Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
yadda a danginsu ba'ayin kishiya???*........ *Da alamu dai su Umman Sa'eeda sun haWu da ahalinsu,shin zasu samu farin ciki ko ko akasin haka???*....... *Kai! Kai! Kai! Abubuwa da yawa=?C?=?C?=?C?,amsoshinku na nan tafe a pages masu zuwa,kudai? ku cigaba da zubo ruwa comments da reactions??>??>??) Mafarkin akwai? firgitarwa da bada tsoro sosai,dube-dube ta fara yi don tabbatarwa ko ba'a cikin wannan ?asurgumin dajin take ba,ga duk ilahirin jikinta ya ji?e da gumi kamar wacca ta fito daga wanka,tashi tayi tare da kunna wutar Wakin,agogon Wakin ta duba haWi dazaro idanu waje ganin ?arfe 2:35am na dare,wannan mummunan mafarkin ya sameta.Haka ta zauna ?irjinta da dukan tara-tara tana tunanin me zatayi ganin kar tsatson ma?iyiyarta su cimmata, don idan suka cimmata ta tashi aiki kenan,domin ?arshanta ne zaizo,tunani ne kala-kala fal a ranta,ta rasa ?waya Waya da zata Wauka,kowace hanya idan ta Wauka saita karkace ta kasa bullewa,ta kasa kawo mafita akan wannan matsalar da take ci mata tuwo a ?warya,ta hanata rawar gaban hantsi,kar dai ace reshe ne ke shirin juyewa da mujiya,wayyo!!! Da shikenan tata ta ?are babu sauran wata rina a kaba.Haka tayita tunani har daga ?arshe Sarawo bacci ya sureta batasan da zuwansa ba. Washe gari haka ta tashi da kasala tare da Sacin rai,jinta take kowama ta tsane shi illa ahalinta,ji kake kamar da hallaka duniya ta zauna ita kaWai da ahalinta,haka ta shirya zuwa downstair domin karin kumallo.Kasancewar bikin Fadila ya ?arato yanzu baifi saura sati biyu ayi bikin ba,har ?an biki na nesa sun fara zuwa wato ?an uwanta na Niger dayake mahaifin Haj. Zulfa'u Wan asalin Niger ne,ci-rani ne ya kawoshi Nigeria har Allah ya ?addara zaman a Nigeria. Haka? lokacin biki yayita ?aratowa,?an uwa na nesa dana kusa duk sunzo,har da ita uwar gayyan wato Fadila da iyayenta sun iso Nigeria. Haka aka sha shagulgulan bikin Fadila tare da programmes kala-kala,duk wannan shagulgulan bikin da aka sha Haj. Zulfa'u jininta a ?umba yake domin tsoro takeji kar? tayi arangama da tsatson ma?iyiyarta ta banu,haka aka kammala biki lafiya tare da kai amarya gidan mijinta wanda a satin ya wuce da amaryarsa Jordan inda yake aiki.Wannan kenan. ? ? ? ? ?? @@@@@@@@@@@@@ *KADUNA* A Sangarensu Sa'eeda,tunda Ummanta da Momin Sadam suka ?etara zuwa India ta koma gidan Dr. Nabila da zama wanda yake a ?an Majalisu,gidan babba ne sosai mai hawa Waya,akwai garden da swimming pool a ciki,ga wurin parking motoci babba wanda sai iya cin motaci harda biyar,kai na ta?aice muku,gidan ya haWu iya haWuwa. Wani hadadWan Waki mai bayi a ciki Dr.Nabila ta ce Sa'eeda ta zauna,kunsan ni da bin ?wa?waf,haka nima na shiga Wakin don kashema idona kwarkwata,wooow!!! Aljannar duniya, gaskiya ko amarya sai haka,don Wakin ya haWu iya haWuwa. A washe garin ranar Dr.Nabila takai Sa'eeda saloon tare da wurin gyaran jiki,nan da nan Sa'eedarmu ta koma kamar ?ar larabawa,she?i kawai fatarta take,ga gyaran gashi tasha sai tace amarya,tafito yayi kyau abinta kamar ka saceta ka gudu,wunin ranar a saloon da wurin gyaran jiki Dr. Nabila da Sa'eeda suka ?are sai wurin 5:40pm suka wuce makarantarsu Jawaad da Jadwa wato