Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
yace, you r *my sparkling star*, YOU always *shines* in my heart, my dark and empty heart ya nuna zuciyarsa, its u ya nuna ni, dat brighten it up, my STAR...., ya kamo hannu na, ya dora kan saitin zuciyarsa, yace kinji koh? My heartbeats have doubled in beating, na sauke eye lashes dina kasa, ya dago da fuskata, come on am sorry for d incident dat jst occur few minutes ago, am drunk n helpless. ... Hannunshi na riko, na daura kan hannuna daya, shidai kura min ido kawai yayi yana kallo, gudan hannun nawa na daura kan nasa, zuciyata ta furta, "ana ahabuh"(I love him), kallon fuskar shi nayi, nace.."I".... Sai jin dukan kofa mukayi, ashraf ya mike da sauri, yace a zuciyarsa, I wont sit n watch someone take my *star* away even if is my brother, zanin gado ya jawo ya rufa min, yacee act well, my STAR, kiyi acting kamar nayi raping dinki, ya sungume ni kamar jaririya, na saki ihu...ashraf let me goo, ya girgiza kai, ya ajiye ni kasan gado, riko rigarsa nayi, nace why? Yace just do as I say! Yasa hannu ya balle rigar jikinsa, mabullen duka suka watse, ya koma ya zauna a bed side ya dafe kansa.. Dai dai lokacin kamal ya bude kofar, family suka shigo... """""""Ajiyar zuciya jumy ta sauke, sannan ta dauke kallon ta daga kan zoben hannunta. Nace, but jumy why did you leave so soon a lokacin? Jumy ta sauke lumfashi, I have too, saboda a daren wadan da zasu kama sufyan safana suka iso, kuma team leader yayi warning dina kada na sake na kwana a mansion din ranar, it can be risky, and also, ban son saboda ni BROTHERS din su samu matsala tsakanin su, ganin yanayin da jalal yake, he can do anything to ashraf, shiyasa na wuce abuna daga gidan and right that instant... "Tasa hannu tadan janye gashin daya tsaya mata a ido.. "Ukhtie!!! Yusuf ya fada yana shirin karasowa balcony din, dauke yake da two cups a hannun sa, na juice. Yes akhie, jumy ta amsa masa, ya mika mata cup daya ya samu wuri ya zauna. Jumy juice din ta kurawa ido, lemon and orange juice, his favourite tayi murmushi.. Yusuf yace yeah" his favourite. .jumy tayi saurin kallon shi, yace uncles favourite Haa!? Jumy ta kada masa kai, ya gyara zaman shi, habibty u seems lost wen I entered your rom, I say salam for about 4times no answer. . Jumy tayi murmushi, jst thinking about work. . Yusuf ya juyar da idonsa, work work work? Habibty you are a women, u will have to fall in love and marry remember, so tell me kullum kina kan missions, how will you get a perfect person to love talk less of marry.. Jumy tace akhie yusuf, Allah knows better than us, he will provide me with a darling husband.. Yusuf yace I pray so, ya kallo jumy yaga ta shiga duniyar tunani, ya tabo ta, r u okay? Jumy tace "inna bikhayr"(am fine) Yusuf yakai hannunsa kan gashin kanta, yajaa jelar daya, you sure? .... Jumy ta mike tana kokarin kwatar gashin ta, da yusuf yaki saki, "tarakli'akhie"( leave me bro) Yace sure ur okay?????, yana dariya sosai, jumy tace hoh hoh"INNA BIKHAYR" (am fine)!!! Yusuf ya sake ta ya fara gudu dan yasan sai ta rama ne, jumy ta shiga binsa tana cewa, STOP there Akhie s[truncated by WhatsApp] [10/22, 5:19 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ *JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *Jasus* *Spy* Episode~74-75 🏀CARMEL COLLAGE OF ARTS, SCIENCE AND COMMERCE, NUVEM, SALCETE.GOA INDIA. "Walk faster marwa, we r gonna be late, Jumy ke fadin haka _a halin yanzu har sunzo india, kuma yaune first day dinsu a collage din_. Marwa ta karaso wurin jumy cikin sauri, suka kalli gate din collage din a tare, sannan suka kalli junan su,"MISSION START! Marwa