cigaba da bin YAR MUTAN ZAZZAU don jin yanda ta kaya ✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
Share
Vote
Comment
Please ✍️✍️✍️
[6/29, 08:41] +234 803 742 0816: ________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com💗💗💗💗💗💗
GIDAN GADO
💗💗💗💗💗💗
(SUPRISE BIRTHDAY 🎂🎂)
WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.
🌹🌹EPISODE FIFTY EIGHT &NINE🌹🌹
Sadaukarwa ga uwata mahaifiya ta Allah ya Kara miki lpy da Nisan kwana Ameen.
*************************
Sauri take tayi don yau Basu tashi da wuri ba gashi tana so taje Sabon gari tadan siyo wani Abu,
Tana dosowa kwanan layin su ta tarar da taron madinka hade da sa'ido, dauke kai tayi ko kallon su batayi ba, nan suka fara sababben nasu wato gulmanta, "kai Dan,Asabe ga karuwar gidan can ta dawo, "wai kuko meye matsalanku da yarinyar nan, duk kunbi kunsa ma yarinya ido ni wlh banjin dadin Abunda kuke fadi akanta, "an fadi din don kana tare da yayyinta sai kace karmu fadi gskya yarinyar da ta je yawon duniyanta har fa kasar waje taje wai karatu, bayan mun san komai, to ai sai kuyi na barku banzaye munafikai kawai,
Isanta gida kenan Mami ta fara gani taci kwalliya don yanzu Mami ta Kai shekara sha biyar ta fara zama yan mata don akwaita da daukan wanka ga yangan bala'i, "aunty Ummimi ai ina shirin biyoki Asibitin ne munjiki shiru, tana yi tana wani yatsine fuska da baki, "to uwar iyayi ni matsa kiban guri Mutum shikenan ya cika fuska da make up kaman mai aljanun kwalliya, "uhhhmm to wai ke Aunty don ke bakya son kwalliya sai kice kowa ma kar yayi don kinga kina da kyau ne kuma ke farace, ai wlh dani ke da kyanki da anga wulakanci, "ke dallah uwar surutu ban guri ai halinku daya da Yaya Jafar din shiyasa shirgin ku yaxo daya, wucewa tayi abunta tana masifan Surutun Mami, tana shiga taji falon tsit haka ma gidan duk hayaniya irin ta gidan su, to meya faru, bayan ta shiga daki, kayan ta Kawai ta cire ta shige toilet donyin wanka, tana fitowa taga Mami a Zaune a kan katifanta, "ke wai lapiyanki kin Kara zuwa ki damenin ne,? "Kai Aunty na kaya na kawo miki wai kisa inji Hajia ki kizo dakin baki ana jiranki, don Allah aunty ki tsaya in miki make up kin san ina fa make up din kudi nida Baby Yaya Jafar ya samu ita taki yi niko gashi na iya, don Allah kisa kayan in miki make up din ko light make up ne, "Naji din baki abun magana dallah miko min kayan, mikamata kayan tayi, tasa "Woww my sweet Aunty kin ganki kuwa, inaga nayi miki make up ai sai an kasa ganeki, "Oh ni Nusaibatu na shiga uku da yarinyar nan, dariya Mami tayi, "Sorry Aunty na zo in miki, Zama tayi tayi mata hadadden Make up shima anayi ana fada, Wowww readers ku hango mun Ummimi irin haduwan da tayi ya kamata Yayah Mubarak yaga wannan kwalliyan ya kuma biya kudin😂, jefota tayi da pillow din da ke kusa da ita, da gudu ta fita tana mata dariya, "sai Aunty na, "zaki dawo ki sameni, mare kunya, "Aunty kiyi sauri dai ana jiranki a Fallon baki na Alhaji Mallam, "Naji baki Abun magana, tashi tayi ta kalli kanta a mirror ita kanta tasan ta hadu, don wani hadadden gown na material kaman an gwadata dai dai jikinta ga shape din nan ya fito sosai a cikin kayan, ta kalli mayafin shima