Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
lallaba Suka shiga daki nasihar da hajiya ta musu na dawo musu Suna shiga ana kiran sallah sukayi sallah Suka kwanta wayo yinsu ya shiga kara ko da suka ga number ne ba suna suka ki dagawa saida number ta damesu da kira tukunna suka daga sallama akayi cikin nutsuwa tareda kiran sunan kowan nen su hakan yasa suka kara gyara zama Binta cikin mamaki tace dawa nake magana Shiru yayi bece komai ba jin shirun yasa zata katse kiran yasa yace Ni ne mosoyinki Wa kenan dan sunada yawa Sarai ta gane me magana Mijinki Arif nakira ne na Kafin ya karasa "ya wuce karka damu mune zamu baku hakuri A'a Fatima mune muka jawo duk abinda ya faru da bamu furta irin kalaman da muka furta a kan kuba nasan daba za Ku mana haka ba kuyi hakuri hakan baze sake mai-maita kan shiba insha Allah Dan Allah karka sake bamu hakuri mune ya dace mu baku hakuri baza mu sake fada kuna fadaba a matsayin mu na matan koba komai ya wuce zaku Sa memu yanda kuke so Naji dadin jin haka yanzu yaushe kuke ganin ya dace Ku tare Abu na gani a gefe daya tana waya harda dariya Aqeel sarkin zuciya yana ta tsara Abu Aqeel yace zainab yaushe kuke ganin ya dace Ku tare Abu da binta suka kalli juna Kamar sunsan abinda aka fada mata shi aka fadawa Binta Abu tace zamu fara waec da neko sai dai inmun gama tu kunna Aqeel yace a'a zainab baza a yi haka ba kutare ba komai idan kuna gidan namu zamu barku Ku je Ku zana jara bawar Ku ba komai Abu tayi dariya "na sani shiyasa nace Ku bari mu gama zanawa a gidan mu .mukanmu zamufi jin dadin haka Aqeel yayi shiru "to badan munso ba dan dai kawai hakan ze faran ta muku shiyasa Abu tace godiya Muke haka suka shafe a wanni suna hirar masoya kafin suka yi sallama da juna Suka kashe wayo yinsu suka kwanta bacci Washe gari Usman ya sake kiran su Arif akan maganar Amal aqeel yace mishi karya damu Alhaji na kan hanyar dawowa idan ya dawo zasu sanar dashi Usman yaji dadin jin haka sosai gurin hajiya suka je suka sanar da ita tayi farin ciki da jin hakan bayan Alhaji ya dawo ya huta Aqeel da Arif Suka sanar dashi Alhaji Nasir ya yaba da hankalin Usman ya kuma san mahaifin Usman shiyasa yayi saurin amincewa da su turo ayi maganar aure suna sanar da Usman Yaji dadin jin haka dan haka ya turo iya yan Sa aka saka ranar aure wata1 Alhaji nasir yace baya son lokaci me tsawo Hajiya na zaune a falo tareda su Abu Binta da Amal suna hira Aqeel da Arif suka zo suka zauna Aqeel yace mommy me kuka fara yine akan maganar auren Amal dawani abinda zamu taya Ku Hajiya dariya tayi tace munyi komai ranar kawai muke jira Da kuma fatan Allah ya kaimu da rai da lpy Atare suka ce Ameen Arif yace dama mun yanke shawarar kaisu su zabo abinda sukeso ne mommy shine mukazo muji ko kina da sako A'a ni banida sako idan matan kune gasu nan Ku dauke su Ku tafi yanda kuke Sosa keyar nan nasan abinda ya rage ku tam baya kenan Arif yace A'a mommy da bamuyi niyar tafiya da suba tinda kince suje shi kenan Ku taso ba komai Hajiya tayi dariya "to shi kenan kuje Ku kadai su kuma Ku bar su Anan tinda badasu kukayi niyar tafiya ba Aqeel ya za bura " mommy kinriga kin Sa musu rai ki barsu muje kawai idan kika hanasu baza suji dadi bafa Amal Abu da Binta dariya sukeyi jin ga abinda suke so sai suce hajiya ce tace haka Arif yace Ku taso mu tafi Abu da Binta kamar jira suke suka mike Aqeel da Arif na ganin