Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ki daya bane, ni kadai nakeso ki rinka sa mini idan kinsa in zaki fita daga falo sai ki lullube jikinki nafi son kullun ki rinka sawa. Ta ce to. Ya zauna kan dinning table ta hada mai tea ta shiga dakinta a guje ta zabo wani mini skirt iya cinyarta da wata yar figigiyar riga iya cibiyarta, rabin nononta a waje wanda ya cika dim a ganinsa a tsaye car saboda rigar ba a samata bra dinta, ta baza turare ta dawo falon. Mujahid na dora idonsa a kanta ya firgita duk da kasancewarsa wayyayen gaske mai budaden ido a harkar mata mace dai ba wadda bai gani ba a iya yawace yawacensa a duniya amma hakan bai hana shi firgita da ganin nabila ba cikinshigar da tayi ba Har sai da ya bada kansa a gunta dan ajiye spoon yayi ya zuba mata ido ta tsaya cas a gabansa ta ce haka kake so kana ganina ko? Yayi ajiyar zuciya ya ja hannunta yace kwarai kinyi kyau. Nabila ta runtse ido taji wani irin sanyi ya kwarara a zuciyarta, yace nabila. Ta warware ido ta dubeshi duba na sosai ta ce na'am. Gaba daya jikinsa ya saki kallon da tayi masa ya razana sai ya tuna idan ya bada kansa a haka rainashi zatayi sai ya jure kawai ya saketa ya mike abincin da bai gama ciba kkenan ya dau jakarsa ya bar gidan. A ranar babu wadda ta samu kansa a makaranta ya wuni kamar mara lafiya. Wata masifafiyar sha'awa ke damunsa kuma bai bukatar kowacce mace sai matarsa ta aure ta halak malak nabila sai kuma yaki amincewa yayi hakan dan gudun raini. Da abin ya dameshi sai da yayi waya ya kira amir ya bayyana mai halin da yake ciki ya nemi shawararsaa. Amir yace kana son yarinyar nan tabi maza ko? Nan danan ya fusata yace wane irin zancen banzane haka? Amir yace ba zancen banza bane gaskiyane nake fada maka wadda in baka bita ba wlh sai kayi nadama, kaga dai ita tafi ta hakkinka ta sauke nauyinka da Allah ya dora mata kaine dai kake dawainiya da nata hakkin ka sani wannan ba shi zaisa ta raina ka ba. Tun yanzu ya dace ka koyar da ita yadda zaku zauna da ita lfy a gaba ba haka fa zata ci gaba da zama ba idan idonta ya bude zata iya fin karfinka kazo kana neman yadda zaka shawo kanta. Mujahid yayi tsaki ya kashe wayar a ranar ya dawo gida da tsakar rana har abin ya ba nabila mamaki baice da ita komai ba ya shiga daki ya kwanta.Tun ranar da tazo gidan bai kuma kawo wata karuwa gidan sa ba sai dai masu zuwa neman sa in baya nan, da wahala gari ya waye dare yayi wata ko wasu karuwan basu zo neman mujahid ba ita kuma nabila bata fasa wulakantasu ba. Waya kuwa in yana gida wata nafita wata zata shigo, nabila kuwa na shan kallo. A wannan satin nabila ta fara zuwa makaranta za ta karanta fannin likitanci matsalar da ta shafi mata bangaren haihuwa. Fara zuwanta makaranta ya dauke mata kewa mai yawa a kalla kullum da safe zai kaita makaranta da kansa zai je ya daukota in ta dawo gida zata shiga girki da sauran gyare gyaren gida har dare bata samun lokacin zama balantana tunani ya dameta. Idan daren kuma yayi zata raba dare a falo ko dakinta tana karatunta abin da aka koya musu a makaranta. Tun satin da ta fara zuwa ta sami kawa ba haushiya yar kano mai suna rashida ita kuma iyayenta suka turotakaratu budurwace ta girmi nabila zata kai shekaru ashirin, cos daya suke karantawa, dukansu sunji dadin haduwa da juna nan da nan walwala ta shiga rayuwar nabila ta daina da muwa yayin da ta bar mujahid da damuwar sha'awarta a duk sanda ya dubeta. Shigarta makaranta da wata biyu kacal ta kara sauyawa sai wani sheki take annuri na fita a fuskarta, jikinta ya kara cika bul bul, idanuwa sunyi kar kar balantana kirjinta da ko yaushe suke kara tunbatsa, tana