Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

uwar wayar nan da turaru ka haɗe da glass da laptop , kaima kazo na maka hauka kuka kuma bazan yi saba wlh." Ta faɗi tana miƙewa ta ɗauki iphone +11 ta miƙe se tazo tsakiyar office ɗin har ta ɗaga ta fasa ta nufi toilet da gudu kamar an tsinketa, tana shiga ta ta kunna panpo ta tara bokiti yana cika ta nasa wayar ɗayan bukitin ma katone ta sake tara ruwa yana cika ta fito tana murmushi dimple ɗinta na loɓawa, laptop ɗin ɗaya ta ɗauka wacce taga jikinta an rubuta *Kangiwa* tana murmushi ta nufi toileta ta tsunbulata a ruwa sa da ta nitse ƙasa ta fito ta rufo kofar tana tafa hannunta ta koma ta dauki ɗayar laptop ɗin wada take da tabbacin na makaranta ne tace"Bari ke na miki laruri kaɗan , saboda kudinsa ya koka bazan haramtaki ba sabod tsaro." ta faɗa ta sakinta daga tsaye tin karfinta, ta sake ɗauka tayi wajan kofar ta kara sakinta tana dariya ta dawo ta ɗauki glass ɗin ta saka farin a fuskarta, baƙin kuwa ta ajiye shi a ƙasa ta take shi da takaliminta se da yayi raga-raga ta koma ta ɗauko kwalaban turaren duka ukun ta farfasa su ta karshen ta boye tsinin kwalbar tana murmushin mugunta, galss ɗinsa manne a fuskarta ta koma saman kujera tayi zaune ta dora ƙafa ɗaya kan ɗaya tana karkaɗawa, tace "kamin baƙin cikin karatun yau ka mareni a fuska niko na mareka a zuciya kafin babban marin yazo lokacin zakayi da ka sani gurgun mage..."
Tin daga saman matatakala Kamal yake jiyo kamshin turaransa, aransa ya kisima cewar ta fesa masa turare, key yasa ya fara ƙoƙarin buɗe kofar. Mubina jin motsin za'a buɗe kofa yasa da sauri ta miƙe ta ɗauki kwalbar da fasa tayi kofar a guje ta laɓe.
Yana boɗe kofar ya danno kansa cikin Office ɗin, idanunsa ya zaro sakamakon ganin barnar da Mubina ta masa. Mutsin da yaji ajikin kofar yasa ɗagowa da sauri ya leƙa bayan kofar, karaf suka haɗa idanu da Mubina tana sanye da farin glass ɗinsa. Sansanyan murmushi ya sakar mata ya ɗaga mata gira yace"Baby ykk wai daman iya wannan barnar kawai kika min?" Idanu Mubina ta zaro cikin jin haushin sa tace"jeka toilet kayi kallon duniya"ta faɗa tana ɗaga hannunta me kwalbar da niyar yanka masa a fuska, ya goce da sauri ya damƙe hannunta me kwalbar yay mata wata kyakyawar runguma ya shigar da ita cikin jikinsa sosai, a haka ya nufi toilet ɗin yana riƙe da hannunta me kwalba. Kofar ya bude ya ci karo da laptop tsumdum a ruwa da iphone ɗinsa, sansanyan murmushi ya saki yace "Gud Baby." ya faɗa yana juyowa da ita tana manne kirjinsa, se kiciniyar kwatar kanta take.
Jikin bango ya matseta ya danna mata faffaɗan kirjinsa, zuba mata shu'uman idanunsa, itama kur ta masa tana zabga masa harara ya kwace kwalbar yay jifa da ita, ya kama hannun ya kai bakinsa ya sumbata ya fito da harshensa ya lashi tsakiyar hannunta, yace"Wow yau zan lashi dadi ashe." ya faɗa yana zura hannunsa gudan cikin siket dinta, ya shafo marata ya tura ƴar yatsar sa ramin cibiyarta ya dan kaɗa, wanda yasa Mubina ta zabura da karfi! ta ƙamƙameshi tana ƙoƙarin kwace jikinta tace"Dan iska kwarto wa zaka lasa? Meye kake shirin mani? sake ni ni ba yar iska bace wlh se na faɗama umpah malam..." ai bai barta ta gama maganar ba ya kai bakinsa setin kunneta cikin wata irin murya me fitar da duk wata mace me lafiya haiyacinta mutiƙar an miki ita a tsakiyar kunnenki... A hankali ya furta" Baby yanka ni zaki yi? ashe ke muguwa ce haka ƴar daba ban saniba Uhum?" ya faɗa yana hura mata iskar bakinsa cikin tsakiyar kunnenta tare da sauke mata numfashin sa yana shafa gadon bayanta da ɗayan hannun ɗayan yana murza mata mara se zabura take tana ƙamƙameshi. Mubina ganin iskanci ne abin yasa ta dadage ta bugi kirjinsa ta kama daidai nipples ɗinsa ta gantsara masa uban cizo ta saki tana cewa"zakayi nadama mara anfani , natsani ɗan iskan namiji ko da uwar ɗaya ubanmu ɗaya , se na saka kuka wlh." jin bai yi magana ba ta ɗago da kanta suka haɗa idanu, ya ɗaga mata gira yace"Woshhhh dadi karamin cizon mana Baby." idanuwa ta zaro jikinta ya fara ɓari ta fara ƙoƙarin barin jikinsa tana cewa" Kaji dan iska ashe irin abunda kake aikatawa kenan, to wlh ni nafi karfin ka yau wanka goma ya hau kaina sakammakon haɗa jiki dakai d....." Dauketa yayi da gigitaccen mari wanda ya gusar mata da jinta da ganinta. Kafin ta dawo haiyacinta taji ya sake shigar da ita cikin jikinsa cikin tsawa yace" Oya cire min rigata ki shamin nipples na sosai se nace ya isa ko kiga irin yadda ake tsagwaron iskanci kisha abinda yafi nipples yanzu wlh......


