Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cikin farin ciki tace"Alhmdllh ai ke zanbi ma ga Haladu direba yazo ɗaukarki..."Mubina ta katse Basma tace"Wlh tallahi bazan shiga ba nayi zuciya gobe zan fara fitowa da motata , muje mu shiga adaidaita kawai bana buƙatar wata magana." ta idar da maganar tana riƙe da hannun Basma suka fito.
Malam Haladu ya bisu yana horn, amma Mubina ko kallo gabansu ya sha yay parking ya fito da sauri yana cewa"Haba shalelen umpah da Mamu yi hakuri muje gida dan Allah." ya faɗa yana buɗe mata kofar motar.
A harzuƙe tace"Haladu ina ganin girmanka fa ban fiye ma babba irin me shekaeunka rashin ta ido ba , to bazan shiga ba wlh kaje kacema umpah da Mamu anki baza a shiga ba adaidaita zan shiga." tana faɗin haka ta sakai tai gaba.
Basma tace "Haladu kayi hakuri zamu shiga Adaidaita nima ba'azo ɗauka naba."malam Haladu yace"Baby akwai zuciya wlh munje kasuwa da hajiya da Amrah ne." Basma da gudu tabi Mubina tabar Haladu direba tsaye ya rabka tagumi dan yasan Alhaji sai ya masa fada.
Sageer yana kallon duk abinda yake faruwa yayi dariya sosai yanajin kara son yarinyar dan yana son mace ƴar rigima.
Suna isowa bakin titi yan adadaita iri-iri amma duk wanda Basma ta tsayar sai Mubina ta yamutsa fuska tace bai mata ba, suna cikin haka dai har ta sami wani niga harun wanda ya mata suka shiga, suna cikin tafiya ya kunna music ya kore sauti waƙar ado gwanja, ya wani karkace hula, Mubina ta kare masa kallo ta bushe da dariya tace "Malam niga rage sautin yayi yawa ka cika mana kunnuwa." sam harun niga baiji ba yana tukinsa, Mubina ta beƙa hannun ta tunkuɗe masa hularsa ta faɗi can waje gashi yana gudu kuma motoci bayansa da sauri ya juyo yace"Haba me kyau lafiya me namiki zaki tunkuɗe min fulata kinsan farashin hular nan ne?" ya faɗi yana kokarin juyawa ya ya koma baya.
Mubina tai saurin cewa "dakata malam muje ko nawa take zan biya karka koma ai an gama taketa haba niga." ta faɗi tana dariya.
Ai yana jin haka yaci gaba da tukinsa yana washe baki yace"Wow ƴar kyakywa me ruwan larabawa ko dai kin yaba ni ne? Kice kwananan zan faso gari yasin iyeee...." Bakinsa ne ya tsya cak sakammakon lafiyayyan marin da Mubina ta duko dab dashi ta kwasa masa ta koma gurin zamanta tana huci.
Basma tace "Haba Baby ki daina haka meye laifinsa anan kece kika bada kofa fa.."Duka Mubina ta kaima bakin Basma tana huci tace"zanci uwarki yasin ke banson munafurci fa , na tsani duk wani namiji da zai furta kallamar cewa wai na kyasa sa uwar me xanyi da wannan abun ,
kina ga wannan kananun malaman sun fara kawomin harin wai na shiga mota daga baya ace ana sonka tofff , shine yasa na gudu, amma dan iskanci sai me adaidaita sahu yace wai nice ma na kyasa shi Allah ya isana mijina baya ƙasar nan yasin wanke hannun ka taɓa ne..."Basma ta katseta ta hanyar cewa"Sbd Allah ina laifin sir Sageer? Kuma kinada tabbacin cewar yana son naki? daga temako." Shiko mai adaidaita saboda haushin marin da ta masa yasa ya karya wata yar kwana yana huci, dan sai yaci uwa bazai yafe mata ba. Sam basu luraba saboda suna magana saida sukaji ya taka burki da karfi, suka ɗago suna kallonsa, Mubina tace "Uban me zamuyi anan da ka kawomu?" Niga ya fito yana zazaga wando yace"uwarki zanci gobe ko ance ki mari namiji baza ki maraba." ya faɗa yana sanya hannunsa ya damkota da karfin gaske ya fincikota waje, idanu ta zaro tana kokarin kwatar kanta tana cewa"Kai dan uwarka ka isa ka taɓa min jikina ka kwana lafiya..." bakinta ya rufe mata da hannunsa yana janta har ya cire mata mayafi ya wurgar ƙasa ya fara cire mata maɓallan rigarta ya nufi get ɗin gidan da ya kasance shi kadai a layin. Basma ta fashe da kuka ta fito ta cire takalmin kafarta ta bisu da gudu taga wannan ba mafita bace tayi hanyar titi da gudu tana kururuwa tana neman wanda zai kawoma Mubina ɗauki.

