Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
..... **jumy ta kara wa tafiyar ta sauri, tafiya kawai takeyi, amma hankalin ta baya jikin ta, kamal dake zaune a kusa da kofar shiga side dinsu, yana din waka, yace indo do indo do....amma inaaa bata ma san yana yi ba, haka tazo fuuu ta wace sa.... Tana shiga side dinsu j.a.k, direct kitchen ta nufa, ta samu chair ta zauna, dirshan, ta sauke lauyan'yar ajiyar zuciya, ya rabb help me out, dole ne nayi sauri nabar gidan nan, in ba haka ba, all my dream of becoming a successful agent will be shattered, balle yadda things are getting more n more complicated, ta lumshe idonta, duk ranar da zasu zo sunan ni SPY ce...... *"korar ki zamuyi*"...taji wani husky voice ya fada daga bayan ta... Da sauri jumy ta bude idonta, ohh gosh kada dai duk maganar nan a fili takeyi , ya al rahim help me out..... "Ashraf ta gani...ta ware idanunta kamar zasu zazzago ta damtse hannayen ta.. "Ashraf ne ,a tsaye, gaban fridge, rike da bottle din coke, yayi one sip,sannan ya kada mata kai,YES "korar ki zamuyi, tunda ba tunani muka kawo ki kiyi mana ba"ya karasa maganar da ya fara... "Karasowa yayi, yadan duko yasa finger dinsa yadan doki saman idanunta, tayi firgigit, ta sauke lashes dinta.. "Ashraf yace, yana shirin fita, stop thinking to much is bad for ur help, jumy ta kara sauke ajiyar zuciya... Ta dirar da kanta kan table gwajab, tasa hannayen ta cikin gashin kanta, yaaaa illahi..am even going crazy now..... *bayan one week, da 6days* *** An gama duka shirye shiryen auren su jalal, tasleem sai ranar suka dawo daga dubai ita da mum. "Jalal gaba daya he's frustrated, dan ma yana wani case a lokacin, kullum dare cikin tunani yake, shi din nan ne za'a wa auren hadi, yasan wannan munafukar mum din ce, ta jawo masa, noo dat can be ya girgiza kai, he must never lose his first love.. _duk wannan zancen zucin da jalal keyi, yana zaune ne a bed side , dawowar sa kenan daga supreme court_ I will confess my fillings to her, yau din nan, Wayar sa dake ajiye kan centre table , ya jawo yayi kiran wayar kicin. *jumy na tsaye a kitchen tana yanka cucumber, gaba daya yau tana cikin farin ciki, gobe zata fice daga mansion din at last huh, but...ta ajiye wukar hannun ta " sawf aiftaqad alsyd almutaeajrf alshshurs" "(I will miss mr arrogant wicked)"... Ta murmusa, sai jin karar waya tayi tana ringing, ta karasa wurin da wayar take ta dauka, hakanan taji zuciyarta na addu'ar Allah yasa ashraf ne.... "Amma sai jin muryar jalal tayi, a nutsuwarsa yace ta kawo masa coffee amma no sugar added, tace toh, ta hada ta dauka zuwa dakin sa.. " bro, its been a while" _ashraf ne a gaban laptop dinsa, yana magana da *yusuf* ta Skype(remember yusuf cousin din jumayma)_ "Yusuf yayi dariya, man am really busy here this days, ashraf ya dan kalle sa da mamaki, ya daga masa gira daya, busy with the lucky queen haa!, yusuf yayi dariya yana shafa ka'sumbar, yace guy, u knw am really not that ready for all dat, ashraf yace den dude busy with what? ... Yusuf yace remember my crazy cousin sister, she's coming back tomorrow finally! Yusuf ya juyar da kwayar idonsa gefe. ... Ashraf ya kada kai, ohh I see, the other day, you where about to