*Labarin nan na kudi ne kan farashi me sauƙi, book 1&2 zaku same shi akan 200N kacal, ga mutanan mu na Niger zaku biya 400F, ba tsauwalawa hakan ta faru ne saboda masoyana na asali, karfa ku sake ayi baku wannna salon na daban ne, wannan karon bana cewa kome kune zaku faɗa insha Allahu, duk me bukatar siya zaku tuntuɓeni ta wannan*
*Lambobin👉🏻+22796515805/ +22792589446, karku manta nera 200 kacal zaku karanta book 1&2 ,Real ladingo na maraba da masoyanta har kullum💃🏻💃🏻💃🏻*

*💖😭KAMAL NE😭💖*

*Book 1*



NA

*Real ladingo*
*Sweet Baby💋*

Ƴar Mutan Niger🤙🏻



*Bismillahir Rahamanir Raheem*



*Free Page*


🅿️8️⃣

....Idan kuma kina musu baza ki shamin nipples na ba , yanzu nan zan baki mugun mamaki ba karyar iskanci da rashin kunya kike taƙama ba? , yau zan ga iya fitsarar ki Oya fara abinda na saki ." ya karasa maganar cikin wani irin salon murya me fitar da amon dadi.
Ya kai fuskar shi dab da tata kamar zai sumbaceta, har suna jin hucin junansu, ya sanya tattausan hannunsa ɗayan ya ɗago da habarta, yana jefa fitinanun idanunsa cikin nata, yana wani lumshe mata su still hannunsa ɗaya saman marata yana mata wani irin shafawa, haɗe da mata tafiyar tsutsa.
Mubina ta kauda kanta daga kallon Kamal, tana wani irin miƙa tayi saurin ƙamƙameshi. Jikinta na wani irin tsuma ga wani irin abu da take ji a cikin gabobin jikinta na mata yawo, harma da gangar jikinta, dan se zabura take tana ƙamƙame jikinta waje ɗaya, tana ƙoƙarin barin jikknsa. Cikin rikita da kuma sauran jarumtar da ta rage mata ta ciza lips ɗinta, tace" Ka sake ni na tafiyata ni ba ƴar iska bace kaje na barka da Allah , naji insha Allahu bazan sake shiga sabgarka ba , bani ba kai kowa yayi rayuwarsa..." ta faɗa tana sakin ƙara ta ƙamƙameshi, sakammakon hannunsa da taji cikin kwalmin cibinta yana kwakwalawa, yana ƙoƙarin cire mata riga.
Mubina ta shiga cikin tashin hankali da tsoron Kamal, duka nin ilahirin jikinta rawa yake amma ta ki kuka, cikin dakiya ta wawuri hannunsa ta gantsara masa cizo ta fara kokowar kwatar kanta. Kamal ya saki sansanyan murmushi dai-dai lokacin da yayii nasara zuƙe zip ɗin rigarata, amma bai cire ba ya kuma matseta ya shigar da ita cikin faffaɗan kirjinsa sosai, yana shu'umin murmushi, yay kamar zai kama breast ɗinta se ya kama fuskarta da hannunsa duka biyu, ya sanya tsumammun idanunsa cikin nata, ya ɗaga mata gira yana shafa fuskarta yana lumlumshe mata fitinannun idanunsa masu wani irin sinadari a cikin su, ya shiga kare mata kallo sama da ƙasa tabbas akwai dukiyar fulani a tare da yarinyar, baki ya taɓa ya ɗauke idanunsa. Fuskarsa ya kai dab da tata kamar zai haɗe bakinsu, yay saurin kauce wa yana murmushi.
Can ƙasan makoshi ya furta "kwartuwa ba kiss zan miki ba kike wani lumshe idanu , ƙazama dake..." cikin takaici na shiga dukan kirjinsa da iya karfina, ina ƙoƙarin cizon sa ya matseni da kirjinsa da karfi, naji bakinsa saman kunnena yana maga cikin wata irin murya" zan baki zabi ko kimin abinda na sakaki yanzu-yanzu ko kuma na miki tsirara duk da wannan ɗan guntun ƙugun naki bai isheni kallo ba , ba abinda zan ji wlh a cikin jikinki babu abinda zai tasar min da hankali, ƙosassun mata ma basa gabana bare ke kwaila , duk abinda kika ga ina miki dan na kumsa maki bakin ciki ne wlh ba dan ko me ba , idan ba haka ba me zai sa na haɗa jikina da busasar mace irinki , jiki ƙayau ba laushi ba raɓa ba nama se ƙashi zallah..." Oya kiyi abinda na sakaki ko ni na sha miki su har se madara dadi ta fito , idan na kirga uku baki fara abinda nace ba zaki raina kanki wlh." ya faɗa yana janye bakinsa daga kunnenta, ya haɗe face tamkar ba shi ba ne ya gama zuba yanzu.
