Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
yace Kaii Zayyadu, firgigit ya dawo hankalinsa, Naam tsoho, lafyan ka? Yace wlh tsoho Rumaysah ce, me tayi? Yace ba tayi komai ba, Amma wlh na kamu da sonta farat daya, Tsoho ya danyi jimm kafin yace amma kasan dai ba a soyayyah a gidan nan ko? Nike da ikon zabar ma kowannen ku mata, Zayyad yace Tsoho, Ba wai nace ka bani Rumaysah a matsayin mata ba, nidai ina gaya maka ne na kamu da sonta, duk wacce ka zaba mun zan maka biyayya don na san kai Adali ne, ba zaka zabar mana abunda zai cutar da mu ba, jikin Tsoho yayi Sanyi, Zayyad ya daure shi da jijiyoyin jikinshi. Ya daure yace Allah ya sa mu dace, Zayyad yace Amin, Maysah ta gama jin zancen Tsoho da Zayyad jikinta ya fara rawa. Kanta a qasa ta shigo parlorn tace tsoho bari na koma Sassan mu, yace Rumah daga zuwanki? Ko don kin ganni da wani ne kike kishi? Tayi murmushi tace Aa zan daije na dan duba karatu ne, muna da exams gobe. Yace toh Rumahna Sai da safe. Ta wuce da sauri, Zayyad ya bi bayanta shiko tsoho ido ya rakasu dashi. . ji tayi ana Maysah Maysah, ta tsaya tare da juyowa, Zayyad ne nan jikinta ya soma rawa, Yace Rumaysah bansan yadda zaki dauki maganar nan ba, tunda nake a rayuwata bata son wata mace da sunan soyayyah, burina na samu na kaina, najira tsoho ya zaba mun mata, nikuma zan sota, muyi zaman aure, amma kuma sai na kamu da sonki tun ranar da muka dawo, na bar abun a raina don kar na zurfafa a sonki kuma a zaba mun matar da bake ba, a yau kuma na ga bazan iya jurewa ba har sai da na fada ma tsoho sirrin dake raina, kuma a ganina ya bani damar sonki don be ce kar na soki ba, Maysah ina soki ki bani damar nuna miki son da nake miki, i love u rumaysa'u, jikinta yai sanyi qalaw ta rasa wane yanayi take ciki, bata taba soyayyah ba, amma haka kawai taji Yazayyad ya mata kuma da alamu Tsoho ya amince musu, Bakyasona Ko Maysah? Ta gyada kai Alamar Aa, yace kina sona? Ta daga kai cikin kunya, ya sake ihun murna yace i prmis u wont regret dis... ***** Cikin Kwana 14 Soyayyah me qarfih ya shiga tsakanin Mu'ammar da Haneefa, Jawad da Bilkisu, Suraj da Fadila, Samir da Islahulkhair, Rumay'sah da Zayyad. Tsoho na sane da su duka, ya dai zuba musu ido ne, ni ko biebee nace tunda sun daidaita kansu ai sai ayi.. ****** Sun gama Jarabawa Lafiya, Tsoho ya hada musu gagarumin Walimar kammalla karatun Sakandire, ko waccensu taci kwalliya, aka gabatar da Walima cikin murna tsoho ya ba ko waccensu Kyautar Mota, tare da check din dubu 50, Daga baya kuma a ka ci aka sha... Suna zazzaune tun daga matan Tsoho zuwa yaranshi da jikoki, Naima(Amira)tace Tsoho yaushe zaka zaba mana mazajen aurene? Ni fa na qagara nayi auren nan naji abin da akeji, Dukansu suka ji maganar bambaraqwai kunya ta lulube su duka, barin ma babanta baba usman da ya daburce dan kunya, haka Amira take, wani lokacin idan tayi magana ji yake kamar ya nitse, ya rasa me ke damun Amira, gashi ita kadai ce diyarshi, tsoho ya rasa me zaice mata? Haneefa tace kefa banza ce jaka kawai mara hankali, Suraj ya kasa hqr cikin bacin rai yace ke meye haka kike zaginta? Amira ba ta girmeki ba? Hajia babba ta chafe tace ai naga girmanta kawai tayi ba haihuwarta ba, kuma kai meye naka? Ka bari yanuwanta na jini su yi mata fada ba kai ba jikan mayyu da aljannu, zai yi magana Umma hajja tace Surajj ya isa, duk jikan umma hajja da Hajia Ama sunji wannan zagin, iyayensu sun saba da jin zagin da ake ma mahaifansu shisa abun