Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
kofar, yayi murmushi, sannan ya fice. Dakin jalal ya nufa, ya bude kofar ya shiga, tasleem ya iske a zaune tana gisting jalal din, shi kuma yana shan pudding din da ta kawo masa. Hey! Man hope all is well, naga abt 10 missed calls dinka a wayana, goodness koh bashin bank naci ai sai haka..ashraf ya fada wannan maganar yana daga bakin kofan. Jalal ya watsa masa harara, ina kaje? Ashraf yace, naje shopping mana, gobe ne tafiyana. Jalal ya ajiye bowl din hannun sa, yace zamuyi magan later dakai.. Ashraf yace okay kawai ya fita daga dakin. Jumy na gama cin abincinta, a cikin ledan dama taga drugs dinta, tasha su duka ta wanke hannunta, ta nufi dakin ta. Tana shiga ta tube kayan jikinta, ta shiga toilet tadan watsa ruwa. Tana fitowa daure da towel ta zauna a gaban mirror, ta kalli kanta, hakanan zuciyarta ta dawo mata da moments din dasukayi da ashraf, since morning zuwa yanzu. Tayi dan murmushi hade da tsaki, not bad, sannan ta saka kayanta ta dawo kan bed dinta ta kwanta. Jawo laptop dinta tayi, ta shiga duba abubuwa. A audio din taji maganar ashraf da daddy. Daddy nifa wallahi bawai bana son naje bane, but all ur abroads companies are managed by uncle sufyan. Daddy ya fadi cikin tsawa,"I knw kuma nace kaje kayi 1week ka gano ya komai yake tafiya, so dnt argue with me! Ashraf yace okay daddy, sannan taji an bude kofa an fita. Jumy tasa hannu ta tallabi kumatun ta, "sufyan" ? Sannan naga ta dauki waya tasa kira, team leader dinsu ne, ta fada masa duk abunda taji, yace, agent jumayma, _ur mission is d most difficult one among ur team members, so get more closer to d family understand_? Jumy tace yes sir, sannan ta kare wayar.ta ture laptop din gefe ta kwanta, a take barci barawo ya kwashe ta. Washe gari tunda sassafe, jumy ta tashi, alhmdllh jikin ta ya warware, ta shiga side dinsu j.k.a, ko ina shiru, ta shiga gyara musu ko'ina. Tana cikin goge centre table, jalal ya kira sunanta daga bayanta. Indo? Jumy ta juyo ta kalle sa, da murmushi dauke a fuskar ta, jalal ya daure fuska, jumy tace ya jalal kayi hakuri ji...... Jalal ya tsaida ita, da hannunsa, ya isah I knw ba laifin ki bane, jumy ta kada masa kai, ya ashraf ne yazo ya tafi dani... Jalal na tafiya zuwa dakin sa yace, ki hado min coffee ki kawo min. Jumy tace tooh, ta ajiye towel din hannunta fari dan karami sannan ta nufa kicin din. Ta gama hada masa coffee din, ta daura a tray ta fito cikin sauri, ganin zaren gashin ta tayi akan tray din, oh yuks, ta maida tray din a hannu daya tasa dayan tana kokarin cire gashin.......bata ankara ba taji ta kifar da kofin coffee din a jikin mutum.... Awwwwwshshi...., da sauri jumy ta dago kai, tana ware idonta, sai ganin ashraf tayi yana ka'kkabe rigarsa ta barci da hot coffee din ya zubar masa akai.... Jumy takai hannunta cikinsa, ooh dan Allah kayi hakuri, wallahi ban lura bane, sorry sorry pls... Duk azabar da ashraf keji, amma sai daya kalli fuskar jumy da sauri, lokaci da take furta "sorry sorry pls' a tunanin sa bata iya ma turancin ba. Jumy ta katse masa tunani, data daura soft hand dinta, ta riko maxi hand dinsa, ashraf ya dago ido ya kalle ta, fuskar ta dauke da alamun tausayi n