Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
kone kurmus babu ko daya daga cikinsu boka ulumanu ya juyo ya dubi dakarunsa yoga ahalin yanzu dakaru sama da dubu uku sun mutu tun kafin su isa filin yaki sai ya kara ta karkarewa ya kwarara uban ihu sannan yace lallai abokan gaba sun shammacemu da yawa dolene mu canja tsarin tafiya don gudun kara afkuwar hakan anan gaba awannan lokaci dare ya fara yi don haka sai boka ulumanu ya bada umarnin su kafa sansani awannan daji inyaso gobe da safe sai su tashi su ci gaba da tafiya don gudun kada wani abu ya kara faruwa haka kuwa akayi awannan daji suka kafa sansaninsu gaba daya suka kwanta barci abinsu dakarun jinsin aljanu ne kadai basuyi wannan barcin ba suka zauna suna gadinsu sai shawagi sukeyi asararin samaniya don tabbatar da tsaro a wannan daji kashe gari kuwa da sassafe suka tashi sukayi kalacen safe sannan suka kara tashi kowa ya hau kan abin hawansa suka kara kama hanyar tafiya filin yaki awannan lokaci boka ulumanu saiya sana'anta wata sandar sihiri guda biyu ya sakesu asararin samaniya daya sai ta tashi sama daya kuma take tafiya akasa amfanin wadannan sanduna shine binciken duk wani abu da aka boye wadannan sanduna ne suka zamowa boka ulumanu da dakarunsa dan jagora kenan domin ko taku daya basa karayi sai wadannan sandunan sun tabbatar da tsaron gurin ahaka suka karasa bakin daji na hudu suna zuwa daidai iyakar sai boka ulumanu ya tsaida tsuntsun tsafinsa koda ganin haka sai kowanne badakare shima yaja linzamin dokinsa ya tsaya boka ulumanu ya sake karanta wadansu dalasiman tsafin faruwar hakan keda wuya sai wadannan sandunan suka rikide suka koma siffar dakarun mutum mutumi akalla guda dubu ashirin kuma ko wanne badakare cikin shigar yaki irinta dakarun boka ulumanu nantake dakarun mutum mutumin suka shiga cikin daji na hudun suna buga gangunan yaki amma boka ulumanu da dakarunsa basu biyo bayan wadannan mutum mutumin abayaba saidai suna kallon duk abubuwan da suke faruwa acikin madubin tsafi lokacin da dakarun suka isa tsakiyar daji na hudu sai suka dinga ganin wasu irin majajjawa suna fitowa daga karkashin kasa da kuma saman bishiyoyi suna watso musu wani irin ruwan sihiri duk wanda ruwan ya zuba ajikinsa sai dai kaga nantake ya sandare duk jikinsa ya sandare daga can kuma saidai kaga yayi bindiga ya fashe cikin kankanin lokaci gaba daya dakarun mutum mutumin sun gama yin bindiga babu wanda ya tsira daga cikinsu koda suka gama ganin abinda ya faru sai dakarun boka ulumanu suka figice gaba dayansu suka fara tunanin ja da baya, da boka ulumanu ya lura da haka sai ya daka musu tsawa yace kada wanda ya kuskura ya ja da baya a cikinku duk wanda kuwa yayi haka to ni da kaina zan kasheshi koda jin haka sai dakarun suka nutsu kowa ya shiga taitayinsa sannan boka ulumanu ya shige gaba ragowar dakarun suka bi shi abaya suka shiga cikin daji na hudu koda suka zo daidai inda inda dakarun mutum mutumin nan suke sai suka ji wajen yana wani irin wari mara dadin ji ba komai ne ya jawo haka ba face tsananin karfin sihirin dake cikin tsumin su kansu saboda shakar warinsa saida suka ji cikinsu yana murdawa yana neman yi musu ciwo bisa dole suka sa hannuwan rigunansu suka toshe hancin su mai kake ganin zai faru afilin yaki yayinda suka hadu da