ya dena damunsu. Amira ta buga tsaki tace Haneefa kinsan ina tausayinki, don wlh na fara jibgarki garada 10 ba za su iya qwatarki ba, dan kinsan qarfi ne da ni kamar shari'ah... Bilkis ta ma hanifa rada tace kinsan dai bata da hankali ko? Ta fara jibgarki wlh ba me iya qwatanki. Tsoho shine kayi shiru ko? Yaushe zaka zaba mana mijin aure? Tsoho ya daure yace Amira aure kike so? Tace Eh tsoho, duk aka juyo ana kallonta ita ko ko a jikinta. Yace kar ki damu da Zaidu ya dawo za a sanar da kowa madafarshi, ta yi shewa yauwa tsoho ni Yazayd din ma nakeso.. ZAYD kuma? 8⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕 by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Tsoho yace ku tashi zan ne meku, Duk suka tattashi, Tsoho yace Hassan da Hussaini da Gambo ku tsaya akwai magana, Su suka koma suka zauna, Tashin hankali, in akwai abunda Hajia babba ta tsana be wuce yanda M.Zailani ke nuna wariya ga yaranta ba, tayi mitar tayi masifan amma shirun, A cewarshi sune manyan yara maza a gidan, duk da bashi ya haifesu ba amma jinin qaninsa nashi ne kuma yana auran Uwarsu, Yo su Mudassir da Labaran fa? Ai in akwai Manya be wuce su ba ko? Yace toh bana buqatar shawararsu, idan ina da buqatar hakan zan nemesu, haka zata zauna ta tare yaranta ta chusa musu tsanar Qanwarta ta Hajia Ama. yaran Umma hajja ne abokan shawarar Tsoho, ko yaransa na cikinsa('yan dakin Hajia Ama) be neman shawararsu, da yake su masu fahimta ne basu taba damuwa da hakan ba. Tsoho baya yanke hukunci sai ya nemi shawarar Baba Hassan, Hussaini da Baba Gambo. Yace Ya kamata yaran nan a aurar dasu don naga har wasu daga cikin su sun fara magana, Baba Hassan Yace Tsoho ina ga kamar a bar yan samarin su gama bautar qasarsu su kuma matan ko Dan Computer skul a sasu na shekara 1, Tsoho yace amma ka san da sun gama ba a jiran komai sai a aurar dasu, in yaso su tafi dasu chan wurin bautar qasar tasu. Baba Hussaini yace Ehtoh Baba haka ake yi a da. Amma ynz ina ga a dan qara musu shekara 1, lokacin sun gama bautar qasan har sun fara aiki ko wq ya samu na kanshi, sai ayi auren su dauki matansu su tafi dasu chan. Tsoho yace toh Shikenan Allah ya shige mana gaba suka amsa da amin. 9⃣ GIDAN GANDU by 💕Biebee Isa💕 Biebie Isa💕Biebee Isa💕 A hanya Samir ya samu Ameerah, yace Amira meyasa kikayi rashin kunya gaban tsoho? Ta kalleshi da niyyar mai masifa taga ya tsureta da ido, tace kaga dai ina jin kunyar ka ko? Meye rashin kunya a ciki? Son Yazayd ko ce musu su mana aure? Ai nasan kowa nason auren nan, don na ari bakinku nayi magana sai ace nayi rashin kunya, da yake yana da sanyih yace Ba haka nake nufi lil sis meerah, waiyoAllahna wannan sunan yayi dadi yasamir, dan qara fadih muji, yayi smile yace Lil sis meerah, ta saki ihun da ya tsoratar dashi, ta ja hannunshi kamar wani soko ya bita suka zauna, DanAllah Yasamir ina son sunan nan ka dinga kirana dashi kajih? Yace toh ynz kinsan me nakeso da ke? Ta girgiza kai, yace inaso ki zama me kunya, kinga dai da babanki da mamana ya da qanwa ne ko? Ta daga kai, to inaso ki zama me kunya da kawaici, idan kina da prblm ki fada mun kinji? We'll solve it togeda, nd if u nid someone to talk to, i'll b ryt here, tace ba zaka gujeni ba? Don mutanen gidan nan na cewa na cika damu nd ina da saurin ginsa yace bazan tava gajia da maganganun lilsismeerah ba ko da kuwa zamu kwana tana mun labari ne, tayi murmushi tace tohm bigbrosamir, yayi smiling zaiyi magana wayar shi tayi qara, Islah