kanshi abun kallone da gown din da mayafin pitch colour ne mayafin takalmin ma haka sai dan golden a jikin takalmin kasancewar dan kunne datasa da sarka golden ne, kai tsayawa baku lbrn ma bata lkcne ku kiyasta ma kanku irin haduwan da Ummimi tayi, ita kanta ta yaba tasan tayi kyau ina ma Yaya Amar yaga kwalliyan nan, niko nace fadi gskya dai Ummimi kice dai Yaya Mubarak, to wai duk wannan kwalliyan na menene, ita tanaji a jikin ta kaman Sittyneerh tana gidan nan kuwa, haka dai ta gama tunane tunanenta ta fito ta Kama hanyar falon baki, tana zuwa taga Mami a tsaye a kofa, "yauwa aunty kin fito dan tsaya minti biyu, da sauri tazo dayake tsawon su daya da Ummimi tana zuwa ta rufe mata ido da wani farin handkichef "wai Mami me kikeyi hakane sorry aunty me dai ki tsaya ki ga ikon Allah, rike mata hannu tayi, suka shiga fallon tana shiga taji kanshin turarukan da bazata manta dashi ba, ji tayi sun tsaya, "yauwa aunty tsaya Anan, Oh ni yau naga ta kaina, Da sauri aka kunna wutan falon haske ya gauraye ko ina a falon wasu Kala suke bada hasken wazan hango Zahra, Yaya Amar, Yaya Mubarak, Yaya Umar Yaya Jafar sai Yaya Ameen, Sai sis Raleeyat, da gudu Zahra ta taso ta rungumeta, tana rada mata, a kunne, "HAPPY BIRTHDAY SWEET BLOODY WISH U MANY YEAR GOOD HEALTH BLEESING MORE CIGABA MAI YAWA, YA RABAKI DA SHARRIN MAKIYA MAHASSADA, YA BAKI ABUNDA KI KESO DUNIYA DA LAHIRA, I MISS YOU BLOODY,,,,,,,,,!!! sai da falon gaba daya ya Amsa da sauri Ummimi ta cire kyallen da aka kulle mata ido ta rungumeta I miss u too Bloodynerh sai hawaye da dariya sukeyi na murnan ganin juna gaba daya falon aka fara musu dariya, "Happy Birthday to you,,!! Happy birthday to u dear da sauri suka waiga gaba dayan su, suna murmushi, Yaya Ameen ne ya iso kusa dasu to cewgum kun wani manne da juna kaman zaku hadiye kanku, dariya duka aka kwashe dashi, "to yayan mu baka ga mu ko a nuna ma an san da zuwan mu ba, ko farin cikin ganin mu ba, ayi ba, sunkuyar da kai Ummimi tayi, "sorry yaya Amar wlh nayi farin cikin zuwanku mana ina su Momy gaba daya,? Shiko Yaya Mubarak gaba daya ya kasa yin magana gaba daya kallonta yakeyi duk inda tayi yana jin wani soyayyanta na Kara ratsashi, sai data tsargu da kallon da yake mata, sai taga gaba daya shi Yaya Amar hankalin shi na kan Zahra, hakan data gani ba karamin dadi yayi mata ba, shiyasa ta nesanta kanta dasu don su daidaita junan su, zata rungumi Mubarak dinta duk tana tunanin yar uwanta ya ku mutane zasu kalli Abun, "ke wai Bloody tunanin me kike tayine iye, inata magana kinyi shiru, muje a yanka Cake, "sorry Sittynerh banji bane, "ai dama ina zakiji kun shige lanbun Soyayya keda Yayana, duka ta kaimata, "aini wlh ma dukan ku na fasa kulaku duk kun wani shareni kaman baku ganni ba, "Lahh Besty dama dake akazo wlh ban ganki ba dama ina zaki ganni, Zuwa tayi ta rungumeta Sorry my Besty, "kasan meye Umar? "A, a Sai ka fada, "wlh tun dazu Yaya Ameen keta Satan kallon Baby can "wai wancan yar black din, "eh ita fa, "ai wlh ta hadune fa, kai baka ga inda Yaya Mubarak yake kallon Ummimin Hajia bane, kai dukan su Soyayyan su fa sukeyi mu mun zama yan kallo, "tab kai kazama dan kallo, ni ga