Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ware idon ta, sannan tayi yunkurin sauka, jalal ya ajiye ta, sannan ya nuna ta da yatsa. Mai ya kawo nan!? Jumy tayi wiki wiki da ido, amm dama dama, wurin ya ashraf zani a massage room. Jalal ya kura mata ido, yadda yake kallon jumy, yasa tayi saurin bin ta gefen ta zata fice... Jalal yasa hannu ya riko rigar ta daga baya...ya jawooo ta har gaban sa.. Sannan ya mika hannu ya amshe littafinsa.. Jumy tace ohh na manta ne...ta sake bin gefen sa cikin sauri zata ficen... Jalal ya sake jawo ta baya... Tayi kamar zata fashe da kuka, dan tasan yau ashraf sai ya daka ta... Jalal ya nuna mata desk din...wancan fah? Wa kika barwa shi. Jumy ta dafe goshin ta, sannan ta karasa wurin desk din ta dauki tray dinta ta fice.....jalal ya girgiza kai,"Drama Queen" Ta fitoo daga room din tana murmushi,"MR coolness", ta shiga dayan, anan ta iske ashraf a kwance, wasu yan'mata na masa massage, duk an shafe da mai. Jumy ta tabe baki, Allah dai ya shirya.... Ashraf najin ta shigo yace, well done, amma sai da kikaje kasuwa kika siyo koh? Jumy tayi banza dashi. Yaja tsaki, jumy ta zuba masa juice din a cup ta miko masa yasha, ya mika miki mata cup din ta amsa, ta juya zata fita, ashraf ya daka mata tsawa, na baki i'zini ne? Ta girgiza kai, yace Pig head kawai, dawo ki tsaya joor..jumy ta dawo ta tsaya, a zuciyarta tace, so rude mtsww. Sai da sukayi awa biyu a dakin, yaki barinta ta tafi tayi aikin ta, jumy duk ta kule, Allah ya sota ta kashe gas din da zata fita. Suna fitowa ya juyo ya kalle ta, yace kije wurin security musa kice ya baki sakona. Jumy tace tooh ta juya ta fita, ashraf yayi tsaki, mayya kawai kullum bata fushi. Jumy taje ta amso masa sakonsa cikin leda, kayan maye ne duka. Ga hadari har an fara ruwa, kuma wuri ba kusa ba. Tana tafiya taga office dinnan a bude, da sauri ta karasa wurin Allah yasota ana ruwa, security basa wajen. Tayi sando har wurin window din, ta leka, mutane biyu ta gani suna ta faman tattaunawa... Tayi murmushi, sannan tayi gudu zuwa dakin ta, ta dauko wata secret camera yar karami sosai, ta dawo wajen ta sa'kala hannunta, jikin window din, ta lika wannan cemera din... Sannan tayi murmushi, ta tafi.. Duk ruwa ya jikata... Tana cikin tafiya wurin windows din side dinsu j.k.a, taji ruwan ya kara karfi sosai, sai ta tsaya wurin wata bishiyar flower, tana matse rigarta... Ashraf kuwa ya gaji da jiran jumy ta kawo masa sakon sa, mtsww bush gal kawai, ordinary amso sako, bt ji yadda ta wani dade.. Ya mike yaje wurin window dinshi yana shakar fresh air. .. Sai hango jumy yayi tana cire dankwalin kanta.... Gashin ta mai tsayi ya bayyana... Ta girgiza kanta, sannan ta ajiye dankwalin jikin bishiyar.. Ta shiga cikin ruwan tana ta tsalle tana wakar, da sukeyi ita da abbie da umme ta... Ashraf ya ware idanunsa...yana kallon ikon Allah... Sai rawarta takeyi, cikin ruwan... Ashraf yayi saurin murza idanunsa...what is dis????what is happening? ?? Yayi saurin girgiza kansa, ya dawo ya zauna kan gadon sa..... Sai kokarin kau'da tunanin ta yakeyi, amma ina...sai recall din rawar da takeyi a cikin ruwa yakeyi.... It can be" it can be" kawai yake furtawa...... Can yaji