Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
mishi da sharadin duk randa suka hadu da Ummimi Asirin zai karye, yanzu Billy ta haifi yara biyu da Habibullah ana cemai Anwar, sai Habiba wato sunan Umnanta Ana cemata Iman, yanxu saura wata uku su Zahra su dawo a matsayin cikakkun likitocin mata, sau uku su Momy na tsiyartan su, inda sun kara zama yan mata masu aji wanda in ba sanin su kayi sosai ba bazaka ganesu ba, karma Ummimi taji, don ta fisu cika da komai, *********************** INDIA karatu yayi tsafi suna gab da Exam din karshe basa da sukuni kwata kwata, duk da cewan suna daya daga cikin masu kokarin Daliban da, akeji dasu, a department dinsu, Sun fito sunata farin ciki yau sunyi final Exam dinsu. Kudai cigaba da bin YAR MUTAN ZAZZAU Share Comment Vote✍️✍️✍️✍️✍️ [6/29, 08:41] +234 803 742 0816: 💗💗💗💗💗💗 GIDAN GADO 💗💗💗💗💗💗 (MISSING OUR COUNTRY ZAHRA&NUSAIBAT&RALEEYAT) WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU. 🌹🌹EPISODE FIFTY&ONE🌹🌹 Wannan page din kyautane ga duk sababin members din da muka samu a AREWA WRITERS ASSOCIATION ina muku fatan alheri. Aunty mu na kan mu mai share kukan mu (Aunty Hauwa) Allah ya kara daukaka ya raya zuri,a. ________________________________ *AREWA WRITER'S ASSOCIATION* _________________________________ *💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦* _________________________________ https://www.facebook.com/104534761033461/posts arewawritersassociation@gmail.com BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM. *********************** INDIA Da gudu Zahra tazo ta rungume Ummimi wayyo Bloodynerh yau burin mu ya cika, Mun kammala karatun mu lapiya tare da nasarori masu yawa, ji sukayi an kara rungume su, Ta bayansu juyawa gaba daya sukayi, "kai Besty kin bamu tsoro fa😂 "to sarauniyar matsorata, dariya duka sukayi, Motar su suka nufa wanda Daddy ya siya musu don zirga zirga, "Sittynerh yaufa ke zaki tukamu wlh na gaji, "ai dama na sani wlh nima bazan tuka ba, kullum ni nake tukawa, "kudai wlh kullum sai kun raba hali, gashi in mutum ya shiga fadanku ku bashi kunya, "Eh din kinji Sittynerh kawo key din zan tuka, haba mana Sittynerh kiyi dariya mana ko sai nace Autan Mamy ne kawar Hajia Kilishi, 😂kwashewa da dariya duka sukayi, ni kin san mene ke damuna ma Bloodynerh muna komawa gidan wannan tsohuwan zata taso mu gaba, gunda ma kefa, naga tana daga miki Kafa, hhhhh"wlh na lura Sittynerh kina bala'in tsoron Kilishi ni kuma banji tsoronta har hira fa mukeyi in mukaje dake inkin fita kin barni dakinta, Uhmmm "ai ke din da banne Sittynerh kinada wani kwarjini da kikema mutane kamar yadda itama Kilishi ke dashi, kai har mun iso gida Ashe, suna shiga gida, Zahra ta kira Mamy ita kuma Ummimi ta kira Momy suka fara hira, suna Basu labarin Exam dinsu, haka suka sha hiransu, wai Mamy ina Yaya Mubarak ne? Tunda fa mukazo kasar nan bai taba zuwa ya dubamu ba, kuma har yanzu ko kalan Amaryan da yaranshi fa bamu sani ba, "Uhmmm Auta ke dai kawai ki Bari Yayan ku yana bukatar Addu'a don sai muyi wata bamu sashi a ido ba, "what!!? Mamy ko gaudaku bai zuwa kenan,? "Sai ya dauro mai zaizo yayi ta bamu hkr yace bazai kara ba, shi kanshi bai san meke damunshi ba, "tab Mamy Amma wannan ba aikin sihiri bane kuwa, ya kamata ku tashi mai tsaye da Addu'a hakane Raleeyat