din bakinshi sannan ta tashi tareda daukan jakarta, rakota muhseen yayi zuwa gindin mota, sai data tafi sannan muhseen yayi hanyar bangaren su Mami, yana shiga ya hango sameera da Abnal a dining, Abnal shi yana zaune while sameera tana arranging din gurin, karasa wajen yayi shima yaja kujera ya zauna, gaida shi sameera tayi, muhseen ya amsa da
"morning sis in law tobe" murmushi kawai sameera tayi, serving dinsu tayi sannan itama ta samu wuri ta zauna, kafun suka fara cin abunci muhseen ya kalli sameera yace
"where's Mami?"
"tana bangaren Abba, so ba yanzu zata fitoba" sameera ta amsa shi
"okay.... , i understand" muhseen yafada a shakiyance, kallonshi Abnal yayi yace
"na tout you be aswear" yafada yana murmushi. Da suka gama cin abunci, Abnal ya kalli agogan hannunshi yaga cewa it's past 9am already, sai ya kalli sameera yace
"do you have idea when Mami will be out?"
"i don't have any gaskiya" sameera replied
"okay, please when she comes out tell her that I'm off to sissy's place and from there zanje gidan anty faty" Abnal yafada mata
"okay, i will let her know, but please my regards to besty and tell her that i will return her missed call zuwa anjuma" sameera replied excitedly
"okay... But if i may ask who is this besty?" Abnal ya tambayeta
"Nadia" sameera replied, kawai murmushi Abnal yayi sannan ya kalli Muhseen yace
"bruh, bara naje"
"okay, ni sai gobe kafun inje gidan sissy, i will use today to rest" muhseen yafada yana zama
"ba dole kace hakaba, ai you don see your own madam" Abnal yafada, muhseen bai bashi reply ba instead sai yace
"are you going with the chauffer?"
"no, I've already ordered an Uber" Abnal replied
"that won't be necessary, you can always use any of the cars, i hope you know how to drive?" Alhaji Habib dake saukowa daga saman bene yafada while Mami na biye dashi a baya
"Good morning sir, i do know how to drive, muhseen taught me when we were in canada" Abnal replied
"morning son, hope you had a restful night?" Alhaji Habib ya kuma tambayarshi
"Alhamdulillah, my night was great" Abnal replied again
"good to know, so you can use any of the cars, muhseen will show you where the car keys are" Alhaji Habib yafada while sitting
"okay sir, thanks soo much" Abnal yafada respectfully
"this should be the very first and last time zanyi maka wani abun kuma ka gode mun, i hope I'm communicating?" Alhaji Habib yafada in a repremending manner
"yes sir" Abnal replied sheepishly, zuwa muhseen yayi wajen Mami ya sumbaceta a goshi tareda cewa
"ina kwana Mami" murmushin jin kunya Mami tayi sannan ta amsashi dacewa
"lafiya kalau da'na, dafatan ka tashi lafiya"
"Alhamdulillah" muhseen ya amsata, sannan ya fuskanci uban yace
"excellent mrnin dad"
"mrnin, hope your night was good?"
"yeah, it was great" muhseen replied, zuwa wajen Mami Abnal yayi shima ya gaisheta tareda fada mata inda zashi, adduan dawowa lafiya Mami tayi mishi tareda gargadin shi cewa he should please drive carefully, amsata Abnal yayi da In Shaa Allah he will yana kokarin barin wajen cos he's already running late, baiso ace ya dauki motar gidanba daga dawowar shi, amma bazai iya yiwa Alhaji Habib gardama ba, so he had no option than to take one of the cars, wajen da suke ajiye car keys muhseen yakai shi, Abnal ya dauki daya daga cikin car keys din randomly, sannan muhseen ya rakoshi har zuwa gindin wani jeep, saida Abnal yabar gidan sannan muhseen ya koma bangaran su cos har yanzu bacci bai ishe shiba, zuwan haseeba ce ya hana shi komawa bacci.