tace, agent jumy u know...jumy tayi saurin tsaida ita, lah marwa, remember our new identity, am fatimer zarah(for u didiπŸ‘ˆπŸΌ) muhammad from Nigeria, marwa ta dafa goshin ta da tafin hannunta, tayi murmushi, ta nuna kanta,"wa ana sumayya khan from Pakistan" sukayi wa juna murmushi, suka kama hannayen juna sannan suka shige cikin gate din.. "Suna shiga cikin compound din collage din suka ga students ta ko'ina ana ta zirga zirga. da masu bad dressing ne da kuma masu descent dressing,.. "Marwa ta kalli jumy,we have to ask where is d arts department haa?, jumy ta kadai kai, tace wa marwa su karasa wurin wata budurwa, dake zaune ita daya a karkashin wata bishiya. "Hey? sukaje mata, ta dago manyan idonta ta kalle su, jumy tace ammm sorry for disturbing, we are asking for the art departments, budurwan nan ta sakar musu murmushi, am also heading there now, marwa da jumy sukayi murmushi, alhamdulillah, budurwar nan ta mike, su jumy suka bi bayan ta . Lecture hall ta kaisu,ya cika ya batse da students ta ko'ina, " ta nuna musu kujera suka zauna, suna nazarin wajen. Marwa ta kalli budurwan nan, tace my name is sumayya khan, from pakistan, and this is, ta nuna jumy, she's fatimer zarah muhammad from nigeria, and you? "Budurwa tayi musu murmushi,"acchcha pora karane ke lie aae joon sheerya patel (nice to meet you am shirya patel). Marwa ta saki baki, jumy tace we dont know hindi, sheerya ta kwashe da dariya I know, just kidding, sannan ta fassara musu mai take nufi sukayi murmushi. "Ranar lectures biyu kawai sukayi, karfe 12 suka bar collage din. "golden sands apartment goa" " Nan suka sauka, dan a wannan mission din duka sati uku aka basu, dan haka zasu bari sai nan da sati daya kafin su fara BINCIKEN su. "Bayan sati daya, suna cikin lectures hall suna dan fira, jumy ta kalli sheerya, when will this prof come really? , its now 20mins passed.tana maganar tana duba agogon wayarta. Sheerya ta tabe baki tana girgiza kai, he's a visiting lecturer from london,"naee abhimanee prophesar"ta fassara musu, the arrogant prof. Jumy ta kada kai tana tabe baki arrogant haa.?., marwa tace I hate arrogant people really. .. . Wayar jumy ce tayi ringing, team leader ne ya kirata, dukawa tayi kasan table tana amsa kiran nasa, dai dai lokacin prof din ya shigo cikin lectures hall din, wasu daga cikin responsible students din suka gaishe sa. Kamar daga sama, jumy taji wata husky voice na fadin " *our lesson for today can't be hold, because of a concrete reason, so see u guys next week*" Da sauri ta dago da kanta, idanunta duk sun firfito, tasan mai muryar nan! For sure tasan mai muryan nan! Amma mai zai kawo shi india? " Gaban ta na beating da sauri da sauri, ta kalli inda lectures ke tsayawa, cikin sauri... Bayan sa kawai ta gani, yana sanye cikin blue skirt da black jeans yana kokarin ficewa daga hall din... Mikewa tayi, da sauri, gaba daya ta manta dasu marwa dake zaune a wajen, ta shiga ture mutanen da suka tare hanya, tana gudu, cikin hanzari...tana murza zoben hannunta... Harta fito daga hall din, gyelen kanta harya cire saboda gudun da takeyi.... Ta kalli gabas da yamma, cikin sauri sauri, amma inaa bata ga ko kyallin shi ba, ta sauke ajiyar zuciya mai nauyi, "what am i even thinking, he cant be here...tasa hannu ta goge dan hawayen daya fito daga idonta, ta juya cikin kasala ta koma cikin class din. "She's really beautiful". ...wani kyakkyawan saurayi, dake tsaye yana kallon jumy tun fitowarta daga hall din ya furta yana wani irin shu'umin murmushi... ****** Bayan kwanaki biyu, jumy da marwa tare da sheerya na zaune a cafeteria, lokacin sun dan samu intervals, marwa ta cika baki