Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ba dare ba rana tunda yanzu ba islamiya ta ke zuwa ba sai dai tilawan Al Qur'ani mai girma da litattafai,karatu yayi nisa sun fara shirin exams na kammala SS1 zuwa SS2......................... Comments and share =?O?=?O?=?O?fisabilillah. [4/25, 1:38 PM] +234 814 129 2044: ?p? Tabarakallah kawai na iya furtawa ganin wata hamsha?iyar mata wacca baza tawuce shekara 28 a duniya ba, tasha peach colour lace da ratsin gold wanda ko makaho ya taba yasan lace Win na Waruruwan kuWine, ga gwala gwalai ya cika mata wuya kasancewar ta ?ar duma duma, bayan awarwaraye da zobba a hannunta, ta yafa yalwataccan gyale mai adon stones da takalmi tu match, ga twins Winta Maa shaa Allah>?p? Tabarakallah, suma sun sha kyau. Haka dai wannan family suka sha shagulgulan sallah, sai bayan sallah da sati Waya Sadiya ta koma India cike da kewar ?ar uwarta da mum Winta. Bayan tafiyarta da kwana biyu Daddyn Sadam ya dawo Nigeria da yake yayi tafiya zuwa China akan wani harkar kasuwancinsa bayan ya gama ne ya wuce Saudia aikin Umra. @@@@@@@@@@@@@ KADUNA Bagaren su Sa'eeda sunyi shagalin sallah dai dai malisa, kaza Waya Umma Sa'eeda ta siyo musu suka yanka, suka soya suka ci, ita kuma Hajiya Umma Kande kaji Wai Wai har goma suka yanka haWe da ginsamin naman shanu da Abbansu Sa'eeda yakawo ta?i rabawa taba Umman Sa'eeda, haka su Zaliha da iklima sukai ta suya tsabaragyan rashin mutinci a ?ofar Wakin su Sa'eeda suka sa kaskon tuyar(Kai jama'a in kana duniyar nan kasha kallo=??=??), so suke Umman Sa'eeda ta tanka amma ta?i hasalima jawo ?ofarta tayi kasancewar akwai wutar nepa sai suka kunna fanka abinsu, duk wannan soye soyan da ake Nusaiba bata gida, tadai cema mamanta zataje tasha amsar sa?o wanda bata sanar da ita wani kala ne sa?on ba tun safe ta fita. Ashe ashe Nusaiba tama sugar daddynta Alhaji Sagir al?awarin goron sallah ne, yace su haWu a hotel, saida tafito daga layinsu ta tari Wan keke napep a lokacin tasa ni?af da yake duk sanda zata hotel yin harka da ni?af ta ke zuwa, tana isa hotel Win ta kira number sa, sai ya sanar da ita number Wakin, sai da ta cire ni?af Win sannan ta wuce direct Wakin, isarta keda wuya ta ?wan?wasa, kamar jira Alhaji Sagir yake ya buWe mata ta shige,ce mata yayi ta zauna yana son suyi wata muhimmiyar magana, ba musu ta zauna tana wani lan?wasa da lashen lebe irin na tsoffin karuwan nan, (sai Kace mayya=??, Fans ai ita ta cancanta da zamowa mayyar ba Sa'eeda ba=?C?). @@@@@@@@@@@@@@ Alhaji Sagir zama yayi kusa da ita haWe da rumgumota sannan ya ce"My sweet honey kinsan wani irin goron sallah nakeso kibani kuwa? Nusaiba tace " Wanda nasaba baka mana ko akwai wani goron na daban ne? ?an murmushi yayi sannan yace" Sosai ma kuwa my sweet honey" cikin za?uwa Nusaiba tace "To sanar min naji sugar na" Gyara kwanciyar Nusaiba yayi a ?irjinsa sannan yace " Nusaiba inaso in Waga darajarki a duniya,zaki samu kuWi kamar ba gobe,in har kika bani haWin kai" ?agon kanta Nusaiba tayi daga ji yace zai Waga darajarta