Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
kuje pharmacy ku siya sannan karku manta da pampers Win da nace ku siya domin shi take bu?ata cikin rayuwarta a yanzun" Amsa su Umma Kande sukayi tare da barin office Win zuwa pharmacy don siya abubuwan da likita ya rubuta,sai Umma Kande ta ce Iklima taje ta siyo pampers Win manya wanda za'a saka ma Nusaiba. Satinsu biyu a asibitin tukunna aka sallamesu bayan Nusaiba ta samu sau?i sosai,saidai kuma ramar da tayi da ba?in da tayi babu inda sukaje,Abban Sa'eeda ma yayita jigilar zuwa asibitin tare da bada abinda ya sawwa?a daga aljihunsa. Haka suka tattaro zuwa gida,kullum cikin siyan pampers suke gashi da shegen tsada saboda ba ko'ina ake samu ba,taimakonsu Waya ne,shagunan da marigayi musa ya siya ne suke samun kuWi daga shagunan if not da abubuwa sun ?ara rincaSe musu,kullun cikin nasiha Iklima da Maman Jummalo suke ma Umma Kande akan ishara ce Allah ya nuna mata,ba sauraransu take ba hasalima cewa tayi ma?iyanta ne suka jefeta da ?aranta wai don sunga suna da rufin asiri,sunyi-sunyi? Maman Jummalo akan da dawo hanyar Allah da ma'aikinsa amma inaa,ta riga da tayi nisa batajin kira. *TUNATARWA* *?alubali ga iyaye mata masu rashin kula da tarbiyyar yaransu tare da son abin duniya,kusani kiwo ne Allah ya baku,dole ne ku kula da cinsu,shansu,lafiyarsu,tufafinsu,wurin kwanansu sai uwa-uba Tarbiyyarsu? da daWi ace ai wacce? yarinyarta ?ar kirki ce ga tarbiyya da kamewa,haka kuma babu daWi ace ai wacce yarinyarta ?ar isaka ce,bata da kunya,ga shegen bin maza kamar akuya,idan kika kula da tarbiyyar ?arki wallahi rige-rige mazan ?warai suyi wurin neman auranta domin kuwa kowani namiji yana bu?atar mahaWin rayuwarsa da gari wacca itama zata tarbiyyantar da yaransa,kinga kuwa idan baki ba ?arki tarbiyya mai kyau ba taya mutumin ?ware zai nemi auranta???* *?an uwana iyaye mata a kula da tarbiyyar yara,kunga dai yadda Umma Kande ta ?are da yaranta duk don rashin tarbiyyar da suka samu ne a hunnunta suka faWa halaka musamman Nusaiba, Allah ya tsaremu ya tsare ?a?anmu da zuri'armu baki Waya* Haka su Umma Kande sukayi ta jigilan siyan pampers Win Nusaiba har Allah yasa ta samu lafiya jikinta ya murmuro duk da ba barin siyan pampers Win zasuyi ba tunda ta dinga amfani dashi ne har ?arshan rayuwarta.Wannan kenan ? ? ?? @@@@@@@@@@@@@@ *ABUJA* Karnuka ne bila adadin suka biyo Haj. Zulfa'u a ta Sangaren hagu,ga wasu mutane su biyu mace da namiji hannun a tsar?afe dana juna suna binta,gudu take a cikin duhun daji tama rasa ina zata bi saboda hagu da dama bibiyarta ake,cigaba da gudun tayi saboda karnukan sun kusa taddota,sai can tayi tuntuSe da dutse lokaci guda ta faWi ?asa,haba karnukan nan kanta suka yo tare da cizonta ta a ko'ina suna haushi,ita kuma babu abinda take inda ihu da neman agaji ba,tana wannan ihun ne saiga wa'innan macan da namiji suma sunzo gunta suna nunata suna dariya,mai cikin nan ne da yara maza guda biyu tana ri?e dasu ta bayyana agabamta kamar walkiya,dariya ta tintsire dashi,suma ?an biyu maza dariya suke tayi,sai kuma da