su suka mance da hajiya da Amal suka koma wa matan su suna tafe suna musu magana cikin rada suka yi hanyar fita ganin basu da niyar juyowa suyi wa Amal magana Hajiya tace Amal din ta fita kenan Aqeel a kun yace "kinga yarin yar nan ko mommy kina kallo ita na fara yiwa magana da magana nata da wan nan zaman da tayi yaci ace ta kai waje amma dube ta ki gani Arif yace gaya mata wan nan san jikin naki ba inda ze kaiki gwanda ma ki dena gidan wani zaki yanzu idan kinje gidan Usman abinda zakiyi kenan Amal baki ta saki tana kallon ikon Allah yanda suke shirin Dora mata laifi tana ji tana gani Amal tace yaya dan Allah kun manta dani abinda zakuce kenan hasa Lima bada ni kuka yi niyar fitaba shiyasa suna tashi kuka tafi Aqeel ya dawo kusa da ita ya zauna "Amal taso mu tafi zaki iya tafiya kona Goya ki abinda kike so mu muki kenan kadai ba karamar yarin ya bace da zamu dinga yi miki magana cikin rarrashi idan zaki ki taho idan baza kiba gaba ta kaimu Arif yace baza taba tace taho mu tafi tana bata mana lokaci Injiwa yanda ba kwaso naje kamar naje na gama kome za ayi ko a siya nima a siya min Arif yace kinga Usman Anan ne da zakice haka ba abinda zamu siyar miki idan kin bimu yarin ya kinje a banza Bakomai nayi gaba Ku biyoni a baya Amal ta bisu badan sun so ba haka Aqeel da Arif sukaita hade mata rai ko a kanta ita da Kansu suka gaji suka koma yanda suke Kaya suka siya musu bana wasa ba daga Abu Binta har Amal suka biya ta gidan cin abinci sukaci Aqeel da Arif sun zagaya dasu guri da ban daban dasu hakan ya kara saka sha kuwa tsaka ninsu da matan su suka fahimci junan su sosai hakan yasa Amal ta dena jin kewar rabuwa dasu sai dare suka koma gida har dakin su Aqeel da Arif suka rakasu suma suka wuce nasu dakin bayan sunyi sallah suka Ciro littattafan su suna karan tawa saura kwana 5 su fara waec Bayan sun karan ta suka kwanta bacci saida safe suka Ciro kayan da maza jensu suka siya musu suna dubawa Kayan nan sunyi kyau ko Binta Sosai ma wai yau lpy kuwa Amal bata shigo ba ko duk baccin ne Zo muje suna zuwa suka samu kofar dakin a Bude suka shiga kan gadon suka dira Amal a tsorace ta Bude ido Abu da Binta suka Sa dariya suna ce mata matsora ciya Cikin muryar bacci tace ba batun tsoro Anan koku nayiwa haka saikun tsorata ina nan lokacinda kuka zo dokan Ku su yaya sukayi a kafa kuka ce barayi barayi Amal Allah ya Baku hakiri gidan Ku muka zo Au abin yar Tina baya ne to ai shi kenan kije gaban yayyunki ki fadi haka Abu na gama fada tasa dariya daga ita har Binta Binta tace dafa munyi hauka wauta iya san ranmu kunyi hakuri damu Amal tace ni kanhin tiraren nan nafi so dama kunga biki ya maso yakamata kufara tanadin tirare na musam man danni da mutane tirare da ze fasa taro yasa a to she hanci Suka kara fashewa da dariya Abu tace wai na gode Allah na da na dena Wannan haukan koyan zu ya zanyi idan kanhin na Jikina Amal tana dariya "gaskiya zan g aya miki inda kina shiga suna to she hanci yanzu kam daki zasu miki su kulle ki saida mu Tsaya daga waje mu gaisa harda ke Binta Bakomai tinda za kuzo mu gyai Sa meye a ciki kanhi rahamane ga Almiski a bakin mu Tana gama fada suka Sa dariya Amal tace dan Allah Ku barni haka kar cikina yayi ciyo kuzo muje muci abincin nasan kuma Baku Ciba Yasin kuwa kamar kinsani ke muke jira mutafi Amal tace Yasin din nan baze fita daga bakin Ku bako Binta tace bama fada sai in