a duniya sannan zatayi kuWi, har ta fara harsaso yanda zata fantama da kuWi ita da familinta wayyo daWi "Na yarda sugar na kuma zan baka haWin kai" murmushi yayi a zuci yake faWin 'ai nasan zaki yarda mayyar kuWi ' ?an lunfasawa yayi sannan ya cigaba da cewa "Inason in biya bu?atata dake ta baya ma'ana ba yanda na saba kasancewa dake ba kamar yanda kika sani, ta duburarki nakeson biyan bu?atana dake,sannan zan turamiki dubu Wari biyar #500,000 in kin yarda kuma zan haWaki da abokaina suma masu irin wannan harkar, wallahi Nusaiba kin gama kuWancewa in kin yarda amma" Shiru Nusaiba tayi tana tunani ta yarda ko ko A'a, can da ta tuna mamanta zataji daWi kuma sun kuWance, kawai saita amince(Ya Salam, Allah ka tsaremu daga faWawa halaka da kuma zugar shayWan). Jin ta amince yasashi sakin wani munafikin murmushi, don ha?arshi ta cimma ruwa. Haka suka fada halaka ita dashi duk da tasha ba?ar wuya saboda farkon yinta kenan, bayan sun kammala masha'arsu sukayi wanka, ita Nusaiba har da gashi tayi don taji maza(kwaWayi ma muWin wahala=?C?=?C?=?C?), sai huWu na yamma ta iso gida duk da yanayin tafiyarta ya sauya amma Umma Kande bata gane wani abu game da Nusaiba ba, hasalima murna ta ke tayi saboda Nusaiba ta siyo kayan abinci haWe da wasu kajin duk acikin kuWin da Alhaji Sagir ya saka mata a account, murna iya murna Umma Kande tayi harda yima Umman Sa'eeda gori ?arta batada mashinshini. (Umma Kande anyi bagidajiyar Uwa>??). @@@@@@@@@@@ Tunda daga wannan ranar Nusaiba ta zama ?ar hannu don Alhaji Sagir ya haWata da abokanansa suna sharholiyarsu da ita. Duk fantamawar da Nusaiba ta ke da kuWi ko ajikin Umma Kande hasalima gadara ta ke ?arta nada farin jinin samari, haka suma ?an uwan nata duk da basa sharholiya irin nata amma suna Wan matse matse da taSe taSe a zauran gidansu su da samarinsu. Sa'eeda dai hutunsu ya ?are sun koma makaranta,yanxu tashiga SS2, samari sun fara kai mata hari kasancewar ta kyakkyawa ga sexy eyes farare tas, gashi tanada Wan girman jiki, don duk halittar ?a mace ta gama bayyana a jikinta duk da ?arancin shekarunta don yanxu take cikin shekara na 16,amma Maa shaa Allah. Sa'eeda ta Waukar ma kanta al?awarin sai ta kammala secondary kafin ta fara soyayya saboda soyyaya bata cikin tsarinta kwata kwata. @@@@@@@@@@@@@ ABUJA ?aki ne mai duhu sai Wan wani haske kaWan da nake Wan iya hangowa wanda bai wadaci Wakin ba, ga tururin haya?i daya turni?e Wakin, ni kaina da kyar na iya shiga Wakin haWe da addu'a dan Wauko muku rahoto, wasu surutai kamar suddabaru naji muryar wata tana faWi wanda nakasa gane mai ta ke cewa, kwatsam naga wani haske kamar wal?iyar ya Sullo ta cikin bangon Wakin ya haska ko'ina, wani halitta nagani kamar mutum amma wada, kansa a ?asa yake, shi baiyi ?asa ba kuma bayi sama ba, yana a tsakatsaki, tsawansa bai wuce tsawan hannu ba, sai rangwajejan kai kamar ?warya,yanada idanuwa kamar na mage, da sharSa sharSan kafakuwa kamar na babban mutum, kai in ta?aice muku, halittar nan batada kyawun gani hasalima mai ciki zaka iyayin Sari ganin wannan muguwar hallitta. Matar da naji na surutai sanda babu haske a Wakin na sake kai dubana gareta tsohuwace amma ba can can ba, zata kai kimanin shekara 78 a duniya saidai a idanuwa kaWaine zaka iya ganewa amma jikinta mai kyaune kamar ?ar shekara 40 a duniya. Sujjada naga tama wannan halittar, (wa'iyazubillah).............................. Daga alk'alamin =؍??