Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels ο»ΏAgent Jumaima Khatoon Complet Ebook creator by Shuraih 99% . Shuraih Usman This Ebook is available at http://shuraih.waphall.com And free its not for sale its for readers who like hausa novels . *JUMAYMA* ( *yar bincike* ) 🌿🌴🌱🌴🌿🌱🌴🌱🌿 ____________________________ New imaginary story By. β˜…__________ β˜… *AFRAH* β˜… _________ bismillahilrahmanil rahim. *Episodes*β†’1⃣__2⃣ ____________________________ *Newyork***** *2nd of January 2016* *Night club*β†’loud music kawai ke tashi a wurin, yan'mata da samari an cakude, sai kwasar rawa akeyi. Ko wannen su ka gani hannun sa dauke da, champagne ko whisky ko sigari, ba mazan ba matan. *ASHRAF*...ashraf.....ashraf Wata buturiya na gani, sanye da mini skirt, da wata yar top shara shara... Wurin wani saurayi ta nufa, daya kwantar da kansa a table, da gani yasha yayi kat.... Tasa hannu tana dan bubbuga shi, get up ashraf, lets leave now... Wanda aka kira da ashraf, ya dago kansa... O.M.G !, saurayi ne kyakkawa,mai jini a jika, wadda da gani yana cin zamanin sa sosai, star dinsa na sparkling sosai , da gani babies zasu dieing akan sa...shekarunsa ba zasu wuce 27 ba, ya dago da kyakkyawar fuskarsa, fari ne sosai, yana da matsakaitan idanuwa, masu yalwar eye lashes, hancinsa mai tsayi ne, bakinsa mai dauke da cute pick lips, kananu, kansa yasha gyara sosai da gani an kashe masa kudi.... Ya sauke lumshashshun idanunsa akan baturiyar nan, da muryar sa ta maye, yace suzy wats sup?. Suzy ta manna masa kiss a goshin sa, get up..get up ashraf.. Ashraf ya dauki, wine glass dinsa ya shanye ragowar giyar dake ciki, ya saki wata gyatsa, sannan ya rike hannun suzy suka fita suna layin giya... Wannan shineπŸ‘‰πŸΌ *ASHRAF* β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—† *EGYPT* *Intelligence agency*(SSS) Wani balarabe na gani a tsaye, hannunsa dauke da list a takarda, sai kiran sunayen agents din yakeyi, yana basu tasks dinsu (mission) dinsu na wannan watan. agent *JUMAYMA KHATOON*......jumayma...? Wannan sunan naji kawai ana kira, amma shiru banji an amsa ba, motsin danaji a bakin kofa yasa nayi saurin kallo kofar, wata, kyakkyawar, damsel, sanye da arebian abaya na gani, ita ba fara bace sannan ba baka bace, let me say she's creamy in colour , da ganin ta yar Nigeria ce ,dan yadda na ga ta shigo tana sauke ajiyar zuciya sannan ta furta"wayyo Allah na nagode at least banyi letti ba" Tayi saurin amsa sunan ta, Yes sir.. Leader din yace, ur mission is given yesterday..ready to hear? Jumayma na sauke lumfashi tace yes sir.. Yace, u have to secretly investigate about *MR SAFWAN SAFANA*, d millionaire, from Nigeria, dat invested in so many companies here in Egypt n England. Jumayma ta dan ware idanuwanta, Nigeria? Leader yace yes u have to leave today , understand? Jumayma tace yes sir..akayi dismiss dinsu... Cikin sauri naga ta tari taxi..ta shige... Wani gida naga ta tsaya makeken gaske, ta fito tace wa mai taxi din ya jira ta. Tana shiga cikin makeken falon, daya ji kayan more duniya sosai. Wata kyakkyawar balarabiyar matar na gani, zaune a sofa 2seater tana kallon news. Jumayma! , ya akayi kika dawo so soon (da larabci tayi maganar) Jumayma cikin sauri tana haurawa sama, tace ummyta, I have to leave to Nigeria right now. . Ummy ta mike