tsagaita dariya tare da fara magana cikin muryarta mai firgitarwa "Zulfa'u ?arshanki ya kusa!!! Bazaki taSa guje mana ba!!! Dole yarana su Wau fansa!!! Kinga yadda ?arshanki zai kasance tare da karnuka !!! " Haj.Zulfa'u da duk tayi jina-jina saboda cizon da karnukan suke mata babu ?ak?auwa kota ina a ilahirin jikinta,cikin muryarta wacca bata fitowa ta fara magana "Karku zo!!! Kubarni da rayuwata!!! Kubarni " Haka tayita maimaitawa su kuma mutanan sai dariya suke mata,can kuma suka Sace Dif!? kamar wal?iya. A gigice ta farka tana cewa "Boka BurumbuWu ka taimakeni!!! Zasu dawo!!! Zasu kasheni!!! Wayyo!!! Wayyo ni Zulfa'u!!! " Mai aikinta ce ta shigo Wakin da gudu kasancewar da yamma ne bayan Asr,tayi baccin tare da yin wannan mummun nan mafarkin mai tsoratarwa tare da firgitarwa,cikin tashin hankali mai aikin ta ce "Hajiya lafiya? Ko a kira miki likita ne ko kuma Haj. Amina tazo" "A'a karki kira kowa!!! Tafi!! Tafi!! Kawai!!" Mai aikin zata sake magana Haj. Zulfa'u ta daka mata tsawa da cewa "Ki tafi nacee!!! Bana bu?atar kowa yanzu!!! " Jiki na rawa haka mai aikin tabar Wakin saboda tsawan da Haj. Zulfa'u tayi mata,abinda tunda take da ita bata taSa mata kenan tsawa,zancen zuci ta fara 'Anya Hajiya ?alau take kuwa kwanan nan,kullum cikin firgici take da tsoro,ko abincin kirki ta daina ci,fita ma yanzu ta daina,gashi ta hana ba?i zuwa gidan,ko miye dalili oho! ' haka tayi ta zancen zucinta har ta sauka daga matattakan benan zuwa kitchen daman girkin dare take sai taji ihun uwar Wakinta shiyasa tazo da gudu don jin ko lafiya. Haj.Zulfa'u duk hankalinta ya tashi matu?a ainun,gashi bokanta ba yanzu zai bayyana gareta ba sai nan da wani Wan lokaci,tunani take wai shin meke shirin faruwa da ita ne a kwanan nan,mai yasa take yawan mugayan mafarkai da mi?iyiyarya ne,wayyo boka kayi sauri kazo ina neman agajinka da gaggawa,haka tayita tunaninta har akayi sallar magrib daman ita ba sallar take ba,ta riga ta sallamawa boka BurumbuWu komai nata.(Ya Salam>??>??>??, Allah ka tsare mana imaninmu) Tun daga ranar kuma sai bata sake mugayan mafarkai ba,ita a tunaninta bokanta yaji da wannan Samgaren wato tsareta da ahalinta na daga abin cutarwa da ya mata al?awari a baya saboda sharudWan da take bi nasu.Wannan Kenan ? ? ? ?? @@@@@@@@@@@@@ *KEBBI* Cin nasara su Sa'eeda suka kammala exams tare da tahowa ?wansu da ?war?watarsu zuwa Birnin Kebbi don halartar ?warya-?waryar walimar da za'a gudanar a family house Winsu wanda har ?an uwa na nesa sun fara zuwa,tun daga wasu ma?ota jahohin har ?an ?asar waje,irin su Sadiya second born Win Momin Sadam dama wasu ?an uwansu da suke da matansu a ?asar waje duk sun hallara a family house wato asalin gidan *Alhaji Kabir Dikko* . Su Umman Sa'eeda da Momin Sadam sun dawo daga Umra tun a satin daya gabata,Umman Sa'eeda tayi ?ar ?iba,ga fatarta ta murje tayi haske sosai kasancewar daman wahala ce ta saka yin duhu,sanda suka dawo direct daga airport aka wuce da ita zuwa family house,murna iya murna domin Umman Sa'eeda taga ?an uwanta,kowa sai murnar bayyanarta suke,musammam