an bude kofar dakin nasa, a zaton sa itace... Ya dago da sauri...sai ganin neelam yayi tsaye da book a hannunta.. Ta karaso wurin sa, ya ashraf mami tace pls ka koya min assignment dina.. Ashraf ya kalle ta kamar wani wawa, yace uhm mai kika ce? Neelam ta zauna kusa dashi tace, mami tace ta koya min assignment dina.. Ashraf yace kije wurin kamal mana? Neelam tace maths ne fah.. Ashraf ya amsa book din hannunta, okay okay... Sallamar jumy sukayi, ta shigo ta ajiye masa sakon sa, zata juya ta fita tayi a'ttishawa (sneezing) ha'ccii.. Sannan ta fice, ashraf ya bita da kallo.....is she dat beautiful dama???? ~*AFRAH*~ [10/22, 1:26 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ *JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *by* *AFRAH* Episode~25-26 Yayi saurin girgiza kansa,ya lumshe cute eyes dinsa. ashraf man,control ur mind n dnt think about dat village thing, ya yamutsa fuska... Ya kalli neelam dake kokarin kunna laptop dinsa, tana chewing cingum, yace oya tashi kije ciki, am not in d mood now, zan shigo muyi assignment din acan later.. Neelam ta shagwabe fuska, ooh woh ya ashraf pls kada ka manta ka shigo fah, gobe ne last day din submitting din assignment din'nan,wlh teacher din is vey wicked and strict.. "Yayi dan tsaki, yace common fita ki bani waje,I jst told u yanzun nan"am nt in d mood"!, idan kina tsoron teacher din, mai ya hana ki tsayi kiyi understanding time din da ake muku lessons ..ya mike yana karasawa kusa da ledan da jumy ta ajiye masa... Ya dauka yana kokarin budewa, sai kuma naga na sa'ke juyawa, ya watsa wa neelam harara, mai kike jira! Ya fadi da tsawa...neelam ta turo baki ta fita tana gunguni...ya ashraf u always scold someone with no reasons wallahi. Ashraf ya dauko wasu kwayoyi, ya zauna ya watsa su dayawa a bakinsa, ya tauna yana dafe goshinsa, a take brown eye dinshi ya canza colour,sannan ya fada gadonsa ya runtse ido yana sauke ajiyar zuciya. Neelam ce ta shigo falo, tana kumbure kumbure, tasleem dake kwance a sofa tana kallon, movie a mbc2, ta kalle ta, autan mu, why u looking angry? Neelam tazo ta zauna gwajab a kujera, ya tasleem wallah ya ashraf is very wicked... "Tasleem ta mike ta zauna, tace common autan mu, kinje dai kin dame sa ko? I knw u fah.. Neelam ta mike tana cewa math assignment nakai masa yayi min, shine yace na fita na basa waje... Batool dake fitowa daga kicin rike da bowl a hannun' ta, tayi dariya, ya ashraf, hanan kawai ce zan iya cewa bai taba yiwa fada ba. D other day, kamar gaske yace nazo muje favourite joint dinsa, mukaje kamar gaske, ya ashraf ya siyamin komai nake so, bt wen muka fito nace masa na manta na dauki ledan ice cream dina, zan koma, ya ashraf yayi min tsawa kamar ya cinye ni, n at last he left me a wajan sai dai na hawo taxi.. Neelam tace, with dat his brownie eyes mtsw.. "tasleem zatayi magana kamal ya shigo dauke da shopping bags a hannun sa. Batool tace oyoyo my coffee charming bro is back,,, tayi wurin sa, da sauri.. Takai hannu zata amshi bags din hannun sa, ya kauce yace "No"no" yan mata, wannan sakon mami ne so yayi nuni da yatsan sa, tadan matsa... Tasleem ta mike tana cewa, mami taje wurin mum, gidan su hanan dazun