Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
his's just 'creamy in colour', yana da manya manyan idanuwa, sanye cikin short nikka fari, da singlet, itama fara,bazai wuce dan shakaru 25 ba, ya sauke lumsansun ida nunsa kan jumy, fuska nan da gani yana cikin barci ne ya taso. Ya daure fuska yace, so?, jumy ta washe baki, ta mika masa tray din hannunta, gashi coffee din. Ya wani yatsine fuska, coffee? Ya sake kallon ta, yaga duk janbaki da kwalli an zane fuska, yayi saurin matsawa daga ciki, ya nuna ta, ke? Daga inaa? Jumy ta washe masa fararen hakoranta suka baiyana , zatayi magana, aka bude dayar kofar mai latter *J* ..... Another handsome da bazai wuce shekaru 29 ba, ya fito sanye da jallabiyya. Ya kalli gefen sa ganin kofar dayan a bude, ya kalli jumy ya kalli kanin nasa. _KAMAL_ wats going on here? Kamal ya nuna jumy, bro jalal, a ghost, (fatalwa) _JALAL_ ya karaso wurin su, ya kalli jumy sama da kasa, yace kee daga ina haka? Waya baki izinin shigowa nan? Jumy ta kyfta idon ta, nice sabuwar mai aikin. Gaba daya suka hada baki, what'? Kamal ya kalli jalal, bro meyasa mamie ta cika mana irin wannan ne? Look fa ya nuna jumy, dis village gal for goodness sake. Jalal ya yatsine fuska, ganin yadda take shushe shushe, yaja taski yayi ficewar sa, I have to talk to mamie. kamal ya harari jumy yana yatsine fuska, kima bace a nan kafin ya ashraf ya ganki, ya banko kofarfa . Jumy ta saki ajiyar zuciya, ta koma kicin tana jan tsaki, gaba daya ma kayan jikin ta sun ishe ta, ga makeup din haukan nan duk ya dame a fuskarta ta. Tana nan zaune aka sake kiran wayar, ta mike taje ta dauka, a fusace yace, are stupid, ina coffee din? Jumy tace wane room zan kai? Ya kashe wayar kawai, tana jin an kashe, tayi dan tsaki, kai ka sani. Ashraf dake dakin sa, kwance a kan makeken gadon sa yana jin music, ya mike a fusace, who d hell is dis stupid gal? Ya saka silifas dinsa masu laushi ya fito daga dakin ya nufi kicin. A tsaye ya iske ta ta juya baya tana wanke kaza, dan fara musu abinci, tunda taga time table din nasu. Yace kee! Jumy ta juyo da sauri, suka hada ido, ashraf ya karaso wurin da take tsaye, ya yatsine fuska, oh m G ya buga kafar yaja tsaki ya fice da sauri.jumy tace so much characters , i think nama san wannan..πŸ€” Tace yes! D guy at d airport ta daga gira, dama yaron safwan safana ne?ta bi kofar da kallo dan yadda ya wani bugo ta kamar zata cire. A dinning, mamie, neelam,tasleem suna cin breakfast, batool ta sauko tana kumbure kumbure... Tazo ta zauna itama ta buga uban tagumi, mamie ta kalle ta, batool kema fa kinsan halin yayanku, jiya he was very angry alot, ya kira ki kika ki dauka, n wen u answer, kika masa karyan wrong number. Batool ta kalli mamie da sauri, mamie ni, ta nuna kanta, tasleem dake cin eggs rolls, tace ahan, n u knw ya jalal baya daukar raini , sai fa da ya kamal ya dunka basa hakuri... Batool ta mike, ni bana ma fa da caji jiyan, and baku ga yadda ya wani min tsawa ba ne dazu, Allah ya jalal ya cika masifa, kuma saina fadawa daddy idan ya dawo... Mamie tace ai maganin marar jin kenan, batool tayi dan tsaki, ni bazan ma schooling anan kasar ba, ya jalal dinnan na damun mutum.... Shigowar ya