Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
fito cikin sauri ta shigo side dinsu, ta shiga kicin ta hada masa komai da komai... Ta dauka a tray ta nufi dakin sa... Ta kwankwasa, yace come in, ta bude ta shiga... Kamshi yayi mata maraba, tsab tsab dakin, komai an masa wurin ajiyar sa... Ba kamar na ashraf ba, ta fada a zuciyarta.. Jalal na zaune gaban computer yana wani aiki, bai ko kalle taba, yace ajiye a centre table.. Ta ajiye abunta ta juya, dai dai nan jalal ya juyo dan daukar wayarsa, yaga gashi har gadon baya...yalala...ya kura ido yana kallon siffar mai gashin... She has a good structure, amma sanye cikin riga da rani daban daban, kuma indo ce ta shigo jst nw kawo masa abinci... Ya kasa daurewa yace, indo, dan tabbatar wa kansa.. Ai kuwa jumy ta juyo da sauri, na'am.... Jalal yaji gaban sa ya fadi.. Ya ware ido yana kallonta, gaba daya ma tsoro ya kama shi... Indo ce wannan, yarinyar da aka kawo musu suka cewa basa so, yarinyar na mai kama da ghost,? mai basa kyama..? Ita kuwa ganin yadda yake kallon ta, yasa ta tuna bata kammala shirin taba ta fito ta shiga kallon jikin ta,...... Ta runtsee ido tace " _ana alaintiha_" am finished. .. Sorry bakuji ni kwana 2 ba, bana jin da[truncated by WhatsApp] [10/22, 1:24 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ γ€Š *JUMAYMA*》 [Yar bincike] By *AFRAH* Episode 15-16 Note >Allah dai ya kawo lkc zanci gaba da muku typng JUMAYMA bt bear with me pls, idan baku ga post ba am busy ne. Jalal ya kasa furta komai, ita kuwa jumy sai tayi saurin ficewa daga dakin, tana fita ta jingene da kofar dakin tasa, ta sauke ajiyar zuciya, Allah ka rufamin asirinah, tana nan a tsaye tana maida lumafashin' , ashraf ya fito daga dakinsa, cikin shiri, da gani party din da aka fara zaije, da sauri jumy ta juya masa baya, sai wiki wiki da takeyi da ido, ashraf baima kula da ita ba, wucewar sa yayi yana gyara neck tie dinsa. Dakin ta ta koma ta sake shiri, amma bata saka janbaki da kwalli ba a fuskarta, ta fito ta shigo side dinsu ashraf, a tsaye ta iske jalal yana amsa waya, jumy ta dafe kirji, ita dai addu'arta shine kada jalal ya gano ta, dan ta lura duk gidan ba wanda ya kaishi nutsuwa, hes a lawyer anyway. .. Tasleem ce ta shigo cikin shirinta, tayi kyau sosai cikin riga da skirt na English wears. Ta karaso ciki, sai hango jumy tayi a tsaye tana kallon jalal, ba ko kaukautawa, da tsawa. Tasleem tace, Kee! Indo!? Jumy ta juyo da sauri ta kalle ta, lkcn jalal shima ya juyo yana saka wayarsa a alhijun shirt dinsa. Ya kalli Tasleem yace da muryar sa mai sanyi, kee baki da hankali ne, see d way u jst shouted ha name! Tasleem tadan ware ido tana kallon jalal, yau shine ranar farko data taba ganin ya jalal yayi siding da wani, kullum idan suna fadan su baya tankawa sai dai ya tashi yabar wajen.but today hes siding with a filthy house helper? ! Abun ya kole tasleem, tace ya jalal I calld ha fa, har sau nawa bt shes busy looking at u daga baya... Tasleem ta saurara dan taji mai zaice, cos jalal duk cikin brothers dinsu shine mata basu dame saba, mami ta kawo masa yaran frnds dinta but duk ciki bai ko tanka ba sai dai yace, mami idan lkcn yayi zanyi auren nan fa.... A mamakin tasleem, sai taga ya saka