Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
lamarinta Kwatsam sae naji mijina na neman auren shafa'u harga Allah ban kawo komae ba a raina don nayi imani matar wani bata auren mijin wata ……bayan lokaci amarya ta tare gidan mijinta na kuma rungumeta kamar da ,amma sae dae ita sam bata daukeni a bakin komae ba face kishiyarta makiyarta ……tana zuwa da shekara daya ta dire yarinyarta mai suna zubaida haihuwar yarinyar tazo da salo iri iri don har ta kai bana daukar diyar sae ace tsinkulinta nake …… Kasan kowa da irin kaddarar da Allah ya daura mashi to ni kaddarata ta rashin haihuwace don sae da nayi shekara 18 da aure sannan na samu haihuwa na samu AISHA,a lokacin Shafa'u tana da yara uku ZUBAIDA ,SARATU,HINDE ,bayan na haifi AISHA ne ta haifi FATEE DASALMANU Wanda ka fi sani da UNCLE ABBA Akokarin maigidanmu na ya hada kanmu guri guda amma sam abun ya gagara kamar yana gini ne ana rushewa AISHA ta tashi cikin tsana da tsangwamar yan uwanta ko kadan basa kaunarta dalilinsu kuwa shine ta fisu kyau sannan ko wa yazo gidan baya da magana sae tatata tana da saurin shiga rai farat daya …… A irin wannan halinne har ta girma cikinsu sannan abun Allah duk ta rigasu samun mijin aure ……wannan auren ba karamin tada hankalinsu yayi ba don na tabbata lokacin ne hajiya shafa'u ta fara neman bokaye …… Amma da yake Allah ya kadarta sae tayi auren to babu makawa akayi shi bayan bikinne da watanni kadan Allah yayiwa mijin namu rasuwa ……a tunanina lokacin kishin zai ragu tunda wanda akeyi domin shi ya rigaya ya tafi amma ashe abun ba haka yake ba lokacin mane duk wani kishi,nawa ya koma gun diyata saboda tana auren masu kudi …… Bayan lokaci kadan zubaida itama ta samu miji bata cika shekara daya ba ta haihu ……sae sabon tsegumi ya tashi cewa Aisha bata haihuwa ,sam daga ni har ita ba wanda ya damu domin haihuwa ta Allah ce haka dangin mijinta basu nuna komae ba dangane da rashi haihuwarta …… Sae da zubaida ta haifi Fadila ,maryam da jamila sannan ALLAH ya bawa AIshata ita ya'yanta yan biyu duka mata…… *ZAN RAYU DAKE..FEEDOHM💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹**ZAN RAYU DAKE.. [1:29AM, 10/21/2017] Feedohm💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹*: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE..ZAN RAYU 🌹*🌹*🌹* 🌹*🌹* 🌹* © *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*Haske Writer's Association_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE.. DAKE🌹**ZAN RAYU DAKE.. ( _Haske Writer's Association_*Home of expert & perfect writers_Haske Writer's Association_* ) *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*NA_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE.. *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*FEEDOHM💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹*_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE.. *ZAN RAYU DAKE..Devoted to Ummi A'isha👌🏻**ZAN RAYU DAKE.. 1⃣7⃣ Lokacin da AISHA ta haifi su safeena sae zancen ya banbanta hajiya shafa'u ta rude akan itama kyawawan jikoki take so kamar nawa ……sae ta fara tunanin idan diyarta ta auri Abbansu safeena to tabbas itama zata haifi kyawawa , ta manta da mai kyau da mai muni duk na Allah ne …… Alokacin fatee kadae ta rage mata tayi aure sae ta fara bin bokaye a kan lallae Aisha ta mutu fatee ta aureshi …… Ina Zaune gidana Aisha ta sameni tana kuka tace ita kam ta gaji da wannan rayuwa kusan watanta 5 tana bleeding abun ba tsayawa ,sunje asibiti ance ba maganin asibiti ya makamata su nema ba …… Ni da kaina naje daura na fadawa dan uwana malan ibrahim shi yace man asirine a ka mata amma insha Allah zaa magance haka …… Lokacin dana fada mata cewa tayi "Haba Ummi taya zaa ce asiri