cikin sauri tana bin bayan jumayma dake hawa steps. Nigeria, why? Jumayma na shirin bude. kofarta tace ummy, my mission is out, I have been given 5months for it, so I hav to leave now. Ummy ta idasa shiga dakin itama, ta dafa jumayma, ni bansa maiyasa kika kwakkwafe wa wannan aikin naki ba? Jumayma ta riko hannun ummyn ta, ta sumbata, ummy is for the country, ummy tayi murmushi, tace ur abbie is not back yet, jumayma tayi murmushi, tace ki fada masa ummy nah, idan ya dawo, my abbie supports me all dis time nasan yanzu ma he will. Ummy ta rungume ta tana murmushi, ta zauna tana taya diyarta hada kayan ta. komai da jumayma zata bukata sai da suka saka cikin trolley dinta.sannan ta rungume ummyta" sawf aiftaqad ummy"(zanyi kewar ki), ta dauki travelling bag din ta fito da sauri ummy na mata bye bye. Ta fito cikin sauri, tana amsa wayar team leader dinsu, ta shige taxi tayi airport. *Newyork****** Ashraf my man, mai yasa zaka tafi so soon ? Ashraf dake tusa kayan sa a travelling bag, yace my guy, I just received a call from dad dazu, grany ba lafiya. Huzaifa na neman zama a bed yace, huuh kasan fa tsofaffin nan, abu kadan sai su maida shi big deal. Ashraf yaja tsaki, like u knw huzaif, shi kuma dad all he cares about a gidan nan grany ce, ita kuma da shegen fi'ilin tsiya, u knw ai bama shiri ko kadan, small thing kayi sai tahau maka wa'azi mtsww... Huzaif yace, haka suke ai, dan sunga lokacin su ya wuce ba.. Ashraf ya kulle akwatin sa, yace , huzaif muje ka ajiye ni airport pls.huzaif yace sure my guy, suka fice. *Nigerian* *airport abuja* Passengers, dayawa na gani, daga kasashe iri iri..kowa da travelling bag dinshi, sai zurga zurgan tafiya sukeyi. Jumayma na gani a layin amsar jaka, oops ASHRAF😳, a bayan Jumayma yana amsa waya na hango. yes dad am in abuja now, yes dad daga Newyork na biya ta Egypt, yes na ga komai d company is ok, ok ok dad bye ya kashe wayar. Ya ja tsaki, so much headache, y not ya tura bro yaje, ya sake jan taski su fa tsofaffin nan sun iya takurs wallahi.... Jumayma dake gaban sa a layi, duk ta kulo da surutunsa..fuskar nan tata daure ba alamun wasa.... Ana kawowa wurin jakarta, ta dauka...har tayi gaba tadan juyo, ta kalli ashraf dake niyyar daukar tashi jakar, taja tsaki taci gaba da tafiyar ta, mayb haka yan Nigerian suke, da blabbing din tsiya mtsw... Tazo waje wurin neman taxi, dan a hotel dinsu na nigeria zata sauka dake abuja. Ohh my Gosh, ta furta tadan sa hannu ta bugi goshin ta... Wata kujera ta hango, tayi saurin karasawa ta zauna, sannan ta dauko trolley dinta, ta zage zip din, wayar da suke communicating, a wurin aikin su zata dauka, dan sanarwa team leader ta iso nigeria. Amma mai, sai ganin, su ties, tooth brush, singlets din maza, sunglasses, pics din mata kala kala, sanye da bikinisπŸ‘™ and all males stuffs dai, a cikin bag din. Ta ware manya manyan idanunta tace, Ya Allah! *Ana alaintiha*"(I am finished)..ya akayi haka kuma? Wat are all dis doing here? Huh Tayi saurin mikewa, ta kalli trolley din, tace same as mine, ta rike kugu tana kallon trolley din sosai, nata akwai key holder a jiki pink, wannan kuma babu. Ta buga kafar ta a kasa, Ya rabbih, tana cin akaifar yatsan ta, noo one should get to see abubuwan dake cikin bag dina. Ta dafe goshin ta... Oh gosh! Ta rufe trolly din da sauri