hannu a aljihu ya fita zuwa party din.. Ta ware ido tana kallon bayansa, mai ke faruwa da ya jalal ne? Ta juyo ta balla wa jumy harara tace muje pls mami na kiran ki....ta wuce fuu...jumy na biye da ita a baya... Manyan mutane ne sosai a wajen, da yaransu, sai ci ake ana sha. Tasleem ta juyo ta kalli jumy, ga mami din acan, sannan ta juya abunta, wata family frnd dintace ta karaso wurinta, sukayi hugging juna, frnd din mai suna meemi tace wacece wancan, ta nuna bayan jumy, tasleem ta yatsine fuska j.k.a new house help, meemi tace wat! Kuma basu kori wannan ba? Tasleem na tafiya tace mami taki yarda, meemi tace den u have too make ha leave, ai ba sau daya kenan ba da kike tayasu koran yan aikinsu, balle kalli fa yarinyan, she's a black beauty, kuma a body, n u knw ur brothers akan mata....tasleem tayi sipping drink, I will make ha leave dis house kinyi gsky meemi..suka tafa suna dariya... Jumy ta isa table din mami, sai baza ido take ko zata ga safwan safana...amma ina bata ganshi ba... Mami tace yauwa indo, kizo ki taya masu aikina ku raba abinci wa mutane.. Jumy zata amsa, kenan, su ashraf suka karaso, yana rike da hannun wata, da bazata wuce age mate din batool ba, jalal ya samu seat kusa da grany ya zauna, grany ta kalli kamal ho ho, kamal yaushe zaka aske wannan gashi, har dai yau birthday party dina but ko kadan rage sa? Kamal ya bata fuska grany kin cika sa ido wallahi, wannan fa shine yayi yanzu... Mami takai masa duka, maiyasa baka da kunya ne? Ashraf ya kalli yarinyar da suka rike hannu da ita yace, hanan wat will u eat ? Grany ta juyo ta kalli ashraf, tace babban kwabo, hanan ta turo baki, grany ya ashraf ba babban kwabo bane fa, grany tace da Allah ni yimin shiru, ina Nafeesan(mum din hanan, dad dinta shine kanin safwan safana) da kikace tana hanya? Tace wallahi grany mum na hanya, batool ce ta karaso wurin rike da hannun neelam, mami mami? Kamal yace kina kallon mamin bt still sai shouting name dinta kike... Batool tace ya kamal mind ur business. ..ashraf yakai wa batool rankwashi a kai, tayi dan kara, hanan ta shiga yi mata dariya.. Batool ta daure fuska tace, hanan waz ur own now, neelam ta kalli jumy dake tsaye tace, indo get me dis ta nuna juice dindake gaban jalal. Jumy tayi mata murmushi, kumatun ta ya lutsa, tace toh shikenan, jalal dake natsa waya yanajin muryan jumy a nutse ya kallo ta, itama lkcn ta dago ta kallesa, gani takeyi kamar duk ya gano sirrin ta.. Batool ce ta juyo tace mami, a daki na iske neelam fa, sai game takeyi ko ta fiyo ayi party din da ita... Mami tace neelam da jalal duk sunfi ku nutsuwa ai.. Ashraf ya tabe baki, neelam ta zauna akan cinyar mami, grany tace hakane kam basa son hayaniya, ba kamar su kamal da ashraf ba uwayen jin caso...akayi dariya gaba daya... Dai dai nan jumy ta karaso da cup din juice. .. Ashraf na ganin ta karaso yayi murmushin mugunta, ya saka mata kafa... Bata lura ba sai ganin tayi tuntube tayi...ta tafi suu ta fadi qwajab...juice din ya zube mata a jiki.... Ashraf, hanan, kamal suka kwashe da dariya.... Jumy taji wata kunya ta lullube ta, ga jama'a hankalin su duk ya dawo kanta. Kasa tashi tayi......sai jin hannu tayi an riko ta... An mikar, tayi saurin kallon waye.... Jalal