13/01/2022, 12:36 pm - Bilkisu Umar left
14/01/2022, 8:43 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 24" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1143534683?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=AOcbvEC8ZRQA%2Bnu0px009ZqlbWf%2BYFz7fNTeLkfFyvryPhJr9WZvIBeEX%2BoNGeTUI4FtlnC6ZSNW%2BuK7LziuBlzxQ6rr76XLfZ4s5vkQm4tBf%2Fp1xIhTKn2J5Uc4%2FHEj
π΄π΄π΄β«β«β«π΅π΅π΅
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
Chapter 24
ABNAL
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE π π π
Da Abnal ya isa gidan laila, laila couldn't believe her eyes, she was shocked at transformation dinda Abnal yasamu, sai yabashi take tayi, same goes for Abnal, he was soo happy to see how good laila looked, and her children are soo cute and healthy, har sunfara rarrafe, hour daya kawai Abnal yayi a gidan yace shi zai tafi, laila bataso Abnal ya tafiba, saida Abnal yayi mata alkawarin cewa zai kuma zuwa har ta kaita restaurant dinta sannan ta yarda ya tafi.
Anty faty na isa gindin motarta chauffeur dinta yazo ya bude mata kofarΒ mota kenan saiga motar Abnal nan shigowa, tsayawa anty faty tayi har Abnal yayi parking ya fito daga cikin motar, anty faty na ganinshi ta budi baki ta kasa rufewa tsabagen yanda Abnal ya changa a idonta, da kyar ta iya cewa
"kardai Abnal ne nake ganin haka" murmushi Abnal yayi sannan ya karaso inda anty faty ke tsaye ya durkusa tareda gaidata, amsa gaisuwarshi anty faty tayi sannan ta tambayeshi ya hanya da karatun dayaje yi
"Alhamdulillah it was a success ma'am" Abnal ya amsata
"toh ma Shaa Allah, haka akeso dama, ni fita zanyi yanzu amma mutuniyarka na ciki" anty faty tafada mishi
"okay ma'am, a dawo lafiya" Abnal Shima yafada, sai da motar anty faty ya fita daga cikin compound din sannan Abnal ya karasa ciki, babban lounge area dake kasa Abnal ya shiga tareda yin sallama, saiga sadiya nan tafito tana amsa sallamarshi, sadiya too was taken a back data ganshi, she couldn't believe cewa Abnal data gani a year back ne wannan, saida Abnal yace
"hajiya sadiya barkanki da warhaka, dafatan munsameku lafiya" sannan sadiya ta daidaita kanta tana murmushi ta amsa shi dacewa
"Alhamdulillah, kowa lafiya kalau, dafatan kaima ka iso lafiya?"
"Alhamdulillah, lafiya lau" Abnal Shima ya amsa ta
"madallah, bara na kira maka ita" sadiya tafada tareda juyawa ta haura sama. Nadia na cikin fesa turaruka ajikinta sadiya ta shigo dakinta tace
"better prepare yourself very well if not you might end up having a heart attack when you see your guy" dariya Nadia tayi sannan tace
"sadiya you exaggerate alot, have you forgotten that i see him almost every other day through video calls?"
"my dear i bet it won't be the same, i almost had an orgasm when i saw him, that guy is the real deal abeg, you better hold him very well, if not... You know the rest" sadiya ta kuma fada mata, tsaya kallonta Nadia tayi sannan tace
" wait let mansur (that's the name of sadiya's fiance that stays in Lagos state) hear you, in fact on another taught, ki kaishi inner lounge room, kar yan aiki su gama kallemun shi, this one that you're having an orgasm from just seeing him i don't understand"
" I'm just appreciating Almighty Allah's creation and nothing else, bara na kaishi inner lounge room din but please hurry up and join him, i will entertain him before your arrival" sadiya tafada tareda barin dakin.