kara cos din kwalliya da girki a gun kawayan da ta kuma samu a makarantar idanunta ya fara budewa ta fara rage jin kunyar mujahid da kasa hada ido dashi da take a da har tana iya tsayawa su kalli juna in yayi magana ta mayar. Harkar yanmata a gun mujahidda shan barasarshi sai abin da yayi gaba, sau daya yaje kasarsu tun da ya auri nabila, mahaifiyarshi tana mai fada me yasa bai zo musu da nabila ba yace makaranta take zuwa tayi murnar hakan, duk zatonsu komai yana tafiya normal da suka ga yayi kiba ya kara haske kamar wani angon gaske. Ranar da ya dawo ya iske amir a gidan shi yayi murnar ganinshi sosai suka kusa raba dare suna hira. Amir yace mutumin ka kara kyau sosai da dukan alamu ba wata matsala yanzu naga ta saki jikinta ba damuwa a tare da ita? Mujahid yayi tsaki yace ina fa? Ai haryanzu babu wani abu da ya gudana a tsakani na da nabila, ina niyar ciretama daga makarantar da nasata saboda fara zuwanta makaranta ya sauya rayuwarta. Har tana iya duba idona ta gaya min magana. Amir yayi tsaki yace to a ina ne ba a cigaba a rayuwa? Wlh idan baka ajiye wannan bahagon ra'ayin naka ka rumgumi matarka ba ko mai zai iya faruwa a lokacin da ba zata saurareka ba, idan kabari damar da kake da ita ta kubuce maka wlh sai kayi nadama. Kan mujahin na kasa yama rasa mai zaice, daga bisani ya tashi ya nufi dakin nabila kofar a bude take cikin sanda ya isa tsakiyar dakin sanda ya isa tsakiyar dakin ya tsaya a bayanta, ta fito ne daga wanka tana zaune a gaban madubi tana shafe shafenta babu damuwa a tare da ita har wasu yan wake wake take ta zame tawul din da ta daura a kirjinta zuwa cinyarta, a nanne mujahid yayi suman tsaye a sakamakon ganin kirjin Nabila a tsaye cas sun cika dam numfashinsa ya nemi daukewa, duk batasan abinda ake ba ta shafe jikinta da mai duk yana kallonta ta shafa powder ta juyo ne za ta dauki sleeping dress dinta dake kan gado kawai taga mutum a bayanta. Tsoro ne da ya kamata yasa tasaki kara mai karfi shi kuma gaba daya a lokacin ya rikice sai jikinsa ke rawa duk yanda yaso mallakar sha'awar sa hakan ya gagara, bai san sanda ya dankota ya matseta a kirjinsa da karfi.,ko kwarariyar mace wacce ta saba da da namiji akai wannan rumgumar sai taji a jikinta balantana nabila wadda namiji bai taba rumgumarta ba sai yau, ya manna bakinsa cikin nata ya dinga tsotso, hannunsa daya ya matse bayanta daya ya dora kan kawai cakudasu yake, ya saki bakin nata ya koma kunnenta ya dinga yi mata busa yana fidda numfashi mai karfi da sauri da sauri.lakaci guda ya rikita nabila ga badaya tafita daga haiyyacinta ta rude ta rikice, sai jikinta kerawa kusan minti 20 mujahid na abu daya kuma a tsaye ta gaji tana son zama ya matseta kam kam motsi bata iyawa. Daga bisani ya saketa ta fadi kasa warwars shi kuma ya fito falo ya fadi kan kujera yana nishi. Ko shakka babu yau zai mallaki matarsa zai kawar da sha'awar dake addabar sa. La haula wala kuwwata illa billahil aliyul azim, nabila take maimaitawa tana kwance lamo ta kasa motsi tambayar kanta take meye haka. Dama wannan itace soyayyar da take damuwa kan mujahid bai nuna mata ba?Kusan minti goma tana kwance sai gashi ya dawo ta mike a razane ya isa gabanta ya rusuna yana shafar kanta ya ce oh no sorry kin tsorata ko? Wannan shine abinda kika gani naki baki kulawa a kai.Tun tuni na fahimci kina bukatar irin wannan kulawar daga gareni bana so kiraina ni shiyasa banbaki ita ba alokaci yayin da zan maidaki babba mace. Lokaci yayi inda zaki gane rayuwar aure ta dosa.Ba maganar ce abun tsoro ga nabila ba ko faruwar lamarin ba da yanda yake magana cikin wata irin mueya mai dadi ce amma akwai