Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
su dankuwa rabon fada zasuyi tayi nasani gurin yan sanda kuwa harse yakai idan ankai Kada ana jin sune za a kori karar cewar Arif Wai a binci zakuci ko tankamin yara zakuyi Yi hakuri mommy bari muci Sunaci Aqeel ya kware Hajiya tace a kawo musu ruwa Tinkafin su fito kanshin tiraren su yarigasu kara sowa Aqeel da Arif suka baza idanu dan ganin kosu waye Abu da binta suka fito suka Tsaya suna murmushi Aqeel da yake tari Cak tarin ya tsaya Aqeel da Arif suka maida kallon su ga hajiya Hajiya tayi murmushi "kubasu ruwa Suka taho tuni Aqeel da Arif suka zo gurin su suka anshi abinda suka zo dashi suna musu murmushi Hajiya dariya kawai takeyi Amal na labe tana kallon su Aqeel yace kuzo ku zauna mana tsayiwa be kama ce kuba da ajinku da komai Abu da Binta suka zauna Arif yace mommy wayan nan fa ban taba sanin suba wasu yan uwan nakine da bamu saniba Hajiya tayi dariya " Aqeel kasha ruwa mana waiba kwarewa kayiba Mommy manta kawai naga abinda yafi ruwa kaga mata kamar su sukayi Kansu A'a baze yiyu Ku zauna kuna tanka yaran mutane ba kuci abincin Ku kutashi Ku tafi cewar Amal Arif yace ina kika shiga tin dazu nake nemanki ya kalli su binta yace sunan Arif shikuma Aqeel ya nuna shi Wannan kuma Amal kanwa tace Yaya dan Allah base ka gabatar da niba sun san Nifa munjima tare dasu fa Aqeel Ya sunkuyo da ita "suwaye wayan nan wlh sun tafi da zuciyata musam man ma Wannan da muke kallon juna Amal Takalle ta taga Abu yake nufi ta maida kallon ta ga Arif da yazuba uwar tagumin yana kallon binta yana murmushi Amal tace Yaya Arif kallon ya isa haka fa mommy ki musu magana Aqeel yace karkice komai mommy banaji bana gani sai a binda yake ga bana Yafada yana yiwa Abu murmushi New writer's Hakan take *husba'ahfama*πŸŒΉπŸŒΉπŸ’‹ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘  πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘  πŸ‘πŸ‘πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘  πŸ‘ πŸ’„πŸ’… *'YAR KWALLIYA* πŸ’…πŸ’„ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘  πŸ‘πŸ‘πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘  πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘  Written by *husba'ahfama* 51-52 Hajiya tayi murmushi "Wai dan Allah bakuji kunya ba kucakan 'ya'yan nawa a gabansu kuke haka Hankalin Aqeel da Arif ya dawo gurin ta Da kuke kallona karya zan muku sune dai Ku kalle su da kyau Aqeel da Arif suka kalli Amal Tace maganar dai 1 ce ga kucakai gaku Aqeel ya girgiza kai "baze yiyuba wayan nan yaran da basuda hankali zaku hada da wayan nan kyawawan yaran Arif yace kamata yayi Ku bawa yaran nan hakuri saboda hadasu da kukayi da kaza man yaran nan masu warin mushe Sosai maganar su na konawa Abu da Binta rai dakewa kawai sukeyi amma ina sunkasa sunce wa Kansu idan suka sake fadar wani Abu mara dadi bazasu hakura ba Aqeel da Ari suka kalli Abu da Binta sukace Ku jiramu muna zuwa Dagudu suka je suka dawo han nunsu dau keda leda Aqeel ya mikawa Abu Arif ya mikawa Binta Atare Aqeel da Arif suka ce tsara barku na America Amal tace yaya ina nawa Sukace ke mun saba kawo miki yaudaya dan bamu kawo mikiba Hajiya tace au Allah abin hakane Suka sunkuyar dakai suna Sosa keya Abu da binta Suka ansa a gurin suka bude Abu