Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
babu damar hakan sai mu rungumi kaddara: Ta shi muje mu kwana domin kuwa dare ya raba sosai: Yana da kyau mu sami barci a wannan dare sbda gagarumin aikin dake gabanmu a gobe mulaifa ta mike tsaye tace zanje dai na kwanta amma tun nayi barci ba zan iya ba tunda ina cikin fargaba da zullumi bisa abinda ka iya 72 TASKARNOVELS.COM.NG faruwa gobe: Hatta kai da sarki duk nasan cewa baza ku iya rintsawa ba a wannan dare inmal yayi murmushi karfin hali yace hakika maganarki gaskiyace. Koda gama fadin haka sai ya kama gannun mulaifa yaja ta izuwa ga tantin sarki : Koda suka iso kafar tanti sai ta dubeshi tace inason na karar da wannan dare tare dakai gaba dayansa tund babu mamaki daga yau ba zamu sake samun damar jin muryar juna ba da ganin fuskokinmu. Koda jin haka sai inmal ya girgiza kai ya ce ai duk wuya duk dadi komai RINTSI DA TSANANI ina san ran cewa bazamu rabu ba kumma muna tare. Ki sani cewa mahafinki ya gaya mini cewa bisa binciken da yayi a hallarar tsafinsa lallai mutum hudu zasu tsira da rayuwarsu a wannan sansanin yaki: Kuma mutum biyu daga bangare abkan gabarmu ne ragowar mutum biyu kuma daga namu ban garen: Ina ji a jikina cewar kina daya daga cikin mutane biyun : koda inmal yazo nan 73 TASKARNOVELS.COM.NG a zancensa sai idnsa suka ciko da kwallah har hawaye yazubo masa : Al amarin da ya dugunzuma hankali mulaifa kenan ta rungume inmal tana mai cewa yakai abin kaunata ina dalilin zubar wannan hawaye naka? Inmal yace ba komai ne yasani wannan kuka ba face tunanin cewa zan iya rasa babban masoyina na biyu a wannan yaki wanda na tabbatar da cewa yana sona kamar yadda mahafina marigayi yake sona. Dajin wannan batu sai hawauye yazuvowa wa mulaifat tace Tabbas na san ba wani kake nufi ba face mahaifina Koda jin haka sai inmal ya dada kankame mulaifa a kirjinta yana mai sake fashewa da sabon kuka: itama ta tayashi da kukan A haka dai suka karasa cikin tantin na ta suka zauna suka cigaba da hira maimakon su kwnta su yi barci basu gushe ba suna hira har sai da Alfijir ya keto a sannan ne mai sacewa ya sacesu basu sani ba suka kama gyangyandi 74 TASKARNOVELS.COM.NG : Sai da gari ya waye sosai har rana ta hudo bayan kowanne bangare na mayanka sun kimtsa sannan aka yiyo gayya aka taho filin daga azuvowa wa mulaifat tace Tabbas na san ba wani kake nufi ba face mahaifina Koda jin haka sai inmal ya dada kankame mulaifa a kirjinta yana mai sake fashewa da sabon kuka: itama ta tayashi da kukan A haka dai suka karasa cikin tantin na ta suka zauna suka cigaba da hira maimakon su kwnta su yi barci basu gushe ba suna hira har sai da Alfijir ya keto a sannan ne mai sacewa ya sacesu basu sani ba suka kama gyangyandi : Sai da gari ya waye sosai har rana ta hudo bayan kowanne bangare na mayanka sun 75 TASKARNOVELS.COM.NG kimtsa sannan aka yiyo gayya aka taho filin daga. * * * Sarki Dujalu akan gaba tare da zakwakuran dakarunsa cikin gagarumar shigar yaki mai tsananin kwarjini fiye da wadda suka yi a yakin daya gabata: * * * A bangaren su sarki maharaz kuwa inmal ne akan gaba shima tare da nasu zakwakuran mayakan ababan dogaro: A kowanne bangaree kuma a sararin