Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
da turare suka fesa sai suka tari mai machine wanda a nan ma sai da suka daWe sannan suka samu mai machine ya Waukesu zuwa cikin ?auyen daga nan suka nufo tasha sai gida wanda basu suka iso gida ba sai wurin 5:00pm na yamma,a gaggauce sukayi wanka sannan suka baje don huta gajiya. ***Tunatarwa*** ****Shin bakwa tunani akwai mata masu irin wannan Wabi'ar irin nasu Umma Kande da Maman Jummalo na son abin duniya da dogon buri a duniyar nan ??? Tabbas!!! Har yanzu akwai mata masu wannan Wabi'ar zuwa wurin boka da neman biyan bu?ata wanda a ?arshe halaka suke faWawa sannan imaninsu ya ragu!!! Yake ?ar uwata mai daraja kisani zuwa wurin boka ko malamin duba ba mafita bace agareki hasalima ?ara nisanta kanki kike daga rahmar Ubangiji,amfaninsa na Wan wani lokaci ne zai miki wanda a ?arshe illarsa tafi dutsen Uhudu a girma. Shin mai zai hana cikin salisalin dare a lokacin da wasu suke bacci ke kuma ki tashi ki Wauro alwala kiyi sallar nafila koda raka'a 12 ne sannan kiyi wutri ki sallame,kina mai kirari ga Ubangijin Talikai akan ya biya miki bu?atunki na fili da na Soye kina mai ?an-?an da kanki a garesa.Tabbas zakiga canji a rayuwarki imma kishiya ce ta tasoki a gaba kina sallar dare tare da azkar Win safe da na yamma wallahi kinfi ?arfinta da tsafinta da ikon mai sama.amma karki Sata lokacin a banza tare da aljihunki wurin zuwa gun boka,wai shin ba kuga Umma Kande da Maman Jummalo yadda suke wahala bane gun boka sannan koda ya biya musu bu?ata a ?arshe wahala ce zata koma. Misalin nemama yaransu mazaje da sukayi wurin boka Sankeru bayan yace musu suna son kowani irin mazaje ga yaransu masu kuWi suka aminta sun manta da kalmar kowani iri yana nuni da koda mara kyau ne ko kuma masu cutarwa amma suka yarda,zakuga yadda zasu ?are a ?arshe.Allah yasa mufi ?arfin zuciyoyinmu ya kuma tsafe mana imaninmu.****** @@@@@@@@@@@@@ Cikin Labari Maman Jummalo ce bayan sun Wan huta sunci abinci ta ce ma Umma Kande wacca tayi WaiWai da ?afafunta a tabarma "?awas ina kike ganin zamu samu jinin karnuka har kala biyu ,sannan muyi yanda boka Sankeru yace damu? "A tunani na mai zai hana mu samu gwarawa tunda kinsan suna cin karnuka da aladu" " Haba! " "Allah kuwa,ke bara ma kiji har tsire da balangun karnuka sukeyi" "To ke ina kika san suna tsire da balangun karnuka" cewar Maman Jummalo tana ri?e baki tsabar mamaki "Nima Musa ne wani zuwa da yayi yake bani labari,inyamurai da gwarawa suna cin karnuka sosai,ya ?ara da cewa acan Calabar suna da kwa'ta nasu na kunsu,inda ake siye da siyarwan naman aladu da na karnuka,shiyasa ma bayacin namansu don baisan ko naman alade ko na kare ne suka sa a abincin ba" "Allah Waya gari bambam,to shikenan faWuwa tazo dai dai da zama,kinga sai mu nema inda gwarawa suke a nan ko" "Hakane kuwa,Allah ya kaimu gobe sai mu nema kwa'tan nasu,shikenan ma cika aikin boka Sankeru da wuri" "Sosai ma kuwa,wallahi na ?agara yaran nan suyi aure mu huta" "Nima kuwa ?awas" Da wannan hirar su Umma Kande sukaci lokaci suna yi sannan Umma Kande ta nufo Wakinta dan kwanciya kasancewar a Wakin Maman Jummalo suke hirar.?an matan nasu suna waje suna hira da samari sannan daga baya kowacce ta shigo gida wanda lokacin kusan ?arfe 10:00pm da wasu ?an mintuna,amma ko ajikin iyayen nasu. @@@@@@@@@@@@@ Kamar yanda suka shawarta akan neman inda kwatan gwarawa yake aiko sunyi sa'a don sun samu kwa'tan gwarawa a cikin Farin gida wanda yake hanyar