ya kamani bayan kullun cikin tsarkake addinina nake ga Allah fa nake neman kariya gaskia ba asiri bane kawae ana so a hadani da yan uwana ……" Nace "a Kul Aisha ,don kina tsarkake addininki sae kuma akace Allah bara ya jarabeki ba ?shin lokacin da akama mqnzonmu asiri shi rashin tsarkake addinin ne ya saka ya kamashi ? Aisha ki natsu ko da a masallaci kike kwana Allah zaya iya jarabki ta ko wace hanya ,ki dauka wannan itace kalar jarabawar da Allah ya daura maki ……" Haka ta tafi tana kuka ,bayan kwana 10 da naji shiru sae na tashi naje har gidan na sameta ……tun daga bakin falon naji muryarta cikin kuka tana fadin "Ka sawake man dan girman Allah ALHAJI wallahi baran iya wannan rayuwar kaskancin ba ,baran juri ina matarka ba amma kullun cikin wulakanci su kansu yayan da ka haifa baka kulasu ……" Cikin hargowa yake fadin "Har sae kin bari na sawake maki Aisha ,hanya a bude take kina iya tafiya abunki ……taya zan zauna da mata kamar ina zaune da wani namiji sam wallahi baran jura ba ……ya'ya kuma da kike magana ko yanzu kika tsallakesu na tabbata wadda zata zo zata kula dasu ……" Kasa karasawa gidan nayi na juya jiki a sabule ko gida ban iya komawa ba tasha naje na hau motar daura na iske malan Ibrahim cikin kuka na fada mashi abunda ke faruwa Blackseed ya bani mai da garinshi tare da garin magarya yace na bata ta dinga wanka dasu tana sha man blackseed din sannan ya hada man da pure almiski tare da olive yace duk ta dinga amfani dasu ……sannan ya dauko husnul muslim ya hada man yace ta rike azkar…… Haka na dawo da wannan hadin na wuce gida kafin zuwa safe na kai mata ……sae dae daga bakin kofar na jiyo kukan su safeena hakan ya tabbatar man da cewa aikin gama ya gama …… Ganin tana kuka ga yara duka biyu a hannunta ya sakani karban yaran ba tare da na tambayeta baa sin zuwantan ba …… Kusan watanta biyu Alhaji khaleed bai leko mu ba ,cin yayanshi da matarshi duka yana hannuna ……da na gaji na taka har gidanshi na iskeshi a can na iske Aunty fatee zaune a falo suna fira hankali kwance Lokacin ne na kara tabbatar da abunda malan ibrahim ya fada man ,ina tabbatar maka ban baro gidan ba sae da takardar sakim Aisha a hannuna …… Haka muka cigaba da rayuwa yau da dadi gobe babu ,magunguna kuwa kullun cikin hado mana malan ibrahim yake amma sam abun kamar kara cigaba yake Cikin yan kwanakinne muka samu labarim cewa Abban safeena zai auri fatee ……duk a tunanina zan ga damuwa a fuskar Aisha amma sam abun bai dameta ba sae dae fatan alkhairi da ta masu …… Har akayi bikin Alhaji khaleed da Fatee bai nemi yaranshi ba sannan ni kuma ban nemeshi ba akan maganar yaran …… Bayan Auren da shekara daya ne Allah ya ma Aisha rasuwa ba tare da wani ciwo ba kawae mun wayi garine ta rasu ,daga hajiya shafa'u har iyalenta babu wanda yazo man gaisuwa har yau ……shi kanshi Alhaji Khaleed din bai zo ba sae da aka shekara biyu lokacin su safeena sunyi wayau sossae …… Da kuka yazo ,yana tabbatar man cewa wallahi bai san meke faruwa ba ,Allah ya kyauta na bishi da ita don har ga Allah duk da ba cikin hankalinshi yayi komae ba amma tabonshi na raina …… Yana zaune Safeena da nafeesa suka shigo rike da hannun juna ……da yake ba saninshi sukayi ba ko kallon inda yake babu wanda yayi a cikinsu …… Cike da kunyarsu ya mika hannu zai dauki Nafeesar da yake tafi Safeenar hakuri ……yarinyar ta washe baki zata je amma safeenar ta kabe hannun tana hararanshi tare da janye hannun nafeesar suka koma gurina …… Hakan ba karamin dadi yayi man ba tunda ban hanasu zuwa gurin babansu ba amma gashi safeenar ta hana yayartata …… "Safeena ku zo kunji ko 'dan Allah ku matso naji dumin ku ya'yana ……"ya fada tare da kara mika hannu Cikin maganar da bata cika mata baki ba