Cikin ikon Allah taga wata farar mota tana tafowa a guje ta ɗaga masa hannun.
Kamal da yake tukin sauri saboda kiran sallah magarib da aka fara dan yanzu fitowarsa meeting kenan, yaga Basma tana ɗaga masa hannun, ganin ya santa ya taka birki da sauri ya janye glass yana kallonta ko takalmi babu a ƙafarta tana kuka, cikin sanyinsa yace"Ke lafiya"? A rikice!! Cikin kuka tace"Sir ka temaka mana mai adaidaita zaima ƴar uwata fayɗe..."ya katseta da cewa "Subahanallahi yayarki ko kanwarki? ah ina? Muje na gani maza shigo." ya faɗi yana bode mata motar ta shiga jikinta na rawa ta nuna masa hanyar.

Can kuwa Niga daket ya saka Mubina cikin gidan suka ko kama kokowa, iya karfinta take kare jikinta sai mari yake zabga mata abinka ga farar fata fuskarta duk tayi Ja amma dan taurin rai ko kwalla babu idanunta, tako dage ko rigarta ya kasa cirewa, dubara ta fado masa ganin wandon ta irin mai sulbi ne, kawai sai ya fara ja da karfi yako yi ƙasa Mubina ta gaji amma ganin zai mata tsirara yasa taji wani karfi yazo mata tace"Allah kaga zuciyana zan kare mutuncin kaina ne koda ya mutum ma wajan jahadin kaina ne na kasheshe shi, bismillah zanyi jahadi." tana faɗin haka tako yi ƙasa ta durmiya hannunta cikin wandonsa😄Bata tsaya bata lokaci ba ta damko uwar gaiyyar tare da ƴaƴan marenan sa duka biyu ta murɗe da karfin tsiya!! kuma daidai lokacin yay nasara janye wandonta ya fadi saman kafafunta, sa'arta rigar me tsayice.
Harun Niga wani gigitaccan ihuu ya saki na azaba ya damƙe wuyanta yana faɗin"karki kasheni dan Allah." kunnensa ta kafama hakora tana cizawa iya karfinta tana matse masa ƴaƴan kayansa haɗe da hajiyar, tana rumtse idanu saboda wutsul-wutsul da suke.
Niga ya rasa ta inda zai kwaci kansa.

Daidai lokacin Kamal da Basma suka shigo a guje jin ihun niga.
Kamal yace"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!! Ke kika ce za'a mata fyade ko zatayi fyade dai ko?" ya faɗi yana isa da gudu yana cewa"Ke sake shi karki kashesa mana, wannan wace irin macace haka." ya idasa gurin ya sanyan hannunsa duka biyu ya janyeta amma taki sai lokacin niga ya fara fita haiyacinsa daket Kamal ya ɓanɓareta niga kafin Kamal yake tarosa har yakai ƙasa sumamme, ya saketa ya nufi gun niga, Mubina jin an saketa tasa a ranta gun niga zaije a zuciyarta tace wlh yau naji kunya nice wandona a ƙasa sai riga iya guiwa ga wani kato yazo temakon kwarto to bari na jefi tsuntsu biyu da dutse ɗaya, bazan bari ka temaka masa ba gwara ya mutu kwarton banza wai ashe abun maza haka yake da tauri da taushi gasu kaya guda, ni baƙin cikina bansan wannan mutumin wane ƙazami bane har ya taɓamin jiki amma bazan buɗe idona ba bare na juyo na kallesa har baƙin cikin ya kasheni, amma kamshinsa akwai ɗan dadi ba laifi, haka zan gama iskancin sumar karya.... Daidai lokacin Basma ta iso ta sunkuya ta ja mata wandonta ta saki uɓan ihuuuuu, wanda yasa Kamal dawowa baya, tayi luuuuu idanunta suna lumshewa zata faɗi rubda ciki saman wani katon dutsi, Kamal yace "Subahanalllahi" yay saurin tarota ta fado kirjinsa ya rungumeta gam yana ƙoƙarin leƙen fuskarta yaga wata yarinya ce wannan ɗiyar waye, anya ma tana hankali, sai yaga tana masa kama da maras kunyar yarinyar nan banbancin su ita bata saka manyan kaya haka. Mubina kuwa lafewa tayi kirjinsa tana shaƙuwa, Basma tana ganin Kamal na kokarin ɗago da Mubina yaga fuskarta idan ya gano Mubina ce bazai temaka mata ba da sauri ta nufo gun Kamal tace"Sir a...............✍🏻
*Real ladingo sweet Baby ce💋*


