Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
Raugatul aguwanu susa a kunnensa ba tare da yagane cewa akwai baki hallitu a cikin kunnen nasaba? Page 127 zidane kd: Sa adda boka radiyan yaji wanna tambaya sai ya bushe da dariya lokaci guda kuma ya hade rai ya ce yake wannan yar saki kiyi sani cewa hakika aiki sai mai shi: Dangane da tambayarki ta farko am . Sarta itace fadawan dan uwanki suna son su gaje karagar mulkinsa idan har yazamana cewa bai sami nasarar yaki ba a bakin tekun bahar sufiya domin su ke suga halin da ake cikin a sansanin yaki ne boka sadusa ya nemi hadin kan aljani Raugatul aguwanu tunda shi kadaine xai iya zuwa can din: dangane da tambayarki ta biyu kuwa itace sa adda na shigo gidan nan ba tare da aljani barzaru ya ganni ba taha kema zaki fita : sai tambayarki ta uku wacce itace ta karshe amsarta itace duk jikin aljani Raugatul aguwanu babu inda yafi girma da nauyi sama 154 TASKARNOVELS.COM.NG da kunnunwansa guda biyu don haka idan muka shiga cikinsu tamkar a dauki yar karamar tsakuwa ne a jefa cikin RIJIYA GABA DUBU: bazai ji sa adda zamu shigaba kuma dazarar mun fara yimasa susa zai sami cikakkiyar nutsuwa da zai yi azabbaben gudu a sararin samaniya har mu isa bakin kogin bahr sufiya cikin sa o i kadan: Yanzu dai kin shirya zamu tafi cikin murna Gimbiya Hursiya tace aini bani da wani shiri sai naka: page 128: kafin ta gaa rufe bakinta tuni boka radiya yayi nuni da hannunsa na hagu gareta: lokacin guda shi da ita suka rikide suka zama wannan jan fure guda daya kawai sau kuyanga lazimat ta sunkuya ta dauki wannan fure ta dorashi akan farantin ta fita daga cikin turakar gimbiya Hursiya rike da faranti: Tana fitawa sai taga aljani barzaru tsullu agabanta fuskarsa a murtuke babu alamar annuri nan take ya daka mata tsaya ta firgita ainun har ta saki fitsari a tsaye bata sani ba: hunnunta yakama karkawa farantin dake hannunta ya rinka jujjuyawa kamar zata sakeshi ya fadi 155 TASKARNOVELS.COM.NG aljani barzaru yadubi wannan jan fure da ke hannunta sannan ya dubeta cikin alamun rashin yarda yace ina ma anar fitowa da wannan jan fure yanzu alhalin dazu nan kika shiga dashi? Kuyanga lazimat ta budi baki muryata na rawa tace ai gimbiya ce tace batason wannan kalar sai dai mai dashi na canjo da irin wanda aka saba kawo mata: page 129: barzaru ya ce tome yasa kuke gudanar da wannan al amari yanzu a cikin wannan dare maimakon ku zarta dashi da safe? Lazimat tace ai ka sani cewa yanzu duk abinda gimbiya takeso shi takeyi tunda sarki baya nan: Duk umarnin da ta bayar shi akebi a gidannan : kodajin haka sai alajni barzaru ya gyada kai yace Tabbas kiyi gaskiya amma dai ni yanzu ban zan amince da keba facce mun koma tare dake cikin turakar gimbiya na ganta da idanuna: koda jin wannan batu sai hankalin kiuyanga lazimat ya dugunzuma ainun fiye da ko yaushe alamomin tsoro da rashin gaskiya suka bayyana kururu akan fuskarta: koda ganin haka sai aljani barzaru ya tukuda keyarta suka koma cikin turakar gimbiya suka wuce kai tsaye izuwa cikin dakin barcinta: zidane kd 156 TASKARNOVELS.COM.NG WHATSAPP 09064179602 koda suka tura kofar sai suka ui arba da gimbiya hursiya kwance akan gadonta tana ta shara barci: al amarin da yai matukar daurewa aljani barzaru kai kenan