tsoho mai ran ?arfe wato Baba Garba,ji yake kamar ?anwarshi Maimuna ce ta dawo garesa,har da kuka yayi saboda farin ciki,masauki mai kyau part guda aka ware ma Umman Sa'eeda daman ita Momin Sadam daga airport ta wuce gida kasancewar Daddyn Sadam shima gobe zai dawo daga tafiyar da yayi. Family house Win babba ne in fact layi guda ne,kuma duk cike yake da ?an uwa,ginin zamani ne,akwai masallaci da makarantar islamiya a ciki,ga tangameman gate mai shegen kyau,part-part ne gidan kuma painting su iri Waya ne babu bambamci,ga inter-lock a ko'ina na gidan,harda wurin wasan yara,da kuma babban hall wanda a ciki ne ake duk family meeting tare da shagulgulan sallah,hall Win babba ne gashi yasha decoration gwanin ban sha'awa.Haka Family house Win ya cika ma?i da ?an uwa na kusa dana nesa,yaransu da manya,order abinci aka ba wani hotel don yin walimar. Tun safe kowa ya fara shiri,Sa'eeda na a part Win da aka ware ma Ummanta,acan ta shirya cikin tsadaddun lace wanda Momin Sadam ne tasa a Winki mata tare da Ummanta,sunsha kyau sosai,sai walwali suke,ga wani haWadWan takalmi half cover da jakarsa ta saka ita da Ummanta iri Waya saidai colour Win ne ya bambamta,wooow kawai zan iya furtawa saboda kyauwun da sukayi,haka suka fito ita Ummanta zuwa Wakin taron kowa ya hallara har da goganku Sadam shida amininsa Kamal,a saman hall Win akwai kujera two seater acan aka umurce su da su zauna,babu musu suka je wurin suka zauna. "Wooooow!!! What a precious angel from paradise!!! " cewa Kamal Sadam da hankalinsa ke akan waya ya Wago don ganin abin abokinsa yake dabo haka,dummmmm!!! Haka zuciyarsa ta bada,ganin Sa'eeda cikin wannan shiga ta alfarma,a gaskiya duk tafiye-tafiyan da yake tare da hulWa da mutane maza da mata? bai taSa ganin mace mai kyau irin Sa'eeda ba,gashi kayan da ta saka ya mata mugun kyau sai kace amarya duk da ba wata kwalliya tayi ba,tunina ya lula yana ayyana abubuwa da yawa na game da ita,shifa tunda yabar Kaduna yake tunanin Sa'eeda tare da girkinta,muryarta yake ?ara tariyowa a sanda tace mishi shi mutum ne ko aljan,harda shirman da tayita yi lokacin da ta shigo Wakin ba tare da tasan akwai mutum ba,katse mishi tunani Kamal yayi da cewa "A gaskiya yarinya Allah ya mata baiwar kyau da sura" Ai tuni wani malolon abu ya tasoma Sadam tare da tsaya mishi a wuya,wani irin haushi Kamal ya bashi,tsaki yayi tare da cewa "Kaifa daWina da kai shegen son mata,wannan yarinyar kake yabo haka,mtws! " "Yarinya fa kace,tabb da sauranka wallahi,yoy never know what is called hot babe Man!" "Kaga malam ba abinda ya kawoni nan bane,kacika surutun jaraba,haba kabari idan kaje gidan radio sai kayi mana! " Dariya Kamal yayi wato shidai mai hali baya barin halinsa kenan,Sadam da miskilanci.Uncle hassan ne ya buWe taron da adduar dayake jiya shima ya iso ?asar,addu'a sosai akayi sai daga baya kowa? ya fara gabatar da kansa gasu Umman Sa'eeda, bayan kowa ya gabatar da kansa sai aka mi?ama tsoho mai ran ?arfe wato Baba Garba micro phone? don ya bada tarihi,cikin muryarsa wacca bata fita sosai saboda tsufan da ya