ce ya dauka hey babe gani nan zuwa, Amira ta kalleshi tace waye Babe? Yace Islahulkhair, tare da miqewa yace bari naje, tace bigbrosamir ya juyo yace naam lilsismeerah? Tace u think Yazayd will like me? Jaruba yace a ranshi a fili kuwa ce mata yayi he will love u. Tsalle ta daka tana tafi yace i gotta go, oryt bye, ya wuce ita kuma ta bi bayanshi da kallo, dabadan Yazayd ba da tace tanason yasamir... **** Yanzu ku haka xaku tsaya wasu barehn da basu fiku da komai ba su mallake muku mahaifi? Kune yaranshi gudan jininsa, Aunty Zainab (matar B.Gambo) tace haba Hajia wai kullum sai an nanata maganan nan, wannan magana an dade anayinta fiya da shekaru 30. Ni banga laifin baba, Keee Zaynaba, yi man shiru mutuniyar banza da wofi inji hajia babba, kaii Allah ya isa tsakanina da Hajjo, ynz sai da ta shanyeki? Ta gama dake, takai sunanki gaban boka da yan tsibbu, tashi ki ban guri banza sususu wanda bata kishin kanta da yanuwanta. A. Zaynab ta miqe sumsum ta bar dakin yanuwanta suka rakata da ido, ita ko Addua take musu Allah ya sa Ta gane. duk dakin karime ita kadai ta fita daban. Amira ta shigo sasan taji Muryan Babanta (Baba Usman) yace Yanzu Hajia meye abinyi? Yauwa mafita dayace, hankalin Musbahu ya karkato kanmu, ni da 'yayana da jikoki na kadai, yayi watsi da lamuran 'yan dakin Aishalle da Hajjo, ya zamana muka dai ke gabansa, Aunty Abida tace taya zamu sa hakan ta kasance? Hajia babba tayi murmushi tace ku bar komai a hannuna... Zan shayar dasu Mamaki, da nayi sanya amma yanzu ko ni ko su. Ku tashi ku tafi. Duk suka miqe Amira najin haka tayi saurin barin gurin, da niyyarta tashiga tace Allah ya tona Asirinku, sai kuma ta tuna da mgnr Bigbrosamir na dazu. Tayi sassan su Islahulkhair da gudu, zaune ta iske su suna shan lov, ta zuve gabansu tana haqi, Islah ta miqe da sauri lafia Amira? Samir cikin damuwa yace lil sis meerah wats wrng? Ta fara zuba zance, ba wanda ke gane me take cewa, Samir ya dagota yace kallenih, ta kalleshi yace fada mun me ya faru a hankali, a hankali kuwa ta dinga zaryo duk abunda tajih, hankalin Islahulkhair ya mugun tashi Tace yanzu me zamuyi? Muje mu sanar da Tsoho, Samir yace wait, Islah na, no one must know abt dis? Tace heyy we are tokin abt my parents nd grandparents i cant jus stnd here and do nthn, wel yea my father too is involved my grandma olso, meye amfanin gaya musu? Suyi ta tashin hankali? Su rarrabu? We are going to stop dis frm happening, mu 3 dinnan! I dont trust Amira, kasan bata-- Amirah ta chakumo islah tace banida me? Samir ya shiga qwatar Islah data qi cewa komai, don ita ko chachan baki ake da ita bata daga kai ta kalleka balle ta tanka maka. Amira ta saketa ta ce U dnt trust me? Yo trust dinki nakeso dama? I am telling on my dad nd his siblings, yet u dnt trust me, ke a tunaninki ban san abun da nake ba, Bani da hankali? Toh da uwarrrr-- samir yayi saurin rufe mata baki tare da cewa ya isa lilsismeerah. Idan har kuna so plan din mu yayi aiki we will have to work togeda, ku ajiye differnces dinku aside. Amira tace Ni bro banda matsala itace dai ke da ciwon qwaqwalwa shisa bata san who's on her side ba, Islah tayi murmushi tace kiyi haquri Amirah i dnt mean to, tayi murmushi tace toh shkn ya wucei, bigbrosamir me zamuyi??? Yace Yauwa sisters abinda zamuyi shine mu samu su ido sosai, duk moves din da zasuyi muna sane, Islah tace How? Yace yauwa we'll kip a close watch on dem, ni da Amirah mune 'yan ciki zamu san me su keciki, barin