telling me this morning when we spoke cewa she might just come earlier than planned, dan already sun gama course din data jeyi, its just the certificate dazata karba that's remaining, and it's something she can receive online, so pending sha, buh latest uwar haka next week nima i will be with my baby, atleast zan huta da tsiyar da kai da ya Yusuf kuke mun", murmushi Abnal yayi sannan yace
"ai toh duk abun da muke fada maka gaskiya ne...", hira suka cigaba dayi wanda yasa Abnal dan mantawa da damuwarshi, daga baya suka tashi zuwa bangaren Mami, da Mami taga Abnal she was happy seeing him talking and smiling again, ba kamar da safen dayazo wajenta looking all sick ba.
Washegari around 8pm da Abnal yasan cewa Nadia will be back home yayi hanyar gidansu, cos he has been calling her since morning buh her line is not going through, and baison zuwa wajen aikinta cos that's not the right place for them to settle their issues, yana karasowa gidansu bayan yayi parking din motarshi yayi hanyar cikin gidansu, yana isa lounge area anty faty kadai ya tarar tana kallon 8 o' clock news, bayan ya gaida anty faty, an bashi wurin zama anty faty take tambayarshi abun daya hadashi da Nadia, bayanin komai yayi mata without hiding anything, anty faty batace komai ba apart from 'Allah ya kyauta', cos tayiwa kanta alkawari not to meddle acikin wannan misunderstanding din tunda har mijinta ya gargadeta, ita ido zata zubawa mijin da Nadia, duk yanda yakeson rayuwar Nadia ta zama sai ya zama, abun dayasa ma ta tambayi Abnal was because she wanted to feed her curiosity by knowing what really happened, buh she will continue to pray for her, Allah ya ganar da ita.
Kiran Sadiya anty faty tayi tace taje ta kira Nadia cewa tayi ba'ki, da 'okay ma' sadiya ta amsa anty faty sannan ta juya zuwa sama, anty faty na gama fadan haka ta kalli Abnal tace
"ni toh zan shiga ciki", godiya Abnal yayi mata sannan anty faty tayi hanyar dakinta.
Lokacin da sadiya ta iso dakin Nadia, bata dade da fitowa daga wanka ba and she was already in her PJ's, night cologne dinta take shafawa sadiya ta shigo, sakon anty faty ne sadiya ta fada mata, tana gama fada sadiya ta juya ta fita daga dakin without waiting, dan karma Nadia ta tambayeta wake nemanta, da ido Nadia ta bita thinking what's wrong with her, dan tun lokacin data gaya mata magana acikin mota ranar data samu sab'ani da Abnal, sadiya has been keeping to herself, iyakacin abun dake hadasu yanzu is tazo ta gyara mata daki da bandaki shikenan. Medium hijab Nadia ta dauko tasa akan kayan baccinta, sannan ta sauko kasa, immediately data hango Abnal dake zaune ya kurawa cinema dake lounge area din ido, her heart skipped a bit, daidaita kanta tayi sannan ta karaso inda yake, tana zuwa ko gaisuwa babu tace
"Mr man what are you doing here? Last i checked we both said and agreed that we were done with the relationship" Nadia tafada while folding her hands on her chest and giving him an irritating look, tashi tsaye Abnal shima yayi ya fuskanceta sannan yace
"c'mon angel i thought by now ya kamata ace kin huce, agreed we both said things we didn't mean to each other..." katseshi Nadia tayi ta hanyar daga hannunta sama tana cewa
"hey please!! You might not mean all the things you said, buh me i meant it when i said i was done with the relationship, i want nothing to do with a lier and a cheat like you", Abnal was taken a back hearing all what she just said now, not to mention the names she just called him, though he wasn't expecting cewa zata huce da wuri, buh he also wasn't expecting that she will still be this upset either, furzar da iska daga bakinshi yayi sannan yace
"at least try and hear my own side of the story before jumping into conclusions"
"what's there to hear? More lies?, no i don't think i have the time for that, so please i will really appreciate it if you can take your leave now and never return to this house!" Nadia tafada mishi angrily, Abnal didn't want to believe cewa this is really happening, the girl standing in front of him right now looks like a total stranger, not his lovely angel, so sai ya kuma cewa
"okay, it's like you're still upset with me now, so zan tafi yanzu, when you're more calm sai muyi magana, buh why is your line not going through? I've been trying it since morning", kallon mamaki Nadia ta bashi cos it seems like this guy is not comprehending all what she's been saying since, so sai tace
