Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
zuwa falon kasa, ya zauna a sofa, yana sake sake, jalal ne ya sauko, ya kalli ashraf, am off to Burjuman centre, ashraf ya daga masa hannu kawai_. _yana nan zaune yaga jumy ta fito dauke da plate a hannunta, ya mike zai mata masifar sa, sai yaga ta nufi wata hanyar, mtsww dis village of a gal, kullum sai iya missing hanya, wannan gidan har ya isa ya ringa rikita mutum? ,ya mike ya haura second floor din shima, yaga ta nufi side din uncle sufyan, ware idonsa yayi, what? Lallai he have to stop ha, ba wanda ke shiga side din, sai wani cleaner daya *yash*, dan uncle sufyan is a very strict person_. _Yana shirin binta, ya hango uncle sufyan yana amsa waya, ya nufo stairs din, da sauri ya juya ya nufi last room din dake kusa da nasu tasleem, (nan suke ajiye stuffs din da basu cika anfani dasu ba_). _dakin ya shiga da sauri, ya fito ta balcony din dakin, akwai wani dan space da zaka iya takawa, ya kai ka balcony din dakin uncle sufyan, ashraf ya kalli dan space din,"do I have to do this ? "Zuciyarsa ta amsa masa da ehh, u have to help ha, idan uncle sufyan ya ganta u knw wat cn hppn, take ya tuna da *Jennifer*(mai aikin su kafin jumy), itama by mistake ta shiga side din sufyan, but ranar bata kwana a dubai ba, sai da uncle sufyan ya maida ta naija kuma ya kore ta daga aikin tah_. _ sauke ajiyar zuciya yayi, sannan a hankali yake bin wajen har ya isa balcony din dakin uncle sufyan, ya hango bayan ta tana kyarma daga tsayen, ta boye a bayan cotton, hannun sa ya mikar ya damko hannun ta mai taushi_... Back to reality******** "Lumfashinsa ne ya daki, dark thick lashes din jumy, tayi blinking (kyafta)din idonta da sauri, ta dago idanunta ta kallo fuskar ashraf,gabanta na faduwa sosai, har ashraf din naji yadda heartbeat dinta ke bugawa da sauri da sauri, ya dago idanunsa lumsas'su, ya kalli cikin nata idon, kamar wani magic, jumy taji wannan tsoron da bugawar zuciyar da takeji ya fice fat a take. "Nuzuratih yajealni asheur bialrraha"(his looks makes me feel at ease)... Suka kurawa juna ido, "his warm beautiful eyes roaming around her dark choco eyes balls". (IS DIS LOVE??, I THINK IS IT FANS) "Jin an bude kofar an fita, yasa ashraf saurin dauke idanunsa daga nata, ya matsa yaji kamar ta rike sa daga baya, ya juyo ya kalle ta, yaga tana kokarin cire zaren rigarsa daya shiga cikin zoben dake hannunta... Yasa hannunsa, saman nata, yana kokarin taya ta su cire da sauri, dan ya matso yabar wajen... Jumy ta janye hannunta daya da take amfani wurin cirewar a hankali.. Ashraf ya cire zaran, sannan ya fito daga bayan kofar, yazo ta wurin daya biyo, yabi a hankali ya tsallaka dayan balcony din.. Yace wa jumy, kibi a hankali ki tsallako nan.. Ta kada masa kai, sannan ta fara bin wajen tana ware idanu, dan tsoro take ji kada ta fada... Ashraf ya miko mata hannunsa, sai data runtse ido, sannan ta kama hannun nasa, ta tsallaka itama... "So now jumaymah, mai zakici masa? *Madha*?!! *Madha*!!? *Madha*?!!! Ana Jasus? Lah! I cnt tell him that, ta runtse ido, tana murza hannun ta, oh no AL RAHIM help me out... Kee! Ashraf dake shirin shigewa cikin dakin, ya kirata da karfi , ganin ko