ya amsa kafun shi da muhseen sukayi musu sai da safe sannan suka koma bangarensu. Bayan fitarsu,
Yusuf shima yayi musu sai da safe dan zai koma gidanshi, rakashi zuwa waje sameera tayi. Fuskantar Alhaji Habib Mami tayi tana cewa
"anya Alhaji haka zamu bar yaran suyi abun dasu kaga dama?"
"toh ya kikeso ayi ne wai? Bakiga cewa shi Alhaji Nasir ya goyi bayan Nadia baneba ba? Dan Allah kibar maganar, bana son kuma ki takurawa Abnal dan kin riga kinsan condition dinshi, inkin lura dazun dayake magana he was just holding himself ne, from the look of things Nadia ce tace ta fasa, yanzun abun da nakeso dake shine kisa ido sosai akanshi ki tabbatar yana shan magungunanshi, bana son wani abun ya sameshi, in yana bukatar a kuma turashi wajene, sai in turashi" Alhaji Habib yafada
"toh naji, in Allah ya yarda zan kiyaye, nagode sosai da kulawa" Mami tafada tana rike hannun Alhaji Habib, murmushi Alhaji Habib yayi yana jan hancinta yace
"bana gaya miki cewa tsakanina dake babu Godiya ba, for breaking the rule zaki biya amma a daki zaki biya", murmushin jin kunya Mami tayi sannan tace
"kai Alhaji kai dai ka fiya son sani jin kunya", hira suka cigaba dayi, daga baya suka koma daki dan biyan bashi😂.
Washegari around 9am Mami ce zaune a dakinta rike da waya tana kiran anty faty, dagawa anty faty tayi, bayan sun gama gaisawa Mami take cewa
"kinji maganar da waennan yaran suka bullo dashi cewa sun fasa auren?"
"aikam naji, ba Abnal bane ba yace ya fasa, yarkice tace tafasa, dalilin dayasa ban kira kiba dan mu tattauna akan maganar shine, ranar da Nadia ta dawo gida tana kuka cewa Abnal has been cheating on her... , waya mutu waya tashi, da tadai gamayiwa uban bayaninta sai cewa tayi ita gaskiya tafasa auren, uban Shima yahau kan maganarta ya zauna, bai kira Abnal yaji ta bakin shiba, a cewarshi Nadia bazata yi mishi karya ba, toh saukowar dazaiyi daga dakin Nadia, gargadina yazo yayi cewa shi bayason in takura mata, infact kar ince wani abun, imagine fa! Yar da nina haifa akemun irin wannan gargadin akanta! Aikam ni kuma nayi alkawari cewa uffan bazan ceba indai akan Nadia ce, duk yanda uban yakesonyi da ita, sai yayi, kinji dalilin dayasa ban kira kiba" anty faty explained
"ikon Allah, jiya babansu shi yake gaya mana, Amma ai nasan haka nan Nadia baza tace tafasa auren ba, definitely akwai abun daya faru" Mami tafada
"eh toh, nadai san cewa yanada alaka da ruqayya, Amma bansan cikakken labarin ba"
"wacca ruqayyar?" Mami asked in a surprise manner
"ruqayyar dai da kikasani, ex dinshi" anty faty replied
"ikon Rabbi! Shiyasa yaronnan yaki ya gaya mana abun daya faru, Amma ba komai ai, kanshi yayiwa" Mami ta karasa maganarta in a bit upset tone
"a'a, kuji ta bakinshi kafun ku yanke hukunci, in Allah yace su zasu auri juna, babu wanda ya isa ya hana, matar mutum kabarinshi ai" anty faty tafada
"hakane kuma, Allah jishe mu Alheri, toh yanzu tunda su Nadia sun fasa, sai mucigaba dana su sameera ko?" Mami ta tambayeta
"A mana, bara zuwa jibi ko gata zanzo dan mu tattauna sosai" anty faty tafada
"toh shikenan, sai kinzo" da haka Mami ta katse kiran.