samaniya aljanu ne ke shawagi rike da muggan makai na KARE DANGI Kawai jira suke a basu umarni su afkawa abkan gaba. Sarki maharaz ma sai gashi akan gaba kusa da inmal rike da takobi da garkuwa: Al amarin da yai matukar baiwa inmal mamaki ke nan kuma ya firgitashi ya dubi sarki maharaz cikin tsananin damuwa yace Ya Shugabana mene ne ya kawoka nan gaba alhalinka san cewa kai ba gawurtaccen ma yaki bane kuma gashi ba za ayi amfani da karfin sihiri ba a wannan yaki face tsagwaron karfin dantse kwarewa da sanin makama: Sa adda sarki maharaz ya ji wannan tambaya ta inmal sai yayi guntun murmushi cikin yake yace ya kai dana 76 TASKARNOVELS.COM.NG kayi sani cewa ni yanzu komai na duniya yafita daga raina koda mun sami nasarar wannan yaki kuma mun sami nasarar dauko Takobin SAIFUL LUJARA bani da sauran bukatar na mulki duniyar tunda abkan jin dadin mulkin nawa bbu shi a lokacin da burin nawa ya cika na mallaki kayan yakin maxan jiya a sannan ne zan biya abkina Hibru wahalar bautar daya yi mini da kua hkrin da yayi dani na tsawon shekaru ina wulakantashi da rashin jansa a jikina ina so kasani cewa yau ne ranar farki da zanyi yaki a cikin fishin da ban taba yi ba sbda haka lallao zan baka mamaki a wannan yaki Zan yi gagarumar jarumtaka irin wacce ban taba yi ba kuma zan ragargaji abkan gaba da yawan gaske. Sa'adda sarki maharaz ke wannan jawabi sai ya hango gimbiya mulaifa a can bayan mayakansa a tsaye bisa kan wani dutse mai tudu tana hango abin da ke faruwa: koda ganinta sai idanun sarki maharaz suka ciko da kwallah ya dubi innal yace yakai dana 77 TASKARNOVELS.COM.NG kayi sani cewa a bayan wannan yaki ne uwa da uba a waken mulaifa sbda haka na damka amanarta agareka: Ina mai farin ciki daya zamana cewa yata ta kamu da tsaananin kaunarka ko ba komai na san cewa ba zan mutu na barta a matsayin marainiya ba mara kowa ko masoyi ba na san tana da kai. Zan ci gaba. MAZAN JIYA Littafi na Hudu 4 Part H Na Abdulaziz Sani m gini Typing Abubakar Saleh AlQuyraemey * * * A dai dai wannan lokaci ne sarki dujalu ya zare takobinsa da hannunsa na hagu daya dungulmin nasa na dama kuwa na boye acikin rigar da ke jikinsa yana zare takobin tasa kuwa sai yadubi inmal ya kwarara uban ihu mai tsananin firgitarwa 78 TASKARNOVELS.COM.NG mai amsa kuwwa hari sai da kasa takama girgiza kamar zata tsage komai ya rufta cikinta sannan yace ya kai da mai kamar ubansa kayi sani cewa yakin da zamu yi yau ba irin wanda muka yi bane a karon farko kuma ba irin na karo na biyu bane: Yanzu zamu kaure ne da yaki kwanmu da kwaekatarmu: Ma ana mu cakude mutanenmu da aljaninmu kuma ba yaro ba babba babu tsoho ko tsohuwa bare mace ko namiki: babu sani kuma bbu sabo Zamu yi ta yi har sai mai nisan kwana a cikinmu ya tsira da rayuwarsa: Amma bisa sharadin nan dai na farko wato babu batun amfani da karfin sihiri sai tsagwaron karfin dantse: Kafin inmal ko sarki maharaz daya daga cikinsu ya budi baki yace wani abu tuni sarki dujalu yayi nuni da takobinsa izuwa ga rundunar su sarki Maharaz. Wohoho! Ai kuwa nan take gaba dayan dakarunsa mutane da aljanu suka kama zare makaman: Karar zare makaman ta cika dodon kunne da dajin gaba daya tamkar ana aiki da dukkan