show me her picture, when daddy's call interrupted. .. "Yusuf yace ohhh yeah, I remember, let me send you now.., ashraf yace noo man forget it... "Yusuf yace relaxed man, I can see u have already started blushing, if u have seen her charming face, u will, ya nuna da kansa Die... "Ashraf ya kwashe da dariya, ohh have u already forgotten collage time, many sexy cute girls are fallen for me.. "Yusuf ya kwashe da dariya, yace coming man, yayi disconnecting call din... "Hakanan ashraf yaji yana son ganin wannan cousin din ta yusuf, what's app ya shiga, yayi strolling zuwa sunan yusuf, har ya shiga zai typing text dinshi, ya hango wata beautiful tayi rolling da black abayah a DP din yusuf din..., tun kafin yayi tapping kan pic din, ya tabbata girl din mai kyau ce, duk da ba wani shegen kwalliya tayi ba... "A hankali yayi tapping kan pic din, gabansa ne yayi wani mun munan faduwa, dan ganin halittar da bai taba taba tsammanin zaton gani ba, WHAT...WHAT'S THIS, ya shiga status din yusuf da sauri.... " *Really missed you habibty, can't wait for ur return*. ." Kara kurawa hoton ido yayi, INDO!!!!!!! Gaba daya ya daburce.....INDO? ??? Noooo... ~*AFRAH*~ [10/22, 2:43 PM] +234 814 393 3159: 🔎🔎🔎🔎🔎🔎🔎🔎🔎🔎🔎 ____________________________ *JUMAYMA* 《 ~yar bincike~》 *Jasus* *Spy* Episode~68-69 "Jumy na ajiye wa jalal hot cup of coffee dinshi a centre table, ta dauki tray dinta zata fita.. "Jalal daya kura mata ido ba ko kyaftawa yana ta kallon ta, yace da dashashshiyar murya mai rauni, INDO! Jumy ta juyo ta kalle sa, ta lura yanayin sa duk ya canza tun saka bikin sa.. "Ta dawo ta tsaya, tace na'am, jalal ya mike yazo gabanta ya tsaya, yace look at me indo... "Jumy ta dago da chocolate eye balls dinta, ta kalli pale fuskar jalal, idonsa yadan yi jaa, jalal yace akwai abunda na dade ina so na fada miki.. "Jumy ta gyara tsayuwarta, ta kada masa kai, ina jinka ya jalal, jalal ya runtse idonsa, tunda yake bai taba son wata ya mace ba kamar yadda yake jin jumy a ransa, he can't loose ha, never! !!!! Bakin sa na motsi kadan kadan ya furta.... I......LOVE....YOU.... *Mu dawo wurin ashraf* "WHAT INDO!!!!! What is shee??? Who d hell is she? Why is she here? Mai ta zo yi a nan?mai yasa ta boye mata identity dinta? Mai yasa tabar kasar su? Buut..yusuf yace cousin dinsa taje aiki? Wane irin aiki takeyi? Mai yasa duk dukiyar su ta zo nan as yar aiki..? Why !!! Jst fuck*** why!!! _duk wannan magan'ganon ashraf ke faman jero su, gabaday brain dinsa ya rikirkice, ya kasa gane mai ya hada yusuf da jumy, idan ita cousin din yusuf ce, mai yasa take gidan su a matsayin mai aikin su_???!!!!! "Ganin yana shirin rikicewa, brain dinsa namen zarewa, ya mike cikin hanzari, idanunsa duk sun shige, gaba daya ya rasa mai zaiyi believing!! WHO IS SHE?????zuciyarsa ba abunda take son ji, sai muryar jumy tana amsa masa tambayoyin sa.. "Fitowa yayi daga dakin sa cikin fusata, ya banko kofar, yana shirin yin one step, yajiyo muryar jalal daga nasa dakin, yana magana cikin tsawa... " Juyowa yayi ya karasa bakin kofar jalal din. " sai hango jalal yayi rike da hannun jumy... " _Bayan jalal yayi wa jumy confessing din yana sonta, dago manyan idanunta tayi, ta kalle sa cike da tsoro_.. " _Bata