Mubina kuwa ta haukace masa sai dukan sa take taki yarda ta kalle sa saboda kwallar da ta cika mata idanunta, ga tashin hankali jin baƙaken maganganu da Kamal ya yaɓa mata sun mata mugun zafi, hankalinta ya tashi sosai itace bata cika mace ba.
Jikinta na rawa ta fara magana cikin muryata me fitar da sautin dadi tace " Ok sakeni naji zan sha maka ko da hakan na nufin gubar da zan tsotsa da jikin ta cikin nonoka zata kasheni , to ta kashe ni da dai ka shamin nawa amma ka sani Allah baya barci , yana ji kuma yana ganin abinda kake min , dan haka dashi na barka se dai ka riƙe a ranka cewar zan baka mamaki zan nuna maka cewar ni ba kwaila bace , kuma ni na wuce da tuaninka zan zan hargitsama rayuwa zan hanaka jin dadi zan ma abinda baka yi zato ba , zan saka ka cikin tashin hankali zan sa kaji kunyar duniya, wanda zata saka ka kuj kowa naka ko kayi yunƙurin barin ƙasar ka har abadan wlh idan ban aiwatar da ƙudirina ba ni ban fito daga cikin uwata Nusaiba ba kuma ubana Abdulrahim ba shine ya haifeni ba..." ta kai karshan maganar tana dora hannunta kafaɗar Kamal ta fara ƙoƙarin cire masa rigar sa.
Da sauri ya riƙe hannunta ya damƙe shi sosai cikin nasa yana murzawa a nutsu, ya kura mata idanunsa masu wani sirri a cikin yana mutiƙar mamakin tantirancin yarinyar, da taurin kanta, se dai yayi alkawalin lankwasata mitiƙar bata fita daga cikin rayiwarsa ba, to tabbas zai sai tata, tinda iyayanta sun kasa bata tarbiya. Ya ƙura mata idanu yana sakin shu'umin murmushi still yana murza tafin hannunta yana kara kai fuskar shi dab da tata, yace"ƴan mata ba sai kin cire rigar ba maɓallan rigar kawai zaki ɓalle kiyi aikin ki , ina jiran wannan fansa da zaki ɗauka , na miki alkawalin mutiƙar burinki ki cutar dani to da izinin Allah babu abinda zai faru dani idan ko ya faru dama can kisa a ranki kaddarare ne wajan ubangijina daman can ya rubuto amma ba ke ba , ke ki sani kunci kinyi kadan , se dai mu shige shi tare tabbas , Oya yi aikin ki ko kisha mamaki na zan kirga goma maza ki aiwatar da abinda na saki." ya idar da maganar yana sakin hannunta ya cireta daga cikin jikinsa baki ɗaya ya hankaɗata can gefe ta bugu da bango ya juya ya nufi saman kujera... Kara na saki saboda zafin da naji a bayana, na ciza bakina na kalleshi ya zuba hannunsa cikin aljihun wandon sa ya fara takunsa me cike da izza da kamun kai.
duk da ina halin baƙin ciki se da naji dariya tazo min, saboda yadda yake wani meƙewa shi ala dole ba gurgu bane... ba wai ɗingisawar sa taban dariya ba A'A se izzar sa ta banza, miƙewa nayi ina jan zip ɗin rigata ina kisima irin cizon da zan masa a nipples ɗinsa na gudu, can ƙasan makoshi nace"Dan iska kwarto gurgu zaka ga tsiya ka jira lokaci ban karaya ba , wlh se na sakaka kuka da idanunka..." Bakina ya tsaya cak ganin yayi wata irin juyi ya nufo waje yana faɗin " Ok bari kiga wasan karshe tsakanin mu yanzu zaki yi kuka da hawayenki, daman nayi haka ne naga ko kin horu." ya faɗa yana nufar gurina... Iya tsoro! na tsorata!! ganin yanayinsa na