An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
[1/22, 10:54 PM] +234 813 539 4575: ❣❣❣ITACE ZABINA❣❣❣
BISMILLAHI RAHMANUN RAHEEM YA UBANGIJINA INA ROKANKA KAMAR YADDA NA FARA WANNAN LITTAFIN LAFIYA KASA NAGAMA SHI LAFIYA.
NA
Khadeejah Saleehu
🌐HAJOW🌐
🌐HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITER'S✍
My 1st page goes to u Hauwa Muhammad (slim small) u re such a gud durling to me I hrt u alot.
1⃣➖2⃣
Kwance take tana baccin ta kana ganinta kasan hankalinta a kaunce yake.wata budurwa ce da bazata wuce shekaru 19 bah ta turo kofar dakin kana ganinta kasan ranta a bace yake gaban gadon tazo ta tsaya tanata faman kiran sunan HAMDIYYA!! HAMDIYYA!!!... Amma shiru kakeje koh alamar motsawa wacce ake kira da hamdiyya batayi bah.A hasalce wannan budurwa ta nufi wurin ruwa a robar swan dake ajiye akan bed side drower dake dakin ta dauko shi tazo ta bude shi ta yayyafawa hamdiyya. A razane hamdiyya ta tashi tana neman guduwa,ganin wannan budurwar a tsaye akanta tana mata daria yasa ta koma ta zauna tana mata wane irin kallo.rai a bace hamdiyya tace haba Maryam ynxu fisabilillahi haka ake tashin mutum daga bacci?? Ita kuwa Maryam ba abinda takeyi in banda daria.dariyar da takeyi ne yasake harzuga hamdiyya tayu cikin ta aikuwa anan suka fara zagaye dakin nan kamar wasu qananan yara.turo kofar dakin da akayi ne yasasu tsayawa suna ta faman haki,matar data shigo cikin dakin bazata wuce shekaru 50 bah taci adonta sai faman zuba kamshi takeyi.kallon su tayi tace waini Dan Allah sai yaushe ne zaku girma ne? kunayin abu kamar wasu qananan yara.hamdiyya ce ta shagwabe fuska kamar zatayi kuka tace Ummee bacci fah nakeyi tazo ta yayyafa min ruwa ta karasa maganar tana turo dan karamin bakin ta.Ummee tace toh ba dole ta yayyafa miki ruwa bah, tun dazu tazo tanata faman jiranki a parlour amma ke kinanan kinata faman bacci da sauri Maryam ta karbe maganar ganin Ummee ta Goya mata baya tace ki kyaleta Ummee tun karfe 10am mukayi zamu fita fah amma tazo tanata baccin ta hankalinta a kaunce Gashi ynxu har 11:45 ake nema.tsaki Ummee taja tace kudai kuka sani tayi ficewar ta daga dakin!harara hamdiyya da watsawa Maryam tace kuma kisan Wanda zai rakaki dan babu Inda zanje ehee... Ta koma bakin gado tayi zamanta.Maryam ce ta karaso tace haba mana besty pls kiyi hakuri bazan sake ba I promise ki tashi kije kiyi wanka kizo mu tafi Dan Allah time yanata wucewa kar rana tayi sosai.harararta hamdiyya tayi tare dayin tsaki ta tashi ta nufi toilet da niyyar yin wanka.
