ma su Umma
Bai isheka ba, "kasan meye Dan uwa nifa yanzu Mota nake so na siya, "kai Mota ka bari ba yanzu fa tukunna,
*************************
Oh yarana zamuyi missing dinku, fitowa gaba daya sukayi Family din zasu musu rakiya zuwa airport, wai ina Mubarak dinne? "Daddy yace ku tafi kawai baijin Dadi, "Ok Amar ne ya girgixa kai shi gaba daya yanzu ya kasa gane kan Abokin nashi tunda suka hadu da yarinyar nan, shiyasa kwata kwata ya tsani yarinyar, tafiya sukeyi Amma Hankalin shi nakan Ummimi da ya saita mirror yana kallonta duk in sun hada ido sai ya kashe mata ido, tun Zahra bata fahince me ke faruwa ba har ta gane, ita dariya ma suka bata, wai maiye nufin su ne, ita datake ma Yayanta Kamu karfa Yaya Amar yayi musu shigan sauri fa, niko nace kwalen su duk su gama kamun Yaya Amar ya riga ya saye zuciyan Babyπ,
Sun isa airport lpy kowa ya fito duk wanda ka kalla fuskan shi ba wani harka, suna jimamin rabuwa da yan matan su, sun isa ba dadewa aka fara kiran fasinjan India, Zahra aka fara kira ta juya ta rungume iyayen nata tana kuka, sai da Yaya Amar ya turata sannan ta tafi, sannan aka kira Ummimi, juyawa tayi zata tafi Momy taje da sauri ta rungumeta ta Baya Baby zanyi kewanki Allah ya tsaremun ku ya bada abunda akaje nema, Ameen Momy, Yaya Amar ne yaxo yace rabasu da Momy yana janta tana jan Momy tana kuka, da kyar ya banvareta jikin Momy suka je gaban jirgin harta juya zata hau ta dawo da gudu ta rungume Yaya Amar, shiko daskarewa yayi a tsaye, saboda jinta da yayi a jikin shi, da sauri ta sakeshi ta haura jirgin da gudu,
Murmushi yayi yanata yanda yaji lokacin data rungumeshi wani yar yaji tun daga dan yatsan shi,
Kaman su dawwama a haka yakeji, rashin jirgin sune ya dawo dashi daga duniyar tunanin da ya shiga,
To yan makaranta sai muce Allah ya bada sa,a da Abunda akaje nema, Ameen,
**********************"**
"Ni wlh Ikram bazan gayyaci yan ungwan nan ba duk Basu waye ba, kawayena na low-cost da GRA dasu Tudun wada zan gayyata yanzu muje in na dawo gyaran jiki sai mu je kai cewgum,
Kwanci tashi ba wuya yau kwanan su Zahra shida da tafiya inda gobe ne kuma Daura aure,
Zauren gidan Fulani ya cika yayi makil kasancewan Daura auren na karfe bakwai ne sbda Ana daurawa zasu juya da Amarya sbda yanayin Hanya, can na Hango Ango ansha kyau kaman ka sace shi, ka gudu sai washe baki yakeyi, can na hango su Yaya Amar Aminin Ango ansha kyau shima don anko sukayi,
"Ahayyee nanaye Yarinya tayi goshi Ansan hada jini damu ba wasa ba, duk gidan fulani ba yarinyar fa aka ma lefe haka Lefe set shida komai yaji ai dole in taka rawa, Harda zinare da makullin mota Sabon yayi, yan bakin ciki sai dai ku mutu, Yaya Jafar ne ya shigo ina shegiyar Amaryan an Daura to a tattara a kara gaba mun ji kunne dama duk kin isheni "ai wlh sai kayi kewanta, inji wata Aunty su,
Kai duk munin Amarya ran bikinta sai tayi kyau can na hango muku Amarya tasha kyau ni ban ganeta ba ma da sai da na kara matsawa kusa, gogaggun kawayenta ne data gayyato suke take mata baya, kowa tasha make up kannan yaji attarch, dayane sai sunje can ne za, ayi duk program din, shiyasa Ana gama daurawa aka fara himman tafiya,
Kowa ya fito an diba wanda zasu ciki da Harda Maman su Ummimi Abbu yace bazata ba, hakanan ta hkr, suka dauki hanyan Yola, don isa da wuri, don programs kusan Kala uku za, ayi ita Amarya ma guda shida taso, Mamy ta ce uku yayi,
To sai muce Allah ya tsare Hanya Amarya sai munzo dinner da sauran su dole AI mu kwaso shoki nida kawayen Amarya don ni ina team din Billy Amarya har na hango ni ina kwaso shokiππππ€£π€£
*************************
.