fara bama su Umman Sa'eeda tarihi kasancewar bata taso a cikin suba,ya fara da cewa *TARIHI* ( *tare da wasu Sangare na abubuwan da suka faru shekaru aru-aru* ) Sunan mahaifinmu Alhaji Kabir Dikko matarsa Waya wato mahaifiyarmu mai Suna Hajiya Suwaiba,mahaifinmu asalin dan Zamfara ne a ?aramar Hukumar Gora dake a jahar Zamfara,kasuwanci ne ya kawo mahaifinmu Kebbi State har Allah ya Waukakashi tare sama kasuwancinsa albarkha,?annan mahaifinmu biyar ne duk maza wanda suma sun dawo Kebbi wurin mahaifinmu da zama kasancewar shi ne babba a Wakinsu kuma iyayansu sun daWe da rasuwa,haka har Allah ya bama mahaifinmu ikon siyan layin nan complete saboda a zamaninsu yana Waya daga cikin sharararrun ?an kasuwa masu kuWin gaske. Mu uku ne wurin Mahaifinmu babbar yayarmu sunanta Mariya ta haifi yara uku amma Ru?ayya,Salima sai Mubarsk amma biyu sun rasu saura Rukayya(Momin Sadam),sai kuma ni mai suna Abubakar,ina da yara hudu,Kabir mai sunan Mahaifinmu, Suwaiba mai sunan Mahaifiyarmu,Maryam sai Nabila (Dr.Nabila),sai Mahaifiyarki mai suna Maimuna,ita ce autarmu ta haifi ?an biyu maza amma suna da shekara uku a duniya dukkaninsu lokaci guda suka rasu,sai ku kuma,iyayenmu sun bamu ilimin boko dana zamani,shiyasa a duk ahalinmu babu wanda baiyi karatu ba. Hussaina ha?i?a ?addara ta faWama mahaifiyarku a lokacin tana tsohon ciki,kasancewar abokina ne ta aura wato *Alhaji Sani Mai Gado* shahararran Wan kasuwa ne kuma Wan boko,matarsa Waya Zulfa'u,ya auri Maimunatu ne saboda bayajin daWin zama da matarsa saboda munanan halayanta,sai kuma Allah yayi nufinsa da auran Maimuna wacca ta haifa mishi yara har huWu amma biyu sun rasu (Twins)sai tsohon cikin dake jikinta. Ban mantawa ana gab da Satan Maimuna abokina Alhaji Sani ya kirani akan yanaso ya kai ?addarorinsa kotu sai bayan yaransa sun girma idan ya mutu sai a raba musu gado,dalili na tambayeshi akan hakan,bai Soyemin abinda ya gani da idonsa ba da daddare ya tashi sallar dare yaga matarsa Zulfa'u tana surkulle tana faWin sunan Maimuna da yaranta harda shi kansa,dalilin hakan ne da safe ya kirani,ni kuma babu Sata lokaci nazo har Abuja inda suke mukaje kotu akai cike komai tare da ?addamar da ?adaddorinsa har ma na ?asar waje, bayan dawowana Kebbi ne Alhaji ya kwanta ciwo sai kuma a lokacin muka nemi Maimuna da yaranta muka rasa,babu inda ba'ayi cigiya ba amma shiru,sai kuma bayan wata Waya naje Kaduna wurin wani abokani na kaSe Hassan da motana a rashin sani wanda shi ne asalin ganin Hassan da mukayi,a kullum ina zargin Zulfa'u da Satan Maimuna saboda abinda Alhaji Sani ya faWamin game da ita,ban Wau mataki a wannan lokacin ba saboda Satan Maimuna amma yanzu komai zaizo ?arshe da izinin Allah,sai munga ?arshan Zulfa'u in sha Allah. *Cikin Labari* Haka Baba Garba kammala bada tarihi babu wanda a cikin Wakin taron bai zubda ?walla ba tuno da abinda ya faru a baya,Umman Sa'eeda kuka take harda shasshe?a ashe kishiya ce sanadin tarwatse ahalinsu,kishiya ce ta hallaka Mamanta da ?an uwanta,kishiya ce ta saka musu ?unci da damuwa a zukatansu wayyo duniya