gigice na rasa ma fita, kawai sai nayi kansa da gudu na faɗa kirjinsa na maƙalƙaleshi na nitsa kaina kirjinsa, wani irin fitinanna kamshin san me sanyin dadi ya daki hancina, na saki kukan munafurci dan sam ba kuka bane nake, neman tsirane... Kamal ya fara ƙoƙarin cire ni daga jikinsa ya kamo fatar wuyana ya murɗa fatar iya karfinsa yana mintsinata, dan azaba se da naji fitsari, na fasa ihuu! Da sauri ya toshe min baki, ya finciko ni ya ɗaga kaina sama ya buɗe min bakina... Nan hankalina ya kuma tashi... Kafin nake wani yunƙuri naji ya tsirtamin yawunsa a cikin bakina kai tsaye ya gangara makoshina, ya rakani da gigitaccen mari fauuuu ya sake ƙaƙalo yawun duka bakinsa ya tofa mun cikin bakina haɗe da toshe min hanci tare matse min fatar wuyana, iya karfinsa...! Take naji jiri na dibana kaina ya shiga juyawa ga babu inda zan fitar da numfashi, dole na haɗiye yawun baki ɗaya idanuna na lumshe na na koma kirjinsa nayi lakwas, bana gane kome sakamakon wani irin tashin zuciya da nake ji haɗe da amai... Nan take hankalina ya fara gushewa ina yunƙurin amai a jikinsa, naji yana magana cikin kakausar murya yace"Wlh wlh wlh kika kuskura kika yi amai tabbas zaki ga abun da zan maki yau , gobe kiyi yunkuron zagin babba ko rashin kunya na fiki fitina , zan koya maki tarbiyyar da ba a baki a gida ba , yanzu na fara baki yawun bakina ba dai shine bakya so ba yanzu aka fara." yana faɗin haka naji ya tallabo kaina ya sake kusanto fuskana, daddɗan kamshinsa na kara ratsa min hanci, numfashin mu naji ya gwaraye guri ɗaya naji tsinin hancinsa na gugar hancina, still hannunsa manne a marata yana murza tare da ramin cibina, nayi wata irin zabura na ƙamƙameshi na saki wani marayan kuka tare da nadamar sanin sa, kukan da na saki ne ya bashi damar dora lips ɗinsa saman nawa, ya danne fatar bakinmu da ɗan karfi tare da done min hanci, zuciyata na buga da karfin gaske, na fara kokowar kwatar kaina da dan guntun karfin da bai fice cikin cokali ba, daidai lokacin ya tura ɓakinsa cikin nawa gashin kaina ya rufe mana fuskokin mu, ya shiga huramin iska cikin wani irin sigar yanayi ga wani fitinanan kamshi da yake fitowa daga cikin bakinsa, amman ni banda amai babu abinda nake buƙata... Wani yawun naji ya juye min haɗe kamo harshena ya gantsara min uban cizo yay saurin zare bakinsa yana murmishi ya toshe min hanci na kuma haɗiye yawunsa a karo na uku, wanda yay dede da fita haiyacina, bana iya kome dole na manne a jikinsa ina fitar numfashi daket.
Kamal yace"Gud haka nake so ni dake shege kan fasa yanzu duk abinda zaki min zan baki yawuna kisha shine hukuncin ki, ok?" yana faɗin haka ya sakeni daga tsaye na faɗi ƙasa wanwar, ko dan yatsana bana iya ɗagawa bare nayi yinƙurin tashi... Kamal toilet ya nufa kai tsaye yana zuwa ya kunna panpo yay brch ya cire kayan jikinsa saboda yanda zuciyarsa take masa zafi, ya kunna shower yayi tsaye tsakiyar sa ruwan me sanyi na sauka kansa yana sauke tagwayen ajiyar zuciya...
Mubina ganin Kamal ya shiga toilet ta fara yunƙurin miƙewa ta kasa ga wani irin amai da takeji, tana tsoron masa a cikin Office ya sake bata yawunsa.
Cikin dauriya irin tata ta miƙe zaune ta matsa jikin bango ta dafa bangon ta miƙe daket tana tangaɗi, ta nufi kofar fita bata wani ganin gabanta sosai saboda gashin kanta da ya since ya zubo har saman fuskarta...