nan. Kamal yayi sama yana cewa den let me drop it a dakin ta...batool ta tabe baki, tayi waje tana cewa, am off to garden. .. Neelam ma tayi ficewarta, aka bar tasleem kadai, a tsaye tana kokarin zama...sai sallamar ya jalal taji, tayi saurin mikewa tazo wurin sa, ta shagwabe fuska tace, ya jalal ko kamin sannu da kafa? Jalal yayi murmushi, nasan it' don't hurt dat much so waz d need? Tasleem ta tabe baki, but ai kayi wa mutum sannu its shows dat u care abt him koh?. Jalal ya fara tafiya ta side din daddy dinsu yana cewa, letter ki shirya zaki min rakiya... Tasleem ta washe baki, okay big broo,...tayi tsallen murya ta haura sama da sauri. Jumy na kaiwa ashraf sakonsa, dakinta ta nufa, ta cire jikakkun ka'yan ta, , ta shiga ta watsa ruwa, ta zauna ta shafe jikinta da lotion mai kamshi, sannan ta zauna tana duba setting din camera dinta da audio recording device dinta, da ta saka.... Tana kunnan na audio din taji, muryar ashraf cikin maye sosai yana cewa" baby jenny u knw am darm missing u really", can kuma taji muryan mace tana amsa masa....ta ware idanunta masu girma...ta juyar dasu, anyway ba damuwa bane wannan. kashe audio din tayi, ta koma video din, safwan da sufyan ta gani suna tattaunawa, amma everything is clean a cikin maganar su, ta yi wa team leader sending , sannan ta saka kayanta, ta kalli kanta a mirror, am getting thinner, ta juya ta dauki dankwalin ta ta daura.... "Washe gari da safe, ta tashi da zazza'bi, amma bai tsanan ta ba sosai, tasan cewa ruwan data shiga ne ya jawo mata.. Batayi musu breakfast ba, dan tasan tare da daddy dinsu zasuyi. Tana gama gyara falo da sauran wurare, ta nufi dakin ashraf. A kwance ta iske shi, mala'male a kan gado, ko kayan barci bai saka ba, ta karaso wurin sa, taga yana lumfashi sama sama, da sauri ta dan janye bed sheet din jikinsa. Tasa hannu a wuyan sa, zafi rau. Ta ware idonta , hes sick! Ta fada ta rike kugunta dan bata san ma ta ina zata fara ba, tana sake kallon sa, taga ya bude ido da kyal, ta sake kai hannunta zata kara taba wuyan sa, yasa hannu da kyal ya tare hannun nata, jumy ta janye hannun sa tace, ba lokacin wannan bane, ya ashraf baka da lafiya? Ashraf ya bude baki zai magana, wani amai yazo masa, ya yukura ya sake sa....sai jikin jumy.. Runtse lumsan'sun idonta tayi, dan wani tsamin giya da aman keyi, tazo wurin sa, ta taimaka masa ya zauna, gata itama ba dadin jikinta takeji ba. Ta shiga toilet ta kunna masa heater, ta goge jikin ta, sannan ta fito zuwa kicin, ta dauko ruwan sanyi da towel, tare da herbal tea din da ummy dinta ke mata idan ta kamu da zazza'bi. Ta dawo ta same shi, sai lumshe ido yake yi, yana budewa, eyes din ya janca kala zuwa milky. Tayi saurin karasawa wurinsa, ta goge masa jikinsa da towel saboda aman daya taba shi, sannan ta ringa ji'ka towel din da ruwan sanyi, tana sa masa a goshin sa da wuya... Tana gamawa, ta miko masa cup din tea din. Ashraf dakyal ya girgiza kansa, ta mike tazo ta zauna kusa dashi, (jumy akwai tausayi sosai ). Tace masa da muryanta mai sanyi, kasha zai taimaka maka sosai... Sannan ta kai cup din bakinsa, dakyal ya iya shan rabin cup din, jumy tace masa na hada maka ruwan wanka, ka shiga kayi... Ashraf ya