"are you sure you're not deaf or dumb? All what I've been saying since you didn't understand? Okay let me Echo myself, i said I'm done with you! The relationship is over! So please leave me the hell alone!! Haba!,and as for my line that's not going through on your phone it's because I've blocked your digits on my phone, so you can see that I'm really over you, so please leave already cos you've overstayed your welcome, or don't worry if you're not ready to leave you can stay and continue enjoying yourself, ni zan bar maka nan" Nadia na gama fadan haka ta juya tareda haurawa sama, haka Abnal ya tsaya speechless yana binta da ido har ta bace daga ganinshi, he just find it hard to believe cewa Nadia ce taci mishi mutunci haka, wayarshi ya dauka tareda barin gidan. Allah kadaine yakai Abnal gida lafiya, throughout that night he wasn't able to sleep, sai tunanin abun daya faru a gidansu Nadia yake, zuciyarshi daya na gaya mishi cewa ya kuma bata lokaci cos it's obvious she's still upset while the other one is saying no he shouldn't give her any space, cos maybe its because bai kirata throughout jiya ba that triggered wannan haushin shi da take ji yanzu (when you're blindly in love you tend to make excuses for your partner even when they're wrong), da wannan tunanin ya yanke shawara cewa gobe in Allah ya yarda zai kuma zuwa asabiti ya sameta ya kuma roketa, cos Shima yasan cewa rabuwa da Nadia yanzu is not gonna be possible for him, he's already too deeply in love with her, sai wajajen 4am kafun bacci ya daukeshi.
Around 9am Abnal ya isa asabitin Marwan, gurin receptionist yaje ya tambayeta ko Nadia is around and if she's less busy? Amsashi receptionist din tayi da yes she's around kuma tana office dinta, godiya Abnal ya mata sannan yayi hanyar office din Nadia, yana zuwa ya kwankwasa, amsawa Nadia tayi da 'come in', sai Abnal ya shiga, dago da fuska Nadia tayi daga file din dake gabanta da take dubawa, tana ganin cewa Abnal ne murmushin dake kwance a fuskarta before ya bace, sai ta daura fuska ta tashi tsaye tana cewa
"Abnal what exactly is your problem? I thought i made myself clear yesterday night cewa i don't want anything to do with you again? So what are you doing here?"
"Angel please hear me out.." Abnal ya fara fada, katseshi Nadia ta kumayi cos right now seeing Abnal everytime is not gonna be good for her, dan jiya bayan ya tafi tunaninshi bai bartaba, sai gashi kuma yau ya kuma zo, she really needs to do or say something that will annoy him and make him stay away from her if at all she really wants to forget him, so sai tace
"is now i know that you have a problem, and big one at that, i said I'm no longer interested in you, is it by force?!" Nadia tafada cikin daga murya sosai, tana rufe bakinta wani Dr ya shigo yana cewa
"miss Nadia is everything alright?, i heard you screaming"
"everything is fine doc, buh if you can do me the favour and tell this looser here that i said I'm no longer interested in him, I'm way above his league, lokacin danayi soyayya dakai i was dumb ne shiyasa, buh now I'm woke, so please help me explain it to him man to man, dan ni nayi mishi bayani buh it's seems like his brain is blocked baya fahimta" Nadia tafadawa colleague dinta daya shigo
"mr Man i think you understand quite well all what miss Nadia here just said, so please i will like you to take your leave now if not, you leave me no option than to call the securities on you" doc din yafada yana kallon Abnal, by now Abnal's eyes were already teary, he just can't believe that shi Nadia tayi humiliating haka,
"that won't be necessary.. " Abnal yafada yana kallon doc din, sannan ya fuskanci Nadia yaci gaba dacewa
"... I will take my leave now and i promise you that i won't disturb you ever again" yafada mata while staring into her eyes yana kokarin rike nashi hawayen, yana gama fadan haka ya fita daga office din. Yana fita doctor din ya kalli Nadia yace
"i don't understand how some guys can lack self worth, hope you're fine now?" ya tambayeta
"yea I'm good, tanx for coming to my rescue" Nadia tafada mishi tana kirkiro da murmushin dole cos only her knows the way she's feeling right now
"anytime, i was even coming to call you cewa doc Marwan is around now and yace ke yake jira dan afara ward round" doc din yafada mata
"aiit, i will be there in a jiffy" Nadia replied cos she just wants her colleague to go and leave her alone already, colleague dinta na barin office dinta Nadia broke down in tears, cos she's been holding herself in front of colleague dinta ne, the last look of hurt in Abnal's eyes is what's really bothering her now, zuciyarta daya na gaya mata cewa what she did is right and Abnal deserved what he got while the other one is saying bata kyauta mishi ba, she went overboard with the whole insult thingy, she had to start saying and repeating this sentence 'he deserved all what i did and more' just to justify her actions, takaita kukan da takeyi tayi sannan ta gyara fuskarta dan kar agane cewa tayi kuka kafun tabar office dinta zuwa ward round.