niyyar tafiya batayi ba. Jumy ta juyo ta kalle sa, ya wani yamutse fuska, zaki taho ko kuwa? Jumy tayi fuskar tausayi, ya ashraf uhm uhm dama zan fada maka... Ashraf ya katse ta, nasan mai zaki fada, jumy ta kwalalo ido, kada dai ya gano tah?! " zaki fada min baki da brain koh? I knw ai for long.ashraf ya fada ya nuna kansa da yatsa ..yaja wani tsakin, muje da Allah..yayi gaba abunsa.. Jumy ta sauke ajiyar zuciya, maganarsa bai mata zafi ba, cos at least ta tsallake duk wani questions da take tunanin zai mata...Thank God ta fada sannan tani bayan sa... Al-khazzan park******* Duka family din safana na hango a wajen (banda daddy da uncle), sai yawon su suke suna daukar family selfie. Sunsha yawon har ya ishe su, daga nan suka wuce *Mall of the Emirates* nan ma sunyi siyayya kamar hauka, hanan sai manne wa ashraf takeyi, haka kuma tasleem ta manne wa jalal, mum farin ciki kamar ya kashe ta, jumy na baya ita da neelam da batool da grany da kamal, kadan kadan batool zata daga wayanta, ta dauke su selfie, grany tace ke wai baki gajiya da dauke'dauken nan? Neelam tace grany a instagram take posting, grany ta juyar da baki tayi gaba abunta wurin su mami. Sunzo shiga mota, dama da motoci uku suka zo. Mum, mami da grany a daya, sai hanan ,ashraf, tasleem , da jalal suka shige dayar, jumy, batool, neelam da kamal na ta karshen, sun kunna waka abunsu suna bi, kamal ya ciro wayar sa, common gals muyi video zanyi uploading a snap chat. .. Ya samu wurin ya tsaya dan shike driving din, ya fara video dinsu, batool nata haukan rawa, neelam na tayata, jumy kuwa na jefe tana murmusa'wa, kamal ya kashewa su batool ido yayi musu nuni da jumy, a tare suka fara yiwa jumy cakulkuli, ta kwashe da dariya, suna ta haukan su kamal na musu dariya yana daukar su. Ya jalal mu tsaya a pizza joint dincan, tasleem ke yiwa jalal nuni da wani babban wuri da aka zubuta, *Hot pizza*, jalal yace oh okay, sannan suka samu wuri sukayi parking. . Tasleem da jalal suka fita, hanan ta kalli ashraf, sai latse latsen wayarsa yake, tayi masa poppy face, ya ashraf am so sorry, ta rike kunnen ta... Ashraf ya kalle ta, ya sakar mata murmushi, ya wuce sis, ya shafi gefen fuskar ta, hanan ta saki murmushi mai dauke da farin ciki, tace thanks swtbro.. "Yana shiga snap, yaga kamal yayi uploading, shiga yayi , kawai sai ganin su batool, neelam da jumy yayi, suna ta haukan su, ya kurawa jumy kallo, gaba daya ya kasa dauke idon sa daka gare ta.... Har su jalal suka dawo, sai da hanan ta miko masa pizza sannan ya dauke daga kallon wayansa, ya amsa yayi mata murm [truncated by WhatsApp] [10/22, 2:26 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ *JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *Jasus* *Spy* Episode~53-54 "Washe gari da yamma, a garden dinsu mai dauke da different flowers na hango su duka a zaune, hanan da ashraf na zaune a mat, hannunsu a sarke', sai jalal da kamal da neelam zaune suma daban a wani mat din, tasleem na gefe tana jin waka a wayarta.. Jumy na zaune a gefe tana yanka musu fruits. Ohh noo u guys are always boring wallahi, _batool ke fadin haka tana shirin mikewa daga zaunen da take_. Rike kugun ta tayi, let make dis evening a