ne fuskar nan ba yabo ba fallasa, ya ciro jacket dinsa ya yafa mata a jiki.... Haba wuri ya karade da surutai... Su kuwa yan uwan nasa baki a bude suke kallon sa...cike da firgici da mamaki... Ya jawo hannun ta suka bar wajen..... *AFRAH* [10/22, 1:24 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ *JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *by* *AFRAH* Episode~17-18 Suna barin wajen tawagar safwan safana na karasowa. Cikin shiga mai tsari ya karaso wurin grany, hannunta ta mika masa ya rike ya sumbata, mutumin dake bayan sa mai mutukar kama dashi, shima yazo ya sumbaci hannun grany, sannan a tare suka gaida ita. Kamal, ashraf, batool, hanan, neelam, suka gaishe su, sannan suka bar wajen. Mami ta mike taje ta kawo musu abinci da drinks, grany ta kalli wanda yazo da safwan tace, *Sufyan* ina nafeesa? Wai mai matar nan keji dashi ne? Sufyan ya riko hannun grany, mother nafeesa is a busy woman, yakamata ace by now kin gane.. Grany taja tsaki, wa ka gani anan da baya busy, sannan ta kalli safwan tace, daddy (haka yaran ke kiransa) yakama ka ringa yiwa kanin nan naka fada wallahi mutum duk ya koma mijin hajiya...daddy yayi murmushi, yana ajiye wayarsa a table, mother ina masa kin sani...amma ya naga faces din yaran so dull ? Grany ta kauda kai kamar bata ji shiba, ta kwalawa mami kira... Sai ga mami da nafeesan sun iso..a tare.. Nafeesa (mum din hanan) ta gaishe da grany , a dakiye ta amsa mata..ko a jikin mum ta samu wuri ta zauna abunta. A fusace tasleem ta mike, meemi wat does ya jalal means? Duk zaman jiransa da nake ya zama a banza kenan...ta girgiza kai, noo it won't be because of dat dirty thing.... Meemi tayi fari da ido, mai na fada miki, she look like a witch. seriously kiyi wani akan ta, n very fast my frnd. Tasleem taja tsaki, zatayi magana su ashraf suka karaso wurin su... Kamal yace yuuks, is ya jalal in is sense kuwa, touching dat filthy mai aiki.... Ashraf yaja tsaki, ya jalal da komai irritates him, but yau ya daura hannu jikin wannan yarinyan it can be... Batool da neelam suka hada baki wurin cewa, ya jalal yana da tausayi, he just help d poor gal... Tasleem ta daka musu tsawa.... Ya taba helping din wani daga cikin mune.. Ta nuna batool, kince yana da tausayi, ranar nan da zaki fado daga orange tree din gidan su hanan... Yana kallonki yabarki kika fadon, is dat wat u call a pity? Ce miki yayi fa, Allah ya kara tunda bakya ji... Kamal yaja tsaki, ku manta kawai ...sannan yazo wurin meemi ya riko hannunta, bby gal shine ko ki neme ni yau ko.? Meemi tayi murmushi. ..suka bar wajen suna mgn kasa kasa ... Ashraf ya kalli hanan, zan shiga ciki sis, bye ya wuce shima yana wani kasaita, hanan taja batool da neelam, muje wurinsu daddy muci snacks...nan aka bar neelam na sake saken yadda zata raba Jumy da gidan...! Jalal bai sake hannun jumy ba har saida ya kawo ta cikin falon su, ya samu wuri ya zauna ya daura kafarsa daya kan daya... Jumy tayi tsaye kamar gunki, wani haushin ashraf da tsanar sa kawai takeji.. Yasan ko ita wacece? Yasan waye mahaifinta, ita dai ta fara gajiya da cin mutumcin da yake mata. Muryar jalal ta katse mata tunani da take... Zauna muyi magana dake.....kawai yace mata.. Jumy sai sannan