An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
03/12/2021, 8:04 pm - Messages and calls are end-to-end encrypted. No one outside of this chat, not even WhatsApp, can read or listen to them. Tap to learn more.
03/12/2021, 8:43 pm - +234 812 023 6515 left
03/12/2021, 8:50 pm - +234 703 478 9967 joined using this group's invite link
03/12/2021, 11:09 pm - +227 95 40 07 32 left
04/12/2021, 1:21 am - +227 96 49 36 17 left
04/12/2021, 3:22 am - +234 803 392 3429 joined using this group's invite link
04/12/2021, 5:22 am - +234 806 799 5347 left
04/12/2021, 6:09 am - +234 902 629 2157 joined using this group's invite link
04/12/2021, 6:21 am - +234 810 297 5059 joined using this group's invite link
04/12/2021, 8:02 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 1" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1090915398?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=U31PVJ9%2FvkdpYe%2ByLEYVVTZ1ugoNQ39xRY7iiCzWucCGIo4n6fg6NaCameGS27hr3AvTKjitRFBGOTFAAcuFB6NQ3C8SCE%2ByJqI2JzehpyxaKqOKH%2BjMc0V8YDUhCbDb
🔴🔴🔴🔴⚫⚫⚫⚫🔵🔵🔵🔵
BISMILLAHI RAHMANIR RAHEEM
ALHAMDULILLAH, ALL THANKS AND PRAISE BE TO ALMIGHTY ALLAH FOR GIVING ME THE CHANCE AND OPPORTUNITY TO START THIS NEW BOOK, I PRAY AND HOPE THAT IT WILL BE EDUCATIVE AND ENTERTAINING AS I WANT IT TO BE, ALL THE CHARACTERS IN THESE BOOK ARE FICTITIOUS, AND I DEDICATE THIS BOOK TO MY LATE SISTER ZAINAB, WE LOVE YOU BUT ALMIGHTY LOVES YOU MORE, ALLAH YA KARBI SHAHADARKI, YASA ALJANNAH CE MAKOMARKI, YA RAYA SU ZEENAT DA YASMIN, AMEEN. PLEASE SAY A PRAYER OR TWO FOR MY LATE SISTER. TO MY LOVELY FANS, I LOVE AND ADORE YA'ALL ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️.
THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃 💃 💃
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
CHAPTER 1
If at all I'm entertaining in any way or form to you, please do follow me on my Instagram handle 👇🏻
Ihttps://www.instagram.com/meedahs_couture/, and as you do so may Almighty Allah answer all your hidden and open prayers 🙏, Ameen.
And please share the book to other groups da kuke ciki.
"Mami gaskiya mu kaishi asabiti, kin gafa aman jini yake" wata yar budurwa wacca shekarunta bazasu wuce 22-24 tafada tana hawaye
"toh sameera ina mu ina kudin asabiti fisabilillah?, kindai san cewa yayarki laila an koreta daga wajen aiki, ke kuma har yanzu kina makaranta, dan kudin da muke samu daga inda nake siyarda abunci dashi na biya miki kudin makaranta satin daya wuce, in mun kaishi yanzu, dole ace mu karbi kati kafun a yarda muga likita, toh ya kike son inyi da raina? " matar da aka kira da Mami wacca shekarunta bazasu wuce 50 ba amma wahalar rayuwa yasa tayi kamada wacca shekarunta sunkai 60 da yan kai tafada tana goge hawayenta da zanin data daura, tarin da saurayin dake kwance a kafar yayarsu laila ne yasa duk suka zuba mai ido suna kallon shi dan from all indications magana yake sonyi, magana ya farayi da kyar yana cewa
"Mami, sissy (laila), Sameera, you all know that i love and adore you ladies, but i don't think i can make it, ni kadai nasan yanda zuciyata yake mun zafi da ciwo..." wacca suke kira da anty laila itace ta dakatar dashi ta hanyar cewa
"yanzu Abnal dan mace kake son kashe kanka? Inma bakaji tausayin nida Sameera ba, ai ya kamata ace kaji tausayin Mami, ai Rukayya is not the last woman on earth dazaka halaka kanka dan ita, da yardar Allah babu abun da zai faru da kai, yi shiru and say no more " anty laila tafada tana kokarin tashi, sai ta kalli Mami tace
" Mami tashi mu kaishi general, ko first aid ne abashi" da 'toh' Mami ta amsata itama tana tashi tsaye.