little fun , ta karasa wurin bottle din un-alcoholic champagne din da suka sha, ta dauki bottle din, tazo tsakiyar su ta tsaya, how about we play a singing game, ta fada tana daga musu gira... Neelam da hanan sukayi ihu, yes muyi , batool tayi murmushi, okay zan wurna wannan bottle din, and luckily duk wanda ta nuna shi zai mana singing waka..ta juyar da idonta AGREE! ? Suka amsa da yes _banda ashraf dake ta faman latsa wayarsa_. Batool ta wurna kwalbar nan, sai ta tsaya akan neelam, hanan da kamal suka ce a tare, neels its you...neelam ta mike, ta fara musu wakar🎼 " _where your mama de woo-by tecno_". Ta gama, ta koma mazaunin ta, batool ta sake wurna kwalbar, sai kan tasleem dake shirin karasowa wurin su, batool tace ohh yess ya tasleem ur turn, tasleem ta karaso cikin yanga, ta fara musu wakar 🎼 _"sorry"- by justin bieber_. Aka sake wurna bottle din, ta tsaya kan ashraf, hanan ta tabo sa, swtbro ur turn.. Ashraf ya girgiza kansa, not in d mood, batool da neelam suka shagwabe fuska, haba ya ashraf please mana... Ashraf ya watsa musu harar yaci gaba da aikin gabansa, hanan ta mike zanyi wa swtbroo... Jumy dake kallon su, a zuciyarta tace, gaskiya yaran nan basa da cikakkiyar tarbiyya, Alllah dai ya shirya, ta tabe bakin ta kawai taci gaba da aikin gaban ta.. "Hanan ta mike, ta shiga kwasar shoki, tana wakar 🎼 _isn't because I love you? -by lil kesh_..tana gama wa, batool ta sake wurnawa, sai kacab akan jumy dake kokarin mikawa neelam slice of kiwifruit... Batool tace indo! Jumy ta kallo ta, ta nunawa jumy kwalbar, sannan ta tabe bakin ta tayi mata nuni da sai tayi fah... Jumy ta girgiza kai, kuyi abun ku kawai, tasleem ta watsa mata harara, dama wa yake so yaji backing (haushin ki) dinki mtsw, pass d village gal joor, ta fadawa batool.. Jalal da ko magana bai yi ba tunda suka fara, ya kalli tasleem ya watsa mata harara, dis game has included kowa da kowa dake nan, so ,dole indo tayi turn dinta.. Kamal yace hakane kam, ya kalli jumy, come on indo, kiyi mana, ya kashe mata ido daya. Jumy tayi murmushi, ta kalli sashen su ashraf, hanan ta cika ta batse, shi kuwa ashraf kamar baya wajan ma, hakanan taji tana son ta yi, kuma zuciyarta na tunzura ta, sai kallon sashen ashraf takeyi,"do I want to impress ashraf? Ta tambayi kanta? Ta girgiza kai, zanyi ne kawai dan kada suyi looking down dina, kuma dama nima i ina son singing a little, ta saki murmushi, sannan ta mike.. 🎼haaan aaa ooo Main jaan ye vaar dooon... Har jeet bhi haar doon.. Keemat ho koi tujhe... Beinteha pyaar dooon.. "Saari hadein maine... Meri ab maine toddi dekar mujhe pata..awaargi ban gaye.. Haan hasi ban gaye Haan nami ban gaye.. Tum meri aaasman.. Meri zameen ban gaye.. Aaaaa ooo aaa..