An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
ο»ΏB'OYAYYIYAR
K'ULLI πππ
STORY
AND WRITTEN
BY
ZEEY YAR MUTAN ZAZZAU.
MARUBUCIYAR
GIDAN GADO
WAZAN AURA 1&2
AND KNOW
B'OYAYYIYAR K'ULLI.
DEDICATED
TO
ALL MEMBERS OF AREWA WRITER'S ASSOCIATION
ALLAH YA KARA HADA KAN MU GABA DAYA.
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*π¦{Arewa ginshiΖin al'ummah}π¦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w
_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_
JIN JINAN BAN GIRMA GA MASOYAN AMANA SISTER ADAMA ALIYU, MAMAN AHMAD, MY SWEET BAKANO IYA WUYA INA SON KU ALLAH YA BAR K'AUNA DA SOYAYYA. πππ
GODIYA
ALHMDULILLAHI INA GODIYA GA UBANGIJIN MAD'AUKAKIN SARKI DA YA BANI IKON FARA SABON NOVEL D'INA. YA UBANGIJI INA ROKON KA KA BANI IKON RUBUTA ABUN DA ZAI ANFANAR DA AL'UMMA KA HANENI DA RUBUTA SAB'ANIN HAKA.
BISSMILLAHIR RAHMANIR RAHEEEM.
MANZO S.A.W YANA CEWA:
KA FAD'I ALHERI KO KAYI SHIRU.
PAGE 1
Tsugun ne take tana kuka tana bata hakuri. "don Allah Mami kiyi hakuri, Wallahi ban san da kayanta a gurin bane."
"Dallah! Malama ki tashi ki ban guri...ban son surutun Banza da hofi." Jiki ba k'wari Zarah ta mike. tayi hanyar waje tasa kai zata fita kenan Khausar ta hankad'eta ta bugu da murfin kofa. Aiko Khausar tasa ihu. "Wayyo Mami ta karya mun kafa, na shiga uku." Da gudu Mami ta taso tazo ta rike ta, tana Salati. "Wallahi Mami ban mata komai ba. Ita ta bugani da kofa fa. "Dallah rufemin baki muguwa Azzaluman yarinya. Zaki kama ta mu kaita ciki Kokuwa zaki tsaya kina kallo na da shegen idanu kamar na Mayu.!! Da sauri ta duk'a ta Kama Khausar da tayi rasha_rasha tana sharb'an kuka. kamar da gaske an ji mata ciwon. K'arasawa ciki sukayi da ita suka ajiye ta a kan three seater dake Falon. Sai Numfarfashi ta keyi. "Kije d'aki ki dauko mata Maganin Athsma d'in ta. "To Mami" haka ta juya da sauri ta Kama hanyar d'akin tana tafe tana hawaye. Saboda Khausar ta buga ta da kofan nan da karfi. Kuma taji shigan shi sosai. Ba yanda zatayi ne. Ko tayi magana ma bashi da Anfani. A haka taje ta d'auko mata Maganin ta kawo mata, ta shak'a sannan Numfashin ta ya dai_dai ta. "Mami ina jin shan Coca oad kar a cika Madara. "Ok bari a had'a miki kinji My Khausar. "Tsayuwar me kike yi to? Ko bakiji abun da tace tana b'ukata bane?.