Nadia ce tsaye a kofar inner lounge room ta kasa shiga, ita datake dokin ganinshi saigashi yanzu she's feeling somehow, kawai rufe ido tayi ta daga labulen lounge room din tareda sallama a bakinta ta shiga ciki, Abnal that was busy pressing his phone yanajin muryarta ya dago da kanshi ya zuba mata idanuwa, sai yanzu da Nadia taga Abnal ta ganeΒ abun dayasa sadiya rudewa, indeed screen din wayarta baiyiwa Abnal adalciba, Abnal baida maraba da larabawa, he looks soo handsome, tashi tsaye Abnal yayi tareda cewa
"c'mon come give me a hug" yafada tareda mikawa Nadia hannu, sai a sannan Nadia ta lura cewa she was just standing and staring at him, karasa wajenshi Nadia tayi and Abnal enveloped her in his arms while they were both inhaling each other's fragrance, saida sukayi kamar minti daya a haka sannan suka saki juna suka zauna suna fuskantar juna Abnal yace
"you don't know how I've anticipated this moment" yafada tareda kure mata ido, murmushi Nadia tayi sannan tace
"same here" tafada atakaice while still staring at him deeply
"okay, babe why are you this quiet?" Abnal ya tambayeta dan Nadia dashi yasani is not this quiet
"you look different" Nadia ta amsashi
"different as in how?" Abnal asked again
"you look more handsome, kamar daga kasar larabawa kake" Nadia replied, dariya Abnal yayi sannan yace
"okay i will take that as a compliment, you ain't looking bad yourself"
"it was meant to be one, don't try to flatter me, ni nasan ba wani kyaune dani ba" Nadia tafada mishi while looking sideways, cos right now insecurities dinta sun motsa, matsa kusa da ita Abnal yayi tareda juyar da kanta zuwa gareshi ya kureta da ido sannan yace
"to me you're the most beautiful thing that I've ever set my eyes on, babe you need to learn to trust and believe in me, I've seen soo many ladies but my heart chose you, so when i say i love you, believe me" Abnal yafada mata cikin ra'da
"I'm sorry i just got carried away, don't let me spoil this moment for us, so how have you been? " Nadia tafada mishi excitedly whileΒ trying to change the topic, kureta da ido Abnal yayi for some time while smiling, Amma yasan cewa akwai aiki agabanshi, numfasawa yayi sannan yace
" I'm good"ya amsata atakaice ya cigaba da kallonta
"why are you staring at me like this?"Nadia ta tambayeshi skeptically, Abnal didn't answer her immediately, budan bakinshi sai yace
"I love you soo much that it hurts here" yafada yana nuna mata zuciyarshi, murmushi Nadia tayi sannan tace
"you have a sugar coated lips"
"how do you know that? Cos last i checked you've never gotten a taste of it" Abnal ya fada mata while starring at her
"you know that's not what i meant" Nadia replied him
"you know, i was told cewa it was during operation dinda kika yimun almost two years ago kika sacemun zuciya, is that fair?" Abnal whispered asked her
"who told you that?" Nadia asked back with a smile on her lips
"a little birdie did" Abnal replied back, haka suka cigaba da hiran soyyayarsu, sunayi suna tsokanar juna, sai zuwa yamma Abnal yabar gidan, dakyar suka iya rabuwa da juna.
Mutumin da Firdaus yayar ruqayya tabawa aikin gaya mata duk movement din Abnal ya iya aikinsa, dan ranar da Abnal ya isa Nigeria a ranar ya sanarda Firdaus, lokacin da aka gayawa ruqayya zakuga murna kamar mai, ruqayya bata rikice ba sai data ga hotunan Abnal da mutumin ya turawa Firdaus lokacin dayake airport, sumewa ne kawai ruqayya batayiba( ni kuma nace danma bata ganshi ido da ido ba), kwantar mata da hankali uwar da yayarta sukayi cewa karta damu, Abnal bazai kubuce mata ba, ai su ganau ne a irin son dayake mata, yanzu yanda zasu samu numbarshine suke nema, da haka dai suka dan kwantar mata da hankali, Amma ruqayya ita a zuciyarta sai datasanin rabuwa dashi take, amma tayiwa kanta alkawari to give it whatever it takes to make Abnal hers again.