(rlly a superb song gsky habibties kuyi tryng jin wakan nan, film hamari adhuri kahani)🎼 Dukkan su baki suka saki, ashraf ya kura mata ido ba ko kyaf tawa,kamal yace mind blowingπŸ‘ŒπŸΌ! !!!! Batool da neelam, da jalal suka hau yi mata tafi, hanan ta daure fuska, tasleem kuwa mikewa tayi tabar wajen ranta a bace.. ""Bayan kwana biyu, ana gobe zasu koma Nigeria, mami da mum suka kira duka yaran a falo, kudi ne masu yawa suka basu, suje suyi shopping na komawar su, grany ta dauko wasu kudi daga cikin jakarta, ta mikawa jalal dake kusa da ita, gashi wannan na indo ne, kai mata.. Ya amsa da fara'a sosai ya mike ba kardama ya nufi kicin dan yaga shigarta ciki, tasleem tabi bayan sa da kallo a kule, hakama mum. A tsaye ya iske ta wurin ajiye plates, ya tsaya daga bakin kofa yana kallon ta,"she's really beautiful"jumy jin kamar ana kallon ta ta baya, yasa tayi saurin juyowa, taga jalal yana kallon ta, ta karasa wurin sa, tayi tafi da hannun ta, dan ta lura baya duniyar da muke... Jalal yayi saurin dauke idonsa daga gare ta, oh gashi naki ne from grany, ya mika mata kudin dake hannunsa, jumy ta amsa da fara'a tace nagode sosai, sannan ta nufi kofa tana cewa, bari naje na mata godiya, jalal yabi bayan ta da kallo, zuciyarsa na masa sake'sake.. *** *Dubai miracle garden*. Nan suka fara zuwa, sun sha daukar pics, sun zagaye ko inaa, sun ga blooming flowers, in various structures, wurin ya hadu karshe... Jumy tazo gaban wani red flower, an masa shape din heart, ta taba flower din tana murmushi, favourite colour din ummyn ta kenan,"najah bahir hdha almakan mudahhash"(wow dis place is amazing) (wannan wurin ya hadu).. Sai ki rufe bakin ko? Taji an fada daga bayan ta, ta juyo da sauri dan ta gane mai muryan, ashraf ta gani a bayan ta, ya saka hannayen sa cikin aljihun wandon sa. "Jumy ta juya taci gaba da kallon flowers dinta, idan ta gansa kusa da ita, bugawar zuciyarta karuwa yake yi, ta lumshe idonta ta bude, lokacin dataji takowar shi gefen ta.. Ashraf yace, ban cika son flowers ba, lokacin ina karami.. Jumy ta kalle sa, mai yasa? Bacin yawancin yara suna son flowers sosai? Ashraf ya murmusa, saboda am allergic to dem, idan suka taba ni kuraje ke fito min a jiki.. Jumy tadan tabe baki, amma sai idan ka taba ai.. Ashraf ya kalle ta,ya juyar da kwayar idonsa, ai shiyasa nace lokacin da ina karami koh? Ya daga mata gira daya.. Jumy ta dauke idonta daga kallon hazy eyes dinsa, dan harta fara jin wata iska na kada ta. Kamal ne ya kwala musu kira, let's leave, ya jalal na jiran mu a mota... *** Sunzo wuce wani, da ake festival, ga jewelries kala kala, abinci iri iri, kaya kaya kaya, batool da tasleem sukace dan Allah a tsaya a wurin. Bayan sun sauka duka, sai suka shige cikin wurin, suka shiga kwasar kaya... Wani saurayi ne ya karaso wurin su, ya mikawa su ashraf hannu suka gaisa, jumy ta kura masa ido, kamar tasan wannan fuskar? Amma a inaπŸ€”. Maganar jalal ne ya dawo da ita daga tunanin da takeyi, *yash*, so you are here also. Yash? Yash? Tasan fuskar nan kuwa a wani wuri,yes ! Yes! Shine gayen nan dake tare da sufyan safana..tayi saurin dago kai, sai taga harya gama gaisawa dasu jalal ya fara tafiya, ledan kayan su tasleem ta sunguma, bari na fara kai wannan mota, ta fada kawai tayi gaba cikin saurin dan bata son ma su tsaida ita... ~*AFRAH*~ [10/22, 2:27 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž _ Agent Jumaima Khatoon Complet Ebook creator by Shuraih 99% . Shuraih Usman This Ebook is available at http://shuraih.waphall.com And free its not for sale its for readers who like hausa novels . __ *JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *Jasus* *Spy* Episode~55-56 "Ta shiga bin yash cikin sauri'sauri, har sukayi dan nisa da wurin da ake festival din. "a wani tsohon warehouse taga ya shiga, yana ta yan waige'waige. Jumy ta kurawa wurin ido tana nazarin wajen, can ta hango motoci MBW guda biyu bakake, ta sauke lumfashin ta, dole ne idan tana son binciken sufyan safana sai ta sadakar ta shiga wurin nan, wayarta ta dauko daga cikin wandon ta, ta shiga Skype, ta kira team leader dinta, sukayi magana akan komai, ta nuna masa warehouses din, ya gani sukayi planning idan ta shiga bata fito ba nan da 20mins, police zasu zo wajen, sannan ta rike wayar gam dan da ita zata dauki komai ta gani a wajen. "Daga hannun ta tayi sama, tace, ya al rahman, please protect n guide me, give me d strength to complete dis mission, ya rabbih I wil always be grateful to you, if u make me survive n come out frm dis dangerous place, ta shafa a fuskarta, da sauri naga ta nufi warehouse dinnan cika kuzarin ta. "Ko'ina yayi dark, ta juyar da kwayar idonta, sai hango wani side tayi, hayaki na tashi daga wurin, da sauri naga ta da'ge wandon jikinta, ta karasa wurin, cikin sando da dube'dube. "Bayan wasu kwalaye ta samu ta boya, ta leka ta jikin kwalin.. *Jamal casino*, ta hango rike da karan sigari, wurin, gang din samari sunfi 20, sun zagaye shi, sai yash data gani tsaye kusa da wani, dake zaune kusa da jamal casino, sai dai bayan sa kawai ta iya gani, sanye yake cikin babban rika, irin namu na hausawa. Ta dauko wayarta cikin sauri, ta fara daukar su video, wasu samari guda uku, suka kawo wasu kwalaye, taga jamal yasa hannu ya bude su, yana washe baki, farar hoda ce a ciki, da tobacco, da wasu abubuwa dai.. Jamal casino ya kwashe da dariya, ya mikawa alhajin nan dake zaune hannu,"am truly amazed by you SAFWAN SAFANA"hahaha... Sufyan ya jiyo cikin fara'a yana shan whisky, jamal my pleasure, I hope u have prepared my money? Jamal ya girgiza kai yana nuna sufyan yana dariya, sure business partner. . Suka kwashe da dariya a tare.. Wasu samarin suka kawo briefcase guda biyu, a gaban sufyan suka ajiye, ya bude yaga dollars ne zankare a ciki, ya sake kwashe wa da dariya ya mike, yayi wa yash nuni da hannu, ya dauki kudin yakai mota, sannan ya mikawa jamal hannu, always great doing business with you, suka tafa suna dariya, sannan sufyan ya juya ya fita... Jamal da wasu kattin guda uku suka kwashi kwalayen su, suka fita suma... Jumy dake bayan kwalika, ta kashe video din, fuskar ta a dauke tace, totally a monster, ur happy moments will be finished soon, a bit*** like u is supposed to be behind bars ... Ta saka wayarta cikin aljihun ta, tazo zata wuce cikin sando, ledar hannun ta ta sullube mata ta fado.... "Kayan ciki sukayi kara wurin faduwa.. Ta ware idonta cikin tsoro... "Gangs din da aka bari a wajen, sukaji wannan karar... Ogan su dake zaune da katon tumbi, ya kalli yaran nasa, common go n check , if any links of what happened here gets out, we r all finished. ..! Ai kuwa kattin nan suka shiga searching duka wuraren cikin hanzarin su.. Jumy tayi saurin daukar ledan ta, ta juya zata gudu,sai tayi karo da wasu katti su biyu, suna mazurai... Jumy ta kankance idonta, ta kalle su sama da kasa, sannan ta ajiye