da sandwich tace,so tell me sheerya, do you know any girl called NATASHA KHANNAH!! In this school? Jumy tayi saurin kallon sheerya da gefen ido.. Sheerya tadan daure fuska, NATASHA KHANNA? I know ha, zata sake bude baki kenan, ta hango prof SURAJ SINGH , yana karasowa wurin su...jumy tace so you know natasha khannah? Sheerya na shirin mikewa tace, lets leave guys...marwa tace "leave? why babe? Muryar prof suraj singh sukaji daga bayan su.., hey beautiful ya fada yana kallon jumy, jumy ta dago da narkakkon idanunta, tace and who are you. ? Prof suraj yayi shu'umin dariya, I am PROF SURAJ SINGH, jumy tace and so? Ya juyar da idonsa, and so? Ya maida mata tambayar ta, yana kashe mata ido daya...jumy ta mike ta kamo hannun marwa lets leave please. ..suka kwashi hand bags dinsu suka fice cikin sauri.. Sai da sukayi nisa da cafeteria din, sannan suka tsaya, sheerya ta juyo ta kalli jumy, are you out of your mind fatimer? Jumy ta kalle ta, what do you mean ? Sheerya ta girgiza kai, prof suraj is a known *womaniser*! !!! Da sauri marwa da jumy suka kalle ta, ta kada musu kai, you should always avoid him jumy, if not... Tayi shiru...marwa tace if not what sheerya??? Sheerya ta samu wani dutse kusa da su ta zauna, YOU WILL SHARE THE SAME FATE AS NATASHA!!!! Jumy da marwa suka ware ido, suna kallon juna, da sauri suka karaso wurin sheerya, jumy ta kashewa marwa ido, naga marwa ta fiddo wani recording pen daga bag dinta, ta kunna, jumy ta dafa sheerya, what fate? And natasha too what about her? Sheerya ta kalli jumy cikin ido, how do you know natasha? Marwa ta kalli jumy da sauri, suka dan dauki seconds kafin jumy tace, u see sheerya, natashas uncle is a business partner with my dad, so I meant natasha twice in Mumbai a year ago. Sheerya tace natasha did not *commit suicide*! !! Marwa tace, but all the news says she does, sheerya tace NO! Jumy tace but ha body was found in front of the library hall..it was all believed that she committed suicide, because of her fathers affair with with her mums sister. . Da tsawa sheerya tace STOP fatimer, u dont even know who she really is... I know natasha, she's a very sweet, beautiful and cultured girl, she's very bright and responsible, she CAN never have committed suicide. .. Marwa tace then sheerya what really happened to natasha? Sheerya ta goge hawayen idon ta, we meet with natasha the day she died, she told me about prof suraj , jumy tayi saurin cewa and what about prof suraj.? She said he have been harassing her for a month.. Marwa tace then... Sheerya na shirin magana wayarta tayi ringing, ta dauka tayi magana kamar na minti biyar, sannan ta mike da sauri sorry guys bayyah is waiting for me , ryt now I have to go...bye.. Ta shiga tafiya cikin sauri... Jumy ta daga murya sosai tana cewa. "Sheerya be careful, my regards to MA, and dont forget about meeting us tomorrow".. "WHAT!!!, my STAR, wannan muryan STAR dina ne... _ASHRAF dake tsaye da wasu profs,suna tattaunawa, ya fada haka a zuciyarsa_ Da sauri ya juyo, dai dai lokacin marwa taja hannun jumy, suka juya baya dan fita daga collage din... Ashraf ya rikice, my star, am sure is my star's voice. .ya shiga ware ido yana neman ta, ganin idanunsa yaki nemo masa ita, ya mikawa wani prof books din hannunsa, ya shiga buda fuskokin duk macen dayayi karo da ita, tamkar wani sabon mahaukaci... Pls ignore any typng errors, ban samu e[truncated by WhatsApp] [10/22, 5:21 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ *JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *Jasus* *Spy* Episode~76-77 🏀 *golden sands apartment goa* "Agent jumayma I think we have gotten all the solids