*Labarin nan na kudi ne kan farashi me sauƙi, book 1&2 zaku same shi akan 200N kacal, ga mutanan mu na Niger zaku biya 400F, ba tsauwalawa hakan ta faru ne saboda masoyana na asali, karfa ku sake ayi baku wannna salon na daban ne, wannan karon bana cewa kome kune zaku faɗa insha Allahu, duk me bukatar siya zaku tuntuɓeni ta wannan*
*Lambobin👉🏻+22796515805/ +22792589446, karku manta nera 200 kacal zaku karanta book 1&2 ,Real ladingo na maraba da masoyanta har kullum💃🏻💃🏻💃🏻*

*💖😭KAMAL NE😭💖*

*Book 1*



NA

*Real ladingo*
*Sweet Baby💋*

Ƴar Mutan Niger🤙🏻




*Bismillahir Rahamanir Raheem*



*Page 3️⃣*


.....Ceci rayukan su da gaggawa idan Baby ta suma dadewa take bata farka ba , kaga yanzu da sauran numfashinta , bari na riƙeta ka samo ruwa a zuba masu ita da wannan mugun, kar ya wuce." ta faɗa tana kama Mubina, wacce take shaƙuwar iya shege ta wani mannewa jikin Kamal.
Da sauri Kamal ɗin ya ɓanɓareta jikinsa, yana faɗin "Ok riƙetan naje mota na ɗauko robar ruwa."Basma tace"Ok Sir mun gode" ta faɗi tana ƙoƙarin zama a ƙasa, ta zauna dirshin ta kifa kan Mubina a cinyarta ta boye kanta, itako sai shaƙuwa take.

Kamal da sauri yay waje Mubina tana jin fitarsa ta bushe da dariya, ta fizge kanta da sauri cikin daddar muryata tace"Bari na ƙarasa ɗan iskan nigan nan, gobe ya kara wama wata ƙoƙarin fyade." ta faɗi tana nufar gun niga da yake sheme a ƙasa.
Basma cikin tsoro!! Da tashin hankali ta miƙe tana cewa"Mubina dan Allah ki rufa mana asiri kar kiyi kisan kai , baicin haka ma Sir Kamal zai temake mu kalli duhu ya kawo idan ya gane ki fasawa zai yi dan Allah ki ɓoye kanki na tuba badan halina ba..."Mubina ta juyo ranta a mugun ɓace ta kafe Basma da shanyayyun idanunta, tace"Kina nufin *Kangiwa gurgu ne* na runguma jikinmu ya hadu waje ɗaya shine ya ganni da riga iya guiwa? Kan uban can , to wlh tallahi bazan ɓoye kaina ba asali ma sai na zub masa tijara yanzu nan..."Basma ce ta rufe mata bakinta tana girgiza kai, tace"dan Allah kimin wannan alfarmar ko da zata zama ta karshe a duniya kiyi hakuri kar Sir ya gano ki , bana son ya miki wata fassara daban ki temake ni dan girman Allah kibari idan yaso ko da gabaya ne ni zan rakaki har Office ɗinsa kima tijarar , amma yanzu domin Allah ki hakura muje gida cikin salama karki nunama sir kece pls kawata tun yarinta kimin wannan alfarmr." ta idar da maganar tana kece mata da kuka.