firgici da razani a cikinta. Ki shirya ina zuwa. Ya mike ya bar nabila cikin dimuwa da razana, ko guduwa zanyi ne ta tambayi kanta. Mujahid ya shiga dakinsa, amir har yayi baci yayi tsaki kai baka da abin da ka iya sai bacci. Ya dauki wani magani ya shafa a gabansa ya shafa wasu turaruka masu tsananin kamshi ya kara sa mornig freesh ya wanke bakinsa ya dawo dakin nabila tana gun da ya barta, yayi murmushi baki shirya ba ko? To bari in shiryaki . Ta shiga bashi hakuri yace ko ina da hakuri a kan komi ba zan yi hakuri a kan wannan ba ke za a bawa hakuri dan zakiji abinda baki taba jiba. Gaba daya ya daga ta ya rumgume a kirjinshi kana ya ajiyeta a kan gado ya kashe fitila dakin yayi duhu ya jefar da tawul din jikinsa da nata hatta dankunne da zobe sai da ya cire mata ya barta yadda uwarta ta kawota duniya kana ya maida nashi tawul din ya daura a gugunsa zuwa cinya lokaci baiyi ba da zata ganshi tsirara ya kunna fitila hasske ya gauraye ko ina, yaga surar nabila a zahirinta gaba daya ya mikar da ita sambal yana kallonta kunya mai tsanani ta kamata ta shiga rokansa ya kashe fitila ya zaro mata ido ya daure fiska ya ce ke zaki gaya mini yadda zanyi, idan kika sake magana abinda zai biyo baya ba zai maki dadi ba. Zaharaddeen Shomar Whatsapp 08168575100 Launin Fata 2-10 Posted by ANaM Dorayi on 09:41 AM, 23-Oct-15 Under: Launin Fata Ya haye kan ruwan cikinta ya shiga sarrafa jikinta yadda yake so, ta kansa kawai yake ya manta cewa budurwa ce bata san komai a wannan fannin ba. Wasan yafi karfin tunaninta ya mata yawa kamar zata shide haka take ji.sai da ya ga dama danna mata gabansa yanda yasan zata wahala, aikuwa zafin da taji sai da yasa numfashinta yayi cak ya jijjigata da karfi tayi ajiyar zuciya duk da gargadin da yayi mata na kar ta kuma magana sai da tayi kara bai kula ta ba ya ci gaba da abin da yake so. A wannan daren nabila ta ga azaba ta sha wahala a hannun mujahid, sai da gari yawaye tan garau ya rabu da ita ya mike yace wannan shine abun da kike kwadayin samu tunda kika zo gidan nan duk kallon da kike mini nasan abinda ke zuciyarki to yau dai kinji abinda kike son ji sai ki kiyaye da ko ni waye bana son raini.ya wuce ya barta gabanta duk jini, ya shige dakinsa amir na zaune yana shafa mai ya fito daga wanka ya dubeshi cikin mamaki ya ce ina ka shigane na tashi ban ganka ba. Shima murmushi yayi yace mutum mai aure har a tambayeshi inda ya kwana. Amir yace kai dan iskane ka dauki auren naka da daraja ne? Yace uhm amir ko ada ban dauka ba yanzu dole in dauka najewa nabila ayau kuma na sameta cikkakiyar budurwa na gamsu iya gamsuwa da ni'marta na dandana mata kala kala amma nabila tana da banbanci tun daga surar jikinta da ni'imarta. Kai ni bantaba jin mace kamar nabila badandanonta ya firgita ni, na sami kaina a wani irin yanayi da bantaba shiga ba. Amir yace Alhamdulillahi Allah ya baka ikon aikata hakan. Ya wuce toilet yana fadin amin. Sai da yayi wanka yayi salla ya dau ado ya nufo dakin nabila yana wani busar iska kamar bashine yake cikin rudani a daren jiya ba, tanan kwance yanda ya barta, amma tayi bacci ya taba jikinta yayi zafi zau yayi waya asbiti da suke zuwa ya bukaci likita ya bashi numbar gidansa nan da nan likita mace tazo. Shi da amir suka shiga kicin yau su da kansu suka dafa tea da abin da zasuci zuciyar mujahid cike da nishadi idan ya tuno ni'imar dake cike da jikin matarshi nabila sai yaji gaba daya tsigar jikinsa na tashi, dama haka yarinyar nan take da yayi sakaci yana bin wasu matan a waje. Amir dariya kawai yake yi masa shiru shiru da yake yana tunanin yasan abinda yake zuciyarsa har ya fusata yace wace