pity. Kan coach din dake falon ta tsaya, tace masa ka zauna ina zuwa, tayi saurin komawa kicin din cikin sauri... Ashraf yabi bayan ta da kallo kawai cos he's speechless.. Bata yi seconds ba ta fito dauke da tray a hannunta,ta karaso wurin sa, ta tsugunna, ta dauki kullin ice block din data kulla cikin hanky. Ta mika masa, ashraf ya kura mata ido, ya kasa amsar abunda take mika masan, gaba daya he's lost. Jumy jin yaki amsa hannunta harya sa'ge, ta dago da kanta, dark brownie eye balls dinsa taga sun kura wa fuskar kallo ...ta kyaf'ta idanunta, sannan tayi dan gyaran murya.. Ashraf ya juyar da kai, yace, wai ke bakya da ido ne ko me, imagine mutum yana tafiya n his mind is somewhere? Mtsww. Jumy tadan yi fuskar tausayi, kayi hakuri, gashi kasa kankaran, zai rage zafin.. Ashraf ya kalli hannunta, ha hands r very fresh gashi dan tubus tubus, data riko hannunsa dazun.... Jumy ta katse masa tunaninsa, ka amsa pls.. Ya mika hannu ya amsa, ya cire bottoms din gaban rigar sa, dai dai inda ruwan ya kona sa, yayi ja, ya daura kankaran akai, amma yana daura wa yana cirewa. Jumy ta girgiza kai, very slow at everything. .. Ta mike, ta amshi kankaran, ta kai hannunta kan kirjin sa, amma kwayar idonta na kallon kasa. Ta ringa juya kankaran tana zagaye ko ina.... Ashraf ya dauke kai, ganin ta matso sa, ya juyo kadan yana kallon fuskar ta, yaga yadda ta dauke kai da ido daga kallon kirjin nasa. Amma tasa hannu tana shafa masa kankaran, bai san lokacin daya saki wani ni'iman'taccen murmushi ba kumatun sa suka dan da'ga.... Jalal kuwa daya ji jumy shiru har kusa minti 15, sai ya mike ya fito dan dubata. Amma mai zai gani, jumy a duke tana shafa wa ashraf kankara a kirjin sa..... ~*AFRAH*~ [10/22, 1:27 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ *JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *by* *AFRAH* Episode~33-34 "Damtse hanna'yensa yayi, blue eyes balls dinsa suka can'za launi, ya kankace su, yana sauke lumfashi, da sauri ya juya ya shiga dakin sa ya bugo kofar da karfin gaske. Karar kofar nasa ya firgiyar da jumy, ta razana zata juya, rigarta ta tadiye ta, ta mikar da hannunta tana neman abun dafawa.. Ashraf yayi saurin mikewa ya kamo soft hannunta mai tsayi... Jawo ta yayi cikin hanzari, ta fado a kirjinsa, gwajab... Ashraf yayi saurin runtse idanunsa ya ciji small cute lips dinsa, dan yadda kanta ya bugi, kirjinsa, kuma dai dai inda ruwan zafin ya kone sa. Jumy najin ta a kirjin ashraf, taji wani irin yanayi da bata taba jinsa ba a rayuwarta...ta dago da kyakkyawan chocolate eyes dinta, a hankali har ta sauke su a fuskar ashraf. Taga yadda ya cije leben sa, ya kuma runtse idonsa, sai a lokacin ta dan iya fahimtar kyawun nasa. _"innah jamil haqqana"(he's really beautiful_,) _Duguwar Fuskarsa mai dauke da, medium eyes, kwayar idunsa brown, ce tamkar kasar saharah, sai bakinsa_ _mai dauke da karamin lips dinsa,masu kamar_ _pink pink but not dat pinky, sai hancin sa daya dace da yanayin fuskar_ tasa_.... Wannan tunanin duk jumy tayi sane, a cikin kalilin lokaci. Muryar batool ce ta katse su.... Ya ashraf! Batool ta furta da mamaki kwance a fuskarta. Da sauri ashraf ya saki hannun jumy, jumy tayi saurin ja da baya itama. Batool