Mubina jikinta ya danyi sanyi kaɗan amma haushin Kamal ne fal a zuciyarta, kuma ta ɗauki alkawalin gobe sai taji dalilinsa na rungumarta da yayi, cikin haushin Basmar tace "naji zan miki wannan alfarmar amma gobe wlh sai naje har Office ɗinsa naji dalilin sa na rungumata , ni bana son shishigi gurgun mage kawai kuma wlh yanzu ya kuskura ya taɓani sai na wanwanka masa mari babu ruwana da wani sir😏..."Tafiyar da sukaji ne yasa Basma saurin rufema Mubina baki, ta boye kanta a jikinta tana bubbuga bayan Mubina tana mata sannu, amma Mubina taki yin shaƙuwar.

Kamal kuwa da sauri ya isa gunsu ya buɗe robar ruwan, ya sunkuyo yana shirin kama Mubina, Basma tayi saurin amasar robar ruwan bakinta na rawa tace"Sir... Zan...bata...kaje...ka..
zu...ba...ma...wancan."ta karasa maganar tana ƙoƙarin kara ɓoye Mubina, duk da duhu ya fara sosai.
Kamal ya nufi gun niga ya budo robar ruwan me sanyi ya fara kwarara masa a fuskarsa zuwa maza kuntarsa da tasha a zaba.
Firgigit ya farka yana sauke ajiayar zuciya, jikinsa na rawa yace"Wlh taso kasheni wannan yarinyar anyi tsinaniya Marar mutunci maras tarbiyya..." Aikuwa Mubina ta zabura zatayi magana Basma ta damƙeta da karfin gaske ta rufe mata baki.
Kamal ganin niga ya tashi yasa bai sake wata magana ba, ya ciro katinsa aljihunsa ya ba niga yace"Idan ka sami sauƙi ka neme ni ina son ganinka , Allah yasa wannan yazama darasi a wajanka." yana kai karshen maganar bai sake ko kallonsa ba ya juyo yace da Basma"Oya muje na ajiye ku gida." yana faɗi mata haƙa yasa kai ya fice.
Ai niga yana ga Kamal ya fita ya miƙe cikin zafin nama ko takalmi bai jira ɗauka ba ya nufi hanyar waje dan ya shiga tsoron yarinyar.
Basma ta cire mayafin jikinta ta rufama Mubina ta kama hannunta sai bubbuɗe hanci take tana Jan tsaki, Basma bata kulata ba tasan tunda tace zata mata alfarmar zata mata.
Lokacin da suka iso bakin motar Kamal na ciki ransa duk a ɓace ya rasa sallah magarib yayi abun nan ne saboda Basma kawai.
Mubina tace"Yanzu motar gurgu zamu shiga karfa ya kifar damu wlh..." Basma tace"ki tuna kinmin alkawali kuma cika shi shine mutum dan haka shiru shiga mota muje."ta faɗi tana isa gun gyalan Mubina ta ɗauka ta dawo tA buɗe motar... Kamal yace"Ke dawo gaba ni ba direban kowa bane."ya faɗi yana kunna motar.
Da sauri Basma ta tura Mubina bayan motar ta rufo kofar gabanta na ɗar-ɗar kar tayi abin kunya, ta buɗe gaban ta shiga ta rufo ya fizgi motar a dari da ƙaniya ya bar lungun..
Niga da yake cikin Adaidaita Sahunsa yana kallonsu ya fito yana cewa"Wlh yarinyar nan ba ƴar albarka bace , kaga shegiyar yarinya taso ta aikani lahira ban ajiye ko ɗan da zaimun Addu'a ba , insha Allahu yadda kika bani wahala kema sai kin shata a rayuwarki kuma da izinin Allah sai an miki fyaden da bakiso insha Allahu shegiya mace yawa sanda ba nama." haka yayi ta surutu shi kadai yaja Adaidaitar ya nufi cikin ɗan gidan ya rufo kofa ya kira wata number a kawo masa abunci ɗa maganin ciwon jiki, dan bazai iya fita ba yaji jiki sosai, se dai ya ɗauki alwashin bazai kuma kwatanta ma mace fyade ba..