Family din marigayi malam Muhammad kenan,shida matar shi Maryam buzaye ne, Amma suna zaune a rural part na garin keffi (Nasarawa state), malam Muhammad ya rasu tun shekaru ashirin da uku dasuka wuce, dan matar shi Maryam (Mami) nada cikin Sameera lokacin daya rasu ta hanyar hastarin mota a hanyar dawowar shi daga aiki, Malam Muhammad primary school islamiyya teacher ne lokacin dayake raye, ba shida wani arziki sai godiyar Allah, bayan rasuwar shi yan'uwan shi suka zo gaisuwa tareda taya Mami jaje, tun lokacin basu kara waiwayar suba, acewar su, suma ta iyalansu sukeyi. bayan Mami ta haihu da yan kwanaki, dan chanjin da mutanen arziki suka bata data haihu, dashi tafara siyar da abunci a kofar gidansu da taimakon yarta laila da bazata wuce shekaru goma ba a lokacin, Abnal shi kuma was seven years old, laila had to drop out of school dan Abnal shi yasamu daman zuwa, cos their Mum couldn't afford to send them both to school. Babu irin wahalar da Mami da ya'yanta basu sha ba, expecially laila, tsabagen yanda talauci yayi musu mugun kamu, yan unguwarsu ma basuwa son muamala dasu, cos aganin su they can stain them with their poverty (ignorance is indeed a disease 🤦♀️), when laila reached the age of fifteen she started taking all sorts of jobs, just to support her mum and younger siblings, while Abnal and Sameera were going to a government school,Amma one unique quality da su laila suke dashi is the fact that the three of them are soo damn beautiful, you simply can't look at them once and take your eyes off them, expecially Abnal , duk yafisu kyau, even with the fact that shi namiji ne, ga in kin gansu bazaki taba cewa they're starkly poor ba, inba dressing dinsu dazai gaya maka, their fair skin is naturally glowing, ga gashin kansu that is as soft as silk, and their eyes are blue in colour, indai kika
gansu you can swear that they ain't from Africa.
Years later
Laila is 33years of age now, and har yanzu batayi aureba, cos all the suitors she's having are the hit and run type, kawai it's her body that they want, none of them is ready to marry her, they believe that their family are witches, that they ain't normal human being because of how beautiful and captivating they look, majority of yan unguwarsu don't associate themselves with them, they avoid them like a plague, laila is not one bit disturbed because of that, all she's after is how to lift her Mum and younger siblings from poverty, eatery din datake aiki before as a waiter, an koreta becouse she refuse to be intimate with the manager there, shine yasan yanda yayi ya koreta, now she's back to helping Mami sell food in her small canteen. Abnal shi kuma bai dade da gama university ba, because their education was not steady, sunayi suna tsayawa in babu kudi, sai sun kuma tarawa kafun su koma, shiyasa their education was slow, Amma Alhamdulillah yagama yanzu. Sameera kuma ita tana level 2 yanzu a university, wannan kenan.
Wacece Rukayya?
Rukayya yar wata Haj. Saudat ce, they're the richest a unguwarsu Abnal, Haj. Saudat bata muamala da talakawa, indai you're poor, toh ko kallon arziki baki isa kisamu daga gare taba, and irin akidar data daura ya'yanta kena, Farida da Rukayya ,Farida is the eldest while Rukayya is the youngest, Rukayya da Abnal sun hadu a uni ne, Abnal was her senior, ranar data fara ganin Abnal taji ya kwanta mata, dukda itama bata muamala da talakawa, but Abnal's beauty was what attracted her to him, and the fact that many ladies a campus are dying to date him, Amma shi duk basuwa gabanshi sai Rukayya kawai, when Haj. Saudat and her daughter Farida came to know about Rukayya and Abnal's relationship, they started poisoning Rukayya's mind cewa ta rabu dashi, that she and the boy are not in the same level, mai zatayi dashi, he has nothing to offer her apart from poverty, maganganu dai marasa da'di, at first Rukayya bata yarda ba, but when her elder sister farida started introducing her to different guys that are from a wealthy family, and they started enticing her with worldly things, all the walls she built around her started to crumble, before she finally succumb totally to her Mum and sister's wish and breaking up things with Abnal, tun ranar daya gayawa Abnal cewa she's no longer interested in the relationship, Since that day Abnal ya fara rashin lafiya, dan ba karamin so Abnal yakewa Rukayya ba, da ciwon shi yayi tsanani and sunan Rukayya yake ta kira cewa dan Allah he wants to see her koda so da'yane dan anashi tunanin mutuwa zaiyi, sai laila taje gidansu Rukayya just to beg her cewa dan Allah tazo ta leka Abnal koda so dayane, Amma da zagi dacin mutunci haj. Saudat da yarta farida suka koreta, toh tun lokacin suka cigaba da fama da jikin Abnal.
