ne, nasan zerikemun
ke da amana kobayan rai na. Sede kinsan matanshi 3,
sekiyi hakuri da abokanan zamanki. Wannan asabar din
za.a daura auren akaiki dakinki. Allah yayi maki albarka.
Tashi tayi tana hawaye tanufi dakinta. Zama tayi tabuga tagumi, tana fadin kaicona dana kasa yin hakuri agidana, Allah yamun ni,ima amma na butulce mashi. Yanzu
gashinan zan shiga cikin matan da suka haifeni inyi kishi dasu. Allah kabani ikon cin wannan jarabawa daka
jarabceni da ita.
Kwance take ajikinshi sunata fira, Areef yace beauty na, yakamata fa ace akamar yanzu kinada yaran 3.
Murmushi tayi tace a,a 2 ma sun isa, kaidama kace daga
daya bazan kara ba. Dariya yayi yace nima bansan yanda
akai kika karaba my beauty.
Kallonshi tayi tace habibina yakamata ka canzamun suna
haka nan, kanaji rannan Khairat tacemun beauty ko,
dana tambayeta ce tace wai Auntynsu ce itama take
cemata beauty, data tambayeta meyasa tace mata haka
setace ai tana da kyau ne, shine yan ajinsu suke cemata beauty, ahine Fahad yaketa kuka wai meyasa zasu rika
cemata haka shine zerika fada mata haka ai.
Se nace mata tomiyasa tacemun beauty? Kasan metace?
Wai nima inada kyau shiyasa kake cemun haka. Dariya
yayi yace ai bata fadi karya ba. Kuma nibazan iya dena
cemaki beauty ba, domin sunan yadace dake, alokacin
dabansan sunanki ba, kawai naga beauty ne kadai
yadace dake. Kuma Fahad da gaskiyarshi, nima bakiga
lokacin da Haisam yana cemaki beauty ba nahanashi.
Ai sunan dakake kiran masoyinka dashi, kai kadai
yakamata ka fadeshi. Murmushi tayi tace Allah yanuna
mana muga girman su fahad, Areef yace aini tunyanzu
nabama Fahad Khairat.
Dariya tayi tace duniya komai mewucewa. Allah ne yayi
zanrayu, gashi yanzu wai harnice da yara 2. Kamar
banice aka haifa AMAKABARTA BA. Daure fuska Areef
yayi yace banaso inkarajin wannan maganar abakinki,
kinaso au Khairat su san wannan labarin ne? Duk wani
da nagari bazeso yaji wannan bakin labarin ba, kuma ace da mahaifiyarshi yafaru. Daga yau na kashe wannan
labarin na AMAKABARTA AKA HAIFEKI.
Murmushi tayi takama kunnanta tace afuwan Habibina, insha Allahu daga yau bazan kara cewa AMAKABARTA
AKA HAIFENI ba. Jawota yayi ya rungumeta yana fadin
yauwa BEAUTY NAH!!!!!!
ALHAMDULILLAH!!!
Ina godiya ga Allah (s.w.a) daya kawoni karshen wannan littafi nawa na AMAKABARTA AKA HAIFENI.
Abinda nafada da kuskure Allah ya yafemani, kuma
banyi wannan labari ba, dan cin zarafin masu aikata irin wannan laifi. Nayishine domin yazama darasi ga mutane.
Ina mika sakon jinjina da godiya ga duk kanin
masoyana, Allah yabar zumunci da kauna, nagode da
irin kaunarku agareni.
Se kunjini alittafina nagaba me suna . DARAJAR
MUHALLI.
SADAUKARWA GA FAMILIES OF LATE RABI'U IDRIS
ZANGO
UR'S.
NABILA RABI'U ZANGO
(Nabeelert Lady)
A MAKABARTA AKA HAIFE NI
Na Nabila Rabi'u Zango
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.cf
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.cf Kuna ziyarci shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 13 Chapter of 13