dakarun sarki abu saiman? LIKE AND COMMENTS IS OUR ENCOURAGEM BAKAR GABA PART 15 LBR HABIBULLAH KBR TYPING HABIBULLAH KBR Cigaban labarin boka ulumanu haka dai su boka ulumanu tareda dakarunsa suka jure wahalar warin wannan sinadarin tsumin tsafin nan har suka fita daga cikin daji na uku suna fita daga cikin dajin sukayi arba da dakarun sarki abu saiman wadanda har a yanzu adadinsu baifi kaso daya da rabi ba cikin ukunsu nantake boka ulumanu ya tsayar da tsuntsunsa na tsafi ya karewa dakarun sarki abu saiman kallo domin shi gani yayi kamar zugar dakarunsa na jinsin aljanu ba zasu sami abinci ba idan akace za'a rarraba musu naman dakarun sarki abu saiman sai nan take ya bushe da mahaukaciyar dariya yana cikin kyalkyala dariyar ne aljani harisul mar'uf ya dube shi yace kamar yadda mukayi alkawari ni da kai cewa babu ruwana da yakin da zakuyi kaida dakarun birnin nan ni aikin da zanyi muku kawai shine na hallaka maka abin bautarsu don haka yanzu zan sami waje na zauna na jiraku harku gama yakin da zakuyi kodajin haka sai boka ulumanu yayi murmushi sannan yace kodai kana nufin kace mini ka firgitane da wannan yakin da zamuyi? indai kuwa hakane to lallai ka bani kunya domin ayarda nasan tarihin jarumtakarka kai kadai ma zaka iya yakar wannan birnin cikin sa'o'i kadan amma ka nuna gazawarka tun yanzu dajin haka sai shima markazulu yayi murmushi yace ni a rayuwata bansan jawa bala'i bayaba duk abin dana durfafa sai na shiga cikinsa sannan nake sanin wahalarsa wannan daliline ma yasa ban yarda da tsafi abinda na yarda dashi kawai shine karfin damtsena, sa'a ta da kuma kaina gaba daya amma duk da haka bana yarda da zalunci domin nima ko kaina bana zalunta ballantana har na cutar da wani, kuma kai kanka nasan wannan yaki zakayi shine domin biyan bukatar kanka kodajin haka sai boka ulumanu ya juyo ya dakawa markazulu harara amma abin mamaki sai yaga yayi masa murmushi wanda yake nuna kwarai da gaske baya tsoronsa don haka sai yace abar wannan maganar yanzu don haka sai ka koma gefe ka zama dan kallo bana bukatar taimakon aljani koda guda daya ni da dakaruna ma kadai zamu iya murkushesu yana gama fadin haka sai ya bugi tsuntsun tsafinsa ya tafi tsakiyar filin yakin shi kadai ya tsaya tsayuwarsa keda wuya sai yaga wata kura ta turnuke gabansa daga can nesa sannu ahankali kurar ta dinga kusanto shi ba komaine ya haddasa wannan kurar ba face sawun kofaton dokin sarki abu saiman sannu ahankali kurar ta karaso gabansa sannan ne ya iya tantance ko menene acikin kurar nanfa suka tsaya suka fara kallon kallon atsakaninsu kai da gani kasan ana shakkar juna daga can sai abu saiman yace da ulumanu kai tsohon azzalumi kuma mara imani yau itace rana ta karshe ta sake fafata yaki tsakanina da kai dukda cewa tsafi ya nuna nine mara nasara awannan yaki amma bincike bai nuna kaima zaka bar filin yakin nan lafiya ba don haka ina mai rantsuwa da abin bautata ba zaka bar filin yakin nan lafiya ba dolene saina bar maka mummunan tabo ajikinka wanda sihirin tsafinka bai isa yayi maka maganinsa wannan shine boyayyen sirri na farko da zan sanar maka ragowar guda dayan kuwa lokaci ne zai sanar dakai dajin wannan magana sai ya bushe da dariya yace wannan wasiyya kake ko mafarki? idan wasiyya kake bar mini to inaso ka fadi wanda zan