ma ke Amirah ke macece, zaki fi kutsawa ko ina kingane me nake nufi? Tace nagane i'll prove to u m not crazy as dey think i am, yayi smile yace i know, My lilsismeerah is'nt crazy. Tace yauwa Yayana ka ma wannan budurwar taka warning ta qara ce mun mahaukacyi sai na zaune mata ruwan Hanji, suka fashe da daria duka, islah tace Oh Ai fa na bani da mita, ba kince kin haqura ba? Ameerah tace wai misali nake baki, Samir yace Amirah kar ki manta, kar ki gaya ma kowa kinji? Tace ba wanda zai sani, Okay i will leave u too ku dan sha soyayyah ta fada tana kakkashe musu ido tare da tafia duk suka sa daria. Ni nace Ooo Amira halinki sai ke.👻👻 .🔟🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕 by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕 Ko da Amira ta koma sassan hajia babba bata ce komai ba, zama tayi kusa da ita tace hajia babba fita zakiyi? Tace eh Amira, muje na kaiki a Mota na, Waaaa? Allah ya sawwaqa na shiga tuqin ki, kinga ma tafia ta, Sai kin dawo, Hajia karime ta lullube fuskarta ynda ba zaa shaedeta ba tayi waje, taci saar fita daga babban gate ba tare da an ganeta ba, Adaidaita ta tsaida tashiga tare da cewa marrabar konduga zaka kaini, yace dari 500 tace yi sauri zan baka dari 8. Da sauri me napep ya ja er qurqurarsa. Suka bar layin. Sameer da Amira ne suka fito daga gidan, suka bi bayansu Hajia Babba, tafia me nisa sukayi kafin suka iso malilo, unguwa ce me kama da qauye, jan qasa ce sai bukkoki, bukar gun basu wuce 10 ba, da alamun mutane basu fiye yawa ba. Daga nesa samir yayi parking, hajia babba ta fito daga keke napep ta biyashi ta nufa wani bukar da yafi sauran kyau. Daga nesa tace bigbrosamir muje yace A'a ba musan me ke ciki ba, kamar daga sama suka ga wani mutum daga shi kamfan ganye, Samir yace baba ina wuni? Yace lhfy yaro? Eh baba daman wanchan bukar na ke tambaya, ya nunu bukar da hajia karime ta shiga, tsohom yace eh nan ne, ko ba bukkar er madiyo qashi ba tsoka ba? Ai yaro kar kaji komi, tun da kazo nan buqatarka ta biya (Waiyazubillah.) tsoho yayi gaba, Samir yace Wato wurin Bokanya Hajia Babba tazo? Bari kaga naje, yace kee so kike ta ganki? Dabara zanyi, uace lilsismeerah be careful pls, ta fita ta nufa bukkar, daga nesa ta fara jin muryar Hajia babba samasama inda take cewa, ina so ki musu yankan qawna ya zaman ba kowa gabansa ba hajjon ba, ba Aishallen ba, daga ni sai 'yayana, sai jikoki, da sauri Amirah ta qarasa jikin bukkar ta kasa kunne, 'yar madiyo tayi daria tace wannan shi yafi komi sauqi, abu daya kawai zakiyi, tayi dan buga buganta ta dauko wani garin maganin da tayi mai sidabbaru, tace amsa wannan, yaushe kike da miji? Ina nufin yaushe ne kwananki ranar girkin ki, tace gobe ne, kuma ai girkin ba.mu keyi ba akwai masu yi, Er madiyo tace toh gobe ki tafasa wannan maganin, kiyi tsarki dashi, ki kwanta dashi maigidan naki, toh daga wannan rannan ba macen da zai qara gani da gashin ido sai ke, Hajia Babba tace Er madiyo banan gizo ke saqar ba. Dan Zailani ya kusa shekara 100, ta ya zan kwana dashi? Ai an kwan biyu er madiyo a dai chanxa wata hanyar, Er madiyo tace Keeee hakan na zaba miki, idan be miki ba bani garin maganin da na baki. Da sauri karime ta fara zuba haquri, Ameerah da daria ta ci qarfinta ta zura a guje tayi hanyar mota, samir na ganinta yayi saurin bude mata qofa. Ya fincika motar yayi reverse, ita ko Ameera sai daria take tayi Samir ya dinga tambayarta ta kasa magana sai dariar mugunta da take