ta dauka , ta juya zata koma cikin airport din dan nemo tata jakar.... Sai hango trolley dinta tayi wani saurayi yana ja, ta kara ware idon ta, sai ta hango pink girly key holder din ta a jiki... Da karfi tace..." *hadha hu haqibatay*"(wannan jaka ta ce) tana pointing saurayin. "saurayi kuwa sai faman sauri yakeyi abunsa, yana karasawa parking space , da sauri ta shiga binsa tana fadin, hey you "kunt hunak wagf alrraja"(u there stop pls) amma inaa baya ma jinta dan earpiece ne a kunnen sa, ..... Amma kafin ta karaso taga wani ya fito cikin sauri ya bude masa kofar mota, ya shiga. Ta cije leben ta, kadan, ta daga abayar jikinta kadan daga kasa, skinny jeans dinta ya baiyana, ta dage trolley din da take ja, ta shiga gudu cikin sauri... Har motar ta juya suna shirin fita gate, tazo da gudu ta tsaya gaban motar tana sauke lumfashi... Da sauri driver din yaja burki...... *Afrah* [10/22, 1:23 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ 》 *JUMAYMA* γ€Š ( *Yar bincike*) ____________________________ *BY* __________ β˜… *AFRAH* __________ episodes....3⃣__4⃣ Ashraf dake zaune a bayan mota, yana chatting da iPhone 6 dinsa, ya wani kalli driver din ranshi a bace, dan burkin da driver din yaja, yasa wayarsa faduwa. Yace, are you stupid, baka kallon gaban ka ne or what? Driver yace, kayi hakuri ranka shi dade, wallahi waccan matar ce ta shiga gaban motar., ashraf bai ko kalli inda driver ke nunawa ba, yace fita da Allah kayi settling komai, wawa kawai dakiki dan talaka.ya wani dauke kai yaci gaba da abun da yakeyi. Driver din ya fito cikin bacin rai, dan kalamun ashraf ba karamin kona mishi zuciya sukayi ba, duk da ya saba jin irin wadan cin mutumcin daga ashraf din. Jumayma kuwa na nan a tsaye gaban motar tasu, sai sauke ajiyar zuciya takeyi. Driver din na fitowa yace, kee madam lafiya zaki shigar wa mutane gaban hanya ko bakya ganine?! Jumayma ta daure fusakar nan tata, tace bag dina zaka bani, ga wannan I think naka ne. Driver yayi mata kallon banza, kaji wannan matar fa, kin zata ni wawa ne? Mun sha hadewa da irin ku ai, da kunga oga ashraf sai ku kirkiri wata matsalar kuzo dan kawai ya kula ku... Jumayma, ranta yadan baci,ita bata san waye ashraf din ba balle ta kawo kanta gareshi, mte tayi dan tsaki.sannan tayi taku daya biyu, zuwa gaban driver din.ta ajiye masa trolley din a kan kafarsa , da sauri driver ya kallo ta yana wash wash yana duba kafarsa, jumayma ta bude akwatin ta ce, look, wannan yayi maka kama da akwatin da mace zata rike (tana magana da hausar da bata goge ba). Driver ya kalli akwatin, ganin pics din mata da yayi a ciki, da irin outfits din ashraf, sai ya kalle ta, a zuciyarsa yace, kai Yau Allah yayi! mace ta tsaidamu badon oga ashraf ba, ko da yake wannan ma batayi yanayi da irin wadan da oga ke so ba.ya tabe bakin (duk wannan tunanin yana yi ne yana kure wa jumy kallo) Ya nufi boot din motarsu, ya dauko mata nata akwatin, yace gashi, ta amsa ta juya abunta. Tana juya wa, ashraf na fitowa daga cikin motar a kufule. Ya kalli driver din, ya wanka masa mari, karar marin tasa jumayma dan juyowa, taga same mutumin dazune mai surutun nan, ta tabe baki ta fice abunta.. Driver yahau bawa ashraf hakuri, ya nuna jumayma data kusa bace musu, yace waccan matar ce tace kunyi canjen akwati, shine na bata nata. Ashraf