Sageer ne tafe cikin nutsuwa yana kaɗa makullan motarsa, ya
fito daga Ajin su Iyamu, ya hango Basma da Nazeer a rana suna tiƙar shara, gunsu ya nufa.
Yana zuwa yace"Basma me kuka yi lafiya kuke tiƙar uwar shara haka?" Basma ta goge majina tana hawaye ta ɗago da kanta tace "Sir wlh bama mu mukayi laifin ba mu yan tsaron kofane Mubina ce tayi laifin amma Sir Kamal ya haɗamu duka , ita tana office ɗinsa bamu san irin wuyar da take shaba amma bata kai tamuba muda muke rana a tsaye..." da sauri Sageer yace" kina nufin Baby ma yana can yana bata wahala? Kubar shara maza ku wuce Aji bari na naje gurin Baby." ya faɗa yana juyawa harda dan gudun sa ya nufi saman bene office ɗin Sir Kamal. Basma ta saki tsintsiyar tana goge hawaye, Nazeer yace "kina nufin mu bari Sir Kamal bai ce mu bari ba mu tisa laifi?"Basma tace" se ka tsaya ɗin ni na tafi yo ba Malam Sageer ba yace mu bari." ta karasa maganar tana nufar toilet ta wanke jikinta se Allah ya isa take jama Mubina. Nazeer ma toilet ɗin ya nufa dan gyara jiknsa yaje yayi bitar abinda aka koya da baya nan..
Tana dab da isa kofar taji ana knocking, jikinta har rawa yake ta ɗan kara jan ƙafa, kofar aka buɗe aka shigo da sallama Sageer ya zaro idanu ganin Mubina a haka da ɗan gudun sa ya karaso gunta tana shirin faduwa ƙasa ya tarota ta faɗo jikinsa, hankalinsa a tashe yace" Subahanallahi me nake gani haka? Baby kashi ya baki me ya miki haka kika fita haiyacinki? kalli fuskarki tayi ja marinki yayi tayi ko me?". Mubina da ta galaɓaita ta shige jikin Sageer daket ta bude bakinta tace"Sir... Yawun...sa...ya...ba...ni... Na...amai ne ya kufce mata bata idasa maganar ba ta fara kelaya amai a jikin Sageer. Da sauri Sageer ɗin ya kara rungumota jikinsa, tana kwarara aman yana buga bayanta hankalinsa a tashe, yana faɗin" Baby sannu wani irin azaba ce ya miki haka me ya baki? Wannan mutum anyi mugu wlh kashe ƴar mutane zaiyi ko me?" ya karasa maganar yana cicciɓarta ya ɗauketa ya rungumeta ya juya zai fice, Kamal na fitowa daga toilet kansa na ɗigar ruwa, yaga guntun amai a saman carpet ɗin da yake shimfiɗe tsakiyar office ɗin.
Ya kalli Sageer yace"Dakata malam wlh baku isaba sai an goge min wannan ƙazantar uban waye zai goge maku? tab." ya faɗa yana sakin wani irin murmushi ya nufo kofar da sauri, amma kafin yazo Sageer ya fice da Mubina.