makerun duniya: Ai kuwa suma rundunar tasu sarki maharaz sai suka zazzarenasu makaman: A lokacin guda kowannen bangare suka rugo da gudu suna ihu 79 TASKARNOVELS.COM.NG da kururuwa domin a gwamutse: Wohoho Inda ace mutum na tsaye a gefe daya yana kallon wannan sansanin yaki daga nesa kadan to da nan take zai tsure da gudawa sbda tsananin tsoro da fargabar abinda zai faru, kai hatta kasa sai mutum ya tausaya mata sbda girgiza ta kama yi kamar zata rufta da duk abinda ke samanra sbda tsabar dudufniyar kafafuwan bil adama dana aljanu sararin samaniya kuwa sai yauo bakikkinri sbda ha yakin bala in dake fita daga cikin bakunan aljanu gami da sautin ihunsu mai haddasa tsawa da walkiya ai kuwa rundunonin biyu na haduwa aka ruguntsu me da masifaffen bala in yaki wanda yafi gaban bayani mai bayani: fasaltawar mai basira ko labarin mai labari kawai sai dai abinda ido ya iya tantancewa: tartsatsin wuta ya tinka fallatsi a sararin sama yana zuvowa kasa yana haddasa gobara. KAICO! WANDA BAI SAN YAKI DA MASIFA BA SHINE YAKE FATAN SU: A wannan rana duniyar gaba dayanta sai da ta yi girgiza tamkar zata nutse i zuwa cikin karkashin kasa: Duk wani abudaya kasance mai rai walau mutum aljan dabba tsuntsu ko kwaro sai daya firgice yayi nadamar zuwn wannnan rana: Nan 80 TASKARNOVELS.COM.NG fa filin yakin ya ruguntsume gami da hautsinewa da dumulmulewa aka shiga cin kasuwar daukar rayuka: jini kuwa daya soma fallatsi da malala gami da tsartuwa a sama da kasa sai da kalar bishiyoyi mutane da aljanu suka koma jajaye suka rine da jini babu kyan gani: Sai da takai ta kawo cewa aljanu nasa shaida yan uwansu aljanu mutane basa gane yan uwansu mutane; banda sara da suka babu abinda ake ji: Sassan jikin bil ada;a kuwa suka rinka shawagi a sararin sama suna zubowa kasa tamkar ruwan samansu akeyi * * * Wohoho! JARUMTAKA KYAUTA DAGA ALLAH: WANDA DUK ALLAH YABASHI SADAUKANTAKA GAMI DA JURIYA DA NACI TO FA SAI DAI AZUBA MASA NA MUJIYA KO KUA AYI MASA ALLAH YA ISA! DOMIN YAZAMA ALAKAKAI KO KUMA ACE KADANGAREN BAKIN TULUA KARSHI A KAR TULU A BARSHI YAYI BARNA. Duk inda sarki dujalu da jarui inmal suka sa gabansu sai dai kaga mazaje na zubowa kasa tamkar ana sassabe a gona: Sai da aka shafe sa a bakwai ana asarar miliyoyin 81 TASKARNOVELS.COM.NG rayuka amma duk bala in da ake yi inmal da sarki dujalu suna ta laluben juna amma sun kasa haduwa sbda bala in yaki gami da cakudewarsa Al amarin sarki maharaz Kuwa a wannan rana yayi shammace kuma yayi matukar bada mamaki domin shima sai yazamo gagarumin FASA TARO mai TARWATSA MAZA: domin duk inda ya durfafa sai dai kaga ana zubewa tamkar ana karkada bishiyar busassun ganyaye: Takobinsa ma gaba daya rinewa tayi tazama jajawur kamar yadda dukkkanin jikinsa yayi: Kai a wannan rana zufar jini ceta lullube fuskokin mutane aljanu har sai sun goge jinin dake fuskokinsu sanan suke iya gani: kai sbda tsananin bala i da masifar wannan yaki sai gaba dayan nahiyar da ake wannan mugun yaki sai da tayi bakikkirin tayi duhi dundum Tartsatsin wutar da ke tashi sakamakon haduwar makaan yaki kawai ya rinka haskawa har ake iya gane juna: Ana cikin wannan bakin gumurzu ne sarki maharaz ya ga wani bakon jarumi a cikin