sanarwa da ita idan kuwa mafarki kake to ka gaggauta farkawa domin bazai taba zama gaskiya ba domin tsautsayi ma yana shakkar tunkarata dajin haka sai abu saiman yace. ai shikenan lokacine zai banbance mana komai yana gama fadin haka sai ya juya linzamin dokinsa ya koma inda dakarunsa suke sannan shima boka ulumanu ya koma cikin nasa dakarun alokaci guda suka baiwa dakarun nasu umarnin su afkawa juna nantake dakarun suma suka falfalo da azababben gudu izuwa kan juna suna haduwa suka kachame da azababben ყąҠi ɯąŋŋąŋ Şɧiŋɛ ąცiŋɖą ყą fąřų ąfiliŋ ყąҠiŋ Şų ცơҠą ųlųmąŋų ɖą ŞąřҠi ąცų Şąimąŋ al'amarin yarima saiman kuwa acikin wannan katon kogon dutsen da suke zaune shida mahaifin aljani harisul mar'uf wato aljani ramzas a kwai wasu kuyangi na jinsin bil'adama wadanda aljani ramzas ya samo hayarsu sune suka dinga kula da yarima saiman acikin wadannan kwanaki kullum babu abinda suke tsarawa ba face yadda zasu shiga birnin aljanu na hamshak duk acikin wadannan kwanaki suka yanke duk dabarun da zasuyi su sami damar shiga birnin hamshak kuma saida aljani ramzas ya zana masa taswirar birnin gaba dayanta ya kuma nuna masa hanyoyin da za'abi ashiga cikin birnin kamar yadda aljani ramzas ya fada haka al'amarin ya kasance wato acikin sati na biyu yarima saiman ya sami lafiya tamkar bai tabayin karaya ba acikin cikon kwana na goma sha hudun ne sukayi shiri ramzas ya debi duk abubuwansa na anfani sannan ya dauki yarima saiman suka sulale suka fice daga cikin kogon ya baza fuka fukansa acikin sararin samaniya cikin tsala gudun tsiya cikin rabin sa'a suka iso daida kan wannan tsaunin wanda yarima saiman ya fadi a samansa ya suma duk da cewa tsakanin kogon da aljani ramzas yake zaune da kuma wannan tsaunin tafiyace ta watanni goma yana zuwa daidai kan wannan tsaunin saiya saki fuka fukansa ya sauka akan tsaunin iskar kada fuka fukansa ne ya haddasa 'yar karamar guguwa akan tsaunin dirarsa keda wuya sai ya sauke yarima saiman daga bayansa sannan ya dubeshi yace anan ne zamu rabu da kai ba zamu sake haduwaba sai abakin birnin hamshak har yarima saiman ya bude baki zaiyi magana dai ramzas ya dakatar dashi da fadin cewa nasan maganar da take cikin bakinka kanaso ka tambayeni hanyar da zakubi ku ratsa wannan tsaunin ne ko ba haka ba? yarima saiman yace hakane ramzas ya to wannan aiki nine zanyi makashi nantake ramzas ya tsinki wasu ciyayi akan tsaunin ya kunna musu wuta take wani farin hayaki ya tashi sararin samaniya faruwar hakan keda wuya sai wannan tsaunin ya fara tsagewa gida biyu wata irin kara ta cika dajin baki daya cikin 'yan dakiku tsaunin ya rabe gida biyu koda ya gama rabewa sai yace da saiman wannan hanya ita zakubi ku fita daga wannan daji don haka awannan waje zamuyi bankwana dakai sai mun hadu abakin birnin hamshak yana gama fadin hakan sai ya sake bude fuka fukansa ya luluka cikin sararin samaniya ya bace bat yarima saiman ya daga kansa sama yana kallon hanyar da ramzas yabi koda ya gama bacewa sai yarima saiman ya kama hanyar sauka daga kan dutsen a can kasan tsaunin kuwa tun daga randa yarima saiman ya bace bayan sunyi nemansa sun gaji sai suka kafa sansaninsu akasan wannan tsaunin domin suna da yakinin cewa zai dawo indai yana raye kuma duk a wadannan lokutan gimbiya suhaila tana cikin nannauyan