informations, alhamdullilah, we r so much lucky that we meant sheerya in the first place huuh. _marwa ke fadin haka, kwance take a coach tana duba pen recording din da sukayi_ Jumy dake tsaye wurin closet, ta karaso wurin murwa, ta juya mata baya tace help me with my bra pls, marwa tasa hannu ta balle mata daga baya, jumy tace you r a newbie in this work marwa, what sheerya said is not much enough for us, marwa ta daura fuskar ta kan tafin hannun ta tace, like seriously,? everything is clear to us now come on jumy, suraj singh killed natasha because she refused to give him ha self, and then he planned everything to look like a suicide. "Jumy ta daura towel a jikin ta, tana cewa, this is just a simple assumptions marwa, that any layman can thought of , come on why would suraj killed natasha, if she have refused him, he must hav many other girls to chill out with, suraj is a ordinary prof, he cant go such to an extent of killing natasha.. Marwa ta juyar da idonta, ta mike tazo wurin kitchen dinsu (dan apartment din komai akwai a ciki) Fridge ta bude ta dauki juice mai sanyi, tayi sipping tana cewa "hadha aleamal tajsis ABADAAN muteat jumy" (wannan aikin na spy gaba daya baya da dadi jumy). Jumy na kwashe handouts dinsu daga kan bed, tayi dariya Agent marwa, how spy's think must be very far different from any other person. Marwa ta kada kai, tana neman zama tace, "ana dhahib iilaa alhusul ealaa jumayma alzzawaj"(i am going to get married jumayma )(aure zanyi jumy) Jumy ta kalle ta, marwa wake up, just first mission and you have already started filling down, jumy ta karaso wurin ta, this work is for the nation, is for the safety of our nationwide, haba come on ukhtie... Marwa tace but getting married is what our prophet asked us to do, its sunnah, see jumy, ta shafa gefen fuskar jumy, for how long will u b roaming around the world, jumy ta mike, I am ur superior marwa, I know better than you, marwa tace "alzzawaj " (aure)ta saki wani irin murmushi... Jumy ta murguda mata baki ta shige toilet. . *********** "My STAR"...I will surely look for you, _ASHRAF ke fadar haka, yana kwance ne a bakin swimming pool din dake apartment din da yake yana sipping orange n lemon juice_. "Wani saurayi ne ya karaso wurin sa, hannu ya basa suka gaisa, sannan shima ya samu wuri kusa da ashraf ya zauna. "Man their will be an NASHEED SHOW today, all the very none islamic musicians will be there.. "Ashraf ya dago da brownie eye ball dinshi ya kalli saurayin, SURAJ u are not even a Muslim in the first place, why will you be going there? Suraj ya kanne ido daya, to get a new catch of course, ashraf yajaa tsaki, mata sai sun kashe gayan nan wallahi, amma a fili dariya yayi kawai, suraj ya shiga matsa masa suje suje, ashraf harya gaji da fadawa suraj akwai abunda yake so yayi yau he have to find something very important, suraj yace u can do it tomorrow ,but now lets go to the show and catch a little fun... *in , golden sand apartment* "O.M.G, jumy, just take a look, marwa ke fadin haka, ta mikawa jumy wayarta iPhone 6, jumy dake zaune da paper n pen a hannun ta, tana tsara duk yadda zasu fara taking action akan suraj singh, cos he's their only key now, daga wurin shine zasu ji komai akan yadda aka kashe innocent natasha.. "Amsar wayar tayi a kasalance, posters ne na Islamic musicians, jumy tace woow marwa, the show is here in India, marwa tace yeah babe, we have to be there. .right? Jumy ta tabe baki, no marwa we hav our work to do, we have to find sheerya, in order to know more...abt...marwa ta katse ta, see your life..jumy ta kalli marwa tana turo baki what now? Marwa ta jefar da