jama arsa yana ta ragargaza abkan gaba: Jarumin ya rufe fuskarsa da jakinsa gaba daya yaddda an kasa shida namiji ne ma ko mace: Yana rike da 82 TASKARNOVELS.COM.NG takubba guda biyu kuma shima duk inda sarki maharaz ya dauke kafarsa anan yake sa tasa. Duk sa adda aka kai wa sarki maharaz wani mummunan hari sai kaga wannan bakom jarumi ya kareshi: Babu abinda ya daurewa sarki maharaz kai face tsananin zafin naman jarumin jarui da tsananin jarumtakarsa tamkar ta inmal: Burin sarki maharaz shi ne yaga fuskar wannan bakon jarumi amma abu ya gagara: Ai kuwa shima inmal sai ya hango wannan bakon jarumi koda yaga irin gagarumin aikin da yake yi gami da kare rayuwar sarki maharaz sai ya cika da dumbin farin ciki: ya sami dadin kwarin guiwa da kuzari ya ci gaba da tagargazar maza: KAICO MUTUWA RIGAR KOW: BALA I BA A SA MAKA RANA: MUGUN JI DA MUGUN GANI BA SHI DA DADI: TSAUTSAYI DA ASARA BASA JIN BIRKI IN SUKA TAHO TAMKAR KUMALLO SUKE BABU MAI IYA TSAIDA SU KAICO MUTUWA RIGAR KOWA, BALA I BA A SA MAKA RANA: MUGUN JI DA MUGUN GANI BA SHI DA DADI: TSAUTSAYI DA ASARA BASA JIN BIRKI IN SUKA TAHO TAMKAR KUMALLO SUKE BABU MAI IYA TSAIDA SU 83 TASKARNOVELS.COM.NG * * * Haka dai aka cigaba da wannan yaki wanda tun daga farko kafuwar duniya kawo i yanzu ba a taba yin makamancinsa ba domin sai da aka kwana tara gami da sa a tara ana zubar da mazaje da aljanu da mutane a kas a sannan ne tsananin gajiya da nadama ta sa kowane bangare yayi janyewar dole aka ja da baya domin makogwaron kowa ya bushe sbda tsananin kishirwa: Hanji cikin kuwa ya kananade ya daure sbda yunwa: Shin kasan ruwan Kogin BAHAR SUFIYA wanda ya rine ya zama jini tafarfasa yake sbda masifar tartsatsin wutar dake zbowa cikinsa. Da Zarar mutum ya tsoma hannunsa a ciki domin ya debo ruwan jinin ya sha ya kawar da kishirwa sai kaga nan take hannun nasa ya kone tamkar a cikin wuta ya tsomashi ** * Lokacin da kowanen bangare ya ja da baya aka dai na sara da suka sai gaba dayan duhun da ya mamaye sama da kasa yayaye tamkar da can a cikin bakin dare ake gari ya waye: A sannan ne idanun kowa suka bude sosai aka ga irin mummunar asaran rayukan da 84 TASKARNOVELS.COM.NG akayi: Da zazar mutum ko aljan ya dubi kas sai yaga ashe kowa akan gawarwaki yake tamkar da gawar aka yi kasar wajen duka sai dai kaga gawa kan gawa; lodi ajan lodi har tana tsiri tana ruguzowa kasa: A sannan ne mazaje suka kama mugun haki kamar ransu zai fita daga cikin gangar jikinsu aka fara kallon kallo aka fara iya shaida juna: sai gashi sarki dujalu da jarumi inmal sun yi arba da junansu ashe ma tazarar da ke gsakaninsu bata wuce taku goma ba amma wani iko na allah duk tsawon kwanakin da suka shude ana wannan bakim artabu ko sau daya basu hadu ba sun yi gaba da gaba: A dai dai wannan lokaci ne bakon jarumin cikin rundunar su sarki maharaz ma ya cire hular karfen da ke kansa sai ga dogon gashi na mace mai tsananin baki da sheki ya zubo kasa, BA WATA BACE FACE GIMBIYA MULAIFA! Al amarin da yai matukar girgiza kowa kenan a filin yakin aka cika da dumbin mamaki: Sarki maharaz dake tsaye a can gefe daya yana ta faman haki baisan saadda ya saki takobinsa ba ta fadi kasa ba sbda tsananin mamakin ganin