ta fara tsoro, kada dai jalal ya nemi sanin wani abu dangane da ita ko rayuwarta...ita bata'so ma ya taimaka mata ba... Ta samu wuri a kasa ta zauna...ta sunkuyar da kanta..... Jalal yace, *who are you*? Da sauri jumy ta kallo shi, kada kai yayi background check up akanta?idan ko yayi toh kashinta ya bushe.... Ta runtse idanunta, (ANA JASUS) *AM A SPY*... Ta damtse hannayenta gabanta na dukan uku uku..... ~*AFRAH*~ [10/22, 1:25 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ *JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *by* *AFRAH* Episode~19-20 "Ina sauraren ki"jalal ya sauke kafar'sa. Sannan ya kurawa jumy ido.yana jiran yaji mai zatace. Jumy ta bude idanunta ahankali ta sauke ajiyar zuciya, (MADHA AQUL LAH ALANA?) "Wat do I tell him now?.... A take ta tuna wani lokaci da aka ku'sa kama wata frnd dinta, spy ce itama a wani company, karya tayi musu, n luckily basu gane taba har ta gama mission dinta. . Jumy tace yes" lokacin tafiyane baiyi ba, not yet, I have to dig it out everything abt SAFWAN SAFANA!. ta kaskantar da muryar ta, tace ni sunana A'ISHA amma a kauyen mu ana kirana INDO. Jalal ya kada kai, miye sunan kauyen na' ku? Kuma ya akayi kika kare a yar aiki? Dan u dnt look like a poor person to me. Jumy tayi murmushin takaici kamar gaske..tana wasa da fingers dinta. Mahaifana ne suka mutu, ina zama da kanwar mamana, toh bata da mutumci ko kadan, nasha wahala wurinta, watarana kawarta tazo take fada mata cewar, ana kai yan'aiki burni suyi aiki kuma ana basu albashi mai kau'ri, shine kanwar mamana tace a tafi dani, dan itama ta ringa samun na kashewa. Ni yar kauyen gombe ce. Jalal ya kada kai kawai, sannan ya mike kawai ya fice abunsa. Jumy ta dafe kirjin ta, (SHUKRAN ILLAH ILLA ALAN) "THANK GOD, SAVE NOW)... Ta mike dan zuwa dakin ta, tayi wanka. tazo shige'wa cikin kicin, ashraf ya kwala mata kira, kee!... "Sai data cije lebenta,"sharir alsyd"(mr wicked)... Ta juyo a ladabce, tace na'am. Ashraf ya yatsine fuska, ina kike tunanin zuwa?, oya wuce muje, party ya kare, dan haka ke kadai zaki clearing wajan....ya wani nuna mata kofar fita yace muje muje!... Jumy ta washe baki ta kada masa kai, tayi kofar fitan fuskar ta a daure... Ashraf yace mayya kawai..yabi bayanta shima.. Suna fitowa, ta iske kamar ba'a taba yin taron mutane a wajan ba, amma kuwa wurin ba karamin datti yayi ba, an kwashe kayan da akaci abinci, amma su kwalayen drinks duk ga su'nan kaca kaca... Jumy kamar tayi kuka...ta runtse ido...ashraf ne ya karaso wurinta... mai kike jira..common start ur work.joor, mayya dan kinhi kokari kin lashe ya jalal, toh ni ya nuna kansa, nafi karfin ki.. ..yaja kujera ya zauna... Jumy ta juya masa baya tace, majnoon.. Har ta duka zata fara aikinta...yace ina wayata? Jumy ta juyo ta kalle shi... Idanunsa a lumshe yana kada kafarsa...tace bari naje na dauko maka... Ya wani daga mata hannu, no barshi sai kin gama wannan aikin.... Jumy ta murguda masa baki(dan taga idonshi a rufe), ta fara kwashe dattin wajen... Wani security ne yazo zai wuce su, dauke da file a hannunsa yana tafiya cikin sauri... Jumy ta kura masa ido... Taga yana shirin nufa wannan building din data sa wa ido, wanda kullum sai ta duba shi amma a kulle