Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ko ina ba, ina son inji dimin Baby na fa, kashe mai ido tayi tamai gwalo, zuwa yayi ya kamata da kyar ta tashi sbda tayi nauyi sosai da kyar take takawa, dining suka wuce suda yaransu sun zama Happy family. ************************* *ZARIA* "Ina kike kin wani kun she a daki ki fito ki dauramana girki kowa kika ajiye da zai doramiki? "Maman Hayatu wlh banjin Dadine zazzabi yake damuna bakiga yanzu Yaya Jafar ya shigo ya kawomun magunguna, kuyi hkr bazan iya ba wlh, "tab wlh ba mai girka miki hakanan zaki tashi kiyi, "a,a Yaya kiyi hkr ni na doramata sanwar, "to uwar iyayi da neman gindin zama bazakiyi ba, "to wlh sai Nayi ai lalura bai wuce kan kowa dazakice bazan taimaketa Kinji Amarya Allah ya Kara lpy "Ameeen ngd Halima. Tsaki tayi, tai gaba munafincin banza kawai. "Naji din sai dai Nayi, "Amarya ina abinci na? "Hayatu ka tanbayi Halima ban samu Nayi ba banda lpy ne, "to ince dai ba ciki gareki ba don bama neman kari a gidan nan don bama san yan Uba shiyasa ma muka Hana Halima haihuwa itama, "a'a Hayatu zazzabi ne "ok yafi miki, oh Billy kinga duniya irin gidan dakika shigo kenan to Allah ya Baki hkr zama😒. Mamane take zaune a hadadden falonta da aka gyara mata Yaji furniture's Mami ne take kwance a kujera tana chat sai zuba murmushi takeyi, can na hango Yaya Umar a dayan kujerar shima yana chat, "ke dallah mare kunya tashi ki bar nan kin zauna sai wani murmushi kikeyi na rashin kunya, "Uhmmm Mama kinga Yaya Umar koh, "Kull Karka takura ma yar auta ta, "aike dama Ummah kullum kidinga sa yarinyar nan rashin kunya, binta yayi ta fita da gudu sukaci karo da Sadeeq shi dayake bai cika shiga falon ba yana can gurin Guggon yara, kaman ba dan dakin Mama ba, shi kuma bai son mgna bai son taron mutane, shiyasa akan mance dashi a gidan, mtswww tsaki yayi ya kauce yana kun kunai "ku kudunga abu kaman yara, "to mare kunya miskilin banza miskilin hofi anyi din ficewa tayi ta tafi dakin Hajiya Yayah, Anfara maganar Auren su Yaya Jafar da Yaya Umar, za,a but Ana jiran su Mami su karishe school dinsu ne kasancewar Mami tana Federal College Of Education Zaria, itama Juwairiyya haka, suna gamawa zamu sha biki, ************************* *YOLA* _Three months later,_ "Wash Baby wake up bayana is itching me subhallahi kodai Labour ne, yes MD I think ka dauko kayan babies mutafi Asibiti, ai da sauri ya sunkuceta yaje yasata a mota ya dawo ya dauki kayan Babies din da gudu yaja mota sai hospital dinsu, kafin su isa dama an riga anyi setting komai da za,a bukata, suna zuwa suka shige Labour room, Allah ya kawo mata da sauki ta sankato Babies dinta duka mata irin su daya sak Mahaifiyarsu, rungume ta Mubarak yayi saboda farin ciki, Amar ya fara kira nima dai gori ya kare kasan ni ba rago bane Baby na ta haifi yan biyu duka baby girl an ma su Daddy Mata, "yes Besty kaman kasani kuwa Daddy yana rikon Hassana, dariya duka sukayi, yana kashewa ya kira Yaya Ameen shima ya fadimai, shima yace Sa, eed na rukon Hussaina nan da nan lbr ya karade family, nan da nan Asibiti ya cika, kowa sai santi Baby akeyi tuni an tura ma su Yaya Amar dasu Mami pic din Baby da Daddy UK ai dukan su sunce gobe suna Yola, Washe gari Hajia Yaya Mami, Guggo tsohuwa, su Yaya Amar su Yaya Ameen duk sun iso, Ranar suna ya zagayo Yara sunci sunansu ba,a chanja musu suna ba, anyi bidiri ansha suna, kudi sunyi kuka don yan biyu sun san su yan gatane don Daga kakaninsu har iyayen su kowa akwati gudane na set din kaya, hajiya Kilishi kuwa ragunan suna ta bayar, shiko Talba kyautan kujerar saudiya yama jikokin nashi gaba daya su ukun kowacce da matarshi, zasu tafi, shiko Daddy UK