ta rike kugu tana musu kallon, me kukayi? Ashraf yadan daure fuskarsa, miye? Batool tace daddy yace kayi sauri ka gama shiri, morning flight zaka bi. Ashraf yace okay naji, sannan yayi hanyar dakinsa. Batool ta juya ta kalli jumy, " _I dnt blame you ya ashraf, she's πŸ‘ŒπŸΌ_tayi wa jumy murmushi kawai ta fice. Jumy ta sauke ajiyar zuciya, tadan daki kirjinta, ya rabb wat is dis happening with me? Ta dauke tray dinta ta mayar kicin, a bakin kofar taga broken cup din coffee, a take ta tuna da jalal, tace ohh ya rahman, ta dafa goshin ta, am such a bad gal, cikin sauri ta karasa cikin kitchen din, tayi sauri ta sake hada masa wani tea din ta fito ta nufa dakin sa. Jalal na shiga dakinsa, yayi jefi da books dinsa dake ajiye a ta study side din da yake karatu. Ya fusgar da iskan bakinsa, sannan ya zauna a bed side, why am I really disappointed, why? Why? Why? Ya naushi kafitar gadonsa, a hankali ya furta, a'uzubillah, sannan ya kwanta, ya runtse idanunsa, she's nothing to me, ya kamata na ringa controlling kainah.... Sai da yayi minti goma a haka, sannan ya mike ya dauki wayarsa dake ringing, tasleem ce ke kiran sa. Yadan tabe baki, ya juyar da bakinsa, sannan ya dauki wayar, tasleem ta kashe murya, (T na tasleem and J n jalal) T-hello swt bro? J-uhm yes ya kike? N why d early call? T-bakazo dining ba fa har yanzu. J-hm naji jogging ne. T-oh toh daddy na neman ka. J-ok ganinan zuwa.. Yana neman ajiye wayar, jumy tayi sallama ta shigo. Bai kalle taba, jumy tace, kayi hakuri wallahi har na..... Ya katse ta, ki mayar zan shiga main house now.. Kafin tayi magana ya fice abunsa, ta jinjina kai, sannan ta fito dauke da coffee din. Tana fitowa kamal na karasowa zai shiga dakin ashraf, ya dauki cup din coffee din da take dauke dashi a tray. Jumy tace ina kwana, kamal yadan amsa da sauri yana shige wa dakin ashraf din. Daddy ina kwana? Jalal ya fada yana neman zama a dining din, _inda mami, grany, neelam, tasleem da daddy ke zaune_. Lafiya our lawyer, baku zo breakfast ba da wuri, jalal ya shafa gefen fuskarsa, sorry daddy. .. Neelam dake kokowa da pepper soup din ganda, tace ya jalal ya jikin indo? Tasleem tadan harare ta da gefen ido. Mami tace, harna ma manta, how's she filling? Jalal yace lafiya mami. Batool ta fito cikin shiri, _sanye cikin, wando skinny jeans da silk top zuwa cinyar ta, ta daura gyele a kanta, da karamar jaka a hannunta_ Grany tace, uwar yawo sai ina.. Batool tadan turo baki, tana karasowa wurin su, yau fa ne zan fara zuwa makeup classes dina.. Mami tace ashe yau ne, ni na zata sai gobe nema anty nafee din tace, batool tace yau ne, tana kokarin daukar apple.... Zata saka a baki, taji an kwace shi daga hannunta.... Da sauri ta juyo cikin fusata... Ya kamal ohhh wooo! Ta turo dan bakinta, wlh ya kamal banaso fah..... Ta shiga tsalle tana kokarin amsar abunta. Kamal tare ya shigo da ashraf. _yayi shirin tafiya, sanye cikin black jeans da blue top mai di'gon fari a jiki_. Yana karasowa ya gaishe da iyayensa, daddy yace harka gama shirin? Ashraf yace yes daddy, yana niyyar zama, daddy yace good, maza hav some breakfast, kamal ya kai ka airport. Ashraf ya kada kai yana cin pancakes. Jalal yadan kallo shi da gefen ido. Daddy na