yake....ta kallo building din, a mamakinta sai taga yau a bude yake, kuma an kunna wutan wurin duka... Tayi saurin..faduwa dai dai wannan security yadan wuce ta kadan... Ta fasa kara kamar gaske... Da sauri security din ya juyo yazo gun'ta... Ta kara narkewa tana wash wash..ashraf ya bude idonsa...yace baki da hankaline or wat , zaki ringa yiwa mutane ihu?...da yamman daren nan.. Sai hango security yayi yana taimaka mata ta mike.. Yaja tsaki..yace a zuciyarsa, perfect match. . Jumy, security yana cikin taimaka mata, tasa hannu tadan ka'bar masa da file din hannun sa... Peppers din suka fado duka... Tayi saurin dukawa tana cewa..wayyo yi hakuri..bari na tayaka kwashe wa.. Shima ya duka yana cewa no ki barshi... Jumy ta kurawa papers din ido..na business din SAFWAn safana ne.. Ta ware ido...kenan yana cikin office din can? Ta mikawa security files din ta mike, taci gaba da aikinta, tana tunanin yadda zata fara BINCIKEN SAFWAN SAFANA... Sai wuraren 8:40 ta kammala aikin ta...ashraf ya mike yana tafiya yace...ki kawo wayana ina jira.. Sai data je tayi wanka, tayi sallah, sannan ta dauki hijabi ta saka, ta dauko wayar tasa akan dressing mirror dinta....tayi tsaki, dan iska kawai..ba komai a cikin wayar sai pictures din mata... Tazo bakin kofar dakin tayi knocking. ..tana nan tsaye tana jiran ya bude... Jalal da kamal suka karaso dan shigewa dakin su.. Kamal ya kalle ta ya tabe baki ya shige ciki abunsa. Jalal yadan kalle ta, mai kikeyi anan? Jumy zatayi magana ashraf ya bude kofar dakin... Sai tayi saurin mika masa wayan. Ya shige ciki abunsa...jumy tabi bayansa... Yana shiga ya samu bakin bed ya zauna, da cup din whisky a hannun sa... Jumy taji wani tsamin giya...ya duki hancinta..tayi saurin mika masa wayan.. Ashraf ya kalle ta up n down, yayi tsaki...ajiye a can..ya nuna mata centre table. Jumy ta ajiye masa ta fice da sauri.. Kicin ta shiga dan hada abunda zataci ta kwanta... A mamakinta sai ta iske jalal a ciki yana hada coffee. . Ta tsaya a bakin kofa tana kallon sa.. Bai juyo ba, yace yadai da kallon? Jumy tayi saurin karasowa ciki, tazo ta kamshi flask din hannunsa, bari na hada maka, ka koma daki.. Jalal yasa hannunsa ya cire hannayenta data daure kan dayan hanunsa dake rike da flask din.. Yace kinsha aiki yau, so nizan hada abuna.. Jumy ta kalli fuskar sa...very innocent. .tayi murmushi...sannan taje store ta dauko eggs. .. Domin taga jalal ya fita, sai taga yaja seat ya zauna, yana sipping coffee yana latsa wayarsa... Jumy ta juyo tace masa, daka tafi dakin ka.. Jalal ya dago ya kalle ta, yaushe kika fara bani command? Jumy tayi wiki wiki da ido tace sorry... Jalal ya kura mata ido,"sorry? Tayi karatu kenan? Sai kuma ya share.. Jumy ta hada eggs roll dinta, sai kamshi yake yi..dama ita ko a gidan su tana sonsa sosai.. Ta dauki plate din zata fice.. Jalal yace good night. ..jumy tayi saurin juyowa..ta sakar masa wani cool smiling ta fice. Washe gari da safe. A babban dining table din babban falon gidan. Duka family anan suke cin abinci idan daddy dinsu na nan. Mami ta kalli tasleem, je ki kira brothers dinku, nasan su da shegen nawa... Grany ta kalli daddy dake amshe amshen waya...tace ai gara su na'wa suke...ni nawa dan business dinshi