dai wasu ran tsasun kayan KWALLIYA ne a ledar Binta kuma wani hadaddan a bincine a ciki binta jiki na bari takai baki tanaci harda rufe ido nan ta shiga zaiyano abinda aka yi girkin dashi Abu ta kalli binta sukayi murmushi Abu ta zane fuskarta da KWALLIYA da yasanta dashi harya ke cemata me KWALLIYAR Aljanu tana gamawa Tace nunar rana na gode Sannu da zuwa sai dai banji dadin dawo warkuba da bakwanan nafi jin dadi iska na shigar mu ta ko ina yanzu kuma babu qazamai masu warin mushe sun hadune da kuka rude a Kansu mune dai ba wasuba Aqeel da Arif suka kalli juna Amal tayi dariya "yaya kun yarda yanzu Aqeel yace har yanzu muna kokwanto taya kucakan nan za ace sune wayan nan kyawawan yaran gaskiya da sake Binta tayi gyatsa tace Yasin ba sake munedai kalli da kyau ce maka akayi zamu cigaba da zama a hakane bazamu canza ba Arif yace sune sune mommy ya haka meya faru da bama nan Amal yi mana baya ni Amal tace ba lokaci gadai mommy kila ita ta fada muku Fatima zainab kutaso mutafi Ke ina zaki dasu ke ki tafi kibarsu bamu gaji da ganin suba Binta tace duda KWALLIYAR Aljanu Aqeel yace yafi miki yau nida zaki dinga yikullum ma sainafi kowa jin dadi dan juyo naga Yasin ka goge min handa ni kaga tafi yata Aqeel yace kokin tafi saina biyoki Yasin Wannan KWALLIYAR taki ta tafidani waiyoo zuciyata Arif yace nakaro miki wani Binta tace banaso abin ba dadi Yasin nadai cine kawai Bakomai nakawo miki wani nayi me dashi so kake cikina ya fashe Allah ya kiyaye na bari da anjima zan siyo miki masu dadi harararshi tayi suka tafi suka barsu a gurin Aqeel yaje kusa da hajiya "mommy meya faru da bama nanne kuma suwaye matan da aka aura mana Hajiya ta gyara zama tace kucakai qazamai masu KWALLIYAR Aljanu sune dai matan Ku yanzu kuma kukace masu warin mushe ko da kyau nagode Allah dayasa kuka fada a ga bansu Arif da Aqeel suka kama kai Arif yace kuskure ne mun riga munyi yanzu ta ina zamu fara gyara wannan kus kuren da mukayi Hajiya tayi dariya "yanzu kuma kuce min kucakai qazamai sunyi kuna son matan naku kenan Sosai maganar da hajiya ta fada ya taba musu rai dan itace yasa basuce komai Arif yace mommy bakyau Tina baya Aqeel yace mazane mufa hanyoyi da dama saidai Yasin mommy kun gyara su sosai godiya muke kun iya zabe mata sunyi kaga mata na sawa a gaban mota Hajiya tace sudin Sukace mudai bari muje muhuta da ganan kuma mufara gyara garinda muka bata Mommy sai anjima Tace mujima da yawa har suka tafi dariya suke bata Abu kai kawo takeyi a cikin daki Binta da Amal na binta da kallo Abu tace gaskiya nunar rana sun raina mana hankali kinajin abinda suke fada a kanmu fa Amal qazamai kucakai harda warin mushe Amal ta taso ta tsaya kusa da ita " meye na damuwa Abu da kenan yanzu haka kuke Ku gode Allah cewa kun shiga zuciyar su yanzu lokacin kune Idan nace hukun tasu zanyi to zanmusu babban hukun ci saidai zanmu musu daidai da su cewar Binta Yauwa Abu abinda nake so kuyi kenan Koda Arif da Aqeel suka shiga daki da niyar bacci kasawa sukayi dankuwa fuskokin su Abu da Binta ne yake dawo wa kowan nen su tareda mamakin yanda akai suka gyaru sai juyi suke yi koda suka ga haka baze kaisu ba suka tashi suka nufi dakin su Binta da Abu Ahankali suke tafiya dan kar hajiya ko Amal wani ya gansu suna karasowa zasu Bude