yacika da tsananin mamaki: ita kuwa kuyanga lazimat sai ta sami nutsuwa takama murmushi; Nan take suka juyo da baya kafin su fice daga cikin dakin tuni gimbiya hursiya wacce ke kwance a kan gado tanaBarci ta rikide ta zama ha yaki yashige cikin wannan jan fure dake hannun lazimat ba tare da aljani barzaru ya lura ba: PAGE 130 ZIDANE KD: WANNAN SHINE ABINDA YAFARU A BIRNIN SARKI DUJALU BAYAN GIMBIYA HURSIYA TA SAMI HANYAR DA ZATA SAKE KOMAWA CAN SANSANIN YAKI DOMIN TA SADUWA DA DAN UWANTA SARKI DUJALU : * * * ACAN sansanin yaki kuwa ba a sake fitowa filin daga ba sai bayan cikar kwanaki uku: Da sassafe kowane bangare suka fito alaui sahu sahu ana fuskantar huna aka baiwa tekun bahar sufiya baya 157 TASKARNOVELS.COM.NG : NIMA SULEIMAN ZIDANE SAI NABAWA TEKUN BAHAR SUFIYA BAYA: DOMIN SAMUN LITTAFAN YAKI NA SOYAYYA E:BOOK KAI HAR DAMA AUDIO MP3 ZAKA IYA MANA MAGANA TA WATSAPP TA WANNAN NUMBER KAMAN HAKA 09064179602: TURAMAKA KUMA MUSAKA A GROUP DINMU NA WHATSAPP: NAKU HAR KULLU SULEIMAN ZIDANE KD NAKE CEWA ALLAH YANUNA MANA GOBE LAPIYA MAZAN JIYA 4 Littafe Na Hudu Part 23 Na abdul aziz Sani: Typing: Suleiman Zidane Kd: : Da sassafe kowane bangare suka fito alaui sahu sahu ana fuskantar huna aka baiwa tekun bahar sufiya baya : wannan karon sai gashi su magaba daya dakarun aljanu ma sun sauko kasa bisa turba fuskanci junansu: Rundunar sarki maharaz na 158 TASKARNOVELS.COM.NG kallon gabas su kuma rudunar sarki dujalu sun bawa yamma baya kowa sai muzurai yake: Gurnani da hucin dakarun aljanu kadai ya isa ya firgita mutu ya tsure da gudawa bare kuma idan yaga tsananin yawansu da kwarjininsu: Abangare bil adama kuwa dakarun kowane bangaren sun yi sabuwar shiga Yaki fiye da wadda suka yi a karon farko da karu na biyu a Yakin kuma kowacce runduna ta fito ne a fusace da nufin ayi ta ta kare a yau wadanfa ke da sa a su sami nasara:Page: 131 Batare da shakkar komai ba Jarumi Inmal ya fuskacin wani babban jarumi mayaki na sarki dujalu wanda yafi kowa kokari a wancan karo na biyu da aka fafata: Sarki ya dubi inmal a wulakance cikin raini sannan ya dubi sarki Maharaz ya bushe da mahaukaciyar dariya yace yau zan kashe da a gaban ubansa: Sannan nayiwa uban mugun kisan gilla irin wanda ba a taba yiwa wani mahaluki ba: Kafin sarki dujalu ya gama rufe bakinsa tuni jarumi inmal yatari numfashinsa cikin daga murya ya daka masa tsawa yace kai tsohon azzalumi karyarka ta sha karya: Na rantse da kaunar da nake yiwa mahaifina marigayi yau sai na kasheka da 159 TASKARNOVELS.COM.NG Hannuna kamar yadda ka kashe min mahaifina domin na rushe mugun nufinka na son ka mallaki kayan yakin MAZAN JIYA domin ka cigaba da mulki zalunci a doron kasa: koda jin haka sai dujalu ya sake tuntsurewa da dariyar mugunta a karo nabiyu sannan yace ai shi kenan inda babu kasa anan ake gardamar kokawa kuma ga filo ga mai doki sai akasa tseren mugani: Yau fa ba gudu ba ja da baya: Ba za a busa kahon tsaida yaki ba har sai dole bangare guda ya sami nasarar murkushe daya bangare a yau babu batun mutum da mutu ko aljani da aljan babu batun da tsafi ko babu tsafi: Duk abin mutu yake takama dashi to yayi amfani da shi tunda yau ne karo na karshe: Page 132 Suleiman zidane kd: whatsapp 09064179602: Dajin wannan wajabi sai sarki