shirin mikewa yace, jalal, yau uncle dinku zai zo, ina so ka bata files dinnan cos nima zanyi tafiya zuwa kaduna anjima. Jalal yace okay daddy. Grany tadan taba tasleem, kee uwar yan tunani.. Tasleem ta mike, tana cewa, am off, mami tace, kada ki manta ki bawa nafeesa sakon nan, tasleem na daukar jakar ta da car keys tace olrigt mami.... Batool na amshe rabin apple dinta wurin kamal tace, sis wait sai kiyi dropping dina....tabi bayan tasleem da sauri.... ashraf tare da kamal sun fito daga dakin ashraf din. Wasu maza masu aiki dauke da travelling bags a hannun su, biye a bayansu... Ashraf ya kalli kamal, u goo ahead. .. Kamal yace okay kawai yayi gaba, yana nuna wa ashraf agogon hannunsa, meaning kayi sauri... Hakanan yaji yana so ya kalli fuskarta kafin ya tafi. A kicin ya iske ta, tana yanka albasa tana goge hawaye da bayan hannunta, sai jan majina takeyi.... Yayi tsaye yana kallon ta, jumy jin kamar ana kallon ta, yasa ta juyo... Idonta cike da kwalla. Ashraf ya karaso wurinta, ya nuna kwallar dake kwance a kumatunta, wannan hawayen, duk na missing dina ne koh, ya daga dark giran shi mai cike da gashi... Jumy tasa hannu ta goge, ta girgiza masa kai, mai yasa zanyi missing dinka... Ashraf yadan matsa, cike da dana sanin furta wannan maganar" Yace anyway, zanyi dan tafiya zuwa Egypt' Yana ambaton Egypt, gabanta ya fadi.... Yaci gaba, so kullum ki ringa gyara min dakina, ya juyar da brownie eye balls dinsa, it's ur duty anyway. .. Jumy tace toh, zanyi inshaAllah, ashraf ya kada kai, sannan ya juya ya fice daga kicin din. Jumy ta daga hannu sama, ya Allah, ka rufa mini asiri, dan na samu nasarar abunda ya kawo ni.... ~*AFRAH*~ [10/22, 1:27 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ *JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *by* *AFRAH* Episode~35-36 Mum! Mum! _tasleem data shigo katafaran falon gidan SUFYAN,ke kwalawa nafeesah kira, matar sufyan kuma mahaifiyar hanan_. Mum ta fito daga kitchen _sanye cikin riga da skirt na atamfa, sai a rantse da Allah bata haihu na tukun, dan mum akwai iya keeping kanta fit_ oyoyo oyoyo, mum ta fada tana karasawa wurin tasleem. Sukayi hugging juna suna murmushi. Taslem ta rike kugu tana kallon mum, like seriously, mum mai kikeyi a kitchen? _dan tasan mum is a very busy woman, bata damu da shiga kitchen ba ko kadan_ Mum na neman a zama a kujera, tace darling, kinsan middle class mutanen nan basu san taimako ba, jiya sukayi serving dinmu samosas din da suka ba'ce, imagine, hanan har ciwon ciki tayi, u knw ha n samosas. .. Tasleem ta yamutse fuska, dey r all dsame, always causes trouble to pple mtsww. Ta samu wuri kusa da mum ta zauna, tana fito da wayan ta daga cikin hand bag dinta. Mum we hav a problem. Ta fada fuskar ta dauke da damuwa. Mum ta muskuta ta zauna, tace darling wane irin problem? Tasleem ta yatsine fuska, mami ta kawo wata new house help wa j.k.a, n yadda na lura ya jalal is developing feelings for dat bitch mum. _ta riko hannun mum dayaji bangles masu tsadan gaske_ u knw mum, bazan taba iya rayuwa ba ya jalal ba, I so much love him mum kin sani, zirarin kwalla ya fito daga idanunta, daya sha makeup. Mum tayi saurin sa dayan hannunta, ta gogewa tasleem hawayen