Mami na nan a gefe 😂, Dallah matsa mare kunya kawai, "to magulmata in kun gama gulman ku taso a yanka cake, 😂dariya suka yi, "kai Yayah Ameen mune magulmatan sun iso gurin yanka cake, Zahra da Raleeyat ne suka rike mata hannu ta yanka, Amma ba haka Yaya Mubarak yaso ba, su Zahra sukayi mai shishshigi😂, nan aka hau tafi Suna mata Happy birthday kowa yaxo mika gift din shi sai ta bashi cake din a baki, Zahra ta fara vata gift din wani hadadden writch, ta debo cake ta cusa mata, duk ta vata mata fuska, aka samu dariya, haka kowa ya vada gift dinshi sai da sukayi da Yaya Jafar, kaima dai kasan da kadan kuka gurmeni kai da Yaya Umar din, oho dai mun girmekin dai, to ai yanzu na zama aunty ka, tunda kanwata kake so, dallah matsa, sai da kowa ya gama bada gift dinshi sai ga Anwar da Iman da Abban su sunzo bada nasu gift din yaraTakwaralle girma da bul bul, sun iso gabanta gaba daya sun tsaya suna kallonta fuskan tausayi sukayi, sai ta samu kanta da dukawa a gabansu, taji wani tausayin yaran har cikin ranta, hada baki sukayi suka hada hannu biyu Alaman roko, "Aunty did u marry our Father please our Father luv u too,! Da sauri ta dago tana kallon shi shima da sauri ya duka a gabanta, "NUSAIBAT please did u marry me ya mika mata wani hadadden ring na Diamond, da sauri Zahra ma ta kariso ta duka kusa da yayan nata, "please Bloody did u marry my Brother, Yaya Amar ne ma ya iso gurin ya duka a gabanta, "please Baby I beg u to marry my Sweet brother, gaba daya suka Hada baki gurin cemata pleaseeeeee!!!! Da sauri ta juya baya, tace musu sai nayi shawara, wani farin ciki ne ya lullubeta please suka Kara cemata juyowa tayi ta gansu gaba daya har yanxu suna tsugunne, bata san lokacin da tace na Amince ba, ai da sauri Zahra ta rungumeta shiko yaya Mubarak rungume Amar yayi, "ta Amince dan uwa Besty ngd sosai, ture Zahra tayi ta fita da gudu, tana fitowa sukaci karo da Billy data make bakin kofa tana kallon su da sauri ta juya tayi sashin su, tana kuka, Umma ta cuceta, gashi tana kallon yaranta Amma Sunki kulata, sai dai ta kalle su a nesa, Ummimi tana shiga daki sai ganin su Momy tayi, Ai da gudu ta nufii Momy zata rungumeta, sai taga tana kuka, ga Mamanta a gefen ta, ta jin gina kanta a kafadar Momy, Momy ne ta bude ma Ummimi hannu zo Baby na dama ni Naji a jikina ke jinina ne, don wannan kamar tayi yawa, da gudu Ummimi ta karasa ta rungume Momy, kowa a fallon yayi shiru, suna kallon ikon Allah, Su Amar ne suma suka shigo, nima nace bari in shiga in juyo muku meke faruwa, Yaya Jafar yayi sauri ya tare kofan, "to uwar jin kwakwaf bazaki shiga, to readers yaya Jafar ya jamuku nayi zuciya na fasa shiga.
*************************
Kudai ku cigaba da bin YAR MUTAN ZAZZAU don jin yanda zata kaya✍️✍️✍️✍️
Share
Comment
. vote
More Comment more typing ✍️✍️✍️✍️✍️✍️
,😂😂😂😂😂😂😂 sister Adama, Maman Ahmad sister Nafisat, sister saratu, my sweet Takwaralle, da sauran Wanda ban Anbata ba kuyi hkr More Comment more typing 😂😂😂😂🏃🏃🏃
[6/29, 08:41] +234 803 742 0816: ________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com💗💗💗💗💗💗
GIDAN GADO
💗💗💗💗💗💗
( NUSAIBAT &ZAHRA)
WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.