Back to the present
Mami da laila ne suka kai Abnal zuwa federal hospital dake keffi, suna zuwa, emergency straight suka zarce dashi, luckily for them akwai wata Nurse Zainab da take unguwarsu, tana yawan siyan abunci a hannun Mami, so suna mutunci da ita sosai, ita suka tarar a emergency ward, nurse Zainab naganin su, immediately ta taimaka aka kwantar da Abnal a da'n madaidaicin gadon dake ward din, sai take tambayarsu mai ya same shi haka, rasa wane irin bayanin da zasuyi mata sukayi sai laila ce tace
"wai zuciyar shi yana mashi ciwo da zafi, ga aman jinin dayakeyi"
"SubhannAllah, gaskiya lamarin ya girmama, you ladies are lucky kuwa, dan akwai wani cardiologist dayake zuwa daga Abuja dan yiwa patients dinda situations dinsu are very critical aiki, toh he's around, though bai dade da fitowa daga theater ba, bara na dubo shi a office " nurse Zainab tafada
" Alhamdulillah, bara muje tare, Mami ke ki zauna dashi" laila tafadawa Mami, tareda bin nurse Zainab a baya. Sun danyi tafiya kafun nurse Zainab taja ta tsaya a kofar wani office tana kwankwasawa, 'come in' wani sanyayar murya yafada daga ciki, bude kofar Nurse Zainab tayi tareda shiga da Sallama while Laila na biye da ita a baya, amsa Sallamar doctor Marwan yayi, tareda dago kanshi daga MacBook dake gaban shi ya zubawa Nurse Zainab ido, gaisawa doctor Marwan da Nurse Zainab sukayi, from all indications sun saba da juna, sai Nurse Zainab tace
"doc, neman taimako nazo yi, i know that you're not a resident doctor here, so bai kamata ace nazo maka da wannan neman alfarmar ba, actually it's my friend here that needs your help, her brother is in a critical condition, and he urgently needs your intervention, ki gaya mishi abun dake damun shi" Nurse Zainab ta karasa maganarta tana juyowa ga laila, dan all this while laila a bayan Nurse Zainab ta tsaya, fitowa laila tayi daga bayan Nurse Zainab, tafara magana kamar haka
"he's complaining that he's chest is paining and hurting him, and he's also spurting out blood" tun lokacin da laila ta fito daga bayan Nurse Zainab, doctor Marwan was captivated by her beauty, with all of his exposure, bai taba ganin such beauty ba, expecially her blue eyes, TabarakAllahu Ahsanul Khaliqin, yake ta maimaitawa under his breath, so duk abun da Laila tafada doctor Marwan bai jiba, the only thing he could grasp was that her brother is ill, Amma sauran bayanin da Laila tayi baiji ba, laila tagama bayanin ta amma doctor Marwan is not saying anything, sai kura mata ido dayayi, sai da Nurse Zainab tayi gyaran murya tareda cewa 'doc' sannan doctor Marwan ya dawo hayyacin shi, sai nurse Zainab tace
"she just finished explaining to you abun dake damun k'aninta" Murmushi doctor Marwan yayi sannan yace
"what did you say beautiful?" yafada while still smiling and staring at laila,da on a very good day ne, laila bazata kara mishi magana ba, cos she already noticed irin kallon dayake mata and tasan meaning dinsa, but babu halin tayi mishi rashin mutunci cos itace take neman taimakon shi, laila had no option than to re-explain her brother's situation, tashi doctor Marwan yayi yace
"let's go, so that i can evaluate him", fita sukayi zuwa emergency ward, Amma doc Marwan couldn't stop staring at laila, laila tana sane da duk abun daya keyi, amma sai tayi biris dashi, suna karasowa inda Abnal yake, doctor Abnal ya dan duddubashi tareda kara yiwa su Mami waensu tambayoyin, amsa shi sukayi daidai gwargawado, sannan doctor Marwan yace
"from the look of things, this boy's condition is a bit critical, though he hasn't done any test or X-ray, but i can confidently tell ya'all that he's gonna need to undergo surgery as soon as possible, indai bakuwa son a samu matsala" kallon shi laila tayi sannan tace
"toh doctor, yazamuyi yanzu?" murmushi doctor Marwan yayi sannan yace
"i just told you what needs to be done, and i would have love tobe the one that will handle his case but unfortunately i'm not a doctor in this hospital" ya amsata while still staring at her
"which hospital do you work sir?" laila ta kuma tambayar shi, cos she has made up her mind to do whatever it takes to save her brother's life, even if it means, her paying her brother's bill in kind, now is not the time to act holy, and from the look of things, it seems like the doctor has a soft spot for her already, afterall desperate times calls for desperate measures
"i have a private hospital in Abuja, so that's where i work" doctor Marwan ya amsata, tsaya tunani Laila tayi na waensu dakiku sannan tace
"doctor please can i have a minute with you privately?"
