Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
a bakin ta, dan tare dariyar data zo mata... Tayi gyaran murya...okay I will, i will...ta shiga nade hannayen rigar ta... Ashraf ya gwalo idon sa waje, a zuciyarsa yaace like seriously will this babe really do what I say... Jumy ta juyar da ido, no bazan duke ka ba and no punishments, you must follow my only 3 orders...ashraf ya mike da sauri, anything for you MAM, so tell me mai kike so nayi miki... Jumy tayi murmushi kadan, no not now, orders din zasu ringa zuwa anytime, any where ne, any day ne... Ashraf ya kada kai da sauri, okay MAM (yana magana da ita in a formal way) Ya sake mika mata hannun sa, so MAM what about now, friendship accepted? Jumy ta saki murmushi, har dimples dinta suka lutsa, ta hade hannayenta (yadda indians ke namaste dinsu) Tace FRIENDSHIP ACCEPTED. MR SNUGGLES... Ashraf ya dauke dan poor hand dinsa daya mikawa jumy, ya susa keyar sa a kunyace.. "Suka dago idanunsa suka kalli juna, suka fashe da dariya... ~*AFRAH*~ [10/22, 5:23 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž *JUMAYMA* ( *YAR BINCIKE*) *BY* *AFRAH* episodes~82-83 "Marwa ta mike tana cewa "ya najah bahir wa'aetaqid 'ann wakil majnun fi alhubb alan" (oh wow, think the agent is crazy in love now)..tana magana ne tana kokarin saka abaya akan three quarter gown din dake jikin ta. "Dariya jumy tayi cike da nishadi, tana kokarin zama a wurin da suka barbazar da books dinsu tashi tace" ya marwatan faqat yasamat alan walhusul ealaa al bab" (oh' my' marwa just shut up and and get the door).. "Marwa na dariya ta fice zuwa falo dan duba wake knocking din. "Sheerya ta gani a tsaye, sanye cikin riga da wando na punjabi, oh wow its you sheerya, sukayi hugging juna, sannan marwa ta matsa wa sheerya ta shige ciki.. Jumy! Jumy, come see who's where, marwa ta daga murya daga falon tana kiran jumy.. Jumy sai data saka abaya akan kayan jikin ta kafin ta fito itama, tana cewa, marwa habibty who do we get.... Ganin sheerya da tayi a zaune tana murmushi, yasa jumy ta saki murmushi sosai, taji dadi da sheerya ta yarda tazo ta dan basu hadin kai (bayan dawowar su daga nasheed show, jumy da marwa sun kira sheerya video call a Skype, kuma sun nemi taimakon ta, duk da dai basu sanar da ita identity din su ba, kawai sunce ne, tunda su mata'ne yakamata suyi kokari su fallasa duk mutanen dake bata rayuwar yan'mata a collage din). "Woow its you sheerya, namaste!, jumy ta fada tana kokarin karasawa wurin sheerya, mikewa shirya tayi tana cewa, beautiful fatima..sukayi hugging juna hade dayin both side kisses. . " man I really have to go now" _ashraf ke fadin haka, tare suke da suraj a office_ Suraj yayi murmushi, yeah you goo, I also have an important meeting today, ashraf ya kadai kai kawai, ya suri jakar laptop dinsa ya fice. " *Budget Hotel (paradise in goa)* Ashraf na shiga kantamemen dakin sa, ya jefar da laptop bag dinsa kan coach din dake kusa da kofar balcony, ya shiga cire shirt din dake jikin sa, ya cire jean din jikin sa, ya fada toilet. "Ruwa ya sakar wa kansa, sai smiling yake yi, I will be seeing ha sparkling face today, oh Allah ka mallaka min wannan tauraruwar tawa. "Yana kammala wankan sa, ya dauro towel ya fito, yana cikin goge watering hair din kanshi , da karamin green n white towel, yaji wayarsa na ruri. "Dauka yayi ya kara a kunnen sa, hello mamie? Ya fada dan ganin num din mamie din ne, muryar neelam yaji, tace ya ashraf it's me neelam.. Ashraf yace ohh the mamie's chewing gum, neelam tayi dariya, yace so how's your studies in Nigerian turkish, and how's everyone at home? "Neelam tadan shagwabe murya, my studies is fine ya ashraf amma, tafiyan