✍✍✍✍
[1/22, 10:54 PM] +234 813 539 4575: ❣❣❣ITACE ZABINA❣❣❣
NA
Khadeejah Saleehu
🌐HAJOW🌐
🌐HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITER'S✍
3⃣➖4⃣
Tana shiga toilet tayi brush sannan tayi wanka saida ta shafe kusan 35min sannan ta fito daure ta towel a jikinta koh data fito bata tarar da Maryam a dakin bah Dan harta gaji da jiranta ta koma parlour ta zauna tana kallon TV dan idan da sabo tariga da tasaba da halin kawarta ta.gaban mirror taje taja stool din mirror din ta zauna ta dauko lotion ta shaafe jikinta dashi sannan ta dauki humra ta shaafa bata tsayayin wata kwalliya bah powder kawai ta shaafa sai kuma kwalli data shaafa a fararen idonta sai lipstick data shaafa adan qaramin bakinta.gaban wardrobe dinta taje ta bude tanata kallon kayan tarasa Wanda zata saka, Maryam data gaji da zaman jiranta a parlour ta turo kofar dakin baki a bude tace yanzu hamdiyya tsakaninki da Allah koh kaya baki saka bah har yanzu?yatsine fuska tayi tace wallahi ni narasa wanne kayan zan saka fah.maryam ta matso wurin wardrobe din ta fito mata da wata atampha mai red anmata adon blue dinkin Riga da skirt tace ga wannan kisaka karban kayan tayi ta maidashi cikin wardrobe din tace gaskia ni bazan saka atampha bah.tabe baki maryam tayi tace toh ai saiki zaba Wanda zaki saka nidai Dan Allah kiyi sauri mu tafi,wata baqar dogowar Riga ta dauko mai duwatso a jikin ta colour din pink and blue ta koma bakin mirror din tasaka sannan ta dauki gyale shima mai pink and blue tayi nodding dashi taje ta dauki wani flat shoe pink tasaka sannan ta nufi Inda take ajiye hand bags dinta ta dauko wata side bag pink itama tasaka,juyowa tayi tace ma Maryam yan mata let's get going. Maryam ta kalleta tace kindan yi kyau,amma dai kinsan ni yanxu nafi karfin kicemin yan mata koh?dariya hamdiyya takeyi sosai harda rike cikinta tace toh mallama aisai kiyi hakuri har sai an daura auren kafin kice min haka.tsaki Maryam tayi tace Inkin ga daama kifito mu tafi daga haka fice a dakin,bayanta hamdiyya ta biyo tana cigaba da daria tana cewa wallahi Maryam kinada bala'in son girma Maryam ta girgiza kai tace chab!!nidake wayafi wani son girma? Hamdiyya ta tsagyata dariyar datakeyi tace aini bason girmaa bane dani kawai dai banason naga zaamin raini ne koh kuma a wulaqantani dats all,Maryam rayi murmushi tace ai duk daya ne yarinya a haka har suka karasu parlour suna dariya.
Ummee suka tarar a parlour tana zaune akan daya daga cikin kujerun tana waya da kawarta,wuri suma suka nema suka zauna harsai da tagama wayar sannan takai dubanta ga hamdiyya tace sai yanzu kika gama mulkin naki?murmushin ta mai karamata kyau tayi tace haba Ummee wanne mulki kuma yanzu ma tafiya zamuyi muje mu dawo. Ummee tace haka zaku tafi bakuyi breakfast bah saboda zumudi ya muku yawa koh?Maryam ce tace Ummee nikam nayi breakfast kafin nafito,Ummee ta kalli hamdiyya tace toh ke tashi kije dinning kiyi breakfast akwai chip's da kwai a warmer saiki hada da tea kisha.bude baki tayi zatayi magana Ummee tayi saurin cewa karki yadda kimin musu kice bakyajin yunwa maza ki wuce kibani wuri,tashi tayi ta nufi dinning area kamar wata wacce kwai ya fashewa a ciki ta karasa wurin dinning ta deba chip's din kadan sannan ta hada tea ta fara shaa. kana ganinta kasan bada son ranta bane take cin abincin nan, a haka dai ta gama ta zare tissue ta goge bakinta dashi ta taho tace Maryam nagama mutafi. Ummee ce tace ynxu har kin gama cin abincin? nidai Allah nake roko ya shiryamin ke wallahi.murmushi tayi ta karasa wurin Ummee tamata side hug tace Ameen Ummee nah zamu tafi bless me.shaafa kanta Ummee tayi tace Allah ya miki albarka a dawo lafiya kuma kar kuje Ku zauna Dan Allah,hamdiyya tace toh Ummee baza mu zauna bah insha Allah sai mun dawo daga haka suka fita a tare ita da Maryam.