maharaz ya yi murmushi murna yace abin nema yasamu tunda matar falke ta haifi jaki: Tunda ka zaba hakan nima na amince muje zuwa mahaukaci ya hau kura: Nan take wani Shirgegen aljani mai siffan batoyi daga bangaren dakarun Sarki Dujalu ya daga wani narkeken kaho ya busa karar bushin kahon ta cika dajin gaba daya amsa kuwa har ruwan 160 TASKARNOVELS.COM.NG tekun yakaa tamba tambal kamar zai yi ambaliya ya cinye duk abinda ke wajen:; KAI HATTA NI ZIDANE SAI DA NA TOSHEN KUNNUWA NA SABDA TSABAGEN KARAR DA YA ADDA BINI koda mayaka suka ji sautin wannan kaho sai aka zabura aka ruga dagu daga kowawane bangare Wahoho ! Karar sawayen Mutane da aljanu cika kunnuwa sbda dudufniya kuma ya haddasa karamar girgizar kasa: Ihun mazaje kuwa da karajin aljanu ya haifar da rudewar duk wata hallita dake dajin gaba daya rudewar duk wata hallitar dake dajin gaba daya har da wacce take cikin karkashin tekun bahar sufiya: Page 133 lokacin da rundunoni biyu suka gwamutse kuwa sai aka ruguntsume da azababben yaki na gaban tashin hankali; domin nan take kasuwar diban rayuka ta kama ci: sai dai kaga aljani ya daga kafa ya talitse bil adama hamsin a lokacin guda: WANNAN WANA KALAR 161 TASKARNOVELS.COM.NG BALA KI NE ZIDANE KD: Koda sarki maharaz da sarki dujalu suka ga anfara asarar rayunka bil ada;a daga kowane bangare sai kowannensu ya fara amfani da karfin sihirinsa na kone aljanun abokan gaba: Waiyo! Nan fa gaba dayan aljanun da ke sansanin suka raina jarumtakarsu gami da karfin sihirinsu domin duk ya tashi a banza sai dai kaga aljani ya kama da wuta yana ihu yana gudu domin ya fada cikin tekun bahar sufiya amma kafin ya kai bakin tekun tuni ya kone kurmus Hatta kasusuwan jakinsa sai sun ruburbushe sun zama toka: Babu abinda zai baiwa mutum tausayi face yanayin mutuwar da suke yi domin da farko dai sai sun fara kumbura sun yi suntum Ya yin da wutar ta fara cin jikinsu sannan sai kaga idanunwansu suna bullutsowa su fado kasa daga nan kua sai cikin ya fashe kayan cikinsu su zubo: da sun fara kokarin gudu kuwa sai kaga sassan jikinsu na guntulewa yana faduwa kasa a haka har sai sun narke gaba dayan su zama toka 162 TASKARNOVELS.COM.NG Page 134 zidane kd: Sai da aka shafe sa a bakwai ana wannan bakin gumurzu suma mutane suna nasu yakin: kuma kowanen bangare suna asarar rayuka: Duk inda jarumi inmal ya kutsa a cikin rudunar sarki dujalu ta bil adama sai dai kaga mazaje na zubewa kasa ramkar ana sassabe a gona sbda inmal ya fito da wanannan yaki ne a fusace da takobi biyu yake amfani don haka nan da nan jikinsa gaba daya ya rune da jini: Koda sa a bakwai ta cika sai ya zamana cewa gaba dayan dakarun aljanun sun kare babu ko guda daya a wajen: Don haka sai aka daiana jin karajinsu: hakan cetasa kowanne bangare suka janye aka ja da baya akayi cirko cirko ana haki da kallon juna: A sannan ne kowane bangare ya gano irin mummunar barnar da akayi masa: Su kansu dakarun bil adama na kowane banagare an kashe kimanin kaso saba in daga ciki dari Tarin gawarwakin da ke zube a kasa kuwa wasu kan wasu har suna tisra a sama gar ya ninka na wancan karon: koda sarki dujalu ya dubi gaba day gawarwakin dake zube a kasa 163 TASKARNOVELS.COM.NG kuwa wasu kan wasu har suna tsira a sama har ya ninka na wancan karo; koda