sihiri ne kuma muna zargin matanshi ta mai, duk da ance zato zunubi, "Tab wlh Mamy muka dawo zamuje har gidan sai ta gane kuranta kuma ta karya sihiri data ma dan uwan mu, shegiya la,a nanniyan Allah kawai, to waima Mamy yar gidan uban waye ita, hala daga gidan marasu tarbiya ta fito karamin gida, duk Ummimi take wannan maganar, niko nace a,a Ummimi karki zafafa kanwarkice fa, sallama sukayi da Mami kowa ranshi a bace, musamman Ummimi da tun daga lokacin data dawo hayyacinta, taji ta tsani matar Yaya Mubarak kuma kullum sai tunanin shi takeyi, ga kuma soyayyanta da Yaya Amar jira kawai yake su dawo a Daura musu Aure, ya Allah ka kawomun mafita, bazan taba iya Auran Mubarak ba, dayana sona bazai taba Aure ba zai ta nemana ne, ya kuma jirani, Amma gashi yayi Auren shi Harda yara biyu, kuma yana sonane don sister Nusaibat data rasu, "Sitty wai tunanin me kikeyi ne tun dazu inata magana kinyi shiru, firgigit tayi ba komai Sitty na kosa mu koma gidane, karki damu jibi fa su Momy zasu zo, ranar Monday zamu yi celebrate Tuesday kuma muna gida inshaallah, muna komawa zamu sanar dasu Momy komai, daganan sai Yaya ya kaimu Zaria muga family ku mu dawo don bazasu kwace mana ke ba, ehee, ************************* NIGERIA Momy ne ke ta shiri yayin da Affan ke tayata, "Momy I eager to see my Aunties fa, kai Affan ne ya zama saurayi haka, "aini Affan na fika kosawa inga Baby na kaman in jawo anjima in ganni a jirgi, "tab Momy aini duk nafi ku kosawa fa, Waigawa duka sukayi, "yaushe ka shigo gari Soja Mazan fama, murmushi yayi "wlh Momy yanzun nan, ok "Abul khairi "yes Mamy wani dan gayun yaro ne ya fito yaci Ado Abunshi, sai da na kalla da kyau naga Ashe Abokin na Affan ne, ka dauko mun hand bag dina a daki, tom Mami Gaba daya sun dunguma Harda yaran Mubarak kasancewar Kilishi taje har gida tama Bilki kaca kaca dataji Abunda ke faruwa kuma ta kwashe yaran ta dawo dasu gidan su Mami, sai Gasu a Airport kowa ka kalla kasan yana cikin farin ciki, nan da nan jirgin su ya daga sai india, niko nace su Mamy a dawo lpy nima ina nan zuwa da yan Indian gidan mu AREWA WRITERS ASSOCIATION, Meraahenat da lashyzmeyy😜. ************************ INDIA "Ke lashmey ki sauri fa zamuje gyaran kaine fa, ok wanda aka kira da lashmey na kalla wata yar india ce datake musu aike aike a gidan nasu Yaya Amar ya daukan musu ita sbda Abubuwa sun musu yawa, Su Momy sun iso lafiya, kawai dawowa sukayi sukaga Su Momy a gidan, ai da gudu sukaje suka rungume iyayen nasu, wayyo zaku karyamune baku ga inda kuka zama yan lukutaye bane, kai Mamy, "Uhmmm wato ni baku ganni ba ko su Momy kuka gani, ai da gudu sukaje gurinshi, Zahra ta rungume shi yayinda Ummimi tayi birki ta kasa karasowa, bude mata hannu yayi, sai ta kale mai kafada tana mai Murmushi, haka lashmey ta jera musu Abinci kowa ya hallara har su Daddy da sukaje Sallah sun dawo, an fara cin abinci kenan sai sukaji nocking izinin shiga aka Basu Ashe Raleeyat ne, da iyaeyenta itama da kanninta, biyu duka Maza, suna shiga Falon Alhaji Ahmad ya mike a,a Alhaji ya'u, "na, am Alhji Ahmad nan fa aka fara murnan ganin juna Ashe Abokai ne, gashi sanadiyan yaransu sun kara haduwa, nan hira ya barke tsakanin Family suna cikin farinciki, Washe gari ranar celebrate din su Hall ne ya Amsa sunansa Hall inda kowa ka