taba zaton jalal na sonta ba kuma har zai iya fada mata ba_.. " _Lumfashi ta sauke, tace ya jalal ina ganin girman ka, dan haka kalma daya zan fada maka_.. " _Jalal a rikece yace, ina jinki, jumy ta juya masa bayanta,tace ya jalal ,NO_!!! _Ya kalle ta fuskar shi na nuna alamar bai fahimci kalmar "NO" dinta ba, yace , ban gane NO ba_? " _Jumy ta juyo ta kalle sa, BAZAN IYA SOYAYYA DA KAI BA! Jalal ya kamo hannun ta(lkcn ne ashraf ya gansu), noo noo indo u can't say dis, wallahi ina mutukar sonki, pls help me, mai yasa zaki ce bazaki iya sona ba, help me mu gudu yau din nan_..... "Ashraf ya kurawa jalal ido cike da mamakin sa, ya daga kafarsa daya, zai shiga dakin kenan...yaji an riko hannunsa daga gefen sa... "Juyowar dazai yi yaga ko wanene? Sai ganin tasleem yayi a tsaye....fuskarta shabe shabe da hawaye... "Ta girgiza wa ashraf kai, ashraf ba karamin tausayin kansa da tasleem yayi ba.... "Fisge hannunta jumy tayi, ka dawo hankalin ka ya jalal, ni da kai ba a matsayi daya muke ba, kafi karfi na kafi karfina ya jalal kayi hakuri ka auri wanda iyayenka suka zabar maka.., ta sa hannunta daya ta rufe fuskarta, da hawaye ke fita wani nabin wani.., ta fita da gudu daga dakin... "Ko lura dasu ashraf bata ma yi ba.. "Jalal yayi tsaye kamar wani wawa, yana ajiyar zuciya, idonsa yayi jaa, gaba daya bai taba zaton zai fada tarkon so haka ba.... "Tasleem ta kurawa ashraf ido, taga shima he's very shocked dajin jalal nason jumy, kuma ta tabbatar ashraf dana fillings akaan jumy, ta juyar da idonta, SORRY YA ASHRAF BUT AM GONNA USE THIS ONCE" "Hannunsa tajawo, suka fita daga side din, garden ta kaisu, ta dauko champagne mai alcohol, ta zuba wa ashraf, ya amsa ya shanye, cikin kwarewa,... Ta kalli ashraf tana goge hawayen fuskarta, ya ashraf am totally humiliated by ya jalal, bayan yasan gobe ne za'a daura mana aure..shine..kuka yaci karfin ta.. "Ashraf ya dago idon sa daya fara canza kala gaba daya ya fara buguwa, dan dibar giyan nan yake yi no messy , tasleem taci gaba, shine zai je yana wani confessing love dinshi wurin wannan yarinyar, ya ashraf idan kaine a shoes dina, how will you fill... "For crying out loud!!!, nima fa ba cewa nayi ina son sa ba, hadin iyayen mu ne, ya ashraf I also have d person I love, amma nayi hakuri, saboda nasan ya jalal dan uwana nane, he will never cheat on me and he will care for me...but..ta fara sheshshekar kuka..amma just look....tun ba'a kai ko ina ba..he have start flexing with dat cheap gal... "Ashraf ya tsaida ita, its okay sis... its okay ya daga mata hannu da kyal, tasleem ta rungume ashraf tana kuka mai tsuma rai... "Ya ashraf u r d only one dat can help me now, ashraf ya dago da ita, ya kalli fuskarta,cikin muryan maye yace, sis mee ya nuna kansa ??? How? Tasleem tadan sa hannu ta goge hawayen ta, tace ya ashraf...ashraf yace tell me!!!!! I will do anything for u siss..... tasleem ta matso kusa dashi, ta rada masa wani a kunnen sa...ashraf yayi saurin kallonta, ta kada masa kai, waz there, she's only a mare house help. .... "Sai da tasleem ta tabbatar ta kitsa wa ashraf komai kafin ta mike tabar sa a wajen, yasha..yasha..ya bugu.... *Jumy* "Ya rabbih, I have to leave dis house as soon as