sarki dujalu ya dubi gaba dayan gawarwakin da ke kwance a kas kuma ya dubi ragowar dakarun bil adaman da suka rage a tsaye ya fahimce cewar RAGAS ake yi a wannan yaki: sai rabsa ya baci zuciyarsa taka ma tafarfasa kaan zata kone: Page 135: zidane kd: kawai sai ya takarkare ya kwarara uban ihu sannan ya wangame bakinsa wata irin gagarumar guguwa ta rinka fitowa daga cikin bakinsa ta durfafo inda abkan gaba suke zata hallakasu gaba daya: koda sarki maharaz yaga wannan guguwa ta durfafo rundunarsa sai shia ya wangame bakinsa irin wannan guguwa ta rinka fita da gudu taje ta tare guguwar dujalu: Ai kuwa suna haduwa sai suka haifar da tsawa tartsatsin wuta gai da walkiDa kumma girgizar kasa: tsawon yan dakiku ana cikin wannan masifa gami da tashin hankalo amma an rasa wanda zai iya cutar da wani: Al amarin daya fusata sarki maharaz da sarki dujalu kenan suka ci gaba da jarraba sirrinkan tsafin su kenan har sai da kowannen yayi amfani da sihiri guda dari da tara da casa in da tara; a Lokacin be duk su biyun suka jigata 164 TASKARNOVELS.COM.NG ainun kuma suka jike sharkaf da gumi suka zube kasa a cikin matukar galabaice suna numfashi sama sama: kamar ransu zai fita: A wannan lokaci jama ar kowannensu sun yi cirko cirko suna kallon abin al ajabi: baan sarki dujalu da sark maharaz sun dawo cikin hayyacinsu sai suka mike tsaye a tare kamar hadin baki suka tako kafafuwansu suka durfafi juna: Page 137 Cikin Alamun tsoro inmal ya yunkura zai kaiwa sarki maharaz dauki don gudun kada dujalu ya cutar da shi kawai yaji anrukoshi ta baya yana waigawa ya ga ashe Gimbiya mulaifa ce kawai sai ta dubeshi tace kwantar da hankalinka ya masoyina sarki dujalu ba zai iya cutar da mahaifina ba sbda karfinsu yazo daya kuma kasani cewa babu yaudara ko ha inci a wannan yaki bisa alkawarin da aka dauka da farko sai gaskiya da gaskiya: kai ga ke nan ko yar kashi zasu gwada kafin ya cutar da shi zamu iya kai masa dauki a sake ruguntsumewa da yakin gaba daya: kuma ni ina ganin cewa tunda yanzu sarki dujalu yasami nakasa hannu daya gareshi sarki zai iya saun galaba akansa: inmal ya girguza kansa yace bahaka bane duk yadda kike zato sarki 165 TASKARNOVELS.COM.NG dujalu ya wucce nan wannan rashin hannun dayan da yayi ba zai rage masa komai ba face a yakara masa tsananin kafin zuciya da taurin domin ya gaya dauki fansa: Ni yanzu kawai abinda nake tsoro shi ne rashin sanin mutane hudun da aka ce sune kadai zasu rayu a wannan Yaki; ni kaina bana sa kaina a cikin wadanda zasu tsiran: Page 137 koda jin haka sai mulaifa ta girgiza ka tace idan har kayi imani da cewa akawi wani addini wanda yafi dukkan addininmu gaskiya to bai kamata yanzu karinka amfani da abinda tsafinmu ko tsafin sarki dujalu ya fadi ba: Ka yi sani cewa tun da ka bani labarin ma abota addinin MUSULUNCI sai tunanina ya sauya akan komai kuma naji cewar na gamsu da addini don haka kaia yanzu ina sonka sauya tunaninka daga kan komai ya koma ya izuwa ga yarda da wannan sabon addini na Musulunci: Sa adda jarumi inmal yaji wannan batu sai yayi ajiyar zuciyar sannan yace hakika kin yi Gaskiya ya masoyiyyata tabbas yanzu bani da tabbacin abin da zai faru a karshen wannan yaki: Yanzu dai bari muzuba ido muga abinda zai faru a tsakanin manya Giwayen biyu: Gama fadin hakan ke da wuya 166 TASKARNOVELS.COM.NG sarki maharaz da sarki dujalu suka hada yazamana cewa tazarar da ke tsakaninsu bata wucce ta ku uku ba: sarki dujalu ya dubi maharaz ya kyalkyale da dariya ai kuwa shima sarki maharaz ya bushe da dariyar suka zama kamar wadanda suka sami tabin hankali: lokacin guda kuma suka tsuke bakunansu koda ya murtuke fuska sannan dujalu ya dubeshi yace Hakika nayi maka jinjina yakai abkin gaba: domin haka akeson namijin kwarai ya zamo mai taurin rai da rashin Karayar zuciya: gashi dai fiye da rabin dakarunmu na yaki sun shude amma baka sare ba kuma gashi na kashe babban amininka abokinka kuma masoyinka na kwaria wanda ya kasance dirka birninka amma ba ka razana ba: to fa ka sani cewa yanzy ne zan a rufe babin wannan yaki tunda ni da kai duk mun yi amfani da karfin sihirinmu har guda daru tara da casa in da tara saura guda dai dai yarage mana kuma kasani idan mukayi amfani da cikon na dubun dayan mu bai sami nasara ba shi ne har abada tsafinmu ya daina tasiri ANAN ZANDAKATA SAI KUMA GOBE IN ALLAH YAKAIMU :SULEIMAN ZIDANE KD: DOMIN 167 TASKARNOVELS.COM.NG SAMUN LITTAFAN YAKI NA SOYAYYA E:BOOK KAI HAR DAMA AUDIO MP3 ZAKA IYA MANA MAGANA TA WATSAPP TA WANNAN NUMBER KAMAN HAKA 09064179602: TURAMAKA KUMA MUSAKA A GROUP DINMU NA WHATSAPP: NAKU HAR KULLU SULEIMAN ZIDANE KD NAKE CEWA ALLAH YANUNA MANA GOBE LAPIYA Pls kuringa comment inbakwayi zan dana post gaskiya nafara gajiya MAZAN JIYA 4 Littafe Na Hudu Part 24 Na abdul aziz Sani: Typing: Suleiman Zidane Kd: : sihirinmu har guda daru tara da casa in da tara saura guda dai dai yarage mana kuma kasani idan mukayi amfani da cikon na dubun dayan mu bai sami nasara ba shi ne har abada tsafinmu ya daina tasiri Sa adda sarki maharaz yaji wannan batu sai ya bushe dariya al amarin da yai matukar baiwa sarki dujalu mamaki kenan: Maharaz ya dubi dujalu a fusace yace ai ni ban ga amfanin sihirin tsafi ba a wajenmu yanzu tunda gashi yanzu dayanu bai cinye wannan Yaki ba sbd 168 TASKARNOVELS.COM.NG haka in ka shirya ga cikon sihirin tsafi nan na dubu gareka: Kafin sarki dujalu ya budi baki yace wani abu tuni sarki maharaz yayi nuni da Hannunsa izuwa kan dujalu: Nan take wata irin farar wuta ta tafi izuwa kansa zata koneshi: bisa dole ba don a son ransa ba yana kuka da ihu gami da takaici sarki dujalu ya tare wannan farar wuta da nasa tafin hannun sai gashi shima tasa farar wuta ta taho da gudu ta tari ta Sarki maharaz: Wutar biyu na haduwa sai suka yi bindiga tamkar dutsen wuta ne ya fashe har sai da dajin gaba daya ya yi girgiza: Sarki dujalu da Sarki maharaz kuwa sai gani aka yi sun sulale kasa sumammu: A guje kowane bangare suka je suka dauko sarkinsu Sai da aka yayyafawa su sarki maharaz ruwa sannan suka farfado: Koda kowannensu ya bude idanu sai suka mike tsaye zumbur a fusace: Nan take kowannensu ya zare takobinsa ya daga ta sama: Page 139: cikin hadin baki kowanensy ta kwarara uban ihu yana mai ba da umarnin a afkawa abkan gaba: Nan take kuwa kowacce runduna ta zare makamanta aka ruga da azababben gudu cikin mugun nufi ana ihu da kururuwa: Ana haduwa a tsakiya sai aka 169 TASKARNOVELS.COM.NG gwamutse kuma aka ruguntume da masifaffen yaki: karar karafa ta cika dodon kunne aka shiga gididdibar