Bayan sati daya da dawowar su Abnal, Abnal ne zaune a lounge area a gidan Mami, Shida Alhaji Habib, muhseen, Yusuf da Mami, sai Alhaji Habib yace
"yanzu atleast kun huta, what's the next thing da kuke sonyi?" Alhaji Habib yafada yana fuskantar muhseen da Abnal dake zaune guri daya
"well dad ni nasamu aiki a wani babban asabiti, so i will be working there for now pending zuwa lokacin daxan samu clinic din kaina" Muhseen yafadawa uban
"okay, that's not bad, what of you son?" Alhaji ya kuma tambaya yana kallon Abnal
"actually i want to establish a councelling agency, naga sunyi karanci a this part of the world, atleast with the little experience i had where i worked in Canada I'm good to go, cos we do have alot of psychological patients with soo many mental disorders, it's high time we take our mental health seriously" Abnal ya bawa Alhaji Habib amsa
"ma Shaa Allah, I'm soo impressed, so have you started working towards it?" Alhaji habib ya kuma tambayarshi
"yes sir, infact I've gotten a building that will fit parfectly well, all that is left is the furnitures" Abnal ya kuma amsashi
"okay, so where can i come in and help?" Alhaji Habib asked again
"that won't be necessary sir, I've got everything covered" Abnal answered
"kodai har yanzu baka daukeni a matsayin uba shiyasa" Alhaji Habib said
"not at all sir, kawai I've already planned for this more than a year ago, due to your kindness sir i didn't need to touch my salary and the upkeep allowance you sent to us every month in excess,Β i was able to save up, so i have more than enough already all tanx to you dad, ni ban daukeka a matsayin uba ba but rather you're my father, dan nasan da ubana na raye iya abun dazai iya yimun kenan" Abnal replied politely
"okay, i understand, ga abun da zamuyi nan, i will let you establish yourself with your hard earned money, but apart from your business any other favour i want to do you will accept it without any complaint, do you agree?" Alhaji habib ya karasa maganarshi da tambayan
" yes sir, na yarda" Abnal replied while smiling, addua Alhaji Habib yayi musu sannan ya dankara musu mukullin mota sabuwa dal each (muhseen da Abnal), wai that's their graduation gift, they both were speechless da alhaji Habib ya basu mukullin motors din cos they both weren't expecting it, not until their senses came back to their head before suka fara mishi godiya, ko Mami da Yusuf suma tayasu godiya sukayi a wajenshi.
Alhamdulillah Abnal ya bude councelling agency dinshi har ya fara aiki, kuma Alhamdulillah yana samun patients, Muhseen Shima yafara aiki.
Wata talata da daddare Abnal da Nadia na chatting a wattsapp saiga wata bakuwar number tayi mishi magana ta hanyar cewa 'hi', Abnal wasn't surprised seeing an unknown number chatting him up cos since he started working so many unknown numbers do chat him up or even call him just for them to share their problems with him, and he always gives them a listening ear cos he's very passionate about his job, bayan ya gama jin matsalar su he always advice them to book a therapy session with him, tananne zai iya basu concrete solution, and mostly they do take heed to his advice or suggestions, so he replied by saying 'hello' and went to his true caller just to check the name of the person, saiga sunan ruqayya nan ya fito, Abnal was surprised and wondering how she got his digits, so dan karma ta ba'ta mishi lokaci with unnecessary surutu he sent her a message like this
"ruqayya can you please tell me how i may be of help to you?" ruqayya na ganin wannan message dinshi dadi ya kamata cewa ashe Shima yanada numbarta, sai tace
"wow habibi i never knew that you still had my digits " da Abnal yaga sakonta murmushin takaici yayi sannan yace
"don't flatter yourself, true caller and your DP gave you out, so please go straight to the point"
"well i just want to see you" ruqayya replied
"see me for what?" Abnal ya kuma tambayarta
"we have an unfinished business and again i miss you" ruqayya replied
"this should be the very first and last time din daza kiyimun magana, i have nothing to say to you" Abnal na tura mata wannan sakon saiga wattsapp video call din Nadia shigowa, ajiye zancen ruqayya Abnal yayi agefe ya daga call din Nadia.
Tun ranar ruqayya bata kuma mishi magana ba and Abnal shi yama manta da zancen wata ruqayya.