jalal yasa tayi saurin komawa ta zauna, ta jawo bowl din salad zata zuba a plate.... Yana karasowa ya zauna, yana shafa kan neelam dake gaishe sa, sannan shima ya zauna.. Ya kalli mamie, haba mamie, zai sake magan kenan, ashraf ya shigo cikin falon shima.... Ya tsaya yana sauke lumfashi, mamie for goodness sake mai yasa kike mana haka? Jalal yace ashraf sit first, ashraf na zama, kamal ya shigo shima, yana wakar olamide, ya zauna kusa da batool yana jan gashin ta datayi parking a tsakiya,ta, tayi kara auuuush ya kamal bana so fa... Ya harare ta, ya kalli mamie, ina kwana , ta amsa tana murmushi, sannan tace, wato kunzo muyi shari'a ne? Toh let me make it clear, bazan canza indo ba, idan bakwason ta, sai ku ringa aikin wahalar ku da kanku, daddy dinku shike bata ku wallahi, bakwa ganin kowa da daraja, nasan duk yau ba wanda yaje gaida grany, sai neelam. Sukayi wiki wiki, mamie ta kalli ashraf, kai da kazo tundaga Newyork , ganin ta, am sure ko hanyar side dinta baka kalla ba tukun. Ashraf ya mike yana, kumbure fuska, mamie jiya am tired dana iso, shiyasa fa banje ba, jalal ya mike shima, bari na shiga wurinta, ku kuma kun manta yadda ake gaisuwa ne halan? Yayi wa su taslem tsawa, batool baki na rawa tace good good morning, (bacin dazun da suka hade ya dawo jugging ta gaishe sa amma sbd tsoro harta manta) taslem ta hade yawu kut, sannan ta gaishe sa itama. Ya kalli mamie yace, dama ni maganar wannan kazamar yarinyar ne, kinsani mamie I got allergic easily , kuma she looks dirty yarinyar wlh . ...kamal yayi caraf yana cin apple, nt dirty kadai ya jalal har kama da ghosts tana yi wallahi, kinga fuskarta kuwa mami yukkks. ... Tasleem ta shiga dariya, batool na taya ta, jalal ya fice wurin grany, ashraf ya koma side dinsu dan yayi wanka. Jumy ya gani tana ta faman mopping din corridor dinsu, ruwa jaga jaga a kasa, bai ankara ba yaji santsi ya kwashe sa suuuuuuu..... *Afra* [10/22, 1:23 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ γ€Š *JUMAYMA*》 [Yar bincike] ___________________________ *BY* *AFRAH* episodes***9⃣__πŸ”Ÿ Timmmmm kake ji, ashraf yasha kasa... Da sauri jumy ta juyo dan ta basa baya, amma jin karar faduwar wani yasa tayi sauri ta juyo.. Ashraf ta gani...yayi zaman yan bori a kasan tiles. ... Dariya sosai ya bata dan yadda ya wani runtse ido yana cizan leben sa.. Ta fara dariya a hankali, tana rufe bakin ta, amma inaa ta kasa rike dariyar ta, ta fashe abunta tana kyalkyatawa.... Ashraf ya bude ido, ya kalle ta, Fuskan nan a daure, ya sauke lumfashi mai karfi, ya tashi, a fusace ya karaso wurin da take, kamar wani zaki.. Jumy ko a kwalar rigar ta, dariyar ta kawai takeyi... Yana karasowa, yakai wa keyar ta duka, ta kalle shi, itama adan fusace, amma tuna ita wacece a gidan yasa tayi saurin cewa, afuwan, kayi hakuri, ta sadda kai kasa.. Ashraf yaja tsaki, ya nuna ta da yatsa, kee! R u mad, kin zubar da ruwa mutum ya fadi, n all u can do is, ki bude dirty mouth dinki kina dariya! Jumy tace kayi hakuri, ya sake jan tsaki, yace, kee! Wannan should be d last, kuma ni nan sai nayi maganin ki, kima yi quiting wannan aikin, jumy tayi saurin kallon sa, yace oh yes, sannan ya shige daki, ya kwaso kayan