"Naji Mami bari in had'o mata. Da sauri tayi hanyar kitchen don had'o mata. Bayan tafiyar ta ne Khausar ta kalli Mami tace "Mami wai yaushe Sadeeq zai dawo ne? Wallahi nayi Missing d'in shi sosai. "Uhmmm jiya munyi waya dashi, yace mun yana nan zuwa karshen watan nan. "To Daddy fa nayi zaton ma zan dawo in ganshi ya dawo. "Bai dawo ba, Amma na san yana hanya shiyasa na k'osa wancan Mayyar ta kammala komai kafin ya dawo kin san ji suke kamar su Maida ta ciki a gidan nan. Tab'e baki Khausar tayi ni Wallahi Abun nan b'atamun rai yakeyi Mami, har fa Yaya Sadeeq yafi son ta a kai na fa. Ni Wallahi kamar in bud'e ido in ga ban ganin ta a gidan nan. "Ai ki kwantar da hankalin ki Kawai my sweet Khausar akwai shirin da nakeyi a kan haka. "Yauwa Mami na shiyasa nake son ki. Sallama tayi ta shigo tace "Mami ga shi. Sai da Mami ta harare ta sannan ta Amsa. "Kiyi maza kije ki k'arishe wankin can, sannan ki zo ki d'ora mana girkin Dare kin san Daddy ku na dawowa yau. "Da gaske Mami!!? Allah ya kawo mana shi lafiya. "Dallah wuce ki bamu guri, har da wani Farin cikin ki don kinji ance Daddy zai dawo. Cewar Khausar. "Bar shegiya Mai idon Mayu. Sum sum Zahra ta fita don kariahe wankin da takeyi. Bayan ta kammala ta shiga kitchen ta dora ma Daddy tuwon shinkafa miyan Egusi saboda tasan yana son shi sosai. Sai to dora jolouf din Macaroni da vegetables saboda Khausar bata cin tuwo. Sai ta d'auko zob'o da b'awon Abarba ta wankeshi ta dora shi a wuta, kafin ta kammala blanding kayan miyan So, Sob'on ya tauso ta juye shi a container ta tace shi nan da nan ta samishi duk kayan Had'in ta yan_yan ka Cucumber a ciki ta sashi a fridge. Nan da nan ta kammala ayyukan ta. Sai ta d'auki flask din Abincin taje ta jeresu a kan dinning.. Ta wuce d'aki don yin wanka tayi Sallah magrib. Da sallaman ta ta shiga D'akin khausar ta gani kwance tana Game da wayar Mami. "Sister Khausar baki ji ina Sallama bane kika yi banza da ni?.
"Naji sai akayi yaya ban ga daman Amsawa ba.
"Allah ya baki hakuri. An kira Sallah magrib ki tashi kiyi."
"Ya Salaam wai ke Zahra wani irin shisshigi ne gareki iyeh!?. Nace ki rabu dani."
"Na rabu da ke Amma kin san a Matsayin ki na yar uwa ta dole in dinga fad'a miki gskya. Ta karishe Fad'in haka tana shigewa Toilet. Don tasan in dai ta cigaba da tsayuwa. Zasuyi Fad'a ne, k'arshe ya kai su har gaban Mami kuma ita za'a ba rashin gaskiya. Don tun suna yara ake Nuna mata wannan ban banci har Mamaki ta keyi da kokwanton Anya Mami ta Haife ta kuwa.? Haka dai ta kammala wankan ta ta d'auro Alwala ta fito. Har yanzu khausar na kwance bata tashi ba.
"Banza kawai Hala kin tsaya Kashin fama, ke da ko da yaushe kika shiga toilet sai kinyi Kashi Mtswww kazamiya kawai.
"Lallai ma yarinyar nan to ki hanani yi mana naga ko shugaban k'asa ma Kashin nan yi yakeyi, balle ke. Ki kwana biyu ba kiyi ba Allah Mami sai ta kai ki Asibiti..π
"Sai kiyi ai tashi tayi ta shige toilet tayo wanka da Alwala ta fito ta tarar da Zahra na Sallah. D'ayan Sallayan ta d'auko ta shimfid'a ta tada sallah.
Bayan sun idar ne suna zaune suna Azkar, aka kira Isha'i nan suka tashi sukayi Isha'i sukayi Shafa'i da Wutiri. Bayan sun idar ne sukaji Alamun tsayuwar Mota. Aiko da gudu suka fito suka Nufi haraban gidan suna fad'in
"Well Come Daddy."
Da sauri ya fito daga cikin Mota ya Nufi yaran nashi cikin Farin ciki, yayin da Mami ma ta fito da sauri domin taryan maigidan nata, suna zuwa gurin shirt kowa ta ja ta tsaya. shima tsayawan yayi yana kallon su fuskan shi d'auke da murmushi.
"To wa zan fara ma Well come d'in.?
"Daddy kasan nice dai Babba ni zaka Fara ma. Zahra ta Fad'i haka tana turo Cute lips d'in ta.
"Gaskiya Daddy ita taci girma kawai a faramun.