One faithful Thursday afternoon Abnal na zaune a office dinsa yana duba case study din wata patient dinshi mace, dan already ya gama ganin patients din dayake da appointment dasu a ranar, saiga secretary dinshi namiji yazo ya sanar dashi cewa yanada bakuwa, izinin shigowa yace ya bata, bayan kamar minti daya saiga Nadia nan ta shigo, Abnal na ganinta ya tashi tsaye yana cewa
"the queen herself" yafada yana murmushi, murmushin Nadia itama ta sakar mishi tana cewa
"congratulate me" tafada excitedly while hugging him
"okay, congratulations dukda i don't know what the celebration is all about" Abnal yafada mata yana janta zuwa sit dinshi tareda daurata akafarshi, shagwaba fuska Nadia tayi sannan tace
"i cant believe you forgot what the celebration is all about, kuma ko jiya sai dana gaya maka" tsaya tunani Abnal yayi trying to remember their previous day convo, daya tuna sai yace
"I'm soo sorry baby, i forgot that you're through with your masters program today, sai adduan samun kyakyawan result, well i trust you" Abnal yafada mata yana jan hancinta
"naki wayon, you must make it up to me for forgetting in the first place" Nadia tafada mishi while squeezing her face
"okay, how about dinner tonight?" Abnal ya tambayeta, Nadia najin abun dayace ta saki fuskarta tana murmushi tace
"I'm in, what restaurant are you taking me to?"
"that's left for me to know and for you to find out, i will pick you up around 7pm, hope the time is okay by you?" Abnal ya tambayeta
"very much okay" Nadia replied him excitedly, kura mata ido Abnal yayi while giving her a hungry look, Nadia too was staring back at him while using her upper teeth to hold her lower lip, hannu Abnal yasa ya cire mata labbenta yana cewa
"i told you severally to stop doing this" yafada mata cikin ra'da while tracing her lower lip with his finger, sannan ya cigaba dacewa
"... I'm soo tempted to kiss you right now" ya kuma fada mata cikin ra'da
"then what's stopping you" Nadia whispered back, Abnal didn't waste a second more and claimed her lips, they started at a gentle pace but at a point it was intense and they both were enjoying what they were doing not until wayar Abnal ya fara ruri, dakatawa sukayi tareda kurawa juna idoΒ sannan Abnal yace
"you taste divine" murmushi Nadia ta sakar mishi sannan tace
"so do you, but pick your call before it ends for the second time" Nadia na gama fadan haka ta dauki wayar daga office table dake gabanta dan ta mikawa Abnal, Amma sunan ruqayya dake rubuce akan screen din wayarne yasa fuskarta changawa, Abnal na ganin haka ya karbi wayar daga hannunta dan yaga sunan wake kira, yana ganin sunan yasan cewa akwai matsala, a big one at that.
14/01/2022, 12:57 pm - +234 703 334 7796 left
14/01/2022, 5:25 pm - +234 803 206 8342 left
15/01/2022, 7:39 pm - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 25" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1144433316?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=fCB4%2Fk%2BNqooQ7U6At%2Bk0dvzCFoH7oviShl%2BnrAvjOfhDBrsS25Uedkg9mMsANxtgs4dSksh%2FWnej9%2FXTZ8x9TLVU6oMjxFeuRHJt1vqH04ibFkJcmIY4zaI5oz2X8pe6
π΄π΄π΄β«β«β«π΅π΅π΅
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
CHAPTER 25
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE π π π
....Abnal bai daga wayarba instead sai ajiye wayar yayi ya cigaba da ringing, kokarin tashi daga kafarshi Nadia tafarayi amma takasa cos Abnal's hold on her was firm, sai Abnal yace
"mai akayi yanzu da kika fara fushi?"