Abnal na isa cikin motarshi ya kife kanshi akan steering din motar, cos only God knows how he's feeling right now, his heart beat is palpitating and he can't breathe properly, kukan dayake rikewa tun dazu ya farayi, sai dayayi mai isarshi acikin motar dan yaji sassauci a zuciyarshi, Amma all to no avail, his heart still hurts and breathing is difficult for him right now, kunna motarshi yayi cos he needs to get home as soon as possible to take his pills, Allah kadaine ya kaishi gida lafiya, yana isa gida bangarenshi yayi yaje yasha maganin shi ya kwanta, da daukawa kanshi alwashin cewa he won't disturb her again koda kuwa son Nadia zai zamo ajalinshi, ya hakura da ita.
20/01/2022, 3:29 pm - +234 813 888 4935 left
20/01/2022, 6:49 pm - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 34" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1157719714?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=JvNbmqa6TVbL%2BbzPAWEJS7FA7h3o5veUAGxdGCFg4QEP0fqeONh4y%2F%2BSD7RMxjRics1QW1zJofOaGcjsRbhymowq0aqlv3BeXzg35uPw52oQF4Wv7lfuDV05Lvvexuv6
🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵🔵
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
CHAPTER 34
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃
*_***SNEAK PEAK FROM MY NEXT BOOK 'QADDARAR JEDDERH' JEDDERH'S DESTINY '
"I'm gonna ask you a simple question that needs a yes or no answer, have you slept with that man that you were with?" Sadiq asked her in a very calm tone, Amma kallo daya mutum zaiyi mishi yasan cewa this his calmness is nothing but what we call 'calm before the storm', murmushin takaici Jedderh tayi sannan tace
" you must be a joker, i will pretend that you didn't just ask me that pervatic question, just move out of my way and let me go if at all you want me to forgive this stunt you pulled on me now" Jedderh tafada mishi cos Sadiq was standing between her and the door, babu yanda zata fita if at all Sadiq bai matsa daga hanyar taba
"answer the damn question!!!" Sadiq yafada cikin fushi, cos just the thought that there's a possibility nacewa Jedderh has been intimate with Mr Johnson is driving him nuts, Jedderh was shocked and taken a back by yanda Sadiq yayi ihu cos she wasn't expecting it, batasan lokacin data amsashi da
"no i haven't slept with him, I'm just his date and nothing more" tafada while giving him a surprised look, Sadiq najin amsa dinta baisan lokacin dayayi ajiyan zuciya ba yana shafa fuskarshi frustratingly, Jedderh was just staring at him speechless cos she simply do not understand what's going on in Sadiq's head
"now that I've answered your question you should let me out, else you give me no option than to call anty maggy and explain all what you did to her, I'm sure you wouldn't want a lawsuit in your hand anytime soon" Jedderh tafada mishi confidently cos she has decided not to show an iota of fear, Da Sadiq yaji abun da Jedderh tafada sai ya ciro wayarshi tareda fara dannawa cos he knows what Jedderh said is true, anty maggy doesn't play with any of her girls, any form of maltreatment she will sue you, and the last thing Sadiq wants is a lawsuit on his office deck all because of an excort, so he decided to beat Jedderh to her own game by calling anty maggy himself, dan yanada number dinta awayarshi amma this is the first time dazai kirata da kanshi, harun has always been the one to do the calling, wayar nafara ringing Sadiq yasashi a handsfree, Jedderh was just standing there wondering who he was calling, not until taji muryar anty maggy ta daga wayar tana cewa
"hello, good evening Sir" cos anty maggy has Sadiq's digits, and when she saw his call she was soo excited amma kuma tana dan fargaba cewa hope Sadiq is not calling to stop his patronage cos the last set of girls daya aika mishi he declined all of them, and each one of those ladies were anty maggy's best, so she's worried cewa Sadiq is not finding her services worthy anymore and she wouldn't want to loose him as a client
"so i will assume that you know who's on the line" Sadiq yafada mata
"yes sir, i do" anty maggy replied respectfully
"okay, in that case let me go straight to the reason why I called you, i want the lady you sent to Mr Johnson to spend a month with me" Sadiq yafada authoritatively, cos he has decided to have Jedderh to his fill and a month should be okay for him, cos he really needs to get his sanity back, Jedderh najin abunda Sadiq yafada ta bude duk idanuwanta waje finding it hard to believe what she just heard him say, Amma she decided to keep mute and hear anty maggy's response first,
"oh you mean Jedderh right?" anty maggy ta tambayeshi
"i don't know whatever her name is" Sadiq replied arrogantly, Jedderh was just staring at him
"that's her name sir, that shouldn't be a problem at all, buh it will cost you alot of money..." anty maggy tafara fada cos she really don't want to turn Sadiq's offer down after not being able to satisfy him for weeks, and again this is a very good business that will fetch her alot of money, katseta Sadiq yayi ta hanyar cewa
" that shouldn't be a problem, get your lawyers to meet mine and they both can settle things out, you just name your price" Sadiq yafada
"okay sir, in that case she's all yours for the next one month" anty maggy tafada excitedly kafun Sadiq ya katse kiran yana bawa Jedderh kallon 'you're all mine now'.
