Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
kallo suke bin ko'ina na gidan,tabbas! Naira tayi kuka wurin gina wannan katafaren gidan mai kyau da tsari kamar a ?asar waje,har masaukin ba?i ya kaisu,kasancewar Sa'eeda taje da buWe ?ofar shiyasa da suka buWe sai ?ofar ta buWe,lokacin Sadam da Sa'eeda suna zaune a two seater suna manne da juna(wanga toyayya haka),runtse idonsa Sauban yayi da ?arfi ganinsu a haka amma su ko a jikinsu,haka Maryam ma saida gabanta ya faWi ganin Sadam,domin kuwa ya mata bala'in kwarjini da kyau,har zuciyarta ta fara harsaso mata wani abu a game dashi.(kingani-kingani kwalelanki Haj. Mairoro=??=??=??) Zama sukayi bisa three seater,a gabansu kuma tray din kayan marmari ne da ruwa,da fara'arta Sa'eeda ta ce "Sannunku da zuwa manyan ba?ina,fatan kunzo lafiya" Cikin sanyin murya suka amsa mata da cewa "Yawwa" Sannan suka gaishesu,Sa'eeda ce ta ce "Bismillah ga ruwa da dan kayan marmari wallahi bansan da zuwanku ba da na shirya muku girki,I'm sorry for that" "Haba wannan ma ya isa,muna godiya sosai" cewar Maryam Da?in shiru yayi na Wan wani lokaci kowa na karanta wasikar zaki a zuciyarsa, sai can Sauban yayi gyaran murya tare da fara magana "Munzo neman yafiya a wurinki Sa'eeda,kanmu a ?asa muna neman gafarki akan abubuwan da muka miki a baya,don Allah tare da son da kikewa fiyayyan halitta wato annabinmu kuma manzonmu Muhammad (S.A.W) ki taimaka ki yafe mana,tabbas! Allah yayi ikonsa akanmu tun kan aje ko'ina,munga isharori kala-kala kuma mabanbanta duk akan cin amanar da muka miki" Shiru Wakin ya sake yi,can Maryam ta Wora daga inda Sauban ya tsaya "Don girman Allah Sa'eeda ki yafe mana ko zamu samu sassauci a cikin zuciyoyinmu,wallahi munyi nadamar abubuwan da muka miki a baya" Idanun Sa'eeda na kallon ?asa,hawaye na gangarowa bisa kunchinta tuno da abubuwan da suka faru baya tayi,sauke wata nauyayyar ajiyar zuciya tayi sannan ta ce "Na yafe muku Allah ya yafe mana baki Waya" "Alhamdulillah mun gode sosai? Sa'eeda Allah ya kara muku so da ?aunar juna tare da dawwarma da farin ciki a rayuwarku, ya kara daukakaku,mun gode sosai" cewar Sauban "Mun gode sosai Sa'eeda" cewar Maryam Murmushi Sa'eeda tayi sannan ta ce "Babu damuwa,ana tare" Sadam ne yayi gyara murya wanda tun sanda suka fara magana bai ce ko *kanzil* ba sai yanzu yake da niyyar saka baki "To Alhamdulillah tunda an yafe ma juna,Allah ya yafe mana baki Waya,tunda yanzu kamfanin da kake aiki a matsayin manager na mallaka ma? My darling Star Sa'eeda so wani tunani ne yazomin yanzu,babu dadi ace kana aiki a ?ar?ashin Ex girl friend dinka,it sounds somehow koni bazan iya aiki a ?ar?ashin budurwata ba misali balle Ex girlfriend Wina,idan kana so zan iya baka wani aikin a sabon Kamfanin da zanyi lauching Winsa next month a nan garin Kaduna,amma fa idan kana da ra'ayi,kaje kayi shawara idan ka amince zaka iya sanar ma P.A Wina saimu mu baka mu?aminka na Manager a kamfanin" "Sosai ma kuwa ai yallabai babu wata shawarar da zanyi hakan yayi Wari bisa Wari,ina godiya sosai Allah ya ?ara Waukaka tare da nisan kwana" "No karka damu" Haka suka cigaba da? hirarsu sannan sukayi sallama,Maryam ta? amsa numban Sa'eeda saboda su dinga gaisawa.Har gate Sadam da Sa'eeda suka rakasu tare da musu abin arzi?i,suna godiya haka suka taga motarsu.Dawowa Sadam da Sa'eeda sukayi cikin falon tare da cigaba da wasansu. *TUNATARWA* *Hattara gareku ?an uwana maza da mata masu cin amana tare da yuudarar masoyanku,hmmm kunga dai yadda Sauban da Maryam suka kasance saboda yaudara hadi da cin amanar Sa'eeda da sukayi.Shin wai in tambayeku meye ribar yaudara hadi da cin amanar masoyin da ya yarda dakai Wari bisa Wari,mai yasa wasu a cikin mu suke jin daWi idan suka da wasu sun shiga cikin halin damuwa