"with all pleasure" doctor Marwan ya fada, fita sukayi zuwa wani dan lungu suka tsaya sai laila tace
"sir, i will be very sincere and honest with you, we can't afford your bills and i really would love that you handle my brother's case like you said earlier, so i don't know if there's anyway you can assist us" laila ta karasa fada in a pitiful manner, kura mata ido Marwan yayi for sometime sannan yace
"all i need is you and your Mum's consent to take him to Abuja"
"i don't understand, you mean to say that indai mun yarda zaka kaishi abuja and start his treatment for him without a dime?" laila ta kuma tambayanshi, girgiza kai doctor Marwan yayi alamar 'yes', sannan laila ta kuma cewa
"okay, what's the catch then, since you're not billing us?"
"nothing, you seem not to trust me, why?" doc Marwan ya tambayeta while smiling
"it's not like i don't trust you or anything, it's just surprising that you're willing to help without having an ulterior motive" laila ta amsa shi,murmushi doc Marwan yayi sannan yace
"enough of the chit chat cos time is of utmost importance, so go explain to your Mum, indai tayarda i will arrange the ambulance that will convey him down to Abuja, but it has to be today cos i was about leaving when nurse Zainab brought you" godiya laila tayi mishi sannan tace
"but sir, i will have to accompany him down to Abuja"
"that's not a problem for me at all, infact i will be glad, and please stop this sir tingy, you're free to call me Marwan". Zuwa laila tayi gurin Mami, tayi mata bayanin komai, da farko Mami bata yarda laila taje ba, tace ita ya kamata taje, saida nurse Zainab tasa baki cewa kar Mami ta damu, ita tasan doc Marwan sosai, so laila and Abnal are in good hands sannan ta yarda. Laila taso zuwa gida dan ta kwashi kayanta dana Abnal Amma doc Marwan yace karta damu ko wahalar da kanta, and again time is already against them, so laila had no option than to stay back. A ambulance laila da Abnal suka je while doctor Marwan shi kuma a private vehicle dinsa ya tafi, sai da Mami taga tafiyarsu tayiwa Nurse Zainab godiya sosai sannan itama tabar asabitin zuwa gida.
04/12/2021, 1:11 pm - You removed +234 810 578 0264
04/12/2021, 1:55 pm - Fatima Sani H left
04/12/2021, 2:17 pm - +234 706 217 0094 joined using this group's invite link
04/12/2021, 2:56 pm - +234 816 707 8655 joined using this group's invite link
04/12/2021, 6:42 pm - +234 703 478 9967 left
04/12/2021, 6:44 pm - Higgo Amm❤️ left
04/12/2021, 7:48 pm - +234 906 699 5366 joined using this group's invite link
04/12/2021, 10:30 pm - +234 708 872 0327 joined using this group's invite link
05/12/2021, 8:52 am - +234 814 262 2322 left
05/12/2021, 4:31 pm - +234 814 290 4255 joined using this group's invite link
05/12/2021, 10:24 pm - Zainab Lawal left
06/12/2021, 6:18 am - MEEDAH'S COUTURE AND MORE: I just published "Chapter 2" of my story "ABNAL". https://www.wattpad.com/1094643777?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ummuhamdiyah&wp_originator=K7pefAVdcLZY%2FZaM4lZ484humAn7R2X96DqzRKzSXhR9xUCGN7J09KNlZPM1%2FUxXUw%2FEP11pjq8H0zasY%2F6E5R8cynlBBdXE6XLvljxGzh8eQNyM8fZ5jEeb2OyhgvUt
🔴🔴🔴⚫⚫⚫🔵🔵🔵
Book by :Bilkis Qazeem (ummu Hameedah)
ABNAL
CHAPTER 2
If at all I'm entertaining in any way or form to you, please do follow me on my Instagram handle 👇🏻
Ihttps://www.instagram.com/meedahs_couture/, and as you do so may Almighty Allah answer all your hidden and open prayers 🙏, Ameen.