yajaa tsaki wat ever, ai da sai ka hada mata duka ka bata cos u knw inada ire iren su sunfi dari, mtsw yaja tsaki ya shige mota abunsa, driver din ya girgiza kai shima ya shiga, suka fice. A sharaton hotel jumayma ta sauka, ta bude akwatinta ta fito da wayar ta, ta kira team leader sukayi magana, sannan ta zauna jiran bakuwar da yace mata zata zo wurinta. Batayi awanni hudu ba, akayi knocking, ta mike taje ta bude,lokacin harta canza kaya zuwa three quarter din wando da bodyhug. Wata dattijuwar mata ce ta shigo, bakace mai dan ciki, tana sanye cikin dugon wando sai riga har gwiwa, dauke da fara'ar ta, ta karasa cikin dakin, jumayma ma ta amshe ta da fara'a. Suka mikawa juna hannu, suka gaisa. Matar tace , am lami David from Nigeria Sss, jumayma tace na'am, ta nuna kanta, am jumayma khatoon from Egypt intelligence agency, sukayi wa juna murmushi. Bayan sun danyi fira, lami.D na kara fadawa jumy yadda Nigeria take, da kuma yadda garin na abuja yake. Jumy tace Ma, su how am I gonna get in to SAFWAN SAFANA's house? Lami tayi murmushi as an *house help*!(mai aiki) Jumy tace house help, ta yamutsa fuska, lami.D tayi dariya, wannan shine first mission dinki ta tambayi jumy ? Jumy tace a'a, nayi wani a dubai, I have to secretly investigate a 5star hotel. Lami tace good, and ya kikayi shi? Jumy dake gyara zaman ta a gado , tace, I applied for neman aiki a hotel din, as an receptionist. Lami.D tace great, shiyasa kafin ki shiga gidan Safwan Safana dole ki canza identity, dan haka get up muje kasuwa, u have to look like a Nigerian completely, koda naji ance ur father is from here. Jumy tayi murmushi tace yes Ma.he is from gombe state. Sun shiga kasuwa,lami.D, tayi wa jumy siyayyar kayakin da zata bukata. Daga nan suka koma hotel din da jumy ta sauka. Lami.D ta bude jakarta, ta fito da movies na hausa, ta mikawa jumy dake ajiye kayan da suka siyo a bed, ta amsa tana kallon poster din jiki. Lami.D tace u hav to watch duka movies dinnan kafin gobe, zai taimaka miki, dan kisan yadda zakiyi idan kin je, jumy ta tace okay Ma ta sara mata, lami.D tayi mata murmushi, sannan tace zan tafi now but by 9 na safe zan dawo tare da wadda zata miki hanyar shiga gidan Jumy tace thanks Ma, harta juya zata fita tace, oops kiyi kokarin wurin maida hausan ki irin namu okay? Jumy tayi murmushi tace an gama, sukayi dariya a tare, sannan lami ta fice. Tana fita jumy tayi super a gado, ohh Rabbi" ana muttaeab"( am tired) ta sauke ajiyar zuciya, mr safwan safana tayi murmushin yake, can kuma ta mike da sauri my ummy, ta nufi wurin mirror data ajiye wayarta, ta dauki wayar sannan ta samu wuri bed side ta zauna, tana duba wayar taga 3missd calls kum num din naija ne. Ta dan juya idanunta, ba wanda ta sani a naija sai lami.D kuma ba num dinta bane, then waye ya kira kuma, bacin special number lami.D ta siya mata. Mtsw tadan tsaki wat ever. Ta saka kirin ummyn ta, sukayi magana sosai har wurin awa daya, jumy ta tambaya ko abbie dinta ya dawo daga kuwait, ummy ta sanar mata sai gobe, sannan sukayi sallama. Jumy tayi murmushi sannan tayi kissing screen din wayarta" aiftaqad sh al umm"( nayi kewar ki mamata). Tana niyyar mikewa wayarta ta sake yin ringing, same num din dazu ne, kamar kada ta dauka,se kuma tasa hannu ta dauki wayar ta dannan answer, ta kara a kunnen