Kamal ya kaɗa kafaɗa yace"yanzu kuwa kawarta zata goge shi." ya faɗa yana isa bakin katon table ɗinsa me shaƙe da uwayan takardu, ya ajiye wayar da yana da tabbacin ta tashi a aiki har laptop ɗin ma, ya ajiye ya goge kansa da karamin towel, ya ɗauki hularsa ya murza a kansa se baza kamshi yake ya ɗauki wayoyin sa biyu ya zuba cikin aljihu ya ɗauki makullan motarsa yana sakin sansanyan murmmushi ya nufo kofar.
Sageer direct office ɗinsa ya nufa da Mubina yana zuwa ya kwantar da ita ta galaɓaita, daket take fitar da numfashi ya shiga toilet ya wanke inda ta masa aman da sabulu mai kamshi, ya ɗauko towel ya fito ya nufi table ya dauki sansanyan turaransa ya feshe jikins ya, yazo ya goge mata aman ya kamata suka nufi toilet ya wanke mata bakinta da fuskarta tace ya mata brch, cikin kulawa ya tatso makilin ɗin a hannunsa ya wanke mata bakinta ya kamata suka fito ya ɗauko faro me sanyi, ya zaunar da ita shima ya zauna dab da ita, ya janyota jikinsa ya ɗago da kanta ya kafa mata robar ruwan, babu musu ta fara sha se da ta kusa shan rabi ta janye bakinta ta kwantar da kanta kirjinsa tana maida numfashi.
Bayanta ya shiga bugawa yace"Baby me kika ma Sir ɗinku ya azabtar dake haka?" muryata bata fita sosai tace"Sir kaini gida gun umpah nah." ta faɗi hawaye na kwaranya saman fuskarta. Sageer ya sha mamaki dan bai taɓa kama Mubina na kuka ba sai yau. Cikin sigar lallashi yace "Ok kinyi alkawalin zaki faɗamin abinda Kamal ya miki da zaran kin dawo nutsuwarki?" Mubina ta nitsa kanta kirjin Sageer ta ɗaga masa kanta tana fitar da numfashi sama-sama. Agogon hannunsa ya kalla yaga 12: 30 cikin sauri ya kamata yace"Muje na ajiye ki masallaci zani." ya faɗa yana warware mata mayafinta da yake daure a ƙugunta ya tattara mata gashin kanta ya ɗaure mata ya yafa mata mayafin ya gyara mata jikinta tsaf ya kama hannunta suka fito.
Sageer ya hango Kamal yana waya sai murmushi yake suna saukowa da Basma tana riƙe da jakukunan su da towel a hannunta alamun ta gogema Kangiwa aman da Mubina tayi masa. Gun motarsa ya nufa cikin takunsa na isassun maza sam bazaka ce yana ɗingisawa ba idan ba ka luraba, duba da iya tafiyarsa ta isassun maza masu ji da kome..