"To shikenan duka Kuzo my y'ammata na. Gaba d'aya sukaje suka rungumeshi.
"To ai sai ku sa ke shi haka Malamai, nima ku bari inyi ma Mijina Well come d'in. Gaba d'aya dariya sukayi. Mami ta karb'i jakar Hannun shi da rigar da ke Hannun shi na Baristoci kasancewar shi Babban lauya da yake Aiki a Kaduna.
K'arisawa ciki sukayi Mami ta jashi ciki don ya yi wanka ya kintsa sai ya fito su ci Abinci. Su kuma su Khausar suka zauna a falo suka fara kallo.
Bayan su Mami sun fito gaba d'aya dining suka Nufa don cin Abinci. Sun zauna Zahra ta tashi tayi Saving din kowa kafin ta Zuba nata ta zauna.
Khausar ne take kallon Mami tana b'ata fuska kaman zatayi kuka. Tana yamutsa fuska. Mami ne ta mata Alama da ido akan tayi hakuri taci haka saboda kar Daddy yayi fad'a. βοΈβοΈβοΈ
Share
Comment
Vote
Like
Yar mutan zazzau ceππππ
B'OYAYYIYAR
K'ULLI πππ
STORY
AND WRITTEN
BY
ZEEY YAR MUTAN ZAZZAU.
MARUBUCIYAR
GIDAN GADO
WAZAN AURA 1&2
AND KNOW
B'OYAYYIYAR K'ULLI.
DEDICATED
TO
MY LOVELY KAKA TA ALLAH YAJA KWANA DA LAFIYA MAI AMFANI.
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*π¦{Arewa ginshiΖin al'ummah}π¦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w
_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_
BISSMILLAHIR RAHMANIR RAHEEEM.
INNAL LAHA TA'ALA D'AYYIBUN LA YAK'BALIL LAHU ILLAH D'AYYIBAN.
(OUR FAMILY)
PAGE 2
................ Bayan sun kammala cin Abincin ne suka kwashe komai na dining din suka kai kitchen. Khausar ta fara tsaftace gurin ita kuma Zahra ta shiga domin wanke kayan da suka ci Abincin.
"Yauwa My Hajiya ta wai yaushe ne su Zahra zasu fara Exam ne.?
"Eh naji suna cewa Next week zasu fara."
"Ok ina son in sani ne saboda akwai gift dana tana dan musu, sannan ina son suyi Jamb ne. kin ga duk sai in result d'in su ya tashi fitowa ya fito gaba d'aya. Saboda bana so su b'ata lokaci a gurin karatun saboda kin san yara Mata lokacin su a k'ure yake.
"Haka ne Daddy su. Wai yaushe yaron nan zai dawo ne k'annin shi nata kewan shi.?
"Ina tunanin cikin Satin nan zai dawo fa, kinsan sun kusa kammala Service d'in nasu. Amma naji yana cewa yana dawowa zai yi Applying Air force ne."
"Ban gane ba Alhaji wani irin Air force shi da ya karanci aikin Jarida. Kuma ma wai ni banji kuna maganar Aure ba ne kai da shi. Ko kuwa bokon Zai Aura Nifa na gaji da ganin shi ba Aure. Kuma na fad'a maka so nakeyi a Had'a shi da Khausar."
"What!! Kin san abun da kike fad'a kuwa? Meyasa kike k'okarin fallasa Abun da ke rufe, kin san na riga na Fad'a miki ko bayan ba rai na bana b'ukatar Yara na su san wani Abu game da wannan zancen, kuma had'a Khausar da Sadeeq tamkar Fallasa wani K'ulli ne da sirri da ke cikin Family na. Kuma bana fatan hakan kinji na fad'a miki. Tashi yayi rai a b'ace ya shige d'aki.
"Wallahi indai ina raye khausar bata da Mijin da ya wuce Sadeeq. Kuma wannan B'OYAYYIYAR K'ULLI da baka so a fallasa sai na Bank'ad'a shi. Indai ina da rai ni Hajiya Laure.
