Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
sanar masa,haka shima ya ce ya fasa,nan kuma maganar Maryam mahaifiyarsa ta bijiro masa akan ya aureta tafi Sa'eeda komai,a da yaso jajjaya ganin ?awar Sa'eeda ce amma da mahaiyarsa da dage sai kawai ya amince,nan kuwa soyayya tsakanin Maryam da Sauban ta ?ullu,sai kuma Sauban ta fara canjawa Sa'eeda, ya daina zuwa gidansu,kira ma ya daina,idan ta kirashi wani lokacin ya Wauka wani lokacin ya?i dauka. Haka dai suka cigaba da tafiya har yanzu da ake maganar auran Maryam da Sauban saura 2 weeks. Cikin Labari Maryam ce ta ?ara da cewa "Sannan ba dagani bane,rashin asalinki ya sashi fasa auranki" Ajin ne ya kaure da surutu jin abinda Maryam take faWa,kowa sai kallon Sa'eeda yake a ?as?an ce jin ashe marar asali ce.Sa'eeda ce taji maganar kamar a mafarki Maryam na fallasa sirrinta a gaban ?an aji,bayan ta sanar mata amana ne karta sanarwa kowa kuma tayi al?awari bazata sanarwa kowa ba amma shi ne yanzu take sanarwa ?an aji duk dan ta wula?anta ta a gabansu,cikin kuka Sa'eeda ta ce "Maryam yanzu sirrina da kika Wau al?awarin Soyewa kike sanar wa ?an aji,ban cancanci haka daga gareki ba Maryam,ko a mafarki wani ya ce min zaki fallasa sirrina bazan taSa yarda balle a zahiri,Why Maryam! Why! Why! " TaSe baki Maryam tayi,sai kuma wata a aji ta fara ai banta Sa'eeda, can wasu a ajin suka fara aibanta ta daman haushinta sukeji akan tafisu ilimi. Ana cikin haka saiga lecturer ya shigo ajin kasancewar yau bada wuri ya shigo ba sai wurin 9:26am ya shigo,kowa ya nufi gun zamansa,ita kuma Sa'eeda jakarta ta Wauka ta fita daga ajin tana sharar ?walla,ko takan malamin batabi ba ta wuce. Kuka take har ta fito daga gate Win school Win ta tari mai keke napep ta hau duk a lokacin tana kuka,bayanin inda zai kaita tayi yaja keke napep Winsa suka tafi. Isarsu ?ofar gida,ta ciro #500 ta bashi ba tare da ta amsa canji ba ta shiga gidan ko sallama babu,sa'arta Waya Ummanta bata daWe da dawowa ba daga aikinta na shara ba,banko ?ofar Wakin tayi babu sallama tare da cewa "Ummina,Ummina na shiga Uku,sun yaudare ne Ummina" Kawai ta ?ara ?arfin kukan nata,Umman Sa'eeda dake zaune akan ?an tabarmarta tana hutuwa ta mi?e a rikice tare da duban ?arta ta da kuma maganar da take cewa,cikin ruWewa Ummanta ta ce "Suwa suka yaudarki Sa'eeda ?" "Ummina Sauban da Maryam aure zasuyi saura sati biyu Ummina,na shiga Uku!!!" "Baki shiga uku ba Sa'eeda kwantar da hankalinki" Jiri ne ya fara Wiban Sa'eeda ji take duniyar na juya mata,haba kan kace me Sa'eeda tayi ?asa tana dafe da kai da sauri Ummanta ta ri?ota a rikice tare da cewa "Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un!!!Sa'eeda!!! Sa'eeda!!!............... Mu haWu a pages na gaba don cigaba da jin wannan chakwakiyar duk daga al?alamin Narrnarhh Bukar '? '? '? ****Wata Sabuwa inji ?an caca,tofa,me yasamu Sa'eeda ne haka da Ummanta ta rikice tare da kiran sunanta da ?arfi??? ***Daman Sauban ba son Sa'eeda yake tsakani da Allah ko ko yaya??? ***kuna ganin auran Sauban da Maryam bazai shafi karatun Sa'eeda ba ganin sun kusa fara Exams???? Ku cigaba da zubo ruwan comments>??>??>??=?C?=?C?=?C?=؝?=؝?=؝?,Ni kuma bazan gaji ba wurin suburbuWo muku da zafafan updates wa'inda zasu nishaWantar,ilmantar tare da faWakar daku>??>??=?C?=?C?=؝?=؝???>??=?C?=?C?=؝?=؝???,=?C?

Chapter 10 of 31