tace "bala a zo in ba ,Nafeesa um um kalki je ,idan kika je balan yan'maki siwi ina ba ……" Dukar da kai yayi yana hawaye ,sossae naji tausayinshi ya kamani na kalli safeena don ina da tabbacin tunda tace kar nafeesar taje bara taje ba nace "Husaina Abbanki fane ,kuje kunji ko ……" "Balan je ba ……wallahi balan je ba " ta fada tana jiniyar kuka *ZAN RAYU DAKE..FEEDOHM💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹**ZAN RAYU DAKE.. [6:52PM, 10/21/2017] Feedohm💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹*: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE..ZAN RAYU DAKE🌹**ZAN RAYU DAKE.. 🌹*🌹*🌹* 🌹*🌹* 🌹* © *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*Haske Writer's Association_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE.. ( _Haske Writer's Association_*Home of expert & perfect writers_Haske Writer's Association_* ) *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*NA_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE.. *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*FEEDOHM💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹*_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE.. *ZAN RAYU DAKE..Devoted to Ummi A'isha👌🏻**ZAN RAYU DAKE.. 1⃣8⃣ Cikin sanyin jiki ya kalleni sannan ya sadda kanshi a kasa ,tausayinshi ya kara kamani na janyo hannun safeena ina fadin "Zaki sha siwi husaina ……" "Ni nafeesa zamu sha a tare kaka ……" "Yauwa to indae zaki sha kije gurin wannan sae ya sayo maki kinji ko ……" Kallon nafeesar tayi sannan ta kalli Abban nata dake duke kamar me neman gafara ,Janyo hannun nafeesar tayi ta matsa gurinshi tana kallonshi …… Da sauri ya rungumesu yana fitar da numfashi a hankali ……mintina kadan tayi sannan ta fara kokarin kwacewa daga jikinshi tana dukanshi a baya tare da fadin "Sakeni ka bani siwi in ……kaka yaki bani siwi ina nafeesa sakeshi kema ……" Tun daga lokacin kusan kullun sae yaxo gidan Fatee kam har lokacin sun kulle mashi baki baya iya tabuka komae a kanta da su kaga ya fara ja da baya da lamurransu sae suka zuga fateen ta koma kissa da kisisina tare da kokarin dole sae ya maido su safeenar gidanshi domin zata fi kula dasu …… Alokacin da yazo man da zancen zai karbi yayanshi ban musa mashi ba domin na tabbata safeena ba kanwar lasa bace duk da tana karama sannan duk wanda aka bawa rikon safeena to tabbas indae zai cuceta sae shima ya koka ……matsalata daya kawae nafeesa domin Allah ya zuba mata ruwan hakuri sak mahaifiyarta ce ,don tasha safeenar ta janyo fada a kama nafeesar a daka kuma bara ta taba cewa ba ita bace tayi lafin ……sannan nayi imani cewa yanzu yana kaunar yaranshi fiye da zato …… Da dubara aka dauke yaran daga hannuna aka mayar da rikonsu ga Fatee…… Wata ba hagguwar rayuwa suka soma a wajen fatee ,idan Alhaji na gida zata tarairayesu amma idan baya nan cuta kala kala zata masu ,a lokacin basu wuce shekara biyar biyar ba amma aikin gida babu wanda nafeesar bata iya ba ……Safeena tana samun sauki sossae domin duk abunda zaa mata zata nemi hanyar fanshewa …… Ranar juma'a naje gidan dubasu kamar yarda na saba duk sati …… Tun daga harabar gidan naji fatin na bala'in wae ta aje gwangwanin madara amma Safeena ta zubar dashi …… Ihun dana jiyo ne ya sani hanzarin karasa ciki Nafeesa na gani tana duka da handbell kamar tana dukan wani kato , cikin sauri na karbeta ina fadin "Subhanallah ya haka fateema me ke faruwa ne ……? A harzuke tace "dan uwar zubar man da ita duka ……" yarinyar nan na aje madara duka yau na fasata amma ta "Fateema ai hakuri ake da yara kinji ko ……ina safeenar take ……" na tambaya ina karewa falon kallo ko zan ganta Daga saman benen naji ana fadin"kaka ganinan sarkan ne yaki wucewa ……yauwa ya wuce bara