Jedderh couldn't believe cewa anty maggy just accepted Sadiq's demand just like that without asking her first, sai yanzu ta kuma sanin cewa batada gata, but God knows she's not spending a month with this egoistic bastard, tana gama wannan tunanin wayarta yafara ringing, tana dauka taga cewa anty maggy ce, dagawa tayi bayan sun gaisa anty maggy tayi mata bayanin proposal din Sadiq, there and then Jedderh tayi rejecting dinshi, sai anty maggy tace
"you don't get to reject a client, don't you want more money? If you don't need or want money, well i do, so you better make use of this opportunity that you have and secure your future, remember you're indebted and binded to the agency for the next five years, if you really do not want to stay with him for a month, then pay me the exact amount he's paying for your services"
"anty maggy you of all people knows that i don't have the money to pay you..." Jedderh tafada pleadinly
"in that case, you'll stay with him for a month and certisfy him in every possible way you can and i don't want any complaints from him about you, so you better behave yourself and be on your best behavior, good luck to you" anty maggy na gama fadan haka ta katse kiran. Jedderh was left dumbfounded, juyowa tayi ta fuskanceshi tace
"you this Sadistic bastard, you think you can buy me with your money, well I'm not for sell! So you better call anty maggy back and tell her that you're no longer interested in me, else you won't like what i have up my sleeve for you" Jedderh tafada mishi angrily thinking that her rude behavior might change Sadiq's mind, takawa zuwa gabanta Sadiq yayi while staring down at her yafara cewa
"you're nobody to tell me what to do or not to do, you're just a mere cheap whore that's needed to be taught a lesson cos you're rude, and don't think that this one month you're about to spend with me is gonna be an enjoyable one, no, far from it, it's gonna be hell on earth cos I'm gonna be having you my way, anyhow i want it you have no choice than to give it to me, you know why? Cos you're for sale and I've paid for a month out of your miserable life, so the earlier you shut that latrine you call a mouth the better for you", Sadiq na gama fadan haka sai ya juya yafita daga dakin tareda kulle Jedderh aciki.
SO ARE YOU STILL IN DOUBT EITHER IT WILL BE INTERESTING OR NOT?
BE A LEGAL READER BY PAYING INTO THIS ACCOUNT NUMBER 2141821179, UBA BILKIS QAZEEM AND SEND A SCREEN SHOT OF YOUR PAYMENT INTO THIS NUMBER 09013851300, THEN I WILL ADD YOU TO MY PAID GROUP.