dake kwance a kumatun'ta. Darling, stop pls, ba wanda ya isa ya raba ki da jalal, come on darling, do think na bada ke ne abanza, kin zata zan iya daukar diyar cikina na bawa wata dan farin cikinta, ni na rasa nawa. Mum ta girgiza kai, no ! _bayan mami ta haifi su jalal, ashraf, kamal, dukkan su maza, a kullum addu'arta Allah ya bata diya mace, dan mami house wife ce, bata sawa kanta son abun duniya ba, wanda Allah ya bawa mijin ta ya ishe su rayuwar duniya.bayan shekaru masu yawa, Allah ya bawa nafeesa ciki, ta haifi tasleem, toh kullum nafeesa bata kasa dan business dinta na kasuwanci, sai mami tayiwa daddy magana, akan tana so su bata tasleem, tunda dama anan take ajiye ta idan zatayi tafiye'tafiyen ta.ba wani jan magana Sufyan ya bawa mami tasleem, wanda ita kuma nafeesa ta yarda ne, dan tana da wani kuduri a ranta, bawai hakanan dan Allah ta bayar da diyarta 'ta ba_. Mum ta gyara zamanta, darling, ur uncle is d millionaire, abban ku, is jst his dog, abban ku dan aiki ne kawai a wurin safwan safana, ya kamata by now ya bawa abbanku wasu shares a dukiyar shi, but no, ta girgiza kai bai basa ba, so I use u my child, to gain all dat wealth of his. Tasleem ta kalli mum dinta da mamaki kwance a fuskarta, use me mum bt how? Mum tayi murmushin mugunta, darling soon zaki zama matar jalal, n jalal is d first n most trusted son of SAFWAN SAFANA..ta daga wa tasleem gira...tana murmushin mugunta.. Tasleem ta murmusa itama, I get u now mum, ta rungume ta, mum ta rike tsam, so kada komai ya dame ki, nasan duk yadda zan tsara komai, ta dago fuskar tasleem tayi mata peck a goshin ta.. Saukowar hanan, tana sanye cikin kayan barci, yasa suka kallo ta. Sis is here, ta fada tana karasowa wurin su. Tasleem ta mike ta rungume ta, little sis, ya jikin naki, hanan ta yamutse fuska, sis am all exhausted, ta samu wuri ta zauna. Tasleem na fiddo sakon da mami ta bata ta bawa mum, tace, ya ashraf yayi tafiya yau, hope kin sani? Hanan ta turo baki, bai fada min ba, bt let me call him nw, ta mike ta fice. Tasleem ta bawa mum sakon ta, sannan suka haura sama a tare. ***** A Egypt. .. Bayan kwana biyar ashraf duk ya duba companies din su dake kasar, everything seems olryt. Yau ya shirya dan zuwa wurin wani frnd dinshi, yusuf hussein, dake aiki a Egypt din, bt university daya sukayi. Ya kirashi yace, masa yana gidan auntie dinshi, ashraf yace ya turo masa address din gidan, yusuf ya tura masa cikin farinciki. Da yamma ya iso gidan, gidane babban gaske, ashraf na nan a tsaye yusuf ya fito, kyakkyawan saurayi ne sosai, balarabe. Sukayi hugging juna da ashraf, yusuf yace, salamu'alaikum, ashraf ya amsa masa. Yusuf ya riko hannun ashraf har katafaren falon gidan. Sannan yace wa ashraf, let me call my auntie bro. Baiyi minti biyu ba, sai gasu tare da mata kyakkyawar mata balarabiya, _ummy din jumayma readers😳 _ Ashraf ya mike cike da girmamawa, ya gaishe ta, amma sai yaga kamar tana masa yanayi da wata, but who? Ummy ta amsa da sakin fuska, sannan tasa masu aiki su kawo musu refreshments. Dakin yusuf suka koma suna ta fira, yusuf ya mike ya shiga toilet. Wayar yusuf din dake ajiye ta kusa da ashraf tayi ringing, picture din jumaymah ne sanye as lock screen wallpaper