tayi, sai da tayi me isarta kafin tayi shiru, yace Lilsismeerah kinji yanda sukayi?ko sunganki kina leqemsu? Sai ta kuma fashewa da daria Samir yace ke nifa bansan daria me ya faru? Nan ta kwashe komai ta gaya mai, shi Samir kunyar maganar yaji ita kuwa ko a jikinta. Haka suka kama hanyar Gari... ******* Ya Samir yanzu ya zamu hana wannan abun ya kasance kasan yau Girkin sassanta ne ko?cewar Islah Ameerah tace me zamu hana? Tsarki da maganin ko kwana da tsohon? Waiyo Allah da Islah da Samir kamar su rufeta da duka da kunya, Samir yayi dauriyan cewa muyi dozing dinta, maganin baccin da ba zata tashi ba for d whole nyt. Kinga ba za ta samu damar shiga dakin nasa ba, Islah tace hakane yasamir. Ya fita da sauri ya nufa chemist, magungunan bacci ya hado kafin ya dawo don samun dabarar da za a samu hajia babba ta sha magungunnan nan.. Ameerah amsa wannan maganin ki hada mata dan juice ki watsa mata guda 14 a ciki, yo ni na san juice din da zan hada mata, Islah tayi saurin cewa bari ni zan hada sobo ynz shine ba zai chanza kala ba, sai ki mata dabara ta sha. Duk suka amince da hakan, Islah ta shiga kicin dinsu ta hado sobo, Harda sa qanqara, ta iske Yasamir da Amira ana labari, ta miqa mata tace gashi tym to do ur part. Suka balle magungunan nan suka watsa cikin sobo, Samir yace Lilsismeerah i trust u on dis, ds our only hope make sure it works, are u doubting me or wat, da sauri yace nooo ta miqe ta nufa sassan su, Qarfe 8:30 Hajia babba ta yi wanka, su karime harda wanke baki zaa je gurin darling Tsoho (lol) Ameerah ta shigo da Sallama da Jug a hannu da kofi. Karime ta tabe bakih, Sanabe, daga ina haka, meye a hannunki? Tace sobo na hado maki, tace waa zai sha qazantarki? Ameerah tayi rau rau da fiska, Anya ke kika haifi uba na? Kina nuna min tsana qiriqiri, ko kasheki xanyi? Ko na samaki guba ne a ciki?toh kalla Amira ta tsiyaya sobo a cup ta shanye, to kinga ban mutu ba( nikam nace Anya kuwa Amira?), Karime tace toh uban wa yace kasheni zakiyi? Baki ga nayi shiri ba? Tsoho na jirana, ko so kike naje gun Tsoho da warin baki? Amira tace Uban wa yace maki sobo na sa warin baki? Toh qamshi zai qara miki Allah ko Amirah? Eh wlh, to tsiyayo man, ta bata copi daya karime ta kafa sai da ta shanye cup daya tass, Amirah tace kakus bari kiga na gyaraki kiyi kyau don tsoho ya rude da ya ganki, bazai dinga kula da Hajia Ama ba ko Umma hajja, cikin maye Hajia babba tace Allah Amira? Yi man Me guduma irin na zaman-- rigijib ta zube kan gado, Amira ta fashe daria, wooo hajia babba ta bugu, heheh tana darian mugunta itama ta zuve kan gadon. ni dai biebee nace swtdrms Hajia Babba nd d Amazing Ameerah👻 1⃣1🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕 ⃣ GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕 by 💕Biebee Isa💕Biebie Isa💕Biebee Isa💕Qrfe takwas na safe, Hajia Babba ta farka tayi zumbur zata miqe, ji tayi jikinta ya mata nauyi, ganin Amira tayi kwance kanta da qarfi ta tureta, Amira ta farka ta na soshe soshen idanuwa, ke wani irin bacci mukayi haka? Amira ta kalli agogo ta pashe da daria Baccin awa 12 mukayi kakus, karime ta dafe qirji shkn gari ya waye, ban samu ganin tsoho ba, Amira ta tashi ta kwashe jug din sobonta gami da cewa ke dai kakus wani tsoho ko asuba ba muyi ba?. Tun daga ranar duk inda Hajia Babba ta sa Qafarta Amira na bayyanta, tayi fadan tayi masifan tayi lallashin amma ta qi rabuwa da ita, daga baya ma tare suka dawo kwana a daki, wai ke meye kike