sa, masu uban yawa, wasu ma a akwati suke, ya hada duka, yazo ya jefar mata su a jiki, kwashe su kije ki wanke, n kada kiyi ma attempting wanke su da machine, ya juyar da ido, koda yake bush girl kamarki ma ai bata san yadda ake operating dinshi ba... Jumy zuciyarta kamar ta fashe, tunda take a rayuwarta, ba'a taba mata irin wannan wulakancin ba, tsanar ashraf ta dasu a zuciyarta, bata san hawaye sun fara zubo mata ba.... Ashraf yayi murmushin yake, yace, idan baki bar gidan ba, toh ba kuka ba har sumewa sai kinyi saboda aiki, mtsww Jumy bata tanka masa ba, ta duka tana kwashe kayan, kamal ya karaso wurin yana cin chewing gum, yayi dariya.... Ohhhh ya ashraf, I like ur style, ashraf yace, da turanci, dis thing will not last long I promised u, ya nuna jumy. Kamal ya shige dakinsa shima, ya kwasu, short nikka dinshi da singlets, ya jefa wa jumy a jiki, ki wanke harda wannan, sukayi dariya a tare, sannan kowannen su ya shige dakinsa. Jumy takaici ya ishe ta, tace a zuciyarta, I hav to be strong! Ta runtse idonta, ranar farko kawai amma harta fara kuluwa? No dole sai ta daure dan tayi abunda ya kawo ta, wato binciken SAFWAN SAFANA.ta sauke ajiyar zuciya, dan wani karfi daya zo mata..ta mike tana ciccibar kayan, wasu na fadowa... Jalal ne ya shigo, yana sauri dan shiryawa ya tafi aiki, bayan ya shiga wurin grany dinsu ya gaishe ta... Ganin jumy yayi, tana wahalar kwashe lodin kayan su ashraf, ya girgiza kai, dis boys basa ji.... Kayan duk sun rufe mata fuska bata ganin gaban ta, tazo tana tafiya dakyal dakyal....sai jin ta buge mutum tayi, tadan ware ido, addu'arta kada dai ashraf ne, dan ta lura baya da mutumci.... Tayi saurin sakin kayan a kasa dan ganin waye ta buge haka... Jalal ta gaji, a tsaye, dama shi ba mai yawan sakin fuska bane, ta shiga kyafce kyafcen ido, tace kayi hakuri wallahi ban lura bane...... Jalal ya daga mata hannun kawai ya fice, dan baya son ma kallon fuskarta... Ashraf an sha wanka, ya saka kanana nan kayan sa as usual, ta fesa turaren, mai tsadar gaske...zai fita kenan aka kira shi a waya, ya dauka, yana murmushi.. My swtbaby, ya kike, yana magana kamar bayaso... Yana amsa wayar har ya isa sashen grany, madaidaici ne, amma ya masifar haduwa.. Yana kutsa kai falon, ya kashe wayar dan yasan halin grany dinsu. A kwance ya iske, batool tana chatting tana murmushi...ya karaso yana sallama... Amma inaa hankalin ta nakan wayarta, yazo dai dai wurin ta ya fisge wayar daga hannun ta... Ta mike da sauri, tana ganin ashraf ne ta shagwabe fuska, ya ashraf pls ka bani wayana pls, ashraf yace, dawa kike chatting haka kina wani washe baki? Batool zatayi magana, grany ta fito daga dakin ta, tare da neelam, tace bata wayarta maza! Ashraf ya kalli grany, ji wadda akace bata da lafiya for goodness sake. .ya tabe baki.. Dadtijuwar matar, mai kyau sanye cikin gown, ta karaso falon... Ai kai dinnan bansan wane irin yaro bane, ka bata wayarta kazo inada magana dakai...grany irin matan nan ne marasa wasa ko kadan. Ashraf ya jefawa batool wayar..sannan ya zauna a kujera kusa da grany... Grany tace wato harka manta gobe nake cika shekaru 69 ko? Ashraf yadan susa keyarsa, ohh God na manta grany, ta kai masa duka