na fito……" Ta fito da gudunta tana harara kasa kasa ko baa fada ba nasan da Auntyn tata take ……kallon nafeesar tayi da har yanzu tana hannuna tace "kiyi shiru Allah ya saka maki tunda Allah ya sani bake kika zubar ba ……" A sanyaye nafeesae tace "Ni na zubar mana ……" "Dalla can ni fa ce na zubar ba na sani ba shine ta kamaki tadaka ai na rama maki don na kwashe sarkokinta duka na zubar a masae ……" Hannu ta daura saman kai tana sallallami kafin ta nufi sama da gudu ta duba inda take aje gold dinta babu komae …… Ina jiyo ihunta na tabbatar da abunda safeenar ta fada gaskiayane ……ko kadan banji haushinta ba kafin fateen ta fito naja jikokina muka bar gidan …… Sun kusan wata gurina da kyar na yarda na bashi su Ko Wata daya baa kulla ba akace man wae nafeesa ta fado daga saman bene kanta ya fashe an kaita asibiti …… *ZAN RAYU DAKE..FEEDOHM💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹**ZAN RAYU DAKE.. [7:46PM, 10/21/2017] Feedohm💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹*: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE..ZAN RAYU DAKE🌹**ZAN RAYU DAKE.. 🌹*🌹*🌹* 🌹*🌹* 🌹* © *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*Haske Writer's Association_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE.. ( _Haske Writer's Association_*Home of expert & perfect writers_Haske Writer's Association_* ) *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*NA_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE.. *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*FEEDOHM💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹*_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE.. *ZAN RAYU DAKE..Devoted to Ummi A'isha👌🏻**ZAN RAYU DAKE.. 1⃣9⃣ A kidime na iskesu FMC a harabar asibitin na iske Alhajin ya fito a rude ,tun daga lokacin jikina yayi sanyi ,na tareshi ina tambayarshi lafiya "Nafeesa ta tafi Umma ……"abunda yake fada kenan Jiki a mace na karasa dakin da suke a can na iske Safeenar kwance saman jikin yar uwar tata tana kuka ,Su fatee suna tsaye cirko cirko kai da gani jikinsu yayi sanyi Saitin kunnenta ta matsa cikin kuka take fadin "Idan baki tashi ba nafeesa baran,baki sweet dina ba ……kinganta nan a bayana na boye ,ki tashi kinji ……" Tana jin tafiyata ta dago a tsiwace tana fadin "Karku zo nan ,kada wanda ya matso kusa damu ……" "Safeena ……kalleni nice fa " na fada a sanyaye Da sauri ta juyo ta rungumeni tana kuka ……"Kaka nafeesata kalli jini a kanta ……wae Abbana yace bara ta tashi ba ,ai dae zata tashi ko kaka?wasa nake mata zan bata sweet din kaka so nake kawae ta tashi ,tsaya ki gani ……" Komawa tayi kusa da ita tare da rike mata hannu tana fadi "Kinga sweet din tashi na baki to ,bude bakinki na saka maki akwae dadi ……" Sossae na rungumeta ina sauke ajiyar zuciya tausayinta ke ratsa dukkan jikina Atare a ka haifesu rabuwarsu dole tayi mata kunci "Kaka kuma ba ita bace ta batawa Aunty fati gaban mirrow ba ni ce kaka, amma ta kamata ta jehota daga bene……" Maganar ta dakeni sossae nayi saurin dagota daga jikina ina kallonta cike da shakkun abunda ta fada Cikin kyarma nace "me kika ce Safeena ……" "Kaka ba ita bace tawa Aunty fatee laifi ba nice nayi kawae don taga shaidar da tayi mani don ta dinga ganeni a jikin Nafeesa shine tace nice ta kamata ta jeho daga saman bene ……" "Wace irin shaida Safeena ……" na fada a rude Hannun rigarta ta dage ,wani tambarin dutsin guga ya fito sossae a hannun "Kin ganshi kaka tun lokacin da ta man shi ina kuka sae Nafeesar itama ta dauka tayi wa kanta don taji zafin da naji ita ……" Daukarta nayi na fita daga asibitin da sauri ba tare da na furta kalma ko daya ba …… Daddare Abbanta yazo daukarta sam kin bashi ita nayi sannan ban fada mashi