Mando.Sun samu ana gab da fara yankan karnuka da aladu dayake da sassafe suka fita,nan suka fara ai watar da aikin boka Sankeru sannan suka nufo gida dan kammala aikin. Haka suka yi exactly yanda boka Sankeru ya ce dasu don kar asamu kuskure.Yaransu suka taru wuri Waya kamar yanda boka Sankeru ya ce dasu. Da Iklima aka fara,matsowa kusa da bottle Win ruwan tayi sannan sai Umma Kande tace ta wanke fuskarta sau uku,haka tayi yanda tace ba tare da musu ba,sai Jummalo itama tayi yanda Iklima tayi, sannan Zaliha. Duk wannan abun da suke Nusaiba na gefe ta chatting abinta.Maman Jummalo tace da Nusaiba tazo itama tayi,dan taga alama batada niyyar yi kamar yanda ?an uwanta sukayi. BuWar bakin Nusaiba tace"Nifa gaskiya bazanyi wannan abun ba,kawai kuyi ha?uri dan komai zakumin bazanyi ba" "Laaaaa!ehhh lallai Nusaiba wuyanki ya isa yanka" cewar Umma Kande Kowa a Wakin duban Nusaiba yake da mamaki itako ko ajikinta don ta rantse bazata wanke fuskarta ba kamar yanda taji jiya Mamanta suna hira da Maman Jummalo. Waiwaye Alokacin da su Umma Kande suke tsaka da hirar yanda zasu samo jinin karkuna susa a maganin da boka Sankeru ya basu,ita kuma Nusaiba ta dawo kenan zata shigo Wakin Maman Jummalo dan nuna mata wani sabon film a waryata dayake Maman Jummalo akwai son kallon fina finai. Isarta ?ofar Wakin keda wuya ta jiyo hirarsu akan aurar dasu zasuyi aikuwa tsayawa tayi wurin ?ofar Wakin taji komai sannan ta wuce Wakinsu a zuciyarta tana faWin 'Wallahi ba auran da zanyi,kurum ina cikin cin duniya ta da tsinke zaku wani tado da batun aure to wallahi bazata saSu ba wai bindiga a ruwa,bazan taSa yin yadda kuka ce ba,bayan auran babu komai cikinsa sai wahala da bauta,gashi sugar Wina Alhaji Sagir yamin al?awarin dani zaije Dubai muyi sati Waya kuma nasan zan ?ara wayewa ,da sake wallahi inaaaa tabb!! ?aukar buta tayi ta nufa bayi dan karma mamanta tasan da dawowarta gidan. Cikin Labari Maman Jummalo ce ta katse shirun da mamakin da ya cika ?an Wakin dashi "Haba Nusaiba gata fa muke muku,kowace mace ba tada buri inta girma tayi aure ta hayayyafa,kinga ba daWinmu bane ace muganku haka ga samari Allah ya baku amma ba kuyi aure ba,kuma ku kanku kunsan da zunWen ?an layi da muke sha mu da ku" "Nasan da wannan Maman Jummalo amma gaskiya kumin uzuri bazan wanke fuskana ba da wannan ruwan, shi aure ai nufi na Allah ne ,kuma yanada lokaci,idan lokacin aure na Allah ya nufa nayi ai zanyi basai kun Sata kuWinku".(Hakane kam Malama Nusaiba ikon Allah=??=??=?C?). "Yanzu Nusaiba watsa mana ?atsa a ido zakiyi kenan ,kinsan wahalar da mukasha duk don faranta muku rai amma da abinda zaki saka mana dashi kenan" cewa Umma Kande "Nifa sai dai ayi ha?uri amma bazan wanke fuskana ba wallahi" cewar Nusaiba tare da mikewa ta fita daga Wakin,kowa ya bita da kallo haWe da mamaki musamman su Umma Kande da Maman Jummalo don su kaWai suka san wahalar da suka sha kafin samin wannan maganin. Babu yanda suka iya tunda tace bataso ,ai ba tilas farin cikinsu ma shi ne su sauran yaran sunyi musu biyayya kuma suna sa ran ha?arsu zata cimma ruwa koda Nusaiba kaWai ce batayi aure ba sun rage jin surutun mutane akan yaransu. @@@@@@@@@@@@@@ Bangarensu Sa'eeda ita da Ummanta sunata shirye shiryan fara karatun Sa'eeda a KASU.Babu laifi Sa'eeda ta Winka ?an kalolin kayanta kala shida da hijabai uku da veils guda uku, sai takalma uku da jakar makaranta ?ar madaidaiciya sai kuma side bag Waya ba?a.Umman Sa'eeda ta siyoma Sa'eeda waya