Sageer ya zabga masa harara yace"Zan kama ka ne bari a taso daga juma'ah dai." Mubina kallo ɗaya ta masa ta ɗauke kanta tana ciza bakinta se lumahe shanyayyun idanunta take tana kara damƙe hannun Sageer. Basma ta yasar da towel ɗin ƙasa ta nufi gun su Mubina da gudu.
Tana isowa ta rungume Mubina Mubina ma ta rungumeta, suna sauke ajiyar zuciya a tare. Sageer yace" Muje na ajiye ku a gida tinda an tashi kafin azo ɗaukarku..." Haladu ne ya sanyo kan motar cikin makarantar Kamal shi kuma na fita daga cikin makarantar, cikin wata araniyar Jeep baƙa sudik. Mubina janye hannunta daga na Sageer tayi cikin sanyin murya tace"Sir nagode da kulawarka gareni yau badan kaiba da na rasa raina hakiƙa bazan manta da kaiba , tnx so much sir mun tafi ga direban gidan mu yazo." ta faɗa tana juyawa cikin sanyin jiki tana cirawa jiri ya kwasheta zata faɗi ƙasa Sageer ya tarota jikinsa yana cewa"oh my god wlh Kamal anyi dan iska wai meye ya miki haka? Sannu baby muje na sakaki mota ya faɗa yana raɓata jikinsa Basma na biye dasu na mata sannu. Mubina batiyi magana ba har suka zo gun motar ya buɗe ya sakata baya Basma ma ta shiga ta zauna.
Sageer yace"gaya min unguwarku zanzo da yamma na duba ki?" Mubina ta lumshe idanunta tana murmushin karfin hali tace"Sir zan dai baka number na dai sbd karamawarka gareni." Sageer ya ciro wayarsa ya lalubi tattausan hannunta ya saka mata. Se lokacin ta bude idanunta ta saka masa number ta bashi yayi godiya ya rufe masu motar Haladu yaja motar ya nufi get. Sageer kuwa cikin farin ciki ya nufi parking spece yana jin dadin ta wani fannin wani fannin haushin Kamal ya saka babynsa damuwa...
Haladu na fitowa da mota direban gidan su Basma na zauwa ɗaukarta, Basma ta kurasa cewar ya tafi gata a motar su Mubina suna hanyar gida daga can zata gangaro a ƙafa. Suna dab da isowa gida Basma tace "Don Allah Mubinata ki fita harakar Sir *Kangiwa* kar ya ilataki ashe har amai ya sakaki? ni ya kirawo na goge , pls ki fita batunsa." Mubina dai batayi magana ba se shigewa jikin Basma da tayi tana ƙamƙame jikinta ta kece da kuka tace" Allah ka saka min kuma nima zan sakama kaina , bazan barshi ba." Haladu yace" Autar gida waye yau ya saki kuka a garin Maradi? Tab asje yau a kawai yaƙi..."Mubina cikin shashekar kuka ta ɗago tace" Ban son tambaya da tsigididi da gulma da munafurci fa , ina ruwanka?" Haladu yace babu kam Autar gida." Basma danne dariyar ta tayi, gudan kar abun ya dawo kanta. Dai-dai lokacin Haladu yay horn aka wamgame masa katon get ɗin ya sayo kansa cikin gidan ...


*Labarin nan na kudi ne kan farashi me sauƙi, book 1&2 zaku same shi akan 200N kacal, ga mutanan mu na Niger zaku biya 400F, ba tsauwalawa hakan ta faru ne saboda masoyana na asali, karfa ku sake ayi baku wannna salon na daban ne, wannan karon

Please Login or Register in order to submit comment