🌹🌹EPISODE FIFTY FOUR&FIVE🌹🌹
Wannan page din na sadaukar dashi wa kannina dasuka rasu Allah ya ji kansu ya kai Rahma kabarin su Ameen👏
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.
Sun isa gidan Hajiya Kilishi da yake saukan dare sukayi suna zuwa, bayan driver sun sauke su, su Momy duk suka shige cikin gida Zahra ta dauki Hand bag dinta zata wuce, Ummimi ta jawota, "Haba Sittynerh ki jirani mana duk saurin ganin kawan naki ne haka, bige mata hannu tayi, "kefa Bloody kin Faye neman tsokana wata zubin, juyawa tayi ta shige gida da sauri sbda kar hawayen da take boyewa ya zubo mata, tana zuwa bakin Kofan falon ta jin gina tana kuka, Allah ka yayemun son Yaya Amar, ya zanyi, tun tuni ya kasa fahimtar soyayyata a gareshi gashi yar uwata kuma Aminiyata wanda nafi so a duniya ita yake so, niko nace too Zahra kina ko son maso wani, don Yaya Amar yayi nisa baijin kira,
"Wai sai yaushe Babyn Momy zaki fahinci irin son da nake miki ne,? "Yaya Amar Kaima sai yaushe zaka Fahinci irin son da Sittynerh ta ke makane, Yaya Amar kai ne Mutum na farko dana fara so a duniya, Sai daga baya na fahinci Sittynerh ta fini sonka tun bata san meye so ba take sonka, shiyasa na sadaukar da Soyayyata a gareta in dai da gske kana sona, to kaso Sittynerh na rokeka please 🙏😭kukane yaci karfin ta ta juya da sauri tayi cikin gida, kawai ji tayi tai karo da mutum tana daga kai sai taga Zahra ne, kawai rungumeta tayi suka ci gaba da kukan su, da kyar suka lallashi kansu, sukayi shiru suka karasa cikin gida,
Kowa ya hallara a falon Kilishi an zauna ana ta cin abinci, Anwar ne ya taso yazo kusa da Ummimi Aunty ni ke zaki ban Abincin "to Daddy na ai yanda kace haka za, ayi, dariya gaba daya akayi ban Kilishi da take harde a kujera, bayan An kammala cin abinci ne aka zauna zaman hira da irin nasarorin da suka samu, Hajia Kilishi ne tace, "gobe in Allah ya kaimu ina bukatan ganinku dukan ku kuda ya'ya' ku karfe Tara na safe, Harshi wancan Hadaddan wanda matarshi ta shanye, a kirashi a waya kuce ni Kilishi ina nemanshi, "to Hajia Insha Allah za, a fadamai, kowa yaje ya kwanta,
"Eh na dawo sai akayi yaya kuma, ina yarana iyeh, dayake yar duniya ce sai cewa tayi "Haba Baby ka Bari kadan huta mana kayi wanka kuma, "ke dakata ban son surutu, dai dai lokacin wayan shi tayi Kara Alaman Ana kira yana dubawa yaga Daddy ne, ya dauka "Hello Daddy ina ji kun dawo ne, to Harda Bilkisu to insha Allah muna nan zuwa, to Allah ya bamu Alheri ngd, waigowa yayi yana kallon ta inkin ga dama gobe ki shirya da wuri Hajia Kilishi na neman mu, "what wlh bazan je ba don kiran wannan tsohuwan ba alheri bane, kawai a dunga takura ma mutum a barshi yaji da Abunda ke damun sa mana, "ke ni kike fadama haka!!? "Eh an fada ma din me zakayi, bata gama rufe vaki ba ya bata lafiyayyun Mari guda biyu, an fada miki ni sa, anki ne iyeeh shegiya Mare tarbiya, kuma zuwa ya zama miki dole, juyawa yayi fuuu ya shige Bedroom din su yana zuwa ya dauke wayoyinta gaba daya guda biyu ya cire layin ya wurga shi cikin toilet yayi ploshing din shi, inga uban da zaki kira, ni ban san ma mena gani jikin shegiyan yarinyar nan ba, in ban da kaddara me zanyi da ita ma, niko nace kai dai Mubarak fadi gskya, Anci moriyan ganga wato za,a yada koranta koh, "wlh sai dai ka kasheni kuwa don bazan je gidan mqsifaffiyan