sassan jiki jii ya rinka fallatsi da fauntsama asama yana yiwa mutane da kasa ado: Ihun mazaje ya yawaita bisa sa kuwa sai sarki dujalu da inmal suka yi karo da juna: Sarki maharaz da babban sadaukin nan na dakarun dujalu ma suka yi karo; NIKUMA ZIDANE SAI NAYI KARO DA WADANDA BASU SAN YI MANA COMMMENT: PAGE 139 Nan fa aka kacame da azababben yaki ya zamana cewa jaruman hudu suna kaiwa junansu sara da suka cikin tsananin zafin nama juriya da bajinta : CAIKO HAKIKA MASU KARIN MAGANA SUYI GASKIYA DA SUKA CE TASHIN HANKALI BA A SAMASA RANA KUMA WANDA BAI SAN YAKI BA SHI NE YAKE CEWA ALLAH YA KAWOSHI DOMIN MASIFARSA TA WACCE TUNANIN MAI TUNANI: IN BA YAKI BA MENENE YAKE KAWO FATARA DA TALAUCI FARAT DAYA? YAKI NE YAKE HADDASA YUNWA DA KISHIRWA KUMA SHI NE YAKE HADDASA CUTUTTAKA MARASA ADADI: YAKI NE YAKE KONE ALBARKATUN KASA KUMA YA GURBATAR DA RUWAN SHA: Kai jama;a wanan rana ita kanta masifa sai da tasan cewa ta 170 TASKARNOVELS.COM.NG jangwalo masifa domin sai da maza suka raina kansu domin sun san cewa suna karo da maza yan uwansu: anfara wannan yaki Gumurzu tsakanin sarki dujalu da jarumi inmal duk su biyun suka gano cewa shayi ruwa ne ba abinci mai nauyi ba domin karfin yazo daya duk da cewa kuwa Sarki dujalu da hannun daya yake yakin amma sai gashi yazamewa inmal alakakai: Shi dai sarki dujalu yana amfani da kwarewarsa gami da sanin makama kuma da tsohon kashi: Page 141 zidane kd: Shi kuwa inmal yana amfani ne da tsananin juriyarsa da nacinsa inbadon hakan ba datuni ssarki dujalu ya gama da shi Gashi dai karfin dantsensu yazo daua gami da zafin namansu domin kowanensu yana iya kare harin kowa kuma yamai da martani to amma dai kowanensu hankalinsa a tashe yake, domin sun san cewa idan aka jima anan wannan gumurzu a haaka komai zai iya faruwa: Irin wannan matsala da Sarki dujalu da inmal suka fuskanta ce ta sami sarki maharaz da sadauki Himalu na bangare sarki dujalu, don haka 171 TASKARNOVELS.COM.NG tsanani yakai tsanani, tura takai tura kowa ya kuntata mafita kawai ake nema ta kowanen hali. WANNAN SHINE ABINDA YAFARU A BAKIN TEKUN BAHAR SUFIYA A LOKACIN DA YAKIN KARSHE YA KACAME TSAKANIN RUDUNAR SARKI DUJALU DA RUNDUNAR SARKI MAHARAZ, DUK SABODA KAYAN YAKIN MAZAN JIYA WADANDA SUKE KARKASHIN KOGIN BAHAR SUFIYA KUMA BABU WANDA YA SAN A INDA KAYAN YAKIN SUKE FACE WADANSU MUGAYEN AZZALUMAN ALJANU MASU TSANANIN KARFIN DANTSE MAZAUNA KARKASHIN TEKUN WA DANDA SUNE MASU GADINSU. ADADIN ALJANUN YA NINKA ADADIN DAKARUN DA SUKA YI YAKIN A BAKIN TEKUN SAU ARBAlN, DON HAKA SUN ZUBA IDO SUGA WANNAN ZAI IYA SHIGOWA CIKIN KARKASHIN TEKUN YA HALLAKASU GABA DAYANSU YA IYA DAUKAR TAKOBIN SAIFUL LUJARA: Page 141 zidane kd: page 142 ANAN ZANDAKATA SAIKUMA IN ALLAH YA NUNA MANA GOBE KUYI HKR BAYAWA YAU DAN ALLAH COMMENT 172 TASKARNOVELS.COM.NG : DOMIN SAMUN LITTAFAN YAKI NA SOYAYYA E:BOOK KAI HAR DAMA AUDIO MP3 ZAKA IYA MANA MAGANA TA WATSAPP TA WANNAN NUMBER KAMAN HAKA 09064179602: TURAMAKA KUMA MUSAKA A GROUP DINMU NA WHATSAPP: NAKU HAR KULLU SULEIMAN ZIDANE KD NAKE CEWA ALLAH YANUNA MANA GOBE LAPIYA MAzAN JIYa 4 Littafe na hudu Part 25 Typing Suleiman zidane kd: whatsapp 09064179602: DON HAKA SUN ZUBA IDO SUGA WANNAN ZAI IYA SHIGOWA CIKIN KARKASHIN TEKUN YA HALLAKASU GABA DAYANSU YA