abunda ke faruwa ba na barshi akan daga saman benen ta fadk …… Tun daga lokacin rikon safeena ya dawo hannuna Abbanta kuwa kullun yana gidana tare da diyarshi sannan banyi kasa a guiwa ba gurin bata magunguna da addu'o'in kariya daga sammu haka bata da ruwan wanka da ya wuce ruwan ganyen magarya …… Tun tana kankanuwa ake binta da mugunta amma Allah na kareta asiri kuwa ita da kanta idan tana wasa zata kawo man layu tace tsinta tayi tana rami ……sae idan mun kwancesu sae kaga sunan Safeena da rubutun ajami …… Haka muka cigaba da rayuwa har sae da takai shekara 18 lokacin ne na tabbata babu wani mahalukin daya isa ya cutar da ita indae ta fannin zama ne sae dae ko ta asiri domin babu wanda ya wuce shi ,Sannan ne ta koma gidan ubanta …… _Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..CIGABAN LABARIN……*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_* Tunda ta fara bashi labarin kanshi na kasa sae da yaji ta tsaya sannan ya dago a hankali yana kallonta …… "Kaka kina sane da Aunty fatee ta kashe mata yar uwa kuma kika barta ……" Yar dariya tayi tace "to ya zan mata Abdul Maleeku ?zan kasheta ne nima ……" "A'a kaka amma ai akwae hukuma ……" "Kwarae kam akwae hukuma ,shi yasa muka barta da babbar hukuma wacce bata da kudi ko nasaba da zata iya sayen alkalinta ……" Lumshe ido yayi tare da mikewa "Kaka zan tafi nagode sossae ……" "Allah ya kiyaye yau de baran ce ka tsaya kaci abinci ba bare ka cinye man dan wanda na rage na dare ……" ta fada cike da zolaya Dan juyo yayi yana dariya "abun har da gori ……" "Eh mana ,kaje kayi aure ka tsaya kullun kana gaban yar kanwarka kana soke kai kana kiran Madem……" ta karashe maganar tana kwaikwayon yarda yakewa Safeena idan sunzo gida Fita yayi falon yana dariya ,har ya bar unguwar bai bar dariyar Kaka ba …… Sossae tsohuwar take burgeshi duk da jikarta yake wa aiki amma hakan bai hanata fada mashi magana ba …… *ZAN RAYU DAKE..FEEDOHM💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹**ZAN RAYU DAKE.. [6:57PM, 10/22/2017] Feedohm💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹*: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE..ZAN RAYU 🌹*🌹*🌹* 🌹*🌹* 🌹* © *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*Haske Writer's Association_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE.. ( _Haske Writer's Association_*Home of expert & perfect writers_Haske Writer's Association_* ) DAKE🌹**ZAN RAYU DAKE.. *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*NA_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE.. *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*FEEDOHM💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹*_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE.. *ZAN RAYU DAKE..Devoted to Ummi A'isha👌🏻**ZAN RAYU DAKE.. 2⃣0⃣ Gyaran murya yayi bayan ya kammala lecture din sannan ya daga kai yana kallon gefen da yan matan ke zaune "Safeena khaleed ……" "Yes Sir……"ta fada a hankali tare da kallon matashin lecturer dake tsaye gaban bar din "Meet me in my office now……"ya fada tare da tattara DDs dinshi Gabanta ne yayi bala'in faduwa ta bishi da kallo har ya fita daga chamber din "Akan me zan sameshi a office Maryam ……"ta fada tana kallonta "Nima abunda nake tambaya kenan Feena ,ko kuna da wani issue ne dashi ……" Tabe baki tayi tana parking takardunta da ta zubar a saman kujeran "No……Beside ma ban taba magana dashi ba ……" "Ki je kiji abunda zai ce maki but you shld take care……"ta karashe maganar tana kallon fuskarta "What ever ma i should deal wit it ……ki jirani yanzu zan dawo" "Imagine har kin san ma yanzu zaki dawo……pee!! Bata kuma cewa komae ba ta dauki phone dinta ta fita ……area da office din nashi yake sam babu hayaniya a hankali