gani a gurin dan wanine, taro yayi taro inda aka fara gabatar da taron anyi presentation anyi debate kusan kowanne da Nusaibat inda ta samu manyan kyaututtuka ita da Zarah, Anan ma gwamnatin india ta daukeso aiki a babban Asibitin New Delhi in suna so saboda kwazon su, kyauta ko har sun rasa ina zasu sakashi, duk inda aka juya daukan su akeyi a pic ana watsama duniya, bayan angama komai Ummimi tayi kukan farin ciki bata taba tunanin zataje wani kasa karatu ba, Balle har ta samu irin wannan daukakan, ba, abun dazata cema su Momy sai dai Addu'a don bazata taba biyansu abunda suka mata ba, Washe gari suka shirya sai Nigeria kasarmu ta gado kowa ya bar gida gida ya barsa, sun iso Nigeria karfe takwas na dare, Driver ban gidan Hajia Kilishi yazo ya daukesu sai gidan Hajia kilishi. ************************* Tom kudai cigaba da bin YAR MUTAN ZAZZAU kuji yanda zata kaya..✍️✍️✍️✍️ Share Vote Comment Please ✍️✍️ [6/29, 08:41] +234 803 742 0816: 💗💗💗💗💗💗 *GIDAN GADO* 💗💗💗💗💗💗 *(OUR COUNTRY)* *WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU.* *🌹🌹EPISODE FIFTY TWO&THREE🌹🌹* *Wannan page din sadaukarwa ne ga duk wata mai suna (ZAINAB) Ina matukar son sunana I love my Name😂🙈* ________________________________ *AREWA WRITER'S ASSOCIATION* _________________________________ *💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦* _________________________________ https://www.facebook.com/104534761033461/posts arewawritersassociation@gmail.com _*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.*_ "Yahaya wannan ba Ummimi bane,? Wai ina ma take ya akayi taje kasar India karatu, to wai ma ya, akayi duk muka manta da ita a Family din mu, da sauri suka fita don zuwa sashin Hajiya yayah, kadan ya rage suyi gware da Habibu lpy Na ganku haka? "Ai kai zamu tanbaya lpy, "kunga Abunda na gani kuwa Ummimi ya'ta na gani a TV fa ya akayi ta tafi meyasa muka manta da ita Wai, "nima tanbayar da nakeyi ma kaina kenan fa, mu karisa gurin Hajia Yaya suna shiga dakin Hajiya yayah suka tarar da ita tana zagaye dakinta, "lpy Hajia? Da sauri ta waigo, "Yauwa Jibrin dama ina shirin nemanku ne da fatan kunga abunda na gani a TV? Lokaci yayi da kowa zai san Abunda yake faruwa a gidan nan, Jikata mafi soyuwa a gidan nan aka ma Asiri ta shiga duniya, aka mantar da kowa a gidan nan game da ita, sai ni Kadai, da komai ake shiryawa a gidan nan akan idonane da kunnina, tunda Ummimi ta bar gida har yau ina bibiye da rayuwar datake ciki, na tabbatar ta fada hannu na gari, naki daukan matakin komai ne sbda na Bari Allah yayi ikonshi akan makiya, sannan su san cewa zakarar da Allah ya nufa da chara ko Ana mazuru Ana shaho sai yayi, Burin Ummimi ya cika zata dawo gidan nan kwanan nan a Matsayin cikakkiyar likita, A lokacin Mahassada zasuyi kuka da idanunsu kuma su tona Asirin su kowa ya sansu, Abunda nakeso da ku yanzu kar wanda ya tada Maganar Ummimi a cikin ku, a cigaba da tafiya a haka, har Allah ya nuna mana ranar da Ummimi zata dawo gidan nan, "Insha Allah Hajia haka za, ayi mun gde juyawar dazasuyi kawai ganin Mama sukayi a bakin kofa ta durkushe tana kuka a gurin da sauri Hajia Yaya ta karaso gurinta, ta dagota ta rungumeta, tana rarrashinta, Guggo tsohuwa a tsaye a bakin kofa ita ma ta hawaye, "Ashe Nusaibatu Halin da muke ciki kenan Allah mun