IYA DAUKAR TAKOBIN SAIFUL LUJARA: Page 141 zidane kd: page 142 173 TASKARNOVELS.COM.NG Acan dajin darul Hushushul maut kuwa aljani Raugatul Aguwanu Ya shafe sama da sa a tara yana bincike a cikin madubin tsafinsa domin ya tabbatar da gaskiyar al amarin da su boka sadusa suka zo masa da shi amma sai ya kasa ganin komai. A karshe ma daya matsa bincike sai madubin tsafin nasa yayi bindiga ya tarwatse. Al amarin da matukar firgitashi ke nan ya sake sallamawa boka sadusa. Da sassafe su boka sadusa suka farka daga barci a cikin wannan kogo na aljani Raugatul Aguwanu, suna bude idanuwansu suka ga aljani Raugatul Aguwanu a zaune yagama shirin tafiya yana sanye da bakin sulke na yaki irin nasu na aljanu sannan yana rike da wani dogon mashi gami da garkuwa. A wannan lokaci idan mutum ya kalli ajani Raugatul Aguwanu sai yayi zaton cewa shi kadai zai iya yakar duniyar gaba dayanta sbda tsananin girmansa da kwarjinsa: Nan take Raugatul Aguwanu ya dubi boka sadusa yace na gama dukkan binciken da zan yi kuma na gamsu da duk abinda kazo mini da shi sbda 174 TASKARNOVELS.COM.NG haka yanzu ni nagama shirin wannan tafiya ku kawai nake jira. Page 144: Tabbas da na zauna yaki yazo yacini har gida gwara naje na tari yakin. Koda jin wannan batu sai boka sadusa ya kyalkyale da dariya mugunta sannan yace ai kuwa kayi wa kanka riga kafi domin da cin dare daya kumburin ciki gwara dayawa tunda a dade anayi sai gaskiya. Batare da bata wani lokaci ba su boka sadusa suka shiga harhada kayayyakinsu: Suna cikwannan hali ne aljani Raugatul Aguwanu ya kyalara ido ya kalli Gimbiya Shalbirat ya ganta a cikin ainahin siffarta ta mutum nan take yaji ya kamu da tsananin sonta fiye da ko yaushe, sannan sai takaici ya rufeshi ya fara tunani zuci, yana mai aiyanawa aransa cewa idan fa yayyi wasa wannan karon shi kenan an rabashi da shalbirat. Nan take ya dubi boka sadusa a fusace ya ce yakai wannan takadarin boka shin mun yi yarjejeniyane da kai akan cewa zaka fiddo Gimbiya shalbirat daga cikin kejin dana sata har ka dawo mata da ainahin siffarta? Sadusa yadakawa Raugatul Aguwanu tsawa yace tsakanin ni da kai wanene yafi sanin abinda yadace? Kada kasake yi mini shisshigi a 175 TASKARNOVELS.COM.NG cikin aikina, ' domin duk abin da kaga nayi shi ne daidai kuma kauce masa zai janyo rugujewar dukka shirinmu. Page 145 zidane kd: koda jin wannan batu sai jikin aljani Raugatul Aguwanu yai sanyi ya sunkui da kansa kas sanna yace toni zan fita waje dommin na sami damar bude fuka fukaina gaba daya zan kwanta a kasa na rankwafa da zarar kunfito sai ku hau kaina ku zauna ni kuma na tashi daku sama mu kama tafiya. Ina mai tabbatar muku dacewa zan kaimu bakin tekun bahar sufiya a cikin abinda bai wuce sa a hudu ba amma fa bisa sharadi guda : Cikin mamaki boka sadusa yace wannen irin sharadi kenan? Raugatul Aguwanu yace ai dama tunda farko baku yi dani cewa cikin sansanin yaki zan kai ku ba: lallai zan sauka ne a can bayan sansanin nesa da shi inda ba za a hangomu ba sai dai mu hangosu. Koda jin wannan batu sai boka sadusa ya bushe da dariya yace haba ya kai Raugatul Aguwanu yaya kana matsayin sarkin sadaukai na aljanun duniya amma ka dinga jin tsoro? Raugatul Aguwanu yace ai komai isar aljani a wannan zamani dole ne yaji