twins wa'inda basu wuce shekara 13 ba sai ?aramarsu Maimuna mai sunan kakarsu Sa'eeda amma ana kiranta da Kauthar,hada suka Wunguma zuwa gidan. Kullum sai sunyi waya da Ummanta a wayar Momin Sadam Kasancewar yanzu jikinta yayi sau?i sosai,a nan ne take sanar ma Sa'eeda daga India zasu wuce Saudiya don aikin Umrah kafin lokacin Hajji yayi sai ta koma,daWi kasheni haka Sa'eeda takeji aranta ashe faWin hausawa da suka ce *BAYAN WUYA SAI DA?I* ba ?arya bane,gashi yanzu duk wahalar da suka sha a baya ta zama labari,Suna cikin farin ciki da annashuwa,ga ci mai kyau,sha mai kyau,tufafi mai kyau,gida mai kyau,babu abinda zasu ce sai Alhamdulillahi. A Sangaren makaranta kuwa,tare suke zuwa da Dr. Nabila tana ri?e da jakar Dr.Nabila duk inda zata,ranar farko ?ar aji sunyi gulma sosai kamar bakinsu zai koma na zaSa,kasa ha?uri Iman tayi ta sanar musu? cewa Dr.Nabila Auntyn Sa'eeda ce haka mijin Dr.Nabila kawun Sa'eeda ne,Kasancewar Dr. Nabila na gab da fita daga ajin? Iman tayi magana,cak! Dr. Nabila ta tsaya,tambayar Iman tayi what's going on daya sakata faWin haka,Iman bata Soyema Dr. Nabila cin kashin da ?an aji sukama Sa'eeda ba harda Cin amanar da Maryam tama Sa'eeda saida Iman ta faWama Dr. Nabila duk da Maryam kwana biya ta rabu da zuwa school. ?acin rai iya Sacin rai Dr.Nabila ta shiga,zazzagama ?an aji ruwa masifa da bala'i Dr. Nabila tayi haWi da cewa da sun san suwaye ahalin Sa'eeda da kullum idan tazo aji russunawa zasu dungayi suna gaidata domin ita ?ar dangi ce gaba da baya sannan ahalinta gogaggun ?an boko ne kun cikakkun ?an kasuwa wa'inda sukayi fice a duniya bama Nigeria ba, tun daga ranar ?an aji basu sake gulmar Sa'eeda ba hasalima janta a jiki suke ita. Kasancewar yau Dr.Nabila bata da lecturs bata je school ba,Sa'eeda ta fita da motarta zuwa school don yanzu Sa'eeda ta iya tu?in mota sosai,jiran Uncle Hassan take ya dawo ya siya mata mota dayale yace yana dawowa sai siya mata ita mota tunda ba kullum Dr. Nabila take zuwa school ba sai in tana da lectures,kasancewsr da wuri aka tashesu,haka ta nufo gida bayan taje supermarket tama su twins shopping,danno motarta tsyi cikin layin sai taga jerin motoci har uku ba?a?e a wurin gate Win gidansu,mamaki ne ya cikata,ba?i sukayi a gidan da alama,sai kuma idanunta suka kai kan numban motar wanda aka? rubuta *SADAM 001* a matsayin numban motan,tsaki taja tana ?un?uni ita kaWai tana cewa "Sun wani zo sun ajiye motacinsu a gaban gidan mutane,mtwss! " Haka taja motarta zuwa gate Win gidansu,horn tayi da ?arfi sai mai gadi yazo da sauri ya bude mata gate,danno motarta tayi cikin gidan har inda ake parking Win motoci,saida ta kashe motar sannan ta fito,?irjinta sai bada Dummm! Dummm! Dummm! Yake ta rasa dalili,haka ta ?arasa cikin falon da sallama haWi da ?walla ma Kauthar kira da twins tana cewa "My Twins!!! Kauthar where are you guys,I come with some? chocolates for you guysss!!! " Cikin muryarta mai shegen daWi kamar ana *Busa Sarewa* haka maganarta take fita.Sadam da tunda yaji an ?waWa sallama ?irjinsa ya bada Dummmmm! Bai taSa jin murya mai shegen daWi irin wannan muryar da tayi sallama ba,to wace ce tazo wurin Aunty Nabila mai murya zazza?a haka? Bai ?arasa tunaninsa