Mami na katse kiran tayi dialing din number laila, ringing biyu laila ta daga, bayan sun gama gaisawa Mami take tambayarta inda take, gida ko restaurant, amsa mata laila tayi da tana gida, sai Mami tace toh yayi kyau, dan dama wani maganar takeson ta gaya mata, nan Mami ta fada mata komai da ita tasani pertaining to maganar bikinsu Nadia da Abnal da aka fasa, har izuwa tattaunawar da Mami tayi da anty faty dazu, laila was speechless data gama jin komai, sai tace
"anya Mami Abnal da ruqayya suna tare kuwa? I just find It hard to believe gaskiya"
"atoh nima nayi mamaki da anty faty ta gayamun, Amma inna tuna irin son da Abnal yayiwa ruqayya sai inga cewa maybe zai iya yuwa" Mami tafada
"kin tambayeshi kinji ta bakinshi?" laila ta kuma tambayar Mami
"nida uban mun tambayeshi jiya da daddare amma yaki yace mana komai, kawai abun daya fada shine su biyu basu dace da juna ba, shiyasa suka fasa auren" Mami ta amsata
"ikon Allah!, toh da alamar tambaya, abun dazanyi yanzu shine, zan kira Nadia nasan ita zata gaya mun komai, tunda shi d'an naki zurfin cikin tsiya ne gareshi" laila tafada
"toh hakanma yayi, banson takura mishi ne dan uban ya rokan jiya cewa kar in sake ince zan takura mishi da tambaya"
"karki damu Mami duk yanda mukayi da Nadia zan sanar dake, nasan Nadia baza tayimun karya ba" laila ta kuma jaddadawa Mami
"toh shikenan zan tsumayi kiranki" Mami tafada, da haka suka katse kiran.
Laila na gama magana da Mami ta kira Nadia, lokacin Nadia ita tana ward round itada Marwan da some other few doctors, excusing din kanta Nadia tayi taje ta daga wayar, tana dagawa bayan sun gaisa, Nadia take cewa
"ai bai kamata in daga wannan kiran naki ba, dan kin manta dani, bakya ji dani kamar da" Nadia tafada tana shagwabe fuska as if tana gabanta
"ni na isa na manta da one and only special lil sis dina? Ai ban isa ba, kawai abubuwanne sai a hankali, Amma toh kiyi hakuri, ya kike da aiki?" laila ta karasa maganarta da tambayar
"ai kin isa har kinyi yawa, kuma kinsan bazan iyayin fushi dake ba, aiki na nan lafiya lau, ya twins dina?"
"Ma Shaa Allah, twins dinki suna nan lafiya lau, sai rigima, kar in bata miki lokaci da surutu dan nasan cewa kina asabiti yanzu, so nake in ganki, bansaniba ko you'll be able to make it today ba?" laila ta tambayeta
"well bamuda any special aiki yau, our schedule is not that tight today, so maybe in uncle zai dawo gida sai in bishi mu taho tare" Nadia replied
"okay, da kin kyauta kuwa, mai kikeso in ajiye miki?" laila ta tambayeta cikin raha
"dambun shinkafa nake so" Nadia replied while smiling
"consider it done, bara nabarki haka nan dan nasan cewa ward round kuke yanxu" laila tafada itama tana murmushi
"aikam dai, bara na tafi kafun mijinki ya turo a kirani" Nadia tafada, sallama sukayiwa juna, Nadia taje tayi joining dinsu, tana zuwa Marwan ya kalleta ya tambayeta inda taje, matsa kusa dashi Nadia tayi tace
"anty laila ce takeson ganina, na fada mata cewa inzaka koma gida sai mu tafi tare" Nadia tafada mishi a hankali dan kar sauran mutanen dake wajen suji abun datace, da 'okay' kawai Marwan ya amsata, sannan suka cigaba da ward round dinsu.
Around 5pm Marwan da Nadia ce zaune a bayan mota Nadia na bashi labarin abun daya faru tsakaninta da Abnal, data gama bashi labarin, sai Marwan yace
"buh chuchu i think you should've talk to him first before jumping into conclusions, you know how you women can be cunny, kikasan ko set up ce daga ruqayya din?"