tsohuwan nan ba da ba kaunata takeyi ba, yara dai ta kwashe dama ni ba damuwana ba an ragemun aiki ne, juyawa tayi ta shiga Bedroom din ta don daukan wayanta, waya yace daukeni mu gani, "tab wlh yau sai ka ban wayata kuwa, da gudu ta fito ta karisa bakin kofar shi ta fara bugawa ni ka ban wayoyina Mallam tunda ba kai ka siyamun ba, banza da ita yayi ta gama haukanta taje ta kwanta, haka ta dunga hargitsa dakinta tana sunbatu, ta shiga uku Indai Ummimi ne ta gani a TV ai ko sun shiga uku ita da Ummanta don Boka yace duk randa ta dawo suka Hadu da Mubarak Asirin zai karye kuma sai ya sake ta, Indai ya saketa ai ta shiga uku, kuma Boka yace Indai Asiri ya karye Umma Hauka zatayi kuma ta bar gida bazasu Kara ganinta ba, a haka har barci yayi gaba da ita, bata sani ba, sai ince kawata Asuba ta gari.
************************
Kwana sallah Mama tayi tana gode ma Allah mai yadda yaso itama tanaji a jikin ta ta kusa ganin dangin ta ta sanadin yarta.
************************
Washe gari kowa ya hallara a falon Kilishi ita kawai ake jira, sai su Mubarak da Basu iso ba, Sallama sukaji na Mubarak da Matarshi, Zahra ne ta kura ma Yayan nata ido ganin inda ta lalace Abun tausayi ita ko matar gaba daya tayi wata katuwa, shegiya kawai, koda ya shigo Ummimi bata dago kai ta kallesu ba, kawai dai taji gaban ta yanata faduwa, yayin da Yaya Amar shima ya kurama Abokin nashi Ido rabon da ya ganshi tun Haihuwar Anwar, gaba daya Falon Sai da suka tausaya mai halin da ya shiga, bayan ya gaida Iyayen nashi ne ya nemi guri gefe daya shida matar shi suka zauna, sai kallan yaranshi yakeyi da suka zauna, a jikin wata balarabiyan yarinya wanda tun da ya shigo yake kalonta Amma ita taki dago kai yaga ko Wacece kodai wanda suke tare da Zahra ne, shifa dama bai taba ganin yarinyar ba, tunanin shi ya yanke ne lokacin da su Kilishi ta shigo Falon tare da Mai gidanta, bayan sun zauna Aka umarce a bude taro da Addu'a, bayan Daddy ya gama Addu'an ne Kilishi ta fara magana kamar haka, "to Alhmdulillah kunje karatu kun dawo lpy, yau zan cika burina dana dade ina fatan cikawa, Ni Hajia Kilishi kun san Inna yanke hukunci ba wanda ya isa yamun musu, sbda kai AMAR na yanke hukunci zan hadaka Aure da yar uwar ka Zahra da sauri duka suka dago suna kallonta, ke kuma Nusaibatu zan hadaki Aure da Mubarak wannan shine burina tun Marigayiya, to Sai Allah ya dauketa ya kuma bamu madadinta, na gama magana ranka ya dade ko kana da Magana ne, "Ai kin riga kin gama magana, Abunda zance kawai shine nanda sati daya biki, ku tashi kuje Allah ya muku Albrka, "tab wlh ba, a isa ba, da sauri Ummimi ta mike tana kallonta Bakin ta na rawa ta fara ja da baya "dama kece Matar Yaya Mubarak din Billy dama kece, "Na shiga uku Abun da na gani a TV ya tabbata wlh baki isa ki auran min miji ba, saboda maita duk nesanta kin da Umma tayi damu kina nace kukan kura tayi taje zata shaki wuyan Ummimi Zahra ta tare ta kina tabata ina miki dukan mutuwa a falon nan, kunki Allah yaso to Sai mene, mugaye Azzalumai, wayyo Allah Mubarak kar ka mutu ka barni da dangin ka da basa kaunata, Ashe tun farkon da yaga Ummimi ya sume, gaba daya suka yo kanshi, garin gudu kawai suka bige mun wayata ta fadi, kunga va dama in karishe dauko muku rahoto😜😜😜 in ga comment anjima Sai in koma in kariso muku jin ya zata kaya.