kofar Amal ta gansu "da karfi tace yaya meya faru me kukeyi Anan Nanfa suka shiga in ina Amal tace na gane bacci sukeyi Ke karya zaki mana suwaye suke hira a ciki cewar Aqeel Arif yace bansan gulmar da ya fito da keba ko dai Sa ido kika koma yine bamu saniba Amal tace su yaya kenan duk abinda zakuce baze dame niba kuma ko a gefen takalmina kuka cewa matanku qazamai kucakai Aqeel ya daka mata wani tsawa mai razanar wa ta tsorata sosai "yace koda wasa karki kuma hadasu da Wannan kallaman inba hakaba bakinki zeyi jini Arif yace mutane sunzo gurin matan su kinwani fito kin tsare mu da surutu wuce ki shiga daki komu dakaki yan zun nan Amal dariya ne yake niyar kuf cemata ganin yanda suka gigice akan Abu da Binta yau daya dagudu ta shiga ta rufe Zasu shiga basu san hajiya na bayan suba " mezaku shiga kuyi Aqeel yace bacci zamuyi mommy Hajiya ta zare ido "A ina din kunga inda kuke niyar shiga Arif yace hakane Ashe ba dakin mu bane gurin Amal muka zo Baga dakin taba Aqeel yace hakane mun Bude yaki buduwa shine zamu duba dakin nan ko tana ciki Hajiya tace me kuke boyewa ne kwata kwata maganar Ku ba gaskiya kundawo a gajiye kuje Ku kwanta Ku huta kuzo Ku wuce ina kallon Ku Arif yace mommy Karka ce komai kuje Ku kwanta anjima na nan Haka suka tafi badan sun soba Abu da binta na jin duk abinda ya faru dariya sukayi Hajiya ta shiga daki Binta tace ko bamu muku komai ba Wannan ma ya isheku damuwa damu zuwa inda muke yanzu kuka fara Suka Sa dariya suka tafa Koda suka shiga kasa bacci sukayi suka dawo falo suna kallo bawai dan suna gane waba Amal ta shiga dakinsu Abu da Binta hannunta daukeda kaya "aikinku ze fara daga yau suna falo kuje Binta tace to muna zuwa Abu tace Wannan fa Tace sawa zakuyi Ta ajiye musu ta fita Riga da wandone sunyi kyau sosai Abu da Binta kowa ya dauki nashi yasa kayan ya hau da jikin su dan kayan sun yi kokarin nuna dirin jikin su gashinsu parking dinshi sukayi da ribom kalar wandon jikin su Abu ta musu simple make up suka fito suna ta fiya kamar bazasu taka kasaba wayo yinsu rike a hannu suka zauna a kujera me kallon su Arif da Aqeel Cak suka Tsaya suna binsu da kallo Aqeel ya kalli Arif Arif yayi gyaran murya "dama muna son magana daku sai Gashi kun fito munji dadin hakan dakyar ya iya karasa maganar tare da kauda idonsa a kan Binta da ya rasa wana irin kallo yake mata Aqeel tuni ya rasa inda zesa kanshi dayayi niyar yin magana sai yarasa abinda zece nunfashin shi na dauke wa Arif harya fishi karfin hali Binta ta wa tsawa Arif wani kallo "muba dan Ku muka fitoba munfinto yin kallo kubari sai wani lokaci Aqeel yace ya..... Cak maganar ta tsaya Yakasa kara sawa ya shiga buka kafa Abu tace dan Allah kayi a hankali karka fasa gurin kaga harya fara rawa Ya dauka da gaske take yadauke kafar shi yana kallon gurin Arif yace kumanta da komai mun yarda munyi kuskure saidai yanzu zamu gyara daman cewa mukayi Binta tace dan Allah kayi shiru maganar ka nasamin ciwan kai kuma ma kai kadaine zakai ta magana shi nunar rana baya magane kokuma sabon rainin wayone hakan Aqeel yace ba... haka bane ni in... Abu ta tashi ta rike hannun Binta " kabari randa ka iya magana saika fadi abinda zaka fada Suka barfalon cikin tafiyar daya gigita kowan nan su hatta Arif dayake daurewa yake magana