dinshi..... Ashraf na cin fruits, yaji wayar ta dame sa da ringing, naga ya mika hannu yana shirin daukar wayar.... Wayyo, readers, ku taya jumy da du'a, kada ashraf yaga pic dinnan nata...... ~*AFRAH*~ [10/22, 1:28 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ *JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *by* *AFRAH* Episode~36-37 "Hannun'sa na kai wa kan wayar, ya dan juyo da kansa dan kallon screen din, kara bude kofar toilet din'ne yasa ya dakatar, ya juya ya kalli yusuf dake kokarin fitowa.. Ashraf yace, oh man, ur phone has been ringing for a while now, ya dauki wayar ya mikawa yusuf yana kokarin ajiye seed din grapes a cikin plate din dake kusa dashi, kan wani karamin table. Yusuf ya gama wayar'sa ya ajiye akan bed din. Ashraf yace, man ur aunt house is so quiet, jst sweet for my liking. Yusuf yayi dariya, d talkative is not around daz y is d house fills so dull. Ashraf ya kalle sa, talkative ? yayi dariya who's dat? Yusuf yana mirmushi yace, a crazy sweet girl, cousin of mine... Ashraf yayi dariya, u never talked about ha before? Yusuf yana danna wayarsa yace, she's JUMAYMAH by name, here's her picture...yana kokarin mikawa ashraf wayar, wayar ashraf din ta fara ringing, daddy ya gani a screen din, yadan daga wa yusuf hannu, irin giv me a minute. Sai daya dauki lokaci sosai, sannan ya ajiye wayar, hade da mikewa, yusuf ya kalle sa, man where you heading to so fast? Ashraf ya juyar da idanunsa, man am heading to the usual joint, ya daga masa girar sa, remember? Yusuf ya kwashe da dariya, like seriously, u didn't stop dat habits of yours. ? Ashraf ya murmusa, come on guy, I knw u didn't either. ..ya sake dagawa yusuf gira. Suka kwashe da dariya, suna tafawa, sannan suka fito cikin shiri, suka yiwa ummy sallama suka fice. ****bayan sati day. Mami ni gaskiya bazan je ba,mami imagine fah d whole me zaku yiwa arrange marriage? No mami I won't agree with that.. _tasleem ce ke yiwa mami wannan maganar, zaune suke a dakin mami din, babban gaske ne, mami na zaune ne a saman bed, tasleem kuwa a tsaye take, fuskar ta dauke da damuwa_ Mami ta lumfasa, wait tasleem bawai muna son muyi miki dole bane, its just that. ..... Tasleem ta katse mami, noo mami ni na riga na tsara wa kaina, rayuwar da nake so nayi, I will soon start working, bayan nan zan fito da miji, I promise. ..ta shagwabe fuska. Mami ta mike ta riko hannun tasleem, my child, ki gane, wannan yaron baban sa n ur daddy r business partners ne, so kada ki bawa daddy dinku kunya, ki fita kawai ku gaisa...mami ta damtse hannun tasleem pls my child uhmm? Tasleem tadan saki fuska kadan, mami just gaisuwa ko? Mami ta kada mata kai..tasleem tayi dan murmushi mai kama da ya'ke, tace okay mami, jst for u n daddy. . Mami tayi murmushi ta rungume tasleem din. Neelam ce ta shigo dakin _sanye cikin atamfa gown_ mami visitor din ya tasleem din ya shigo compound. Mami tayi murmushi, ta dafa kafadar tasleem, je ki shigo dashi habibti, tasleem tayi murmushi okay mami, sannan ta fice.. **** I have to check all those peppers, _jumy ta fada, tana tsakulo dustbin, (wurin zubar da shara) wasu peppers ta gani duk an tearing dinsu, kuma data duba taga kamar na company din *safwan