Mubina da take bayan mota haushi da baƙin ciki sun isheta, ga gudun da Kamal yake zubawa. Cikin rashin kunya tace"Kai kankura kayi drving a sannu , mutanene ka ɗauko ba dabbobi ba dama mutum gashi ga kamarsa haka kawai a naka sani kenan ayi biyu babu ba madu ba sau , yo idan ba kini ɓibiba irin na gura... Ai Basma bata bari ta idasa ba, sai gata ta wuntsulo bayan motar ta rufe mata baki tana cewa"Sir kayi hakuri dan Allah."Kamal yayi matuƙar mamaki abinda yarinyar take masa me haɗinsa da ita daga temko shine ya zama aibu har take aibata shi shine harda kiransa gurgu, tabbas in dai duka mata halinsu kenan zai jima baiyi aure ba kuwa, yau kadai mace biyu tace masa gurgu gobe baisan mata nawa zasu ce masa ba...
Katseta yay ta hanyar cewa"Ke karki damu duk wanda ya raina tsayuwar wata ya hau ya gyara." bai sake magana ba yaci gaba da drving ɗinsa.
Mubina kuwa Basma na riƙe da bakinta tana kwatanta ma Kamal gidan da zai ajiye su cike da mamaki yake nufar dab da gidansu, har ya iso yay parking gidan nan me kallon nasu Kamla.
Yana parking ko gama tsayawa baiba Mubina ta ɓalle murfin mota ta fice bata ce kome ba dan so take gobe ta iskeshi har Office ɗinsa ta masa tijara, kai tasa ta nufi get ɗin gidan su da gudu.
Basma tace" Sir kayi hakuri dan Allah." Kai ya ɗaga yace"Oya jeki" da sauri Basma ta ɗauki jakokin su ta fito daga motar ta rufe masa ta nufi cikin gidan su Mubina ɗin.
Kamal yaja motar sa ya nufi get ɗinsu yana horn tin karfi, megadi ya buɗe masa kofa ya shige a guje, direct tamƙamemiyar rumfar ajiye motoci ya nufa yay parking, garba ya iso ya buɗe masa yana washe baki yace"Ah *Kangiwa* namiji duniya sannu da isowa." Kamal ya fito yana kallon sa yace"Uhm garba barka da gida bari nayi sallah." ya faɗa yana nufar cikin gida da dan sauri har ɗingisawar sa ta fito kaɗan.
Yana shiga bai nemi kowa ba yay alwalla ya cire kayan jikinsa ya saka jallabiya ya nufi massalaci..

Mubina tana shiga cikin gidansu ta isko ƴan gidan baki ɗayan su cirko-cirko a tsaye hankalin su a tashe, harda Alhaji Isma'il da hajiya Lubah iyayan Basma .
Umpah ya tsare Haladu direba yana masifa yana faɗin"Wlh matuƙar 8 tayi aka bugo min ba aga su Baby ba sai ka kwana a hannun hukuma har lokacin da zasu fito..."Mamu ta katseshi cewa"Ayi hakuri zasu zo kana ji fa adaidaita ne suka hau..." Ihun Mubina ne suka jiyo tana gudu tana kiran"Umpah na wayyo an kusa kashe maka ni masu garkuwa da mutane suka kamamu , amma da yake niɗin jarumace da karfina na kwacemu nida Basma." ta faɗi tana karasowa ta faɗa jikin Umpah ya rungumeta, yana faɗin "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!! A garin yaya me ya kaiku hawa motar haya Baby basu taɓamin lafiyar ki ba dai ko? Ina ƴar uwar taki ne?" Mamu ta iso tana tattaɓa jikin Mubina tana kare mata kallo tace"Baby ina Basmar ne ina kika barota?" Mubina tace"Mamu tana kofar gida tana ba ɗan tax kudinsa da ya kawomu." hajiya Lubah tace"Alhmdllh Allah abin godiya sanu dota Allah ya kiyaye wlh har na sare naga har anyi magarib baku zoba..." Basma ce ta iso da gudu ta rungume Lubah tana haƙi.
Umpah yace "sannu Basma garin ya haka ta faru?" Basma tace"Umpah..." da sauri Mubina ta iso ta rufe mata baki tana zaro mata idanu tace" Ki faɗi gaskiya yan garkuwa da mutane ne suka kamamu kuma nice na kwacemu cikin wayo da dubara ko ba haka ba"? Basma ta zaro idanu tace" Umpah eh hakane amma karya take ba itace ta cece muba Sir *Kangiwa* ne." Mubina cikin ɓacin rai tace" Kan macijine ya cecemu de , nice nayi karya Basma ai akwai gaba wlh bazan sake ƙoƙarin temaka maki ba." ta faɗi tana nufar cikin gida cikin fushi.