yanzu kam yakasa dan shikadai yaga abinda ya gani Aqeel kwanciya yayi kan kujera kamar mara lafiya New writer's Hakan Take *husba'ahfama* πŸŒΉπŸŒΉπŸ’‹ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘  πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘  πŸ‘πŸ‘πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘  πŸ‘ πŸ’„πŸ’… *'YAR KWALLIYA* πŸ’…πŸ’„ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘  πŸ‘πŸ‘πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘  πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘  Written by *husba'ahfama* 53-54 Suna shiga suka ga Amal suka tafa sukai dariya Amal tace ina zuwa tayi waje gurin su Arif Ta zauna taga ba wanda ya kulata "yaya sannun Ku da hutawa Ido suka Bude suka kalle ta suka dauke kai Tace Yaya a kwai wani temako dazan iya yi muku Aqeel yabu de ido baki na rawa " temako mezaki iya yi mukan mu mun kasa saike kice musu me fadi ina jinki Yaya kenan karka raina kwakwalwata zanyi abinda baka zataba nice nake tare dasu zan iya Aqeel ya daga mata hannu "jeki Amal dan Allah kinbi kin cikamu da surutu da Wannan surutu daba gurin su kika je kika gyara muba Arif yace zaki iya Amal nasani sosai kece kadai kika rage mana kice musu su saura remu koda baza suce komai ba Kinji To shi kenan nayarda zan musu magana amma saboda kai yaya Arif inda saboda yaya Aqeel ne ba abinda zance musu Arif yace yauwa qanwata tashi kije Tace Ehhto zantafi bazan tafi ba yaya Arif Usman ya dameni akan ya turo iya yansa maganar aure gannin ba kwa nan yasa bance komai ba amma Ku ya kuka gani Arif yayi dariya " Usman mutum ne nagari kuma duk macen da ta aure shi tayi Sa a kekanki kin sani Amal indai kina sanshi ba matsala kina gama makaran ta sai ayi bikin Ku kinga kina she karrar karshe Arif yace ke kina sanshi Amal ta sunkuyar dakai Aqeel yace dan Allah Arif kalli ita da kanta ta taso da zance daga tam bayanta tayi shiru Arif yace jeki Amal na gane Allah ya sanya alkyairi Aqeel yace ya zakace ta tafi batace komai ba fa Arif yace duk da bata ce komai ba yana yinta ya nuna tana sanshi ka kula da haka Bankula da komai ba sai matata Ni tamayi aure ta tafi mu huta kila idan ta tafi su saura remu nida kaina zance Usman ya turo kuma bazan bari a sa lokaci me tsawo ba Bari daddy ya dawo nizan fara mishi magana Kiran sallar maga riba sukaji suka tashi sukayi Alwala suka je masallaci a masallaci suka zauna har a kayi isha'i tukun na suka dawo gida Abincin dare ma kasa ci sukayi zuciyar su cikeda tina nin Binta da Abu Washe gari da Sa fe Abu Binta da Amal suka shirya ma yan gida abin karyawa basu jira fito war suba suka ci nasu suka tafi dakin Amal suna kallon ankon su da bata karada dinka waba Amal taci gaba da dinka musu ankon bikin kawarsu da zasu je a yau tin kafin ta gama din Kawa suka da meta da tayi sauri suna zaune a dakin harta gama kowa ya dauki nashi yana kalla Abu tace duk nawa yafi naku kyau dame musawa Amal tace babu me musawa idan yaya Aqeel yace yayi kyau magana ta kare Binta tace fada mata Amal tace harda kema ai yaya Arif na nan zegani jiya sukace na Baku hakuri Ku Tsaya kuji a binda zasu fada muku nimadai gaskiya Ku Tsaya kuji wata kila maganar Nada mahimmanci Sukayi shiru Abu tace kin san me harna kagu naga munsa Kayan nan zamu bada