"set up fa kace uncle, babu wani set up, i saw the message he sent to her na haduwarsu da ido na awayarshi, and that's not the first time, na taba ganin chat dinta dashi na wattsapp, when i asked him about it he gave me some cock and bull story which i believed him at that time, buh not anymore uncle I'm done, na yafeshi, yaje ya karata da ita" Nadia explained
"okay if you say so, buh i would insist you talk to him and listen to his own side of the story" Marwan ya kuma fada
"uncle please don't insist, you know I've never disobeyed you before, buh this time around i would really love and appreciate it if you support this my decision" Nadia tafada
"okay, i will respect your decision and won't say a word about it again" Marwan yafada mata reassuringly
"thanks uncle" Nadia tafada while side hugging him.
Da suka isa gida, bayan sunci abunci, Nadia da laila suka dawo dakin laila, while Marwan shi kuma yana lounge area da yaranshi suna wasa. Bayan sun zauna akan gado laila take tambayar Nadia abun daya faru tsakaninta da Abnal, nan Nadia ta kumayi mata bayani tun daga wattsapp chat dinshi da ruqayya data gani har izuwa meeting dinsu a restaurant, da Nadia ta gama yiwa laila bayanin komai, laila couldn't believe it, buh Nadia sound soo convincing and laila knows that Nadia will never just sit and form all this, Nadia ta lurada irin disbelieving look dake kwance a fuskar laila sai tace
"anty it's soo unbelievable to you right? Buh unfortunately it's the truth, nima da gayamun akayi zan karyata ne, Amma i saw the message he sent to her on his phone with my own eyes, and even their meeting i was there, i saw both of them together" Nadia tafada tana kokarin danne hawayenta, handkerchief laila ta mika mata tana cewa
"lil sis are you sure cewa ruqayya kika gani? I will understand if it's another lady dukda Abnal is not the womanizing type, buh it seems like i don't even know him any longer" laila tafada
"it's ruqayya aunty, ai nasanta dan na taba ganinta a keffi, lokacin mun fita strolling, so i can recognize her anywhere" Nadia tafada confidently
"if that's the case, I'm highly disappointed in him, ace ya rasa wa zai komawa sai ruqayya?" laila ta kuma fada disbelievinly
"ai shiyasa nace it's better mu rabu kawai, Allah ya hada kowa da rabonsa, cos it's clear cewa son dayake mata is very much, i wouldn't have been soo hurt and disappointed by his betrayal, da'ace wata daban na kamashi da, buh ace ex dinsa daya barshi when he had nothing, that i can't take" Nadia tafada tana goge hawayenta, dafata laila tayi sannan tace
"lil sis, words alone can't describe how sorry I am, ke zan roka, dan Allah badan halinshiba, find a place in your heart and forgive him, please" laila tafada pleadinly, kirkoro da murmushi Nadia tayi sannan tace
"wallahi ni ban rike shiba a zuciya, I've long forgiven him, and i wish all the best between him and the love of his life" Nadia tafada gwanin ban tausayi, cos harga Allah Nadia seriously believes cewa Abnal has been two timing her da ruqayya all this while ne, which means he doesn't really love her, kawai he has been lying and pretending to her ne, Amma she's happy cewa she found out before committing the mistake of marrying him
"thank you soo much, har kunyarki nake ji yanzu cos you deserve to be treated better than this" laila ta kuma fada
"laaa anty wallahi karki damu, I'm good oo, i know it will be hard to forget about him buh it's not impossible, so i will be fine" Nadia ta kuma fada while trying to smile
"once again thank you soo much, ai its his loss my dear, santaleliyar budurwa irinki, son kowa kin wanda yarasa, i know for sure cewa by now you done get replacement, so tell me who is the lucky guy?" laila tafada jokingly while clearly trying to crack Nadia up, dariya Nadia tayi sannan tace
" nida relationship for now is a no no, yanzu abun dake gabana is opening din clinic dina that's coming up in the next two weeks plus"
"hakane kuma, so how is the preparation coming along? Do you need my assistance with anything?" Laila ta jera mat waennan tambayoyin just for Nadia to forget about Abnal's matter, Amma deep inside her she's boiling ne, Allah Allah take gobe da safe yazo taje gidan Mami, cos the only thing stopping her from going now is because its late, Amma first thing tomorrow morning tana gidan Mami,
"for now i don't need anything, Amma if i do need your assistance zanyi miki magana" Nadia tafada with a smile on her face
"okay tohm, i will be waiting" laila replied, Nadia bata kuma dadewa agidanba cos lokaci ya kure and she needs to get home, chauffeur din Marwan ne ya kaita gida.