su ya batool da hanan Canada is tomorrow I will be all alone a gidan... "Ashraf yace oh oh, but tasleem is there for you, neelam tace no ya jalal n ya tasleem are in dubai now.. Ashraf yadan dauki seconds kafin yace, oh really its been a while I talked to ya jalal.. "Yana fira da neelam a hands free , har ya kammala shirin sa, yana gama fashe jikinsa da designer turaren sa, ya dauki wayar yace , Hea !mamie's chewing gum, I will be off now, to go see ur new sweet, cute sister inlaw, ya fada yana sakin murmushi cike da nishadi.... Bai ankara ba yaji muryar mamie a wayar," ohh my little stubborn boy....I see you have finally settled down, tunda har an mana sweet inlaw right? ...ta fada cike da farin cik hade da zolayai... "Ashraf yadan ware lumsassun idanun sa, yace mamie!!!, yayi saurin kashe wayar yana dafe goshin sa... *Golden sand apartment* "So now how will we get prof suraj,to tell us the rest of the people involved in this terrible work of theirs? Marwa dake cin popcorn ke fadin haka. "Jumy tace it won't be easy, but we have to think of a way... "Sheerya dake gaban laptop din jumy, tace I know of a girl, SUNALee, she's a good close girlfriend of prof suraj, she may help.. Marwa tace ohh thank goodness den, jumy ta saki ajiyar zuciya...Allah dai yasa su kammala wannan mission din nasu lafiya ameen..... ~AFRAH~ [10/22, 5:23 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž *JUMAYMA* ( *YAR BINCIKE*) *BY* *AFRAH* episodes~84-85 "Murmushi ne ya subuce a bakin sa sosai, kafin nan ya juyo da fuskar sa,ba yabo ba fallasa ya kalle ta, jumy ta turo basa baki, how can I just leave my bako ya wuce a haka, duk da ba gayyatar ka aka yi, addinin mu ya koyar damu karrama bako, dan haka ta nuna masa hanyar shiga..... "Ashraf yayi dariya, I will go in, saboda kuma addini yace duk wanda ya sada zumunta he will surely get rewarded for that.... Jumy tayi murmushi tana girgiza kai, sannan ta shige gaba ashraf yabi bayanta. "Har cikin apartment dinsu ta shiga dashi, ta nuna masa kujera tace ya zauna, ashraf na shirin zama yace nice place you have haa..jumy tayi murmushi kawai ta shige ciki. Bata dade ba suka fito da marwa, gaishe shi marwa tayi da salam, ya amsa yana tambayarta karatu, marwa tayi murmushi tace masa lafiya lau, ta juyo ta kalli jumy dake zaune a seater sofa kusa Tv, ta kashe mata ido daya, sannan ta nuna ashraf dake faman latsa waya ta nuna jumy tayi hakeβ†’πŸ‘ŒπŸΌ... "Harara jumy ta wurga mata tana hade girar ta, tace, "hayaa waqf iighazat walhusul ealayh almashru bat al ghazia"(come on stop the teasing kije ki kawo masa abun jika makoshi), "Marwa tayi dariya,"tuyur al hubb"love birds' sannan ta fice zuwa kitchen tana murmushin gulma. . "Dago kai ashraf yayi, suka hada ido da jumy dakee ta kallon sa, kashe mata ido daya yayi, yace, am handsome haa? Ya daga mata gira daya... Tabe baki tayi tace, not bad!, ashraf ya kwashe da dariya, kalla fuskarta, like not bad, I know ni haddade ne, girls always admired me (lol irinsu miss afrah namecy πŸ˜‚), yayi murmushi yana shafa gefen fuskar sa... Jumy tayi magana ciki'ciki "naraa lah wajhaan latif" (see his cute face) Ashraf yace what! Mai kikace just now? Jumy tace nothing tana daga hannayen ta, ya daure fuska, dole ne na fara zuwa arabic classes gaskiya, if not this star of mine...ya nuna ta, you willl....bai idasa ba saboda shigowar marwa, ta karaso tana cewa, Jumayma, something serious came up just noww.... Jumy ta kalle ta da seriousness, madha? Me? Marwa tace team leader just finished informing me that the intelligence agency, have reduced our missions days, we have only dis week to finish off. .. "Jumy ta mike da sauri, tana