yafi ni da yaransa mahimmanci.. Daddy ya kallo ta, yayi murmushi sannan ya kashe duka wayoyinsa, yace dama da SUFYAN muke magana mother, grany ta kauda kai. Tasleem abun nema ya samu, tana shigo cikin side dinsu, shiru..sai jumy dake duke tana shara... Tasleem ta karaso wurinta, jumy ta gaishe ta, ina kwana? Ta wani daure fuska tace, kin ban ajiyarsa ne dazaki tambaye ni ina yake? Jumy ta girgiza kai, tasleem taja tsaki village cow kawai... Har tayi dan tafiya taji brothers dinta na shirin bude kofofin su... Tayi sauri ta dawo wurin jumy, ta amshe tsintaiyar hannun ta, ta zaune a kasa da sauri, ta sa tsintaiyar ta do'ki kafar ta da karfi, har saida sawon tsintaiyar ya fito a kafar ta'ta dama gata farace sosai, ta runtse ido dan azabar da taji.... Ta mikawa jumy tsintaiyar da sauri, rike oyaa tana wani zare mata idanu...jumy na amsa yan mazan na fitowa a tare...... Kware baki tasleem tayi tana ihuu, wayyo its hurts' its hurts, ta rike kafar.. Da sauri kamal da ashraf suka karaso wurinta. Sis, meya faru, why are u yelling? Taslem ta nuna musu kafar ta da sawun tsintsinya a jiki, kalla wannan yarinyar, ta buga mun tsintsinya a kafata, ashraf yace What? Ya kalli jumy, jumy ta saki baki tana kallon ikon Allah.. Taslem taci gaba, wai don nazo zan wuce tana shara, wai na tsaya ta gama, kada na bata mata aikinta...ni kuma mami ta aiko ni na kiraku daddy yana jiranku a dinning, shine dan na taka mata shara, ta buga min broom a kafata, ta karashe mgnr tana goge hawaye.... . Ashraf ya daure fuska, ya kaiwa jumy kyakkyawan mari.. .tass kake ji.. Da sauri jumy ta dafe kumatun ta... Ashraf yaja tsaki, yayi ficewarsa yana cewa, dis gal is becoming something else. .... Jalal ya karaso wajen, tasleem ta shagwabe murya, ya jalal kalla kafata fah ga gani, its all swell up.. Jalal ya watsa mata harara yayi ficewarsa. Kamal ya taya tasleem ta mike, sannan ya rike hannunta suka nufi kofa dan su fita..tasleem ta juyo ta watsa'wa jumy harara... ~*AFRAH*~ [10/22, 1:25 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ *JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *by* *AFRAH* Episode~21-22 A dinning suka iske daddy dinsu, dasu mami duka sun fara cin abincin su. Jalal yazo ya duka ya gaishe da daddy da grany, daddy yace our lawyer ya aiki? Jalal na neman zama a kujerar dake kusa da batool, yace lafiya alhmdllh daddy...ashraf kuwa dama harya zauna abunsa, fuskan a daure, sai juya cukali yakeyi...daddy ya kalle shi, my son ya naga face dinka so dull yau din'nan? hope everything is fine? Grany tayi carab, dama shi haka yake kullum ai, fuska a daure kamar wani kumurci. ko uban wa zai bawa tsoro ohoo masa?.. Batool da neelam suka fara dariya, ashraf ya juyo ya wani balla musu harara, a take suka'yi gum.yace grany am not in d mood. Kamal ne ya shigo rike da tasleem, mami tace subhanallahi, meya same ta? Kamal ya zaunar da ita sannan ya gaishe da daddy da grany, yace mami wannan house gal din is becoming something else wlh, jst look abunda tayi wa tasleem fah... Mami tace yar aiki, Wace a ciki? Ashraf yayi carab, mami wannan INDON mana.. Daddy yace wait wacece haka? Tasleem ta shagwabe fuska, daddy new mai aikin su j.k.a ce, kalla kafata daddy, she hit me