bibiyata haka? Ynx duk inda na sa qafa kina biye dani kamar raqumi da aqala, amira tace ynx kakus har na isheki? To wlh duk inda zaki sai na biki ehe, Da wannan kwafsin da Amira kema hajia babba yasa bata koma gurin bokarta ba... ******* Duk shirin da Hajia Babba keyi Amira ke rugujewa, don haka yasa ta yanke hukuncin sararawa na dan lokaci kafin ta san abinyi. ***** 1year later Haka Rayuwa ta kasance cikin gidan M.Zailani, da dadi ba dadi, Har ynx Gaban yan sassan hajia Babba na nan, yan dakin Hajia Ama da na Umma Hajja kadai ke xumunci, yan dakin Hajia Babba daga harara sai hantara sai kuma zagege da gori suke bin yan dakin sassan dasu. A wannan lokacin samarin nan sn gama Service ko wannen su ya fara aiki Garuruwa daban daban, yanmatan kuwa ko wacce na da certificate din Computer skul. Soyyayar su kuwa qara habaka yake da girmama, Har tsoho ya san da soyayyar da suke wa junan su, kuma ya yanke hukuncin aurar dasu ga waenda suke sonsu tunda sun sassanta junan su lokaci kadai yake jira a shafa fatiha. ***** M.Zailani ya kalli Baba Mudassir Yace kai Mudassiru kira min Zaidu kar ya maidani tsohon banza. Jiki na rawa baba mudassir ya kwada wa Zaid waya, sai da wayar ta kusa tsinkewa kafin ya ansa ds Sallama. Handsfree ya sa Assalam Alaikum Baba barka da marece, tsoho yace Kai Zaidu ka natsu ka san abun da kakeyi, ka dawo gida ga yan uwanka nan shekara daya da yan watanni da dawowansu har sun gama Bautar qasa sun kama aiki kai ka tsaya shashanci, Zaid ya yi daria na yan duniya Tsoho me ran karfe, kaine da kanka?Lallai kunyi kewata, toh su ba su ce maka yanayin karatu na da nasu ba daya bane? Toh karatun likitanci nayi kuma ni course dina shekara 6 ne, Kar ka damu komi yazo qarshe, nagama komai, expect me any time frm now ka fara baza idon ganina, ka gaida mun tsofin Matanka kafin nazo, kafin tsoho yace komai Zaid ya kashe waya tsoho yayi daria yace Shaqiyyi. ***** Zaune gaban bokanta, cikim damuwa tace Boka, nagaji nagaji nagaji. Aure nake sonyi cikin shekarar nan, ace duk samarina ba na aure? Boka yayi daria, yace diyyan shagali, aike kika watsar da Daman ki, lokacin da ya dace kiyi auren ki ka yi shahadar rabuwa da saurayi me nagarta me hankali, kuma wanda ya yi niyyar aurenki, tayi tagumi tace wai ni kaina, nayi nadamar rabuwa dashi, nayi nadama sosai, haba a ce shekara 2 da rabi na kasa mance shi, sonsa na nan daram a raina, wai ganina saka mai da Alheri shine abun da ya kamata nayi a wannan lokacin, amma yanzu bndamu ba, duk yanda zanyi sai na sameshi ko ta halin qaqa, Boka yace Anya kuwa zaki sameshi iyayenshi tsaye suke kanshi, tace kaii rabani, duba min shi, yana ina? Ina zan sameshi? Boka ya duqufa yana binciken shi, yace Yana nan a qasashen waje, kuma shirin dawowa qasa Nigeria, yana tare da Iyalensa Matar shi Yaransa biyu kuma da Alamu yan biyu ne. Sai ki jira idan sun dawo qasar, sai ki nemeshi ki ga ko zaki samu saa, tace wa? Ai a bari ya huce shi ke kawo rabon wani, ynx bani adireshin su na chan, boka ya zaro ido yace na Ingilar? Tace ko na sin ne, yayi yan bincike binciken shi kana yace leqa qwaryar nan, ta na leqawa taga Garin da yake da street din da yake har kwanar gidan da cikin gidan ta gani, yauwa boka garqanjo sai kajini, yace toh shkn sai kin dace, tayi daria tace dole ne sai na dace, Badiyyan shagali dagaske kike sai kin sameshi? Ta miqe tare da sabar jakkarta tace da na qyaleshi, amma ynz ba zan qyaleshi ba, ko yaya ne sai na samu ZAID ALI MODIBBO. 