saboda su,ko sun manta ne Ubangiji baya yafe hak?in wani akan na wani ne,ko sun manta adduar wanda aka zalunci bata faduwa ?asa banza,ko sun manta Allah yana sakayya akan wanda aka zalunta tata-izan da gaggawa,wannan hawayen da yake zubarwa ko kuma take zubarwa saboda ku wallahi! Wallahi! Wallahi! Bazasu zubu a banza ba Ubangiji zaiyi ikonsa akan duk wanda ya zaluncesu ko ba daWe ko ba jima.?an uwana maza da mata mu guji karye zukatan masoyan da suka yarda damu.Allah kasa mu dace* ? ? ? @@@@@@@@@@@@ A Sangarensu Umma Kande lamari ya?i daWi domin yanzu gabanta tsutsa yake fitarwa haWi da ruwa mai yau?i ga Woyin gaske,ko tafiyan kirki bata iyawa,sai an kwantar sai an tayar,har yanzu bakinta bai mutu ba,tana nan tana zuba kamar ruwan famfo,su Maman Jummalo suna ?o?ari akanta sosai. Alhamdulillah an dace a aikin da akama Nusaiba a Abuja wanda Umman Sa'eeda tayi jagoranci komai,tun daga biyan kuWin aikin,magunguna da dai sauransu,babu laifi aiki yayi kyau sosai don yanzu ta daina yoyon kashi,har sun dawo gida ta cigaba da shan magungun nan da aka Worata a kai,har jikinta ya fara cikowa. Su Iklima Allah ya kawo musu mazaje masu wadata ita da Jummalo,yanzu ma haka har an saka ranar auransu nan da wata huWu masu zuwa,Uncle Hassan ya bama Abban Sa'eeda jari mai tsoka sosai wanda zai dinga kasuwanci dasu,sirikinsa Sadam ya siya shakuna uku ya haWe mishi su tare da ?ara mishi wani jarin ya ?ara,kuka ne kaWai Abban Sa'eeda baiyi ba saboda farin cikin da yake ciki,yayi godiya yafi ?arfin cikin kwanda ga wa'innan bayin Allah,kasuwancin saida atamfofi,shaddoji,laisussuka,da dai sauransu ya fara,babu laifi kasuwancin nasa na tafiyi a yadda ya kamata,?ofofin alkhairai sai ?ara buWe masa suke ta ko'ina,har ?an uwansa na ?auye yakan tura musu kuWi wanda zasu tallafi rayuwasu dana ?a?ansu. Umman Sa'eeda ne tayi wani tunani haWi da neman yardar mijinta akai,bayan sun kammala break fast suna zaune a falo suna kallon TV sai Umman Sa'eeda tayi gyaran murya tare da cewa "Abban Sa'eeda ina so muyi wata magana mai muhimmancin gaske yanzu" Waiwayowa yayi tare da cewa "To,ina jinki sahibata" ?an murmushi tayi sannan ta? ce "Wata shawara ce nazo da ita kuma ina fatan zata karSu a wurinka,ganin Umma Kande a irin wannan hali,gashi su Iklima sun kusa aure,ita ma Nusaiba muna mata fata samun miji a nan kusa tayi auran ita ma,shi ne nace mai zai hana ka auri Maman Jummalo domin idan yaran sukayi aure gidan watsewa zaiyi,ya zama babu kowa don kasan Maman Jummalo da wuya ta cigaba da zama gidan,kaga idan ka aureta zata cigaba da kula da Umma Kande sannan yaranka zasu samu madogara tunda ni ba'a gidan nake ba yanzu,kuma yaran sun Wauki Maman Jummalo a matsayin mamansu,kaga a na????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?  n dadi zasuji idan ka auri Maman Jummalo" Shiru yayi yana kallonta ko ?ifta idanunsa baya yi,sai can ya sauke goron ajiyar zuciya sannan ya ce "Kenan............... *Mu haWu a pages na gaba kuma pages Win kusa da ?arshe don cigaba da karanta wannan kayataccan littafi mai ilmantarwa* '? '? '?=?%?=?%?=?%?=?%? *Shin Abban Sa'eeda zai yarda ya auri Maman Jummalo kamar yadda Umman Sa'eeda ta bijiro masa,don ?ara inganta rayuwar yaransa tunda Umman Sa'eeda bata gidan ko kuma zaiyi fatali da shawarar da ta kawo masa???*.............. *Da alama LOVE BIRDS=?J??=?J?? an dawo hanyar Allah=??=??=??,shin kozasu cigaba da dramar da suka saba na rashin zaman lafiya ko kuwa zasu daina???*............ *Umma Kande dai ana nan baki ya?i mutuwa a nan ana kiran SANKERU=??=?C?,shin zata samu lafiya ko kuma akasin haka???*.......... *Kai! Kai! Kai! Abubuwa da yawa=?C?=?C?=?C?,amsoshinku na nan tafe a pages masu zuwa,kudai? ku cigaba da zubo ruwa comments da reactions

Chapter 29 of 31