wiki'wiki da ido, ganin ashraf din da tayi just few minutes duk ta ma manta da aikin gaban ta... Marwa tace we have to get started with our plan, as soon as possible... "Jumy ta kada kai, ashraf dake ta faman kallon su, ya mike shima, yace you are also here for a mission, ya tambaya curiously? Marwa ta kada masa kai, ya sauke ajiyar zuciya, oh this work of there's, always in missions, so what's it about ya tambaye su? Yana kallon jumy... "Jumy ta juyo ta kalle shi, tace ashraf you dont need to be involved in this please, ta koma ta zauna a kan sofa.. Karasawa yayi wurin da take zaune, yace come on my star, kinsan I will surely help you out, I promised to always be by your side, ki sanar dani pls, ya rike wuyan sa, I will keep your secrets kada ki damu... "Marwa ganin jumy na wani yanga yanga, ta matso kusa dasu ta zauna, tace prof I will tell you everything. .. "Jumy ta juyo da sauri, lah marwa (no marwa) "Marwa ta watsa mata harara tace, ashraf is also a prof in the college jumy, he may know something that will help. .. "Ashraf mikewa yayi ya dawo wurin marwa, dont mind my baby doll ,marwa, tell me..ya fada yana mika duk attention dinshi gareta.. "Zama marwa tayi ta sanar da ashraf komai akan mission din... "PROF SURAJ!!!? Ashraf ya fada da dan mamaki... Marwa da jumy suka hada baki wurin cewa, you know him? "Ashraf yace we leave in the same hotel, hes a colleague of mine. .. Jumy tace, so you help us meet him right? Ashraf ya kalli jumy, suraj mayen mata ne, I know d guy sosai, but for him to kill an innocent girl, I can't believe that, he can't do that, he's not that heartless. .. Jumy ta juyar idonta,tace investigations will tell ashraf... Wayar marwa ce tayi ringing, ta dauka tana fadawa jumy its sheerya.. Bata dade ba a call din,ta mika wa jumy wayar, jumy ta amsa tadan dade tana magana, kafin ta kashe ta kalli marwa.. "Yash will help us, we have to meet him tomorrow at Mumbai. . Ashraf yace wait, waye yash? Ya fada fuskar shi dauke da kishi tsantsa.. Jumy tace Yash, u know him, ashraf ya kalle ta da mamaki, jumy ta gyara zama ta sanar dashi wane yash ne suke magana. "Lumfashi ya sauke, Ayya we heard that uncle sufyan is involved in this dad murder, so tomorrow by 10, I will be here, wait for me cos am also coming with girls to Mumbai. .. "Marwa tasa hannu ta sara masa, okay prof, ashraf da jumy suka kwashe da dariya... *MUMBAI* "suna shiga Mumbai suka kira num din sheerya, ta tura musu address, na gidan auntie dinsu dake zama a Mumbai din. "Basu sha wani wahala ba suka isa gidan, mansion babba, ya hadu karshe. "Suna parking motar su, yash da sheerya suka fito cikin farin ciki, suka tare su. "Yash yaji mamakin ganin ashraf sosai. "Bayan sun ci sun sha, su kuma gaida auntie dinsu yash, ashraf ya bawa yash hakuri akan abunda uncle dinsa yayi musu, yash murmushi yayi ya dafa kafadar ashraf, come on dude, its now a bygone. . "Jumy ce ta katse su, tace so....what's the plan? Yash yace, Suraj spider will be coming the club tonight, ashraf yace oh yeah, now I got it, suraj called me hours back, saying he have a urgent meeting. . "Jumy ta kalli marwa, tace meeting haa? We will help them have a successful one...marwa da sheerya suka kwashe da dariya.. "Yash yace, but only three of us can get to enter the club. . "Marwa tace I will be the to go with you guys, sheerya and jumy should say at the car and monitor. . "NO jumy tace, ashraf yace, my star bazaki bimu ba, its final,! Jumy ta daga masa hannu, am her superior here, I will have to go in with you! Ashraf ya shiga gorgiza kai, yana fusgar da iskan bakin sa (baya so ta shiga, clubs are dangerous for women's, kuma ma Mumbai clubs, huuuh! ) "Sun