kada kai, sannan ya yunkura zai tashi, but ya kasa cos jikinsa duk ya mutu dan kwayoyin daya sha. Jumy tayi saurin zuwa ta rike masa hannu, ya mike, amma itama din she's very weak, sunyi one step kenan suka tashi luuuu gaba dayansu.....sai gwajab suka fada kan bed....... Jumy ta bude idonta da yayi mata nauyi dakyal, ta kalli ashraf dan a saman sa ta fado.. Shima dakyal ya bude idonsa ya kalle ta, suka kurawa juna ido na wasu sakwan'ni, ya yunkura zai mike, jumy ta murmula ta fado ta gefen sa... Ya mike dakyal yana rike abubuwan dake kusa dashi, har ya shige cikin toilet din. Jumy ta mike ta shiga gyara masa bed dinsa. Tana yi tana hutawa, tana kammalawa ashraf ya fito daga toilet din, yazo ya zauna sanye da rigar towel, ya nuna wa jumy inda kayan sa suke, taje ta dauko masa ta mika masa. Ya amsa..da kyar ya furta, ki hada min orange n lemon juice.. .. Jumy tace toh, ta fita..tana rike da kanta dake mata ciwo sosai kamar zai fado... Dakyal ta dauko juice din ta dawo dakin, ta kawo masa yana kan bed dinsa.. Ya amsa ya kafa kai ya shanye..ta amsa cup din ta zauna kasan gadon... Barci ya kwashi ashraf, jumy ta sake daura hannu a jikin wuyansa, still da zafi...ta mike zata tafi, sai kuma ta dawo ta zauna a kasan gadon, ta daura kanta saman gadon. Bai dace na tafi na barsa ba, tunda har yanzu bai warware ba it will b risky (ta tuna da ummy ta, idan bata lfy bata tafiya ta barta, zama takeyi da ita) Tana nan itama ciwon na ta ya tsananta, sai kyarma takeyi,gaba daya jikinta rawa yakeyi, ta cije bakinta, lebenta na rawa.. [10/22, 1:26 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ *JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *by* *AFRAH* Episode~27-28 "Sai bayan min'ti 30, ashraf ya farka daga barcin gajiyar da ya'ke, yayi mi'ka, yana juyar da kan'sa, da nau'yin sa yadan rage ma'sa yan'zu. Ya lumshe ido ya bude, sai ganin jumy yayi, zaune kanta a'kan gadon, da sauri ya mi'ke ya zau'na,yana kara ware idonsa, ya kai hannunsa kusa da ita, ya shiga bubb'uga katifar, kee! Kee! Yasa hannun'sa ya tallabi fuskar sa, what's she doing here?, bata tafi ba?.. Jumy da kyal ta iya dago kanta, dake sa'ra mata sosai, ta kalli ashraf da idanunta, da su'ka kan'kance, saboda a'zabar ciwon kai' da take'ji. Ashraf ya kura mata ido, me kike anan ? Jumy tayi yunkurin amsa masa, amsa sai dai ashraf yaga ta tafi luuu......sai gwajab kanta ya fado a'kan gadon.. Da sauri ashraf ya mike yana cewa, kee! Tashi mana! Yaji shiru, yazo ya taba hannunta, yana ta'be dan cute lips din'sa, common get up... Sai yaji wani irin zafi hannunta yayi, ya ware ido ya dago'ta daga kan gadon, yaji bata ma lumfashi..ashraf, ya rude gabadaya yana bubb'uga ta, amma inaaa, she's very unconscious. . Gabadaya ashraf ya rikice, har zai fita, yaje ya kira head maid dinsu, dan ita ke kulawa da masu aiki idan ba'sa jin dadi. Yakai bakin kofa har yasa hannu zai bude kofar, sai kuma naga ya tsaya, yayi dan guntun tsaki, mtsw ya rufe ido ya bude, sannan ya dawo wurin jumy, ya tsaya yana tunanin yadda zai taba dirty body dinta, yasan dole yaji wari, cos daz how yan aikin nan suke' dey take 1 to 2 days jikinsu bai ga ruwa ba.. Ya duka dai dai kanta, ya kalli fuskar