hannayen ta a iska, come on let's have some fun, even once. ..jumy zatayi magana, marwa ta mike noo noo I don't wanna here a bit more of ur words, its final we are going. . Jumy ta murguda mata baki, ta daga murya tace, just for 10-15 minutes, marwa ta amsa da what ever. .... "Kallon picture din musicians din jumy tayi, ahmad bukhatir, shi kawai take son gani, he looks just like my Mr snuggles, ta saki wani irin murmushi.... *At the NASHEED SHOW* wurin ba karamin decoration yasha ba, cika sosai, maza da mata, da kyal su jumy suka gano seat dinsu. "Suna zaune, amma zuciyar jumy sai bugawa takeyi, ta rasa miye dalilin haka, haka kawai ta shiga popping eyes dinta waje, sai roaming dinsu takeyi a gaba daya hall din, its like she's looking for something, but MADHA? (What), ita kanta batasani ba balle ni afrahπŸ€”. Marwa ce ta dan tabo ta, ganin har an fara show din, sami yusuf is on stage now, gaba daya hall din ya amsa da ihu da tafi... Marwa tace, "hal ant bikhayr? (Are u ok) Jumy tayi firfigit ta dago da dark chocolate eye balls dinta, ta kalli marwa tana murmushin yake "ana bikhayr marwa (am fine marwa) Marwa tace sure? Jumy tadan rike cikin ta, dan wani fitsari taji ya matse ta, farat daya, tace wa marwa excuse me please, marwa tace where too? Jumy ta duko wurin fuskar marwa tace to the rest room. . "Toilet ta shiga nema, tazo zata wuce wani empty room, taji an riko hannun ta, an fisgo ta cikin room din nan dake kusa... Gaban ta na faduwa, sosai, hannayen ta aka riko daga baya, jumy ta cije dan leben ta tace cikin tsawa, "MIN ANT"(who are you? )..taji an sake janyota, bayanta ya hade da wanda ke jikon nata, tace cikin murya mai nuna bata jin tsoro ko kadan " AZHAR NAFSAK" (show your self)... Hannu taji an dafa a kafadar ta,an juyo da ita..... Runtse ido tayi, dan a tunanin ta, wani mugunta za'a mata... Da husky voice, taji ance, "MY STAR" ko a mafarki bata taba tunanin jin muryar nan ba ....... ASHRAF!!!? "MAHU ASHRAF TAFEAL HUNA FI AL HIND"(mai ashraf yazo yi a india) ta daga lashes dinta a hankali... Ai kuwa sai ganin handsome face din ashraf tayi, ya kurawa fuskarta ido yana kallo, ba ko blinking. .. Ashraf!? No ta fada da sauri a zuciyarta...ta nuna shi da yatsa YOU. ...? Ashraf ya sakar mata da wani irin murmushi mai sanyi.. No I cant not be found out, am a spy, we cant be found out so easily, sai na kammaala wannan mission din nawa, I have to behave and act like I dont know him..jumy ta idasa maganar data fara, YOU..? Who the hell are you to drag me here like dis.?.. Ta juya cikin sauri, dan bazata iya jure kallon fuskar sa ba tana niyyar ficewa...... Ashraf yasa hannu ya kamo hannun jumy cikin sauri.. ya hada ta da bango, yana kallon kwayar idon ta, itama ta kurawa brownie eye balls dinsa ido.. My STAR, mai yasa kike min haka..huh? I never been so scared of loosing something in my entire life. . Ya matso da fuskarsa dai dai tata, har tana jin saukar lumfashin sa a kan fuskarta, ashraf kai bakinsa kan kunnen ta,ya motsa bakin sa yace a hankali, nothing in my life has ever meant as much important to me as you do...You..are..my..sparkling. .star, u shines in my heart. . Jumy ta runtse idon ta, ta bude a hankali, kirjin ta na bugawa da sauri'da sauri.. Ashraf..am..not the person you think I am...ashraf yasa yastan shi kan leben ta, shiiiish... I KNOW WHO YOU ARE. ...jumy ta kalle sa da sauri, ya lumfasa ya sake ta, ya juya mata bayan sa.. Tun bayan rabuwar mu... Ashraf yasan wacece jumy, shin yasan kuwa ita din spy ce, ko kuwa kawai yasan dai ita cousin din yusuf din? ~*AFRAH*~ [10/22, 5:22 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ *JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *Jasus* *Spy* Episode~78-79 "Tun bayan tafiyar ki, abubuwa da dama sun faru. I was so shocked dajin cewa kin bar gidan mu, and the worst is, ban san a ina zan ganki ba, even after knowing that you are yusuf's cousin... Jumy tayi saurin dago da ido ta kalli ashraf, ashraf ya sakar mata da murmushi, yeah I know ke cousin din yusuf ce, we meant with yusuf in collage, kuma na taba visiting din shi a Egypt... Jumy kura masa ido tayi, fuskarta na bayyana tsantsar mamakin abunda ashraf ke fada.. Yaci gaba, my whole family hated me to the extent that, jalal, grany, mami, basu tanka mini , it was like I am in hell, neelam kamal always blames me, daddy ne yayi musu magana, sannan suka dan ringa kallona da mutumci, duk na jure saboda ba wani fita ma nake cikin su ba. A ranar da kika bar gidan, aka daura auren jalal da tasleem, ana gama daurin aure, wasu mutane suka shigo cikin hall din, suka kama uncle sufyan, dukkan mu gaba daya hankalin mu ya tashi, dan bamu san dalilin kama shi da sukayi ba. Ni, jalal, kamal da daddy muka bi su har office dinsu, hankalin mu a tashe, daddy da jalal suka shiga tambayar dalilin kama uncle sufyan da sukayi.. Sun fada mana cewa uncle sufyan is engaged in many illegal works, daddy bai yarda ba saboda yanda duk yayi trusting din uncle sufyan, sun fada wa jalal cewa gobe zasu kawo mana duka solid evidence din da suke dashi. Washe gari da safe, dukka family muna zaune a babban falon daddy, kowa hankalin sa ba'a kwance yake ba, gaba daya mum da tasleem sai kuka sukeyi, hakama hanan, batool, mami da neelam ke lallashin su. Karfe 10 na safe, inspecter da wasu mutane arabs au biyu, suka shigo mansion dinmu, bayan sun gaisa da ya jalal, sai suka shiga nuna mana evidence dinsu masu rikitarwa, gaba daya falon yayi shiru dan kowa sai daya girgiza dajin cewa uncle sufyan na amfani da sunan daddy yana illegally business, its just so unbelievable jumayma...ashraf ya fada haka yana kallon fuskar jumy, idon sa ya canza kala, da gani abun ba karamin bata masa rai yayi ba," _koda yake abun rai ya baci ne, ayi amfani da sunan innocent mutum ana yin illegal business,Allah dai ya kara tsare mu da zuriyar mu ameen_". "Daddy a take ya samu attached, hawan jinin shi ya tashi, grany kuwa ko kukan tama kasa yi, gaba daya ta koma kamar zombie, ni da kamal da ya jalal muka yi wurin daddy da sauri, batool ta kira emergency services , basu dauki wani lokaci mai tsayi ba suka zo da ambulance suka dauki daddy. . To tell you the fact, all my family members sai da muka tsine wa uncle sufyan, saboda shi innocent daddy dinmu yake suffering haka, for about a month daddy is unconscious, dukkan mu a hospital din muke wani, and thankfully, Allah ya bawa daddy lfy, bayan an samu ya farfado da sati biyu. "Bayan daddy ya samu lafiya, shine yake fada mana, inspecter ya fada masa, _lokacin daya zo duba shi a hospital_, cewa duk evidence din sun same sune ta *spy* din da aka turo daga Egypt, ya fadawa daddy ne saboda yanda daddy din ya dame sa, ya sukayi suka gano cewa sufyan duk yana wadan nan aika aikan, da ko shi bai taba zargin yana yi ba... Da daddy ya gama fada mana haka, duka family muka shiga kallon junan mu, toh waye yayi spying dinmu haka?we were like seriously, spy a gidan mu? Duk bamu lura ba!.., but ba wanda hankalin sa yazo kan ki jumayma... Jumy ta damtse hannayen ta. Ashraf ya nuna kansa, sai ni.. Jumy ta dago da jikakkun watery lashes dinta, dan hawaye har sun fara taruwa a idon ta, ta kalli ashraf... Ashraf ya juyar da ido, yeah !!!!. "d first person that comes to my mind is YOU, ya nuna jumy, da duk ta fara tsurewa. "After