barcin da aljani markazulu ya saka mata sannan basa gajiya kullum sai sun tura wasu daga cikinsu domin su dada duban yarima saiman a tsawon wadannan kwanakin da sukayi a wannan waje jarumi zamnal ne ya zama shugabansu duk abinda ya fada shi akeyi suna cikin zaman jiransane kwatsam sai sukaji wannan dajin da suke ciki ya cika da kara mai kama da saukar aradu nantake gaba dayansu suka firgita suka daga kansu sama don suga abinda yake shirin faruwa kwatsam sai suka ga wannan tsaunin ya fara tsagewa gida biyu yana zabtarowa kasa na shirin ruftowa akansu ba shiri suka fara debe kayansu suna guduwa don ceton rayuwarsu nanfa hankalin kowa ya tashi, don ganin yadda duwatsun suke zabtarowa suna gangarowa kasa suna shirin turnushesu shi kuwa jarumi zamnal hankalinsa gaba daya ya fita daga jikinsa ya koma kan gimbiya suhaila domin yasan cewa indai ta rasa rayuwarta to duk wahalar da suka sha abaya ta tashi abanza kuma gashi yanzu tana cikin halin da bazata iya ceton rayuwarta ba shi kuwa markazulu lokacin da wannan abu yake faruwa baya nan ya tafi dajijjikan da suke makwabtaka da wannan dajin don neman yarima saiman ba shiri jarumi zamnal ya fara kokarin kada dawakan domin su bar bakin wannan tsaunin amma gaba dayansu sai suka ki yin tafiya koda ganin haka sai zamnal ya samu wata murtukekiyar sarka ya daurawa dawakan awuyansu sannan ya fara jansu da karfin tsiya da dukkan karfinsa wohoho hakika jarumtaka baiwace kuma idan mutum yaga hallakar sai yayi abinda hankali bazai dauka ba sai gashi saboda tsananin jarumtaka da kuma ganin hallaka muraran jarumi zamnal yana jan wadannan dawakan da kuma keken dokin gaba dayansu dukda cewa kuwa dukunan sun turje kafafunsu amma sai gashi sunayin tafiyar dole saida ya kusan barin bakin tsaunin dasu sai wani murtukeken dutse ya murgino ya taho kansu gaba daya yana shirin murkushesu yayi musu fashin agwaluma koda ganin wannan dutse sai zamnal yaci burki kawai yana kallon wannan dutse domin ya gama saddakarwa cewa mutuwarsu tazo gaba daya kwatsam ba zato ba tsammani sai ya hango yarima saiman a can sama akan iska yana saukowa kasa nantake yarima saiman ya nuna wannan dutsen da hannu take dutsen yayi bindiga ya zama kamar toka kuma itama tokar maimakon ta zubo kasa sai ta tashi sama tabi iska duk wannan abu da yake faruwa jarumi zamnal ya kame kyam yana kallo kamar gunki KUYI HAKURI DA WANNAN WAYATA CE TA SAMI MATSALA SAI NAN DA KWANA BIYU ZAMU DAWO POSTING DOMIN SAMUN CIGABAN LITTAFIN SAI KU ZIYARCI SHAFINMU AKAN ADIRESHI WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG bakar gaba kashi na hudu 4 Littafin Habibullah Muhammad Labara Ebook created by Shuraih Usman Published at http://Hausa brooks coming GABAN LABARIN BAKAR GABA PART 16 INDA MUKA TSAYA BAKAR GABA PART 15 LBR HABIBULLAH KBR TYPING HABIBULLAH KBR Cigaban labarin boka ulumanu haka dai su boka ulumanu tareda dakarunsa suka jure wahalar warin wannan sinadarin tsumin tsafin nan har suka fita daga cikin daji na uku suna fita daga cikin dajin sukayi arba da dakarun sarki abu saiman wadanda har a yanzu adadinsu baifi kaso daya da rabi ba cikin ukunsu nantake boka ulumanu ya tsayar da tsuntsunsa na tsafi ya karewa dakarun sarki abu saiman kallo domin shi gani yayi kamar zugar dakarunsa na jinsin aljanu ba zasu