ledan ta gefe, tayi two steps backwards, sannan naga ta gyara zaman wandon ta, ta nade hannayen rigar ta, ta cire gyelen kanta, ta daura shi a wuyan ta,...fuskar nan a take ta canza, ta rikide zuwa wata zakanya... Ni afrah na saki baki ina kallon ikon Allah, nadan tabo jumy, kafafuna na kyarma sbd tsoro, mai kike shirin yi? Jumy tayi murmushin yake, it's time I become a real spy"na ware ido, meaning zaki fada da kattin nan? Ta kada kai, ta juya ta kalle su bad eye... Suka nufo ta cikin hanzarin su..suka kai mata nushi a fuska, tayi saurin dukawa ta kauce, ta kai masa nushi a cikin sa, fada sosai jumy ta shiga yi da wadan nan kattin, sai kace kanwar Angelina Jolie lols. ... Tana gama suburbudar su, ta kwashe ledan ta cikin sauri,....tana yin taku hudu, wasu suka bayyana a gaban ta, sunkai 10... Ta juya zata canza direction, wasu uku suka fito daga dayan side din ma... Ta sauke lauyanyan ajiyar zuciya, ya rabb save me!!!..., ta tunkare su cikin zafin nama, biyu kawai ta iya kai wa nushi...biyu suka rirrike ta, sai fisge wa takeyi amma inaa...sunfi karfin ta.. Gaban ogan su suka yarda ita, ya dago jajayen idanonsa, yana mazurai, ya shiga wanka mata mari har hudu....gaba daya sai da brain din jumy ya amsa.. Ogan ya mike, ya tsafko gashin kantan, jumy ta runtse idonta, hawaye nabin kumatunta da yayi jaa, kamar tomato, yace you!! Mai ya kawo ki nan? Sai kuma ya kwashe da dariya, ajali koh? Jumy tace, u can never scar me! son of a bitc**!!!! Ta tofa masa miyau a fuska, ya kara fusata, ya jefar da ita...ya kalli sauran, yana shirin fita..FINISHED HER !!!!! "Katti biyu suka rirrike ta, sai fisge fisge takeyi...daya ya dauko wuka mai kaifi, ya nufo ta, da sauri jumy ta runtse idon ta, tana maimaita kalmar shahada... Yazo zai caka mata wukar...naga hannu wani jarumi...ya tare cikin zafin nama.... Jumy jin har yanzu wukar bata taba cikin ta ba, ta bude idonta da yayyi ja kamar zobo,a hankali....... Wa zata gani.....? Mutumin da bata taba tsanmanin gani a wajen ba....ta ware idonta, kwayar idonta kamar zata fito.... Lols kuyi guessing honies... waye jumy ta gani? Inason jin guesses dinku. ~*AFRAH*~ [10/22, 2:31 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ *JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *Jasus* *Spy* Episode~57-58 " *YASH*, how comes yash is here? Kafin ta gama tunanin ta, taji ihun gangsters dinnan, tayi firgigit ta dawo daga tunanin da take, dai dai lokacin yash ya masge baku'nan kattin dake rike da jumy... *Yash*, da mamaki take kallon sa, sai faman fada yake yi da wadan nan kattin, ya juyo cikin hanzari yace, get ur things mubar wajen nan... Jumy dan tsaya tana kallon sa, ya juyo yace FAST its dangerous. .....da sauri ta nufi inda ledar ta take, ta duka da sauri ta dauka, sannan ta dawo wajen da yash yake, taga wani na kokarin buga masa iron a kai, tayi sauri tasa kafar ta da karfi naushe shi a bayan sa, yash ya jiyo ya kamo hannun ta, suka shiga gudun tsira..... "Basu tsaya ko ina ba, sai kusa da inda ake festival din, suka samu wani kujera suka zauna suna sauke lumfashi da kyal da kyal... Jumy ta juyo ta fuskanci yash, tace tana ajiyar zuciya, why do save me? Yash ya mika mata hanky