Tunda ya shiga d'aki yake ta safa da Marwa. Tunani ya fara "Meyasa Laure ta ke son yin mishi, to meye Nufin ta da haka.ya Allah ya kawo mai Mafita ya kare mai iyalan. Kar Allah ya Nunamai ranar da Yaran shi zasu Fahimci wannan B'OYAYYIYAR K'ULLI. Ya kara had'a mai kan su. su zama tamkar tsintsiya madaurin ki d'aya. A haka ya hau kan Bed d'in shi yayi Addu'a barci ya kwanta.
*************************
LAGOS
"Wai ni Sadeeq ya maganar komawa gidan ka ne.? Naji ba ka cemun komai ba ne.
Hotunan da suke Hannun shi ya ajiye ya mai da kallon shi a kan Abokin nashi. Sai a lokacin na k'are mai kallo, chocolate colour ne don baza'a kirashi Fari ba. But skin din shi yana glowing tamkar na jarirai dogo ne Amma ba can can ba, yana da siririn fuska mai d'auke da dogon hanci wanda ya dace da fuskan shi, yana da lumsassun sexy eyes, had'i da madaidaita pink lip d'in shi, ga wani zagayayyan saje da ya kara ma fuskan shi kyau. "Kai tsayawa ma lissafa muku kyau shi b'ata lokaci ne.
"Abokina Soyayya bata mun Adalci ba ta rasa ina zata jefani sai gurin k'anwa ta kuma jinina. Meyasa please ka fad'a mun meyasa haka. Dama mutum na jin haka? Yaji yana ma kanwar shi wanda suka fito Ciki D'aya Soyayya irin ta Aure.? Ka fad'a mun mana kayi shiru.
"Innalillahi wa innah ilaihirraji'un Sadeeq Lafiyan ka kuwa taya za'ace mutum yaso k'anwar so irin na Aure. Kai ina ko a Labari ban tab'a jin wannan ba. Ka dai k'ara tunani zallah shak'uwa ne yasa kake jin haka a Zuciyar.
" No! No! Ahmad ina jin in ban Auri Baby Zahra ba bazan iya Rayuwa ba. Itace rayuwa ta, ita ce Farin ciki na, Kuma in ban Aure ta ba zan iya rasa rai na ko in shiga wanin Mummunan Hali.
"Wai ya kake Fad'in haka ne Sadeeq ya kamata ka dawo hankalin ka kasan mai kake fad'a. Ahmad ya fad'a ma Abokin nashi rai a b'ace. βοΈβοΈβοΈβοΈβοΈβοΈ
Share
Comment
Vote
Like
. kudai cigaba da bin yar mutan Zazzau. ππππ
*B'OYAYYIYAR*
*K'ULLI πππ*
*STORY*
*AND WRITTEN*
*BY*
*ZEEY YAR MUTAN ZAZZAU.*
*MARUBUCIYAR*
*GIDAN GADO*
*WAZAN AURA 1&2*
*AND KNOW*
*B'OYAYYIYAR K'ULLI*
*DEDICATED*
*TO*
_*SHUGABA TA GARI AUNTY HAUWA S ZARIA (MAMAN USWAN) ALLAH YA BARMANA KE YA KARA D'AUKAKA YA RAYA MIKI ZURI'A AMEEN.*_
_*BISSMILLAHIR RAHMANIR RAHEEEM.*_
_*LAA'ILAH HA'ILLAH ANTA SUBHANAKA INNI KUNTU MINAZ ZALIMIN.*_
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*π¦{Arewa ginshiΖin al'ummah}π¦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w
_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_
_*(MAMI AND DADDY)*_
PAGE 3
*************************
"Tabbas Abokina sai dai in har ba ciki d'aya kuka fito da Zahra ba, indai haka ne akwai wani boyayyan Al'amari a tare da ku, dole ka bincika."