sami abinci ba idan akace za'a rarraba musu naman dakarun sarki abu saiman sai nan take ya bushe da mahaukaciyar dariya yana cikin kyalkyala dariyar ne aljani harisul mar'uf ya dube shi yace kamar yadda mukayi alkawari ni da kai cewa babu ruwana da yakin da zakuyi kaida dakarun birnin nan ni aikin da zanyi muku kawai shine na hallaka maka abin bautarsu don haka yanzu zan sami waje na zauna na jiraku harku gama yakin da zakuyi kodajin haka sai boka ulumanu yayi murmushi sannan yace kodai kana nufin kace mini ka firgitane da wannan yakin da zamuyi? indai kuwa hakane to lallai ka bani kunya domin ayarda nasan tarihin jarumtakarka kai kadai ma zaka iya yakar wannan birnin cikin sa'o'i kadan amma ka nuna gazawarka tun yanzu dajin haka sai shima markazulu yayi murmushi yace ni a rayuwata bansan jawa bala'i bayaba duk abin dana durfafa sai na shiga cikinsa sannan nake sanin wahalarsa wannan daliline ma yasa ban yarda da tsafi abinda na yarda dashi kawai shine karfin damtsena, sa'a ta da kuma kaina gaba daya amma duk da haka bana yarda da zalunci domin nima ko kaina bana zalunta ballantana har na cutar da wani, kuma kai kanka nasan wannan yaki zakayi shine domin biyan bukatar kanka kodajin haka sai boka ulumanu ya juyo ya dakawa markazulu harara amma abin mamaki sai yaga yayi masa murmushi wanda yake nuna kwarai da gaske baya tsoronsa don haka sai yace abar wannan maganar yanzu don haka sai ka koma gefe ka zama dan kallo bana bukatar taimakon aljani koda guda daya ni da dakaruna ma kadai zamu iya murkushesu yana gama fadin haka sai ya bugi tsuntsun tsafinsa ya tafi tsakiyar filin yakin shi kadai ya tsaya tsayuwarsa keda wuya sai yaga wata kura ta turnuke gabansa daga can nesa sannu ahankali kurar ta dinga kusanto shi ba komaine ya haddasa wannan kurar ba face sawun kofaton dokin sarki abu saiman sannu ahankali kurar ta karaso gabansa sannan ne ya iya tantance ko menene acikin kurar nanfa suka tsaya suka fara kallon kallon atsakaninsu kai da gani kasan ana shakkar juna daga can sai abu saiman yace da ulumanu kai tsohon azzalumi kuma mara imani yau itace rana ta karshe ta sake fafata yaki tsakanina da kai dukda cewa tsafi ya nuna nine mara nasara awannan yaki amma bincike bai nuna kaima zaka bar filin yakin nan lafiya ba don haka ina mai rantsuwa da abin bautata ba zaka bar filin yakin nan lafiya ba dolene saina bar maka mummunan tabo ajikinka wanda sihirin tsafinka bai isa yayi maka maganinsa wannan shine boyayyen sirri na farko da zan sanar maka ragowar guda dayan kuwa lokaci ne zai sanar dakai dajin wannan magana sai ya bushe da dariya yace wannan wasiyya kake ko mafarki? idan wasiyya kake bar mini to inaso ka fadi wanda zan sanarwa da ita idan kuwa mafarki kake to ka gaggauta farkawa domin bazai taba zama gaskiya ba domin tsautsayi ma yana shakkar tunkarata dajin haka sai abu saiman yace. ai shikenan lokacine zai banbance mana komai yana gama fadin haka sai ya juya linzamin dokinsa ya koma inda dakarunsa suke sannan shima boka ulumanu ya koma cikin nasa dakarun alokaci guda suka baiwa dakarun nasu umarnin su afkawa juna nantake dakarun suma suka falfalo da azababben gudu izuwa kan juna suna haduwa suka kachame da azababben ყąҠi ɯąŋŋąŋ Şɧiŋɛ ąცiŋɖą ყą fąřų ąfiliŋ ყąҠiŋ Şų ცơҠą ųlųmąŋų ɖą ŞąřҠi ąცų