safana* ne_ Tasleem ce ta fito ta bayan main house din, tana amsa wayar mum dinta. Mum u know I don't like ageing with her, ehh na gane, but ya zanyi ? Dan bana so ma naga fuskar mutumin nan, mum am made for only ya jalal.. u knw mum....ta tsaya da mgnr da take.. .hango jumy da tayi a wurin zubar da sharan, tasa ka sanda tana jawo papers dinnan.. Mum I got an idea, kada ki damu bye ta kashe wayar. Wurin jumy ta karasa tana yatsune fuska.. Kee! Ta kwala wa jumy kira, jumy ta juyo a dan razane. Na'am, tasleem tayi mata nuni da hannunta, matso.. Jumy a zuciyarta kamar ta ma'ke tasleem take ji... Tazo ta tsaya kusa da ita, tasleem tace, akwai aikin da zaki min, zo.. tasleem tayi gaba, jumy ta biyo bayanta. A dakin batool, tasleem taja burki, ta juyo ta kalli jumy, ina zuwa, ta fice. Jumy ta tsaya kallon yanayin dakin, purple ne wallpaper din dakin, very girly. . Tasleem ce ta shigo dauke da kaya a hannunta, tazo ta mikawa jumy, saka kayan nan, am sure zasuyi sizing dinki... Jumy ta amsa da mamaki kwance a fuskarta, mai yasa zan saka ? Tasleem tayi dan tsaki, ta zauna a bed din, sannan tayiwa jumy bayani. Zakije waje akwai wani bako, yana jirana, kiyi kamar ke ce ni, I mean wear a mask of me. Jumy ta fahimce ta, amma sai ta ware idonta, toh idan ya gano fa, bake bace? Tasleem taja tsaki, jst do as I say, kiyi yadda nace kawai! Jumy ta saka wata arebian gown ce, black mai shegen kyau, dama arebian gown ne best outfit dinta, yana mata kyau sosai a jiki, suna amsar modelling structure dinta, ta yana wani pink n grey gyele. Tasleem ta yamuste fuska, a zuciyarta tace, she's really a beauty duk da bata da wani haske sosai, tazo ta zauna tayiwa jumy simple makeup.. But hey! Tayi wani irin kyau gaba daya ta canza, fuskarta sai kyalli takeyi, *haha kudai siffan ta jumy kamar chocolat arebians looking muah* Tasleem tace okay kije yanzu, and pls kada kiyi masa kauyan cinki. Jumy ta kada mata kai kawai ta fice. A hankali take tukun ta, har ta karaso wurin wata babban mota mai kirar prado da akayi parking a compound din gidan, saurayin dake ciki, yana ganin ta tsaya a wurin motar tasa, ya fito _dugo ne, mai matsakaitun idanuwa, hancinsa nada tsayi, sai bakin sa mai kayar karanfani, da gani bazai rasa shan sigari ba. yana sanye cikin suit, bakake da tie blue_ Yana zagayowa wurin jumy, yayi mata sallama. Jumy da kanta ke a duke, ta dago dan amsa masa sallamarshi.... Idanun su na haduwa dana juna, naga sun ware su a tare suna nuna juna da hannayensu...... Jumy tace,πŸ‘‰πŸΌ YOU.... _salamu alaikum readers of jumayma, MY HABIBTIES, am grateful to all of you for reading dis story of mine. Jazakallahu'khairan, Allah yabar kauna.sannan please ina neman yafiyar ku, pls n pls forgive me if by any way I hurt you A rashin sani_ *Include me in ur du'a* *Pls kada errors din ciki su dame ku bana samun lkcn editing ne* ~*AFRAH*~ [10/22, 1:28 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ *JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》2016 Episodes~38-39 "Sarauyin ya ware idanunsa, yace , you! Ya nuna jumy. AGENT JUMAYMAH KHATOON! jumy tayi saurin kallon sashen ta, tace da cool voice dinta, SSS MURAD MALIK, what r doing here? Dukkan su, fuskokin su