cewa ashe yarsa ce gimbiya mulaifa bakuwar jarumar da tayi ta ragargazar abkn gaba 85 TASKARNOVELS.COM.NG Abinda yai matukar daure masa kai shine yaushe mulaifa ta koyi yaki haka har ta kuma tasami wannan gagarumar jarumtakar amma bai sani ba? Koda sarki dujalu ya hango sarki maharaz sai ya yunkura da nufin ya ruga izuwa gareshi domin ya gagauta hallakashi ya kunsawa jarumi inmal bakin ciki a karo na biyu: KwatsaM! Ba zato b tsammani sai aka ji an busa kahon tsai da yaki daga kowannen bangare Cikin tsaninin bakin ciki sarki dujalu ya mai da takobinsa cikin kufe sannan yadubi a dadin gawarwakin jama arsa na mutane da aljanu ya kwantantasu da nasu sarki maharaz sai ya ga kusan kunnen doki ne amma kuma a kaso goma na kowannen bangare An karaar da kaso bakwai bakwai: Al amarin da yai matukar dugunzuma hankalinsa keanan ya tabbatar da cewa lallai RAGAS aka dada yi a cikin wannan yaki. Kawai sai sarki dujalu ya durfafi inda sarki maharaz ke tsaye: 86 TASKARNOVELS.COM.NG Zan ci gaba. MAZAN JIYA Littafi na Hudu 4 Part I Na Abdulaziz Sani m gini Typing Abubakar Saleh AlQuyraemey Har inmal ya yunkura zai tareshi sbda tunanin ko cutar da maharaz zai yi: sai sarki maharaz ya dagawa inmal hannu yana mai yi masa nuni da ya dakata: inmal ya vi umarni ya tsaya a inda yake har sai da sarki dujalu ya iso daf da inda sarki maharaz yake tsaye yadda har suna iya jin numfashi juna sannan yace yakai babban abkin gabata kayi sani ce wa hakika ka shammaceni ainun domin ban taba zaton cewa kai da yarka kuna da gagarumae jarumtaka haka ba: To amma ka sani cewa idan aka dawo filin daga 87 TASKARNOVELS.COM.NG zamuyi karo ne na karshe: Na rantse da darajar abin bautata ba zaku tsallake masifataba : Da wannan hannunawa guda daya sai na dada kunsa muku bkin cikin da bazai taba shafewa ba a cikin kundin tarihin rayuwarku Lokacin da sarki dujalu ya yazo nan azancesa sai sarki maharaz ya bushe da dariya lokaci guda kuma ta turbune fuska ya dakawa sarki dujalu tsawo ya ce yakai babban abkin gabata kayi sani cewa mulki da daukaka ba banza bane: Duk dan sarki dole ya gaji jarumtaka domin ba a yin mulki a banza: na dade ina boye jarumtakata kuma ina tandinta sbda zuwan irin wannan rana: ina mai tabbatar maka dacewa koda zaka cusa mana wanna bakin cikin a karo na biyu kaar yadda ka kunsa mana na farko ka rabau da babban masoyinmu sarki yaki Hibru to kai a kwa sai mun kunsa maka bakin cikin da zai bibiyeka har izuwa karshen rayuwarka. Koda gama fadin hakan sai sarki maharaz ya juya ya nufin sansannsu gaba dayan sauran 88 TASKARNOVELS.COM.NG jama arsa wadanda suka yi saura mutane da aljanu sai suka bi bayansa sai jarumi inmal da mulaifa suka tsaya ana kallon kallo tsakaninsu da sarki dujalu a lokacin da suma jama ar sarki dujalu suka juya suka nufi sansaninsu: tsirarun dakaru na kowannen bangare ne suka tsaya suna tatara gawarwakin yan uwansu suna tarasu a waje guda domin akonesu sbda yawnsu yafi karfin ace za a binne Sai da ka shafe kusan dakika dari da ashirin ana kallon kallo gami da harara tsakanin sarki dujalu da su inmal sannan mulaifa ta zo ta kama hannun inmal ta janyeshi suka tafi izuwa nasu sansannin suna waigen sarki dujalu: Har sai