gama shirin su, jumy ta saka English gown, red amma gabaya jikinta a rufe yake, sai yash daya sha gayu cikin blue jeans da orange top, ashraf kuwa designer back jean da off white body hug, just imagine them looking muah! "A mota suka bar su marwa, bayan sun gama connecting camera din dake cikin glasses din idon jumy da laptop dinsu dake computer, anything camera din ya dauka zaiyi saving a laptop din, kum su marwa zasu ga komai ke tafiya. "Cikin takun isa, suka shiga babban club din, disco lights, loud music, yan mata da samari ana ta chasup (Allah ya shirya) jumy tafin ta dira kafarta ciki, sai data nemi gafarar ubangijinta, dan club kam ba wurin zuwan Dan musulmi bane. "Sun hango suraj da wani babban mutuni, tare da yan mata, sun kai biyar, ana shan giya ana casino games. "Yash ya karasa wurin da jumy dake kokarin canza tafiyar ta. Woow look who is have...suraj ya fada.. Mutumin nan na dago ido ya kyallo jumy, yash ya mika musu hannnu, suka gaisa, suraj yace I have seen this dashing face before. ....yana kallon jumy. "Sun zauna aka kawo musu drinks, amma babban mutumin shiru yayi kawai. Yash yace she's purvi from south india.. Jumy tace hey! Babban mutumin ya kalle ta, suraj yace *Chairman*, suka kashewa juna ido, chairman ya kada masa kai irin tayi dinnan. (Get well soon didi) ~AFRAH~ [10/22, 5:24 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž *JUMAYMA* ( *YAR BINCIKE*) *BY* *AFRAH* episodes~88-90 *Reminder*- _wannan labarin na jumayma yar'bincike kirkirarre ne (imaginary + frictional) so bare with me._ "Ashraf bai tsaya ko ina ba, sai babban mansion din *Mus' ab Kaita*, mai gadi dama yasan da zuwan shi, wangale masa gate yayi kawai, ashraf ya shige da BMW dinshi fara cikin compound din. "Parking yayi kusa da jeep din mus' ab, sannan ya juyo sashen da jumy take a zaune shiru. "Yayi murmushi, yana cewa mun iso my star, jumy ta turo masa baki, haba mr snuggles daka barni ko kaya nadan can.....ashraf ya tsaida ta, oh come on jumy, ni wallahi bana son wannan sunan (mr snuggles) ya fada yana yatsine fuska, call me with sweet name mana, ya shagwaba fuska, like sweetheart, sweetie, honey, boo, my love, oh come on I don't have list them for you... "Jumy data saki baki tana kallon sa, tadan harare sa cikin zolaya, ok ta juyar da idonta, what about Mr chewing gum, ta daga masa girar ta daya tana murmushin mugunta.. "Ashraf ya daure fuska, wato manne miki ma nake yi koh? Jumy tayi dariya, ganin ya wani daure fuska, tace come on my..... Ashraf ya matso da kunne sa, my.....ya fada yana sauraren ta. Jumy tace da karfi my childish ashraf....sannan ta bude kofa da sauri ta fita... Bude tashi yayi ya fito yana cewa, zamu hadu dake ne, uwar yan rashin kunya... "Karasawa sukayi wurin entrance door din, ashraf yasa hannu yayi knocking. . "Can sai sukaji ana bude kofar.. "Naina ce ta bayyana...tana ganin su, ta saki murmushi, ashraf yace sister in law is Mr kaita at home? Naina tayi murmushi daya kara fito da kyaun ta, tace yes he's in, ta matsa musu suka shiga.. "A babban falo ta nuna musu wuri suka zauna, jumy ta mika mata hannu, sukayi salam, sannan naina ta haura sama.. "Bata dade ba suka sauko da mus' ab, da fara'a sosai a fuskar sa,ya karaso wurin su yana cewa"vaah mein bahut khush hoon"(wow am really da ziyarar ku).. , "ashraf ya mike yana mika masa hannu, salamu'alaikum bhaee, mus' ab ya cafke hannun yana amsa masa suna sakarwa juna murmushi. "Bayan an gaisa sosai, naina ta mike da kyal tana dafe bayan ta, saboda cikin dake cikinta. "Let me get them some refreshments, mus' ab yace, oh yeah please haskena, a kawo musu lemon n orange juice, favourite din mutumina kenan, ya fada