irin dariya ce wannan ta gulma kake mini. Amir yace ah ba komai.Ya galla mai harara ya ce kaji da gulmarka. Likitar ce ta taimakawa nabila tayi wanka ta gyara jikinta ta bata ma gunguna da shayi ta sha ta ta sauya mata shinfidar gadonta da ta baci ta koma ta kwanta. Sai da ta tafi mujahid ya shigo dakin ya zauna dai dai kanta ya ce sannu nabila. Sai yaga ta firgita ta matsa, yayi dariya ya ce au na zama dodo ne. To kiyi hakuri ba zan kuma ba. Ta fashe da kuka. Ya jawota ya rumgume ya ce ki gaya min duk abin da kike so in maki zan maki shi nabila. Ta runtse ido ta kiyin magana sai ya saketa ya tashi ya fita. * a ranar da yamma abba mujahid yayi mai waya ya ce alhaji abdul hakim bai da lafiya lallai suzo shi da matarshi su dubashi. Amir yace abba ina makaranta tana makaranta fa? Yace nasan da hakan na ce kuzo ba sai kun dade ba zuwanku na da muhimmancin gaske. Bayan sunyi sallama da abba a kan suna tafe a goben insha Allahu ya nunawa amir rashin jin dadinshi game da wannan tafiya. Yace hakuri zakayi umurnin iyaye yafi gaban wasa. Yace ga nabila ba lafiya gareta ba. Yace wannan rashin lafiyar ta yau da gobe ce a daran yau da za ka mai maita abinda kayi jiya zaka ga ta watsake dan a tsorace take sosai da kai ko muryarka taji sai ta firgita. Mujahit yaco to mu din nawasa ne duk gardamar mace sai dai in bata shigo hannun mu ba. Ya mika mai hannu suka tafa suna dariya. * bayan kwana 2 suka dira a kasar yemen shi mujahid din da amir da nabila yana ji da ita kamar kwai yayin da ita kuma hakan ya bata damar yi mai shagwaba bata iya yi mai yanga sam saboda tsoranshi da take ji. Wai me zai faru? Motar da ta daukosu daga airport na yin parking a kofar gidan alhaji abdulkarim baba wanda mujahid yayi mata bayanin kanin mahaifinsa ne uwa daya uba daya wanda ta fara hada ido dashi shine babanta. A razane ta ce baba. Ya ce na am nabila... Ta balle murfin motar ta fito tuni ta manta da xiwon da take ji a jikinta ta isa gabanshi ta tsaya ta ce baba yaushe kazo duban kanin mahaifin mujahid ne.. Yace a a na bila wannan da bai da lafiya ai shine kakanki da ya haifi mahaifiyarki rabi'a. Tace tab dijam shine wanda ya wula kanta min mahaifina har yazamo sanadin rabuwar iyayena na girma bansan su ba. Kuma shine kanin mahaifin mijina. Ta waiwayo ta ga mujahid da amir wadanda suke tsaye bayanta ta ce kasan Allah tunda kana da dangantaka ta jini ga mutumin da na tsane shi fiye da kowa a duniya na barka har abada. . . . Alhamdulillah sai mun hadu a littafi na uku insha Allah kuji karshen labarin. Kuyi hakuri da duk abin da kuka ga an rubuta haka labarin yake. KU SANI kunsan gaba daya wannan labarin gaskiya ne sai dai ma wani abun da aka rage dan da yawa hankali ba zai iya dauka ba wasu ma zasu ce karya ne shaci fadi ne, har gidan wadda ta taka rawar rabi'a ke zuwa tare da ci gaba da kawo mini labarin da idona na ga tahir naga rabi'a. Abba ne ban gani ba sabo da shi a halin yanzu baya raye ya rasu naga Rufa'i da ban ga matarshi ba. Ina nan cikin bincikensu akwai abubuwan da yawa na rubuta zakuce kunya ba wajen rubutun to haka labarin yake ne ba a cire ko mai ba ba ni na saka ba ko ince ba ni na kirkiri labarin ba kuyi hakuri da duk abin da zaku gani na rashin jin dadi ni kaina ina rubutun ina Allah waidai da abubuwan da suke munana ko kadan ban ji dadin labarin ba sai dai na rubuta ne don duniya ta taya mu ta ajjabi. Ko ni ina ji a jikina anya ko akwai masu irin wannan halin? Kalubale gareku hattara dai. kukasance dani danjin yanda zata kaya ANaM Dorayi Zaharaddeen Shomar Whatsapp 08168575100 An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 12 of 12