a baya, ai na sani, kullum ai kaine ke mantawa, shiyasa na fadawa mahaifin naku, yace maka bani da lafiya kazo... Ashraf ya dan daure fuska, toh grany dole ne sai ina nan zakiyi celebrating dinki? Grany tace, nasan fa halin ka ashraf, chilling kawai kakeyi, u r done with ur studies, ashraf ya rike hannunta, pls kada ki fadawa daddy pls, (dan yasan ta da background bincike, ko ina suke, zata iya tura wani ya gano mata halin da suke ciki, balle ashraf da kamal sune marassajin) Ashraf ya shiga wani, lallashin grany, harta ce bazata fada ba, amma sai tayi punishing dinsa. ashraf ya saki baki, a zuciyarsa yace wayyo Allah, grany ko rigima, shi yanzu ai ya wuce munzalin da za'ayi punishing dinsa.... Batool dake zaune can nesa dasu tace, good grany,tana jiran taji miye punishment din ashraf. Grany tace, ok fine tashi kaje idan daddy din naku ya dawo na fada masa komai, da pictures din duka na nuna masa... Ashraf yayi murmushin yake, haka zamuyi dake my matar, fada min toh waz my punishment ya kai kunnen sa kusa da ita? Batool da neelam har suna hada baki wurin cewa, ohh noo!!!! Dan sun so suji. Grany ta rada masa a kunne, punishment dinka, shine sai kayi decorating venue din party na gobe, n in my style ka dai gane... Ashraf ya hade yawu dakyal yace ok ok naji, kamar zai kuka, dan yasan halin grany, every year, masu mata decorating venue nashan wahala, gane taste dinta dana da wahala sosai, idan ansa red tace ya ciza dayawa idan ansa white tace yayi colourless.... Ashraf ya mike, yace nina tafi, grany tayi dariya, a garden ne zamuyi dis yr , so wakeup early, ashraf dakyal yace toh ya fice yana kumbure kumbure.... Neelam da batool suka kwashe da dariya, dan ganin irin yanayin fuskar ya ashraf dazai fita, sun san aikin wahala ne aka basa, dama duk gidan shine raggo. Jumy kuwa, laundry section dinsu taje, washing machines har guda 4 ta gani, ta ajiye kayan a table, sannan tace thank God bazan sha wahala ba, Allah yaso ta ta iya amfani da irin su, ta bude gaba daya ta zuba kayan a cikin uku, tayi setting abunta, sannan ta sauke ajiyar zuciya tana murmushi, nima zan maganin ka MR mischievous... Ta mike ta fito, ta shiga kallon yanayin gidan, tace so big yazanyi na samu shiga side din safwan safana, ta juyar da ido, I have to be brave, sai na saye zuciyar yan gidan... Zata juya ta koma, ta hango wani building karami, ga securities sun zagaye shi, tace ina ne can? I hav to find out, ta koma laundry din, ta ciro kayan ta shanya su...sannan ta koma kicin, ta shiga hada musu abincin ranan su, pizza wit olives, sai salad, sai fresh grapes juice, tana yi tana duba cooking book din da ke kicin din.... Tana kammalawa, ta kai musu, wani falo nasu, mai dauke da kujera uku kawai, sai TV da table, amma ya shegen faduwa... Ta dawo laundry, ta kwashe kayan, ta fara goge su, tana wakar _NANCY ARJUN_...can taga securities din wurin nan suna tafiya, anyi kiran sallah, ta kalli gabas da yamma, taga ba kowa a wajen, tace yess, ta nufi wurin cikin sauri... Bacin ta manta ta dauke iron daga kan rigar ashraf da take cikin gogewa..... *Afrah* [10/22, 1:24 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ Agent Jumaima Khatoon Complet Ebook