possible, tomorrow da asuba zan fice kafin mess din yayi yawa.... _jumy ke fadin haka, tana zaune ne a gaban mirror daure da towel, fitowarta wanka kenan, tunda tabar dakin jalal ta kasa sukuni, shine ta fada toilet ta sakar wa kanta ruwa_.. "Mikewa tayi tana kokarin bude jakar kayanta, sai jin an banko kofar dakin ta tayi... "Cikin sauri ta juyo, dan ba wanda ya taba shigo mata daki.... "Ashraf!!!! ASHRAF ta gani a tsaye..no ba a tsaye ta ganshi ba..., yana tsaye ne amma layin maye yakeyi.... "Jumy tace lafiya!!dan gaba daya yan gidan sun fara isar ta... " ashraf ya shiga tafa hannunsa, ohhh I see d queen, the drama queen haa'. ..ya matso kusa da ita ya tsaya, ya rike kafadar ta... "You tell me...WHO D HELL ARE YOU? Ke wacece kuma mai kika zo yi a gidan nan? Jumy ta sauke idonta kasa, gaban ta ya fara faduwa, ashraf ya daka mata tsawa.. Tell me haa !!!!tell me, you...ya nuna ta..WHO ARE U? Ya kwashe da dariya.. "Jumy tasa hannun ta, kan nasa tana kokarin cire hannunsa daga jikin ta... "Ashraf ya daure fuska, ya kallo ta daga sama har kasa... Ohhhh so sexy ya kashe mata ido daya....ya saka hannunsa cikin gashin kanta dake a jike.., ya matso da fuskarta daf da tashi... "Lumfashin su na karo dana juna, you!! Ur d only person that I started to like purely, ya kwashe da dariya, I never liked u because of any sha'awa what ever...but, ya juyar da idon sa, I DON'T EVEN KNOW WHO hell U REALLY ARE...., " jumy tace da muryar kyamar halin shaye shayen sa.., ashraf ka sake ni, ko kai jahili ne?, baka san taba macen da ba muharramar ka ba haramun ne.. "Ashraf ya kwashe da dariya....oh now she's preaching. .., yasa dayan hannunsa kan kugun ta, ya sake janyo ta jikinsa.., jikinsu ya hade dana juna, jumy ta runtse idonta, ta bude ahankali, ta shiga kokarin kwace kanta.... "Ashraf ya rike ta gam a jikinsa, ya daura kansa kan wuyanta, I don't know what to do now.? Komai ya jagule...sa...bo..da...ke... ya kalle ta, jumy ta fisge jikin ta cikin karfi... "Ta daga muryar ta datayi rauni tace ", fita....ta nuna masa kofa, ka fitan mun daga dakina, tun kafin nayi maka ihuu... "Ashraf yayi dariya, yazo gabanta, ya tura ta kan bed din dake bayan su... "Jumy ta kara rikicewa, yaaa Allah, help me plsss... "Ta shiga rike towel din jikin ta.. ( _shiyasa musulunci ya hane mu da shan kayan maye, its never good to your health, n also kuma zai iya saka ka, ka tafka aikin dana sani, Allah ya shirya mana yan'uwan mu, yaran mu, da musulmai ga baki daya, da suka tafka harkan nan ameen_) "Ashraf yahau gadon shima.., yasa hannun sa tun daga wuyan ta, yana shafata har kan kumatun ta. "Jumy tace cikin tsawa, YOU R CROSSING YOUR LIMIT ASHRAF...get ur filthy hands off me!!!!!!!....ta shiga kokowa dashi.... Ashraf ya ware ido, ohhh look at ha...har turanci ma ta iya, you... ya nuna ta, ur are always full of surprises u knw. ... Yana kokarin kai bakinsa kan nata... Ni afrah nace idona bazai ga wannan cin mutumcin da ashraf ke shirin yiwa jumy ba....na kwashe yan littafaina na fice kamar walkiya... ~*AFRAH*~ [10/22, 2:44 PM] +234 814 393 3159: 🔎🔎🔎🔎🔎🔎🔎🔎🔎🔎🔎 ____________________________ *JUMAYMA* 《 ~yar bincike~》 *Jasus* *Spy* Episode~70-71 "Mami!!, mami!!! Tasleem ta shigo