kwance da mamakin ganin juna. Murad yayi dariya, ni zan tambaye ki wannan question din, ya daga mata girar sa daya, wat are u up too really? I knw u, I knw u ya ringa nunata da yatsa. Jumy ta juyar da kwayar idonta, ta saki muryanta, tamkar yadd take a jumayma khatoon(spy) dinta. Tayi two steps, sai gata kusa dashi kadan, you knw how our job is, so don't asked me being here, ta lumshe idonta ta bude. Murad yayi dariya, anyways, am here for an arrange marriage, by d way, bake nake expecting ba, where is d tasleem or wat ever shes called, ya juyar da idonsa. Jumy tayi dariya....dai dai nan wata BMW fara ta sako kai cikin gidan... Tana parking, kamal, jalal, da ashraf suka fito daga ciki, _yau ne dawowar ashraf, so , jalal da kamal sukaje dauko shi daga airport_. Suna fitowa, sukazo wuce su jumy suna dan firan su, jalal ya kalli sashen da su jumy suke a tsaye, bayan ta kawai suke gani... Jalal yace, su waye acan? Ashraf yace, mayb frnds din tasleem ne kasan ta da frnds all ways new faces. Kamal na wasa da key din hannunsa, yana wur'wurna shi, sai fadowa yayi ya bulla wurin da su jumy suke... Seriously jumayma, I won't accept any mission dazan bar har country dina, murad ya fada yana gyara tsayuwar sa. Jumy tayi dariya, M.M kenan, ok back to ur question, tasleem is busy daz y bata fito ba. Murad ya juyar da idonsa, I knw she's not, d whole daughter of a millionaire, ya girgiza kai. Nah nah. Jumy ta kwashe da dariya, and wat r u also? Murad na shirin magana... Kamal ya karaso wurin su, ya duka ya dauki key dinsa, amma mai yana dagowa ya kalli jumy, mutuwar tsaye yayi.. What! Ya fada cikin daga murya, sai lokacin jumy ta kula dashi a kusa dasu, ashraf da jalal suka juyo suma... Kamal ya nuna jumy, is dat really indo? Jumy ta saukar da idonta kasa.. Ashraf da jalal najin haka sukayi saurin karasowa wurin su.. Jalal ya kalli jumy da mamakin ganin ta a haka.. Ashraf kuwa wani irin abune yaji ya tsirga masa, gaba daya fuskar sa ta canza launi.. Ya kalli jumy cikin tsawa yace, and wat d hell r u doing here? Ya nuna ta sama da kasa, and why r u dressed like dis? Me kikeyi anan!? Jumy cikin second daya ta maida kanta INDO, tace cikin muryar tausayi, ya tasleem ta ta ta bani, aiki nake nake mata... Murad na ganin haka, ya juyar da kai gefe, kamar gaske, yace, ooops, oh my God, ya kalli su jalal, guys dont tell me dis not tasleem, ya nuna jumy yana yatsine fuska.. Ashraf yaja tsaki, ya fice abunsa, jalal yace wa jumy, come on koma kan aikin ki joor, suka fice tare da kamal... Jumy ta kalli murad, sukayi wa juna murmushi, sannan suka sara wa juna, ya shige motar sa ya fice... ~*AFRAH*~ [10/22, 1:32 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ *JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *The spy* *By* *AFRAH* episodes~40-41 *this episodes is dedicated to you DiDi @FERTYMERH XARAH πŸ’ž* "What d heck is dis unknown feeling? Ya jekar da wayar dake hannunsa kan bed, _ashraf ke fadin haka bayan ya shigo side dinsu, zuciyarsa yaji tana ta bugawa, ganin jumy da yayi da wani, gaba daya hankalinsa ya kasa kwanciya_ Ya zauna gwajab a bed, ya saka hannayensa a cikin gashin kansa, da yaji gyara sosai, _baki ne gashin ashraf,

Chapter 5 of 12