creator by Shuraih 99% . Shuraih Usman This Ebook is available at http://shuraih.waphall.com And free its not for sale its for readers who like hausa novels . Meet shuraih Usman At http://fb.com/shuraih.usman http://twitter.com/shuraih_usman γ€Š *JUMAYMA*》 [Yar bincike] ___________________________ *BY* *AFRAH* episodes1⃣1⃣__1⃣2⃣ Tana ta lallabawa, tana waige waige, harta isa, wannan building din, taje wurin kofar, ta murda a hankali, amma taji gamm.. Ta lashi leben ta, sannan tazo wurin window, ta shiga lekawa tana son ganin ciki amma ina bata ganin komai..tayi dan tsaki, ta juya da sauri tabar wajen, amma kuwa gobe ma sai ta dawo ta duba ko an bude... Tana komawa taga riga sai gonewa takeyi, da sauri ta karasa wurin, tace " _ana alaintiha_" tayi saurin dauke iron din, ta daga rigar, duka tsakiyan ya cinye, ta ajiye ta a gefe, ta kammala sauran sannan ta kwashe duka ta koma ciki. A falo, ashraf ne a zaune ya gama cin abinci, amma gaba daya ya bata falon da tissues, da bawon tangerines, yana kallon keeping on with d kardashians.... Jumy ta shigo, da kaya niki niki, ta gitta shi zata wuce dakin sa ta kai kayan, dan bata son, yaga rigar nan yanzu, bata shirya jin wulakancinsa ba... Ashraf najin motsi ya juyo, ya hango ta sai sando takeyi, ya mike yazo har bayan ta, ya tsaya, kawai sai jin an buge mata keya tayi.. Ta juyo da sauri, tana ganin sa tace a zuciyarta" _sharri alsyd_"(mr wicked) Ta washe baki, tace na kammala, ashraf ya tabe baki, ya wuce ta ya shige dakin sa.. Ta bude kofar dakin ta shiga itama, wani kamshi, tare da tsamin giya taji sun mata maraba.. Ta ajiye kayan a bed dinsa, sannan ta shiga kallon dakin, duk a hargitse yake, can takalmi, can neck tie, can kwalbar wisky, duk dai a hargitse, gadon ne kawai a gyare tsab... Zata juya ta wuce dan kai na kamal, ashraf yace kee! Ta juyo, ta ganshi yana warware kayan data gama wahalan gogewa... Ta ware ido tana kallon sa, yayi murmushin mugunta lokacin daya kai kan rigar data kone...ya kalle ta, yayi mata nuni da hannu tazo.. Ta karaso wurin sa, ya mike, yana kallon ta kallon tsana da kyama, ya daga rigar, meyasa mu wannan? Tace kayi hakuri, ya ja tsaki ya wurga mata rigar, stupidity dinki yayi yawa wlh, ranar farko kawai amma ji, ya nuna rigar, oya dauko ta kizo...ya fita a fusace daga dakin. Jumy ta kalli sama" _awh la, madha afeal alan_"(wayyo yanzu ya zanyi) Ta tabe baki, tabi bayansa... Bai tsaya ko ina ba, sai falon mamie, grany, neelam, batool, sai tasleem da kamal dake zaune a kasa suna sarrafa computer, da gani dai kamal din ke koyawa tasleem wani abun... Ashraf Ya shigo yana kiran sunan mamie, Mamie mamie!! Grany tace kai lafiya? Sai ga jumy ta shigo rike da konan nan riga a hannu... Tasleem ta kalli kamal, tana nuna masa jumy da baki, kamal ya mike yana cewa, I trust you ya ashraf... Mamie ta sauko daga sama... Lafiya? Ashraf wannan kira haka kamar zaka tsage gidan? Ashraf yace look mamie, ya nuna jumy... Grany tace wacece wannan? Batool tayi caraf, new mai aikin su ya jalal ce..kalle ta fa grany so disgust....kafin ta idasa grany tace ya isa... Jumy ta tsugunna ta gaishe ta da grany, grany ta amsa a sake, tace mai ta maka uban korafi..? Ashraf