cikin falo a rikice, inda grany, kamal, mami da jalal da bai dade da zuwa amsa kiran mamin ba, suke a zaune... Mami ta mike, tace lafiyan ki kuwa tasleem, tasleem tace a rikice, mami, mami naje zan wuce ta dakin indo, naji ta tana sakin ihu... Grany ta mike, ihu? toh ko bata da lafiya ne? Kamal yace kuma dazun nan na ganta a kitchen she's perfectly ok. . Mami tayi hanyar kofa tana cewa, muje dai mu gani ihu kuma.., dukkan su suka bi bayan mamin, zuwa dakin jumy hankalin su a tashe, jalal kuwa gaba daya ya rikice, Allah dai yasa ba saboda maganar daya gaya mata bene dazun...darm it ya naushi hannunsa.. Suna isa bakin kofar dakin,sukaji ta sake kwala wani ihun.. Tasleem ta sauke ajiyar zuciya, wani dadi kawai takeji a zuciyarta, mami kinji ko ta fada tana kallon jalal, jalal ya matso bakin kofar, da hanzari, ya shiga bugawa yana kiran sunan jumy.., kamal ya karaso shima bakin kofar, yasa hannun sa kan handle din kofar, ai kuwa a bude take , murdawa yayi kofar ta bide.., gaba daya shi jalal din ma manta da ana bude kofa ta handle, hankalinsa baya jikin sa gaba daya.. " a take suka cunkusa cikin dakin.. Muryar grany naji tace.SUBHANALLAHI...ASHRAF mai nake gani haka..!!!! Da sauri nima afrah na figi yan komatsaina na kutsa cikin dakin har ina hada kafada da kamal daya saki baki.., aatoh kada a barni a baya lols. "What mai zan gani? Jumy a rakube a kasan gado, ta kudundune kanta cikin bed sheet sai rusa kuka take, gashin kanta ya barbazo a fuskarta da kafadunta, gadon duk jini akai, duk ya yamutse...ashraf na zaune a bed side ya daura hannayensa a kansa, sai ajiyar zuciya da yake sauke wa da karfi'karfi, idonsa kamar chilly dan jaa.... Mami ta ware idanunta, hakama kamal da tasleem, tace WHAT!! Did you do to her!!!ashraf!!! Ashraf ko motsi bai yi ba, sai shashshekar kukan jumy kawai akeji a dakin da karar fan.. Jalal ya karasa gaban ashraf, a fusace ya cukumo wuyan rigarsa, da take a bude, mabullen duk sun cire.. Yace cikin daga mury, WHAT THE HELL did u do to her??? Ashraf ya dauke kansa, jalal ya kara fusata, ya shiga dukan ashraf tako ina... Ashraf ya ture shi cikin fusata shima, LEAVE me alone! !! Yes ! duk abunda kuke tunani shiya faru...I RAPED HER!!!!!!!.. Kafin ya karasa maganar grany ta wanke sa da mari... Mami, kamal da munafukar tasleem suka sa tafin hannun su kan bakin su, cikin mamakin abunda ashraf ya gama furtawa.. Jalal zaman dirshan yayi a kasa, gaba daya yaji duniyar ta ishe sa..wannan wane irin fate ne, yarinyar da yake so kanin sa ya gama yiwa fyadr..., ashraf na layi ya fice daga dakin...yana surutan da basa da ma'ana. Grany ta matso kusa da jumy, da volume din kukan ta ya tsananta, ta riko hannunta, indo bamu san da wane kalma zamu fara baki hakuri ba... Mami ma ta duko kusa da jumy, muryar ta na rawa tace, indo ki yafe mana...ki yafe mana indo.. Jalal ya mike cikin fusata, ya fita daga dakin, tasleem da kamal suka bi bayansa suna kiran sunan sa. Grany da mami, suka mike jiki ba karfi, sukace ta jira su, zasu turo mata head maid yanzu nan.. Jumy tasa hannayenta cikin gashin kanta daya yamutse.., ta matse gashin nata, ta saki wani irin kuka mai tsuma rai..a hanzarce ta mike kamar wanda aka tsikara, jikin ta