Şąimąŋ al'amarin yarima saiman kuwa acikin wannan katon kogon dutsen da suke zaune shida mahaifin aljani harisul mar'uf wato aljani ramzas a kwai wasu kuyangi na jinsin bil'adama wadanda aljani ramzas ya samo hayarsu sune suka dinga kula da yarima saiman acikin wadannan kwanaki kullum babu abinda suke tsarawa ba face yadda zasu shiga birnin aljanu na hamshak duk acikin wadannan kwanaki suka yanke duk dabarun da zasuyi su sami damar shiga birnin hamshak kuma saida aljani ramzas ya zana masa taswirar birnin gaba dayanta ya kuma nuna masa hanyoyin da za'abi ashiga cikin birnin kamar yadda aljani ramzas ya fada haka al'amarin ya kasance wato acikin sati na biyu yarima saiman ya sami lafiya tamkar bai tabayin karaya ba acikin cikon kwana na goma sha hudun ne sukayi shiri ramzas ya debi duk abubuwansa na anfani sannan ya dauki yarima saiman suka sulale suka fice daga cikin kogon ya baza fuka fukansa acikin sararin samaniya cikin tsala gudun tsiya cikin rabin sa'a suka iso daida kan wannan tsaunin wanda yarima saiman ya fadi a samansa ya suma duk da cewa tsakanin kogon da aljani ramzas yake zaune da kuma wannan tsaunin tafiyace ta watanni goma yana zuwa daidai kan wannan tsaunin saiya saki fuka fukansa ya sauka akan tsaunin iskar kada fuka fukansa ne ya haddasa 'yar karamar guguwa akan tsaunin dirarsa keda wuya sai ya sauke yarima saiman daga bayansa sannan ya dubeshi yace anan ne zamu rabu da kai ba zamu sake haduwaba sai abakin birnin hamshak har yarima saiman ya bude baki zaiyi magana dai ramzas ya dakatar dashi da fadin cewa nasan maganar da take cikin bakinka kanaso ka tambayeni hanyar da zakubi ku ratsa wannan tsaunin ne ko ba haka ba? yarima saiman yace hakane ramzas ya to wannan aiki nine zanyi makashi nantake ramzas ya tsinki wasu ciyayi akan tsaunin ya kunna musu wuta take wani farin hayaki ya tashi sararin samaniya faruwar hakan keda wuya sai wannan tsaunin ya fara tsagewa gida biyu wata irin kara ta cika dajin baki daya cikin 'yan dakiku tsaunin ya rabe gida biyu koda ya gama rabewa sai yace da saiman wannan hanya ita zakubi ku fita daga wannan daji don haka awannan waje zamuyi bankwana dakai sai mun hadu abakin birnin hamshak yana gama fadin hakan sai ya sake bude fuka fukansa ya luluka cikin sararin samaniya ya bace bat yarima saiman ya daga kansa sama yana kallon hanyar da ramzas yabi koda ya gama bacewa sai hi yarima saiman ya kama hanyar sauka daga kan dutsen a can kasan tsaunin kuwa tun daga randa yarima saiman ya bace bayan sunyi nemansa sun gaji sai suka kafa sansaninsu akasan wannan tsaunin domin suna da yakinin cewa zai dawo indai yana raye kuma duk a wadannan lokutan gimbiya suhaila tana cikin nannauyan barcin da aljani markazulu ya saka mata sannan basa gajiya kullum sai sun tura wasu daga cikinsu domin su dada duban yarima saiman a tsawon wadannan kwanakin da sukayi a wannan waje jarumi zamnal ne ya zama shugabansu duk abinda ya fada shi akeyi suna cikin zaman jiransane kwatsam sai sukaji wannan dajin da suke ciki ya cika da kara mai kama da saukar aradu nantake gaba dayansu suka firgita suka daga kansu sama don suga abinda yake shirin faruwa kwatsam sai suka ga wannan tsaunin ya fara tsagewa gida biyu yana zabtarowa kasa na shirin ruftowa akansu ba shiri suka fara debe