Kudai cigaba da bin YAR MUTAN ZAZZAU KUJI yanda za, a kare wai dama Mama bata san danginta bane to nima dai abun ya dauremun kai, kudai cigaba da bin alkalaminaβοΈβοΈβοΈ
YAR MUTAN ZAZZAU NE
Share
Vote
Comment
Please π
[6/29, 08:41] +234 803 742 0816: ________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*π¦{Arewa ginshiΖin al'ummah}π¦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
ππππππ
GIDAN GADO
ππππππ
(THE GROOM FAMILY)
WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.
πΉπΉEPISODE FOURTY SIX&SEVENπΉπΉ
Sisters Adama dake da sister Asmy wannan page din kyautane a gareku inajin dadin Comment dinku, Allah ya bar zumunci,
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM
"Kin kyauta ma rayuwar ki, yarinya ki tashi zamuje can gidan su Hajiya a nunnunaki a dangin miji, "to aunty juyawa tayi ta shiga daki ta dauko mayafi a zuciyarta kuwa zaginsu take tayi, naga Alama sai na tashi tsaye da wa'innan dangin Mijin zan kira Umma ince ta Kai mun so gurin Mai gobe da nisa, badai kunyi sake na shigo ba wlh sai na rabaku da danku, "wai ina Amaryan ne, gani nan zuwa aunty, bayan ta fito ne suka kama hanyar Zuwa ainihin Family House din su Mubarak Talban fulani Family, don nunata a dangi, kuma ayi budan kai,
Bayan an gama nunata a Family, sai aka wuce da ita Talba palace gurin Mai girma Talba, don yayi mata fada a matsayin shi na kakan Ango da Hajiya kilishin Talba Hamshakiyan Mata wanda ta Ansa sunanta, tana kishingide a kilisa, "Ran Talba ya dade ga Amaryar ka mun kawo maka kasa mata albrka, sai da yafi minti goma yana karemata kallo, duk Billy ta tsargu da kallon da yake mata kuma ta gaji da tsugunon, "Uhmmm Alhmdulillah Amarya barkan ki da shigowa Talba Family, Yanxu wai wannan jikan Muhammad Moddibo Yareema ne, Allah sarki Moddibo mutumin kirki, Allah yasa kin gado kakanki, in har kin gadoshi zamu zauna lafiya, sbda mu Talba Family bama bukatan wanda zatazo ta tarwatsa mana Zuri'a kinaji na kuwa? "Eh inshaallah, "To Allah ya muku Albrka, Ashe duk abun nan da, akeyi Yaya Mubarak na gefe, sai yanxu na lura dashi a gurin, to Hajia Kilishi ga Amaryar ki nan, naga iko da isa ranar Billy ta raina kanta a gurin Hajia Kilishi, don sunfi Awa suna zaune a gurin kafin ta tanka musu, kasancewar kowa yasan Halin isanta da ikonta ba wanda yayi magana, duk ita suke saurare, sai da ta nishadu sannan tace ma Billy ta taso tazo gurinta, tashi Billy tayi tana sassarfa ta isa gurin Matar datayi mata kwarjini, ta zauna, "keh!!! Waya baki izinin Zama,? Da sauri Billy ta tashi ta tsugunna a gabanta, "ina Mubarak din? "Gani Hajia sai na kiraka ne,? "A,a Hajia tashi yayi ya isa kusa da ita, ya tsugunna kusa da matarshi yana fatan kar ta ce zata rabashi da matarshi don yasan inta zartar da hukunci ya zartu, "Mubarak me ka gani a jikin wannan yarinyar, iyeh? "Ni badon ance mun jikan Muhammad Moddibo bane ita ba da a yanxu a nan sai ka saketa, ni yarinyar batamun ba, idon ta a soye, daga ganinta batada tarbiya, Amma yanzu sassaucin dazan maka shine dole zaka kara Aure, Nanda shekara biyu, da sauri Mubarak ya dago, "Eh abunda kunnenka yaji haka na fada, ta gyara zaman glass dinta, "ku tashi ku bani guri na gama zance, Billy daskarewa tayi a gurin kawai kukane ya subuce mata, jiyakeyi kamar ya rungume matarshi ya rarrasheta, Amma ba dama, shi wlh Matar nan ta fara isarsu kawai ta dunga musu mulkin mallaka,