Isma'ila yace"Kunfi kusa bazamu shiga ba, ke Basma *Kangiwa* da kansa me kamfani Ɗan Abubakar mai nasara, ga gidan su nan fa yana kallon nan gidan"? Basma tace"Abba maybe sune."
Umpah yace"masha Allah zamu shiga mu masa godiya Allah ya saka." baki ɗaya suka ce "Amin" Basma da iyayanta suka shiga mota suka tafi, dan gidan su bayane da gudu ma sai ka shiga ba nisa.

Mubina tana shiga ciki bata tsaya ba ta wuce ɓangaransu, ta fada bathroom tayi wanka ta ɗauro alwalla, ta fito ta shirya tayi sallah magarib tana zaune tana ta azkhar tare da istigifari ta ɗan jima ta miƙe tayi sallah isha'i tayi Addu'o'inta tare da Addu'ar Allah bata sa'a gobe taci mutuncin ɗan Gurgu.
Tana idarwa ta miƙe tacire abayar jikinta ta saka siket dogo baƙi da riga me gajeran hannu fara ta saki gashin kanta gefe ya rufe mata rabin fuska, ta fesa turare ta fito parlo.

Suna saman dining har sun gama lunch, ta iskosu suna shan fruit tin daga nesa take kiran "Mmu na yunwa nakeji." Amrah na kusan umpah a zaune tace"Baby sannu kalli yadda fuskarki tayi Ja." ta faɗi tana miƙewa ta kamo Mubina tana shafa fuskarta.
Mubina ta zumburo baki gaba, tace " Hummm inda kinsan yaƙin da nasha ai dole nasha wuya , Umpah yunwa nakeji wlh bazan ci abunci ba tashi muje ka siyamin shawarma da chocolety." ta faɗi tana janye jikinta daga jikin Amrah ta nufi gun Umpah ɗin

Mamu tace"Baby ki ɗanci wani abun mana." kafaɗa ta kaɗa tana isa gun Umpah ɗin ta zauna kusan sa.
Umpah yace" Baby yanzu mukama yaron nan godiya a massalaci makwaftan mune gaskiya yaron akwai tarbiyya da nutsuwa , nasan Abubakar Kangiwa sosai , gobe yace zai turo iyalansa ma su gaisheku Nusaibah." ya faɗama Mamu yana murmushi.
Mubina tayi Kicin-kicin da fuska tace"Umpah idan baza a kaini ba cin shawarmar na hakura kawai." ta miƙe tana ɗanna wayarta tai dailing ɗin number Ablah ta nufi bedroom ɗinsu.
Amrah ta bushe da dariya tana cewa"Umpah an jisu da ƴar gidansa." ta faɗi tana nufar ɗakin.
Miƙewa yay yana murmushi yace"Bazata zan mata bari naje da kaina na siyo mata." ya faɗi ya haura saman bene ɗaukan kudi.
Mamu ta bishi da kallo ba halin kayi magana yace ba a son yarinya an takurata duk ta rame shiyasa bata ƙiba. Miƙewa tayi tabi bayansa...

Kamal bayan ya dawo daga massalaci, wanka yayi ya shirya cikin kananun kaya ya fito parlo sukayi lunch, bayan sun gama nan suna hira Samha ta shamasa kai ya koma gefe ya kunna data ya shiga facebook nan yaga sakon yarinyar nan da suke chart dudu yau satinsu ɗaya da haduwa abind yagani ne ya burgeshi ba kome bane sai *Na fara da sallama Amincin Allah su tabbata a gareka ya ma abucin kyawawan duniya, Kamaludeen kamilin mutum kuma adalin mutum ni kam Allah ya nunamin ranar da zan ga gwarzona ido da ido, yanzu dai kar na cika ka da surutu, Sorry kayi hakuri naga sakon ka ɗazu lkcn banida nutsuwa ƴar uwata ta ɓata amma yanzu Alhmdllh ina ma fatan alheri a rayuwarka, bye sai na jika nice kawarka har kullum mai son farin cikin ka.🤝🏻*
Kamal na daga kwance sai da ya miƙe murmushi dauke a saman kyakyawar fuskarsa, hannunsa ɗaya yana shafa sajan fuskarsa, ya fara maida mata kamar haka *Oh my kawas ykk ya hutawa? Irin wannan zugi haka tnx so much eh na gaishe ki ɗazu da yamma naji shiru ashe kuna cikin larura ne ya Dosso kuna lfy ko? Bari zuwa anjima zan kiraki yanzu ina kusa dasu Abbu ne saura kiyi bacci."😉*