*****************
Kudai cigaba da bin YAR mutan ZAZZAU 😜😜✍️✍️✍️✍️
Share
Comment
Vote
Please ✍️✍️✍️✍️
[6/29, 08:41] +234 803 742 0816: 💗💗💗💗💗💗
GIDAN GADO
💗💗💗💗💗💗
(ENGAGEMENT)
WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
🌹🌹EPISODE SIXTY&ONE🌹🌹
Sadaukarwa ga Mahaifina bazan gaji da maka Addu'a ba Allah ya ja kwana Ameen ya Allah 🙏
*************************
"Haba Aisha mu kun barmu a duhu fa, Hajia yaya take wannan maganar, Guggo tsohuwa ne tace, "Haba ya'ta ku daina kukan nan kuyi mana bayani mana, "don Allah Hajia ina son inga Mijin yar uwata, da kuma Wanda ta rikemun yar uwata, Hajia Yaya ta aika aka kira su Baffa Habibu harda su Daddy nan da nan falo ya cika da mutane, Daddy Babba tunda ya shigo ya kura ma Mama Ido "Momy Boy wannan ba Nusaibatu bane, "kwarai kuwa nima tunda na shigo nake kallonta gaba daya kowa yanata mamaki, Yaya Ameen ne yayi karfin halin "cewa don Allah Mama ku fadamana abunda ke faruwa, kun barmu a duhu, "Momy ne ta mike tana kuka tabbas yau naga yar uwata domin wannan da kuke kallo ba sunanta Aishatu ba sunanta Nusaibatu yar uwata ce Mu din yan biyu aka haifemu bayan tsawon shekaru da mahaifiyar mu ta dauka bata taba haihuwa ba, kwatsam sai ta samu cikin mu, a lokacin duk muna Maiduguri da zama Amma Mahaifin mu Dan Asalin Yola ne zama ne ya kaishi Maiduguri, da Mahaifina da kilishi Uwansu daya Ubansu daya, muna yawan Zuwa Yola sosai, kwatsam watarana ranar da ya kasance ranar bakin ciki a garemu randa Mahaifiyata da yar uwa ta sun fita anguwa ranar bamufi shekara biyu a duniya ba, kun san halin da kasar mu take ciki, game da yawan ta, addanci, akace yan Boko Haram sun sa Boom a super market din da su Momy na suka je, kuma sun kwashe wasu sun gudu dasu, da kyar aka ga gawar Mahaifiyata, yar uwata kuwa haka muka dunga nemanta har gidajen radio da television, kasan cewar lokacin da aka haifemu irin mu daya, kuma Mahaifiyar mu tayi mana shaida lokacin da Razor haka ranar mahaifin mu ya dunga mata fada, akan mene zata jima na ciwo, tace mai yayi hkr tayi mana hakane sbda batasan ya rayuwa zata kasance ba, kowa farkon sunanshi ta samai, ni a hannun hagu ita kuma yar uwata a hannun dama ina Zuwa gidan nan na dora ido akanta Naji kawai inajin wani abu game da ita haka na dunga kokarin ganin naga shaidan da zai tabbatar mun da haka, shiyasa na tare a dakinta, sbda naga tsananin kaman da mukeyi da ita a lokacin da ta fita yin alwala na bita lokacin da taxo wanke hannayenta naga shaidan nan, nan na tabbatar da cewa ita din yar uwata ce Amma sai da na kira Kilishi ta turamun da pic namu da muke yara, kasan cewar bayan rasuwar Mahaifiyan mu Mahaifin mu bai Kara Aure ba, sai Kilishi ta daukeni ta cigaba da rukona, har na girma akayimin Aure nida Daddy