Bayan an kaita su Daddy da su Momy sun mata Nasiha, aka wuce da ita gidanta ranar tasha kuka, sai taji duk auran ma ya fitamata a rai, wai a wannan Family zatayi rayuwa, dole Umma ta kara tashi mata tsaye, kuwa,
*************************
"Yauwa Abokina ya bayanin filin mu, kasan mun zauna da Yaya Ameen na mai bayani kuma duk ya fahince ni, yacemun akwai wata plaza da ake neman masu siye a kasuwa kusa da shagon mu, shine yace mu siya kawai mu zuba kekunan dinki da kayan dinki, da manyan kaftanai da riguna dinkakku irin na sarauta, kun san Zaria sunyi suna a irin wannan fanni, to shine nace bari in sameka muyi mgnar, gskya hakan yayi kuwa Abokina, gskya Yaya Ameen ya kawo shawara mai kyau.
Washe gari su Yaya Ameen sunje sun sayi plaza an gama komai a cikin kwana bakwai, saboda akwai kudi, a hannun su, plaza yayi kyau sosai su Baffa Yahaya da Baffa Jibrin da Baffa Habibu, sunje sun ga guri yayi kyau sosai, anyi musu sauka a gurin kuma, anyi musu addu, oi za,a fara Aiki a gurin ranar laraba, Maman Jafar tayi bin kwakwaf din dazataji plazan waye Amma ta kasa sani, tunda ance na Yaya Ameen ne, nan da nan Bakin ciki ya wanzu a cikin zuciyan yan gidan Fulani masu mai murna nayi masu Hassada nayi,
Note:wai ace yan uwa yau dan uwanka ne Abun alheri zai sameshi maimakon ka tayashi murna, a,a sai bakin ciki, taya zamuga cigaba a rayuwa don Allah mu gyara halin mu yan uwa sai muga cigaba, a rayuwar mu, Allah yasa mufi karfin zuciyan mu,
Su Yaya Ameen da Yaya Jafar da Yaya Umar komai ya tafi musu yanda suke so, MAMI SPECIAL SEWING MACHINE AND DESIGNERS PLAZA, Yaya Jafar ya bada shawaran a sama plazan sunan Mami mutumiyarshi, duk saboda kar mutane su gane plazan waye,
*************************
Sallama yayi ta Ansa mai shi Kadai ya shigo gidan, yana isa kusa da ita ya zauna "Amarya bakya laifi, "dakata Mallam dama ka daukoni ne danginka su wulakantani iyeeh? Haba Baby na rungumeta yayi, kara fashewa da kuka tayi na kissa, nan da nan Ango ya rude, ya fara sakin layi nima dai na tattaro biro na da littafina, na gudo nace Allah yasa dai Wainnan Amarya da Angon nan ma su samu suyi dan sallah nafila da Addu'a, don naga Alama Angon a hannu yake, π nayi nan bani na fada baππ
*************************
INDIA
Karatu yayi zafi don yanzu su Zarah basa wani samun zama, sosai, "Yauwa Sittynerh wai wace na ganku tare jiya a Department kaman na Santa wlh, ya sunanta? "Sunanta Raleeyat Ya'u kano, "kai wlh nikuwa na taba jin sunan fa Sittynerh kuma tun da dadewa, Amma na manta inda na Santa, nocking akayi musu, "Bloodynerh ana nocking fa, "bari naje na duba, to, Hanyar fita tayi taje bakin kofa, sai taji gabanta ya fadi, tana bude kofar suka hada ido da wanda take tsaye bakin kofar, kawai jiri taji ya debeta zata fadi da sauri Zahra ta tareta,
To kudai cigaba da bin YAR MUTAN ZAZZAU
Kowa Ummimi ta gani to nima dai ban sanibaβοΈβοΈβοΈ
[6/29, 08:41] +234 803 742 0816: ππππππ
*GIDAN GADO*
ππππππ
*( THE BRIDE)*
*WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.*
*πΉπΉEPISODE FOURTY FOUR&FIVEπΉπΉ*
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*π¦{Arewa ginshiΖin al'ummah}π¦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
Aunty mu na kanmu (Aunty Hauwa) ina tayaki murnan fara sabon novel dinki mai suna BACIN TA Allah yasa kin fara a sa,a yasa zamu Anfana da, abunda littafin zai fadakar Ameenππ
Still Dedicated to you Aunty mu muna godiya da kulawa (Aunty Hauwa)
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.
