan dai batada aure?, dan intana dashi bansan ya zanyida raina ba', babansu Nadia ya amsa shi da cewa 'bata dashi', hamdala Alhaji habib yayi yana cigaba dacewa
"... wallahi tun lokacin dana ganta na kasa samun sukuni, aboki ka taimakeni dan Allah", murmushin farin ciki Alhaji Nasir yayi sannan yace
"Alhamdulillah, finally abunda muketa gaya maka tun shekara da shekaru cewa kayi ka'ki, godiya ga Allah cewa ka yarda zakayi yanzu, Adduan daza kayi yanzu shine Allah yasa ta yarda da bukatar ka"
"ai aboki in bata yarda ba bansan ya zanyi da raina ba, I'm really into her, ko zaka kira mun mamansu Nadia inyi mata bayani, dan ta gabatar dani wajenta" Alhaji habib ya fada, dariya Alhaji Nasir yayi sannan yace
"Lallai, yanzu na yarda cewa you're really into her, irin wanga zumudi haka, Amma abun dazai faru shine, zanyiwa mamansu Nadia magana, duk abun datace sai in sanar dakai"
"dan Allah karka ba'ta lokaci, i really want her to know kafun ta koma keffi, if possible a tsayar da magana" Alhaji habib ya kuma fada sounding eager
"karka damu, everything will fall into place In Shaa Allah" alhaji Nasir yafada, Alhaji Nasir na rufe baki saiga anty faty da Mami nan shigowa, ai Alhaji habib na ganin Mami ya washe hakora, he couldn't control himself, gaisawa sukayi sannan Mami ta fuskance shi tace
"dama nayi niyyar zuwa har gidanka dan nuna godiyata bisa Alherin dakayi mana, saiga Allah ya kawoka nan, mungode sosai, Allah ya saka da Alheri, ya raya zuriya, yanda kasamu farinciki Allah yasa ka farin ciki kaima, mungode, mungode sosai, Allah ya saka da Alheri" excitement was written allover Alhaji Habib, even his friend Alhaji Nasir mamaki abun yake bashi, dan anyi- anyi cewa ya kara aure tun lokacin daya rasa matarshi due to an illness, that's more than ten years ago, Amma yaki, his excuse has always been babu macen dazata iya maye gurbin matarshi, his priorities are his two sons, and ya'n mata basu barshi ba, cos the man doesn't look his age at all, yana kuma da kyau da kudi, so he can easily get any woman he wants, Amma yace sam mata basuwa gabanshi, saiga daga gani daya dayayiwa Mami ya nace mata, gyara murya Alhaji habib yayi sannan yace
"haba, ai basai kin gode munba, duk abunda nayi ai yiwa kai ne"
"nasani, Amma dukda haka ka cancanci a gode maka" Mami ta kuma fada, Mami da anty faty basu dade agurin ba suka tashi dan subawa mazan guri su cigaba da tattaunawa, suna barin wajen Alhaji habib ya fuskanci Alhaji Nasir yace
"gaskiya abokina kayi sauri da wannan abun, i can't wait please" kallon mamaki alhaji Nasir ya cigaba dayi mishi, cos he simply can't believe cewa this is his friend, sannan yayi dariya yace
"toh karka damu, zan yiwa anty faty magana yau in Allah ya yarda, duk yanda mukayi da ita zan sanar dakai", bayan nan Alhaji Habib bai kuma dadewa agidan ba, ya tashi ya tafi.