Vivo ?ar ?arama ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????second hand wacca batasha jiki ba saboda tasan zata bu?aci babbar waya tunda yanzu tana a university ne. Ha?i?a Sa'eeda tayi farin ciki sosai da wannan wayar duk da ?arama ce amma ji take kamar iphone 14 pro max aka bata,tana tama Ummanta godiya yafi cikin kwando. Kasancewar yau asabar,Umman Sa'eeda da ita suna Waki suna hira akan batun shirin fara karatun Sa'eeda ranar Monday Umman Sa'eeda tace "Sa'eeda Monday zaku fara karatu,ina mai miki nasiha da kiji tsoran Allah a duk inda kike,ki guji ?awayan banza wa'inda suke kai mutum ga halaka,ki maida hankalinki sosai akan karatunki,banda samarin banza duk da inada ya?ini akan tarbiyar da na Woraki akai,amma kiji tsoran Allah ba mutum ba,ki kasance mai ha?uri da juriya tare da yafiya wa wa'inda suka zalinceki,amma karki yarda a wula?antaki ko kuma a takaki ,ki kasance jaruma mai fuskantar duk wani ?alubalan da zaizo miki a rayuwa hakan zaisa ki cimma babban rabo a rayuwarki,banda kwaWayi da hangen nesa,kinga dai yanda Allah ya yayi damu don Allah ki gode masa banda kallon na sama dake a kullum ina baki shawaran ki dinga duban na ?asa dake hakan zaisa miki natsuwa da kuma godewa Allah akan ni'imar da yayi miki bisa wasu" Ta Wau lokaci tana ma ?arta nasiha game da rayuwa tare da hankaltar da ita abubuwa da yawa dangane da rayuwa,kasancewa University zata fara zuwa,akwai kala kalan mutane a can,wanda kamar bariki ne kazo nazo kowa yana yin yanda yaso ne babu takura ba kamar secondary ba shiyasa tayi mata nasiha duk da ta yarda Wari bisa Wari akan tarbiyar ?arta. Sa'eeda dai shiru tayi tanajin nasihar Ummanta wanda ke ratsa ?ashinta ya shiga cikin jijiyoyinta har ya kewaye ko'ina na jikinta,ha?i?a jikinta yayi sanyi sosai kuma tasa aranta duk wuya duk rintsi bazata wofantar da nasihar Ummanta ba,kamar painti ne a dutse wanda baya taSa goguwa ,haka kamar kwaWone wanda aka kulleshi ta key sannan aka jefa key Win a tsakiyar taiku wanda babu ranar Waukowa to haka ta Wau nasihar Ummanta. Bayan ta kammala mata nasihar ne ta ?ara da cewa"Niko Sa'eeda na manta ban faWa miki ba na samu aikin gwamnati za'a dinga biyana dubu #20,000 duk wata,kinga zan dinga saving Win #5000 a banki saboda registration Win karatunki na duk shekara,sai kuma #15,000 na dinga baki kuWin mota sannan kuma sauran muci abinci dasu" Murna Sa'eeda ta somayi don jin wannan abin alkhairi daya samesu,ha?i?a Allah abin godiya ne,cikin murnar Sa'eeda tace "Ummina wani kalan aikin gwamnati kika samu kuma waya miki hanyar aikin?.................. **Maa shaa Allah Fans wani kalar aiki kuke tunanin Umman Sa'eeda tasamu??? **Shin kuna ganin Sa'eeda zata Wauki nasihar mahaifiyarta idan ta fara karatu a University??? **Da gaske kamar yadda boka Sankeru yace auran yaransu Umma Kande da Maman Jummalo yazo shin yazo Win ko akwai matsala??? Duk ku tattaro ku hanzarto ku biyoni muje zuwa amsoshinku suna nan tafe '? '? '? Ina matu?ar alfahari daku my Esteem Fans??>??>??) Haka ko Nusaiba ta shirya ?an kayanta a ?aramin akwati a cewarta ta tafi sokoto biki,ashe Dubai zasu ita da Alhaji Sagir,fitarta gida ta kirashi yazo ya dauketa daman ya daWe da mata visa nafita ?asar waje,a ranar suka cillar sararin samaniya zuwa Dubai.(Nusaiba ikon Allah,ba sabamba an hau jirgi,banda ?auyanci dai acan=??=??