ta, very smooth and innocent, lips dinta sunyi purple saboda cizon su da take, tayi dazun... Ya tuna jiya daya ganta a cikin ruwa, tana da dugon gashi, ya yamutse fuska that make the odour even worse, dan yasan gashin ba wani gyara zai ringa samu ba, sai tsami da zai ringa yi...mtsw Ya dai yi shahada, duba'wa da yayi, yadda ta taimake sa sosai dazun... Yazo wurin ci'kin ta yasa hannu zai cic'cibe ta, yana wani matse fuska, yana toshe hancin sa.. Amma mai, sai yaji wani kamshi, mai shegen dadi yana fita daga jikin ta, bai gama tunanin"ko yes kamshin daga ita yake fita ba.....yana cikin daukar nata, wurin cicc'ibar ta dankwalinta ya zame ya fadi kasa... Another fragrance na kamshi, ya daki hancin nasa, ashraf ya shaki kamshin, ya sauke ajiyar, thank God , yace, sannan ya dauke ta tsam tam'kar wata, jaririya.... Cikin zafin nama, yazo ya bude kofar, ya fito cikin sauri... Yana tafiya cikin sauri, suka hade dasu jalal da kamal...sun dawo daga jogging, sanye suke cikin red din j.c top da blue three quarter wando, da earpiece a kunne su duka. Jalal ya tare sa cikin sauri, ganin yadda ashraf ya dauko jumy ba rai a tattare da ita,, what's wrong with her? Hankalinsa a'dan tashe yake tambayar ashraf din.. Ashraf yace we have to take ha to d hospital, shes very unconscious now.. Kamal ya tabe baki yayi fice'warsa, jalal yace je ka kaita wurin motata, let me get my car keys.. Cikin hanza'ri jalal ya koma ciki ya dauko keys din motarsa ya fito.. Ya budewa ashraf seat din baya, ya saka ta, sannan suka shiga suma suka tada motar... Mai gadi ya bude musu suka fice cikin speed. Suna zuwa, wani katafaren hospital private, nan ne family doctor dinsu yake.. Ba wani kwane'kwane shaf shaf a'ka amsa jumy, nurses suka tura ta cikin emergency services. . Ashraf da jalal suka zauna a waiting section, jalal ya juyo ya kalli ashraf, da coolness dinsa, yace how did this happen? Ashraf ya juyar dakai, a zuciyarsa yace (ya jalal should never come to knw jiya yayi overdose din drugs,) ya saki iska daga hancinsa, ya juyar da brownie eye ball dinsa... Sorry bro, I can't tell u now.. Jalal ya ware idanunsa, u can't tell me?! Gaban sa ya fadi, yasan halin kaninsa idan yazo ga mata, yasan waye Ashraf, he can't let dat poor gal to be cheated... Ya mike rai bace, tell me mai kayi wa yarinyar mutane!? Da tsawa yayi maganar.. Mutanen dake kusa dasu suka kallo su, ashraf ya tabe baki ya girgiza kai, ya nuna masa mutane na kallon su fah.. Jalal yace to hell with dat and dnt fucking care, ka bani amsar tambayata kawai!! Yazo ya cakumi wuyan ashraf' you! Tell me now wat happen between u n dat gal?...! Ashraf yayi murmushin yake, ya jalal wat do u take me for? Mai kake nufi da mai nayi mata? Even though I know I like flexing with girls, but "Hello"I dnt end up with cheap girls like ha...ya kauda kansa cikin fushi, lallai ya jalal ma ya raina masa class wlh.. Jalal ya sakar masa wuya, ya koma ya zauna, wani sanyi yaji a kasan zuciyarsa, tunanin da yake bashi ne ya faru ba..huuh... Basuyi minti 20 ba, doc ya fito yazo ya same su. Ya mika musu hannu suka gaisa, yace barrister jalal, lady din da kuka kawo, she's perfectly okay now, dama ruwan data shiga