20/01/2022, 10:03 pm - You added Ummu Ammar😍😍
21/01/2022, 9:02 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 35" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1156224711?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=yIY2DA8QuKxqVnrqLUHMqEW9tu0JVM%2F%2Fw86gjyy2iqHqKs8zZIXR1TjeQ5gfq81LWofWcZzZMFW7gBLDMYJTbuYfJhLDMKPPxx1UX14xJGviacmUdcoU11qLndkjver3
🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵🔵
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
CHAPTER 35
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃
Washegari around 7:30am laila ce tsaye a gaban vanity mirror dinta tana gyara gashin kanta, from all indications ta gama shiri, kawai mayafi da takalmi ne ya rage mata tasa, Marwan da yake zaune yana sa takalmi shi ne ya dakata yana kallonta yace
"don't you think its pretty early for you to go to Mami's house? She might still be in bed for pet sake"
"babe it's not early, dan bakasan yanda maganar nan yake damuna bane ba, i cant believe cewa Abnal ya komawa ruqayya, sai kace mara hankali? Allah yasa na sameshi a gida, he really needs alot of explaining to do" laila tafada in an upset manner
"sweetie please calm down, remember Abnal is no longer a kid, he gets to decide who he wants to settle down with" Marwan yafada mata calmly, juyowa laila tayi tana kallonshi tace
"ba dole kayi supporting dinshiba, afterall all you men are the same"
"ikon Allah! Daga shawara!" Marwan yafada while trying to hide his smile
"babu wani Shawara, ko ka manta abun daya faru last week dakazo daukana daga restaurant, that i met you outside busy hugging one of your ex..." laila tafara fada, dakatar da ita Marwan yayi yana murmushi yace
"that's not what happened and you know, i already explained what really happened, agreed she was my ex, buh she came to have launch in your restaurant and was surprised to see me, out of excitement she hugged me buh i didn't hug her back, at that moment ke kuma kika fito, and i already explained all these to you which we've settled everything, and i promised you that such thing will never happen again, mai na taso da maganar kuma? "
"it better not happen again, but i will still insist that most men are not to be trusted, sefini!" laila tafada tareda fuskantar gabanta tana cigaba da gyara gashin kanta, karasa sa takalminshi Marwan yayi sannan ya tashi yaje yayi hugging dinta ta baya ya daura kanshi a kafadarta, hannunshi daya na rikeda ku'gunta while the other hand na shafa cikinta yace
"it seems like this pregnancy hormones are really getting to you, all I'm saying is that you should take it easy please" Marwan ya fada mata seductively a kunnenta yana dan ciza kunnenta
"babe stop, you know we're both dressed and you're already running late" laila tafada while trying to break free from him
"naji, buh promise me that you will take it easy and not get all worked up" Marwan ya kuma fada mata
"i promise" laila tafada mishi while smiling and looking at him through the mirror
"aiit, i will have the chauffeur take you and the kids down there, when will you be back?" Marwan asked
"i don't know, buh i will give you a call when leaving there" laila replied tana daura hannayenta biyu akan wuyarshi, cos they both were already facing each other
"okay, i will be expecting your call" Marwan yafada yana pecking din bakinta, sannan ya fita daga dakin cos he's running late already.
Laila ce zaune itada Mami, yanzu ta gama bawa Mami labarin maganar data tattauna da Nadia jiya, Mami itama mamkine ya isheta, sai laila tace
"toh kinji abun daya faru, yanzu shi Abnal yana nan?"