*_*
Da yamma when muhseen came back from work he was surprised at the state he meet Abnal, cos he was expecting cewa zuwa yanzu yaci ace ya sasanta da Nadia cos Abnal told him jiya cewa zaije gidansu in other to iron things out with her, so baisan lokacin da Abnal ya dawo jiya ba and yau da safe he left home pretty early so basu samu daman haduwa da Abnal tun jiya da daddare ba sai yanzu, zama yayi kusada Abnal yana tambayarshi cewa mai yafaru, bayanin haduwarsu ta jiya da tayau Abnal ya gaya mishi, muhseen couldn't believe it cewa Nadia ce ta wulakanta Abnal haka, sai yace
"I'm speechless right now bruh, i don't even know what to say, i would have suggested cewa maybe she's just playing hard to get ne, buh the insults and humiliation.. No that's uncalled for, why not let me talk to her maybe she might reason with me"
"haba bruh bayan duk wannan cin mutuncin data mun? Na hakura gaskiya!" Abnal yafada gwanin bantausayi
"even me i would've suggested cewa ka hakura da ita, buh it's as clear as daylight cewa you're blindly in love with her, and considering your heart issues, banson kasamu matsala" muhseen yafada
"i will be lying and deceiving myself innace I'm no longer in love with her, i know for a fact that for me to stop loving her will be close to impossible, if she comes to me by herself and apologize i will definitely accept her back, Amma ace nice zan kuma zuwa gareta ko intura wani ko wata to plead on my behalf is what i will not do, akan inyi haka i prefer to suffer, koda kuwa sonta zai zama ajalina, na yarda" Abnal yafada
"stop talking like that, babu abun dazai sameka sai Alheri in Allah ya yarda, so no more wedding yanzu?" muhseen ya karasa maganarshi da tambaya
"i guess so, for now i will take a week off from work dan inyi jinyar Heartbreak dina for the second time, cos clearly i can't work in this state of mind that I'm in now, after that I'm gathering my life back and focusing on my agency, nida soyayya not anytime soon" Abnal yafada trying to cheer himself up, cigaba da zama dashi muhseen yayi suna dan taba hira.
Da daddare bayan Sallar Isha Alhaji Habib ya aika sameera cewa taje ta kira mishi Muhseen da Abnal daga bangaren su, while shida Mami da Yusuf suna zaune a lounge area. Tare da Sameera su Abnal da muhseen suka dawo, bayan sun gaida Alhaji Habib da Mami, Alhaji Habib ya nuna musu wajen zama sannan ya fuskanci Abnal yace
"Mami ta gayamun cewa baka jin dadi, how are you feeling now?"
"Alhamdulillah, I'm better now sir" Abnal replied
"Ma Shaa Allah, Allah ya kara sauki, Alhaji Nasir ya kirani yau zuwa office dinshi yayi mun bayani cewa auren ka da Nadia bazai yuba kuma, cewa you both said you're no longer interested in the relationship, why is that?" Alhaji Habib ya karasa maganarshi da tambayar, Abnal wasn't expecting such question at all, he was surprised cewa har Nadia ta fadawa dad dinta, what baffled him the most was the fact that she said they both agreed to end the relationship, well if she truly doesn't want him anymore, who is he to force her? So he will just go with the flow and close chapter din Nadia once and for all, right now he just wanna focus on his career, baison jin zancen Nadia kuma cos it will only make him to be sad, which is not good for his heart, dan har yanzu his breathing bai dawo normal ba, the pain he usually feels duk lokacin dayake cikin damuwa is the only thing da bayaji yanzu, and reason being because of the medication his on now, numfasawa yayi sannan yace
"yes dad, we realized we're not compatible, so instead of going into marriage muzo muna samun matsala, it's better to call it quit, maganin kar ayi shine kar afara" Abnal replied respectfully
"when did you both end the relationship da baka gayawa kowa ba? Kodai ya fada miki ne?" Alhaji Habib ya karasa tambayarshi yana kallon Mami
"ni bai gayamun komai ba, inba yanzu da kake gaya mana ba, bansani ba" Mami replied
"ban gayawa kowa ba apart from muhseen, shima yau nafada mishi, dama dawowarka nake jira kafun infada muku" Abnal yafada
"ikon Allah! Toh mai ya faru ne wai?" Mami ta fada tana kallon Abnal
"Mami, Dad nasan bakuji dadin maganar nanba, Amma i want to plead to you both cewa dan Allah ba dan mun isaba, you both should respect our decision, Allah ya hada kowa da rabonsa" Abnal yafada yana kallon Mami da Alhaji Habib while trying all his best to hold his tears cos he was already teary, tausayin shine ya tsargawa Alhaji Habib cos it's clear cewa baiso rabuwanshi da Nadia ba, kawai he's just going with the flow ne
"don't worry son, if alhaji Nasir supports his daughter, i see no reason why i won't support you " Alhaji Habib yafadawa Abnal in a gentle manner
"thanks Dad, i really appreciate your understanding and support" Abnal replied
"you have nothing to thank me for son, zaka iya tashi ka tafi, Allah yayi muku Albarka" Alhaji Habib ya kuma fada, da 'Ameen' Abnal
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 23 Chapter of 32