ne, shi ya kawo mata fever, and I think tana boye wani abu a zuciyarta.... Ashraf yayi saurin ce'wa doc kamar ya, mai zata boye a zuciyarta? Jalal ya watsa wa ashraf harara. Doc yace kamar damuwa haka, cos zuciyarta na cikin takura.. Jalal ya sauke ajiyar zuciya, thanks sameer, hope zamu iya ganin ta now? Doc yace ooh yes, zaku iya. sannan ya kira nurse yace ta kaisu dakin da aka kwan'tar da ita. Suna shiga, jalal ya karasa kusa da ita, [10/22, 1:26 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ *JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *by* *AFRAH* Episode~29-30 "A hankali ta fara bude idanunta, eye lashes dinta masu tsayi suka taga sama, kwayar idonta mai kalar baki ta baiyana". Dakin ta fara bi da kallo, ina ne nan take? Tana cikin zagaye dakin da kallo, taci karo da ya jalal, zau'ne yana answering call da wayarsa. " ta kura masa ido tana kallo, can kwakwal'warta ta fara recalling mata da duk abunda ya faru yau safe,tayi yunkurin mikewa"amma har lokacin jikinta is still very weak . Jalal yayi saurin karasawa wurin ta, ya taimaka mata ta zauna, sannan ya kalle ta dauke da murmushi, yace, ya jikin naki? Jumy ta lumshe idonta ta bude, da sauki.sannan ta kara kallon ko'ina,"sharir alsyd"mr wicked" tasan bazai taba taimaka mata' ba, ko da yaga zata mutu'ne. Maganar jalal a waya ne ya dawo da ita daga tunanin da takeyi. Hello kamal, I have been waiting, tun dazu ashraf yace zaka kawo mana abinci, ok ok yaja tsaki ya kashe wayar. Ya juyo ya kalli jumy, ta basa tausayi sosai, yace bari na fita na siyo mana abinci, jumy ta kada masa kai, yayi mata murmushi ya fita cikin sauri. Jumy ta kalli agogon, dake manne a dakin, taga karfe 12:30, tasa hannu ta tattaro gashin ta, ta sako sa gaban wuyanta, tana shafa fuskarta da tadan kumbura. Sai jin karar bude kofar dakin tayi, da sauri ta da'go kanta. "Ashraf ne ta gani a tsaye, fuskar nan ba yabo ba fallasa. Ya karaso wurin ta, ya daure fuska, ya lumshe idonsa ya girgiza kansa, kee an fada miki dan kina nan ne, bazaki mana aiki ba, we paid u so ba wani excuses. jumy ta kura masa sexy milky idanunta, ya jefa mata ledar hannun sa, ki saka kayan nan, akwai aikin da zaki min... Ya fice abunsa yana cewa, ki same ni a waje... Jumy ta murguda dan karamin bakinta, soo so so rude, ta mike a hankali ta shiga toilet din dakin, ta saka kayan daya bata, riga ce gown black n lemon green, tayi mata masifar kyau, ta yafa gyelen, sannan ta fito, ta lin'ke rigar patients din data cire, ta ajiye akan bed din. Har ta juya zata fita, ta sake juyowa, ta dawo ta dauki, pen din dake bisan table, na nurses ne da suke rubuta patients records da'shi. Ta kalli ko'ina ba wani paper da zata iya rubuta note a ciki, hanky din jalal ta gani a kasa kusa da kofar fita, da gani lokacin dazai fita ne ya fadi. Ta duka ta dauka, sannan ta daura kan table din ta rubuta masa small note. _Kada ka damu, ina tare da ya ashraf_. Ta ajiye masa akan kayan patients din sannan ta fice. A cikin mota ta iske ashraf, yana danna wayarsa, yana bin wakar sami yusuf, jiki ba kwa'ri ta karasa wurin sa. Tayi tsaye a bakin kofar, ashraf ya sauke window din, yace "ho"ho bude kofar ma baki iya bane? Jumy fuska ba walwala