with a broom... Grany ta kalli kafar tasleem, tace wannan dan abun kikewa kuka?sai kace ba mace ba, watarana fa haihuwa zakiyi.tasleem ta turo baki, grany bakiji azabar bane... Daddy yace, call ha for me ryt now! Kamal yakalli batool dake lumar meat balls, jeki kirata mana.... Batool ta turo baki, haba ya kamal bafa ayi specifying wanda zaije yayi kiranta ba, kuma ga neelam nan ba itace karama ba? Neelam dake diban abincin ashraf tace, ya batool ni abinci fa nake ci... Batool ta daure fuska, wato ni wani nake da plate and spoon din kenan ko? Jalal dake zaune shiru, yana cin abinsa da nutsuwa. yace da tsawa, stop dis blabbing joor kina damuna.. Batool ta kalle shi kamar zatayi kuka, ya jalal kaga fa ya kamal cinye min meat balls zeyi kafin na dawo, shiyasa yace naje...kamal na saka meat ball a bakinsa yace, yarinyar nan kin gama raina ni wallahi... Mami tace oh oh batool, ba sai kije ki debo wani ba? Batool ta tafi tana bubbuga kafa... tana gunguni..ni wlh bazan yarda ba idan ya cinye min sai ya debo min da kansa... Ashraf yaja tsaki, daddy yace kai na tambaye ka waz is wrong? Amma kayi shiru? Toh next week zan tura ka Egypt company dinmu. Ashraf yace what! Daddy ni...grany tace idan bakai ba dawa yake? Ashraf yace pls daddy results dinmu bai fito bafa.. Daddy yace na tura uncle dinka since 2days back yaje ya amso maka, dan haka get ready kawai... A zaune batool ta iske jumy tayi tagumi, tace indo kizo inji daddy. . Da sauri jumy ta mike , "daddy" means SAFWAN safana kenan, oh yeah she have to win his trust a' first meeting dinsu. Tace to muje, suna cikin tafiya, batool ta tsaya, ta juyo ta kalli jumy, tace I knw baki daki ya tasleem da broom ba koh? Jumy ta kada mata kai a sanyaye', Sun shigo falon, har bakin dining inda family duka ke zaune suna cin breakfast dinsu. Jumy na zuwa ta duka kasa, ta gaishe su cikin girmamawa. Daddy ya kalle ta, yaso yayi fada sosai' amma baisan ya akayi ba, yarinyar tayi masa kwarjini dayawa, kuma she look very innocent dayawa. Yace kada ki sa'ke ki kara taba tafiyar ya'ya na kinjini? Ki tsaya a aikin gabanki. Jumy ta dukar da kai, tace, inshaAllah hakan bazai kara faruwa, a'mini afuwa. Daddy nacin chips dinsa yace, ba komai tashi kije.. Ashraf ya ware ido yana kallon daddy, "tashi kije kawai"? Tasleem ma wani kududu ya tsaya mata a wuya, taso daddy ya zazzage indo sosai. Jumy kafin ta tafi sai data bawa tasleem da mami da grany hakuri, duk da tasan ba tayi komai ba, hakan datayi yayi wa jalal da batool da mami da grany dadi. Ashraf ya mike a fusace, yabar falon.jalal yabi sa da kallo... Yana fitowa yaje dakinsa, ya kwanta akan bed dinsa, can kuma ya mike da sauri, ya dauko wayarsa, ya saka kiran wata number, can naji yace right now am waiting. Sannan ya mike ya shiga toilet ya watsa ruwa. Jumy kicin ta wuce direct, tana shiga, ta fara shirye shiryen hada musu abincin rana. Can wayar kicin din tayi ringing, jumy ta dauka cikin sanyin murya tace yes, ashraf yace kizo dakina ina jiran ki.....right now! ~*AFRAH*~ [10/22, 1:25 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ *JUMAYMA* γ€Š ~yar bincike~》 *by* *AFRAH* Episode~23-24 Jumy tace toh, kawai ta ajiye wayar, (sharir alsyd) ta murguda baki, sannan