gode maka, kiyi hakuri Aishatu haka Allah ya tsaramuki naki rayuwar kin taso cikin Ahalin da ba naki ba har kin hayayyafa, har yanzu bamu samu wani lbr da zai bayyana Ahalinki ba, sai gashi tarihi ya maimaita kansa akan diyarki, Amma Alhmdulillah ita gashi zata dawo garemu cikin farin ciki, kukane yaci karfin Mama ta kara rungume Guggo tsohuwa "ni banda kowa da ya wucemun ku, kune Ahalina bandaku ban san kowa ba, kice Uwata Allah ya ji kan Babana Jibo ya nunamin gata na duniya, shiyasa kullum nake mai Addu'a Allah yaji kanshi, duka suka Ansa day Ameen gaba dayan su, ************************* YOLA "Kut Innalilahi wa Inna ilaihir raji'un wannan ai Ummimi ce kuma wa'innan mutanen ai yan gidan su Mubarak ne, meyake shirin faruwa damu ne dama bata mutu ba mun shiga uku, wayyo Allah na, da gudu tayi hanyar Bedroom dinta zata dauko phone nata, jitayi tayi karo da mutum, "kai Baby yaushe ka dawo, wani kallon tsana da yayi mata sai da hanjin cikinta ya kada... ************* Tofa kodai kodai kudai cigaba da bin YAR MUTAN ZAZZAU ✍️✍️✍️✍️ Share Vote Comment Please 🙏🙏🙏 [6/29, 08:41] +234 803 742 0816: 💗💗💗💗💗💗 GIDAN GADO 💗💗💗💗💗💗 WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU. ________________________________ *AREWA WRITER'S ASSOCIATION* _________________________________ *💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦* _________________________________ https://www.facebook.com/104534761033461/posts arewawritersassociation@gmail.com💗💗💗💗💗💗 GIDAN GADO 💗💗💗💗💗💗 (OUR COUNTRY) WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU. 🌹🌹EPISODE FIFTY TWO&THREE🌹🌹 Wannan page din sadaukarwa ne ga duk wata mai suna (ZAINAB) Ina matukar son sunana I love my Name😂🙈 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM. "Yahaya wannan ba Ummimi bane,? Wai ina ma take ya akayi taje kasar India karatu, to wai ma ya, akayi duk muka manta da ita a Family din mu, da sauri suka fita don zuwa sashin Hajiya yayah, kadan ya rage suyi gware da Habibu lpy Na ganku haka? "Ai kai zamu tanbaya lpy, "kunga Abunda na gani kuwa Ummimi ya'ta na gani a TV fa ya akayi ta tafi meyasa muka manta da ita Wai, "nima tanbayar da nakeyi ma kaina kenan fa, mu karisa gurin Hajia Yaya suna shiga dakin Hajiya yayah suka tarar da ita tana zagaye dakinta, "lpy Hajia? Da sauri ta waigo, "Yauwa Jibrin dama ina shirin nemanku ne da fatan kunga abunda na gani a TV? Lokaci yayi da kowa zai san Abunda yake faruwa a gidan nan, Jikata mafi soyuwa a gidan nan aka ma Asiri ta shiga duniya, aka mantar da kowa a gidan nan game da ita, sai ni Kadai, da komai ake shiryawa a gidan nan akan idonane da kunnina, tunda Ummimi ta bar gida har yau ina bibiye da rayuwar datake ciki, na tabbatar ta fada hannu na gari, naki daukan matakin komai ne sbda na Bari Allah yayi ikonshi akan makiya, sannan su san cewa zakarar da Allah ya nufa da chara ko Ana mazuru Ana shaho sai yayi, Burin Ummimi ya cika zata dawo gidan nan kwanan nan a Matsayin cikakkiyar likita, A lokacin Mahassada zasuyi kuka da idanunsu kuma su tona Asirin su kowa ya sansu, Abunda nakeso da ku yanzu kar wanda ya tada Maganar Ummimi a cikin ku, a cigaba da tafiya a haka, har Allah ya nuna mana ranar da Ummimi zata dawo gidan nan, "Insha Allah Hajia haka za, ayi mun gde juyawar dazasuyi kawai ganin Mama sukayi a