1⃣2🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕 ⃣ GIDAN GANDU 🏠by 💕Biebee Isa💕By 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕 Zayyad da Rumaisa zaune a parlorn tsoho, Yazayyad na basu labarin London, bini bini suna kallon juna suna aikawa juna saqqonin soyayyah, tsoho na kallonsu yana murmusa wa, salon Soyayyahr ku Rumah na burgeni, ba kwa nuna wa a fili, amma kallo daya na muku na san kuna son junan ku, kuma tabbas kun dace da juba, ko da ba ku fada soyayyar juna ba, ku din dai zan hada don ku haifa mana jikoki masu kunya kamarku, habawa Zayyad kunya Rumah kunya, Maysah ta sadda kanta qasa, shi ko Zayyad sai murmusawa yakeyi, Tsoho yace kunga da Sarkin rashin kunya ne Jawad har kama hannun Bilkisu yakeyi a gabana yana wani karkashe mata ido kamar sabon makaho.Duk suka tintsire da daria, Zayyad yace Tsoho gobe InshaAllah zan koma Kano, don jibi litinin, Tsoho yace Allah shi kaimu, ya maka Albarka ya qara budi, naji dadin Shadar da ka siyo man wlh, Zayyad yace ba komai tsoho, Albarkar muke so, yace kullum muna muku adduar dacewa, Allah ya muku Albarka ya qara hada mun kanku suka amsa da Amin. Yace bari shiga sassan Hajia Ama, yace ba wani kuje dai ku cigaba da soyayyah da sauri Maysah ta fita tana daria. ***** Yanzu idan ka tafi yaushe zaka dawo? Mua'amar yakalli Hanifa cike da qauna yace i promise u every weekend zaki ganni, kuma sallan matan Abuja su kalle min kai?Kace ka fasa aure na ta fada cikin sigar shagwaba, Amar yayi daria yace hey listen to me, sonki a jinina yake, ba zan taba son kowacce mace ba idan ba Hanifa ta ba,Ba zan iya rayuwar aure da kowacce mace idan ba Hanifa ba, ba zan ma kowacce mace kallon soyayya ba idan ba hanifa ba, farin ciki Mu'ammar Hanifa, sbd haka kisa a ranki Hanifa ta Mu'ammar ce, kuma Mu'ammar na hanifa ne ita kadai ba tare da kowa ba,dnt u eva forget dis,Farin ciki ya mamaye zuciyar Hanifa, Dadi kamar ya kasheta, tace i belive u Ya'ammar,Ta ciro wani dan qaramin Allura, yace Becareful kar ki tsire hannu, tace so nake ka sha jinina, na sha jininki? Wat are u saying, tace by doing dis i will see ur love for me, ya dago ya kalleta yace do i need to drink ur blood to prove my love for you? Ta gyada kai, yace den i will do it, but i dnt want to see u get hurt, tace dont worry its a small prick, ta runtse ido ta chake yatsar ta dan kadan, Yamu'ammar ya sa yatsan ta a bakinshi ya sha jininta har sai da jinin ya tsaya(ewww 😖)Allurar ta miqa mai ya amsa yayi yanda yaga)Allurar ta miqa mai ya amsa yayi yanda yaga tayi itama ta sha jininshi (wayaga Vampires) lol, ta dago ta ce we are one nothing is going to tear us Apart, murmushi ya mata yace NOTHING. ***** Fadila ce da Maysah cikin Mota sun dawo daga Sayyayar kayan shafa, fadila ce ke tuqin, a lokaci daya kuma tana waya da Yasuraj, horn tayi Baba maigadi ya wangale gate, ashe lokacin Jawad ne cikin motarshi ya zo fita daga haraban gidan, a zaton ta ita aka bude ma gate, a zaton shi shi aka bude ma gate, kowa ya doso suka ci karo,Fadila ta fito a zafafe, Jawad ya fito a zuciye, Jawad cikin masifa da daga murya yace Ke wace irin mahaukaciya ce? Ba kya ganin me fita ne? Wai wa ma ya baki mota ne iyi? Fadila cikin siririyar muryarta me hade da masifa tace, kai dalla rufawa mutane baki, isit my fault dat u are getting blind? Baka ga shigowa na bane? Rashin haquri Kai kana sauri kafita, to sannu sarkin sauri, Jawad mamaki ya hana shi magana yaga idan be mata

Chapter 3 of 20