ta tura kofar office ta shiga dauke da sallama ……yana shingide saman kujera ido a lumshe kamar mai bacci …… Bude idon yayi kanta tare da sake mata murmushi ……itama murmushin ta mayar mashi tana kallonshi "Have a sit Feenat ……"ya fada yana nuna mata kujeran dake facing tashi Sossae ta zauna tare da tallabe kumatunta tana kallonshi ,gaba daya natsuwarta ta maida kanshi …… "You're Suprise na kiraki ko ……" Gyada mashi kai tayi ba tare da tace uffan ba "Ki bar mamaki kinji baby ,as classic as you bai kamata kiyi mamaki ba dan handsome kamana ya nemeki you deserve it ……nasan kullun kina kallon mirrow kuma kinyi nayzing kyawun dake gareki ……" Yar dariya ta sake tana maimaita handsome a ranta ……ta tabbata ko drivernta Maleek ya fishi nesa ba kusa ba …… Ganin tana dariya ya sakashi dawowa bisa desk din dake tsakaninsu ya zauna "Feenat baby ……kinsan rayuwar duniya taimakeni na taimake ka ne ko ……" Yar dariyar ta sakeyi tana kallonshi,bata so ta katse mashi hanzari ta fi son ta kaishi har inda take bukata …… "Feena duk wasu da kike ganin sun fuce da first class da taimakon mu ne ……kema abu mai saukine ki fita fresh indae zaki hau hanya ,ki bani in baki baby ba rowa ,ni nan da kike gani idan na tsayawa yarinya ko VC bai isa ya ta ka ta ba ……" "Kaman gwari gwari Sir yarda zan fahimta……" Yar dariya ya sake yace "kamar wata bakauya ,to ina nufin ki taimakeni na taimakeki kema ,……" "Wane irin taimako Sir , kudi kake bukata ko me ……amma a nawa tunanin ni bana bukatar taimakonka" "Oh Feenat kamar ba wayayya ba ……ok i means mu dinga making love ……karki damu babu wanda zai sani ……" "Good anzo gurin ,ban taba tunanin kai wawa bane sae yau karka manta Safeenat Khaleed ce a gabanka yanzu ……idan ka saba lalata yaran mutane to ni nafi karfin jakkancinka ……" Yar siririyar dariya ya sake yana fadin "Yarinya kina wasa da result dinki ……" "Ko kuma kana wasa da aikinka ba……"ta fada tare da fito wayarta ta kunna Tun daga farkon shigowarta har maganar da sukayi yanzu tayi recording …… Mikewa tsaye tayi tana fadin "Ni ba irin jahilan matan da zan shigo office din mazinaci irinka ba kai tsaye ba tare da na shirya ba ……" A firgice ya mike yana nunota "Ke ni zaki wulakanta wallahi baki isa ba ……" "If you step one hnd I'll chop your leg's ……A Tunaninka zaka karbe wayar ne daga hannuna ……so look here ……"ta fada tare da kanga mashi wayar a fuskarshi …… Recording din da tayine yaga anyi forwarded to GRANNY,MALEEK &Maryam…… "Nasha fada maka ni ba jahilan yarinyar da zan shigo office din mutumin irinka,bace ba tare da na shirya ba ……" Tuni zufa ta fara wanke mashi jikin tsabar tsoro da nadama suka mamaye fuskarshi cikin rudu yace "Ki rufa man asiri dan Girman ALLAH Safeena ki goge wallahi ba yin kaina bane Uncle dinki ya sani dan Allah kiyi hakuri wallahi da kyar na samu aikinnan idan kika nuna wannan abun wallahi licenses na aikina za'ayi cancel dan girman Allah ki yi hakuri……" "I Know Uncle Abba ko ……kayi sharing tears dinka dashi……" ficewa tayi ta barshi a tsaye rike da kai Tana isa ta karbi phone din maryam ta goge recording din Allah ya sota maryam din bata duba text din daya shigo ba ……Har ga Allah batayi niyyar yad'a shi ba ta tura masu recording din don ta kwaci kanta don ta tabbata idan ba haka tayi,ba yana iya karbe wayar da karfin tsiya sannan ya mata abunda yaga dama…… Wayar Abdulmaleek ta kira taji ta a kashe ,sossae taji dadi don dama taga txt din baiyi delivering ba ……bari tayi kawae idan sun hadu ta karbi wayar ta goge tunda ta lura ba cika hawa whatsApp din yayi ba ……Granny kadae ce bata shakkar taganshi saboda ta tabbata barata taba fadawa wani ba ,ita kanta tasha fadawa safeenar cewa karta yarda ta tonawa dan adam asiri