kayansu suna guduwa don ceton rayuwarsu nanfa hankalin kowa ya tashi, don ganin yadda duwatsun suke zabtarowa suna gangarowa kasa suna shirin turnushesu shi kuwa jarumi zamnal hankalinsa gaba daya ya fita daga jikinsa ya koma kan gimbiya suhaila domin yasan cewa indai ta rasa rayuwarta to duk wahalar da suka sha abaya ta tashi abanza kuma gashi yanzu tana cikin halin da bazata iya ceton rayuwarta ba shi kuwa markazulu lokacin da wannan abu yake faruwa baya nan ya tafi dajijjikan da suke makwabtaka da wannan dajin don neman yarima saiman ba shiri jarumi zamnal ya fara kokarin kada dawakan domin su bar bakin wannan tsaunin amma gaba dayansu sai suka ki yin tafiya koda ganin haka sai zamnal ya samu wata murtukekiyar sarka ya daurawa dawakan awuyansu sannan ya fara jansu da karfin tsiya da dukkan karfinsa wohoho hakika jarumtaka baiwace kuma idan mutum yaga hallakar sai yayi abinda hankali bazai dauka ba sai gashi saboda tsananin jarumtaka da kuma ganin hallaka muraran jarumi zamnal yana jan wadannan dawakan da kuma keken dokin gaba dayansu dukda cewa kuwa dukunan sun turje kafafunsu amma sai gashi sunayin tafiyar dole saida ya kusan barin bakin tsaunin dasu sai wani murtukeken dutse ya murgino ya taho kansu gaba daya yana shirin murkushesu yayi musu fashin agwaluma koda ganin wannan dutse sai zamnal yaci burki kawai yana kallon wannan dutse domin ya gama saddakarwa cewa mutuwarsu tazo gaba daya kwatsam ba zato ba tsammani sai ya hango yarima saiman a can sama akan iska yana saukowa kasa nantake yarima saiman ya nuna wannan dutsen da hannu take dutsen yayi bindiga ya zama kamar toka kuma itama tokar maimakon ta zubo kasa sai ta tashi sama tabi iska duk wannan abu da yake faruwa jarumi zamnal ya kame kyam yana kallo kamar gunki KUYI HAKUR DA WANNAN WAYATA CE TA SAMI MATSALA SAI NAN DA KWANA BIYU ZAMU DAWO POSTING ZAMU CIGABA YANZU BAKAR GABA PART 16 LBR HABIBULLAH KBR TYPING HABIBULLAH KBR Saboda tsananjn mamakin bayyanar yarima saiman adaidai lokacin da suke tsananin bukatarsa Awannan lokaci gaba daya mutanen da suke wajen hankalinsu baya jikinsu baya jikinsu sunata faman kokarin ceton rayukansu Saboda ganin mutuwa muraran Sakamakon ruwan duwatsun da suke kokarin zubawa akansu Sai da sukayi tafiya mai dan tsawo ba tareda sanin inda suka dosa ba Sakamakon ganin mutuwa muraran Kwatsam sai sukaji sun daina Jin karar gangarowar duwatsun kuma dajin ya tsaya cak ya daina girgiza tamkar babu wani abu daya faru Nan fa suka tsaya sukayi cirko cirko Aka rasa Wanda zai CE kala daga cikinsu Saida suka yi jima hankalinsu ya gama dawowa jikinsu Sannan wani daga cikin dakarun mai suna harmas ya kalli Jama'ar yace Yaku 'yan uwana duk kanku kunga abin daya faru abakin wannan tsauni Kuma wannan abu bakomai baneba face wata isharace wacce take tabbatar mana da cewa shugaban wannan ayari yarima saiman yana nan araye Bai mutuba Don tabbas wani abin ne ya faru dashi asaman wannan tsaunin Shiya haddasa wannan girigizar dutsen Duk wannan bayani da harmas yakeyi suna jinsa ne kawai amma babu Wanda ya fuskanci abinda yake fada musu Don haka saiya saurarara kawai har kowa ya dawo cikin hayyacinsa sannan ya sake jaddada musu abinda ke faruwa Koda jin haka sai gaba dayansu suka kamu da tsananin murna Take suka ruga da gudu izuwa