bakin kofa ta durkushe tana kuka a gurin da sauri Hajia Yaya ta karaso gurinta, ta dagota ta rungumeta, tana rarrashinta, Guggo tsohuwa a tsaye a bakin kofa ita ma ta hawaye, "Ashe Nusaibatu Halin da muke ciki kenan Allah mun gode maka, kiyi hakuri Aishatu haka Allah ya tsaramuki naki rayuwar kin taso cikin Ahalin da ba naki ba har kin hayayyafa, har yanzu bamu samu wani lbr da zai bayyana Ahalinki ba, sai gashi tarihi ya maimaita kansa akan diyarki, Amma Alhmdulillah ita gashi zata dawo garemu cikin farin ciki, kukane yaci karfin Mama ta kara rungume Guggo tsohuwa "ni banda kowa da ya wucemun ku, kune Ahalina bandaku ban san kowa ba, kice Uwata Allah ya ji kan Babana Jibo ya nunamin gata na duniya, shiyasa kullum nake mai Addu'a Allah yaji kanshi, duka suka Ansa day Ameen gaba dayan su, ************************* YOLA "Kut Innalilahi wa Inna ilaihir raji'un wannan ai Ummimi ce kuma wa'innan mutanen ai yan gidan su Mubarak ne, meyake shirin faruwa damu ne dama bata mutu ba mun shiga uku, wayyo Allah na, da gudu tayi hanyar Bedroom dinta zata dauko phone nata, jitayi tayi karo da mutum, "kai Baby yaushe ka dawo, wani kallon tsana da yayi mata sai da hanjin cikinta ya kada... ************* Tofa kodai kodai kudai cigaba da bin YAR MUTAN ZAZZAU ✍️✍️✍️✍️ Share Vote Comment Please 🙏🙏🙏 [6/29, 08:41] +234 803 742 0816: ________________________________ *AREWA WRITER'S ASSOCIATION* _________________________________ *💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦* _________________________________ https://www.facebook.com/104534761033461/posts arewawritersassociation@gmail.com💗💗💗💗💗💗 GIDAN GADO 💗💗💗💗💗💗 ( MY DECISION) WRITTEN BY ZEEYTERH YAR MAMA YAR MUTAN ZAZZAU. 🌹🌹EPISODE FIFTY SIX&SEVEN🌹🌹 Wannan page din na sadaukar dashi ga duk wani Masoyin Novel dina GIDAN GADO, Allah ya bar kauna. Cakume Billy Zahra tayi "wlh Yayana ya mutu kema Sai kin mutu, "dallah malama sakeni!! Kilishi ta ce a debo mata ruwa a cup, bayan an debo ta zauna tayi Addu, oi a cikin ruwan, ta mikama Momy datake ta Kuka, tace Amsa ki yayyafa mishi ku dago shi ku bashi ya sha ku tabbatar ya wuce mai cikin bakin shi, sbda tabbas jikin yaron nan akwai sihiri, kuma yarinyar can ita ce makarin sihirin shi, na sha gani a barcina, Billy komawa tayi gefe ta rabe ba, abun da take Sai aikin kuka, tasan Zamanta da Mubarak ya kare shikenan gashi bata san yanda zatayi ta samu Umma ba, Bayan An yayyafa mai ruwa ne, ya dunga jera Atishawa can kuma ya fara Wani bakin Amai, hade da wasu mulmula mulmulan Abu a cikin Aman, duk Hankalin su Momy gaba daya ya tashi, Kilishi tace musu kar ku damu sihirin dake jikinshi ne yake fita, ya kusa Awa daya yana Aikin Abu daya, ya wahala sosai daganan Sai wani barci mai nauyi ya daukeshi, su Daddy suka daukeshi aka gyaramai jikin shi, su kai shi daki, kowa ya kama gabanshi aka bar Billy a gurin ba wanda ya Kara bi ta kanta, ina shiga daki na fada gado na fara kuka sbda ganin Billy da Uncle Mubarak yau ya Kara tunamin komai na rayuwata, ina Mamana da Hajia Yaya wani hali suke ciki, dole zanzo in bar family nan don bazan taba iya Auren wanda ya Auri yar uwata ba, bawai zan butulce musu bane ko inki musu biyayya bisa hukuncin da suka zartar a kaina ba, yaya family na zasu dauki maganar Mijin Billy nake Aure da wani ido zasu