Haka ya tura mata, anan take cikin murna ta turo masa *💃🏻Tnx my Ƙameelina babban abokina Ina jiranka.💋*
Ta tura masa Lkcn ya rufe data bai ganiba Sbd yadda yaga ana damunsa da turo sakonni ga na whatsapp.
Miƙewa yay ya haye sama
Abbu ya bishi da kallo yana murmushi yace "Au Kamalu ba sallama?" ƴar dariya yay ya haye.
Ummah tace"Anya ba ya fara soyayya ba?" Samha tace "Wlh Abbu nayi mai tsegumi naga msg ne suke da wata A fecebook da alama budurwasa ce."Dariya suka baki ɗayansu suna me farin ciki...

Washegari
Mubina da Kudirinta na ma Kamal tijara taje Makaranta, amma shiru kakeji malamai biyu sukaje ajinsu amma babu Kamal ranta ya ɓaci sosai dan tayi alwashin kirta masa rashin mutunci sosai, ta sha alwashin da yamma idan bai zoba sai ta nemi gidan su.

Ai kuwa har yamma shiru kakeji, da misalin karfe biyar suka fito daga aji, Sanye take da doguwar riga ta atamfa Ja me Adon fari ta yane kanta da baƙin mayafi hills baƙi a kafarta jakata baƙa tayi kyau matuka, sai de fuskarta babu walwala ɗinkin ya kamata sosai, abinka da ƴar siririya kuma me hips, yau ko Basma batama magana ba dan tafi zargin itace ta faɗa masa yaji tsoro yaki zauwa makarantar.
Abinda bata saniba shine Kamal yazo se dai ba a ajin su yake ba yanzu ma yana cikin makarantar.
Basma tace "Baby mu sami guri mu zauna kafin a iso ɗaukarmu." Haushinta nakeji sosai tin jiya shiyasa ban tanka mataba na nufi gun wasu fararan kujeru zan zauna na hango wannan gurgu cikin wasu kananun kaya ruwan toka hadaddu sai wata tafiya yake ta yanga ƙafa a karkace ya nufi saman bene, ai a guje nabi bayansa saura kaɗan na faɗi saboda tsinin takamina, dan bazan kyale shiba.
ina biye da bayansa a hankali har ya haye sama, nabisa ya bode Office ya Shige inajin Basma na kirana nayi banza da ita, yana shiga da kamar 2 minutes na banka kofar Office ɗin na sanyo kaina ciki,😳🙆🏻‍♀️ Me zan gani mugun tsorace!! na zaro idanu😳😳Jikina ya ɗauki rawa.


*Labarin nan na kudi ne kan farashi me sauƙi, book 1&2 zaku same shi akan 200N kacal, ga mutanan mu na Niger zaku biya 400F, ba tsauwalawa hakan ta faru ne saboda masoyana na asali, karfa ku sake ayi baku wannna salon na daban ne, wannan karon bana cewa kome kune zaku faɗa insha Allahu, duk me bukatar siya zaku tuntuɓeni ta wannan*
*Lambobin👉🏻+22796515805/ +22792589446, karku manta nera 200 kacal zaku karanta book 1&2 ,Real ladingo na maraba da masoyanta har kullum💃🏻💃🏻💃🏻*

*💖😭KAMAL NE😭💖*

*Book 1*



NA

*Real ladingo*
*Sweet Baby💋*

Ƴar Mutan Niger🤙🏻




*Bismillahir Rahamanir Raheem*



*Page 4️⃣*


....Bakina ya sarƙe na kasa furta kome, na runtse idanuna sakammakon ganin gurgu a kofar toilet, yana ƙoƙarin rufe katuwar abarsa gari gudu... Juyawa nayi ina laluɓen kofa da nufin na fita, iya tsorata na tsorata dan ban taɓa sanin haka halittar maza take ba... Ina laluban kofar najini na kife

Please Login or Register in order to submit comment