na rawa, ta jawo kayanta, ta dauki abaya ta saka, ta saka dugon hijabin ta, ta sungumi jakar kayanta, cikin sauri ta fice daga dakin , har tana hadawa da gudu, kamar wata munafuka ta nufi babban gate din mansion din .. "Tana fitowa gate din gidan, ta saki ajiyar zuciya mai nauyi.., ta juya ta kalli gate din gidan for the last time.. "Sannan ta tare mai taxi ta shiga, duba text din team leader tayi, address din hotel dinda zata kwana ne kafin gobe tabi morning flight zuwa Egypt, ta kalli mai taxi din daya kura mata ido yana kallo, ta fada masa inda zaya kai ta.. . "Sharaton hotel mai taxi din ya ajiyeta, tana tafiya kamar iska zata tafi da ita, har ta isa reception din hotel din.. "Ta amsa key din dakin ta, tabi elevator taje floor din da dakin ta yake. "Ta bude ta shiga, dire kayan hannunta tayi, ta fada kan sofa din dake bakin window, ta sauke ajiyar zuciya mai nauyi, gaba daya bata ma san tayi tunanin abunda ya faru cikin hours ago. ., ta mike a kasalance, ta fada toilet, tayi wanka sosai, ta kasa jikinta,sannan ta fito tazo tayi sallah, ta dade a sallaya kafin nan ta mike. . "Zama tayi kan gadonta, ta daura fuskarta da tayi ja kamar tomato a saman tafin hannunta, ya rabbih for much have happened in just 2-3hours..., hawaye suka taro a cikin kwayar idonta, wayarta ce tayi ringing, team leader calling from Skype, ta dauka tana goge hawayen fuskarta.. "Fada mata yayi, passport dinta na cikin side drawer na left side, tace hasanana sayidi (okay sir), sannan ta kashe wayar, ta turawa ummy dinta text, kada suzo daukarta a airport, sai ta fara zuwa agency dinsu.. "Washe gari by 6am na safe flight dinsu jumy ya daga zuwa Egypt. ■◇■◇■◇■◇■◇ A hankali ya fara bude idonsa daya yi masa nauyi, hade da bauri, yayi mika tare da hamma, sannan a kasalance ya dafa ya mike ya zauna.. "Kamal ya gani a zaune kan sofa din dakin, yana dannah wayarsa, sanye cikin sky blue din shadda.. Ashraf ya shiga bin dakin da kallo, kansa ya sara masa, ga nauyi da kan nasa yake masa, ya dafa kansa, yace, ohh hurts!! Kamal ya dago da kansa ya kalle shi, its 11am now, get ready fast, daurin auren ya jalal is by one.. Ashraf ya mike kamar zai fadi, ya harari kamal, and so..dole ne naje? Kamal ya mike yana shirin fita, yace dole ne kaje mana, after d super drama da kayi jiya daddare.., poor indo, ashraf yayi saurin daura hannun sa kan kafadar kamal, ya jawo kamal ciki, yace what do you mean? What happened to indo, what about her? Kamal ya fisge daga rikon da ashraf yayi masa, yace, ya ashraf u really surprised me, you ruined the poor girl life, for goodness upon all d sexy girls u hav..... kamal ya dan tsagaida dan takaici, .....and now the innocent girl.... she's no where to be found. ..... "And now the innocent gal ,..she's no where to b found" kalmomin nan sune suka fi tsayawa ashraf a brain dinsa.... Kamal ya juya cikin jin haushin halin yayan nasa yabar dakin a fusace.... " ashraf zaman dirshan yayi a kasa....what.. just. what d hell did I do to her.. "Ya dafa kansa daya ji kamar an daka masa adda akai, all he can remember is, when tasleem ta rada a kunnen sa, *rape indo*!!!! Yayi wani irin ihu..noooo. it cant be... MY STAR! !!MY STAR!!!! You can't leave