04/01/2022, 6:54 am - +234 809 890 7201 and +234 810 419 9662 left
05/01/2022, 10:26 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 18" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1134559994?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=RPtGHSDjI8Rvape4JTfPY8osKn7UF5O9sgpuspLMkVgD43m0YuIvjI893hYxJzwSoolz7ZTHmd5RETBzzxeHx1A4PidROMrQP%2BmrG9I844i2XMmfUlrPkzhVasX72VZc
🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵🔵
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
Chapter 18
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃
Abnal da muhseen suma they've been quite busy with school stuff, dan insun fita da safe sai dare kafun su dawo, shiyasa har yanzu ko gurin haseeba basu samu daman zuwa ba tukunnan, dan already Nadia ta turawa Abnal digits din haseeba together with pictures na dinner party amma like she said bata hada da nata ba. Abnal kept to his promise of calling Nadia everyday, dukda even Nadia herself is quite busy due to absence of Marwan a wajen aiki, so in Abnal ya kirata ba wani dadewa sukeyi ba, kawai bayan sun gaisa, sai su tambayi juna how their day went from there they will talk a little and bid their goodbyes.
Laila and Marwan are really enjoying their marital life, expecially their sex life, it's very interesting cos laila is a fast learner, babu irin sex position that she can perform now, if not the for the fact that Marwan was the one that disvirgined her, zai iya cewa she has been doing it before ne, Amma he's the one teaching her all the sexual stuff, kawai she's just a fast learner ne. Marwan baison laila tayi wani aikin gida apart from her cooking his food and repairing their matrimonial room, yace the house is too big for only her todo, that there are agencies that will do that for them, laila wasn't comfortable with the idea, infact ce mishi tayi hope yasan cewa her doing the house chores lada zata samu, sai ya amsa ta da cewa ai aikin ladan yawa garesu, there are different ways of earning rewards, da haka ya kashe bakin laila.
Bara mu leka Rukayya
Tun lokacin da rukayya taga Abnal da sameera da suka je yin passport, ta fara NADAMAN rabuwa dashi, Amma dayake abun Dunia ya shige mata ido dayawa, data fara damuwa yayarta Firdaus ta kuma bata sabon saurayi mai naira sosai wanda shi wannan ruwan kudi yake mata, amma as usual itama sai data bada jikinta. Ranar da itada kawarta suka kuma haduwa dashi da Nadia a titi, tana komawa gida ta kuma shiga damuwa, sai kara zuzuta irin haduwar daya kumayi kawar takeyi, har kawar take cewa ai daga gani Abnal ba class dinsu baneba yanzu, and from all indications yarinyar dasuka gansu tare budurwar shi ce, da Firdaus ta dawo gida, rukayya ta kuma gaya mata, sai Firdaus tace karta wani damu kanta, babu abun daya canja game dasu Abnal, gidan dasuke tun da har yanzu nan suke, amma zata sa musu ido if at all akwai wani improvement game dasu zasu san yanda zasuyi tunda rukayya ta nace cewa tana sonshi, da haka Firdaus ta kuma kwantarwa da rukayya hankali. Sai lokacin bikin laila Firdaus tasamu labarin wanda laila zata aura daga hannun wani saurayinta dayake Abuja kuma yasan family dinsu Marwan, aikam Firdaus na gayawa uwar, sai uwar tace ai yayar shi ce ta auri mai kudi, ba Abnal ne yayi kudi ba, Amma Firdaus ta cigaba dasa musu ido just incase Abnal ya samu wani cigaba. Haka kuwa akayi, da Abnal yayi tafiya, sai aka kuma kawowa Firdaus labari, aikam uwar najin wannan sai tace kar Firdaus tabari rukayya tasani dan inta sani zata iya kin kula samarinta, amma ta cigaba dasa ido duk lokacin da Abnal ya dawo Nigeria saisu san abunyi, na'am Firdaus ta kumayi da umarnin uwar, wannan kenan.