ta tana jira ayu magan.. Watata sanyanyar muryar namiji taji, yace, stupid gal, ina kika je since morning, dad is so upset wit u, ke meyasa kunnen kashi ne dake uhm, u knw me very well girl, zan ci maki ne, oh is dat why bakiyi picking kira na ba ko? Sai balbala masifa yakeyi. Jumy kuwa kasa hakuri ma tayi, dan surutun yaso ya ishe ta, tace sorry wrong number, ta kashe wayarta,gaba daya ma sannan ta baje a gadon ta tana sharar bacci. Da daddare ta zauna ta kalli movies dinnan duka, har wuraren 12 batayi barci ba. Da sassafe tayi wanka, taci abinci, sannan ta cire English wear dinta. Ta dauke kullin kayan da lami.D ta siyo mata jiya, ta zazzake su akan gado, ta dauki, atamfa mai red colour, zain, sai ta hada da green colour atamfa na riga, sannan ta dauki dankwalin gyele baki, sai hijabi, ta dauka ta tsukwaikwaye ta, sannan ta saka kayan. Ta zauna gaban mirror ta dauko makeup kit dinta, ta shiga zana fuskarta da bakin gazar da jan janbaki. Tana kammalawa ta mike, tana kallon kanta a madubi, tayi murmushi, tana washe baki, kamar yadda ta gani a movie's din jiya, tana nan tana daukar selfie, wai zata nunawa ummyn ta. Su lami.D suka shigo dakin, tare da wata bahaushiyar mata, jumy ta juyo da sauri, tana washe bakin, tayi saurin dukawa tace, sannu ku da zuwa, gaba dayan su suka yi dariya. Lami.D tace nice one jumayma, sai muje ko, but wane suna za'a maida miki, jumy ta susa kai, tace, uhmmπŸ€” *INDO* kinsan film din da kika bani harda (Indon kauye). Lami.D tayi dariya, u r fast in picking things jumayma, muje, jumy ta dauki kullin gana most go din ta, data kwashi kayayyakin aikin ta, harda su laptop, amma bazaka taba zaton mai irin shiga da kauyancin ta zata dauki irin kayayyakin ba. Sun isa wani katafaren gida, unguwa guda ne, babban gaske, ga securities ta ko ina... Jumy ta baza ido tana nazarin gidan.. Mai gadi ya bude musu, suka shiga, gate biyu ne a cikin gidan. Sun sauka daga cikin motar, sannan wani security yazo ya shiga dasu waiting room, dan jiran matar gidan. *Afrah* [10/22, 1:23 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ γ€Š *JUMAYMA*》 ( *Yar bincike*) ____________________________ *BY* *Afrah* Episodes**5⃣__6⃣ Wata kyakkyawar madam ce ta fito daga wata kofa mai shegen kyau, taci gayunta cikin super atamfa mai blue n orange stars a jiki, sai kamshin tsadadjen turare takeyi. Lami.D da dayar matar da sukazo da jumy, suka mike suka gaida ita. Jumy dake rakube a kasan kujera tana sushe shen kai, tace ina kwana hajiya? Matar tadan saki fauska tace, lafiya lau, sannan ta zauna kujerar dake kallon tasu lami.d. Bahaushiyar matar nan mai suna jummai, tace, hajiya ga alkawarinki nan, ta nuna jumy, hajiya tace, aikuwa na gode, kinsan ladidi ta tafi ma jiya, ta kalli jumy, a zuciyarta tace masha Allah. Bude kofa akayi aka shigo, kwas kwas, karar high heels, jumy ta kalli kofar, wata siririyar yarinyace, da bazata wuce shekaru, sha takwas ba, sanye cikin fitted gown,data bala'in matse ta, ba ko gyele bata sanya ba, gashin nan yasha gyara, sai pose a hannunta, da kuma katuwar wayarta. Tana zuwa ta rungume hajiyar, my mamie, I missed your warm hug... Mamie tadan daure fuska, ta dago yarinyar, *Batool* why bakya jin magana uhm, u left house jiya tunda safe, sai yau kike dawowa? Batool ta shagwabe fuska, mamie ina fa