kalleni, kai Ina bazan iya ba, Zahra ne ta shigo dakin, ta dafa ni, "don Allah Bloody kiyi hkr komai ya faru da bawa mukaddarine ga Ubangiji kiyi hakuri mu rungumi kaddaran mu, nasan bakyason dan uwana, Amma karkiga laifin dan uwana ba yin kanshi bane, wlh dan uwana na sonki sosai, Karfe hudu dai dai, a lokacin ne kuma Yaya Mubarak ya farfado, da sauri Amar ya tashi ya rikeshi, yayin da Billy itama ta taso da saurinta, "dallah malama karki tabamun dan uwa muguwa kawai, wlh Sai Allah ya ma dan uwana sakayyah, sannu kaji besty, binshi da kallo yayi, da kyar ya bude baki, yace mai Besty taje na saketa saki biyu in ta sami miji tayi Aure, ban san ganinta ta cutar dani a rayuwa ta rabani da komai nawa, ta rabani da wanda nafi so a rayuwata, "wayyo Allah na shiga uku Baby kayimun rai wlh bazan iya rayuwa ba kai ba, don Allah kayi hkr kar muyi haka da kai ka taimakeni "dallah!! Malama ki fita daganan yace ya sakeki ko dolene Auren kudi ya jefo mata dauki kiyi na mota, "to yarana fa? "Oh dama dasu kikazo iyeh bar nan gurin kafin in karyaki, da gudu ta fito, yayin da Ummimi ma ta juya da sauri ta shige kitchen ta Kara rushewa da kuka, wai yar uwanta ake ma kurar kare, tabbas tare zasu tafi, Indai ta tafi itama anjima zata kama hanyar Zaria, Bayan fitowan Billy, can gidan su ta koma, Amma mai gadi kiri kiri ya hanata shiga, Sai dai Akwatin kayanta da ya miko mata, yace umarnine daga oga yace kar a barki ki shiga gidan, "hauka cemai tayi ta dunga buga gidan wlh Sai ka budemun gidan Ubanka ne, dazaka hanani shiga iyeh? Shidai mai gadi shigewa yayi ciki ya maida get ya rufe, ya barta anan da ta gaji taja akwatin ta tayi tasha tana tafe tana kuka, niko nace Billy Allah ya raka taki gona nima na dana inji su takwara bani ba😜, yau dai Billy Sai kwanan Zazzau, Umma yau zakiyi babban bakuwa ko ince baki don Ummimi ma tana hanya yau zaki girbi Abunda kika shuka. ********************* "Maman Baby nifa yau gabana Sai faduwa yakeyi "to Maman jafar ni ina ruwana Allah yasa masifan da kike ta tarama kanki ne zaki girba, ehe ni da nake rakaki muke aikin nan tare Amma don kun samu duniya ne kika gujeni, ki ka maidani Banza, Au haka ma zakice lallai dan Adam butulu ne, duk hidiman danake miki baki gani, don kince in baki dubu Ashirin na hanaki shine kike cemun haka, "Ance din, danbe ne ya kaure tsakanin su, nan da nan Gida aka fara taruwa kasancewar gidan haka yake, da An fara fada zasu fara taruwa kuma ba mai rabawa, musamman fadan kawa da kawa, don kowa yayi mamaki, ga yar tone tone da suke tayi a tsakanin su. *********************** Ummimi ne ta fito rike da akwatinta a hannu Sai data duba ba kowa a falon da harabar gidan sannan ta Ajiye musu letter a kan kujera ta tafi, niko nace Ummimi baki kyauta ba, bakiyi halarci ba, Ummimi ta dauki Hanyar zaria. ************************ Dambe yayi danbe har da jin ciwo har dare Ana Abu daya kwatsam Sai ga Billy ta shigo tana rusa kuka, gaba daya kallo ya koma kanta dama ga mutanen gida gaba daya a tsakar gida a na kallon danbe don Baffa Yahaya yace kar wanda ya rabasu a barsu su daku da kyau in sun gaji sa bari, Sai ga wani tashin hankali, da gudu ta yar da Akwatinta taje ta rungume Ummanta, da sauri Umma ta jata suka shige daki, kowa ya watse Ana ta gulmace gulmace, wasu suna Allah Kara dama