munason Tina baya To shikenan mu tafi Suna tafe suna hira har suka karasa dining Suka ci abinci saiga Asibi da kande Asibi tace Amal zamu fita bazamu dade ba zamu dawo ko zaku temaka kukula da girkin dana Dora Abu da Binta kai a kasa Amal tace Eh zamuyi sai kun dawo Mun gode Amal tace bakomai Suna tafiya Binta tace ni gaba dayama kunyar su nake ji wlh Abu tace ke koni manya damu saboda qazantar mu su suka fara mana Wanka daga nan muka fara sabawa Amal dariya takeyi "to meye a ciki kila masu sun manta da zancen kune dai Baku mantaba Binta ta girgiza kai "ya zakice sun manta bayan muna tare saidai matan nan akwai karfi wlh wani riko da suka mana haryau mun kasa mantawa Aqeel ne yakatse musu hirar su da cewa mommy gaskiya abinda ake mana a gidan nan be da ceba Hajiya mariya fito warta kenan taji abinda yace saida ta samu guri ta zauna "da aka yi me fa Suma zama sukayi Arif yace mommy ya dace da auren mu da komai amma haryanzu muna tare daku kamata yayi ace muma muna gidan mu ko Hajiya cikin jin kunyar maganar "Arif ban gane inda ka dosa ba fa ka fahim tar dani Aqeel yayi gyaran murya "mommy kamata yayi wan nan abincin da muke ci Anan a gidan mu ake dafawa gaskiya ana hukun tamu da yawa Sarai hajiya ta gane abinda suke nufi saita shashantar da maganar da cewa Amal Abu Binta horan yunwa kuke musu shiyasa naga suna rama amma a sanina ana dafa abinci kowa na samu garin yaya haka tafaru Mommy bafa haka muke nufi ba fa muna nufin yakamata matan mu su tare a gidan mu horon ya isa haka Ko to gaku gasu Mommy ba haka ba fa munaso ki amince su tare yau Hajiya tace yaushe kuka zama marasa kunya ne Aqeel Arif yanzu dan bakuda kunya ni kuke fadawa haka to kunjawa kanku bazasu tareba duk abinku Aqeel a mairaice "mommy karkice haka mana ba dadi fa shikenan zamu zama masu biyayya a gareki duk sanda kuka ce keda daddy su tare dai dai ne Arif yace amma gaskiya zamu horu da yawa kafin su tare wai ace ka gama da wata matsalar sai wata ta kunno kai Aqeel yace taho mu tafi suka bar gurin rai a hade Abu da Binta kunyar ce ta rufesu Suka kasa cewa komai ahankali suka tashi Suka tafi Hajiya na kallon su ita dariya ma suka bata Akwana a tashi yau ya kama Abu da Binta zasu zana jara bawa waec da sassafe suka shirya a dining suka samu hajiya suka gaidata ta amsa sukaci abinci Aqeel da Arif suka kaisu makaranta haka sukai tayi har suka gama zanawa wa gaba daya suna jiran saka mako *An daura Auren* Amal da Usman ansha biki bana wasa ba Amal taga gata sosai Amal gidan da zata zauna na Abuja tayi nisa da gida Abu Binta Aqeel da Arif saida suka kaita har Abuja sannan suka dawo Washe gari kafin Amal ta fafi tayiwa Abu da Binta nasiha sosai wanda ya kashe musu jiki Aqeel da Arif baki har geya dan sunsan matan su zasu tare koda suka dawo yan biki basu gama watse waba hajiya tayiwa Abu da Binta nasiha itama yamma nayi tasa wasu daga cikin yan bikin su kaisu gidan maza jansu tin kafin su dawo daga Abuja hajiya mariya tasa aka gyara musu gida jen su da zasu tare babban gidane me part 2 gidan yaci Ado da kayan Alatu kowan nansu aka kaishi ban garen sa sannan suka koma gida yayiwa hajiya girma sosai ban garen Ango Aqeel da ango Arif kuma baki yaki rufuwa suna ganin akai musu matan su suka baro gidan Hajiya rantsatsen gurin gasa kaza suka je kowan nen su ya siyowa matar sa suna dawo wa gida kowa ya wuci gurin matar sa Aqeel da Arif sun