ta bude ta shiga, ashraf yayi dan tsaki, kawai dan kada a kirani, driver dinki, yasa zan barki ki zauna a seat din gaban nan. Jumy tace, da murya mai sanyin gaske, toh bara naje na shiga taxi, tasa hannu zata bude motar, ashraf ya daka mata tsawa, with whose permission hah? Common saka seat belt am running late, jumy ta jawo seat belt din, a kasalance, ashraf yaja tsaki, sannan yadan yunkura, yazo ya rike seat belt din, tare da hannun jumy dake jiki, wani irin shock sukaji a tare...yaar Ashraf bai taba jin wannan yanayin ba tunda yake, duk da ya sha taba mata kala"kala, but dis has never hppn, dis filling is new to him, but y?, yayi saurin kallon jumy. Dai dai lokacin itama jumy ta, kallo fuskar sa dake dab" da ta'ta..... Suka kura wa juna kallo cikin ido....jumy tayi saurin janye hannunta, sannan ta dauke kai daga kallon sa. Ashraf yayi gyaran murya, sannan ya saka mata seat belt din, ya koma ya zauna, sannan ya tada motar....suka bar hospital din.. Zasu wuce ta gate din, dai dai lokacin motar jalal ita kuma ta sako kai zata shiga hospital din..amma ba wanda ya lura da wani, cikin ashraf din da jalal. Jalal cikin sauri ya karasa dakin, dauke da ledojin abinci guda uku, ya bude ya shiga yana cewa, sorry na dade....ko... Amma mai, sai ganin gadon yayi wayam, ba jumy ba alamarta, ya ware ido, ya shiga neman ta cikin dakin da kuma toilet, bt unfortunately, ba'ta ba a'lamar ta....a duk dakin. Jalal yace, gosh ina kuma wannan yarinyar taje ne? Ya dafe goshin sa, sai hango kayan ta yayi a saman gadon, ga kuma hanky dinsa a sama... Yayi saurin daukar hanky din ganin a'lamar rubutu a jiki, ya zauna ya karanta note din, ya fusgar da iskan bakin sa, ya naushi gadon, cikin bacin rai sosai.... Sannan ya mike yabar hospital din. Kiiiiiiii...yaja burki a compound din babban mansion dinsu, security yazo ya amsa key din sa, dan ya gyara wa motar zama.. Jalal ya shigo cikin falon, fuskar sa a daure sosai... Batool, tasleem, hanan, neelam da kamal ne acikin falon. "batool, neelam da kamal na playing wani game a tsakar falon, hanan na zaune tana chat. Tasleem kuwa a kwance take tana kallon sailing.....gaba daya kunci ya cika mata zuciya, ya jalal ya rasa wa'zaiyi jinya sai wannan kazamar,bacin ita duk rashin lafiyar da takeyi in'banda sannu ba abunda ke hada su. lallai I have to do something abt dat witch!. .. Sallamar jalal cikin fushi, yasa sukayi saurin dako da kawu'nan su, suka kallo shi.. Ya kalli kamal, yace where the hell is ashraf??! Kamal ya mike yana cewa, ya ashraf ya fita shopping din tafiyarsa.... Jalal yaja dugun tsaki, ya juya ya fice daga falon rai a bace. Batool , tana cin spring rolls, tace yau kuma ko mai ya batawa ya jalal rai haka? Neelam tace, tana gyara zaman ta sanye da leggings, gsky he looks very angry yau dinnan, kamal yace what did you girls think happen? Jinyar fah wannan village gal din yaje yi, possibly she have irritates him dat badly mana..daz y he's behaving haka. Tasleem najin furucin kamal, taji kamar an zare mata zabin kun'cin da zuciyarta ke mata... Ta mike tana murmusawa, ta shiga kicin ta fito dauke da tray, sannan ta fice zuwa side dinsu j.k.a. A wani babban shopping mall (next) ashraf