✍✍✍
[1/22, 10:54 PM] +234 813 539 4575: ❣❣❣ITACE ZABINA❣❣❣
NA
Khadeejah Saleehu
🌐HAJOW🌐
🌐HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITER'S✍
7⃣➖8⃣
WACECE HAMDIYYA???
Asalin sunanta Fatima ana kiranta da (hamdiyya) ne kasan cewar sunan mahaifiyar abban ta aka saka mata wato kakarta!!hamdiyya ta kasance yar auta a gidan su ayayin da take da brother's guda biyu yaya Sadeeq, sai yaya Mubarak.Sadeeq shine 1st born yana da shekaru dazasu kai 27 shi kuma Mubarak shekarun sa zasu kai 24 sai kuma autar su hamdiyya mai shekaru 19.hamdiyya ta kasance yar gata a wurin iyayenta da yan uwanta saidai basu cika shiri da mubarak bah kullum acikin fada suke wannan yace wannan yamishi laifi wannan yace wannan ya mishi laifi amma a hakan suna matukar kaunan junan su, a cikin grn kaduna suke da zama a cikin unguwar dosa amma asalin iyayen su yan kebbi state ne aiki ne yasa mahaifin su ya dawo Kaduna da zama dan yaya Sadeeq kawai aka haifa a kebbi sukuwa duk a Kaduna aka haifesu duk anan sukayi makarantan su a yanzu hamdiyya tana karatu a Kaduna state university (kasu)tana karanta biochemistry,hamdiyya ta kasance yarinya ce mai qoqarin gaske ga kuma girmama na gaba da ita ga fara'a kullum fuskar ta a cikin murmushi take saidai koh kadan bata son taba zaa wulaqanta ta koh kuma taga zaa wulaqanta wani hakan yasa take da farin jini duk Inda ta shiga.suna tare ita da Maryam da kuma Zainab tun daga jss 1 har kawo iya yanxu da dukkan su suke jami'a suna tare.hamdiyya ita da zainab course iri daya suke Karantawa ita kuma Maryam tana krnt microbiology saboda change of course da'aka mata amma daa duk burin su daya na krnt biochemistry, a ynxu haka suna cikin shekaru na biyu a makaranta yayin da kuma a gefe daya suke ta faman shirye shiyen bikin Maryam daza ayi sati mai zuwa in Allah y kaimu,wannan shine takaitaccen tarihin Fatima wato (HAMDIYYA).
Cigaban labari.....
Bakin gate taje tayi knocking baba haruna mai gadi ya fito da saurin shi ya bude mata ta shigo yace aaa yar gidan Abba ke kadai kika dawo kuma?murmushi tayi tace aa baba haruna a bakin gate nace su sauke ni na karaso,washe baki baba Haruna yayi yace toh yayi kyau daga haka tace toh nina shiga ciki.A cikin parlour ta tarar da yaya Sadeeq da kuma yaya Mubarak a zaune suna kallon ball tabe baki tayi ta musu sannu da hutawa suka amsa mata,yaya Mubarak ne yace ke kuma daga ina kike haka?baki ta murguda mishi tace ka aike nine dazaka wani hade rai kana tambaya ta daga ina nake?? A hasalce yace wallahi yarinyar nan saina koya miki hankali tunda dai niba mate dinki bane,yaya Sadeeq ne yace yanxu daga dawo warki zaku fara yiwa mutane jarabar da kuka saba koh?shagwabe fuska hamdiyya tayi tace yayah shifa ya fara tsokana tah kana gani,Mubarak yace oooo tambayan ce ta koma tsokana kuma?hararar shi tayi tace eh...kwafa yayi yace zanyi maganin rashin kunyan nan taki ne wallahi,bata kuma kulashi bah dan tasan zai iya cewa zai taso ya bita kuma ita duk a gajiye take kallon yayah Sadeeq tayi tace yayah ina Ummee ne ban ganta bah?Ummee ce ta fito daga kitchen tana cewa toh ina kuwa zaki ganni daga dawo warki kun fara sana'ar fadan da kuka saba.nan ma bata ce komai bah sai dariyar datayi taje tayi hugging din Ummee tace wallahi Ummee duk na gaji!!Ummee tace toh maza kije ki watsa ruwa sai kizo kici abinci dan nasan tun breakfast da kikayi baki sake cin wani abun bah,ba musu tace toh Ummee nah barinje inzo daga haka ta nufi dakinta!!Mubarak ne yace mutum ya girma baisan ya girma bah sai wani shigewa jikinta kikeyi kamar yau aka haife ki tsayawa tayi kamar zatayi kuka tace Ummee kin Ganshi dai koh?Ummee ta harari Mubarak tace ka fita a harkar ta kaji na fadamaka daikoh?nan tacewa hamdiyya ke koma ki wuce kije kiyi abunda zakiyi, gwalo tayiwa Mubarak ta wuce da gudu abunta Mubarak yayi murmushin mugunta yace zamu hadu ai.