da su inamal suka bacewa dujalu dagani sannan shima ya juya a fusace ya nufi nasu sansanin * * = bayan kowa ya huta hankalo ya dawo jiki: wato kawar da yunwa da kishirwa: MULAIFA da inmal na zaune a cikin tanti suna hutawa har izuwa tsawon lokaci daynsu bai ce uffan ba sai inmal yayi gyaran murya yana mai dubeta yace yake abar kaunata; kiyi sani cewa a yau ya da uba sun yi matukar shammatata 89 TASKARNOVELS.COM.NG kuma sun bani mamaki: ashe keda sarki kuna da gagarumar jarumtaka haka amma ban taba sani ba? To wau shin dama kuna karbar horon yaki ne a boye batare da kowa yasani ba??? Koda jin wannan tamb&ya sai gimbiya mulaifa tayi dariya sannan tace ni kaina ban taba sani cewa mahaifina yana da irin wannan gagarumar jarumtakar ba: Amma tawa jarumtakar na sameta ne daga wajen wanda ya ko ya maka Koda jin wannan batu sai inmal ya sake mamaki ya dubi mulaifa cikin alamun rashin yarsa da batunta yace haba masoyiyata ya ya zaki min da wani zance na rainin hankali? Yaushe mahaifina ya kooya miki yaki amma ko sau daya ba taba gani ba alhalin ke boyeki ma ake yi a cikin gidan sarauta babu wanda ya isa ya je kusa dake? Sa adda mulaifa taji wannan batu sai ta bushe da dariya sanan tace yakai abin kauna kayi sani cewa mahaifinka bashi da iyaka a cikin gidanmu face daki guda daya wato dakin da maigirma darbuza yake: Ba zan taba mancewa da ranar da mahaifika ya fara koya 90 TASKARNOVELS.COM.NG mini yaki na: Abun ya faru ne a wani yammaci ina zaune a cikin farfajiyar turakata a cikin lambu ina shakatawa cikin nishadi ina kallom furaanni da kananan tsutsaye wadanda aka killace acikin kanannan kejina suna ta dan tsattsage tsattsagesu a ciki abin gwanin ban sha awa kasancewar su kyawawan tsutsaye masu launin jiki kala kala. Kwatsam Ina cikin wannan hali sai na hango marigayi shi kadai ya durfafo cikin lambun Nan take na mike tsaye da sauri na ruga gareshi ina mai risinawa cikin biyayya da nufin na duka na gaishe shi amma sai yai sauri ya kama kafaduna ya tasheni tsaye yace haba ranki yadade a ina kika taba ganin ubangida ya dukawa bawansa? Koda naji wannan tambaya sai na dubeshi a cikin mamaki nace ya kai abkin abbana hakika kabani mamaki domin ban taba zaton cewa wannan kalma zatafito ba daga bakimka duk da cewae nasan a halin yanzu mahaifina baya girmamaka kuma baya janka a jikinsa na san cewa kana da babban matsayi a wajensa wanda yakasance boyayyen 91 TASKARNOVELS.COM.NG al amarin: Dajin wannan batu sai shima marigayi ya cika da tsananin mamaki ya dubeni yace dani mahaifinki ya taba baki balarin matsauina ne wajensa??? Da jin haka sai na girgiza kaina nace ko kadan bai taba gayamin ba amma naga tarihin duk alakar da ke tsakaninku ne acikin kundin tarihin rayuwarsa wanda ya boyeshi acikin wata akwattu da ke karkashin gadonsa na barci Duk duniya babu wnda ya isa ya iya bude wannan akwati sbda an kulleta ne da karfin wadansu dalasimai na tsafi guda saba in da daya: Dole sai mutm ya hadasu sannan zata budu Tun ina da shekara shida a duniya nake jin sarki yana karanta wadannan dalasimai na tsafi kullum da tsakiyar dare a cikin turakarsa kuma baya daga murya a duk sa adda zai karantasu sai dai na jiyoshi kamar yana yiwa