yayi parking.. Ya kalli jumy dake zaune shiru, ki tsaya one step ahead of me, kin gane, ya wani yamutse fuska, bana so mutane suyi min dariya pls... Jumy tayi murmushin yake, tace ba damuwa. Suka fito a tare, yana gaba tana biye dashi har cikin shopping centre din. Suna shiga, wata budurwa ta tare su, ashraf yace, I wnt to pick some updated outfits, u knw my style, tayi murmushi, tace okay sir, sannan ta dauki basket ta bisu a baya.. Ashraf ya shiga kwasar kaya, iri iri,kamar wanda zaiyi shekaru 5 bai dawo ba.. Jumy dai na biye dashi a baya, kamar bin'di, tana tafiya cikin kasala. Sunzo wurin jewelries, ashraf ya shiga kwashar agogona etc.. Jumy tadan karasa wurin ka'yayyakin mata, ta dauki wani bracelet mai shegen kyau, na diamond ne...sai purple kadan da a' ka kayata shi dashi. Ashraf ya juya, baiga jumy a bayansa ba, yana cikin neman ta, ya hango ta wurin side din mata, ya juyar da idanunsa, sannan ya karasa wurinta.... Yaga ta rike wannan bracelet din, yace, mai kikayi anan? Jumy tayi saurin maida wannan bracelet din, tace ba komai... Ashraf yace den muje...ya shige gaba abunsa, jumy tayi saurin bin bay [truncated by WhatsApp] [10/22, 1:27 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž γ€Š ~yar bincike~》 *by* *AFRAH* Episode~31-32 "Har mota aka bi'su aka saka musu shopping bags dinsu, na si'yayyar da sukayi. Jumy ta bude kofa ta shiga motar, ashraf yasa hannu akan kofar zai bude, sai naga kuma yadan tabe baki ya kada kan'sa. Ya juya da dan sauri ya koma cikin wurin. Jumy tabi bayan sa da kallo,"baya da tausayi ko kadan"ta fada tana lumshe sexy eyes dinta, lashes dinta na motsawa kadan'kadan. Ashraf bai jima ba, ya dawo dauke da ledoji, har uku, a hannun sa. Ya jefa su a seat din bayan , sannan ya bude driver seat ya shiga ya zauna. Suna cikin, tafiya shiru, ashraf yadan kallo ta da gefen ido. Ki'shingide, tayi jikin kujerar, tana kallon titi, ashraf yadan tausaya mata, ya kara wa, motar speed. Karfe 1:16 sukayi parking mota a compound din gidan, jumy ta fito a kasalance, tazo zata bude kofar bayan dan dauko ka'yayyakin da suka siyo. Ashraf ya fito daga motan shima yana cewa, barshi zansa a shigo min dasu. Jumy tace toh sannan ta karasa cikin gidan. Direct kicin ta nufa, tana shiga ta jawo kujera, ta zauna a san'yaye. Ta daura kanta, akan table din dake kusa da ita. Ta juyar da dark chocolate eyes dinta, tayi hamma. Cikin ta yayi kara, ku.lu.lu.lu, ya rab am so exhausted, tasa hannu ta dafa flat cikin nata, ta runtse ido. Ajiye ledar da ashraf yayi akan table din, yasa tayi saurin dago da kanta. Ta ruba masa sexy eyes dinta, tana kallonsa. Ashraf yayi saurin dauke hazel eyes dinsa, ya juya ya fice bai furta komai ba. Yana fita jumy tayi dan tsaki, mtsw ni ta kaina nake abeg.. Ta kara maida kanta bi'san table din, sai wani kamshin shawarma taji ya da'ki hancinta, da sauri ta mike tana kallon ledan da ashraf ya ajiye, ta hade wani yawu "kut" sannan ta jawo ledan ta bude. πŸ—πŸ–πŸŒ―πŸŒ―chicken ne ga'shashshiya, da kuma shawarma, sai yoghurt mix with strawberry, ta saki wani irin murmushi, cike da jin dadin ganin me ke ciki. Haba, ta hau ci abunta tana kada kai, ashraf dake labe a bakin

Chapter 4 of 12