kala Sosai ma kuwa yan gurin hankalinsu ze dawo kanmu mu kuma zamu dinga daga kai da yau ki cewar Binta Amal tayi dariya tace "au Allah abinda za kuyi kenan idan munje karku manta dai Ku matan aure ne Abu da binta sukayi dariya a tare sukace "mun fiki sani tinda igiyoyin na kanmu bari muje dakin mu muna zuwa Amal tace to Suka fita tabi su da kallo Karfe 4 nayi suka shirya tsaf cikin material Ja sunyi kyau sosai suka fito falo suna kanshi tirare Arif Aqeel da Hajiya na zaune a falo tinda suka fito Suka dauke hankalin Aqeel da Arif duk wani motsin da Abu da Binta zasuyi akan idon su Abu da Binta suka gaida hajiya ta amma Har kun fito ina ita Amal din Abu tace tana ciki yanzu zata fito ta gama shir yawa Hajiya tace bari naje gurin ta Hajiya ta tafi ta barsu a falo Aqeel yace ina zaku baku sanar da muba yanzufa ba kamar da bane kuna karkashin mu duk inda zaku sai da sanin mu idan mun amince kuje shikenan idan bamu aminceba kuma Ku hakura Arif yace fada musu nasaki baki ina kallon ikon Allah Baku tam baye muba zaku fita da izinin wa zaku fita Abu da Binta suka kalle su basu ce komai ba Arif yace kuyi magana da izinin wa Binta tace dan Allah bana son haya niya surutunka ze samin ciwon kai mun fadawa mommy shi kenan Aqeel yace mommy ce take auren Ku da zaku tam bayeta ina zaku jema tukun na Abu tace bikin kawar mu sannan kuma ba a gidan Ku muke ba balle kuce dole sai mun gaya muku a gidan mu muke Arif yace tanan kuka fito to shikenan zamusa a gobe kutare sai muga idan kun tare kai tsaye zaku dinga fita Binta tace tab babu inda zamu je muna nan Anan zamu zauna dakuke cewa mu tare qazamai kucakai damu zaku tare a gidan Ku a'a ajinmu bekai nan ba Aqeel yace injiwa kunkai har kunyi yawa zamu yiwa mommy maganar tarewar dan Allah kuma Ku goyi bayan haka kunji Abu tace waaa mu ba abinda zamuce kuda kuka baro zancen kusan yanda zakuyi yama za ayi kucakai masu warin mushe Susa baki a maganar Ku Arif yace dan Allah Ku mance da Wannan maganar tsautsayine da subutar harshe yanzu kun wuce haka sai dai a jera Ku da manyan mata masu ji da Kansu Binta tace kinajin dadin baki irin nasu ko maganar da kake fada bekai zuciyar kaba kafada ne kawai dan ka ganmu kuma maganar ka bazeyi aiki a kan muba Aqeel yace ba maganar dadin baki Anan kufus kan cemu kuskure mun Riga munyi kumance da baya yanzu a kar ka shinmu kuke be dace muna fada kuna fada ba kunsan da haka tinda har sauka kunyi Abu tace ko to shikenan kunga tafiyar mu idan ta fito kuce mata ta samemu a can dan kun bata mana rai bazamu jirata ba Aqeel yace karku sake Ku fita bada izinin muba Abu da Binta Suka kalle su Arif yace bamu Baku izinin fita ba da ga yau Anan zamu fara gwada muku ikon mu a kanku Ganin da gaske suke yasa Abu da Binta Suka kalle su suka koma ciki rai a bace dakin Amal suka je suka samu hajiya na dakin Suka zauna rai a hade Arif da Aqeel Suka biyo bayan su dakin Suka shi ga rai a hade hajiya ta bisu da kallo daya bayan daya Me kuka musu naga ransu a bace Aqeel yace mommy kiji wani kwado fita zasuyi bada izinin muba mukace da izinin wa zasu fita sukace da izinin ki Shine muka ce musu ke kike auren su mune nan maza jansu na aure ko sunki ko kunso ba a canzawa tuwo suna bazamu taba rabuwa da kuba mutu karaba ko dan Wannan bazaku