kyautar kamfani yaba jikokinshi yan biyu, yayin da ya biyama Mama saudiya ita da Abbu, Abbu yayi kukan farinciki ya rasa bakin mgna, Aunty Amarya kuwa yanzu ladabi take ma Mama sosai, Billy ciki gareta Amma sbda tsoron karsu Hayatu da Mamanshi su sani Koda yaushe cikin kulle cikin take kuma Koda yaushe da hijabi take yawo, taso taje Sunan yan biyu Amma ciwo ya hana ta zuwa cikin yana wahalar da ita sosai, shiyasa bataje ba Amma tasai kayan Baby daidai karfinta, ta aika dashi, kuma Ummimi taji dadi sosai, Bayan shekara biyu Can na hango wata hamshakiyar mata tana tuki cikin kwarewa ga wasu kyawawan yaranan da ganinsu yan biyu ne, ga kuma wasu yan matasan yara mace da namiji duk sun cika Motar da hayani sbda game din dasuke bugawa, "kai Masha Allah Yaran nan Allahumma yahdikum duk kun cikamun kunni da surutu, "Momy Hamma ne fa yake mana cuce shida cicter, kai wai cicter ko Hausa ma bata iya ba ko Hamma, "Dallah tafi ki iya Hausa ma Kinji kyalesu Muma mu koma gefe mu buga namu da ban, "to in kun gama surutun ku fito mun iso, wani hadadden gidane mai dauke da two flat gidan ya tsaru, sosai, wata na gani ta fito da gudu ta rungume Yaran gaba dayansu, "ke wai yaushe zakiyi hankali Mami kin san da da da yanzu ba daya bane, tom, haka suka yini a gida, itama Matan Yaya Umar nan ta dawo suka sha hira, "Yauwa Mama kin san yau zanje Ahmadu Bello Teaching hospital dana saba zuwa duk karshen Month in danyi volontry work ga marasa karfi, "Hakane Allah dai yayi albrka ya Kara daukaka, "Ameen Mama yauwa a kai su Anwar da yan biyu gidan Mamsu sumata yini suga kanin su, "to Bari shugaban miskilanci ya dawo, sai ya kaisu, "ok Sadeeq, ai wlh Mama ya huta ni rayuwar shi birgeni takeyi, "Subhallahi meya sameta wlh a bolan can aka daukota tana ta kwara Amai Mahaukaciya ce kawai wayen gari akayi aka ganta a gurin shine akace a daukota a kawota mai be taci wani abun da ya lalata mata ciki ne, "ok ku biyoni da ita zuwa emergency, in dubata, "to Hajiya Allah ya Kara girma da daukaka ubangiji yamiki abunda kikema jama'a Ameen ya Allah ngd, "Ai in gayama ka kaf Asibiti nan ba wanda bai san taimako irin na matar nan ba tayi maka aiki kyauta ta saimaka mgni, sai dai duk karshen wata take zuwa, yar cikin City ne fa a Kusfa take, amma ance a Yola take Aure da, ace zamu samu masu kishin kasar mu irin haka ai da anci gaba sosai, Bayan ta zauna a Office dinta ne aka shigo da matar, zuwa tayi kusa da gadon da aka ajiye matan, "kai Maman Jafar Inna lillahi wa Inna llaihi rraji'un kece haka kawai kuka Ummimi ta saka, lallai rayuwa bata da tabbas, haka ta dubata tamata duk abunda ya dace, wasu mata tasa suka mata wanka, aka gyarata tas kaman ba ita ba, V.I.P ward aka kaita, nan da nan ta kira gida aiko gaba daya sai Gasu, sun zo nanfa kowa kuka, Billy tafi kowa kuka, Satinta daya aka sallamesu suka koma gida, nan aka dukufa da Addu'oi har Umma ta warke, mai kula da ita musamman Ummimi ta nema mata, tasha kuka kuwa ta roki su Mama gafara da kowa da kowa, duk sun gafarta mata, Rayuwa taci gaba da tafiya shekaru sun ja inda Ummimi ta Kara haihuwan da namiji, Mami ma sun haihu, ita da matar Yaya Umar. Tammat bi hamdulillah wa dubban akallah umma wa bihamdika Ash hadu An la ilaha illah anta astagfirka wa atubu ilaik, Abunda na fada daidai Allah ka bani ladan shi wanda Nayi kuskure Allah ya gafartamun, Yau ne na kawo karshen littafina mai suna Gidan Gado, da Fatan ya fadakar kuma ya nishadantar daku, Ku biyoni a Sabon Novel Dina mai Suna 💞💞WAZAN AURA💞💞 yana nan tafe, taku har kullum yar mutan zazzau, zeey yar mama ce share vote Comment Please ✍️✍️✍️✍️✍️ An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 12 of 12