whatpad
Zeeyterh Rahzeey yaree@
Sun isa Yola karfe ukun dare duk da ma sunyi gudu sosai, An sauki Amarya a gidan Momy su Yaya Amar, sai bayan an gama duk wani Event za, a kai Amarya gidan ta, bayan yan uwanta sunje sun gani Sai su wuce,
Kun san fulani akwai iya karrama baki musamman fulanin Yola, duk da dare suka isa An musu shatara na Arziki, kama daga Abinci ne Abun Shane gurin zama, don part guda aka bude musu a gidan Daddy Babba,
Tunda suka isa gidan suka rude saboda haduwan gidan, niko nace wani Haduwa ai sai gidan Amarya, wai don ma darene, ranar kasa barci sukayi, anata labarin gidan da santin gidan, "keko Billy kin more wlh kinji dadi kin sami mai kudin da kike mafarkin samu, Allah yasa mu a sanshi ki, da kyar Billy ta bude baki ta Amsa mata da cewa, "Ai na gaya muku iklymsi nifa bani ba talaka fa, kawai a haifeni cikin talauci in kara Aure cikin talauci tab ina bazai yuwu ba, "uhmm ke dai Billy ki gode ma Allah aiko family ku ba wasu talakawa bane sunada rufin Asiri, cewan wata kawar Billy, "kefa Halimsy komai kice zaki wani ma mutum nasiha, kawai ki rike kayanki, ni nasan mu akan su Mubarak talakawane, wayyo Allah ni har fa na hango event din dazamuyi gobe, duniya zasuga Mijin dana Aura na nunama tsara, tashi tayi ta kama rawa duka dakin dariya suka samata, niko nace wannan Amarya ba kamun kai,
"Nifa gskya Abokina inaga Dinner kawai za, ayi don na kosa a kawomun Amarya na "tofah Sadiq kanajin mutuminka koh, "uhmm ai naga Alama mutumina ya kosa fa, gaba daya ya zama mare kunya, "Uhmm a dai dage ayi Abun kunya Yaya Ameen dai yana jinka, ππ"Au ashe yayan mu na jina, "a,a ai banaji da dare Mutumina, gaba daya dariya suka kwashe dashi, Uhmm ni wlh Hankalina yana gurin su Baby tun jiya ban samu munyi waya dasu ba, bikin nan naka ya mana cikas, kai Abokina kanafa ji da kannin naka fa, inji Yaya Ameen, "Uhmm a dai gama gulman ni na dade da ganoka son wannan Figaggiyar kanwar taka kakeyi Allah ya kyauta, intayi wari maji, duka Amar ya Kaima Mubarak, Yaya Ameen ya tare, "haba man meye na dukan Ango daga fadar gskya, "Au har fa kai Yayan mu, na bar muku dakin bari inje in kira Baby na yafi, "hhhh oho dai Indai tayi wari maji,