ku, hadin zumunci ne, sai gashi mun cire rai zamu Kara ganin yar uwan mu Sai gashi ta sanadiyar yarinyar ta mun ganta Ashe Alhaji yarinyar mu muka rike bamu sani ba, Alhmdulillah, gaba daya dakin ya dau kabbara, Guggo tsohuwa ce ta mike, tace Tabbas Aishatu yar Uwarki ne, sbda Shekaru masu yawa, Alhaji Mallam yaje wani tafiya Maiduguri gurin wani taro na Malamai da, akayi, kwatsam sai gashi ya dawo da yarinyar yar kyakyawa da ita taci kuka har ta gaji, bayan dawowan shi ya Tara taro kowa a gidan ya shaidamusu cewa zuwanshi Maiduguri, ansa Boom bayan ya fito zai tafi kowa nata gudu yana neman gurin buya bayan sun sha da kyar suka koma inda suka ajiye Motar su, suka shiga suka kamo hanya kwatsam sai da sukayi nisa, sai sukaji kukan yarinya a bayan seat din Motar su tana kiran Momy, gaba daya sun tsorata, da suka duba sai suka ga yarinyar nan tayi biji biji jikinta duk jini duk ta kuje, wato ta firgita ne lkcn da akasa Boom din shine taje ta shige Motar su, tunaninta inaga Motar da Mahaifiyanta tazo da itane sbda tsaban rudewa datayi, bayan ya gama mana bayani yace mun Ke Karima tun da keda Jibo baku taba Haihuwa ba ga Amanar yarinyar nan har lokacin da Allah zai gaddara mana ganin Iyayenta don inaji a jikina komai dadewa Zata sadu da iyayenta ko danginta, tabbas yau Maganar Alhaji Mallam ya tabbata Aishatu yau gaki ga yan uwanki, Bayan nayi ta rainon Aishatu tun bata yarda dani har ya kasan ce ta saba dani, duk da haka tafi sabawa da jibo don gatan duniya ya nuna mata, har ta girma Alhaji Mallam ya Aurar da ita ga Habibu danshi da yafi so, a rayuwar shi, sbda yace bazai Aura ma kowa ita ba kar wataran a Mata gori, haka dai Habibu ya karbi Auren Badan yana so ba sbda yana da wata budurwa dasukayi alkawarin aure Amma bayan ta gama karatu, da yake su iyayene jajirtattu akan yaransu hakanan ya Auri Aishatu, Akan cewa bayan shekaru zai Auri Budurwan shi dayake so, haka ko akayi, Yanzu Habibu Matanshi Biyu Amaryan ma tana da yara hudu, to kundai ji inda muka samo Aishatu, ba Wanda baiyi kuka ba a falon, ni kaina sai da na taya su Momy kuka, bayan duk an gama je jeton Al'amarin sai Daddy ya daga waya ya kira Kilishi ya sanar da ita Abunda ke faruwa aiko a Daren tace a nema mata jirgin da zai kaita Kaduna daganan sai, ZARIA yau komai Dare sai taxo ta ga yarinyar ta, haka aka kira UK aka fada ma Daddy UK wato Mahaifin su Momy kenan aiko har da kuka sai da Daddy UK yayi Yace shima gobe insha Allah yana Nigeria, da kyar aka lallabi Kilishi ta bari sai gobe tazo, sbda ba, asamu jirgin da zaizo kaduna ba, haka taro ya watse gaba daya Momy dakin Mama ta tare, haka su Zahra aiko Mamy ma tace ita can zata koma,
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 9 Chapter of 12