ba yaji tana kiran twins da Kauthar ai cak! Ya tsaya da danna system Winsa tare da kafe idonshi a wurin da yaji sautin muryar na fitowa.Sa'eeda da taji shiru ba'a amsa sallama ba kuma sannan su Kauthar basu zo ba kenan suna upstair,?arasowa cikin falon tayi tare da cire gyalenta,sai ta ajiye jakarta tana wani mi?a irin ta gaji Win nan,duk wannan bidirin da take Sadam idonshi kar! A kanta,ita ko batasan da mutum ba shiyasa take ta haukanta ita kaWai harda ?ar rawa(Oh!!! My Esteem Fans ku tayani dubawa Sa'eeda ta koma wata abu daban =??=??=??=?C?=?C?=?C?) Sai can taji kamar idanu na akanta,sai tayi saurin kai dubanta gun ai ba arzi?i ta waro manya-manyan idanunta waje tare da cewa................. Mu haWu a pages na gaba don cigaba da karanta wannan chakwakiyar chakwalkwali haWi da? rikita-rikita =?C?=?C?=?C?=?C? '? '? '? '? *Tofa>??Kaiko Sadam wani irin kallo ne haka sai kace maye,mai ya assasa bugawar ?irjin Sa'eeda da Sadam??? Shin mai Sa'eeda ke shirin cewa jin yadda tayi ta hauka ita kaWai harda ?ar rawa???*...... *wani irin mummunan mafarki ne Haj. Zulfa'u tayi haka mai firgitarwa haWi da tsoratarwa??? Suwaye ne tsatson ma?iyiyarta???Wace ce Haj. Zulfa'u*....... *Da alama Maman Jummalo an tuba,shin Umma Kande taza tuba ko kuwa har yanzu wahala bata ?are mata ba???*..... *wai in Nusaiba,a wace duniyar take???*......... *Kai! Kai! Kai! Abubuwa da yawa=?C?=?C?=?C?,amsoshinku na nan tafe a pages masu zuwa,kudai? ku cigaba da zubo ruwa comments da reactions??>??>??=??=??=??). Direct ta wuce kitchen tare da zubo abinci sannan tazo falon ta zauna,kunna TV tayi sai ta fara cin abincinta cikin natsuwa,sai a sannan ne taji shigowansu Kauthar,twins da mai aikinsu Jamila,ashe basa gidan? haba no wonder shiyasa taita kiransu Wazu basu amsa ba.Direct uwar rigima Kauthar tayo kan Sa'eeda da gudu tana cewa "Oyoyo Aunty Sa'eeda ina chocolates dina" Rungumeta tayi tare da cewa "Yana Wakina,ai Wazu inata kiranku kuzo ga promise Win amma shiru" "Uncle Sadam ne ya ce Aunty Jamila da driver sukaimu shopping shi yanzu baida lokaci daya yaje damu" cewar Jawaad Ras! ?irjin Sa'eeda ya bada,ita ta rasa koda sunan wannan ?aton taji sai gabanta ya faWi why!!! Oho ?ila tsoron daya bata ne Wazun,zama sukayi tare da nuna mata abubuwan da suka siyo suna murna,suna cikin nuna mata ne saiga Dr. Nabila ta sauko daga upstair tana zuwa cikin falon,zama tayi kusa dasu tana cewa "Oh ni Nabila! Ku bari ta kammala cin abinci kafin ku fara mata shirmanku mana!!! " Murmushi Sa'eeda tayi tare da cewa "Ba komai Aunty,suna nishaWantar dani da surutunsu,i'm happy seeing them next to me always" "Ai gaki ga su,kwayita shirman tare ai" Haka suka cigaba da hirarsu sai can sukaji tsayuwan motoci,ai da gudu twins da Kauthar sukayi waje suna cewa "Oyoyo Uncle Sadam! Oyoyo Uncle Sadam" Har wurin parking Win motoci suka je da gudu,bai gama fitowa daga motan ba suka rungumeshi suna murna,shima ?ara rungumesu yayi don yana da masifan son yara,shiyasa yake sake musu fuska,shifa murmushinsa ko dariyarsa a wuri biyu ne kawai kake gani,kodai yana tare da Mominsa ko kuma yana tare da yara,a nan ne zakaga dariyarsa sosai.haka ya ri?o hannunsu suka dugunzuma cikin

Chapter 16 of 31