ya dauke kai daga kallon grany dan yasan ta da iya gwale mutum, yace mamie, kalla rigata ta kona fa, she dnt knw how to do anything, dazu tana mopping bt, ruwa ko ina,shes, useless bazata iya aikin ba ma mamie I know, kamal yace yes mamie, abincin data mana kasa ci mukai, jumy tayi saurin kallon kamal, abincin da suka cinye tas, ko jalal bai zai samu bama... Mamie na shirin zama tace, I said it already, ashraf, indo bazan kore taba, zai fi idan ka bar wannan korafe korafen naka, yayan ku jalal ya hakura, amma ku dinnan ta nuna su da hannu, ta girgiza kai.. Ashraf ya buga kafarsa, ya juya a fusace ya fice, kawai sun wani fizga sa gaban yaran nan and more expecially wannan bush gal din mtsw. grany ta kalli jumy dake rakube, tashi kije , haka yake da shegiyar zuciya, mahaifinsu duk shi ya bata shi wlh... Jumy ta mike ta fita.. Neelam dake jikin grany, tace, ya tasleem, bazamuje shopping din bane? Batool ta mike da sauri, yess ya taslemm remember u promised us.... Kamal yace woo an san yawo...bari ya jalal ya dawo ya iske kun fita, batool tayi sad face, kuma fa hakane, taslem tace dnt worry zamu samu excuse mu bashi, neelam tace yeeh, tazo ta rungume tasleem.batool ta mike tayi sama, bari nadan kara shiyawa.... Mamie ta kalli kamal, kai yau baka da lectures dinne? Naga tun safe kana gida? Kamal ya susa keyar sa, amm mamie kin gane, dama lecturer dinne yace bazai zo yau ba.. Grany tace ko kuma dai dalibin ne yace bazai je yau din ba ko. Su tasleem da neelam suka dariya mamie sai da murmusa, kamal ya fice ya kumbure fuska.. Washe gari da safe, jumy ta tashi da asuba, ta dauko laptop dinta, ta shiga rubuta reports, duka abubuwan da ga gani, sai taga rubuta, da characters din yaran and all, tayi wa leader sending. .. Tayi mika ta mike daga gadon ta, sanye take cikin rigar barcin ta mai kyau, ta shafa gashin ta, (am sorry baby) zaka ringa shan wahala yanzu, tayi dan tsaki, data tuna jiya , wahalan gyara dakin ashraf da tayi, sai wani huce haushin sa yake a kanta..ta murguda baki, I hate dat man. 'tayo alwala tayi sallah, tana rokon Allah daya bata karfin yin wannan binciken da tazo yi, a wannan irin gidan da basu darajan dan adam ba.. Tayi wanka, karfe shidda, ta sake yin kwalliyar ta da kwalli da janbaki. Ta shigo side din su J.A.K. Tunda ta shigo take jin maganar ashraf yana waya kamar fada sai daga murya yakeyi.. Tayi dan tsaki" _sharri alsyd_"(mr wucked) Allah yamin tsari da masifarka.. Tana shigowa ta lallaba zata shige kicin abunta, ashraf yayi mata tsawa, kee! Ta juyo da sauri, yayi mata nuna tazo. Sannan yace a wayan da yake, its okay I can manage, ya kashe wayar ya jefar kan kujera.. Ya kalli jumy, a zuciyarsa yace, nawawo kauyanci da hauka duka ta hada.. Baki iya gaisuwa bane, jumy tayi saurin cewa ina kwana. Ashraf yace manta kawai, ya rike kugu, da gani yana cikin busyness, yace follow me....yayi hanyar fita.. Jumy ta tsaya kallon sa, ya juyo yaganta a tsaye, yace bakya jine? JUMy tayi saurin bin bayansa... A garden yaja burki, ya juyo ya kalle ta, zaiyi magana, wasu mutane suka karaso da katan katan a hannun su, ashraf yace su ajiye su tafi, ya samu wanda zai taimaka masa ma.. Jumy dai sai binsa take