✍✍✍
[1/22, 10:55 PM] +234 813 539 4575: ❣❣❣ITACE ZABINA❣❣❣
NA
Khadeejah Saleehu
Dedicated dis page to Khadija Abba I really appreciated ur support nd ur kindness to me. Tnx alot dear
🌐HAJOW🌐
🌐HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITER'S✍
5⃣➖6⃣
Atare suka fito cikin compound din gidan abun sha'awa dasu!!chan wurin baba Haruna mai gadi suka hangi musa driver yana jiransu hamdiyya ce tacewa Maryam dama da musa kukazo shine kika barshi awaje?Maryam tace toh inban barshi a waje bah a ina kikeso nabarshi? kuma ma aike kikayi delaying din mu.karasawa sukayi hamdiyya tace musa Ashe tare kukazo da Maryam shine taje tanema wuri ta zauna abinta,da mamaki Maryam ke kallon hamdiyya tace aaa lalle hamdiyya wato nice ma naje na zauna koh?dariya musa driver yayi yace ai babu damuwa yanxu dai mutafi ina zamu fara zuwa?Maryam ce tace yanxu dai invitation card din zamu Fara zuwa mu ansa daga nan sai mu wuce gidan su zainab dan nasan tananan tana jiranmu,daga haka suka nufi wurin motar da musa driver yayi parking suka shiga yayi wa motar key sukayi wuce suka bar gidan.basu tsaya a ku ina ba sai a wurin dazu su ansa IV din karba kawai sukayi dan tuni angama bugawa daga nan kuwa gidan su Zainab suka wuce.A Kofar gidan su Zainab musa yayi parking su kuma suka fito suka shiga cikin gidan da sallama suka shiga parlour anan suka tarar da umman Zainab da Zainab suna zaune atare suka gaisar da Umma cikin ladabi ta amsa da fara'ar ta.Zainab koh Ku kallon su batayi bah balle ma ta kulasu,hamdiyya tana ganin haka tasan zainab fushi takeyi saboda sun wasting tym tasuwa tayi ta matsa kusa da itace haba frnd kamar baki ganmu bah?tsaki zainab tayi tace eh ban ganku ba din zakuzo Ku zaunar da mutum yanata faman jiranku.dariya hamdiyya tayi tace kiyi hakuri kinsan Maryam da shigen shiririta na kusa 2hrs a gidan su amma dakyar nasamu ta gama muka taho,Maryam tace eh lalle hamdiyya Sharrin naki ya kai Inda yakai dariya Umma tayi tace yanzu da wannan surutun da kukeyi yaci ace kun tafi kun rage wasu abubuwan daza kuyi ai.Maryam tace ki Kyalesu Umma dalla malamai ku tashi mu tafi inkun ga daama!Zainab tace inba muga daama bafah?tashi Maryam tayi tace Umma mun tafi sai mun dawo,suma tashin sukayi sukawa Umma sallama suka fita suna fita suka shiga motar musa ya jasu suka tafi.kusan wuni ranar sukayi suna raba IV din bikin Maryam duk sun gaji wai danma musa ne ya kaisu duk Inda zasuje,zainab suka fara saukewa a gida sukayi sallama suka tafi kasan cewar su unguwan su daya sunata hiran yadda zasu tsara event's din bikin daga haka suka isa kofar gidan su hamdiyya musa zai saka kan motar acikin gidan hamdiyya tace aa musa ku ajiye ni anan zan karasa musa yace toh shekenan yayi parking ta bude ta fita Maryam tace toh besty sai gobe muje muyi booking lallen koh? Hamdiyya tace toh Allah ya kaimu mu huta gajia Maryam tace toh saura goben maa inzo in tarar baki tashi a bacci bah ki gani harararta hamdiyya tayi ta wuce cikin gida a gajia.