"A yana nan, dazu dayazo nan na tambayeshi ko zashi aiki yace mun a'a sai sati mai zuwa, ya dauki hutu na sati daya" Mami ta amsata
"bara na kirashi inji ta bakinshi cos i still do not want to believe everything that's happening now" laila tafada tana dialing din number Abnal, Abnal yana dagawa laila tace
"sameni a bangaren Mami yanzu" tana gama fadan haka ta katse kiran, bayan kamar minti biyar saiga Abnal nan ya shigo da sallama, amsa mishi sallama laila tayi tana tashi tsaye tace
"i will ask you a simple question, and all i want is a simple yes or no answer" laila tafada looking all serious, Abnal naganin countenance dinta yasan cewa she's furious, and one of the reasons why bai gaya mata komai ba is because tun asali laila never liked ruqayya one bit, so she won't even want to give him a listening ear had it been ya fada mata, Abnal was ready for anything so sai yace
"okay, I'm all ears"
"did you meet with ruqayya in a restaurant, yes or no?" laila asked
"yes we did meet" Abnal replied, ai laila najin amsarshi ta kwashe shi da wani wawan mari tana cewa
"are you stupid or what? What have come over you?, ko ka manta irin wahalar da tashin hankalin da wannan yarinyar da family dinta suka samu? , incase you forgotten let me help refresh your memory, ruqayya was the girl that left you when you needed her the most, she was the one that didn't care either you lived or died, she left you for richer guys and men, she and her mum together with her sister were the same ones that humiliated me when i went to plead with her to come see you when you were sick koda sau dayane, and all this time that she neglected you who was there? Nadia! She was beside you throughout your hard times, she cared for both you and me when we came to Abuja, even without her knowing who we really were, and the best way you think you could repay her was by two timing her with ruqayya? Really!!! I'm highly disappointed in you, just get lost, i don't wanna see you" laila ta karasa maganarta tana hawaye, cos she's really hurt by what she thinks Abnal has done, all this while Abnal was just standing there looking at her, cos he knows that nothing he says now will make sense to laila cos of how livid she is, so sai kawai yasa kai ya fice daga wajen.
Yana fita laila ta koma ta zauna tana share hawayenta, Mami was just starring at her cos she knows and understands that what laila did was out of anger, before you know it zasu shirya, shiyasa bata shiga tsakaninsu whenever they have misunderstandings
. Abnal na koma bangarenshi bandaki straight ya zarce ya sakarma kanshi ruwan sanyi, yadan dauki lokaci a gurin sannan ya fito, boxers kawai yasa yasha magungunanshi ya kwanta, kawai he just want to sleep and forget what just happened, he can't wait for this Nadia's saga to be over, kozai samu sauki.
Both laila da Abnal bacci sukayi, around 2pm laila ta tashi, Sallah tayi sannan taci abunci, tana gamawa taje tasamu Mami a dakinta tace
"Mami ina zuwa, bara naje bangaren Abnal na dawo", murmushi Mami tayi dan dama tasan cewa sai anyi haka, sai tace
"toh, Amma ina yaran?"
"suna wajen sameera" laila ta amsata
"Adawo lafiya" Mami tafada, sannan laila ta kama hanyar bangarensu Abnal.
Laila na isa bangaren Abnal ta tarardashi a kulle, kwankwasawa tafarayi, lokacin Abnal shi kuma ya idar da Sallar Zuhur kenan, dan kafun ya tashi daga bacci anriga an sallaci Zuhur a masallaci, bude kofar yayi yaga cewa laila ce, matsawa yayi dan tasamu hanyar shigowa, Bayan sun zauna sai laila ta kalleshi tace
"I'm sorry for slapping you in the morning, i was just soo disappointed in you, how could you Abnal?" laila ta tambayeshi calmly with teary eyes, kura mata ido Abnal yayi for some seconds, sannan ya numfasa yace
" sissy i thought you knew me, buh its clear now that you don't, how on earth could you think cewa zan komawa ruqayya, for what?, kece sheda a irin son danakewa Nadia, before i even realized cewa ina sonta ke already kin sani and you kept on telling me buh i always denied it, not until i arrived Canada, so do you now think cewa i will be capable of hurting her in anyway?, how?"