=??) Bayan dawowan Abban Sa'eeda ya sanar da Umma Kande akan amincewar danginsa,sai kuma ya ?ara da cewa"Lokaci kaWan za'a sa ranar bikin nasy,ayi a huta gaba Waya" Hakan yama Umma Kande daWi sosai,kamar yanda yace lokaci kaWan za'a saka bikin,haka kuwa akayi dan wata Waya aka saka bikin nasu su ukun,haka su Umma Kande suka fara shirye shiryan biki. @@@@@@@@@@@@@@ Bangaren su Sa'eeda kuwa lectures ya soma zafi,gashi kullum sai sunje school harda ranar asabar wani lokacin. Duk karatun da aka musu a aji idan ta dawo gida sai ta tabbatar da ta iya sosai kuma ya zauna a brain Winta sannan hakalinta yake kwanciya,ta lura ?an ajin basa sonta saboda yanda idan akayi tambaya a aji take bada amsa har wani lokacin lecturers na mata kyautan marks hakan baya musu daWi sai suyita hararta wasu har tsokanarta suke da hajiyar Vivo,tana jinsu amma bata tanka musu hasalima ita ta saba da irin wannan halin na ?an aji tun tana secondary ake mata hassada kuma hakan ba damunta yake ba karatu tasa agabanta,duk da ba cika son bada amsa take ba sai idan malamin zai zagi ?an aji shi ne take tashi ta bada amsa. Bangaren Umman Sa'eeda kuwa ta fara zuwa aikinta na sharan titi ta wurin makarantar su Sa'eeda kasancewar nan ne portion Win da aka Wibar mata, kullum a tare suke fita gidan ita da Sa'eeda,dayake da wuri Umman Sa'eeda take kammala sharanta ta dawo gida sannan kuma da Wora da wankin mutane.(Allah sarki Umman Sa'eeda wataran sai labari=??=??=??) Umman Sa'eeda tasan da maganar auransu Zulaiha amma tunda ba'a sata ciki ba,nata kallo ne,don wani lokacin habaici da gori suke mata wai ?arta batada farin jinin samari,idan taji suna wannan zancen sai tayi dariya tace kwata kwata nawa Sa'eedar take da za'a ace batada farin jinin samari. @@@@@@@@@@@@@@@ Wasa wasa lokacin biki ya ?arato,baifi saura kwana biyar ba.A wannan lokacin ne akaita kawo lefan ?an matan guda uku,babu laifi Naira tayi kuka,saboda dukkaninsu akwati 12 aka kawo musu kamar haWin baki(Ni kuma nace maganar asiri ce fa ske malam,ai har fin haka ma zasuyi,saidai su jira sakamako =??>??), ga kayan ciki nagani na faWa ne bancin gwala gwalen da aka narka aciki. Ma?ota da ?an layi kowa zuwa ganin kwakwaf yake don aji daWin gulmar dakyau,su Umma Kande da Maman Jummalo sai Waga kai suke suna yada magana tare da habaici akan gorin da ake ma yaransu akan sun ?i aure sai tara samari yau gashi Allah yayi ?an ba?in ciki saidai su mutu. ?an uwa na nesa da na kusa sun fara zuwa tun daga dangin Umma Kande na Maiduguri,da na dangin Abbansu Sa'eeda tare da dagin Maman Jummalo duk sun fara zuwa,kasancewar gidan an sake gyarashi haWe da ?arin Wakuna dayake gidan akwai fili sosai.haka ba?in suka samu wurin kwana. A wannan satin ne Musa ya iso garin bayan tsawan lokaci rabonshi da gida,yana sallama cikin gida kowa ya bishi da kallon kurilla kowa bakinsa a sake don mamaki da al'ajab da ya cikasu........................ ****Tofa ya akayi daga sallamar Musa Kowa ya bishi da kallo har da sakin baki,mai hakan yake nufi>??>??>?? ***ya kuke tunanin rayuwar Sa'eeda a jami'a,shin halayanta masu kyau zasu Waure ko ko zata sauya hali.....??? ***My Esteem fans ga dai su Umma Kande da Maman Jummalo ana shirin aurar da yara,shin kuna tunanin sunyi dacen mazaje ko ko akasin haka kamar yadda Boka Sankeru yace zasu samu kowani irin mazaje.........??? Duk ku biyoni zuwa next page don jin amsoshinku '? '? '? Ina Matu?ar alfahari daku my Esteem Fans=ؖ?=ؖ?=ؖ? Daga al?alamin =؍??=???Narrnarhh Bukar =???=؍?? Comments and share =?O?=?O?=?O?Fisabilillah. [4/25, 1:38 PM] +234 814 129 2044:

Chapter 5 of 31