dinshi dake cikin aljihun rigar sa, sannan yace, saboda kema zaki taimake ni....ya sakar mata murmushi.. Jumy ta kalle sa, da dan mamaki," zan taimake ka" ban gane ba.. Yash ya mike, ya shaki fresh air,yace, my name is *yash patel*, ni dan india ne, my dad is a vey none business man, he meant sufyan safana in Chicago, 5yrs back, sun kulla wani business , a very big one, yash ya nuna wa da hannun sa.. Jumy tace sooo... Yash yayi murmushin daya fi kuka ciwo, am in London naji call frm MA, my dad is dead, na dawo india a rikice, bayan mun gama jana'izar papa dina, na samu wani video clip a dakin sa, na kunna ina eager na kalla, saboda nayi missing papa dina sosai... Ya juyo ya kalli jumy, kinsan mai na gani? Jumy ta girgiza kai, yace I saw sufyan bhai n my papa, suna cacan baki, saboda wai kudin business din da sukayi, sufyan bhai wanted 55% aciki, my papa kuma bai yarda ba, I saw how sufyan bhai started threatening my father, yana cewa idan bai basa haka ba, komai ya faru dashi shi ya jawo.... "Yash ya dawo kusa da jumy ya zauna, yace I was shocked to death, because na tabbatar da cewa sufyan ya kashe min papa dina... Da sauri jumy ta kalle sa..yace ehh am sure, saboda sai da nayi bincike akai, kuma nasan yadda nayi na zama PA dinsa, da feck identify, as a orphan..... Jumy tace, ya akayi kasan na bika har cikin warehouse din ? Yash yayi murmushi, yace *AGENT JUMAYMA KHATOON*,jumy ta kalle sa da sauri, yayi dariya, na taba ganin agency dinku a Egypt embassy, I saw u their, kuma nazo na ganki a mansion din safwan safana, nayi mamakin ganin ki as a maid sosai, so I decided to do a background check up akan ki, who r u really?, nasha wahala sosai, kuma na kashe kudi, saboda yanayin aikin ki, ba'a cika bada information akan ku ba.... Ya juyar da idonsa, nasan ke kadai ce last hope dina, wurin daukar fansa akan sufyan safana, so I decided to help u, nazo wurin su sir ashraf ne dazu kawai dan ki ganni, kuma nasan zaki bi ni, and luckily naga kina bina, so bayan mun gama business da jamal casino, ban tafi tare da sufyan bhai ba, na tsaya for 5mins naga fitowar ki, dan nasan yanayin wajen, its nt save at all, har 10mins naji shiru, sai na koma ciki....ya kashe mata ido daya, daz how I save u agent! .. "Jumayma tayi murmushi, tace I need ur help, once again... Yash yayi serious face, tell me zanyi miki komai, jumy tace akwai wani "save" a dakin sufyan, ina son files din dake ciki, zasu taimaka min a wannan binciken nawa, yash yadan dakata kadan, sannan yace , ba matsala, jumy ta sauke ajiyar zuciya, at last mission dinta yazo karshe... Sunyi planning komai kafin yash ya mike, yayi mata bankwana ya tafi.... "Oh darm it! Ina yarinyar nan ta shiga ne? _ashraf ke fadan haka, tare suke da jalal suna neman jumy, saboda sunje wurin motar su basu ganta bata, ashraf ya daki motar ya juya cikin sauri dan neman ta, hakan kuwa ba karamin konawa hanan rai yayi ba_. "Hango ta sukayi tana magana da wani saurayi, bayan sa kawai suka gani, ashraf yaja tsaki, hakama jalal.. Suna karasawa wajen lkcn ne yash yabar wajen saboda hango su da sukayi... Jalal yace, for goodness sake, mai ya kawo ki nan indo? Jumy tayi fuskar tausayi, ni ni nayi