gidan su meemi, we r just catching fun acan shiyasa ban dawo ba, ta wani bubbuga kafa, kinji mamie am sorry? Mamie tadan saki fuska, tace is ok, get inside inada baki yanzu, sai lokacin batool tadan juya ta wani kalli su jumy, a banzace, tace who r they mamie? Mamie tace mai aiki aka kawo mana, batool ta nuna jumy, dis thing mamie? Mamie tadan bata fuska, ki shiga gida n freshup too, kaya tunna jiya.. Batool ta turo baki, sannan tace mamie which side zata na aiki? Mamie tace come on get inside joor, batool ta shige ciki tana bubbuga kafa... An gama komai ,mamie tace jumy tayi mata, jummai da lami.d sunyi farin ciki sosai. Lami.d da jummai sukayi wa jumy sallama, sannan mamie tace, muje ciki ko. Sun shiga kantamemen falon, mai dauje da manya manyan royal sofas, ga dinning area, ga traditional style dinning, Chinese carpet ne kawai a wurin mai tsadan gaske, sai pillows da turaren wuta kala kala, wurin yayi masifar yin kyau. Mamie ta zauna, sannan ta dauki waya ta kira sauran ma'aikatan. Jumy nanan a tsaye da gana most go dinta, sauran suka shigo, su uku ne, da ganinsu jawarori ne, daya ce kawai karama a cikin su, bazata wuce shekaru 20 ba. Suka zo suka ja layi gaban mamie. Mamie tace, ga bakuwa nan, ta nuna jumy, sukace toh hajiya, mamie ta kalli jumy ya sunanki? Jumy tadan tsaya tunani na seconds kadan, dan tama manta wane suna ne, can tace uhmm sunana INDO. Mamie tace toh indo,zata sake magana.. Wata beauty ta sauko da gudu gada saman benen zuwa kasa, sanye da kayan barci riga da wando, wandon iya gwiwarta kawai ya tsaya, ta haye jikin mamie, mamie kinga adda batool ko? Mamie tace my baby neelam, mai ta miki uhm? Neelam da bazata wuce shekaru sha hudu ba, tace, a shagwabe, wai fa dan ya jalal ya mata shouting, shine ta shigo room tana wurgi da laptop dina. Mamie ta shiga lallashin ta, baby neelam zan siya miki new one uhm, stop crying daddies gal, jumy ta kura musu ido, sai karantar yan gidan takeyi... Wata sweet chick (yanmata) ce ta fito daga wata kofa, sanye cikin riga da wando na sports, gashinta ta daure shi da ribbon green, tana sipping juice a glass cup, wata yar aikin karniya na biye da ita, rike da towel... Tana shigowa tace, gosh, kukan waye haka yake cika mana gida ne... Baby neelam ta mike daga jikin mamie, tayi wurin budurwar tana fadin, adda tasleem, its adda batool mun bata da ita... Tasleem ta samu wuri ta zauna, tana rike da hannun neelam. Mamie tace, harkin gama motsa jikin? Tasleem tace yes mamie, sannan ta kalli masu aikin su, tace sufa wadan nan? Mamie tace new house help na samu, shine nake son introducing dinsu da juna. Tasleem ta kalli jumy, tadan yamutsa fuska, mamie amma wani side zatayi aikin? Jumy ta bude kunnen ta da kyau dan jin ina zatayia aikin, ga gidan side side ne, ita so takeyi tayi aiki a side din SAFWAN SAFANA dan shine ya kawo ta. Mamie tace,ammm, side din su jalal, kinsan ladidi da Godwin sun tafi. Tasleem tayi dariya tana nuna jumy, mamie like seriously, part dinsu ya jalal? Ohh gosh, ta girgiza kai, bazasu ma yarda ba, just look at ha fa mamie.. Neelam ta kurawa jumy kallo,ita dai she some how likes d lady. Mamie ta mike tana cewa, kada su yarda mana sai suyi aikin da kansu ai, ta shige wata kofar abunta tana fadawa sauran yan aikin su nunawa indo section dinta. Tasleem ta mike itama