And please share the book to other groups da kuke ciki.
P. S:MY BOOKS ARE WRITTEN BOTH IN ENGLISH AND HAUSA , INFACT 60% IS IN ENGLISH LANGUAGE WHILE THE REMAINING 40% IS HAUSA, SO PLEASE IF YOU KNOW THAT YOU AIN'T A FAN OF BILINGUAL NOVELS THEN THIS BOOK IS NOT FOR YOU, AND YA'ALL WILL HAVE TO MANAGE MY HAUSA COS IT'S NOT THAT SMOOTH 🙈🙈, THIS BOOK IS ABSOLUTELY FREE 💃💃💃💃💃.
Waye doctor Marwan?
Doctor Marwan d'a ne ga Alhaji Yusuf da Hajiya Maimuna, Alhaji Yusuf is a very wealthy man, he's a retired general who's now into politics, though he's not actively participating in it like before due to age, while Hajiya Maimuna was in the medical field, before she too retired, they are both fulani by tribe, they've been married for over 50 years now, sunada ya'ya biyu, fatima da Marwan, Fatima is their eldest child while Marwan is the youngest, Fatima is happily married to an oil mogul which goes by the name of Alhaji Nasir, Alhaji Nasir is a billionaire, babu wanda bai sanshiba a kasar da ketare, they're blessed with two children, Haseebah da Nadia, Haseebah is 29 years of age and still single, she's a chartered accountant, she's very career driven,and a no-nonsense type of lady, currently bata kasar, tana canada on a course, akwai tazara sosai tsakanin Haseebah da Nadia, cos Nadia is just 23 years old and she studied medicine, she's currently doing her service a hospital din uncle dinta Marwan, Nadia is fair in complexion just like her grandparents, parents and her uncle, she's very fond of her uncle and she's a typical daddy's girl, uban nasonta ba kadan ba, har baya taba ganin laifinta, duk abun datakeso shi take samu, uwarce ma take dan taka mata burki waensu lokutan. Amma one good thing about this family is that upon all this their wealth, basuda wulakanci, they're very nice and welcoming to the poor, even their helps are living comfortably without hitches or any form of discomfort. Nadia is of average height, batada kiba but a very witty lady,akwaita da kafiya akan abu, and she doesn't forgive easily, that's why she doesn't keep friends, the only confidant she has apart from her dad and uncle is one of their help which goes by the name sadiya, tun lokacin da Sadiya tafara aiki a gidansu Nadia, suka kulla kawance, though Sadiya ta girmi Nadia cos ita she's 25 years of age and single.
Marwan is single at 43, cos yayarshi Fatimah is 48 years old, his parents and elder sister sunyi mishi maganar aure har sun gaji sai kawai suka zuba mishi ido, anytime din dasukayi mishi maganar aure his response is always 'when the time is right, he will surely get married', and iyayen shi though they're old but boko yasa their lifestyle is that of 21st century parents, they don't believe in using force on their children for anything, they accord them a certain level of respect, Marwan like i said before has a hospital in Abuja, he has done different courses apart from his Bsc, Masters and Phd, So he's very good at what he does, shiyasa har overseas zuwa yake ya tayasu aiki whenever the need arises, so zamu iya cewa shidin kwararran consultant ne a bangaren zuciya.
Back to the story
Tare suka isa Abuja, suna zuwa straight ICU aka zarce da Abnal, all the necessary test and x-ray aka yimishi and true to what Marwan said earlier, Abnal needs to undergo surgery cos he already had a heart issue yazo yasa damuwa a ranshi kuma, but aikin da za'ayi mishi is scheduled for the next day, so all the necessary medication suka fara bashi against the next day, sai da doctor Marwan ya tabbatar cewa everything is in order sannan yazo yasamu laila a reception cos babu daman ta zauna da Abnal a ICU, sai yace
"everything is set against tomorrow and your brother is already on certain medications, yanzu the only remaining thing for you to do is take a shower, eat and rest"
"doctor i really appreciate all you've done for us so far, but i prefer to stay here with my brother, I'm not even hungry" laila tafada mishi while looking at him, murmushi Doctor Marwan yayi sannan yace
"i totally understand that you're still worried about your brother, but i assure you that he's in good hands, so there's absolutely nothing to loose sleep over.. " yafada mata calmly, sannan ya cigaba dacewa
".. but if you insist on staying, i can arrange a room for you since babu daman ki zauna dashi for now" da sauri laila ta girgiza mishi kai alamar abun da takeson kenan, sai ya kira one of their Nurses ya
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 1 Chapter of 32