*************************
"Sittynerh kin gane lecture din jiya kuwa? Ke dai Bari Bloodynerh nifa Hankalina yana gida Ana can anata shagalin biki, mu munanan muna fama da karatu, "tab ni wlh har mancewa da wani biki nakeyi nifa da dai bikin Yaya Amar ne, "wai me Yayana ya miki kika tsaneshi tun ba yau ba ina lura dake ko Maganar yayana baki so in miki, har yau fa baku taba haduwa ba ko gaidashi baki tabayi ba Abun fa na batamun rai, kawai sharewa nakeyi Bloody, in wani Abu Yayana ya miki ki fadamun ina son inga kina shiri da Yayana kamar yadda kikeyi da Yaya Amar, ko kiran waya yayi nace gashi ku gaisa bakya karba, shima yayan sai yace a rabu dake ace yana gaidaki, kudin dukanku wai meke damunku, iyee juya baya tayi tana share hawayen da suka zubo mata, rungumeta tayi ta Baya don Allah Sittynerh kiyi hkr, wlh nikai na ban san meke damuna, ki tayani da addu,a kawai kar kiyi fushi dani, zan shiga cikin wani hali, kuma kinga zai shafi karatun mu, juyowa tayi da sauri itama ta rungumeta suka cigaba da kukan su, sai da sukayi mai isan su, sannan sukayi shiru, kowa da abunda yake tunani a ranshi, Wayan Baby ne yayi kara ta dauko da sauri, lah sitty Yayah Amar ne to dauka mana, picking tayi My sweet Baby na kuna lpy kuwa, lpy lau Yayana yasu Mamy da su Momy na, ya taron bikin Yaya Mubarak, Alhmdulillah Baby biki gashinan munata sha, ina Autan Mamy ne ina jinka Yaya Amar, ya kukaji da taro, haka dai suka sha hiransu ya musu alkawari gobe duk da Basu, dasu za, ayi Dinner zai kirasu Vedio call, yauwa my Yayan, sukayi sallama kasan cewan lokacin zuwa lecture nasu, yayi.
*************************
Biki yayi Biki can na hango su Iklimsy da Ikram anci Uban kwalliya har baka ganesu, sun fito Ana taku dai dai ga motoci nan birjuk, Anata diban mutane don zuwa gurin Dinner, su Momy ne da Mamy dasu Addah Adama ne suka fito cikin wata rantsatstsen materia, da ka gansu kaga kudi ya zauna, Manyan Mata kenan da sauran kawayensu, can sai Gasu Maman su Iklimsy da sauran kannin Maman Billy sun fito dasuka ga su Mamy sai suka raina kansu, haka dai aka dunga diban mutane Ana tafiya dasu, Motar Amarya da Ango ne a karshe,
"Niko Maman Iklima kinga wata Mata dana ganta da uwar Mijin Bilki kuwa, sunyi bala, in kama da Aisha Maman su Ummimi fa, ashe bani kadai bane, kawai wannan ta danfi Aisha jiki ne, Da haske wannan kaman balarabiya take, to wai meme shirin faruwa ne wai, kudai cigaba da bin alkalamina.