wani rada 92 TASKARNOVELS.COM.NG Tun a sannan na ke labewa na kara kunnenaa ina sauraron abin da yake fada amma ban sami ikon haddace kalmoin ba sai a ranar nan da kayi laifi aka bankareka a saa aka yi maka wannan mummunana hukunci A ranar ne na bude akwatin sarki naga tarihirin A ranar ne na bude akwatin sarki naga tarihin alakarsa da mahafinka kuma naga wani babban sirri wanda bazan iya gaya makashi yanzuba saidai a bayan wannan yaki idan muna raye lokacin da Gimbiya mulaifa tazo nan a zancenta sai jarumi inmal ya cika da tsananin mamaki yai shuru yana mai kallonta cikin mamaki : kada ganin haka sai tayi masa murmushi sannan ta kwanta yana mai dora kanra akan cinyanta domin ta dada huta gajiyar yaki 93 TASKARNOVELS.COM.NG WANNAN SHINE ABIN DA YA FARU A SANSANIN YAKI NA BAKIN TEKUN BAHAR SUFIYA BAYAN AN FAFATA KAZAMIN MASIFAFFEN YAKI A KARO NA UKU * * ¥ A CaN Birnin sarki dujalu kuwa karshe gari da sassafe tun kafin alfirjir ya keto boka sadusa yayi shirin tafiya wata nahiyar dabam domin neman aljanin da zai aika can bakin kogin bahar sufiya a matsayin dan leken a sirin wanda zai gano musu halin da ake ciki : boka sadusa yanada matar aure guda daya wata kyakkyawar mace wadda ake kiraa Hunaisa sai kuma da Guda daya wani karamin yaro dan kimanin shekara bakwai 7 wanda ya kasance kyakkyawa kuma allah ya hore masa basira hikima da sauran fahimtar al amari har da hasashen abin da ka iya faruwa a gaba. Allah ya jarrabi boka sadusa da matukar son wannan da nasu mai suna HALYAL kuma sun shaku matuka yadda ko kadan basa son rabuwa da juna dai dai da kwana daya: Wani 94 TASKARNOVELS.COM.NG abin mamaki shi ne babu yadda boka sadusa bai yi ba akan ya koyawa halyal ilimin tsafi amma ko kadan shi Halyal bashi da ra ayin ya gaji ubansa a wannan bangare Shi dai Halyal bashi da wani buri a rayuwarsa wanda yafi ya halarci yaki koda sau daya ne a rayuwarsa amma sadusa ya hanashi: babu irin rokin da Halyal bai yiwa Sadusa ba akan ya kyaleshi ya tafi izuwa bakin kogon bahar sufiya domin ya gawannan gagarumin yaki wanda yayi Hasashen akana cewar yaki ne wanda ba a taba yin kamarsa ba a duniya kuma ba a zaton za ayi anan babban burin Halyal shine ya ga jarumtaka a fili yadda maza ke dakawa maza gumba a hannu kuma shima yana son anan gaba ya zama gawurtaccen jarumi wanda zai shahara a duniy ammma da yake ra ayinsa ya sha bamban da na mahafinsa bai taba samun damar koyon yaki ba sannan kuma ko kadan bashi da wata jarumtaka ko sadaukantaka a jikinsa al aarin da yasan asa bakin ciki da takaici kenan a cikin zuciyarsa. bayan sadusa ya gama shiri tsaf Ya sanya tufafinsa kua ya 95 TASKARNOVELS.COM.NG dauko jakar guzurinsa sai ya shiga cikin turakar matarsa Hunaisa domin ya yi musu sallaa: ita kadau a zuane tana kalaci Cikin mamaki ya dubeta yace ina Halyal yake? Koda jin wannan tamabaya sai itaa ta dubeshi cikin mamaki tace ai yau halya ya rigani tashi ma: Tun dazu yai wanka ya kitsa har ya dauki jakarsa ta tafiya don ya shaida mini cewa xakuyi wannan tambaya: Koda jin haka sai boka sadusa ya murtuke fuska ya ce aa ni bamuyi haka da shi ba kuma ba zan yarda nayi wannan tafiyar mai hadari ba da shi: wai shin ma yanzu ina Halyal din