=???Narnarhh Bukar=???=؍?? Comments and share =?O?=?O?=?O?Fisabilillah. [4/25, 1:38 PM] +234 814 129 2044: ??>??>??). Wata dariya naji har ?asa na girgiza ashe wannan halittar ne ke busar dariya, can ya tsagaita kamar ruwa ya Wauke ya fara magana jikake kamar ?asa zata tsage "Ha?i?a kinbi sharudWanmu na ?in sallatar Asr da Subh tare da ?in azumin watan Ramadan haWe da sadakar ba?a?en karnuka 50 duk shekara, lallai ke tamu ce! Ke tamu ce!!! Sai kuma ya fara kuka kamar ana ruwan sama can kuma ya tsaya,(fans nifa hallittar nan ta kusa sani fitsari tsabaragen tsoro, da ?yar na iya tsayawa dan Wauko muku rahoto =??=??=?-?). Sai can ya cigaba da cewa"Irinta basu gushe a doran ?asa ba suna nan har yanzu, wasu na a cikin ?as?anci wasu na a cikin farin ciki ,tabbas sai sun dawo bada jimawa ba, wannan haka yake, he! he!! he!!! A razane ta Wago kanta zuciyarta na dukan tara tara cikin rawar murna da inda inda ta fara magana " Su..... Suss.... Sussa nan a ra.... raye da... daman basu mutu ba? Daka mata tsawa yayi yana magana cike da amon muryar"Karya zamuyi miki,dole ne su dawo, munyi iyayinmu sun gagaremu, suna sallah biyar kullum arana, suna nafila, suna azkhar na safe da na rana, suna azumi, suna Tasbihi da Hailala" Cak ya tsaya ya kuma sake fashewa da kuka wanda yafi na farko ko ita kanta ta razane matu?a ainun, sai kuma ya dakata da kukan sai ya Wora daga inda ya tsaya a magana " kullun sai sun karanta baqara mu kuma bamaso,ruhunsu baya zama wuri Waya,lokacin dawowarsu yayi dole su dawo!!! Ita dai har fitsari ya soma zubo mata, can kuma ya ce"Mun muki al?awarin halittar jikinki zata tsaya ahaka in har kika cigaba da bin sharudWanmu, zan koma, zan koma sai bayan shekara 5!!! Lokaci kuda hasken ya Wauke kamar Waukewar ruwan sama, haka dai ta tashi jiki duk a sanyaye ta boye kayan tsubbunta a wani akwati mai shegen kyau sannan ta kuma sashi cikin wani akwati babba tasa a ?ar?ashin tamfatsetsan kadonta na alfarma wanda ko queen Elizabeth sai haka(=?C?=?C?=?C?). Duk wannan gyaran da ta ke yi bayan ta kunna bulb din Waki ne, dayake can cikin salisalin dare ne wanda alokacin bayin ALLAH suke ganawa da mahaliccinsu amma ita da shaydani ta ke ganawa dashi (ALLAH kasa mufi k'arfin zuciyoyinmu). @@@@@@@@@@@@ Haka ta kwanta cike da tashin hankali duk da tawani bangare ya mata al?awarin barin mata halittar jikinta batare da tsufaba, sai kuma kareta da familinta gaba daya, shi ne kadai yake sassuata mata zuciya. Ta jima bacci Sarawo bai saceta ba, sai gabanin sallar asuba bacci ya Wauke ta. Washe gari sai wurin ?arfe 11:17am na safe ta tashi, ita daman ba sallar Subh ta ke yi ba. ?wankwasa kofar