yana kallon ashraf dake murmushi.. "Jumy ta mike da sauri itama, let me help u ukhtie, ta fada cikin fara'a tana kallon naina, naina ta kada kai sannan tayi musu ja gaba zuwa kitchen din. "Suna shiga kitchen din, naina ta bude fridge ta dauko drinks din, orange n lemon, jumy kuwa hango glass cups da tayi yasa ta karasa ta dauko su, naina ta juyo ta kalli jumy, tace so..when is your wedding? Jumy dake wanke glass cups din ta juyo da sauri, ba date tukun ukhtie, naina tace don't tell me u guys are not engage? Jumy tayi side smile tace yes, naina ta dafa ta, ashraf is a very good person, jiya bayan mun hadu daku a hospital,mus ' ab, gist me a lot about ashraf, kuma nima nasan family dinsu a Nigeria, they very respectful. . Jumy ta sauke lumfashi, ta kalli cikin idon naina, I also love ashraf ukhtie, amma akwai wani matsala ne... Da sauri naina tace wane matsala kuma? Jumy ta bude baki zatayi magana, muryar mus' ab ta katse ta, daga falon ya daga murya yana cewa," haskena wai ko a kitchen din zaku kwana ne, naina ta daga murya itama tana cewa, oh friend gamunan fitowa fah.. "Sunsha fira dasu naina sosai, har sai da sukayi awa 4 a gidan, naina da jumy sukayi exchanging numbers, kafin sukayi yiwa juna bankwana. "A cikin mota labarin su naina da mus' ab kawai ashraf keyi wa jumy, jumy a zuciyarta tace "latif jiddan alzzawjayn" (very cute couple) "Suna isa bakin kofar gidan auntie, jumy ta bude kofa a sanyaye, ta fito, ashraf ma ya bude ya fito, jumy na niyyar shigewa cikin gidan, taji hannun ashraf ya riko gyelen ta.. Ta juyo a kasalance ta kalle shi, tayi masa nuni da hannun mai ya faru?. Ashraf yace, come back I want us to talk. . Jumy ta dawo ta tsaya tace okay ina sauraren ka. "Fuskar ashraf ta rikide ta dawo in very seriousness, ya kalli cikin idon jumy, I LOVE U MY STAR ALOT THAT ONLY ALLAH KNOWS THE QUANTITY, ya lumfasa, jumayma I WANT TO GET MARRIED TO YOU.. "Bin eye balls dinsa kawai jumy keyi da kallo, gabanta ya tsananta faduwa, gaba daya ta rasa ya zata fassara irin yanayin da take ciki, she's very confused with her emotions. . "Ashraf ya matso kadan gabanta, ya dinga bin fuskar ta yana kokarin nemo kwayar idonta da take ta juyarwa bata so ta hada da nashi, yace look at me my star, da kyal ta iya dago da kai, ta dago lashes dinta ta kalli idon ashraf... "WILL YOU MARRY ME? (ZAKI AURE NI) Jumy ta shiga zare zaren ido, tana lumfashi abnormal, da kyal ta iya bude bakin ta, harshen ta da yayi mata nauyi, da kyal ta iya daga shi, tace I CAN'T MARRY U (BAZAN IYA AUREN KA BA) Da sauri ashraf ya kalle ta, WHAT! Ya dafe kirjin shi, what do you mean, bazaki aure ni ba, come on jumayma nasan kina sona, please kada kimin haka please please save the poor me and marry me. .. "Jumy ta fashe da kuka mai tsuma rai, am sorry ashraf am sorry, ashraf ya riko kafadun ta, yanayin sa harya fara canzawa, yace tell me your reason for rejecting me just now , ki fada min abunda yasa kika KI' Ni, ya shiga girgiza jumy cikin karfi, yana maimaita tambayarsa.. "Stop!!!! Jumy ta fada da karfi, ta janye daga rikon da yayi mata, I can't marry you! Ashraf bazan iya auren ka ba a halin yanzu... Ashraf ya naushi kofar motar dake kusa dashi, TELL ME YOUR FUCKING REASON JUMAYMA...!!? "Jumayma tasa bayan tafin hannunta, ta goge hawayen dake kan kumatun ta, ASHRAF! Ta kira sunan sa. Da kyal ya iya dago da kai ya kalli fuskar ta. "Ta bude baki a hankali tace, I work for the general intelligence and security service! I work for my nation, I am a agent! Ashraf I cant mixed up my marriage life and my work, Nasan duk hakkin aure ashraf dake kan duk matar da aka daura auren ta, idan na hada aikina da aure a halin yanzu, zan