missing hanya ne, na manta ina ne muka ajiye motan.. Ashraf tadan kalla da gefen idonta, taga sai cika yake yana batse wa, yana gefa masa bunches din harara, tayi dan tsaki a ranta, ko mai yasa yazo nema na ma ohoo masa, yake ta wani harara ta mtsw... "Suna isa gida direct toilet ta nufa, ta watsa ruwa ta kasa jikin ta, sannan ta fito, batool ta iske a saman gado, ta baje kayan data siyo dazun a tsakiyar gadon , sai ta daga wannan taja tsaki ta ajiye...... Jumy ta karasa wurin kayan ta, ta dauko wata gown zata saka, sai taji batool na magana da kanta, yau birthday din ya ashraf, wat should I even give him, naje na kashe kudi na kawai a siyan banzayen kayan nan mtsww... "His birthday is today"? Jumy ta fada a zuciyarta, amma mai yasa taga baza suyi celebrating ba? Ta gama saka kayan ta, tazo ta zauna kusa da batool, dan she's off yau bata sallah, na tayaki linke kayan, ta fada tana kokarin daukar wata pink top? Batool ta turo baki, ni na rasa mai ma yasa na siya kayan nan dayawa, gashi nw am out of cash, kuma ban saya wa ya ashraf komai ba... Jumy tayi murmushi, yau birthday dinsa ne? Baatool tace yes, tana daura fuskarta akan tafin hannunta. Jumy tace, mai yasa ba'a yi masa birthday party ba? Take taga yanayin batool ya canza , kwalla suka fito daga cute eyes dinta, " "rana irin tayau, grandpa dinmu ya rasu, in a accident, taja lumfashi... "tare suke da ya ashraf a mota daya, but luckily shi ko ciwo bai ji ba, ashraf is very close to grandpa, kullum yana tare dashi a side dinsu, sun bala'in shakuwa, ranar da ashraf ya fara koyan driving, grandpa ya dage sai an barshi ya shiga motar ashraf ya dana yaji irin tukin jikan shi, sukayi planning zuwa wani bakery dan siyo birthday cake din ya ashraf, da kyal daddy ya amince suje, ashe ajali ke kiran grandpa.....kuka yaci karfin ta... Since that day, ya ashraf ya daina celebrating birthday dinsa, duk rana irin ta yau, zaki gansa cikin bacin rai, kuma baya shiga cikin mutane, sai dai ya zauna a daki shiru, ko kuka yake ko mai yake ba wanda ya sani, dan bama ma shiga dakin, shekaru 10 kenan da faruwar wannan incident din... Jumy data kura wa batool ido, hawayen dake makale a cikin idon ta suka sulalu a hankali har zuwa leben ta.... Ta kamo hannun batool,ta sarke da nata, batool ta rungume ta tsam, tana kuka... Jumy ta bubbuga bayan ta, tace ya ashraf baya bukatar gifts or any luxurious things, abunda yafi bukata shine ku basa happiness, ku nuna masa soyayya a irin wannan ranar, kada ku ringa barin sa cikin daki shi daya, ku ringa entertaining dinsa, ku nuna masa kuna kaunar sa, ku nuna masa yana daku he dnt hv to worry....... "You are absolutely right indo" _kamal da neelam dake bakin kofa suka hada baki wurin fadin haka_.. Karasowa sukayi suka zauna a kan bed din suma, neelam ta share hawayen dake kumatun ta, tace problem din ya ashraf is always arrogant, idan mukaje wurin sa ma za kuka zamu dawo, bazai yarda ma ya fito daga dakin nasa ba yau, komin nacin hanan yau bata zuwa kusa dashi..... Kamal ya sauke ajiyar zuciya, hakane, he's stubborn, ko ya jalal yayi ya gaji, grany, mami sun masa fada amma abanza.. Kamar daga sama sukaji.... "Jumy tace, zan je

Chapter 7 of 12