kasa boye inrin farin cikin da suke yi sallama sukayi sannan suka shiga dakin Abu ta amsa cikin miryar kuka Aqeel ya zauna a gefen Gado "zainab meye na kuka kuma keda zaki godewa Allah daya nuna mana Wannan ranar da ranmu da lafiyar mu Ba kuka nake yiba kukan farin cikine gaskiya zamuyi kewar Amal sosai Aqeel ya matso kusa da ita ya janyota jikin shi "idan kinyi kewar ta baga niba ni zan debe miki kewa Abu ta dago jajayan ida nunta da suka cikuka suka gaji Aqeel ya kashe mata ido da sauri ta sun kuyar da Kai Murmushi yayi " da alma cewa kunyata kike ji bakomai dai je Kiyi alwala kizo muyi sallah jiki a salube Abu ta shiga bandaki Bangaren Binta da Arif ma haka Binta ta fito bayan tayi Alwala Sukayi sallah raka'a2 sukayi Addu'oi Arif ya dauko kazar daya siyo mata da lemu ka ya ajiye a gaban ta binta kura jiki ba kwari ta kalla ta dauke kai Arif yace Amarya bakya laifi nakine na siyo miki Eh kici iya cinki Nakoshi hasalima bazan iya cin komai ba Saboda me Saboda na koshi Ba a gidana ba ki daure kici Kinji Ganin bazata Ciba yasa shida kanshi yake bata abaki saida ya tabbatar ta koshi sannan Yabar ta Da suka gama sukayi shirin wanciya ina ganin lbr ya fara sauya wa dagudu na fito har tintibe sanda nayi πŸ™„πŸ€” wai yau Kazamai ne a jikin Aqeel da Arif harda🀐 Amare da Angwaye ASIBA TA GARI Garin Allah na waye Aqeel da Arif kamar su hadiye mata nasu suko sai shagwaba suke zuba musu Hajiya tayi kokari wajan gyara yaran nata sunsha gyara da jiki shiya Aqeel da Arif Suka Hauka ce akan matan nasu Haka suka cigaba da rayuwa cikin soda qaunar juna Harsu Abu suka samu ciki suka haihu Abu yan2 dika maza Binta yan2 mace da namiji An yi suna an kuma nunawa yaran gata sosai Inda yaran Abu suka ci suna kamar haka Samir Salim Inda na Binta suke amsa Maheer Macan kuma taci sunan hajiya Mariya Abu da Binta sunyi karatu me zirfi da suka gama suka nemi aiki DARAUDAU suka je suka Bude makaranta da Asibiti da masallatai suka Bude kun giyar tallafawa yara mata DARAUDAU na Alfahari dasu mahaifiyar Binta tayi aure bayan bikin Binta Koda suka dawo gida kano Abu ta Bude gurin da za a dinga yiwa Amare KWALLIYA da kawayan su ta zuba ma aikata Binta ta Bude gidan abinci kamar yanda ta fada Amal ta hafi danta na miji wanda yaci sunan Alhaji Nasir Yaya Nura yayi aure ya zama babban ma ai kaci matarsa ta Haifa masa yan2 mata ya maida sunan qannen nasa 2 Zainab Fatima *Alhamdulillah* GODIYA GA DUK WANI MASOYIN NOVEL din πŸ’„πŸ’… *'YAR KWALLIYA* πŸ’…πŸ’„bansan wana irin godiya zan muku ba kunmin komai na gode kucigaba da bani goyan baya ta yanda zan ci gaba da suburbudo muku novel din da ze dinga saku ni shadi πŸ˜€ Allah YABAR QAUNA 😘😘 Ina ganin sakon ninku koda ban kama suna ba godiya ga kungiyar maru buta da kuka yaba da novel dina har kuka su na zama 1 daga cikin Ku nagode Wannan ma wata alamace nacewa inawutaπŸ”₯😜 Nagode da kula warku gare ni Ana tare🀝 Masoyan *HUSBA'AHFAMA* ina muku Albishir cewa ina nan zuwa da sabon novel dina me sunaaaaaaaaaaaπŸ€”πŸ˜€ Yana nan tafe nan bada dadde waba Love you All πŸ˜˜πŸ‘©β€β€β€πŸ’‹β€πŸ‘© 😎😎 *BANYAR DA WANI KO WATA YAJUYA MIN NOVEL* *DINA BA DUK WANDA YAYI NABAR SHI DA ALLAH HAKAN* *HAKA BAYA NUFIN BAZAN DAUKI MATA KIBA* πŸ‘¨β€βš–πŸ˜Ž *A KIYA YE* 😎😎 New writer's Hakan Take Hakan Take Hakan Take *husba'ahfama* πŸŒΉπŸŒΉπŸ’‹ An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 12 of 12