Dafa kafad'an Ahmad yayi yace mai. "Ahmad tabbas Zahra k'anwatace daga ni sai Zahra sai Khausar, kasan Zahra da Khausar Twince ne. Sanin kan ka ne munfi kama da Zahra sosai a kan Khausar da Mami domin khausar da Mami tafi kama shiyasa Mami ma tafi son ta. Lokacin ina makaranta na dawo na tarar da Mami ta Haifi su Zahra nayi Farin ciki sosai, don a lokacin nima ina so inga ina da k'anwa da Mami ta tashi sai ta Haifo min har k'anni biyu. Tun da Mami ta Sami ciki Daddy yake ta farin ciki har ranar da ta Haifi su Zahra. Lokacin ina da shekara takwas a duniya, to makarantar da Daddy ya kaini shi ne mafi tsada a garin Zaria, kuma kwana akeyi sai weak end zaka zo gida to dawowa na weak end na tarar da Mami ta haihu. Tun daga lokacin da na d'ora ido na a kan Zahra naji wani Soyayyan ta da k'aunar ta a raina har rana irin ta yau da nake fad'a maka wannan zancen Aboki na. Kuma kullum soyayyar ta k'aruwa takeyi a cikin raina.
Ajiyar zuciya Ahmad yayi. "To nidai Abokina ban san kuma mai zan cemaka ba don ni gaba d'aya lamarin naka yasani a cikin tunani da kokwanto mai yawa. Sai dai kawai mu cigaba da Addu'a.
"Insha Allah Aboki na. Bari ma in kira Mami nasan yanzu suna nan suna cin Abincin da Yammatan ta, Assalamu Alaikum Mami na.
Amsa mai tayi had'i da fad'in "My only yaro na d'aya tamkar da dubu da fatan kana lafiya.? Muna ta kewan ka, yaushe zaka dawo?
"Nima ina kewar ku My Only Mami na. Ina k'annina.?
"Ga Khausar nan kwance Athsman ta ya tashi, ita kuma Zahra tana kitchen tana wanke_wanke."
"Ok Amma Mami nace miki in samo miki yar aiki saboda naga kamar Aikin nan nama Zahra yawa, kinga ita kuma khausar bata cika lafiya ba."
"Kaga Son dakata in har basu saba da aiki tun yanzu ba sai yaushe kake so su sa ban.? Ko so kake in kai yaran nawa gidan Aure a ce basu iya komai ba.?
"Haka ne Mami yanzu da basu mu gaisa."
"Ok"ta mik'a ma khausar wayar.
"Hello Yaya Sadeeq I miss you too don Allah yaushe zaka dawo please.?
"Insha Allah Baby Khausar Next zan dawo... Ina Baby Zahra kai mata wayar kinji.
"To Yaya. tashi tayi daga kwancen da take ta Nufi kitchen "Zahra Yaya na waya.
"Da gaske.? Ta fada cikin jin dad'i da farin ciki. Harara Khausar ta balla mata had'i da mika mata wayar tayi gaba abin ta don tasan in ta tsaya zata kwashi kayan Haushi ne.
"Hello Yaya na yaushe zaka dawo please. Ina ta kewan. Ta Fad'i haka cikin sigan shagwaba wanda ya sanya Sadeeq gaba d'aya jin kasala da wani shauki a cikin Zuciyar shi, yayin da duk wani gab'a na jikin shi ke kai mishi wani sako zuwa zuciyar shi da kwakwalwar shi. Lumshe ido yayi yana cigaba da Sauraran ta.
"Hello Yaya kana jina kuwa? Na ji kayi shiru ne.?
"Ina jin ki Baby na da fatan ba Abun da ke damun ki ko? Mami basa takuramiki?
"Kai yaya wannan irin tanbaya ni ba Abun da ke damuna sai kewar ka. Please kayi ka dawo, gashi mun kusa fara Exam.
"Da gaske kina kewa ta? Ok karki damu na kusa dawowa kinji. To Allah ya baku sa'a my beautiful sisters, Amma ki dan dunga taimaka ma yar Uwan ki kin san khausar sai a hankali kinji.
"Ayyah ba komai Yaya insha Allah Karka damu duka zamu fita da A A.
"Ke Zahra ban waya ta ki k'arasa aikin da ke gaban ki, ke kina da abun yi tunda naga alamar baida nayi. In kun fara waya kamar zaku kwana.
Ta Amshe wayar ta tayi gaba. "Sadeeq in ka dawo ina son magana da kai.
"To Mami sai na dawon bye bye. Ya kashe wayar.
D'ago kan da zatayi suka Had'a ido da Daddy ranshi a b'ace yake kallon ta. "Wallahi Laure matuk'ar kika fallasa mun B'OYAYYIYAR K'ULLI da ke gidan nan a bakin Auren ki.