Alhaji Nasir yayiwa anty faty maganar dasuka tattauna da Alhaji Habib, inda anty faty ta ringa murna, tace zata sanarda Mami duk yanda sukayi zata fada mishi, sai Alhaji Nasir yace, dan Allah anty faty tayi kokari taga cewa Mami ta yarda, anty faty tace kar yadamu zatayi kokari taga cewa ta yarda, da wannan suka rufe zancen. Washegari da safe bayan su Mami sun karya, sameera da Nadia sunce zasu gidan laila, anty faty tace su gaishe da laila sosai, in Allah ya yarda itada Mami na nan tafe zuwa weekend, da 'toh' su Nadia suka amsata. Bayan tafiyansu Nadia, anty faty ta kira Mami zuwa dakinta, bayan sun zauna anty faty ta gayawa Mami yanda sukayi da mijinta a daren jiya, Mami was dumbfounded at first cos hankalinta bai taba zuwa cewa ita zata kuma kara wani auren ba, sai da anty faty tace
'kinyi shiru anty' sannan Mami tace itafa she's too old for anything called marriage, what does she has to offer? Nothing, sai da anty faty tayi dariya mai isarta sannan tace
'dan Allah da shekara nawa kika girmeni daza kice you're too old for marriage? And maganar cewa you have nothing to offer again, i bet to differ, you have alot to offer, ke kawai kice kin yarda kiga irin gyaran dazan miki, I'm telling you by the time I'm through with you ke da kanki zaki gode mun, luckily for you Alhaji habib ba yaro baneba, he's a matured and good man with a heart of gold, so just give it a try, you have nothing to loose " anty faty ta karasa maganarta trying to convince Mami
"nifa bance baida hali mai kyauba, kodan irin Alherin shi agaremu ya cancanci ko wane irin yabo, kawai ni abun danake gani shine yarana, ga nashi matar da ya'ya dan nasan cewa bazai yuba ace baida aure, da wannan shekarar nawa zan fara zaman kishi? Gaskya da sake" Mami ta kuma fada
"bangane yara ba anty, suwaye yaran? Laila da take gidan miji ko Abnal da baya garin or sameera da itama ta kusan barin gidanki, who amongst them is still a child? NONE! they're all adults, maganar mata kuma, he's single, matarshi ta rasu more than ten years ago, Amma yanada ya'ya maza biyu, babbar mai suna Yusuf should be in his thirties kuma shine shugaba a affair din ubanshi, while the younger one muhseen shi baya garin, yaje karo karatu a kasar ketare, and i tell you that yaran basuda matsala at all, nasansu agabana suka girma, they're very well behaved and educated champs, infact suma sun gaji da gayawa ubansu cewa ya kara aure, babu abunda ba'a gayawa Alhaji Habib nazama haka nan babu mata, Amma his reply is always 'babu wacca zata iya mayar mishi gurbin matarshi, Amma gani daya yayi miki ya kasa hakura dake, kuma nasan da gaske sonki yake dan nida ke munsan cewa in yanason budurwa a yau zai samu ne cos he has the look and money, so you can see that he's really into you ne shiyasa" anty faty ta kuma yiwa Mami bayani, sai Mami tace
"toh naji, Amma bani lokaci zanyi tunani akai", da haka suka rufe zancen.
Three weeks later
Yanzu aurensu laila da Marwan yayi three weeks, so Marwan zaiyi resuming din aiki, and Mami da sameera sun koma keffi, kafun suka koma, Mami tayi na'am da zancen Alhaji habib amma tace batasan yanda zata gayawa su laila ba, sai anty faty tace karta damu ita zata yimusu bayani, truly da anty faty da Mami suka je gidan laila, anty faty tayi mata bayanin komai, laila was surprised and speechless cos the thought of Mami getting married again has never crossed her mind, sai da anty faty ta tambayeta cewa she hopes everything is okay cos of how silent laila was sannan laila ta budi baki da kyar tana cewa kawai she was surprised ne, Amma daga baya she accepted and said whatever makes Mami happy she's in for it. Lokacin da zancen cewa Mami ta yarda ya iski Alhaji habib, zo kuga murna wajenshi, Washegari yazo gidansu Nadia dan ganin Mami, their first meeting was a little bit awkward for Mami, but dayake Alhaji habib tsohon zamani ne, sai dayasan yanda yayi Mami ta fara sake jiki dashi, in one of his visit tareda danshi Yusuf yazo, Yusuf was excited when his dad told him about Mami, shiyasa ma yace zaizo yaga Mami, both him and Mami cliqued from their meeting, har ya karbi digits din Mami cewa shi zai ringa kiranta dan su gaisa, da Mami zata koma keffi Alhaji habib insisted cewa she won't go with public transport, one of his chauffeur da body guard dinshi guda biyu ne suka kai Mami da sameera keffi, he really was pampering Mami.