tsoron sarki dujalu.da sarki maharaz sbd sun kure sun kai kololuwa a 176 TASKARNOVELS.COM.NG matakin karfe na sihirin tsafi. Sadusa yace to shi kenan naji mazza kaje wajen ka jirau gamu nan fitowa. page 146 Nan take Raugatul Aguwanu ya fice daga cikin kogo dutsen yana ai waigen gibiya shalbirat cikin wani irin kallo mai nuna tsantsar kaunarsa a gareta ita kuwa sai ta galla masa harara tana ai da masa martanin kallon na tsananin kiyayya yadda inda za a danne mata shi zata iya sa wuka ta yankashi, musamman idan ta tuno da yankan kaunar da yai mata ya rabata da kasarsu da iyayenta ya ajiyeta acikin keji kamar tuntsuwar tsawon shekaru goma sha tara. Da fitowar aljani Raugatul Aguwanu daga cikin kogon dutsen sai ya tsaya a tsakiyar babban filin dake gaban kogon ya rankwafa kasa yana mai bude fuka ffukansa cikin nishadi. Girman fuka funkansa guda daya ya isa ya yiwa mutu dubu daya rumfa su tsira daga zafi rana da saukar uwan sama. A dai dai wannna lokaci ne aljanin Raugatul Aguwanu yaji wata irin iska ai dan karen sanyi da dadi ta busa har izuwa cikin kunnensa nan take ya lumshe idanu ya kama gyangyandi. Ashe wannan iska mai dadi da sanyi ba iska bace daga allah iska ce ta tsafi kuma bawani 177 TASKARNOVELS.COM.NG bane ya busata face aljani Radiyan wanda ya dauko Gimbiya Hursiya daga can birnin sarki dujalu domin ya mayar da ita can sansanin yaki. A wannan lokacin aljani Radiyan da Gimbiya Hursiya na can labe a cikin duhuwar bishiyoyi suna hango abinda ke faruwa ga aljani Raugatul Aguwanu: Koda suka gaya kama gyangyadi sai suka fitonda sauri daga maboyarsu suka ruga da gudu izuwa inda yake: Da zuwa suka daka tsalle suka hau kan farsa suka cigaba da gudu a knsa har suka hau kan kafadarsa sannan suka daka tsalle suka fada cikin kunnensa na hagu: Nan fa suka ji kamar a cikin RIJIYA GABA DUBU jefasu Sai da suka shafe rabin saa suna ta fadwa can cikin kunnen sannan suka iso karshen mai tsananin duhu: Page 147 zidane kd sai da boka Radiyn ya haskake cikin kunnen da hasken wata sandar tasafi sannan suka iya ganin junansu 178 TASKARNOVELS.COM.NG Nan fa Gimbiya Hursiya ta dubi gabas da yamma kudu da area kuma yadubi sama dakasa ta gaba kamar a cikin gidan sarautarsu aka sata sbda tsanani girman cikin kunnen Raugatul Aguwanuna na cikin yin wanna gyangyandi ne yaji kuma ana sosa masa kunnen: sbda tsananin dadi da yaji sai ya dada rufe idanunwansa yayi lamo kamar bashi da rai ko kadan ma bai yi tunanin abinda ke sosa masa kunnen ba A zotonsa waannan iskar mai busowa da karfi ce tke shiga cikin kunnen nasa Page 148 Yana cikin wannan hali ne yaji an daka masa tsawa: A firgice ya bude idaninsa ya mike zaune sai yaga she su boka sadusa ne tsaye a gabansa: sadusa ya dubeshi yace yaya kai da zamuyi doguwar tafiya tare da kai yanzu 179 TASKARNOVELS.COM.NG kuma zaka buge da gyan gyadi? Raugatul Aguwanu yace ai dole ne na yi barci: Shin baka jin daddadar iskar da take kadawa bane? Sadusa yayi tsaki sannan yace kaidai ka cika shirirta da shirme To ai sai ka yi shiru gamu mun fito tafiya zamuyi: nan take aljani Raugatul Aguwanu ya dada rankwafawa kasa boka sadusa Halyal da Gimbiya Shalbirat suka hau kan gadon bayansa suka zauna: Zamansu ke da wuya sau ya bude fuka fukansa ya luluka

Chapter 7 of 18