sassauta mana ba dan Allah Ku duba halin da kuke shirin jefamu mana Amal kince mubar komai a hannun ki me kikayi a kai nayi zaton zanga sauyi Ashe wani sabon salon zasu fito dashi da ana tsaga zuciya damun tsaga kodan kuga gaskiya qaunar da muke muku Arif yace irin qaunar da muke muku bamu taba nunawa wata mace ba dan'uwana yayi gaskiya Ku duba fusko kinmu shikadai ya isa ya gamsar daku Hajiya shiru tayi tana jin ikon Allah a gaban ta suke furta Kalmar so da qauna Kalaman nasu na faran tawa Abu da Binta rai "ko banza qauyawa kucakai sun kai matsayinda sonmu yake wa halar da Ku a zuciya gaskiya mun ciri tuta Abu ta fada a zuciyar ta Abin kamar A film maza irinsu Arif ne suke qaunar mu mutanen da su kaje guri daban daban amma yanzu sun zabe mu sun kuma yi na am da zabin iya yansu gaskiya a jin-jina mana Binta ta fada a zuciyar ta Dakin yayi shiru kamar ba mutane Amal tayi matukar jin tau sayin yayyun nata cikin muryar kuka" Abu Binta lokaci na kurewa fa idan bamu jeba bazata ji dadi ba Abu da Binta ko mutsi basu yiba Hajiya rasa abin cewa tayi kallon su kawai takeyi Arif yace da Alama Baku yarda ba ko to shikenan kuje sekun dawo duk abinda ya Sa memu kune sila Jikin su Binta yayi sanyi New writer's Hakan Take *husba'ahfama*πŸŒΉπŸŒΉπŸ’‹ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘  πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘  πŸ‘πŸ‘πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘  πŸ‘ πŸ’„πŸ’… *'YAR KWALLIYA* πŸ’…πŸ’„ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘  πŸ‘πŸ‘πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘  πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘ πŸ‘  NASADAU KARDA WANNAN SHAFIN GAREKU *mahaifana* bazan manta da kuba nagode da so da qauna hakika rayuwa bazeyi dadiba idan baku Allah ya kara muku lpy da nisan kwana Ameen πŸ’žπŸŽ‰πŸŽŠπŸ˜˜πŸ˜˜ YAN'UWA RABIN jiki πŸ’ Bazan manta da kuba Alhaji Muhammad AUWAL Anty hajara Anty Aisha Anty Fatima Yaya ABUBAKAR Anty halima Kune jinin jikina rabin zuciyata ba abinda ze yiyu idan Baku Allah ya barmu tare🍾🍻😻 Written by *husba'ahfama* 55-60 Hajiya taja dogon numfashi "Aqeel Arif kum manta cewa ina gurin ne Mommy Kiyi ha kuri gaskiyar zuciyar mu muke fada musu kila suyarda idan sunji cewar Hajiya tace kuyi hakuri yanzu kubar su suje gurin bikin babbar qawar suce ita baza taji dadi ba idan basu jeba ina rokan alfarma a barsu To mommy suje amma karsu dade saboda maza nasan baza su rasa maza a gurin ba koda yake suzo mu kaisu cewar Arif Hajiya taci gaba da cewa Aqeel Arif zan yiwa su Abu magana zasu gyara insha Allah Arif yayi wani irin murmushi "To bakomai Ku taho mu tafi Abu Binta Amal Arif da Aqeel suka fito jiki a sanya ye suka shiga mota Arif ne yake tuka mota Binta a kusa dashi baya kuma Aqeel da Abu sai kuma Amal da take gefen su suna tafiya suna satar kallon juna har suka karasa ba wanda yake cewa komai suka fito harda su Aqeel suka je gurin Amarya taji dadin ganin su ta musu sauka ta mu samman Sukayi hotuna Abu tace mata zasu tafi suka dauki kautar da Suka zo mata dashi suka bata Amarya taji dadin kyautar ta musu godiya suka shiga mota suka dawo gida suna dawo wa hajiya tayi kiran Abu da Binta tayi musu nasiha hakan ya kara kashemusu musu jiki haka suka

Chapter 11 of 12