Auren bana Allah bane shiyasa baiyi lasting ba tunda gashi Maman Baby ta fara tona Asiri. Ummimi ta sauka zaria karfe ukun dare, da kyar ta samu Napep din datayi drop ya kaita har bakin titin Ungwan su kasancewar Abun hawa bai shiga ungwan, da kyar taja Akwatin ta har ta Kai kofar gidan su, Yaya Ameen ta tarar yana zaune yayi tagumi, ta isowa da sauri ya taso yaxo ya rungumeta "Well come to Home my sweet sister, I miss you too baby Hajiya, Congratulations Ashe kanwata ta zama likita, kawai kuka Ummimi ta fashe dashi, "Yaya ya akayi kasan duk wadan nan Abubuwan game dani, kinga mu shiga ciki Hajia yayah ta nan ta miki mutuminki, dan wake, 😜karfa kuce best food dina kenan, suna shiga Hajiya Yayah tazo da gudu ta rungume ta, "Sannu my jikalle na, Kara rungumeta Ummimi tayi tanata rera kuka da kyar Hajia Yaya ta rarrsheni, nayi shiru ranar kwana nayi banyi barci ba, muna hira da Masoyiyata, ranar duk wani labari Sai dana ba Hajia yayah, ranar tsohon shagwaba ya tashi, washe gari kuwa kowa yaxo gaida Hajia Sai ya ganni kuma kowa ya kasa mgna, nan da nan labari ya wade gidan fulani cewa Ummimi ta dawo, nan aka fara gulmace gulmace cewan taje gantalinta ta dawo tunda gashinan tayi kiba ga dan kunnin gold ne a kunninta, ta zama kamar baturiya kilama ciki gareta, inda tayi wannan kiban haka, magana dai ba dadin ji, bayan an natsa Hajia Yaya ta kira taron gaggawa inda ciki Harda Billy da Umman su, bayan kowa ya hallara ne Hajia Guggo ta bada umarnin Ummimi ta fito, ai tana fitowa Maman Jafar da Billy da Maman Baby, ita Billy tana mamakin yaushe Billy ta iso, ita kuma Ummanta Asirin da tayine ya dawo kanta, nan ta fara jifa da dankwalinta ta fara ihu Ummimi na cuceki, nan ta fara fadan duk abunda ta aikata, tun daga barin Ummimi gida har zuwa jiya da Billy ta dawo musu da mummunar labari, kowa salati ya fara sauran yaranta kuwa kuka suke tayi suna bama Mama da Baffa Habibu da Ummimi Hkri, kawai gani sukayi Umma ta falla da gudu don Allah ku rukota zata tafi, Billy ne take fadin haka, Yaya Jafar ne da Yaya Umar suka mike zasu rukota, Baffa Jibrin yace duk wanda ya bita bai yafe mai ba sunaji suna gani Umma ta tafi, ita kuma Maman Baby tunda ta fadi fralyse ya kamata, nan Ummimi taba kowa lbrn Abunda ya faru kowa ya tayata murna nan Baffah Jibrin yace ta zauna har Sai sunje sun musu godiya da irin rukon dasukamin sannan akwai Wani Asibiti a bayan layin nan ku fara zuwa kina voluntry har lokacin da komai zai dai daita, gashi su Baffa Jibrin sunje sun samesu Kilishi tai ta fada akan meyasa na gudu, sbda haka su tattaroni in dawo in ba haka ba zatazo da kanta, ita kuma Hajia Yaya tace ba inda za, a kaini in suna sona su zo da kansu, to kinji lbrn NUSAIBAT, "to Aunty ita Billy yanxu tana ina tana nan a gidan mu, tana fuskantar matsaloli Kala Kala, shi kuma Uncle Mubarak ance yana nan baida lpy kuma Kilishi ta hanashi zuwa, ita kuma Zahra tace bazatayi Aure ba Sai dani, "gskya Aunty na tausaya miki, Amma wlh in nine ke nafi karfin in zauna Asibitin nan, "in banda abunki ai taimakon garina nakeyi da Unguwta sbda watarana bazanyi ba, nidin ina da kishin garina, kuma Ina son inga garina ya cigaba sosai, "hakane Aunty kinga har lokacin sallah yayi, wlh kuwa, duk ke kika ja mana. ************************* Kudai

Chapter 8 of 12