kwashi zunubi bila adadin, kai kan ka kasan irin aikin da nake, bazan iya hada aure da aikina ba, i have dreams da nake so nayi fulfilling, I have also promised myself and my parents, sai nayi completing missions har guda biyar, kafin na bar agency dinmu, I grew up, dreaming and praying to Allah, to let me become a agent, and noow, tayi shiru. ...ta lumfasa tace, ashraf, I have completed only 3 remaining 2 missions, ashraf I know you can't wait for me to complete those two, shiyasa nayi ta kokari kada nayi soyayya da kowa... "Ashraf ya dafe kansa," come on jumayma I can leave all the people I love for you, I can leave anyone that doesn't want us to be together Ya jawo hannunta, look , ya nuna mata zoben diamond din dake yatsan ta, you also love me jumayma, SO.... ...RESIGNED FROM THE AGENCY!!!!! "Just stop, ta kwace hannunta, stop!!!!! MR ASHRAF SAFWAN SAFANA!! Ta fada da karfi, I cant leave my rewarding job, when I have come to the edge of completing my dreams... "Ta gyara tsayuwarta, ashraf, our jab is very important for the whole nation and society, dont forget ashraf, ta kalle sa da jan idonta, *my job helped your family once*. .. "We collect important information in an effort to maintain the security of the nation's. . "We may use an undercover surveillance or so called SPY" but we still help the nation in that way.. Muna risking rayuwar mu a many dangerous situations dan kawai mu kawo JUSTICE ga wadan da aka cuta, isn't that a great rewarding career. .. ta kammala maganar da kyal tana ajiyar lumfashi... Ashraf ya girgiza kai cikin wani irin yanayi... Yayi one step zai riko hannu jumy, taja baya cikin sauri... Idan bazaka iya jirana nan da shekara biyu ba, forget me in your life history mr ashraf, ta juya cikin sauri tabar waje.... Tana gudu tana goge hawayen dake fita daga idanun ta tamkar an bude fanfo.... "Sun gama saka kayan su duka cikin mota, marwa ta kalli jumy,"hal ant bikhayr? (Kina lafiya kuwa) Jumy ta dauke kai, ta fiddo sun glasses baki ta manna a idonta..."ana bikhayr"(ina lafiya) ta fada cikin dashashshiyar murya mai rauni... "Marwa da yash suka shiga gaba, jumy ta bude ta shiga,sheerya ta fito daga cikin gidan da sauri, ta mikawa jumy wata katuwar leda, from auntie, jumy tayi murmushi tace thanks alot, sheerya ta shagwabe fuska am gonna miss u two.... Marwa dake gaba,tace don't worry we will meet again inshaAllah babe. Sai da suka dauki minutes suna bankwana, har sai da yash yayi wa sheerya tsawa tabarsu hakanan kada suyi missing flight dinsu... _daga Mumbai straight Egypt sukayi, dan ana jiran su a agency din_. Suna kokarin fita gate din, ashraf ya tsaida su, gaba daya ya koma former self dinshi... Gaisawa yayi da yash, yash yace man let's drop them at the airport, I will treat you the best coffee in Mumbai this morning. .. "Ashraf yayi murmushi, ya kada kai, marwa ta fito daga gidan gaban, tabar wa ashraf ya zauna. "Tunda suka dau hanya, jumy kanta na kallon window, a hankali ta dawo kai ta kalli centre mirror, hango fuskar ashraf tayi a daure gam kamar bai taba yin murmushi ba a rayuwar sa, duk tayi jaa alamar yayi kuka, ta dauke kai da sauri,taci gaba da kallon window dinta... "Sun ajiye su a airport, yash kadai ya shiga dasu, ashraf yace he's not filling to well bazai shiga ba. "Bayan an gama musu komai, yash yayi musu sallama ya tafi, sannan suma suka karasa wurin jira, kafin a kira su, suka zauna. "Dafa jumy, marwa tayi, tell me what happened between you two? Jumy ta girgiza kai, muryarta kamar zatayi kuka, tace,nothing. .. Marwa tace you can't hide it from me jumy, tell me please what really happened this morning? . . Jumy ta sauke ajiyar zuciya, ashraf