bakin tsaunin fiye da gudun da sukayi akaron farko Acan bakin wannan tsaunin kuwa Ahankali yarima saiman ya sauka bisa turba akan kafafunsa kamar babu wani abu daya sameshi bayan rabuwarsu Awannan lokaci ma sai zamnal yaga saiman ya kara yin haske da kyau fiye Da da sakamakon hutun daya samu acan kogon aljani ramzas Kuma nantake wannan tsauni da suke kusa dashi ya fara kumbura kamar zai yi bindiga Daga baya kuma sai ya tsage gida biyu Ya samar da wata katuwar hanya Wacce ba'a iya ganin karshenta Kuma adaidai wannan lokacin ne gimbiya suhaila Wacce take cikin halin barcin sihirin da aljani markazulu ya saka mata TA farfado domin ji tayi acikin barcin nata ana sanar da ita cewa masoyinta Yarima saiman ya dawo daga tafiyar da yayi Nan take ta rugo da gudu daga cikin keken dokin da take kwance idanunta arufe ta taho izuwa inda yake Tana zuwa sai tayi tsalle ta rungumeshi Sannan ta Bude idanunta koda suka hada idanu Sai ta ture yarima saiman daga jikinta Sannan ta fashe da kuka tace Sabo dame ka tafi ka barni Ni kadai cikin kewarka Ka sani cewa duk wani halin tsanani daka shiga To nima Ina cikinsa kai harma na fika shan wahala Domin ciwon so mugun ciwone Wanda bashi da magani face samun muradinta Domin shi zuciya yake illatawa Ahankali yake yake gamawa da dukkan sassan jiki ba tareda An gano wanne irin ciwo bane saidai kawai kaga mutum Yayi mutuwar tsaye ba tareda yin doguwar jinya ba ina tabbatar maka da cewa da ace bakazo da wuri ba da saidai kazo ka tarar da gawata Dajin haka sai ya matso gabanta ya rike hannuwanta a lokacin da kwallar jini ta fito daga cikin idanuwansa ya saka Dan ya tsanta guda daya ya gogo hawayen daga cikin idanuwansa Sannan yace kalli idanuwa na kigani mene aciki Nan take ta kalli hawayen saitaga hawayen nasama na jinine Kuma acikin hawayen ma hoton fuskarta take gani aciki Yarima saiman yace Yadda kikaga wannan hawayen nawa ya canja daga launinsa na asali zuwa ja To haka zuciya ta da dukkan jikina suke canja launi idan har bana kusa dake Babu wani bugu da zuciyarki zatayi ba tareda zuciyata ta buga ba Ma'ana dai da zuciyata da zuciyarki sun zama daya don haka kisa aranki aduk lokacin da kikaji zuciyarki ta buga kina numfashi adoron kasa To nima ina raye duk irin halin wahalar da zan shiga Muddin kina numfashi to nima Ina raye Don haka ki daina sawa aranki cewa zan mutu na barki Suna cikin yin wannan tattaunawa ne aljani markazulu ya dawo daga yawon daya tafi na neman yarima saiman Koda yazo yaga yarima saiman atsaye tareda gimbiya suhaila saiya kame kyam kamar gunki cike da mamakin ganin gimbiya suhaila ta farka daga barcin da takeyi Domin yasan babu abinda zai iya tashinta daga barcin daya sakata face ya sake hura mata wannan hodar Acikin zuciyarsa yace wannan shu'umar yarinyar Menene ya tasheta daga barcin da Takeyii? Abinda Bai sani ba shine karfin dafin soyayya Yafi kowanne dafi karfi da tasiri azuciya Ahankali markazulu ya karaso gaban saiman yace Lale marhaba da shugaba na gari Ka sani cewa bayan tafiyarka mutanenka sun shiga cikin tashin hankali sosai Yana cikin wannan maganane ragowar dakarun da mutanensa suka dawo daga gudun tsiran da sukayi Nantake gaba dayansu suka rugo da gudu izuwa gareshi Suna ihu da tsallen murna Nan dai yarima saiman ya

Chapter 8 of 14