Week din da Marwan ya koma aiki, on a Wednesday ya dawo gida da wuri, yana zuwa ya tararda laila a online class dinta cos Marwan registered her on an Adult Education online program, where she's gonna catch up on all her secondary school activities, kafun ta shiga online university where she will study English since that's where her strength is. sai da laila ta gama class dan already she was almost through tazo tasame shi a daki, bayan sun gaisa take tambayarshi why his early return, Marwan replied by he wants to take her somewhere, laila wanted to know where amma Marwan insisted on not telling her, changa outfit laila tayi zuwa coffee bubu gown cos she was putting on English wear before, sannan ta dauko mayafin gown din ta yafa suka bar gida, throughout their drive to their destination laila was all giddy wanting to know where exactly they were headed to, buh Marwan was tight lip refusing to tell her, wani GRA estate suka shiga Marwan yace laila should close her eyes and she should please not open it, at this point laila knew Marwan was upto something so she just oblige to what he said and closed her eyes, wani katoton building sukayi parking agabanshi, Marwan yafito tareda taya laila that's still closing her eyes fitowa itama, agaban building din suka tsaya sannan Marwan yace she can now open her eyes, laila na bude idonta, lo and behold she was standing in front of what looked like an exotic eatery dukda bata shigaba, buh the front of the building alone is something else, tsayawa laila tayi tana kallon building din without saying a word, saida Marwan yace
"let's go inside" yafada yana rike da hannunta, laila was just following him like a zombie, suna isa cikin building din laila couldn't help it but to ask him 'who owns this place?' cos everything there was brand new, and the inside is even more breathtaking beautiful than the outside, juyo da ita Marwan yayi suna fuskantar juna yace
"all this here is all yours sweetie, this is just a means of me saying a very Big 'THANK YOU' for all the happiness you've feed me with since we met, i know you don't like me saying this buh i meant it when i said i don't deserve you, cos you're such an embodiment of brilliance and beauty, you deserve an epistle from me buh you know I'm not that good with words like you do, so please accept this as part of symbol of my love for you" Marwan yafada yana fitowa da paper works na building din that's in laila's name, during Marwans short speech laila was already in tears cos she couldn't believe what Marwan was telling her right now, mika mata papers din Marwan yayi laila ta karba with unsteady hands, tana karba ta bude taga cewa everything was in her name hugging din Marwan tayi tana cigaba da kuka, da Marwan yaga cewa kukan nata bana karewa bane ba, sai yadan saketa yana kallonta yace
"c'mon, enough of the tears, henceforth the only emotion i want to see in you is that of joy and happiness" kallon shi laila tayi with her red eyes tace
"no amount of words can describe how excited and grateful i am right now, yanda kasani farin ciki may Almighty Allah in his infinite mercy continue to bless you, baby i don't even know what to say... Words have elude me.." laila tafada, matsa kusa da ita sosai Marwan yayi tareda rike mata kugu yace
" i don't need anything from you apart from your happiness, you deserve all of this and more for all the sacrifices and suffering you've been through, so sweetie all i want is your beautiful smile" Marwan yafada yana goge mata hawaye, kissing dinshi laila tayi passionately, sannan tace mishi 'i owe you one this night', murmushi Marwan yayi sannan yace
"okay... Can it be night already", dariya sukayi sannan suka fara zagaya ko ina, har saman benen suka je, da kuma babban hall din dake wajen inda za'a iyayin biki ko any special meeting, the place screams of elegance and class, daga gani ya'yan wane da wane kawai zasu iya affording din bill din wajen, suna ne kawai yarage asawa wajen, and Marwan yace wannan laila ce zatasa duk sunan da take so, buh she should make sure that the name is classy, well he trust her. Da suka koma gida laila ta kira Mami ta fada mata, Mami itama rasa mai zatace tayi, sai kawai tace laila tabawa Marwan waya, godiya da adduoi Mami taita mishi, ta inda take shiga ba tanan take fitaba, sameera itama tana tareda Mami lokacin, godiya itama tayiwa Marwan, sannan laila tace zata tura mawa sameera pictures da video din gurin dan ta nunawa Mami, da toh sameera ta amsa mata sannan ta katse kiran, sai ta kira Abnal Shima ta fada mishi, Shima murna yayta mata tareda cewa shi zai kira Marwan zuwa anjuma ya gode mishi. True to laila's promise, the steamy sex that they had that night was simply out of this world, with laila taking the lead role, she took Marwan out of this world and back, dama laila has always been like a vixen in the other room activities. TASTE OF TEMPTATION was the brand name da laila ta zaba, so da sunan akayi registration din wurin(ni kuma nace Allah ya bada sa'a yasanya Albarka).