ina zaki damu,itama Sa'eeda saida tayi hawaye jin tarihin asalinta da kuma abinda ya faru shekaru da dama,amma kuwa anyi azzalumar mata,sheWaniya,in sha Allahu ?arshanta yazo,mi?ama Umman Sa'eeda microphone Win akayi,itama ta bada tarihin rayuwarsu tun daga rayuwarsu a ?auyen Damari har auran da tayi, irin ?alukalen tare da wahahalun da tasha duk saida ta bada labarinsu,babu sauyin da kake ji a Wakin taron saidai sautin kuka da fa ce majina,saboda akwai tausayi a labarin rayuwar Umman Sa'eeda,Uncle? Hassan yayi kuka iya kuka jin yadda ?ar uwarsa ta rayu cikin wahala,dole ne ya faranta mata,lokacin jin daWin ta yazo ita da ?arta,walimar cin abinci aka fara,ma'aikatan hotel Win suke bin kowani table da abinci kala-kala tare da abubuwan sha iri-iri suma. Fitsari ne ya matse Sa'eeda kasa ha?uri tayi ta mi?e don ta zaga,har taje tayi fitsarin wurin dawowa bata sani ba tana kalle-kalle kanta ya bige a ?irjin mutum,ji kaki ?us! Ai ba shiri ta Wago kanta don kallon wanda ta bige,Ras! ?irjinta ya bada ganin wanda ta bige,shima kallonta yake babu ko ?yaftawa,suna a haka sai can ta taSe baki tare da fuskar kuka tana cewa "Kawai kawai ka bige mutum amma ka kasa bashi ha?uri" Mamaki maganarta ta bashi,au shima ya bigeta ce yake wurin kalle-kalle yana waya bata sani ba bige shima zai bata ha?uri,tabb! Ai kuwa tana ruwa,uffan bai ce mata ba sai ma kira daya shigo wayarsa zai Wauka ya ce ta ce "Mugu kawai,mai tsorata mutum" "Nine mugu? " Kusa da ita ya ?araso yana tambaya tare da kashe kira,ai ba shiri Sa'eeda tace *?afa mai naci ban baki ba* ita a tunaninta dukan ta zaiyi,saida tayi nisa da wurin da yake ta juya ta ce "Eh Win,Eh din,Nace mugu,mugu mugu Sadam" MurguWa masa baki tayi tare da ?arasawa cikin Wakin taron da gudu,tsayawa yayi yana kallon gun da tabi,komai nata birgeshi yake,wanka ma kansa mari yayi tare da cewa "Wake up Man,what's wrong with you" Haka aka kammala walimar kowa ya wuce gidansa,na nesa kuma suka wuce Wakin ba?i,Su Umman Sa'eeda da Dr Nabila gidan Momin Sadam suka nufa saboda tace tanaso Umman Sa'eeda ta kwana biyu wurinta,haka suka Wunguma zuwa gidansu? Momin Sadam har da su Aunty Sadiya da Aunty Sakina wato yayyin Sadam. Sun isa gidan wurin 5:45pm na yamma,wani sabon girkin aka Wora na dare saboda karuwan family da aka samu,sai bayan Isha'i aka zauna cikin abinci harda Kamal kasancewar ya zama Wan gida,sai faman satan kallon Sa'eeda yake yana cin abinci,Sadam dai yana ankare da abinda Kamal yake,shi ya rasa mai yasa ya damu da Sa'eeda haka da baya ko so wani Wa namiji ya kalle ta,haka dai suka kammala cin abin,dai suka dugunzuma zuwa falo tare da fara hirar yaushe gamo,harda Daddyn Sadam yana wurin ana hirar dashi,sai can Kamal ya kasa hakuri ya ce "Ammm Dad nifa nayi kamu a gidan nan,Ina son Sa'eeda da aure,Dad a taimaka a bani ita" Darammm!!! Dammm!!! Dammmm!!! Haka ?irjin Sadam ya bada, baisan sanda ya Waga muryarsa cikin fushi? kowa yana jinsa yace "Ayi mata miji!!!................... " *Mu haWu a pages na gama my Esteem fans=?C?=?C?=?C?=?C? '? '? '?

Chapter 18 of 31