zainab haihuwa koh yau koh gobe jira kawai sukeyi
A bangaren mas'ud kuwa shida iyayen shi sun gane shirmen da sukeyi ba daidai bane,hakan yasa mahaifin shi yaje suka sulhunta ta Abban Hamdiyya zumunci sukeyi sosai yanzu
Bangaren yaya Mubarak da fa'iza kuwa soyayya ake shaa babu kama hannun yaro tunda har iyayen su sunsan da maganar kuma an tsayar da ranar aure
******
Tunda ta tashi da safe takejin jikin ta babu dadi,har Kamal yagane hakan amma daya tambaye ta tace babu komai haka ta wuni a sukwani duk bata jin dadi
Da daddare mah bawani bacci ta samu bah sai juyi da take ta famanyi,da safe Kamal ya gane bata da lafiya amma saboda karfin hali tace ita lafiyar ta qalau,haka ya kyaleta ya fita wurin aiki
Aikuwa ya fita bada dadewa bah nakuda ta tasu mata gadan-gadan duk ta rasa yadda zatayi!!!!shima a wurin aiki ita kawai take fado mishi a rai dan haka ya tashi ya kama hanyar gida
Baiwar Allah duk ta gama galabaita haka ya shigo ya sameta,ya salam!!! yace tare da daukan ta zuwa mota
Sakata yayi a ciki ya kama hanyar asibiti da ita,suna zuwa aka wuce da ita labour room
Ya kasa zaune ya kasa tsaye ya dauki waya ya fadawa Mum,itama a rikice tace mishi gatanan zuwa
Kusan 30mins kenan da shigan su amma shiru basu fito bah har Mum ta karaso ita dasu fa'iza
Dr.ne ya fito sukayi saurin karasawa tare da tambayan shi koh ta haihun
"Congratulations!!! Ta samu twins mace da namiji,kuma duk lafiyan su qalau"
Murna a wurin su ba'a cewa komai babu mah kamar Kamal,suna cikin haka aka fito da ita da babies dinta zaa wuce dasu dakin da zasu sami hutu
Haka suma suka dunguma zuwa dakin sai faman sannu suke mata,meqa mata babies din Kamal yayi tare da cewa
"Kinga abinda kika haifamin?babu abinda zan iya cemiki,amma dai nagode Allah ya miki albarka!!"
Da ameen suka amsa sannan aka kira su Ummee mah aka sanar dasu
Kaunan su daya a asibiti aka sallame su suka koma gida
Ranar suna namijin yaci sunann Abban Hamdiyya wato umar faruq sannan macen tace sunan Mum din Kamal wato Halimah
Murna a wurin Hamdiyya baya misaltuwa dama burinta inta haihu ta yiwa Abban ta takwara,haka aka gama hidimar suna lafiya aka watse
Zainab mah ta haihu inda ta haifi yarta ta mace mai suna fiddausi
*Bayan wata daya*
Akayi auren Mubarak da Fa'iza anyi shagalin biki kamar babu gobe aka kai amarya dakinta.
*End...*
Alhamdulillah ina mika godia ta ga Allah(S W T)daya nunamin na gama littafin nan lafiya.
Sannan kuma yan grp din *itace zabina* baza manta daku bah nagode sosai da soyayyar ku a gareni ana mugun tare!!!
Yan gungiyar mu *HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITER'S* koma bazan manta daku bah Allah ya kara muku basira ya daukako duniya da lahira.
Bazan manta da kaibah *uncle muktar* na gode sosai da gudunmawar ka a gareni da karfafamin gwaiwa da kayi,I hrt u irin da yawa din nan
Ina kike *Khadija Abba(idan rana ta fito)*kema bazan manta dake bah nagode sosai da soyayyar ki da kuma gudunmawar ki a akaina
Haka kema *Hauwa Muhammad(slim small)* Allah ya barmu tare nagode da soyayyar ki bazan iya cewa komai bah!!!
My cwt dota halima(chamo)
Hajjo jamoh(Mrs barmono)
Zahra(Mrs barmo)
Mommyn zahra
Munnira yuguda
Mum mubeenah
Hauly hydar
Mancy
Maman salma
Samira
Walilin baba
Hajiya jamila
Cwt mmn khalipha
Hadiza sardauna(namcy)
Cwt pinky
Mmn usee
Aisha barmo
Fati.
Koma duk bazan manta daku bah da kuma soyayyar ku a akaina da addu'ar ku ina matukar sonku!!!
Kunada matukar yawa masoya duk da ban kira sunan ku bah ina matukar yin ku wallahi masu bina private masoya ina mika godiya ta a gareku.
Tnx all 4 d luv nd careπ€π½π€π½π€π½.
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 12 Chapter of 12