Lokacin da labarin soyayyar Mami da Alhaji Habib ya iski su Abnal da Muhseen, they were both happy for their parents, sai a lokacin Mami da Alhaji Habib suka san cewa ashe Abnal da muhseen are together, sai Alhaji habib yake cewa Mami that as she can see even fate wants them together, murmushi kawai Mami tayi.
Nadia tadan samu relief da Marwan ya koma aiki, she's no longer that busy again.
Yau Saturday around 12 noon Nadia na kwance a dakinta saiga kiran Abnal nan, tana gani ta saki murmushi tareda dagawa da sallama, amsa mata sallamar Abnal yayi yace bara suyi video call, dan dama kira yayi yaga ko tana kusa da wayarta, da toh Nadia ta amsa mishi, sannan Abnal ya katse kiran. Abnal na katse kiran Nadia ta tashi tadau turban ta daura akanta sannan ta koma ta kwanta, tana kwantawa saiga video call din Abnal nan, dagawa tayi suka gaisa sannan Abnal yace mata
"you're not going to work today?"
"yes, uncle gave me the weekend off" Nadia replied
"that's thoughtful of him, you actually need the rest" Abnal yafada
"yes, so how about you? Anything interesting?" Nadia ta jera mishi waennan tambayoyin
"nothing much, just that I'm preparing for a test that i have on Monday" Abnal ya amsata
"okay, best of luck" Nadia tafada
"tanx, i never knew that i will miss your troublesome self like this, buh i actually do" Abnal yafada with a smile on his face
"wato nice troublesome abi?, no problem, well me i did not miss you" Nadia tafada with a bit of attitude
"you can lie to everybody but not me, i know you miss me like kilode" Abnal said while still smiling
"you wish" Nadia replied back
"ina hotonki na dinner danace ki turo mun?" Abnal ya tambayeta
"ai i told you i wasn't going to send mine, so why are you still asking?" Nadia answered him with a question of her own, kure mata ido Abnal yayi na waensu dakiku sannan yace
"why are you doing this?" Abnal ya tambayeta a hankali
"what did i do now?" Nadia itama ta tambayeshi a hankali dan the way Abnal is staring at her is making her week in the knee, sai Abnal yace
"you know how desperately i want to see your dressing that's why you're giving me a hard time" Abnal Shima ya amsata a hankali while still staring at her
"there's nothing to see there fa, kadai ga dressing din sameera? Toh ai its the same with mine" Nadia tafada
"i insist" Abnal yafada mata a takaice
"okay, if you insist zan tura maka in mun gama waya, but don't say i didn't warn you, there's nothing special about the pic" Nadia tafada mishi
"let me be the judge of that" Abnal replied back
"i called sis hasy tace bazata samu daman ganin kuba yanzu cos of exams din da take rubutawa, Amma zuwa next week zata gama, so zaku
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 12 Chapter of 32