*************************
Gurin biki ya hadu tsayawa lissafa muku haduwar gurin ma aikine, kudi sunyi kuka a gurin, tunda Amarya ta iso hall kanta ya kara girma, ta san yes kudi ya zauna,
Yaya Amar ne keta aikin Hada su Baby da yan uwa Ana gaisawa gurin Dinner Amma Basu samu daman gaisawa da Ango da Amarya sabda taron jama, a sai dai sun hango su a nesa, can na hango su Kawan aunty da aunty a tsakiyar fili, suna cashewa, can basai na hango sis Adama kusa da takwaranta tanata aswaki da kajiπ, a,a can na hango yan kundin Arewa suna chasewa hardasu Asmeey, da sauran su,
Anci ansha an rakashe, Sai muce Allah ya bada zaman hkr,
*************************
Washe gari yan zaria sun fara haramar komawa gida, sbda daga gurin Dinner aka wuce da Amarya gidanta, ai ruwan kansu ya kare da suka ga irin gidan da aka kerama Billy, aljannar duniya kenan, da Asuba suka dauki Hanyar Zazzau Birnin Shehu, aka bar Amarya da Angon ta,
"Nifa ba wanda zai rakani anjima, "to fah kunajin rashin kunya irin na wannan Ango, dariya suka sa musu,
"Amaryar fa munata sallama, shiru, fitowa tayi ta tsaya musu gandakai tana musu wani kallon uku saura kwata, "lpy Kunzo kuna mana shouting a gida, "To fah ni Adama irin wanda aka kwaso mana kenan, neman guri sukayi suka zauna ita kuma ta cigaba da tsayuwanta, "to ranki ya dade Amarya kidan rage tsawon mana koh, zaunawa tayi ta Dora Kafa daya kan daya ina jinku, tab Addah Adama da yake tana da zafi, ta tashi " ke shiga hankalinki duk cikin mu kinga sa, arki mare mutunci mare tarbiya muna kannin uwar mijinki mu shigo cikin gidan Dan mu ki mana diban albrka wlh ba, a haifeki ba, kul ki ajiye haukan da kika zo dashi, ko in gyara miki zamanki, don ki tanbaya kiji Adama bata daukan rai
a wulakanci, "da sauri ta zube a kasa don Allah aunty kuyi hkr wlh ban gane ku bane,,,
*************************
Kudai cigaba da bin YAR MUTAN Zazzau, kuji yanda zata kayaβοΈβοΈβοΈβοΈβοΈ
Vote
Share
Comment
Please πππ
[6/29, 08:41] +234 803 742 0816: ππππππ
GIDAN GADO
ππππππ
(LIFE REMEMBER)
WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*π¦{Arewa ginshiΖin al'ummah}π¦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
πΉπΉEPISODE FOURTY EIGHT &NINEπΉπΉ
Wannan page naku ne yan group din GIDAN GADO FANS ina godiya da kulawar ku, kuma inajin dadin comment dinku.
"Me kika ma yar uwata iyeeh!! Wlh in wani Abu ya samu yar uwata sai kin sani, kimin magana mana kin tsaya kina kallona, kukane yaci karfin Raliyat, da gudu Zahra taje ta cakumeta kukan me kikeyi ne Iyeeh kimin magana mana kin Santa ne, a ina kuma kika Santa,? Da gudu Raleeyat taje ta bude fridge din su ta dauko ruwa tazo ta yayyafa mata, tanayi tana kuka, "don Allah kawata karki mutu ki tashi, ina kika shiga tsawon shekaru ina nemanki gashi ban san gidanku ba, Uncle Mubarak ya nemeki har ya gaji, "nifa kin sani a duhu kimin bayani sai sunbatsihirine, "kamata mu kaita kan kujera ki dauko first Aid box mu bata temakon gaggawa tukun na sai muyi magana, kamata sukayi suka dorata kan three seater dake falo Zahra ta tafi Bedroom dauko Box din ita kuma ruwa ta samu a cup ta fara karanta Falaki da Nasi da Ayatul kursiyyu da karshen suratul Bakarah don wainnan Surori da Ayoyi suna karya sihiri sosai, kuma suna kare mutum daga kamuwa da sihiri Indai ka lazimci karantasu, Allah yasa mu dace, bayan ta gama mata Addu'a a cikin ruwanne ta fesamata a gaba daya jikinta, dai dai lokacin da Zahra ta fito, kawai gani sukayi tana jijjiga, da gudu Zahra ta kariso suka rirriketa, can ta fara jera Atishawa, "Alhmdulillah Allah