komae girman laifin da ya mata …… *ZAN RAYU DAKE..FEEDOHM💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹**ZAN RAYU DAKE.. [8:10PM, 10/22/2017] Feedohm💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹*: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE..ZAN RAYU 🌹*🌹*🌹* 🌹*🌹* 🌹* © *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*Haske Writer's Association_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE.. ( _Haske Writer's Association_*Home of expert & perfect writers_Haske Writer's Association_* ) DAKE🌹**ZAN RAYU DAKE.. *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*NA_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE.. *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*FEEDOHM💞: 💧💧 *ZAN RAYU DAKE🌹*_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE.. *ZAN RAYU DAKE..Devoted to Ummi A'isha👌🏻**ZAN RAYU DAKE.. 2⃣1⃣ Maryam ta kalla da tunda ta dawo take kallonta ,janyo hannunta maryam din tayi tana kara karantar yanayin fuskarta ……cikin sanyin murya tace "Feena me ne ?are you ok……? Dan murmushin dole ta sake ta gyada mata kai tana kokarin mikewa tsaye "Safeena are you sure……kina lafiya "ta sake fada domin har lokacin hankalinta bai kwanta ba da aminiyar tata "Assured Maryam me kika gani ne ……" "Nothing amma ya kukayi dashi ……"ta fada tana kallon gefensu "Oh ni Safeena meye na damuwa ?kinga maryam karki damu dama cewa yayi wae Uncle Abba ya nemi phone dina bai samu ba shine ya kirashi yace ya fada man wae Hajiyarsu Aunty fatee batta lafiya ……" "Kin tabbata Feena?kuma shine sae ya kiraki office dinshi ,kinga ni wallahi sam hankalina bai kwanta ba tunda kika tafi wallahi saura kadan na bi ki sae gashi kin dawo……" "Common ni tashi ki ajeni gidansu hajiyar ma na gaidota, Number Maleek bata shiga……,meye na tashin hankali kamar naje war na horrows ……"ta karashe maganar tana hararanta Kofar gidansu Hajiyar Aunty fatin ta ajeta ,ita kanta maryam din taso ta shiga ta gaidata amma sam safeena taki barinta Daga bakin gate sukayi sallama sannan maryam din taja motarta ta tafi ta barta …… Wani dadi taji da ta jiyo muryar Uncle Abba a falo suna magana da hajiya ,saboda sallamar ta zame mata dole ya saka tayi masu …… Hajiyar ce ta amsa tana kokarin boye kiyayyar dake idonta "A'a Amaryace a gidan yau …Yau ina na kalla nayi sallah?rabon da kizo nan gidan ai har na mata………" "Amaryan Jabir Bala …ko sama da kasa kika hada kika kallah meye nawa ciki ,Allah ma yasa da alwala kikayi sallar………"ta fada tana kallon Uncle Abba Dariya hajiyar ta sake don bata san magana ta yaba mata ba "Kaniyarki Safeena ina kika taba jin anyi sallah ba alwala……" Tabe baki tayi tana kallon Uncle Abba da har lokacin bai tanka ba "Abba ……" Ta kira sunan ba tare da ta sakaya ba "Yeah Abba ko ba sunanka bane ,na lura kiran uncle din da nake maka kamar ina cutar kaina ne, shi yasa na kira sunan da uwarka ta saka maka ……" Tafa hannu hajiyar ta fara tana sallallami "Safeena kanki daya kuwa? Kawun naki kike fadawa haka ,kanin uwarki fane……" "Sorry hajiya nima da haka na dauka amma yanzu na banbance meye yan'uba ……kai na dawo kanka "ta fada tana nuno Uncle Abban da mamaki ya hanashi cewa komae "Last warning karka kuma sa wani kare ya nemi yaga man mutunci ,Idan kuma ka kara nima zan yaga rigar tsohuwa……" "La hauwala Safeena ni ……" hajiya ta fada tana nuna kanta Harara ta sake mata "yana da wata tsohuwa ne bayanke ……? Uncle Abba ya taso yana fadin " Ke baki da kunya ,Barni da ita inci uwarta hajiya ,dan uwarki har gida zaki shigo kiyiwa Hajiya rashin da'a ……" Hajiyar ta tareshi tana fadin "Barta Abba kira man iyayen nata yanzu ……"ta karashe maganar tare da share hawayen munafunci…… Juyawa tayi

Chapter 4 of 16