" then what really happened? What were you doing with ruqayya in a restaurant?" laila ta jera mishi waennan tambayoyin
" this is the question you ought to have asked before hand, ga abun daya faru nan..." Abnal yafadawa laila all what happened from beginning na wattsapp message dinda ruqayya tayi mishi har izuwa irin cin mutuncin da Nadia tayi mishi a asabiti din Marwan, laila was soo sorry for not listening to him before reacting the way she did in the morning, sai tace
"do you know that abun dayayi causing duk wannan problem din is lack of communication?, had it been you told her about irin damun da ruqayya take maka tun farko all this misunderstanding wouldn't have happened, once again I'm deeply sorry for hitting and shouting on you the way i did in the morning" laila tafada mishi
"the reason why i didn't tell her anything was because i knew she was going to get jealous and start assuming things" Abnal replied
"that's where you made a mistake, had it been cewa you let her in the known, even if she's gonna assume things bazai Kai na wannan ba and duk abunda ruqayya zata tura mata ko ta gaya mata bazata yarda da itaba cos you already told her everything, buh there's no need to cry over a spilled milk, zan mata magana and make her reason with you" laila tafada mishi
"sissy please don't do that, if at all you really want me to forgive you for slapping and shouting at me in the morning, karkiyi mata magana, please i beg of you" Abnal ya fada mata pleadinly
"toh yanzu haka zaka hakura da ita?" laila ta kuma tambayarshi
"dan Allah ki manta da zancen, what will be will be, ni yanzu my focus is on my career" Abnal replied her
"okay, buh hope you're okay? I mean your heart?" laila asked again concerned
"Alhamdulillah i cant complain, dukda atimes breathing nadan mun wahala buh that's if na shiga tunani ko damuwa, Amma innasha magungunana it subsides, ai shiyasa na dauke hutun sati daya, Amma karki damu i will be fine"
"Alright then, once again I'm sorry for..." laila tafara fada, katseta Abnal yayi ta hanyar cewa
"sissy please enough of the apology, you know i could never get upset with you, irrespective of whatever you might have done, so please karki damu, nasan what you did was out of love, you were only trying to look out for me as usual" Abnal yafada mata with a smile on his face
"tanx for understanding, that settled, i will be going to keffi next tomorrow, anty zee ta haihu ta samu baby Boy" laila tafada mishi excitedly
"wow Ma Shaa Allah, gaskiya yadan kwana biyu damukayi magana da ita, Amma zan kirata zuwa anjuma in Allah ya yarda, and i will also send you some money kiyiwa baby boy siyayya" Abnal yafada
"aikam daka kyauta, cos anty zee is just one in a million, she deserves all the goodness she can get, duk wata i made it an obligation to send her some money, while every other day kuma muna waya, at first she didn't want to accept the money, sai dana tillasta mata, cos Almighty Allah practically used her to change our lives" laila tafada while reminiscing their past
"ai atimes it still feels like a dream to me that we're actually living the life we're living now, ita da take bamu before, yanzu mu muke bata, how wonderful Almighty Allah is" Abnal yafada
"that's why it always pays to be good, karka taba wulakanta mutum expecially in yana kasa dakai, dan kaine yau, Amma bakasan gobe ba, well let me not bore you, bara inje insamu yaranka" laila tafada tana kokarin tashi
"au dama dasu kikazo? I thought you left them back home with their nannies"
"a'a, dasu nazo, suna wajen sameera tun safe shiyasa baka gansuba, kasan mutuniyarsu ce ita, shiyasa banma damu kaina da kawo mai kulawa dasuba, dan nasan she's around" laila tafada mishi
"okay, buh wait sissy, are you pregnant?" Abnal daya kura mata ido tun data tashi ya tambayeta
"why are you asking?" laila replied with an answer of her own
"cos you look... pregnant" Abnal yafada mata while smiling
"na you know"
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 24 Chapter of 32