proposed to me! marwa.. Woow marwa ta fada, sannan ta dafa jumy, you don't look happy with that why..? Cire glasses din idonta tayi, idonta da yayi ja ta dago ta kalli marwa, I rejected the proposal, MADHA WHAT?!!! why?marwa ta fada da mamaki.. Jumy tace because of my dreams marwa, I want to fulfilled my dream, I can't leave the agency just now marwa when am about to fulfil it... "What, what bave gotten in to your inbox brain! haa? Do you know what you just did, *you break someone's heart* jumayma, jumy na kokarin bude baki zatayi magana marwa ta daga mata hannu.. You don't even know the importance of marriage I think jumayma... Marwa ta fara magana cikin fada'fada... " _Allah has created men and women as company for one another, and so that they can procreate and live in peace and tranquility according to the ,one of the commandments of Allah and the directions of his messenger_. " _the Qur'an saysΓ·_ " _And among his signs is this, that he created for you mates from among yourselfs, that you may dwell in tranquillity with them, and he has put love and mercy between hearts, undoubtedly in these are signs for those reflect_ (qur'an 30:21). _And Allah has made for you your mates of your own nature and made for you out of them, sons and daughters and_ _grandchildren and provide for you sustenance of the best (qur'an 16:72)_ " _the prophet of Allah (S.A.w) says: zawaj (marriage) is my sunnah , whoever keeps away from it, is not from me_. " _When a man marries, he has fulfilled half of his religion, so let him fear Allah regarding the remaining half"_. "Marwa taja lumfashi, tell me jumayma, what if you die (astaqfurullah) before that becoming two years of yours!? What will you tell Allah! Haa?ta dagawa jumy kai.. "Jumy da gaba fuskarta ta jike sharkaf da hawaye, ta mike cikin sauri....tayi hanyar fita daga airport din, tana gudu sosai, tana share hawayen dake kwance a fuskarta.... (and a song plays in the background, "wherever you are. ... (by sami yusuf).... " _Toh readers muna ta dai kawowa karashen labarin YAR BINCIKE,jumayma, Allah ya bani ikon kammala muku shi lafiya ameen_" Dedicated to my dashing didi- *PHERTY*πŸ‘― And all the fans and lovers of indian bollywood and arabic language ~AFRAH~ [10/22, 5:25 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž *JUMAYMA* ( *YAR BINCIKE*) *BY* *AFRAH* episodes~91-100 *Final episode* Dedicated to fertimar zarahπŸ’ž " gudu takeyi kawai tana addu'a Allah yasa ta iske ashraf dinta a waje, ta sanar masa ta yarda zata aure shi, zata bar aikin ta, zata zama matarsa uwar ya'yansa... "Ajiyar zuciya ta shiga saki sosai, tana ware idanunta ko'ina a cikin airport din, addu'arta kawai shine ta hango su ashraf... "A speaker taji ana sanar wa, passengers din Egypt su fara shiga jirgi.. Kara riki cewa tayi, tayi nan , tayi can, sai goge hawayen dake fuskarta takeyi da bayan hannunta, ganin ko kalar motar su bata gani ba, yasa ta tsugunne a wajen, ta daura hannayenta akai tana rusa kuka sosai... Marwa ce ta fito da sauri, ta karasa wurin jumy, tana cewa we have to leave jumy, our flight will soon leave, stop crying Allah knows better, he will surely bring you together again soon inshaAllah.. Ta mikar da jumy, ta riko hannunta, suka nufi ciki, jumy na waywayen bayan ta, da idanunta da suka kumbura suka canza kala zuwa jaa... "Sun isa Egypt da rana, direct agency suka nufa, sukayi clearing komai nasu, sannan suka fito wajen gate. "Marwa ta rike hannun jumy, its really nice doing work with you, jumy tayi murmushi, its great knowing you, suka rungume juna emotionally, sannan kowaccen su ta tari taxi, suka dagawa juna hannu suna goge

Chapter 11 of 12