KADUNA STATE AIRPORT!!!
Wani ingarma,kyakyawan saurayi na hanga a tsaye cikin qananun kayi sun matukar amsan jikin shi agogon hannun shi yake kallo yana tsaki da alaman wani yake jira.wata motar ce tayi parking achan gefe wani saurayi ne ya fito Wanda zasuyi sa'anin da wannan saurayin dake tsaye,wurin saurayin nan ya nufa da murmushi dauke a fuskar shi,shi kuwa wanda akewa murmushin yayi kamar ba dashi akeyi bah.karasuwa yayi yace welcome frnd wanda aka kira da frnd yace wallahi bash da nasan haka zaka bata min lokaci da idris nacewa yazo ya dauke ni,daria bash yayi yace kayi hakuri kamal!kasan family nake shirin ajiyewa toh abubuwan ne sai a hankali,harararshi kamal yayi yace su family manya!! Dariya bash yayi yace wato kamal bazaka taba chanzawa bah daga haka su biyun suka nufi wurin da motar take suka shiga suka fita daga airport din.basu tsaya a ku ina bah suka nufi unguwar sarki a cikin garin Kaduna garin gwamna,a bakin wani makekin mansion bash ya tsaya yana horn,da sauri mai gadi ya fito ya wangale musa suka shiga cikin gidan.A parking space bash yayi parking suka fito ma'aikatan gida sai kwasar gaisuwa sukeyi suna cewa barka da dawo oga an dawo lafiya?amsa musu yayi da lafiya lau suka shige cikin gidan shida bash.sallama sukayi suka shiga cikin parlour anan suka tarar da mutanen gidan duk Wanda kagani kasan yana cikin murna da farin ciki naganin kamal wuri suka samu suka zauna kamal ya dubi dad dinshi yayi yace Dad ina wuni Dad na sameku lafiya da fara'a dad yace lafiya lau son ya hanya yace lafiya dad ahaka suka gaisa da kowa harda grandma dinshi hajiya datake zaune. Gaishesu bash yayi suka amsa mum ce tace sannu bashir ya shirye shiryen bikin?sosa kai yayi yace lafiya lau mum dad yace toh Allah ya baku zaman lafiya suka amsa da ameen, hajia ce ta kalli kamal tace toh kamalu ince dai kaima ka fitar da matar aure?Dan wallahi inbakayi hattara bah auren dole zan maka dariya kuwa yasaka banda kamal daya bata rai yace ai shekenan mutum ya dawo kenan zaki fara mishi wannan maganar kuma niba sunana kamalu bah.baki hajiya ta rike tace yau kujimin ja'irin yaro toh inba amaka maganar aure bah maganar meza amaka eyyii....dariya suka kumayi,mum ce tace tunda baka son maganar aure saika tashi kaje kayi wanka kazo kaci abincin koh? Mikewa yayi yace toh daga haka ya nufi part dinshi bash ya bishi a baya.