tana rike da hannun neelam, muje muci breakfast baby, zasu gitta jumy, tasleem tadan tsaya ta kalli jumy up n down sannan tayi dariya, tace woow zanso naga small war din da za'ayi a J.A.Ksection yau....ta jawo neelam dake ta kallon jumy suka haye sama. Jumayma ta daure fuska at once, kamar ba itace dazu ke washe baki ba, tace "what a family" 'amma yazanyi *bincike* na yanzu?ta girgiza kai tabi bayan sauran yan aikin. Sai da sukayi tafiya mai dan nisa kafin suka kawo, wani katafaren building, ga garden dinsa daban, wurin swimming pool dinsa yafi na ko'ina a gidan girma , da wurin motsa jiki (gym) babban gaske. Sun shiga wata babbar kofa, wani corridor ne mai tsayin gaske, sai kofufi guda uku, duka a jere, sukazo wuce ta farkon, jumy taga ansa, latter *J* da babban baki. Suka zo na biyun, taga ansa latter *K* da babban baki, sai na karshen da kofar ma tafi kaya tuwa aka sa latter *A*.sai music dake ta tashi daga dakin. Wadda ta kawota, mai shekaru 20 dince, tace toh ga wurin aikin ki, jumy tayi murmushi, ya sunanki? Tace sunana rahma. Jumy tayi murmushi, rahma tace sai kin bi ahankali fa, dan duk gidan nan, J.A.K dinnan yafi wahalar aiki, jumy ta kalli wurin tace gaskiya kam zan sha wahala a zuciyarta ta fada haka, amma a fili sai tace, ba damuwa ai neman abunyi ne, sukayi sallama da rahma, bayan ta nuna mata kicin da kuma kofar baya da zata sada ta da dakin kwanan ta, ta nuna mata food time table na yan mazan dake side din, sannan ta dan fada mata yadda zata ringa kai musu abinci, sai sun kira, ta wata waya.jumy tayi mata godiya sannan ta fice.... Jumy na lekawa kicin din nan, tace"ya rabbi"am finished, kamar zatayi kuka, sai jin wayar kicin din tayi tahau ringing .... Ta karasa ciki, ta dauki wayar, da muryarta mai dadi, kamar ta yara, tace yes, wata murya taji, mai sanyi, kamar taso ta taba jin irin ta, a wani wuri... Get me my favourite coffee, n cookies ya kashe wayar, jumy ta hade miyau da kyal, tace favorite coffee? Ohh goosh "( _hadha hu alkthyr balnsbt li wat afeal alaan_) "Dis is too much for me, yanzu ya zanyi" Ta shiga zagaye kicin din, can ta hango wasu coffees kala kala, an jera a saman wata laka, tazo da kyal ta kwaso su, ta zauna, tana tunanin wanene favorite din nasa?... Can ta mike ta koma wurin wayar ta sake kiran shi... Sai daya kusan daukewa ya dauka, a gajiye yace wat now ? Jumy tace uhm am new here, so bansan wanene favourite dinka ba. Ya dan dakata kadan, yana sauraren muryarta, yace green tea, no milk n 2cubes of sugar ya kashe wayar... Jumy ta hada masa, sannan ta shiga store, komai akwai aciki tamkar wani supermarket, ta dauki cookies din ta hada sannan ta fito , tana tafiya kamar wata munafuka... Sai datazo wurin da dakunan nasu suke sannan taja burki ta tsaya, toh wane daga cikine ya kira? Ta saki lumfashi, oh ya rabbi, kamar ta fasa ihu, sai kawai ta kalli na tsakiyar mai latter *K* tace I think its dis one... Ta matsa kadan sannan tayi knocking.kofar .... *Afrah* [10/22, 1:23 PM] +234 814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________ γ€Š *JUMAYMA*》 ( *Yar bincike*) ____________________________ *BY* *AFRAH* episodes***7⃣____8⃣ Sai da ta kusan min sha biyar, sannan taji za'a bude kofar, dama ta gama kuluwa. Wani kyakkyawan, saurayi, ne ya bude kofar, ba fari bane,

Chapter 1 of 12