Wakinta naji anayi, ko kala batace ba, sai kusan minti 8 kafin tace "A shigo" , wata mata ta shigo ?ar kimanin shekara 50,babu sallama saboda tasan halin Uwar Wakinta, ta tsufa sosai hasalima tafi uwar Wakinta tsufa, za kayi tunanin ko ita ?ar aikin ce yayar. Shigowa tayi har wurin makeken gadon uwar Wakinta kana dur?usa haWe da gaisheta "Barkha da safiya Hajiya" wacca aka kira da Hajiya dake kwance ta tashi zaune da faWin "Barkha" Mai aikin tace "An shirya abincin a dining room Hajiya ", "To" kawai tace sannan ta wuce bayi don yin wanka. Ita ko mai aikin karatun zuci ta fara'Toh wai lafiya naga yau batama son yin magana, meke faruwa ne', tunda babu mai bata ansa ta tashi ta fita daga Wakin. Hajiya ta fito daga wanka ta shirya cikin haWadWan boyel lace milk color wanda ya Winku wurin masana Winki kuma ya zauna mata a Jiki Was,takalmi ta saka wanda ya dace da kayan, sannan ta sauko zuwa ?asa don yau batajin hawa lifter kasancewar akwai lifter a gidan. Saukowa tayi zuwa dining room don karin safe, baya ta kammala ne ta fito falo, kallon falon nayi wanda ya tsaru iya tsaruwa, saikace falon shugaban ?asa saboda yanda naga annarka dukiya a Wakin kai in ta?aice muku gidan ma gaba daya ya haWu don idan kashigo gidan zakayi tunanin a Dubai kake, zama tayi sannan ta kanna TV. @@@@@@@@@@@@@ ?ararrawar ?ofar aka danna, alamun ana son shigowa, bata tashi ba sai dai naji tana kiran"Saude zo ki buWe" Mai aikinta naga tafito daga kitchen da sauri ta nufa ?ofar, budewa tayi sannan da Wan ja baya, wata budurwa nagani mai kimanin shekara 17 tashigo da gudu da faWa jikin Hajiya tare da fad'in"Granny I really miss you alot, da ?yar dad ya barni nazo Nigeria saboda rashin tsaro" Magana ta ke ma Hajiya amma cike da shagwaba, murmushi Hajiya tayi don yau bata cikin good mood Win magana, shafa bayanta tayi tana faWin"yanxu ai gaki a Nigeria koh" murmushi budurwar tayi sannan tace "Granny bara naje nayi wanka I'm very tired" da "ok" Hajiya ta bita dashi. Gaskiya a rayuwarta tana tsanani son ahalinta don zata iya komai don farin cikinsu, yaranta uku ne duk mata, biyu suna aure a cikin garin Abuja ita kuma Wayar wacca ta ke ?aramarsu tana aure a UK da yarinyarta Waya Fadila wacca tazo Nigeria hutun 1 week. Amina itace babbar 6arta wacca ta ke da yara biyu duk mata amma sunyi aure da kuma yaransu,sai Jamila mai yaro daya shima yayi aure da yaro Waya. Duk babbar sallah duka familin suke haWuwa don yin shagulgulan sallah.Fadila bayan tafito ta wuce taci abinci sannan ta dawo wurin grannyn ta don yin hira, a nan ne ta ke sanar ma Hajiya zuwa next year zata shiga Oxford University don karantar bagaren jarida. Haka suka cigaba da hirarsu sannan kowa ya nufi Wakinsa ita Fadila taje sallah duk da ba iya sallar tayi ba ita kuma Hajiya ta wuce Wakinta don yin bacci,Wannan kenan. @@@@@@@@@@@@@@@ KADUNA Zaliha ce tafito da kayan wanki tanayi, sai taji an kwaWa sallama, Wagowan da zatayi tayi arba da Maman jummalo da ita Jummalon, haba sai ta saki wankin ta ruga da gudu ta

Chapter 2 of 31