Da sauri ta juyo tana kallon shi. fuskan ta cike da fargaba ga tsoro. "Haba Alhaji a bakin Aure na fa kace.?
"Eh haka nace. Ya Fad'i ya tashi ya bata guri..βοΈβοΈβοΈ
More comment more typing inna ga ruwan Comment in kara yawan page eheπ
Share
Comment
Like
Yar mutan zazzau ceππππ
B'OYAYYIYAR
K'ULLI πππ
STORY
AND WRITTEN
BY
ZEEY YAR MUTAN ZAZZAU.
MARUBUCIYAR
GIDAN GADO
WAZAN AURA 1&2
AND KNOW
B'OYAYYIYAR K'ULLI.
DEDICATED
TO
TO B'OYAYYIYAR K'ULLI FANS INA YINKU IYA WUYA YANZU NA FARA JIN KWARIN GWIWAN TYPING KUN SAN COMMENT NA ZABURAR DA WRITERS. LOVE YOU LODI LODI πππ.
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*π¦{Arewa ginshiΖin al'ummah}π¦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w
_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_
BISSMILLAHIR RAHMANIR RAHEEEM.
HASBUNALLAHU WANI'IMAL WAKEEL.
(Our problem )
PAGE 4
*************************
One week later
Gaba daya gidan ya karad'e da kamshin girki, yau har da Mami da Khausar a a kitchen. saboda dan lelen Mami zai dawo. Anyi girki yayi kala biyar. Bayan sun gama kowa ya shige d'aki don shiryawa don jirgi zai biyo zasuje kaduna su d'auko shi.
Daddy ne ya fito cikin shirin shi da ya Had'e cikin dinkin jamfa da wando had'i da Babban riga da yasha d'inkin surfani da Aska.
(Note ga masu bukatan dinki irin na manyan kaya kama daga d'inkin rumi, surfani Aska, d'inkin d'ai_d'ai, d'inkin design, phonix cunko duk munayi. Zaku iya tuntuba na ta wannan Number 08037420816).
"Mamin Yara kufa nake jira kun san baya son jira yanzu sai tayi fushi.
"Sorry Daddy yara gani nan fitowa, Mami ce ta fito tasha wata dakakkiyar geziner wanda taji Stone work d'inkin doguwar riga, ta murza d'auri bazaki taba cewa ita ta Haifi su Zahra ba.
"Kai Masha Allah My wife kinyi kyau fa, kullum k'ara kyau ki keyi bakya tsufa. Ya fad'a cikin sigan zolaya.
"Kai Daddy yara har na kai ka ni tunani na kar Yan mata su kalle mun kai.
Uhmm uhmmm Khausar ce tayi gyaran Murya "kai Mami wannan kalamai da kike ma Daddy ai sai kisa ya kasa karo mana Aunty π.
"Keee!! Khausar gidan ku nace ni kike ma mugun fata. Kaga mun yar banzar Yarinya dai.
Gaba daya dariya suka sa har da Zahra da take fitowa cikin shigar wani less popul tasa takalmin ta popul hijab tasa har k'asa sab'anin Khausar da ta sa wani Arabian gown ta yane kanta da gyalen rigar pitch colour.tayi kyau sosai kasancewar ta fara sosai don tafi Zahra Haske.
"Wai ke Zahra me ke damun ki ne? Baki ga shigar da y'ar uwan ki tayi bane, kin wani zurma hijabi kamar Matam liman. Dallah wuce kije ki d'auko mayafi ko kuma wlh mu fasa zuwa da ke.
"A'a ba haka ya kamata ba Mamin yara ki bita a hankali mana, kin san kowa da ra'ayin shi, ki bar ta tayi abun da take so Matukar bai sab'ama shari'a ba.
Ba don Mami taso ba suka tafi.
*************************
Saukan su kenan a jirgi inda yayi dai_dai da isowar su Mami. Tun daga Nesa ba wanda ya fara hangowa sai Zahra tayi matukar yi mai kyau ta k'ara girma. Yayin da Khausar ita kuma ta shagaltu da kallon Yayan nasu inda take jin wani abu a cikin zuciyar ta na mata yawo, da sauri