sarki kawata tsawon shekaru nan Ashe sihirine a jikin ta, Allah ya saka mana Allah ya isa tsakanin mu da wanda tayi miki wannan aikin, Raleeyat kuka Zahra kuka sun tasata a gaba, kasan cewan tunda ta gama Atishawa barci yayi gaba da ita, bayan sun gama kukan ne sun lallashi kansu, Shine Raleeyat ta kwashe duk labarin su ta fada ma Zahra sai dai ita ta san Nusaibat yar Zaria ce, amma bata san gidansu ba sai dai tanada tabbacin Uncle Mubarak ya san gidan su, nifa ina zargin Yaya Mubarak shine Uncle Mubarak din da kike magana, Amma Bari kiga pic nashi, wayanta ta dauko ta nuna mata pic din Uncle Mubarak, "wlh kawata shine shiyasa tun farkon ganina dake naga kunamun kama, kawai dai banyi miki mgna bne, Amma suna tare da Uncle Mubarak tsawon nan Basu taba ganin juna ba, tab Allah mai hikima,
"To ni yanzu ya zamuyi da ita in ta frka tace bata sanni ba fa, "Haba kawata Zahra ai bazata ce bata sanki, ki kwantar da hankali ki, "Inna lillahi wa Inna ilaihir raji'un Sittynerh kaman Raleeyat na gani dazu a bakin kofa, "nice Besty na da gudu taje ta rungumeta, Ina kika gudu kika barni, to yanzu bagani ba, bazan kara tafiya in barki ba, yanxu kin tuno wani Abu, Bloody eh na tuna Sittynerh ni yar Zaria ce Amma ban san gidan mu, ba kaki damu, kin san wannan,? "Kai Sittynerh wannan ai Uncle Mubarak ne koh Besty, shine fa, "to ai shine Yaya Mubarak din mu wanda bakyason gani,, "to yanzu ya zamuyi, ina neman alfarma a gurin ku karku fadima kowa na warke har sai mun koma gida, ina so muba su Momy mamakine, "haka za, ayi kuwa, nifa Abunda yafi ban mamaki shine da sunanki ya tafi iri daya dana Nusaibat din mu banbancin kawai Yareema da fulani yanzu da Wanne zakiyi Anfani kowanne ma, "kunga ku tashi muje muyi sallah lokaci yayi,
*************************
NIGERIA
"Uhmmm baby ni bazan iya tashi ba, "yadai kamata ki daure muje kiyi wanka sai kiyi Sallah kinga lokaci nata tafiya bakiyi sallah ba, daukanta yayi ya kaita toilet, ya fito ya barta don tayi wanka, shikuma ya shiga kitchen don sama musu abunda zasu ci don Mamy tace suyi girkinsu ko nadan kwana biyu da, ake kawowa bazata kawo musu ba, niko nace Mami me mukayi da zafi haka,
Yana fita toilet din ta fito da wayanta data sakale a bra dinta, da sauri ta nemo number Umma Hello, Ummah, "Hello Amarya bakya laifi, "Umma ni ba wannan ba fa akwai Matsala wlh, "meya faru? "Wlh Umma duk dangin shi basa sona fa ga wata shegiyan tsohuwa wai ita kaksnsu har da wani cewa ya karamin kishiya nan dai ta kwashe duk yanda sukayi ta fadamata, "yo ke mai zai dameki tunda mijinki na Hannunki Indai kinyi Anfani da maganin nan da nace kiyi matsi dashi, Indai komai ya wakana tsakaninku to angama zance, zuwa gidan su ma sai kin ga daman yaje, "eh Ummah nayi Anfani dashi, kinji inda yake sunbatu ne, πdariya gaba daya suka kwashe dashi, "Shiyasa nake sonki Umma, "to ya za, ayi zan samu ko dubu Hamsin ne, "Eh Ummah karki damu zanma Yaya Jafar transfer sai ya baki, ke rabu da dan banzan yaron nan da yazama shanyayye, kimin a na Yayanku Sulemanu, to Ummah, sai anjima ji tayi an bude kofar Bedroom, da sauri ta saki shower tayi wanka ta gargasa jikinta, Amma batayi wankan tsarki ba, hakan duk yana cikin dokan Boka, niko nace waiyazubillahi,
Haka tayi wankanta ta fito abunta nanda nan ta shirya tasa hijab ta zauna a kan sallaya kaman tayi sallah,
**************
Lokaci na tafiya inda shekaru suka tafi, Abubuwa da yawa sun faru, Yanzu Billy tayi Nasarar raba Mubarak da Ahalinshi sai abunda tace
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 7 Chapter of 12