me yasa hannu ya kama gashin kansa, hawaye na fita da idonsa.. You r my life!, bazan taba iya rayuwa babu ke ba, bazan taba samun kwanciyar hankali ba idan bakya tare dani, my *STAR* (sunan da zuciyarsa ta saka wa jumy kenan tun lkcn daya tabbatar da sonta yakeyi) "Kamar mahaukaci ashraf ya koma, sai sabbatu yakeyi, my star..my star has left me alone , I have destroyed my sparkling star, d star that lighting my dark dirty heart and madr me into a responsibility human ...ya mike cikin kuzari...ya nufi kan wani glass table, da ake ajiye su flowers, glass na decoration. .... ya shiga fasa duk wani glass dake dakin yana furta...."MY STAR.. MY STAR.....kamar sabon kamun hauka.... "Da sauri gaba daya family din suka karaso dakin nasa, hankalinsu a tashe..batool da neelam na ganin halin da yayan nasu ke ciki suka hau kuka... Mami ma kukan ta fara yi, kamal ya rike sa sai fisge fisge yake yi...leave me kamal, I have to end dis stupid life am leaving for. ..I.. I destrol my speckling STAR, now ba wani haske a rayuwata..., jalal ya wanka masa mari, common stop blabbing nonsense! Duk ba kai ka jawo ba, u r never responsible in ur whole life.. Daddy da zuwan shi kenan,ya karaso ciki, yaja hannun ashraf suka fice daga dakin... UMMY, AKHIE...jumy ta fada, saukarta kenan daga taxi, ta hango ummy din ta da yusuf a bakin kofa suna joran isowarta... "Da gudu ta karasa ta rungume su cike da murna, suma murnar suke yi sosai.. "Dakin ta shiga after a very long time, komai na nan yadda ta barshi, ta zauna akan makeken gadonta, ta shafa gadon tana mirmushi, at last, all the complications are now a By Gone... "Wanka ta shiga tayi, da sabulai masu kamshi, ta fito, ta shafa mayokan ta masu tsada.., ta kalli ring da bracelet din hannunta, tasa dayan hannun zata cire, sai kuma ta fasa, ta bude closet dinta mai dauke da outfits iri iri, ta dauki wata pink gown mai shegen kyau ta zura, ta sauko kasa.. "Wurin ummy dake zaune a falo ta nufa, tana cewa, oh my GOd "ya iilahi albayt alssaeid (oh my god home sweet home) Ta fada jikin ummy tana murmushi, ummy tace, lets go and hav dinner habibty, ummy ta riko hannun ta. "Suna isa dinning tadan tsaya, kallon varieties dishes din dake jere a table din tayi, haka Allah ke ikon sa, aiki kawai ya kaita ta dan'dana irin rayuwar da wasu keyi...,ummy ta dafa ta habibty why r u nt sitting? Jumy na shirin zama tace,"wasawf takul kifi"(zan cinye duka abincin nan, nan da seconds) Sukayi dariya tare da ummyn nata... ■◇■ *INTERVAL*■◇■ BAYAN WATANNI UKU Agent *jumayma khatoon*!! Jumy na gani ta karaso gaba ta sarawa, team leader, yayi murmushi,yace your mission for this month is out.. Jumy tace okay sir, team leader yace, you and agent M*ARWA ZAID*, will have to travel to *india/goa*, ur identity is a collage students, spy n investigate, about the culprit that murdered a student, *named natasha khannah*( mission dinki na watan nan shine kiyi BINCIKE KI NEMO WANDA YA KASHE WATA DALIBA MAI SUNA NATASHA KHANNAH). Jumaymah da marwah zaid suka hada baki wurin cewa, YES sir, hasanan sayidi, (ok sir), " _marwa zaid agent ce, da kadan ta girmewa jumy, arebian lady ce from yamen_" team leader yace al the very best, ya mika musu Identity