da kallo, a zuciyar ta tace, miye haka kuma ya rabbπŸ™„.. Ashraf ya samu kujera ya zauna, oya fara decorating wurin nan, akwai birthday party din grany yau, so ya juyar da ido daddy zai dawo by 10, d party may start , ya kalle ta ki shirya wurinan kafin karfe 1! Jumy bata san lokacin datace, " _Ana_" (ni) ta nuna kanta. Ashraf bai ma san tana yi ba, dan harya saka earpiece a kunnensa ya lumshe ido, yana resting abunsa.... *Afrah* [10/22, 1:24 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ γ€Š *JUMAYMA*》 [Yar bincike] ___________________________ *BY* *AFRAH* episodes1⃣3⃣__1⃣4⃣ Jumayma tadan hararesa, sannan ta shiga gyara garden din, ta fara decorating din da balloons, da flowers blue n pink, sai roses red data ajiye a ko wane tables... Ashraf kuwa, gogan naku, na nan a inda yake kan kujera yana faman jin wakar sa yana kada kafarsa, idonsa a lumshe.. Tasleem ce ta karaso wajensu, cikin takun ta na yanga, sanye cikin English wears, wando skinny jeans, da riga , data rufe mata mazaunan ta kawai, bako dankwali a kanta, rike take da wayarta tana latsawa tana murmushi abunta, hankalinta a kwance.... Tana zuwa, ta kalli jumy , dake faman daura wani yadi jikin wani karfe, duk ta galabaita da aiki, tasleem tayi murmushi, ' _kai ya ashraf mugum gaske ne_' Ta dan taba sa a kafadar sa, a zaton sa ko jumy ce, ya bude ido cike da masifa, what now kuma!? amma yana ganin tasleem ce, sai ya shafa kasumbar sa ya sauke ajiyar zuciya, yace me ya kawo yana maganar kamar baya sonyi? Tasleem ta gyara tsayuwarta, tadan lumshe ido ta bude, tace mamie tace na kira ka, ashraf yayi mika, ya mike yana ajiye wayarsa akan table, yayi gaba abunsa... Jumy ta juyo taga yana wucewa, ta kalli tasleem ta washe mata baki da kyal, ta sauko daga kan kujerar data taka, tace ina kwana? Tasleem ta yatsine fuska, lafiya, sannan ta juya ta fice. Jumy tace kyaji dashi. Sannan ta dauko wani yadin da zata daura wurin da ashraf ya tashi, ta hango wayarsa a ajiye kan table , ta kalli gabas da yamma, taga ba kowa, ata wurin. Tace great, da sauri ta dauki wayar... Tana daukar wayar, ta danna, wayar ta kawo harke, but unluckily, ya saka lock key a wayar, jumy tace oh no! Ta shiga cankar numbers tana danbarawa, ko zata dace, ai kuwa tana saka 1990 taga wayar ta bude.. Tayi murmishin samun sa'a.. amma kuma mai sai taga ya kara saka wani, pattern din, tace kuma dai😏, ta shiga canka pattern, kala kala sai yi takeyi da sauri da sauri....ta dafe kai ganin har an bata 30secs, kafin ta iya kara trying wani, I really have to get , safwan safanas number, dan zamu iya tracking dinsa da numbarsa, ta ajiye wayar kenan ta hango ashraf da batool na tahowa, tayi saurin hawa saman kujerar tana kokarin daura yadin... Ashraf da batool suka karaso, batool nata kumbure kumburen fuska, ashraf yace sit now, ta zauna, yace wai meyasa bakya jine uhm? Mutum kamar anyi sa da kunnen karfe.. Batool tace, ya ashraf wallahi am innocent, please kada ka fadawa ya jalal idan ya tashi pls...ta kama kunnen ta, bazan sake ba I promised ta dan rike makoshin ta uhm pls , ashraf na shirin dauko wayar sa dake kan table , yana cewa batool kin dai sanni, idan baki keeping promise dinki ba, zan