"i don't see the need for me to be here, since you've gotten back with your ex sai kabarni in kara gaba" Nadia tafada cikin fushi
"why do you like jumping onto conclusions without hearing the details?" Abnal ya kuma tambayarta
"ga abu ina gani, i can't believe you've been in contact with her, i feel like a fool right now" Nadia tafada tana kokarin tashi daga kafarshi amma Abnal is not letting her
"can you please calm down and let's talk like the two matured adults that we are?" Abnal ya kuma fada mata, da Nadia taga cewa ba sakinta zaiyiba indai bata bashi listening ear ba, sai tace
"I'm listening... " tafada mishi a takaice
"there's absolutely nothing between me and ruqayya, agreed she chatted me up once and I put her in her place, tun ranar bata kuma yimun magana ba, inba yanzu da ta kiraba" Abnal explained to her calmly
"let me have a look at your phone" Nadia tafada tana mikawa Abnal hannu alamar ya bata wayarshi, Abnal baiyi musu da ita ba ya mika mata wayarshi, karba Nadia tayi tashiga wattsapp dinshi, bayan ta gama karanta chats din Abnal da ruqayya saita kalli Abnal tace
"if truly you really do not want anything to do with her, you ought to have blocked her number instantly but you didn't"
"i had the intention to but it excaped my mind" Abnal replied
"how convenient... " Nadia ta kuma fada, Abnal really do not want any sort of misunderstanding da ita, so sai yace
"okay, atleast wayar na hannunki yanzu, do me the favour and block her", Nadia bata amsa shiba illa blocking din number ruqayya datayi, tana gamawa ta fara kokarin tashi kuma but Abnal still held her firmly, Abnal juyarda fuskarta yayi gareshi tareda kafeta da nashi sannan yace
"do you seriously want us to continue this relationship like this without trust?" ya tambayeta cikin ra'da while starring deeply into her eyes, sanyi jikin Nadia yayi itama ta kalleshi tace
"it's just hard not to get jealous over you expecially in this ruqayya's case, for crying out loud this is a lady that when she left you, you almost lost your life, just because of the level of love you felt for her, how I'm i to know that you're totally over her, it's not easy, anyone in my shoes will feel a type of way, and again knowing that I'm the one that fell in love with you first is a disadvantage on my own part, it just hurts soo much having to feel this uncertainty of you leaving me when you finally find someone you truly love" Nadia tafada tana goge hawayenta cos she was already in tears, Abnal bai hanata kuka ba cos he knows the importance of shedding tears when you need to, saida ya tabbatar cewa ta nutsu sannan yace
"if I'm correct, your insecurities are because you think that I'm with you just because i figured you were in love with me first, so to avoid breaking your heart i started a relationship with you, in a nutshell I'm not in love with you, kawai ina tare dake ne out of convenience, so at any point i can easily fall in love with another?" girgiza kai Nadia tayi mishi alamar 'A', murmushi Abnal yayi cos the scenario he just described is a funny one to him, sai daya gama murmushin shi sannan ya kalleta yace
" how i soo much wish cewa ana iya bude zuciyar mutum agane level of son dayakewa mutum, i would have be the first to open up my heart to you dan kiga yanda sonki ya maimayemun zuciyata, agreed at first i didn't get close to you because i wanted to date you, i was just attracted by your personality, but even then people around me kept on telling me that sonki nake which i didn't believe them not until when I was in Canada that i couldn't spend a day without hearing your voice, tunaninki suka hana ni sakat, it was then i came to realize that I was already deeply in love with you without even me knowing, wallahi kinji dai na rantse miki, the feelings i have for you now ko rabinsa banyiwa ruqayya ba, kawai what i came to realize was that my involvement with ruqayya has a reason, it was so that my family members could meet yours and nothing more, and maganar rashin lafiyar danayi lokacin rabuwata da ruqayya, you of all people knows that ba dan ita ko sonta aka yimun aiki ba, it was because i already had a heart issue that i never knew about, so please baby learn to believe in me" Abnal ya karasa maganarshi yana pecking din bakinta, Mayer mishi da martani Nadia itama ta fara yi, sundau lokaci suna sumbantar juna, dasuka finally dakata Nadia ta kurawa Abnal ido while playing with his beautiful beard tana cewa
"I'm sorry for always being the one to bring about misunderstandings, henceforth i promise to work on my emotions"
"you don't need to apologize, but please if at any point in our relationship you have doubts about anything can you please let me know so that i can clarify things for you calmly and not you jumping into conclusions?" Abnal ya tambayeta with a smile on his lips
"yes i promise.. " Nadia replied with a smile of her own and pecked his lips again.
Nadia na barin
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 16 Chapter of 32