cards dinsu,you will be leaving tomorrow, akayi dismissed dinsu. "A zaune take a balcony din dakinta , sanye cikin purple skirt da pink top, ta kama gashin ta gida biyu, ta daga kanta sama tana kallon blue sky, such is life, kullum by dis time, sai ta zauna a balcony din ta kalli sunset, har yanzu daimond ring din nan na jikin yatsan ta. " ASHRAF! Ta furta.., mr snuggles"i missed him" ta fada, tana murmushi,I really wana knw why u lie... ban san mai yasa yayi wa family dinshi karya ba ashraf... A take ta fara tuna ranar, watanni uku kenan da wucewar incident din....BAI MIN FYADE ba, ta juyo ta kalle ni , ni afrah na ware ido, u mean that day, Ashraf ba fyade ya miki ba.? Jumy ta kada kai tana murmushi... Then What really happened???? Na tambaya in curiosity...... Jumy ta kurawa ring din yatsan ta ido, ABUNDA YA FARU RANAR SHINE.... ~*AFRAH*~ [10/22, 5:17 PM] +234 814 393 3159: _ *JUMAYMA* 《 ~yar bincike~》 *Jasus* *Spy* Episode~72-73 "Lokacin da ashraf ya matso da bakinsa kusa da fuskata, iska ya shiga hurawa idanuna da suke a kafe, hawaye na sulala.., motsi yayi da bakinsa ya furta I love u my STAR, cikin murya mai sanyin gaske, yana kokarin kai lebensa kan dusty pink lips dina., na runtse idona,na saki wani irin raza'nan nan ihu, ashraf yayi saurin dagawa daga jikina kadan da kalama ihun da nayi ya tsorata shi. "Ina ganin haka, sai na samu damar jawo kwalbar perfume dina dake side drawer, da hanzari na dago kwalbar nan zan kwalawa ashraf akai..." dan ba karamin tsorata nayi dashi ba yau din nan,a lokacin harna fara dana sanin, barin zuciyata da nayi har ta fara kamuwa da son wannan betrayal din.. " Cikin hanzari, ashraf ya dago hannunsa ya kare bugun dana kai masa, , ai kuwa kwalbar nan ta sauka a tafin hannunsa." jini ya shiga zuba sosai daga hannun sa, da sauri ya mike daga kaina yana dafe da hannun sa, yana fadin ooouch oouch ouuch.. " ni kuwa Nayi saurin mikewa, ina tattara towel dina daya fara janyewa daga kirjina.. "Ashraf ya juyo yana kallona, yana rike da hannusa dake zubar da jini a tsakiyar gadon, ya karasa kusa dani, dana rabe a jikin bed head ina kuka sosai.. "Ina ganin yana niyyar matsowa kusa dani, nayi saurin jawo rabin wannan kwalbar, na nuna shi da ita cikin fusata, kada ka sake ka matso kusa dani..., gashin kaina duk ya watse ya rufe min fuskata da tayi jaa kamar red apple, idanuna duk sunyi popping waje, sun kumbura. "ashraf yayi magana cikin sanyin murya mai ban tausayi, *my star*, I will never ever thought of doing something dirty with you, na dago da jajayen idona na kalle shi.. "Ya kada min kai cikin nuna nadamar harassing dina da yayi, zama yayi, yana kallona cikin ido, yace, you r d first girl I ever loved so purely without any dirty intentions in my heart, na kurawa bakin sa ido yadda kalmomin daya fada ke fita so truthful. ., ya riko hannuna, da na rike kwalbar, ya amshi kwalbar ya girgiza min kansa, ni kaina nasan zuciyata ta gama falling dason Mr snuggles, ashraf ya sauke ajiyar zuciya, ya matso ni sosai, yasa hannayensa ya riko pale fuskata, yana kallon cikin idanuna, sai da muka dauki seconds eyes balls dinmu na roaming cikin na juna, ko kyaftawa bama yi.. Ya sauke lumfashi,

Chapter 9 of 12