yake?? Hunaisa ta ce yana can kofar gida ya jiranka: Ni dai ina rokinka da girman tsofafinka ka amince masa kuyi wannan tafiya ..... Ni dai ina rokinka da girman tsofafinka ka amince masa kuyi wannan tafiya : Tare domin kuwa ya kwallafa ransa gaba daya akanta sbda yana gani cewa wannan ce kadai damar da yake da ita da zaije sansanin yaki yaga yadda ake zubar da jarumtaka tunda ka 96 TASKARNOVELS.COM.NG gaya mana cewa zaka tafi neman aljanin da zaka tura bakin tekun bahar sufiya ne. Sa'adda Hunaisa tazo nan a zancenta sai hankali boka sadusa ya dugunzuma ainun fiye da ko yaushe kuma yaji ya kamu da tausayin Halyal amma da ta tuna irin mugun hadarin dake cikin wannan tafiya sai zuciyarsa ta bushe kuma ta kekashe ga barin jin tausayin Sadusa ya dubi Husnaila yace ki yi hkri ya ke matata ba zan biyawa Halyal bukatarsa ba domin yin hakan dai dai yake da na turashi izuwa FARAUTAR AJALINSA sakamakon hadarin dake cikin wannan tafiya: kin fi kowa sannin halina idan na yi magana bana sauya ra ayi. Da wannan furuci nake yi miki sallama sai na dawo: Ina sa ran zansamu aljanin dazan tafi nema a cikin kwana uku amma ban sani ba ko aljanin zai tafi tare dani ne izuwa can kogin bahar sufiya ko kuma shi kadai zai tafi Duk dai halin da nake ciki zn aiko miki da wasika ta hannun tsuntsuna 97 TASKARNOVELS.COM.NG ko da gama fadin haka sai boka sadusa ya juya ya fice daga cikin turakar a lokacin da Hunaisa ta biyo bayansa da sauri idanunta cike da kwalla wahaye na shirin zubowa sbd tausayin danta halyal bisa bakin cikin da zai shiga idan aka ki tafiya dashi Hayal na zaune a gindin wata bishiya dake kofar gidansu ga jakarsa ta guzuri rataye a kafadarsa. Yana wasa da tarin wadansu tsakuwoyi da ke gabansa sai kawai ya hango mahaifinsa da mahaifinyarsa sun fito daga cikin gida sauri Koda halyal yayi arba da fuskar mahaifinsa ya ga ko kadan babu annuri a cikinta sai hankalinsa ya dugunzuma kuma jikinsa ya bashi cewar lallai mahaifin nasa bazai amince yayi wannan tafiya ba dashi ba 98 TASKARNOVELS.COM.NG Ya yin da sadusa ya matso daf da halyal sai halyal ya mike tsaye cikin sanyin jiki gami da karayar zuciya : Koda sadusa ya yi kwallah a cikin idanun halyal sai nan take shima ya kamu da tausayinsa halyal ya dubeshi cikin yanayin damuwa yace ya kai dana na sani cewa a yau ne ranar da kake da damar cika babban burinka na duniya amma kada kamanta cewa ni da mahaifiyarka muna sonka fiye da komai a cikin wanan duniya, don haka lallai bama son abinda zai rabau da kai tunda kai kadai ne damu. Taya yaya kake tsammmanin cewa nida kaina zan daukeka na tafi da kai izuwa hallaka? Ina so ka sani cewa a halin yanzu zan yi wannan tafiya ne izuwa wata nahiyar dabam wacce ban san sirrin dazukantaba kuma ban san irin mugayen abubuwn da zan riska ba a cikinta kafin na sami aljanin da nake nema. Bubu mamaki mana rasa rayuwata a wanan tafarki ka ga kenan idan na tafi tare da kai mahaifiyarka zata yi rashi biyu. Babu miji kuma babu da yaya kake zaton rayuwarta za ta kasance idan babu mu a doron 99 TASKARNOVELS.COM.NG kasa?? Lokacin da boka sadusa yazo nan azancensa jikin halyal yayi sanyi ainun ta sunkui da kansa kamar ya hakura daga

Chapter 4 of 18