a month, I decided to accept the offer, that London university suka bani, to be a professor there, sun bani offer din tun bayan watan ni biyar, amma saboda ke my STAR, yayi murmushi yana dafe kirjin sa, naki naje cos I dont wanna miss seeing your beautiful face around me.. "Nayi bankwana da kowa a gida, banda jalal, cos har lokacin hey'hey muke dashi, kuma na lura har tasleem din ma ba wani sake mata ba dan ko magana am sure basa wani yi, dan yaki su tare a gidan sa dake gwarinfa. "Ban je London ba, instead naje Egypt, dan nayi clearing din zuciyata, I want to know if my doubts about you is really true... "A hotel na sauka, na kira yusuf na sanar masa ina Egypt, kuma ina so mu hadu gobe, yusuf yayi ta insisting sai nazo gidan aunty dinsa, which I said no, saboda nasan surely kina gidan.. "Washe gari yusuf yazo, muka gaisa cikin barkwanci.. Na tambaye sa ina crazy cousin dinsa, yayi dariya mai dauke da nishadi, yace she's at home, na gyara zama na nace, so dude what jod do ur cousin do huh ha? Yusuf yadan juyar da idonsa, she's a journalist man, murmushi nayi nace masa ban yarda ba, he looked at me with a surprise face, and I was like, yeah because I have ever meant her. Yusuf ba karamin mamaki yayi ba, na shiga fada masa, cewa a gidan mu kikayi last mission dinki, bai yarda ba, har sai dana nuna masa wasu pictures dinki.. Jumy tace pictures? Ashraf yayi dariya, ya rike kunnen sa, sorry, ranar dana dauke ki, mukaje shopping mall, remember in dubai.. Lokacin dana ce miki ki zaba abunda kike so, and I was holding my phone, pictures na dauke ki... Jumy ta bude baki, "ashraf uhm yace and also d day da kikayi singing a garden dasu batool, I also took a picture of you.. Jumy tadan juyar da idonta, and den what did akhie yusuf said to you. . Ashraf yadan matso kusa da ita, you eager? ?? Ya saki murmushi, it takes me 2-3 hours begging and pleading with him, kafin ya fada min ke AGENT CE IN AL-MUKHABARAK AL AMMAH (GENERAL INTELLIGENCE AND SECURITY SERVICE EGYPT).... Jumy ta lumshe ido, tayi baya tana neman faduwa, she can't believe ashraf now know who she really is.... Da sauri ashraf ya mikar da maxy hand dinshi, ya kamo waist din jumy, ya shinfidar da ita a kirjin sa, ya shafa bayanta, it's okay my STAR I will surely be there for you, I know this work is not easy.. Jumy ta sauke ajiyar azuciya, ta dago daga jikin sa, ta kalli cikin idonsa, ashraf ta kira sunan sa da murya mai sanyi, da shakewa, now ka riga kasan ko ni wacece ku....ashraf ya katse ta, shiiiiiishiiiii...ya daura yatsan sa kan lips din ta.. Ya miko mata hannun sa, mai fadi da haske hade da taushi, yace now I want us, mu zama close friends, just to know each other well. .. Yace so AGENT JUMAYMA KHATOON, *FRIENDS*, ya mikar da hannunsa very close da nata.. Jumy ta dan harare sa, tana murguda basa baki, I can't accept your friendship. ..tadan juyar da fuskar ta. Ashraf ya rikice, ohh come on my star, why wouldn't you? Haa? Ya matso kusa da ita sosai, you know you mean a lot to me, you are my sparkling star remember, idan kikaa ki ni will be crazy really. ..yana magana cikin seriousness. .. Jumy tadan juyo ta kalle sa, ta juyar da bakin ta gefe, sannan ta juyar da ido, ta jefar da hannun ta daya a iska, you did humiliated me alot remember. .. Ashraf yayi saurin kallon ta da sorry face, ya rike kunnen sa, sorry my star, please please forgive me..jumy tadan tabe bakin ta, let me seeπŸ€”.... Ashraf yayi saurin juya mata bayansa, ki duke ni, ki bani punishments, but please forgive the poor me...ya rike wuyan sa, I promise I will never treat you that way again.. Jumy tasa tafin hannunta

Chapter 10 of 12