✍✍✍✍
[1/22, 10:55 PM] +234 813 539 4575: ❣❣❣ITACE ZABINA❣❣❣
NA
Khadeejah Saleehu
🌐HAJOW🌐
🌐HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITER'S✍
9⃣➖1⃣0⃣
Atare suka shiga part din nashi shida bash babu abinda part din keyi inbanda zuba kamshen turaren wuta saida ya lumshe ido saboda dadin Kamshin dayake ji.akan daya daga cikin kujerun suka zauna suna dan taba hira irin tasu ta abokai,sai chan bash yace kamal abunda hajiya ta fada gaskia ne fah u beta wake up and knw wat u re doing dan bazai yiwu ka cigaba da zama haka bah kai kasani dai koh?dago kai kamal yayi ya dubi abokin nasa yace bash bazaka gane bane nifah har yau banga wacce tamin bah da har zance ina sonta matan ne duk sun maida Kansu wasu iri gaba daya basu da kamun kai kuma kai kasani na tsani Mace wacce bata da tarbiyya!murmushi bash yayi yace haba frnd ya zakayi ka musu kudin goro kace duk basu da kamun kai wannan aiba adalci bane kaidai kawai kace banason yin aure ga yan mata nan kala-kala sai wacce ka zaba Dan na tabbatar babu wata macen dazaka ce kanaso tace bata sonka,ynxu ga yarinyar frnd din mum dinka Hafsa kamar zatayi hauka saboda sonka kullum acikin tambayan yaushe ne zaka dawo take,pls kamal think abt dis koh da ita ne kayi manage.kamal yace lalle maa bash yanxu kaine zaka bani shawaran auren Hafsa?yarinyar da batasan ciwon kanta bah,batasan girmama na gaba da ita bah shine zakace nayi manage da ita?beside ma waya fadamaka ana manage zaman aure?wato kai auren ma kawai ka dauko wa kanka bakasan menene a cikin shiba koh?dariya sosai bash yakeyi kamal sai kallon shi yakeyi saida ya gama dariyar shi sannan yace koh bansan miye a cikin aure bah zan sanshi ne nan gaba tunda dai ina bala'in son wacce zan aura kuma itama tana sona toh kaga tunda muna son junan mu ai magana ta kare duk wani abu ma da zaizo zamu san yadda zamuyi controlling dinshi insha Allah!!harararshi kamal yayi yace oooo wato kai kana bala'in son wacce zaka aura koh sai nine zaka cema inyi manage da waccen wacce batasan me takeyi bako?bai jira mai bash zaice bah ya nufi cikin bedroom dinshi dan yayi wanka,har yakai bakin kofar bedroom din ya tsaya ya juyu yacewa bash Amma ka kauntar da hankalinka inaji a jiki nah my princess tananan a kusa dani tunda na shigo cikin grn nan nakejin hka,murmushi bash yayi yace toh Allah yasa hakan ne dan inba hka bah kadaiji abunda hajiya tace auren dole zata maka,kamal bai tanka mishi bah yyi shigewar sa ciki dan ya tsani yaji wai ance zaa masa auren dole.
Wanka shi yayi saida ya kaushe wurin 40min kafin ya fito cikin parlour nan inda yabar bash anan ya sameshi yana waya da fiancee dinshi wato Maryam tabe baki kamal yayi yace inka gama soyayyar taka kasameni a part din mum!bash yacewa maryam bari zan kiraki anjima daga haka ya katse wayar ya dubi kamal wato nida nata jiranki na kusan 1hr ka shiga wanka kamar zaka chanxa fatar jikin ka ban tafi bah sai kai da ka fito ynxu ne zaka wani ce na sameka a part din mum,kamal yace ni dadi nah dakai yawan complain wallahi daga haka ya juya ya nufi fita dan zuwa part din mum,girgiza kai bash yayi yace he will never change shima yabi bayanshi.
Akan dinning suka tarar da kuwa na gidan dan har sun gaji da jiransu sun fara cin abincin su karasowa sukayi wurin dinning din suka jaa kujera suka zauna tare da gaishe dasu dad.hajiya ce tace wato kai dan rainin wayo koh zaka sa mutane suta faman jiranka tin dazu koh?saboda ance kayi aure,toh wallahi bari kaji aure babu fashi koh ka kawo wacce zaka aura koh kuma mu aura maka wacce tamana ehee...daure fuska yayi yace hajiya dan Allah karkisa abincin nan ya fita daga kaina ki kyale ni!dariya kowa yayi amma banda kamal da mummyn shi dan basa shiri da hajiya gaba daya.A hka suka gama cin abincin
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 1 Chapter of 12