ta fice daga kicin din. A tsaye ta iske shi, daga shi sai wando three quarter da singlet, ya'na goge gashin kansa, jumy tayi saurin yin kasa da kanta, dan bata taba ganin namiji a haka ba... Ashraf ya watsa mata harara, ya jefar da towel din hannun sa, sannan ya matso kusa da ita, ya nuna ta da yatsa, ke! Nasan by now dai kin gama fahimtar tsanar da nake miki? Koh! Jumy ta kada masa kai, yace good.dan 'haka i'dan ki'ka sake kara raising wadan'nan filthy hands din na'ki kika taba tafiyar sister's dina, yayi nuna da hannu da wuya, irin zai kashe ta kenan,ya juya mata baya, sannan daga yau ki ringa shigowa kina gyara min dakina, kinji ni!. .. jumy ta kada masa kai.. Ya zauna a bed side, yace, get a jug of juice n a cup for me, na kira masu massage...so kiyi sauri kizo ki same ni a massage room dinmu... Jumy tace toh, sannan ta fito daga dakin, ta jingina da kofar dakin ta sauke ajiyar heart, huuh "majnoon". Taje ta dauko komai kamar yadda yace mata, orange juice da glass cup, ta daura a kan tray, ta nufa dakin nasa, baya ciki, ta kalli ko'ina sannan ta ajiye tray din hannunta, tazo wurin laptop dinsa, ta bude tana masa BINCIKE, wani folder ta gani yasa family over everything, ta bude pictures dinsu ne a tare duka, amma sai taga wani a kusa da safwan, ta kara zooming pic din, I think I hv seen wannan mutumin wani wuri a Egypt, ta juyar da idanunta sannan ta kashe laptop din. Har ta juya zata dauki tray dinta, ta hango wani file a saman gadon sa. Ta karasa ta dauki file din, ta shiga duba wa da sau'ri da sau'ri, can naga ta janye zanin ta gefe, wando ya baiyana, ta saka hannu a aljihun wandon ta dauko wani abu kamar sticker, ta manna jikin file din, in'da ba'za a'yi saurin ganin shi ba. Na kasa hakuri, miye wannan kuma jumy ta lika jikin file din..? Sai ganin jumy nayi ta juyo dauke da smiling, tace AFRAH its a recording device, ni afrah na washe baki naπŸ‘πŸΌ jinjinawa jumayma. "fitowa tayi cikin sauri daga dakin jin, ana bude kofar dakin kamal. Tana fitowa kamal na fitowa shima, saura kadan suci karo, tayi saurin ja da baya. Kamal ya juyar da bakin sa kawai ya fice. Jumy ta dafe kirjin ta, huuuh.sannan ta shiga bude kofofin dake gabaya side din nasu, dan bata san ina ne massage room din nasu ba, kwata kwata gym. Room dinsu ne ta sani, dan kamal na yawan zuwa motsa jiki da yamma. Tazo second to the last room din, ta bude a hankali, ta shiga.. Ko' ina tsit, ga wurin an masifar kayata shi, coach daya ne tak, sai table da computer 2 akai, sai wani side anyi book shell an cika shi da books manya manya. ...... Ta ware ido tana kallon wajen, woowJAMILAN LAHA (WOOW ITS BEAUTIFUL) ta furta ganin wurin love stories tayi, ta karaso wajen cikin takunta,ta ajiye tray din hannunta, a saman desk din. Sannan ta dauki book daya daga book shell din, tayi murmushi, tana dago kan'ta taga wani novel da take da irinsa exactly, kuma tana masifar son novel din, tace wooah, takai hannunta taga bazata kai ba, tayi dan tsaki, mtsw sannan ta jawo dan tables da aka ajiye flower akai, ta taka ta dauko, tana murmushi, tana taku daya zata sauko, table din ya tusgude... ta tafi zata fadoo..sai jin tayi jikin mutum ya cafke ta. Tana bude ido, taga jalal, ta

Chapter 3 of 12