fadawa ya jalal ne, I dnt knw why kika zama bada gal now, u knw kece ta hannun dama na b4,... Jumy ta ware ido, ganin ya dauka wayar yana shirin yatsawa, kuma time din bai kai ga cika ba, zai gane an taba masa waya, ta rasa ya zatayi, sai kawai, tayi kamar kujerar na karkacewa zata fado da ita.... Kuma dai dai side din ashraf take, da sanin ta, ta saki jikinta, ta fado kan ashraf.....gajab... Bisan cinyar sa tayi masauki, wayarsa ta fadi a kasa, ta runtse idonta, dan tasan dole yau ya zage ta tas ya wulakanta ta.... Batool ta ware ido tana kallon ikon Allah.... Ashraf ya daure fuska, ya tura jumy kasa, ta fadi, ya shiga kakkabe jikinsa, ta runtse idonta, ya mike a fusace, yace bakya da hankali ne, bakya ganine, kehar kin isa ki hada kazamin jikin ki da nawa,darm it, yaja tsaki, ya wuce fuu, I have to take a bath yanzu yanzun nan, kafin na kamu da wata cutar yukks... Jumy ta bude idonta, ta sauke ijiyar zuciya, ganin ya manta wayar tasa data tadi. ' ta mike kamar ba itace ta fadi akasan nan ba, (dan a agency dinsu, ana training dinsu sosai, gaba daya bataji wani zafin faduwar da tayi ba) ta kakkabe jikinta. Batool nata kallon ta, ganin ko a kwalar jumy, batayi ihun zafi ba, yasa batool tace, baki ji ciwo ba? Da mamaki jumy ta kalle ta, batool ta mike, tazo kusa da jumy, tunda take yau ne kawai ta fara jin tausayin talaka dan bataji dadin yadda ya ashraf ya ture indo ba kamar wata kashi. "da ita kanta kyamar talaka takeyi, dan haka daddy dinsu ke fada musu, "kada su ringa mingling da yaya talakawa. " tace ya ashraf nada masifa. Sosai, baya son raini kuma ko kadan, amma idan kika san abubuwan da bayaso kika tsare su, toh zaku zauna lafiya. Jumy tayi murmushin yake, tace nagode, batool tace dukkan su basa son kazanta, so ki daina wannan irin kwalliyar batool ta nuna fuskar jumy, , jumy tayi saurin kallon batool, na daina? (Bataso ko kadan su dago ita spy ce) Batool ta dauko tissue tazo kusa da jumy, ta shiga goge mata su janbakin fuskar ta, tana cewa jifa duk kinyi fenti fuskar ki .... Batool na kammala goge fuskar jumy. 'Da mamaki tace, wooah, ganin yadda fuskar jumy take very fresh and soft, gata kyakkyawa duk da ba makeup, batool Tace ki daina sa wannan abubuwan a fuskar ki, kinji? Jumy tayi murmushi, tace toh. Batool tayi mata sallama ta tafi tana daga mata hannu, ita kuma jumy taci gaba da aikin ta, tana mamakin sudden kindness din batool. Tana gama daure dauren yadin , ta tuna ashraf yabar wayarsa agun , tazo ta dauki wayar ashraf din, tace ni kama taimaka min. Sai wuraren 12 ta kammala, wurin ya bala'in haduwa...ba karamin azabar wahala tasha ba... Ta koma dakin ta, shaf shaf tayo wanka, tana cikin saka kaya, taji wayar dakin na ringing, tasan cikin yan mazan ne , ta dauka tana addu'a Allah yasa ba ashraf bane....ga wayarsa na hannunta, tasan kila neman da zai mata kenan. A sanyeye taji yace, kiyi min egg roll, da toast bread, ki kawo min now.. Ta gane waye dan yadda yayi maganar, ba kamal bane ba kuma oga bane, wato ashraf, tasan jalal ne.... Tace toh, tayi saurin daura zanin ta, gaba daya ta manta da dankwali, dama a gidan ne take kokarin daurashi, bata fiye son daura dankwali ba. Ta

Chapter 2 of 12